Showing 96001 words to 99000 words out of 144199 words
7:30 na safe yayi.
Tashi tayi ta tsaya ta kalli kanta amadubi har yanzu idanunta a kumburebut su
n soma washewa and fuskantama jan dayayi yasoma washewa tayiwani irin shegen kyau, jikin alijihun labcoat nata ta kalla da aka rubuta Dr Rashtasake kallon madubi ahankali tace"Mama l will not give up on your dreamkinji Mama, zan zama abinda kikeso na
"Mama I will not give up on your dreamkinji Mama, zan zama abinda kikeso nazama, zanyi karatu zan dage zan zamawani abu Mama in sha Allah" hawaye nesuka ciko idanunta danne kukan tayimuryanta na dan rawa tace "Mama inakewanki sosai butl promise l will best
rong bazan kara bari makiyanmu sugakukana ba Mama Allah zai sakamana dani da ke natafi school" tasake gogeidanunta tass ta gyara rolling datayi shelooks so pretty Ya Allah, crocs dintasaka daidai kafanta kuma yamatakyau ta tsaya tana kallo mutuwan Mamayasa
batamasan inda ta zubar da crocsdin da Mama ta siya mata ba, goyajakan tayi tabude kofan dakinta tafitotafara tafiya daidai tahau kan staircasetaji an bude kofa da sauri tashiga saukadaga stairs din dan bamataso ta ganshiwlh daidai tana zuwa wajen kofan f
alontashiga bude kofan but a kulle ga dukkamshin sa yacika falon, jin takuntafiyanshi daidai yasa da sauri ta matsagefen kofan tawani juyamai baya, bintada kallo yayi kafin yasa hannu ahankaliyabude kofan yafice saida taji yaficesannan tajuyo ganin bashi a
wajen yasaitama tabude kofan ahankali tsayetaganshi jikin wani arniyan blackbulletproof jeep yana sanye da babbankaya yadaura wani alkyabba dakewalkiya yana haske yasaka hula akanshi
itama tabude kof Today ankali tsayetaganshi jikin wani arniyan blackbu
lletproof jeep yana sanye da babbankaya yadaura wani alkyabba dakewalkiya yana haske yasaka hula akanshibut bai daura rawani ba tukunna, hadaido sukayi da mugun sauri tadaukekanta babu alamun any jokes afuskanshi yabude mata bayan motanyace "gobe driver ki
zai fara aiki zokishiga i will drop you off" haderaiRashida tayi batare data kaleshi batace "I can go da kaina babu abindazanyi da motarka" tai maganan tanasaukowa daga matattakalan tazo zatawuce karaf Riyad yarike hannunta azuciye tadago kanta ta kallesh
i tace"don't to.....' ha kanan jitayi magananya makale a wuyanta sabida yandayamata wani shegen kyau da kwarjinikayan sarakunan dake jikinshi yasayawani cika mata idanu dasauri tadauke kanta daga kallonshi tashigakokarin kwace hannunta amman kogezau babu w
asa kan muryanshi yace"matan Riyad can never enter public abin hawa take note!"."*SANYI DA ZAFI*
*EPISODE 53*
EPISODE Dasauri Rashida takalleshi jin abinda yafadi saikuma ta dauke kai takasa magana, cikin dan kakkausan murya yace “nima bawai inay
i bane cus i want to do nope, as long as igiyoyin auren mu are intact you’re my responsibility and dole na cika hakkokina dake kanki you are too small kisa Allah yakamani” dasauri tadago kanta ta kalleshi wani shu’umin kallo ya zuba mata yace “get in cus I
don’t want to ever force you kiyi wani abu, this is hakki akaina!” Abu tahadiye awuya kaman ta shakeshi ta fizge hannunta da karfi tanaji kaman ta kurma ihu cikeda taurinkai tashiga bayan motan ta zauna kaman bataso ta shiga, driver dake wajen gate yataso
dasauri ganin ta shiga ga mamakinta gani tayi yashigo bayan shima dasauri ta kalleshi danta dauka agaba zai zauna, gyara zama yayi sai kamshi mai bala’in dadi yake, matsawa tayi chan karshe da sauri driver na zuwa ya duka yace “Barka da fitowa Ranka shi d
