Showing 66001 words to 69000 words out of 144199 words
fushi ba” ta share fuskanta chan tace “koran cin mutunci, koran toxarci,
koran tijara akamin agaban kowa ana nunani ana shiga barayina bayi na watso kayana waje wai sabida cikin nema ba’amin duka ba aka korani no one! No one Riyad, Babu wanda a masarautan nan ya tsayamin ba mai Martaba Baba Ali ba! Ba mai Babban daki ba! Ba sau
ran matan sarki ba! Babu ne kawai aka koramu ni da Sama’ila ana tunkudani” runtse idanu Riyad yayi Mama tace “munafita daga fada Sama’ila yahau zubamin Allah ya isa bai yafemin ba wannan tijaran dana jamai da cikina ina fasikanci karna sake na bishi, Riyad
haka yatafi ya barni dan uwana na jini biyar babu a hannuna ni da aka sallameni daga asibiti da safen ranan, nahau tafiya a hanya yunwa menene menene naje wani gidan abinci na wanke kwanuka na kusan kwana goma sannan natara kudi natafi kauyenmu nan ma Sam
aila yace ban isa na zauna ba, bashi bani nace to araba gado abani yace yaji haka yaraba yabani miliyan biyu nadawo nazo ina neman gida ahaka na sami gidanmu dakake gani nasaya akan miliyan daya agine ahaka nasai yar katifa nadan natsu nafara tunanin rayuw
an to me yafaru? HIV Taya zan samu? Banda Mujitapa babu namijin daya taba rikemin hannu aduniya sai Babana da Yayana.
Nai tunani nai tunani narasa tayaya nasamu, nama kaina fada natashi natafi general asibiti, na hadu da Mrs Bugaje tun tana matsayin res
ident Doctor ta taimakeni da shawarwari da abubuwa da dama, dakuma ilimi kan yanda ake rayuwa da HIV, duk yanda zanbi nabi dan na samu Muji ya saurareni yaki bansan ya akayiba ko bibiyata Jummai take haka ta gano gidan nan ita tazo ta fallasama kowa na ang
uwan mu inada HIV nice Matar kanin sarki aka koroni menene menene, dabadan nina sayi gidan ba da sun koreni tuni, ahaka cikin wahala na haifo Rashida duniya ta CS, ban bata nono ba gudun karna bata cutan, duka kudadena na gado suka kare a siyamata madara d
a sauransu hakan yasa na dage nafara aikatau still ina zuwa asibiti ina karban maganin HIV da ake bamu free sabida y’ata banso na mutu inaso nataso da ita inaso na rayu nayi accepting ni mutum me HiV ce, nacigaba da renonta harna soma gazawa ta karba aiki
awajena tun tana primary school sabida Rashida nada kwazo” hannu Mama tasa ta share fuskanta tace “Gidan Sarauta wani irin gidane da bada kowa ya dace ba kaman ni yanzu I’m one, haryau bansan yanda na sami ciwon nan ba but nasan it’s connected to gidan, b
anason wani alaka da gidan nan har abada!”.
[5/20, 7:53 AM] +234 806 065 9266:
💫
SANYI DA ZAFI
💫
✍
🏻
M SHAKUR
EPISODE 2
️
⃣
8
️
⃣
BARI NA LISSAFO MUKU ABUBUWAN DA HABISHMA UNDERWEARS KE SAIDAWA
💃
Pants(cotton, seamless, lace, spandex,
plus size,thongs, gstrings etc),
Bras(nursing, padded, non padded, uk, wired, wireless, seamless, t-shirt bras, plus sizes etc)
Tights(long, short, leggings, bumshorts, laser cut tights, jeans etc)
Underskirts(silk, cotton, long, short, box, plain
etc)
Sleepwears(pyjamas, adult and children pyjamas, long sleeve, short sleeve, long trousers, short trousers, dresses/gowns, character sleepwears, erotic sleepwears, enchanting sleepwears, long gowns, maternity gowns etc)
Boxers(men, boys, women,
girls etc)
Vest(men, women, boys, girls etc)
Tops(chiffon tops, thick cotton tops, body hugs, etc)
Long camisoles, innercaps(plain, ribbed and chantilly), deodorant powder that guarantees 48hrs protection
CHAT THEM UP TODAY A WATSAPP KISAI NAKI
💃
+2349034049623
+2348064643886
Gyadamata kai Mama tayi cikeda farin ciki dudda maganan ta baya fitowa da kyau tace “Alhamdulillah Mrs Bugaje wlh ina cikin wani irin farin ciki da bazan iya misalta miki shi ba” murmushi tayi.
