Showing 144001 words to 144199 words out of 144199 words
expense paid trip to 10counties of your choice you and yourtrip to 10counties of
your choice you and your family" ihu ake Riyad saida yaji hawaye yazomai Ammi tafashe da kuka she wish Mama was here to see Rashida, president yace "a good daughter like you and a brilliant student like you deserves the best, go my dear excel in life Barak
allahu fiki Allahumma Barik" akahau ihu Rashida ta rungume Riyad tana kuka sosai duk suka wuce.
Rashida tai kuka ranan tai kuka har saida Riyad yafara mata fada sabida yanda yaransu suka fara kuka, yau tayi kewan Mama, she wanted Mama to see all of this t
hings, she wanted Mama tasaka English super wax da Gwaggwaro dazai taba silin Allah sarki Mama Allah ya jikanta Allah yasa mucika da imani.
Gida suka koma inda aka shirya mata graduation party tadan saki ranta but not mugu ganin haka yasa Riyad yajata cik
i and makes her super happy ya goge damuwan kafin suyi wanka su fito and continue d party.
END!!!!!!
TO ALHAMDULILLAH
JAMA'A NA GAMA SANYI DA ZAFI
KUSKUREN DANAYI CIKI ALLAH YA YAFE MINIC
SAIKUN JINI IN MY NEXT BOOK IN SHA ALLAH