Showing 105001 words to 108000 words out of 144199 words

Chapter 36 - SANYI DA ZAFI COMPLETE

M Shakur   

26 Aug 2026

77

tayi da sauri saikuma ta ballamai harara dayasa Riyad yakara murmushi wlh shi masifan nan nata ma mugun burgeshi yake yarinya kawai gabaki daya mafadaciya ce, Munir zai kara magana Ammi tace “ku

tashi dagakai har Riyad kubar mana falon nan tunda damunta zakayi you guys should go for a walk Riyad ya motsa jiki kadan” tashi Riyad yayi hakama Munir suka wuce abinsu suka fice, Ammi taciro kazan daga kula da romo na magani tabata tace “sha zan baki was

u magunguna ki dinga sha kullum is good for lafiya da tsari kar wani yamiki asiri kisan gidanmu kuma Buba yace nagayamiki ki dage da shansu dakuma yin azkar kinji” gyadama Ammi kai tayi she ate cikin din sosai dan ba me girma bane kazan hausa ne ta shanye

roman da Ammi tasata tasha ta karbi kasusuwan sauran 3 batches na kazan taje tasa mata a freezer tace kullum tadinga microwaving daya tana shanyewa ta hadamata magungunan ta nuna mata yanda zataaha duka ta sha takora da tsumi.let go off the anger and under

stand cewa he’s with her and will always be, ahaka shima dan baccin ya kwasheshi.Sannan Ammi tabata magungunan nata tawuce takai dakinta na sawa a fridge kuma takai fridge sannan ahankali tace “Ammi bari na miki abinci” kafin Ammi tai magana sai kawai ta s

hige kitchen tuwon shinkafa tadaura a wuta da miyan wake dayaji naman rago saikuma tai white rice da stew, daidai sun shigo gidan bayan sunyi asır a mosque itakuma Ammi nakan dadduma a falon tafito da kula dasauri Riyad daya ganta yataho wajenta chak ta ts

aya ganin yataho feeling uncomfortable kawai ta sauke kanta kasa hannu yasa ya karbi kulan tajuya da sauri Munir yabita yace “mezanyi nima Cousin?”Ammi tai murmushi tana kada kai ganin Munir na neman fada, another kula

tadauka tana hada fuska tabashi dasau

ri yataho dan bai dauka zata bashi ba ya karba yawuce Riyad ya shigo daidai inda take ya tsaya dasauri ta dauki another flask tabashi batare daya karba ba yace “why are you not wearing bra? Seducing dina kikeso kiyi agaban Mamana da kanina?” Dasauri ta kal

leshi karban kulan yayi yajuya itakuma tadauki jar na fresh watermelon juice datayi da Munir yazo yamika mata hannu bashi tayi saita kwaso plates daidai tafito sukaci karo da Riyad karba yayi yadan duko saitin fuskanta yace “go and put on bra ur nipples ar

e shooting out” juyawa tayi dasauri zata shiga kitchen yarike mata a hannu a kunyace ta fizge hannun tana kallo Ammi dataga tana kokarin shafa addu’a Munir kuma na danna waya tawuce da sauri tai sama shikuma yawuce dinning bata wani jimaba ta sauko duk sun

a zaune a dinning suna jiranta kujeran kusada Riyad ne yakeda empty takalla kaman kartazo tazauna Ammi tace “zoki zauna My Baby” ahankali tazo tazauna Ammi tabude kulan tuwo tadauka tazubama kanta miya shikuma Munir yace “rice rice” yazubama kanshi rice da

stew datayi Ammi tace “zuba naki kici” gyadama Ammi kai tayi tasa tuwo a plate ta zuba miya dayaji nama saikuma tasake daukan plate ta debi rice tasa stew asama tadauki glass cup ta tsiyayya juice ahankali ta tura duka gaban Riyad kowa na kallonta batare

datama luraba tasake daukan wani plate taxuba rice kadan tasa stew da nama sannan tazauna shima Riyad saiyadau glass cup yazuba mata juice ya ijiye agabanta dasauri ta kalleshi hada ido sukayi dasauri ta dauke kai basusan daga Ammi har Munir kallonsu ba Mu