Wucewa Riyad yayi yata
fi yabar Rasheeda awajen, fitowa Mrs Bugaje tayi takalli Rasheeda tace “scrub in kije wajen Mamanki” da sauri ta taso tayi cikin ICU din bayan tasaka abubuwan Mama na ganinta cikeda karfin hali tasa hannunta asaman hanci tace “ayiri…..” saikuma tahau tari
da sauri Rashida tazo wajen tace “Mama stoppp” ijiyan zuciya ta sauke tace “Rashida kinsan yanda nake murna kuwa naga aurenki Alhamdulillah kinga na warke tass kalli kafafuna harsun soma sakewa” kafafun Rashida takalla saikuma takalli Mama yanda taketa mur
mushi is not like tanason auren nan, infact ita bamata taso da burin tai aure ba sannan one single feeling batada shi for Riyad kawai dai daga jiya saita fara kallonshi ta fuska daban compare to before data tsaneshi, jiya ta gane Riyad shi mai sonsu ne ba
kyamatan su ba, yana kula da Mama, shine the first person that genuinely know them kuma yasosu ahaka sannan ya tsaya musu, kallonta Mama tayi tace “me mijin naki yace? Ina yaje”? Dasauri ta kalli Mama jin kalman mijin yamata wani banbaran, murya chan kasa
tace “wai zaije yakawomin kaya da abinci nai wanka” wani irin blushing da Mama keyi saida Rashida kawai ta maida Mama tv tana kallo is this aure of a thing yakesa
Mama farin ciki haka ko wani abun ne dabata sani ba to wani abuma? Is just auren nan, sai mur
na Mama keyi. Wajajen 4 Riyad yadawo tareda Munir dake rike da basket na abinci shikuma yana rikeda wani paper bag dan babba Mrs Bugaje ta kallesu tace “yauwa I was waiting for you to come inaso na maida Mama wani daki kodan this big occasion she seems ver
y happy, her biggest fear and worry is yartane yanzu data damka maka ita kaman 90% of matsalanta sun tafi” anatse Riyad yace “I prefer private single room” gyadamai kai Dr Bugaje tayi tasa Nurse ta gunguro Mama daga dakin tana fadamusu dakin da za’a kaita,
dan satan kallon Rashida Riyad yayi dayaga idanunta sundan soma sabewa, first floor aka kaisu wani single room mai kyau da komi ciki akai connecting Mama da machine na zuciyan still sannan Nurses din suka fita ijiye abincin Munir yayi shikuma Riyad ya kal
li Rashida tareda bata bag din, dan kallonshi tayi saikuma tasa hannu asanyaye ta karba murya chan kasa ta yanda dagashi sai ita zasuji maganan yace “shower before I come back, zanje mosque” gyadamai kai tayi suka wuce mosque Mama tawani yunkuro ta tashi k
aman maison gulma tace “zonan mugani meya kawo miki? Imaza jeki wankan ke to karya dawo ya ganki daka daka” kallon Mama kawai Rashida take with a huge suprise kaman ba Mama ba, farin cikinta yaki boyuwa, bag din tamikama Mama, Mama ta zazzage tana fito da
abin ciki tana washe baki sosai abaya ne kala uku acikin jakan duka black black amman sun hadu duba tsayinsu tayi taga 58 wlh tsayin yarta, sai cream dakuma wasu lafiyayyun turare guda biyu, daya cikin abayan Mama tazaba tadauka tabata tace “ungo wannan za
kisa jeki wankan, ki chanza breziya da wando kuma, akara wanke baki ba kyau miji yaji wari” sokoko Rashida ke kallon Mama wai ba Mama ce mara lafiya ba take maganan wani miji? Ita Mama tadauka ta Riyad take she’s just after her taji sauki kawai shine burin
ta, just to make her happy ta karbi wanda ta zaba mata tawuce, akwatinsu tabude tadauki bra da pant tashiga bayin dakin that is very neat tai wanka ta shirya tai alwala tabude turarukan ta fesa wow saida ta lumshe idanu sunada wani irin feminine scent mai