ade, Allah ya taimakeka, Allah ya karamaka daraja!” Gyadamai kai Riyad yayi ahankali, driver yasake dukawa yace “barka da fitowa ranki shi dade uwar dakina” juyo da kanta Rashida tayi haushin Riyad yasa tawani ballamai harara, da hannu Riyad yamai alamu ya
rufo musu kofan, rufowa yayi yakoma ya shiga gaba yatada motan sukabar gidan sundan shiga hanya chan Riyad yace “what time zaku gama?” Kaman bada ita yake magana ba tai banza dashi, anatse yace “ban baki izinin hawa any form na abin hawaba, I asked you wa
t time zaki gama?” Yayi maganan yana zubamata idanu kaman bazatai magana ba chan tace “nima bansani ba” authoritatively yace
“mukaje zaki shiga ciki ki duba roaster and call me ki sanar dani, i will send my driver ya dauko ki” cikin fushi tace “ko an tashi
inada wajen zuwa?” Ahankali yace “where?” Shiru tayi tai banza dashi unexpectedly kawai taji ya fizgota ta taho jikinshi lokaci daya hannunshi yasa kan waist nata yarike gam, arude ta kalleshi jin yanda yakama mata kwankwaso hada idanu sukayi kawai taji g
abanta na mugun faduwa sabida yanda yake mata wani shu’umin kallo takasa magana sai kokarin kwace kanta datakeyi takasa tana numfashi da sauri da sauri, hannunshi akan waist nata kaman shock, strictly yace “next time idan namiki magana open mouth ki bani a
msa” yadanyi shiru kadan yana kallon fuskanta kaman yau yafara ganinta kafin yakara pressing waist nata dayaga tawani zabura yace “ina zakije after school”? Wlh she’s breathing way to fast sabida yanda take kan jikinshi ga wani irin abu da hannunshi kema w
aist nata, ga driver na tukasu kuma babba ne driver ba yaro ba, kunya ma taji tanaji kaman ta shige kasa batasan sanda tace “saloon zani nai kitso 4 zamu gama” yana kallonta yace “bazaki je ba!” Da sauri ta kalleshi dudda gabanta na faduwa saida ta turomai
baki cikeda stubbornness, lips dinta yabida mayen kallo yana tuna randa yayi kissing nata dasauri yazare hannunshi daga waist nata hakan yasa tasauka daga jikinshi da sauri takoma waje ta zauna har lokacin kirjinta bugawa yake har sukakai school babu wand
a yasake magana Riyad yace “ina zamu ijiyeki”? ahankali tace “gynae” har gaban department din sukaje sukai parking dasauri tashiga kiciniyar bude kofan saikuma ta tsaya chak takasa magana duk yana kallonta ahankali yataho wajen mannewa tayi jikin kujera ka
llonta yayi suka hada idanu dasauri yadaukeTadauke kanta cikeda jin haushin shi tarasa mesa gabanta ke faduwa ahankali yasauke hannunshi daya kan cinyanta da sauri ta kalleshi hada ido sukayi hannun nakan cinyanta yana kallonta bayama kiciniyar bude kofan
ture hannunshi tayi da sauri hakan yasa yakoma ya zauna wajenshi chan yace “open door for her” Dasauri driver yace “to Yallabai” haushi Rashida taji yakamata wato da gangan yahana abude mata bude mata akayi tajuya da sauri zata fita karaf taji yarike hannu
nta da sauri tajuyo ta kalleshi yana kallon cikin idanunta yace “today should be the last day dazaki bar gidana bakiyi breakfast ba” haderai tayi hannu yasa a aljihunshi yaciro kudade dabaisan yawansu ba zai samata a hannu azuciye tace “ni banson kudin ka
karike kayanka, Allah kyauta” hannunta yabude da karfi yasa kudin a tsakiya yace “hakki nane na ciyar da matata! U can trash them kika fita idan kinga dama but dai use it eat” yana maganan yasaki hannunta zata ijiye kudin kan kujeran azuciye yace “kika iji
ye kudin nan bazaki school din nan ba saikin deba kin tafi dasu” sosai taji ranta na baci ganin zai samata bakin ciki yasa kawai tajuya fuuuu tafice rikeda kudin a hannu ta shiga department dinsu.Gida yawuce zuwa bangarenshi soya ke ya kwanta he’s feeling