nir sai mamaki yake ubanme Riyad yama fitinanniyan cousin dinnan nasu data sauko haka har take kula da shi haka, Ammi kuma kawai tayi murmushi dan for the first time saitaga yarinya has feelings for Riyad tana bala’in sonshi but it seems bata sani ba tukun

na tacigaba da cin abincin tana yaba yanda ta iya girki sosai bana wasaba suna gamacin abincin Ammi tace “kaga Munir tashi ka kaini gida, Rashida jekisha magungunan tsarin da Buba ya aiko miki dashi na yamma, kaikuma Riyad ka zauna amaka fixing dripn naka

finish your treatment” tasake kallon Rashida tace “kinganshi bayason magani please make him take it kinji my baby” gyadamata kai Rashida tayi ahankali, Ammi tace “I will call you ko bye Allah miki Albarka” ahankali tace “Ameen” Ammi tawuce Riyad na tashi t

abisu itakuma tashiga clearing table din takai komi kitchen ta wanke plates din takifa tazo ta tafara goge dinning din dawani rag ringing taji wayanta nayi a sama daidai Riyad na bude kofa dasauri tabar rag din tawuce sama tabude kofan dakinta tadauki waya

n tana dagawa taga Maimoon dasauri tadauki wayan.EPISODE Wayan takara a kunne tana fitowa sabida tazo takarasa goge dinning din tasa wayan a speaker tashiga saukowa daga bene daga dayan bangaren Maimoon tace “Hello Rashida” itafa har yanzu she’s not use to

having friends awkwardly tace “uhn” Maimoon tace “bakizo clinic ba, na dubaki ban ganki ba, are you fine?” Ahankali tasake cewa “uhm fine” daidai tana karasa saukowa dinning din taga Riyad na goge dinning din yajuyo suka hada ido dasauri tadauke kai Maimo

on tace “but mesa bakizo ba”? Da sauri ta kalli Riyad hada ido suka karayi hakan yasa tajuya tace “uhnn bacci nayi” Maimoon tace “kai wani irin bacci ko nabiyo nadubaki dai? Inane gidan naku?” Tsayawa tayi saikuma tajuyo takalli Riyad hada ido sukayi saita

ga ya gyadamata kai ahankali tace “GRA1 House 2B2” dasauri Maimoon tace “to gani nan zuwa gobe munada test I want you to teach me wannan course na pediatric surgery guy din nan wlh nakasa” ahankali tace “toh” dan murmushi Riyad yayi ganin tayi friend dan M

ama tacemai batada friends and shima bai ganiba and from the way she’s talking to the girl sef kasan basu wani dade da haduwa ba batama iya kwancen ba karasa goge dinning din yayi yawuce kitchen everything is clean properly arranged murmushi yayi yayi dial

ing number security shi yana hawa sama yana dagawa yace “my wife’s friend is coming over tazo let her through” dudda tana daki but she heard maganan dayayi yawuce dakinshi books nata taciro daga jaka da pen tafara budewa da dan jitter nata tana ahaka taji

karan an taba doorbell nasu da sauri ta tashi rikeda books din tafito tasauka kasa ganin baya falo taji dadi tawuce bude kofan tayi Maimoon na ganinta ta rungumeta tace “Rashidaaa” dan

murmushi tayi tace “come in” shigowa tayi bayan tacire takalmi tashigo

falon sai kallon falon take kitchen Rashida tawuce takawo mata abinci da drinks abinci tahau ci ta kwaso yunwan school tace “ke kika dafa abincin nan?” Gyadamata kai Rashida tayi Maimoon tace “you’re such a great cook wlh wow” cinyewa tayi tadauki juice ta

nasha tace “ina mutanen gidan lemme great them” dan kauda kai Rashida tayi ta tashi tana daukan tray tunda tagama ci tace “basa nan” sannan tawuce kitchen Maimoon tabita da kallon ganin kaman she’s hiding something from her, fitowa tayi hakan yasa Maimoon