dadi, yafa gyalen tayi akai tafito Mama ta bita da kallo sabida yanda yarinyarta takoma tsaf kalan yar masu kudi tai murmushi itakuma ta shimfida dadduma tai salla Mama tace “zoki zubamin abincin bikin ki” dasauri ta juyo ta kalli Mama dake murmushi sai ka
wai ta tashi tawuce tadauki plate tana bude warners din ta debama Mama tuwo tazauna gaban gadon tana feeding Mama ahankali tace “Mama ai kin warke ko?” Gyadamata kai Mama tayi tace “na warke tass bakiga inacin abinci ba” murmushi tayi tace “thank you Mama
dakika warke” tana cikin bata abincin suka shigo dakin duk yanda Riyad yaso ya daure karya kalleta kasawa yayi baitaba ganin abaya yama wata kyau kaman yanda yaga wannan yama Rashida kyau ba, dudda Mama bata cinye tuwon ba but taci rabi, sai satan kallon y
anda Riyad ke kallon yarta take kaman tace yadauketa su tafi kawai dai dan rashin lafiya ne, Mama tace “deba kici kema” girgizama Mama kai tayi alamun bazata ci ba, Mama tace “Riyad kaga yarinyar nan batason cin abinci fa wlh sai kayi da gaske” murmushi Mu
nir yayi duk suka zazzauna tareda Mama har magrib sannan suna tafi.
Yau kwanan Mama 3 a hospital she’s recovering like magic tun jiya sukai resuming amman kiri kiri taki zuwa taki maganan ma sabida kar Mama tace ta wuce tatafi, tana zaune tareda Mam
a around 8 na safe Mrs Bugaje tashigo dakin ganinta tareda Mama yasa tace “ba some of yan class naku naga a A&E ana wardround dasu ba? Wani department kike this week?” Ahankali Rashida tace “Gynae” hararanta Mrs Bugaje tayi tace “my friend stand up and go”
Mama tace “wai dama sun koma?” Mrs Bugaje tace “tun jiya ma taki zuwa” dakanta Mama tayi abaya bada zafi sosai ba tace “wuce kafin na saba miki” tashi tayi tawuce wajen drawer daki tadauki jakanta taciro gogaggen lab coat dinta, daya daga
cikin abayan da
Riyad yasaimata ne ajikinta hakan yasa ta warware gyalen tai rolling aka sannan ta warware lab coat din tasaka tadauki stethoscope nata pink ta makala a wuya tadauki pink crocs nata tasa sannan ta dauki turaren ta fesa, tunda tana asibiti yasa bazata dauk
i jaka ba, pen ta dauka ta makala a pocket nata sannan tadau wani dan jotter tasa a aljihu, earpiece nata ta dauka zatasa a pocket ta tuna haryau Riyad bai bata wayanta ba kuma takasamai magana ahankali ta maida ear piece din jaka ta rufe, ta rufe wardrobe
din sannan tajuyo takalli Mama da Dr Bugaje ke dubawa tace “natafi” “adawo lafiya Amarya” dan turo baki tayi tana kallon Mama sannan tabude kofan tafito tafara tafiya tawuce staircase daidai ta sauka kasa Riyad na zuwa wajen hada ido sukayi yana sanye da
wani jumper dark brown daya haska fatanshi yasa bakin glasses a ido, ranan nan Mama tagayamai tanaso ya tsaya akanta tagama karatunta na likita hakan yasa yasan yes she’s doing medicine but today is the first time yake ganinta cikin kayan dake nuna ita lik
ita ce, ahankali yakai hannunshi ya zare glasses daga idanunshi yazuba mata mayun idanunshi, da sauri tasauke kanta kasa gabanta na faduwa azuciyanta tace bantaba ganin wanda baya kunyan kallon mace irinsa ba, murya chan kasa tace “ina kwana” batare daya a
msaba koya dauke ido akanta ba yace “ina zaki?” Ahankali tace “department namu munyi resuming” yana kallonta still yace “which department” da dan kankanuwan murya kaman ba Rashida ba tace “this week ina outpatient department a gynae” gyadamata kai yayi yac
e “let’s go” dasauri ta kalleshi but haryayi gaba hakan yasa tabishi suka jera har ward dinsu yabita sannan ya tsaya yace “go” agabanshi tawuce tashiga consulting room 2 yadan jima tsaye saikuma yajuyo.
