Showing 15001 words to 18000 words out of 144199 words
yafice bayan yabada sakon yashiga mota yabar gidan cus yaji komi da Mom tafadi he just pity his brother, Mom is just over controlling Riyad, she’s in his matter, and baya iya cemata no, itakuma Haleema akanme zata dinga gayama
Mamanshi komi gameda aurensu? Sabida taga baya iya tsallake maganan Mom ne, haba it’s annoying mana, Riyad dakeda kunya tagama fallasashi, it doesn’t matter koda Mamanshi ne some private mata barinma harkan auratayyan su baikamata Mom tama sani ba, the gi
rl is sick wlh batasan menene boye sirrin mijinta ba, dashine matarshi tamai haka Allah he will deal with her, yayi tsaki aranshi.
Office yawuce abinshi inyaso yasameshi daga baya.
[5/20, 7:53 AM] +234 806 065 9266:
💫
SANYI DA ZAFI
💫
✍
🏻
M SHAKUR
HAPPY JUMMA’AT GIFT
🎁
EPISODE 7
️
⃣
Zaune suke dukansu afada, dan kowa yanzu is at home babu wani maganan zuwa aiki ko wani abu zaman makoki suke, yawanci Kabir ke attending, Riyad na zaune inda yake hardly yake magana, wayanshi ne yahau
ringing ganin Mom yasa yadauka yakai wayan kunne batare dayayi magana ba, Mom tace “come nayi arranging private outing dakai da Munir da 2 security personnel da Doddo (Baban Mom Attorney General na Nigeria) ya aiko maka dashi daga Abuja kuzo kuje kaga Hale
ema gobe zata wuce school” jiyayi kawai ranshi yabaci amman yadaure ahankali yace “okay” yazare wayan daga kunne, kallon yayinshi yayi yace “Mom nakirana bari naje” gyadamai kai sukayi banda Kabeer dako kallonshi baiyiba, tashi yayi a tsanake yana gyara za
man milk jumper rigan dake jikinshi nawani attajirin yadi, fadawa sukahaumai kirari. “Takawanka lafiya Babban mutum! Yariman dashi kadai aka haifa agarin Riyad mai martaba yabashi suna Riyad, dan kwalisan
zakaran da ya riga yayi cha…..” wucewa yayi dasauri
yafice dan baiso yawuce side na Mom a falo yasameta ita kadai tai murmushi ta taso dasauri tana gyaramai gaban wuyan riganshi tace “Masha Allah, yarona akwai kyau wlh, bama saika chanza kaya ba” ashagwabe kaman zaiyi kuka yace “Mommmm” dan hararanshi tayi
tace “shagwabanka will not work nabiye maka u will never get married ko Doddo yayi na’am da decision din” ahankali yarike hannun Mom din kaman dan yaro yace “but Mom I don’t even know the girl balle na sota” dan shiru tayi tana kallon yanda yake mata wand
a halinshi ne duk girmanshi idan bayason abu haka yake mata shagwaba at this point so take ta lallabashi dan batason tasake fada da yaronta datakeso sama da komi aduniya cikeda so tace “Son you are from royal family yawanci haka ake aure, first wife din Ba
ban ka Maman su Kabeer da 2second wife dinsa Maman su Munir duk auren hadine baya sonsu, mai Babban daki ta zabamai su ya aura dan bayaja da maganan mahaifiyarsa, daga kan Maman su Shuibu dakuma ni last wife dinsa ne matan da marigayi yaso yakumayi soyayya
damu is a normal thing haka abun yake, gidan sarauta kenan with time zakaso Haleematu she’s a good girl duk agaban mu nan ta taso and she really loves you kaman kamata asiri d’ana badai farin jini ba” Mom tai dan dariya dayasa kawai ya rungumeta tareda da
ura kanshi kan kafadanta wlh zaka dauka karamin yarone murya chan ciki yace “to Mom at least Baba yayi koda 7days ne kafin nafara zuwa neman wata, Mom I am still moaning my father I am not in the right state of mind to meet any girl ko talk to her” cikeda
lalama Mom ta shafa kanshi tace “I know but do it for me kaji ko akwai abinda bazaka iyamin ba ni Maman ka?” Ahankali yace “babu” murmushi tayi tace “yauwa dan albarka, Oya tafi jeka shiga mota suna jiranka abaya” gyadama Mom kai yayi yasaketa ahankali wan