tace “but gidan waye nan din? Tunda kin cemin an saida naku?” Books tashiga dauka tana budewa tace “bazan dade anan ba zanbar nan shima yauwa kinada textbook din ni banda shi” tai maganan trying to kore conversation din dasauri Maimoon itama taciro suna fa

ra karatu duk Riyad na jiyosu dan kawar akwai katon murya tasaki jiki sabida ance yan gida basanan sosai Rashida ke koya musu karatu har aka fara kiran magrib.Tashi tayi tana kokarin goya jakanta danzata wuce Riyad yashiga saukowa ahankali gadan ruwa a fus

kanshi cus masallaci zashi ko kallon inda suke baiyiba jin sahun tafiya dasauri Maimoon tajuyo ganin wani kyakkyawan guy yasa dasauri dan tanada faram faram tace “ina yini” dan gyada kai yayi alamun yaji kafin chan ciki ciki yace “fine” yabude kofa still b

ai kallesu ba yafice dasauri Maimoon takalli Rashida tace “dama da wani agidan muketa surutu haka Rashida? Waye this fine Man?” Hakanan Rashida taji wani abu yataba zuciyanta yanda Maimoon tace fine Man sai kawai tai banza da ita tace “bari na dauko hijab

na rakaki” wucewa sama tayi tadauko hijab tasaka tasauko suka fice tare har zuwa gate tai waving nata tace “bye” Maimoon tace “bye see you tomorrow a auditorium na CMD za’ayi test din” gyadamata kai Rashida tayi sannan tafice daga gidan itakuma tajuya tako

ma cikin gida. Salla tayi tasauko wlh sabida kawai baida lafiya ne dakuma masu gadin hakan yasa tashiga kitchen sai kawai ta dafa stair fried couscous tayi salad, tayi chicken pepper soup da juice again takawo komi dinning ta ijiye tadauki kula zatakai waj

e daidai ana bude kofa hannu kawai yabata tasamai tajuya tawuce sama wanka tayi tai salla tana zaune wayanta yahau ringing around 9 Riyad tagani kin dagawa tayi tunawa da maganinshi sai kawai ta tashi da hijabin har kasa tafito falo ta leka baya ciki hakan

yasa tawuce hanyar dakinshi kawai taji batajin yin knocking itama direct tabude kofan wannan karan dagashi sai towel a waist ga karami a hannunshi sannan acire IV line datamai jiya kasa shigowa dakin tayi ta tsaya saikuma ta juya tace “idan kasa kaya ka k

irani” dasauri yace “wait bari nasa” tashi yayi yaja wandon pajamas nashi yasaka shi kadai yace “come to” shigowa tayi taki kallonshi magungunan shi tadauka tadauki dripline tahada tace “why did you remove line dinka?” Ahankali yace “zafi yakemin nacire ya

nzu da ina wanka” bata sake magana ba ranta sai baci yake dük ta tuna maganan Maimoon saida taki kallonshi cus ita bata wani ga fine din da ake fadi ba dalla hannunshi ta karba nan da nan tamai fixing wani line tasakemai injection sannan tasaki hannunshi t

ajuya tafita yabita da kallo baice mata komiba tasauka kasa tahada maganin tsarin duka tasha, masu dadın da marasa dadin tana tabe baki sannan takoma sama dakinta tabude tashiga tasaka key tai bacci Washe gari da wuri ta tashi tai breakfast lafiyayye ta ha

da a dinning takoma sama tai wanka abaya black tasaka tasaka lab coat nata dataga an goge again yau sannan tawuce kasa tai microwaving kazam Ammi taci tasha magungunan sannan tai rolling gyalenta tafito goye da jaka harzata wuce saikuma ta kalli kofan daki

nshi atleast taduba drip data sakamai. Knocking tayi murya chan kasa yace “come in” bude kofan tayi ganin yariga yacire drip din yasa taki kallonshi tadan juya tace “your breakfast na kasa, natafi school” tajuya zata tafi ahankali yace “Rashidah!” Chak ta