Mama na zaune ita kadai tai shiru tana tunani thou
gh good tunani yau take akai knocking kofan tareda sallama daga ciki tai murmushi jin Riyad ne tashigo “shigo d’ana” bude kofa yayi yashiga yana murmushi yawuce wajen gadon yaja kujera yana zama yace “you look good Mama, ya karfin jikin?” Murmushi tamai ta
ce “Alhamdulillah ya iyalinka?” Ahankali yace “Alhamdulillah Mama” murmushi tamai tace “ka kwatanta adalci kaji, mata munada kishi dan haka ka lallashi matarka da kyau kaji Riyad” gyadamata kai yayi yace “toh Mama” cikin farin ciki tace “kaga nasoma samin
sauki sosai ana sallamana muka koma gida sai afara shirye shiryen bikinku ko sabida Rashida ta tare gidan ka” gyadamata kai yayi feeling happy ganin how excited she’s with the whole wedding yace “Mama kome kikeso haka za’ayi” wani irin murmushi tayi harda
dan kyalkyala dariya kadan tace “inaso ama Rashida lalle a hannu amata kwalliya saikuyi hoto kubani amaidashi frame nasaka a falona ina kallonku kullum” dan murmushi Riyad yayi yace “to Mama haka za’ayi” murmushi tayi sosai saikuma tace “tayani daga gadon
na zauna” tashi yayi ya taba botur din dake dago gado gadon yataso Mama tai kwanciyan zama ya gyara mata bargo sannan yakoma ya zauna ganin tai shiru tana tunani yasa yace “tunanin me kike kuma Mama?” Ahankali tajuyo takalleshi cikin dan damuwa kadan tace
“kana gani nakira mahaifinta na sanarda shi an daurama yarshi aure?” Shiru Riyad yayi, dan murmushi Mama tayi ganin baice komiba tace “I put you in a tight spot ko? Kona kirashi ma bazan sameshi ba yayi blocking dina tun lokacin amman nakan turamishi sakon
waya duk ranan birthday Rashida na gayamai yarshi ta shiga shekara kaza kaza dakuma lokacin dataci jamb taci UTME aka bata admission medicine na aikamai sako amman haryau bansan ko yana ganin sakona ba ko baya gani ba” ijiyan zuciya ta sauke takalli Riyad
tace “bari nabaka labari na yau Riyad”.
[5/20, 7:53 AM] +234 806 065 9266:
💫
SANYI DA ZAFI
💫
✍
🏻
M SHAKUR
EPISODE 3
️
⃣
0
️
⃣
M SHAKUR INTIMACY CLASS NA MATAN AURE
🔥🔥
M SHAKUR INTIMACY CLASS MUN FARA LECTURES FROM SCRATCH SEE I TE
ACH MY STUDENT REAL KNOWLEDGE.
SABIDA CLASS DIN NA SHEKARA GUDA CUR NE MUN FARA LECTURES FROM SCRATCH DAGA FARKO.
AMARE CAN JOIN THE CLASS ALSO.
YAU MUNYI MAGANA KAN SEX DA CLASSIFICATION OF SEX!
TRUST ME YOU CAN NEVER REGRET JOINING CLASS DINA I T
EACH AND WE HAVE FUN DINA STUDENT DINA WHILE LEARNING.
JOIN US TODAY WITH JUST 5k FOR ENTIRE SHEKARA. TELEGRAM CLASS NE KIKA SHIGA ZAKIGA ALL ABUNDA NA KOYA, COME LEMME TRAIN YOU KI XAMA MATAN NOVEL A IYA S*X
🔥
FOR THOSE DAKE TUNANI ISKANCI AKE KOYAR
WA A CLASS DIN YOU ARE WRONG.
A INTIMACY CLASS I TEACH SEX EDUCATION HOW TO KNOW YANDA DA ABUBUWAN DA AKEMA MIJI IN SEX LIFE NAKU
❤
️
I WILL STILL TEACH A PORTION NA KISSA
❤
️
AKWAI PROGRAM CALL TALK AND HEAL WATO KIYI MAGANA KI WARKE! MEMBERS SHARE M
ATSALOLINSU KO A GROUP KOTA PRIVATE MUBAKI SHAWARWARI.