i kalan murmushi Mom take tabishi da kallo tana kara wani son yaron nata da alfahari dashi wucewa yayi yazaga baya budemai bayan wata mahaukaciyar tinted jeep akayi ya shige security yarufe kofa kallon yanayinshi Munir yayi ahankali yace “chill kawai being
born from this family I guess comes with all this abubuwan” fuzar da iska Riyad yayi yakalli gefe baice komiba aka tada motan fita daga gidan sukayi tawani secret gate basu da nisa nan da nan sukakai gidan Waziri lafiyayyen kayattacen iso aka musu aka kai
su wani lafiyayen falo suka zauna wayanshi yaciro yana dannawa kawai, Maman Haleema ce tafito cikeda farinciki tace “sannunku da zuwa Yarima Riyad da Munir sannu sannunku” anatse Munir yace “ina yini Anty” anatse shima Riyad kanshi na kasa muryanshi baya f
ita sosai yace “ina yini Anty” washe baki tayi kaman ta yaga zuciyanta sabida farin ciki tace “aahhh Riyad call me Mama ai yanzu anzama daya sannunku da zuwa bari naje gatanan zuwa” tashi tayi tabar falon bata wani dade da fitaba Haleema tafito tana sanye
dawani ubansu exclusive atampa an mata dinki Riga da skirt daya kamata dam ajiki, ta yano karamin gyale tayi makeup tai matukar kyau da black beauty ce abinta mai kyau tana kamshi, kallo daya tama Riyad zuciyanta yakusan tarwatse, gogan yayi masifan kyau y
ayi wani zama kaman shugaban kasa yana danna waya abinshi batare daya nuna alamun yamasan an shigo falon ba, zama tayi kujeran dake facing nasu cikin murya mai laushe da dadi tace “barka da zuwa Yarima Riyad ina yini” ganin Riyad wayanshi yake dannawa yasa
da sauri cikin barkwanci kartaga kaman yamata wulakanci Munir yace “auu ni za’a watsama kasa a ido ni hoto ne a falon nan ko Riyad kadai kika gani”? Dan murmushi tayi tace “ai kaima zan gaidaka kawai nafara gaida wanda zai kasance mijinane kuma uban y’ay’
ana nan bada jimawa ba” “uh uh uhmmmm” Munir yayi gyaran murya yana kama baki sai kawai yamike cikeda wasa yace “bari naje waje abuna tunda abun hakane, nima Allah yabani tawa uwar y’ayan” yataba Riyad ganin yaki dena taba waya yace “ina waje” gyadamai kai
Riyad yayi yawuce yatafi zai cigaba da danna waya dasauri cikin murya mai sanyi Haleema tace “bismillah yallabai ga abinci da abunsha na ijiye maka a dinning” dan dago idanu yayi ya zubamata su dasauri tasauke nata idanun kasa dan bazata iya jure kallonsh
i ba, idanunshi kaman an wanke da madara, tana wani irin jin dadi aranta kaman an gama biya mata
bukatunta na duniya, daga sama zuwa kasa ya kalleta yaune rana na farko dayake kallonta baiga wani makusa ba she’s fine, educated classy but shi baiji that fee
ling of love da akace anaji in his heart ba, his heart is not racing, daya ganta his heart didn’t flutter, infact zuciyanshi is beating normal, breathing nashi bai chanza ba, ya kalleta and he don’t feel like looking at her again, she’s fine but batai maki
ng heart nashi fine ba, he’s not having butterflies nor goosebumps acikinshi da jikinshi, he’s not finding her intriguing dudda tai makeup etc, nothing about her is enticing his aura, he read alot barinma lokacin PHd nashi, he knows the signs of love and b
aiji ko daya game da itaba, he sees her just the way he sees kowace diya mace aduniya nothing special nothing different, all this look and assessment yayishi ne in secs na kallonta kawai ya dauke kai yacigaba da danna wayanshi ayangance batare dayace mata
uppan ba har lokacin.