tsaya saikuma ta juyo ahankali yace “your driver is waiting for you a compound all the best, your CA” samin kanta da kallon fuskanshi tayi murmushi yasakin mata ahankali dayasa taji gabanta yafadi dasauri tawuce a compound taga wata sabuwan benz fan kujera

n da leda gawani dattijo haka yana ganinta yace “barka da zuwa hajiya” dasauri tace “ina kwana” shiga motan tayi yaja suka fita har zuwa makaranta dayake this morning suke

da test din auditorium yakaita tasauka yace “ina nan zanyi parking” dasauri tace “ka

tafi” yana murmushi tace “dan aikinki zalla aka daukeni duk inda na kaiki zan kira mukoma tare ranki shi dade” kallonshi tayi ganin student nasu na zuwa wajen yasa tajuya tatafi.*SANYI DA ZAFI*

*EPISODE 59*

Hall din tashiga rabon dataga duka studen

t nasu andan dade cus kowa da inda yake yauma sabida test ne saisa suka hadu haka, hada ido da Bilal tayi daketa kallonta kaman zai cinyeta tun ranan daya ganta tareda Riyad yakejin wani bakin kishi da bakin sonta tashi yayi dasauri yabita yace “Hi Rashida

ya karin hakuri” tsayawa tayi chak saikuma tajuyo ta kalleshi tace “fine thank you” zata juya “kinsan har gidanku nazo gaisuwa but I know you will not know then but Mrs Bugaje ta ganni taamsani sorry about Mama Rashida” shiru Rashida tayi saikuma ta gyada

mai kai tawuce chan kasa ta zauna kusa da Maimoon yabita da kallo wani mugun sonta yake now that the Mom is dead za’a iya barinshi ya aureta kobazasu yardaba zai tada bala’i shi wlh mugun son Rashida yake yarinyar tahadu taji komi sai kallonta yake yanda i

tada Maimoonke karatu shigowa lecturer dayayi yasa yamaida hankalinshi gaban allo sukai test din wanda sharp sharp aka gama dan 30min test ne ya karbi takardun yafita student aka tattashi dan atafi clinic, Rashida na jerawa tareda Maimoon dan group nasu da

ya Bilal yasha gabansu tsayawa sukayi duk suka kalleshi ahankali yace “Rashida please I want to talk to you give a minute dan Allah dan Allah kada kice a’a” dan hararanshi tayi tace “munyi magana dazu ai muje Maimoon” sukazo zasu wuce sai kawai yasake shan

gabanta yazube tareda kneeling agaban kowa big boy irin Bilal bai damu ba yahade hannunshi yace“Rashida I’m sorry for hurting you! I’m sorry for playing with your feelings and emotion, I’m suck a jerk I’m sorry kinji” tafi some guys da girls suka fara ban

da Layla da crew nata dasuka fice daga ajin dan sunyi fada da Bilal din, folding hannuna Rashida tayi a kirji tace “menene” ahankali cikin murya mai sanyi yace “Rashida I’ve realized my mistakes dudda nasan na kofsa da farko but wlh wlh wlh Rashida I still

have feelings for you ina bala’in sonki and I’m serious aurenki zanyi my parents will never say Noo ko lokacin nan Zubin yan ajin nan ne wlh but I swear Rashida ina masifan sonki bana iya bacci har layinki nakoma akace an saida gidanku wasu ne aciki I cou

ldn’t sleep kullum kafin nabar clinic din danake nazo naku kin tafi I’ve been trying to talk to you for days jiya har roaster naje na nemi clinic dakike naje bakınan Rashida I love you da duka zuciyana, please give me a second chance” yayi maganan hawaye n

a cika idanunshi tayi shiru tana kallonshi she really had feelings for Bilal da, hurting nata dayazo yayi yasa tarufe chapter shi but confession din nan dayazo yanayi dakuma the way he’s talking yasa taji wani abu ya motsa azuciyanta game dashi ahankali ta