JOIN NOW!! NOBODY IN YOUR HOUSE ZAI IYA ZAUNAR DAKE YA KOYA MIKI ALL THIS
🔊
PAY FOR YOUR NEWLY AMARYA DAUGHTER OR SISTER
🔊🔊
5K FOR SHEKARA DAYA GABAKI DAYA
❤
️
💃
SO MANY OF YOU BAKU IYA KOMI
BA SAI GULMA DA ZAGINA
😂
YOUR HUSBAND NAJIN HAUSHINKI CUS YOU ARE TRASH A BEDROOM AKUMA IYA KISSA
😂
MY DEAR DROP THE HATE AND COME AND LEARN HOW TO BE A BADDIE AWAJEN OGA
💃💃💃💃
CHAT ME UP NOW AND JOIN THIS CLASS..
+2347012181461
Faduwa gaban
Riyad yayi sosai jin abinda Mama tace, ahankali Mama tace “gidan nan gave my life tabo dabazai taba goguwa ba, gidan nan yasa y’ata is like this, ranan nan i told you karka shiga maganan nan sabida Jummai can hurt you Riyad basu da imani, look
at yanda su
ka maida rayuwana yau, look at how far they’re willing to go tana kulle innocent yarinya a police cell” Mama tafashe da kuka tace “jibeni kaman tsinke nida keda kiba and Riyad nobody stood for me yayi defending dina, tsoro ne, menene oho but kowa stood the
re and watch me being humiliated, Riyad those people hurt me! An min sheri anmin kazafi, na wahala sannan poor child dina ta wahala look at Rashida, all her life washing plate da washing bayuka daban daban in different organizations takeyi just to feed me
and sponsor school nata” Mama tai maganan tana fashewa da kuka dayasa Riyad yatashi daga kan kujera soyake yama cema Mama sorry yakasa saikawai yajuya yafita da sauri ya shiga sauka kasa yana karasa sauka beben yana cin karo da Munir dake kokarin hayowa ri
keda Basket na abinci da sauri yakama hannun Munir yashiga tafiya da sauri da sauri Munir yabishi hankali tashe yace “Riyad what happened you’re scaring me, Meya faru?” Saida sukaje jikin mota Riyad ya tsaya tareda dafa kanshi Munir dasauri yace “Riyad men
ene wai”? Fuzar da iska Riyad yayi ahankali saikuma yakalli Munir yace “Rashida is our cousin! Yarinyar Baffa ce!” Dawani irin sauri Munir yace “wait wait, wat”? Ya ijiye basket na hannunshi yana kokarin connecting dot din yace “Mama ce daman matar Baffa d
aya kora me ciki?” Gyadamai kai Riyad yayi dasauri Munir yace “but ai ni nataba ganinta sau daya tazo gaida Ammi tanada kiba could it be sabida pregnancy ko maybe lokacin ban wani yin wayau nayi ba sosai ba I think ina around 10yrs lokacin saisa ban gane t
a ba?” Lumshe idanu Riyad yayi yadafa mota yana sauke ijiyan zuciya sannan yadago yakalli Munir yace “Munir Mama don’t want anything to do with our family and I’m here na auri Rashida without knowing su waye su? I want to tell Mama wayeni!” Da sauri Munir
yace “idan tace ka saki Rashida fa?” Dasauri yakalli Munir saikuma yakasa magana yadan duka ahankali awajen yayi shiru even though wani bangare na cemai karya fadama Mama yanzu yabari a sallameta but another part na zuciyanshi na cemai gwara yafada mata he
re and now she deserves to know waye ke auren yarta, tashi yayi yakalli Munir dake kallonshi yace “let’s go” Munir baicemai komiba yabi bayanshi suka tafi ahankali yabude dakin ya shiga yaga Mama na bacci peacefully.
Ijiye abincin Munir yayi yace “she’s s
leeping zomuje muyi salla” fita sukai salla by 2:00PM Rashida ta dawo ganin Mama na bacci yasa ta duddubata tai murmushi tazauna tana kallon kulan abincin tadauki plate tabude kulan jellof rice tadeba kadan cikinta harya saba bata iyacin abinci she’s