Toshi yanzu mezai fadamata? He doesn’t even know what to say, watsapp yashiga yama Mom magana yace “Mom” nan da nan Mom saiga reply tace “ya akayi yaron Mom kunkai?” Da sauri yayi typing. “yes but I don’t know what to say to yariny
ar Mom” reply Mom tamai da “start conversation ask her to tell you about herself” reply yamata da “Yaya zan fada?” Mom tace “Haleema tell me about yourself” kaman zai fashe da kuka yace “too long Mom” salati Mom tabuga a chatting din tace “zan bata maka ra
ifa tell her now!!!” Da dago kanshi yayi yakalleta karaf suka hada idanu dan kallonshi take kaman tasami video dasauri yadauke kanshi murya ciki ciki ba yabo ba fallasa yace “tell me about yourself” wani irin murmushi tayi na jin dadi tace “okay but bari n
akawo maka drinks tukunna tunda bakaso kaje dinning” batare data kalleta ba still yace “no banso” wani abu taji yanda yayi maganan bako kara amman tadaure takoma ta zauna tace “where do I even start, okay I am 24yrs, nayi sauka last 2yrs, ina karanta inter
national relation a Oxford, ina final semester zan gama nan da 1month, ina business I have a cafe and na iya makeup but banama mutane kaina nakemawa, I love traveling too like you” tayi maganan tana kallonshi expecting reaction amman ko motsi baiyiba tace
“I love having fun celebrations irin su biki, zuwa wedding dinner friends and I love shopping and I love reading novels mostly english ban iya karanta hausa books ba I think basically that’s all, ohh I have plenty friends” daga wayanshi yayi yama Mom typin
g tagama gayamin about herself Mom natafi ko? Dasauri Mom tace “common tell her about yourself too” ahankali yace “Mom I hate sharing u know ni nagaji i want to come back home I don’t like their house is making me feel sick” kawai yafito daga whatsapp din
kafin Mom tace wani abu yamike zumbur yace “bye” kallonshi tayi kaman tahanashi tafiya tadai daure tace “tom nagode” so take yabata numbers shi koda shi bazai karbi nata ba amman bemayi maganan ba.
Yana fita yashiga mota Munir yabishi da kallo yanda y
ake cire boturan wuyan riganshi da sauri sauri sai kawai yahau dariya yace “banda business da yawo gari gari banga uban abinda ka iyaba Riyad wlh” wani juyowa Riyad yayi yamai mugun kallo baice komiba Munir ya kyalkyace da dariya zaiyi magana wayan Mom yas
higo yakalli wayan kaman zaiyi kuka yadafe kanshi yace “ohhhh Mom nadamuna wlh” murmushi kawai Munir yayi baice komiba daga wayan yayi Mom tace “kana ina”? Ahankali yace “muna hanyan dawowa” katse wayan kawai tayi jin ana kiranta adayan wayan ganin batamat
a rai Riyad yakeson yi da ranan nan, ganin Waziri ne ke kiranta yasa tadauka cikin barkwanci yace “Inlaw Inlaw to Alhamdulillah, yanzun nan Maman Haleematu ke gayamin Yarima Riyad yaje yaga Haleematu da alamu akwai nasara” murmushi Mom tayi tace “eh haryam
a fara dawowa wai kunya, kasan fa Riyad akwai miskilanci da shegen kunya har yanzu abu yake kaman karamin yaro” dan dariya Waziri yayi yace “abinki da auta, yaro kwallin kwal, ai saisa yayi
farin jini awajen kowa ina mai tabbatar miki yawanci yan kwamitin
nada sarki idanunsu akanshi suke nadauka zanmasha wahalan convincing nasu amman bahaka ba wlh sunason Yarima Riyad sabida yacika sharuddan zama sarki, nafarko ga tsatso mai kyau jininshi gaba da baya asalin sarauta uwa da uba, banda haka baida any criminal
record ko wani case da police ko wani abu, ga ilimi boko da islamiyya ga business daya bude dake kawoma Kano cigaba sosai dazun nan Gwamna ma yakirani kinsan Meyace mini?” Dasauri Mom tace “a’a meyace?” Dariya Waziri yayi yace “cewa yayi cikin yaran sarki
waye mai manya manyan hotels din nan da gidajen mai din nan nacemai ai Riyad ne” dan dariya Mom tayi tace “ai Dodo ma nakirashi nasa yama Gwamna maganan” Waziri yace “ai ina mai tabbatar miki kaman Riyad yagama dawowa sarki dudda naga take taken Baffan su
Mujitapha dakuma Kabeer amman Riyad yamusu fincikau dole ki tashi tsaye” dasauri Mom tace “tuni natashi kaga yanda ake sauka akanshi ne, duk nasamai magungunan tsari a abincin danake basa da kaikayi koma kan mashekiya” Waziri yace “yauwa hakan kinyi daida
i, ranan da sarki yacika bakwai za’a sa ranar da za’a nada sabon sarki sai ayi bikin Sarautar da aurensu tare koyaya kuka gani”? Mom tace “kwarai ai duk inda zan shiga saina shiga na tabbatar Riyad yagaji sarautan nan yarona kadai ya chanchanci mulkin nan
bayi yanda naga dama”.