ce “nariga nayi aure!” Baya yayi wlh yakusa fadi dasauri yadafa chair yace “me……mene?” Gyadamai kai tayi tace “wlh nayi aure”dukawa yayi agabanta sai kuka, be damu da few student dake hall dinba bakaramin taba zuciyan Rashida kukan yayi ba dawani irin saur

i tace “Bilal me haka please stop?” Ahankali yatashi tsaye yakai bayan hannunshi yana goge idanunshi yace “wannan guy din dana ganku tare ne?” Gyadamai kai tayi dasauri yace “why will you marry dan wulakanci irinshi eh did you see the way he treated me ran

an kaman ba mutum ne ni ba, why did you marry him eh”? Ahankali Rashida tace “nima bada son raina bane babu yanda zanyi ne” dasauri Bilal yace “tell me wat happened? Wlh you can trust me now Rashida ina masifan sonki, tell me mesa kika aureshi to?” Dan shi

ru tayi tana karanta Bilal din he looks so worried and disturbed about her hakann yasa tace “yana bina bashin 22M kudin hospital na Mama da duka dawainiyan daya mana, yace saina biyashi duk randa na biyashi zai sakeni tunda banason auren” tadan yatsine fus

ka cus abin yafara bata mata rai tace

“ita a long story I don’t wanna talk about it” dasauri Bilal yace “Rashida look at me” ahankali ta kalleshi Bilal yace “nasan at first damuka fara soyayya na kwafsa I’m not proud of my behavior then, but look at me yan

zu da soyayyan danake miki was fake da bazan taba dawowa gareki ba, Rashida I want to show you I’m your true love and we’ve been through alot together and I will support you in every every, nothing beat ka auri wanda yasanka kasan shi, we’ve been together

in this school for years muyi aurenmu muzo aiki tare mu tafi tare and train yaranmu tare”yadanyi shiru ahankali yace “wlh Rashida I will love you and I’m ready to support you with my life if possible” yasake yin shiru kafin ahankali yace “wat if nabaki 22M

din kibiyashi!” Dawani irin sauri Rashida kalleshi batai expecting maganan ba, dasauri Bilalyace “I told you I will support you koda rayuwanae idan kinaso, wlh Rashida nagaya miki nine true love dinki saisa soyayyan danake miki yaki mutuwa” yayi shiru yac

e “I don’t have the money but Dady nadashi i will collect kudin dayakeso yabani na business nabaki you will pay him yasakeki muyi auren mu nan da immediately mun gama exam, tunda an saida gidanku zan nema miki hostel I know lot of student na saimiki bunk s

pace nasu,I got you Rashida I will never betray you I will be your best friend, nabaki 22M din zaki amsa” shiru tayi cus bata taba sanin zata sami offer this quick ba and ta yarda da Bilal idanunshi kadai zai nuna maka yana bala’in sonta and tasan ya chanz

a shikadai yazo nemansu yakawo mata kudi as soon as yaga message nata a group that alone is sign yana sonta da gaske, sannan yazo mata gaisuwa yakara komawa again, wannan da Riyad yasoma tabata she wants to pay him tabar gidan abinta, tabar rayuwan su har

abada cus su suka kashe mata Mama ganin takasa magana yasa Bilal yace “Rashida even my parents will not know kenaba kudin is just between us, indai Dad ne he can always give me another money, wlh kyauta zan baki kudin basai kin biyani ba I will settle you

down a hostel, bikinmu you choose yaushe kikeso muyi, I will be your only family Rashida, no one can take care of you better than me, that man is not a good man tunda har yanada bakin cewa kibiyashi kudin daya kashe ma mahaifiyarki, ki karbi kudin ki bashi

kafin ya ceci rayuwa ki still yasakeki daga baya” Rashida jitayi maganan shi ya zauna aranta zama daram da gaske ne Bilal can be her biggest support tunda ya santa suna koyan abu daya, he will be her best patner and she loves him

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login