very sick, jiya baiyi bacci ba sabida zazzabi, yana zaune trying to rest kanshi aka sanarda shi Baffan shi wants to see
him bada izini yayi yasauko kasa daidai Muji na shigowa daya rame sosai yau kwananshi biyu baida lafiya kallo daya Riyad yamai yace “goo
d morning Baffa” gyadamai kai Muji yayi saikuma yasake shiru, duk sukai shiru chan yace “Riyad ina tsananin and matukar fushi dakaina how could I blindly do abinda nayi” shiru Riyad yayi hakan yasa Muji yace “say something please Riyad” shiru Riyad yayi sa
i chan yace “Baffa in as much as banaso nai blaming naka inaso nace laifin Jummai ne wlh I can’t you’re also
💯
at fault” Riyad yadanyi shiru yace “all your life agidan nan kake tun zamanin su grandfather namu Baffa you know wat gidan sarauta is don’t you
for once ever think cewa this HIV might be a set up tunda matarka tanata rantsuwa bata taba fasikanci ba”?Lumshe idanu Muji yayi Riyad adan zafaffe yace “wat is the point na aure idan we can not protect our love ones? Uncle kaje har kauye ka auro innocent
girl dake middle of secondary school nata ka kawota masarautanku as a very healthy girl, tazo tayi ciki lafiya lau bayan some months ace tanada HIV Uncle even me I will investigate the matter! I will want to know how? Tayaya? Waye tayi fasikancin dashi yas
amata, tana fita ne ina take zuwa? This are all questions daya kamata ka tambaya but baka tsaya ka
saurareta ba tunda kukai test kaida Jummai kaga negative kawai kayi concluding….”Riyad yadanyi shiru cus he’s hurting and kanshi is pounding, chan yace “Baff
a tell me menene meaning of tara mata, bayi, jama’an fada ka tona mata asiri a watsar mata da kaya a koreta and Babana shima ya tsaya yana kallon komi wat was that? Uncle sabida tanada HIV? Ko fasikancin tayi did she deserve that tozarci? Eh?” Hannu Muji y
adaura akan fuskanshi yafashe da kuka sosai kaman yaro yace “Riyad bana iya bacci, bana iyacin abinci, nayi nadaman abinda namata, bansan abinda ya shigeni a lokacin ba all I know is naso Zainab kaman raina danaji tanada HiV na yanke shawaran maza takebi d
an tanada kyau, lokacin damukaje Umara wani yataba tareta agabana wai yana sonta bazai karyaba saiya gayamata, danaji batun HIV babu abinda ban ayyana ba I was madly jealous and angry Riyad, na shiga uku Innalillahi wa innailaihi raji’un, look at shirmen d
ana tafka ni karan kaina nakasa forgiving kaina, I don’t even know tayaya zan tunkari y’ata da batun yafiya bansan yaya zanyi ba”.Shiru Riyad yayi yana kallonshi he’s angry with Uncle but then wats the point of anger, fushin shi zai chanza abinda yafaru a
baya ne? Idan yarike Uncle nashi a zuciya what’s the difference between shi da Rashidan? Tashi yayi ahankali zuwa inda Muji yake gently Riyad yadafashi dago idanunshi yayi ahankali yace “it’s okay Uncle stop crying please” ahankali Muji yace “Riyad yaya za
nbi Rashida tayafemin” ahankali Riyad yace “I don’t know! Kabari tafara saukowa tukunna just put yourself back together Uncle we will all get through this phase Insha Allah, be strong kaji” gyadamai kai Muji yayi Riyad yace “how is Gwaggo zanje na dubata a
njima?” Gyadamai kai Muji yayi yace “tell me about my daughter Riyad…….”EPISODE Tadawo normal shift by 4 aka sallamesu, masallaci tawuce harta shiga ciki tana shirin yin alwala aka kwala mata kira dasauri tajuyo Maimoon tagani tana zuwa batai wata wata ba