BAYAN 1YR…..
SO WANNAN NE FIRST PART NA THIS LABARI NAKAWO SHİNE SABIDA KU GANE TUSHEN LABARIN BAN WANI SO NABATA LOKACI.
GOBE ZAMU CIGABA DA LABARIN BAYAN 1YEAR RIYAD YARIGA YAZAMA SARKI
❤
️
YANZU NAFARA THIS BOOK BUT YO
U GUYS ARE LOVING THE BOOK ALREADY THANK YOU
❤
️
❤
️
CHAT ME UP ON WATSAPP wa.me/+2347012181461
[5/20, 7:53 AM] +234 806 065 9266:
💫
SANYI DA ZAFI
💫
✍
🏻
M SHAKUR
EPISODE 9
️
⃣
KINSAN YANDA AKE JIYAR DA MIJI DADI? KINSAN YANDA AKE SA
ME GIDA KUKA AGADO? KINSAN SIRRIN SARRAFA TANTAKWASHIN DADI? KIN IYA HATSABIBIN KUKA? MAKIRIN KUKA? SHEDANIN KUKA DA AKEMA MIJI? KIN IYA STYLES? KIN IYA KISSA???
JOIN INTIMACY CLASS DINA WITH JUST 5K KI KOYA
🔥
GROUP DIN TSAWON SHEKARA DAYA NE KIKA B
IYA 5K BAKI KARA BIYAN WANI KUDI SAI BAYAN 1YEAR JUST TODAY AND BE A BADDIE FOR OGA
🙈
CHAT ME UP DON SHIGA
+2347012181461
Zaune take a arnen falonta takara kiba yanzu ba kaman da datake so skinny ba, tayi bulbul taciko alamun Riyad ya iya kiwo tasami
kwanciyan hankali, wasu bayi ke gyara mata farcen kafa jakadiya ta shigo zubewa tayi tace “Gimbiya Mai Martaba ya aiko akiraki chan bangaren sa” wani irin farin ciki daya lullubeta batasan sanda ta karbe kafanta ba ta mike da sauri tai sama bedroom nata ta
shiga tana kiran wayan Mom awayanta kiran iPhone 15, ringing daya Mom ta daga Haleema tai wani ihu tace “Mom I love youuuu, you’re the best Mom, Mom wlh ina sonki sama da tawa Mamar ma, Mom dabanda ke da narasa gata, dana shiga uku, kinga Mom yanzun nan M
ai Martaba ya aiko akirani kinmai magana ne?” Dan murmushi Mom tayi mai sauti kanta nawani swelling yanda Riyad baya tsallake dokanta, she just wish kowace uwa zatasami yaro mai taushin zuciya da jin maganan mahaifiyarshi irin Riyad kawai baya jure fushint
a ko kadan ne, koyaya tace yayi abu kobayaso sai yayi, shi kawai baison commitment ne da nauyi akansa baison damuwa baison hayaniya but tace yayi kaza saiya yayine, murmushi tasakeyi tana wani ji da kanta tace “Madallah! sai a kimtsa aje, ki farantamai rai
” gyadama Mom kai tayi cikin mugun farin cikin dan tana mahaukacin son Riyad tace “Mom banda kamarki me sharemin kukana, Mom thank you for making my husband to call me, bye Mom I love you” katse wayan tayi itakuma Haleeman cikeda jin dadi ta shiga shiryawa
, tasha wasu magungunan da Jakadiya ke hada mata ta shiryata tsaf cikin wani hadadden atampa golden, ta daura Al kyabba akai ta feffesa turare sannan sauko kasa, Jakadiya da kuyanginta jaka biye da ita har zuwa side dinshi dayake da dan tazara tsakaninsu,
tana zuwa dayake ansan da zuwanta aka barta ta shiga ciki Jakadiya da kuyangin kuma suka tsaya waje, shiga flat nashi tayi ko’ina na falon kamshin shi yake, murmushi tayi ta maida kofa tarufe sannan tacire Al Kyabban ta ijiye kan kujera tawuce sama tsayawa
tayi gaban bedroom dinshi tai knocking.