tawani rungumeta cikeda kauna tace “I heard you lost your Mom, Allah ya gafarta mata, I asked number ki kowa yace baidashi, gidanku ma babu wanda yasani sorry kinji Rashida, I’m so sorry about your Mom, sorry Rashida Allah jikan Mama” wlh tunda tashigo asi
bitin nan yau adai cikin colleagues nata Maimoon is the first person data mata genuine gaisuwa, ciwon Mama made her realize how important people are in life and yanzu she wants to let people in, ahankali taji hawaye sunhau zubomata kawai saita fashe da kuk
a dasauri ajikin Maimoon hakan yasa sauran mataye dake wajen suka tsaitsaya suna tambaya lafiya, dan juyowa Maimoon tayi ta kallesu tace “mahaifiyarta ne tarasu” kawai sai aka taru awajen kowa sai gaisuwa akema Rashida ana lallashinta and abin yamata dadi
sata akai tai alwala sannan duk suka shiga mosque tare sukai salla sai suka kara zagaye Rashida tareda Amiran MSS aka mata proper gaisuwa wlh she felt good and happy Mama tasami addu’a.Tareda Maimoon suka fito tamikama Rashida hannu tace “bani wayanki nasa
number na ciki, and tell me inane gidanku zanzo” dan shiru Rashida tayi saikuma ta mika mata wayanta dake aljihun lab coat nata Maimoon ta karba wayan tace “wow nice phone” samata number ta tayi ciki tace “saura gidanku ina ne gidanku?” Dan shiru Rashida
tayi batasan me zata ce ba batasan yaya ake friendship ba ahankali tace “an saida gidanmu da Mama tarasu” dasauri Maimoon da zuciya ta daya tace “oh okay but a ina kike zama ke yanzu incase zanzo?” Nauyi abin yake mata tace gidan mijinta da kyar tace “uhmm
uhmmm” tsayawa Maimoon tayi tana kallonta da kyar Rashida tace “GRA” murmushi Maimoon tayi tace “muna kusa kusa ma ni area dinmu is kafin GRA, zomuje mu shiga adaidaita sahu mutafi” gyadamata kai tayi harsun fara tafiya dan wlh ta manta da zancen da Riyad
yamata taji ance. “Ranki shi dade” Dasauri Rashida tajuyo har gabanta na faduwa driver dazu da safe ne ahankali yace “Mai Martaba ya aikoni na maidaki gida” kallon yanda driver kema ta magana da respect Maimoon tayi har yana duddukawa ranta abace Rashida
tace “ni dakaina zan koma kaje” dasauri yace “ranki shi dade kimin rai! Yace idan bai maidaki gidaba abakin aikina” wani iri Rashida taji she knows aiki is important for lot of people bataso ta zama sanadin wani yarasa nashi saitai jim ganin haka yasa Maim
oon tace “bishi nima natuna zan biya wani waje I will call you
anjima bye” kafin Rashida ta amsa tawuce abin ta badan tasoba Rashida tabishi zuwa parking space yabude mata baya ta shiga sun fara tafiya yace “Yallabai yace na kaiki saloon Hajiya, yace na sa
nar dake wanke kan za’ayi kada a kitsa yamma tayi” batacemai komiba sai zuciyanta dake tafarfasa wayeshi dazai gayamata mezatayi hardly daman take kitso sai Mama tayi da gaske dan yawanci batada time dazata zauna ta bata tai kitso gani take lokacin ya ishe
ta yin wani aikin dazata sami kudi wani babban saloon yakaita suka shiga ciki da driver taga yayi magana saikuma akazo nan nan ake da ita nan da nan aka wanke mata kan akai blow drying akai parking gashin tayi bala’in kyau sannan suka fito tasake shiga mot
an suka wuce gida lokacin 5 na yamma sai kallon gidan datake rayuwa ciki take kaman dream, sauka daga motan tayi tadauki jakanta tawuce ciki falon tabude bakowa sama tawuce zuwa dakinta komi na nan yanda tabari kaya tacire tafada wanka bayan ta wanke lab c
oat nata tafito tabude wardrobe din taciro wata english gown pink tasaka sannan tasa hijabi tafito tayi baya tana shanya labcoat taji daya daga cikin security yace “wlh yunwa nakeji kaje kasiyo mana abinci tunda nina siyo jiya”.Wani iri taji jin maganansu