Kusan 2min tayi wanda inda sabo ta saba jira haka duk sanda tai knocking, chan taji muryanshi ciki ciki cikeda isa yace “come…..in” bude kofan tayi gently ta maida kofan tarufe ta shiga dakin dakin tana tafiya
ahankali sabida duhu gaske but tana iya ganinshi zaune bakin gado ya tsareta da idanu dake shinning even in the dark saida gabanta yafadi tadai daure ta maida takaraso zuwa gabanshi cikin yar kankanuwan murya dake cikeda yanga da iyayi tace “barka da warha
ka Mai Martaba, kayi aike akirani gani” mikewa tsaye yayi yazuba mata ido, chan yace “how many times nagaya miki kidena kaima Mom maganata?” Faduwa gabanta yayi ta daure bata nunaba, cikeda makirci tace “ni kuma?akanme zankai karan mijina?” Wani kallo daya
ke mata yasa batasan lokaci da lips nata yashiga rawa ba, ganin yariga yagane ita tafadi tace “yes nagayama Mom baka zuwa wajena kuma ko nazo baka bari a barni na shigo? Kayakuri nayi kuskure bazan karaba, wlh bana iya bacci ne, narasa yanda zanyi dakaina”
saikuma asanyaye tace “i need youu…” wani kallo ya mata yace “and sabida hakan saki hadani da Mom”? Ahankali tace “magananta kadai kakeji saisa nagayamata amman kaya kur…” bata karasa maganan ba yawani kalan hankadata kan gado dasauri ta juyo ganin yana
bude mazariyan wando wlh har cikin ranta taji kaman tai ihun dadi tadai daure tai shiru tana jiranshi, kafafunta yaja cikin fushi yace “you reported me sabida this I hope nabaki shikenan” ya kwashe skirt nata sama yadage rigan sama addu’a yayi yashiga cik
i, runtse idanu Haleematu tayi tanaji kaman zata shide, wata daya babu abinda ya shiga tsakaninsu sai yau.
Almost 1 good hour yayi cur akanta not because of kanshi but her, ya sauke hakkinta daga kanshi tunda harta fara kai karanshi, saida yaji ta bushe
ya tabbatar idan yacigaba zafi
kawai zataji sannan ya kyaleta sannan yatashi zaune kafin chan yamike tsaye yawuce bayi ya barta kan gadon wani mugun bacci na daukanta tana numfashi haryau takasa gane kan Riyad, zai iya 2month bai nemeta ba yawanci saitasa
Mom a case nasu yake nemanta and he’s so damn good in bed Innalillahi! The way he’s this quiet bazaka taba tunanin zai iyacin mace ba, but en anytime yayi having wani abu da ita jitake kaman she’s the luckiest gurl on earth, Riyad is good on bed, she don’
t even know how to explain, yana wasa da jikinta wani kalan dirty play fa, yauma haushin abinda tayine yasa bai tattabata yanda ya sababa, wlh haryau takasa gane yanajin dadin ta ko bayajin dadinta oho ko gurnani bayayi bai tabayiba, he’s just super wired
guy data kasa fassara halinshi haryau, and wiredness dinshi ke kara mata