bayan plenty abinci data gani agidan, kawai saitaji wat if tamusu girki tabasu sukaji dadi ladan yaje wajen Mama komawa ciki tayi taje sama ta ijiye bowl din saikuma ta sauko itama karan kanta so take tarage damuwa dazu datana aiki a hospital damuwan yataf
i she was just caring for 5 patients da aka mata assigning she forgot everything bari tai girki cus yunwa takeji bataci komiba tun safe.Hijabin jikinta tacire ta ijiye kan kujeran falon sannan tawuce ta tura kofan kitchen din ahankali kaman matsoraciya ta
tsaya tana kallon komi, babu abinda babu store ta shiga tadau wani sababbin bowl ta barkasu daga leda tadebo shinkafa nan da nan kawai tashiga aiki.Dirty rice tadafa dayaji mince meat, saikuma tayi pepper meat na naman rago, tayi fresh watermelon juice da
oranges da pineapple dataga yasoma baci ana kiran magrib ta gama, zubawa tayi awani kula me kyau ta ijiye a dinning, tafito da juice data hada ta ijiye a dinning gwanin ban sha’awa da kulan naman da plates da spoon dan tanaso taje tayi salla saita fito tac
i sannan takoma kitchen tashiga kwacema security a wani babban kula ta zuba musu ta zuba musu nama dayawa saikuma juice nasu awani babban gora abubuwan sun mata yawa, dauko kulan abincin su tayi hankalinta gabaki daya yanakan marfin kulan data saka musu ab
incin takasa rufewa da kyau tana kiciniyan rufewa tama manta ba hijabi ajikinta balle dankwali tayi kofa kafin takai hannunta tabude kofan aka rigata bude kofan dasauri ta dago kanta hada ido tayi da Riyad da wannan karan yana sanye da 3quqter wando daya w
ucemai guiwa kadan black yasaka wani is white V neck shirt daya kamashi ya bala’in fito da muscles na hannunshi da broad chest nashi dakake iya ganin hair na chest nashi, bala’in faduwa gabanta yayi dayasa dasauri ta dauke kanta binta yayi da kallo daga sa
ma zuwa kasa kawai saiyaji ranshi yayi masifan baci akufule yace “ina zaki”? Haderai tayi tana turo baki murya ciki ciki tace “abinci zan basu” “ahaka!” Yanunatada yatsa dayasa da sauri ta kalli kanta normal gown ne just that yabi jikinta da kyau rigan loo
ks so sexy ajikinta, zatai magana kawai yasa hannu ya karbe flask din yajuya yafita yabugo kofan dayasa taballama kofan harara takoma kitchen tadauko dayan kulan da juice din tazo kofan daidai yana shigowa ganinta kuma yasa cikeda fada yace “go and join re
ality show sabida kowa ya ganki” tsayawa kallonshi tayi turus dan bata gane meyake nufi ba sai kawai ta duka ta ijiye kulan akasa tana kokarin ijiye juice din idanunshi suka sauka kan boobs dinta dake showing sabida yanda wuyan rigan ya zazzago in the proc
ess, damn! She has the sexiest balloon boobs kaman an saka mata silicon and so bouncy.*SANYI DA ZAFI*
*EPISODE 54*
EPISODE Mugun tashi tsigan jikin Riyad yayi hango boobs nata dayayi da kyau dasauri ya runtse idanu itakuma ta tashi tajuya samin k
anshi yayi da bude idanu da sauri yabi bayanta da kallo baitaba sanin tanada diri hakaba sai yau wat! Rashida nada crazy shape kaman ita tai kanta dudda batada wani kiba, baitabajin suran jikin wata mace ya burgeshi ba sai nata, ganin tajuyo yasa yadauke k
anshi daga kallonta da sauri yaduka yana daukan kulan yafice itakuma tawuce sama da sauri ta shige dakinta bayi tawuce tai wanka tafito daure da towel tawuce wardrobe wani red rigan bacci tadauka that looks like singlet tasaka ya tsaya mata a cinya yanada
hannun taliya tsaki tayi gajere ganin kalan kayan, is showing almost