Showing 126001 words to 129000 words out of 144199 words

Chapter 43 - SANYI DA ZAFI COMPLETE

M Shakur   

26 Aug 2026

84

don’t feel comfortabl

e and open up to me zan kyaleki bazan takura miki ba, you can’t go to Ammi with irin maganganu haka except friend like me, na girmeki, I have experience, I’m 26, inada 2yrs Baby at home talk to me” Dan zama Rashida tayi awajen tabude bakinta tace “ni ai ba

n sani bane ranan daya faramin haka he only hugged me I couldn’t even walk, yau kuma a mota” tadanyi shiru, saikuma ta juyarda kanta da sauri tace “he touched me shine fa” zama Maimoon tayi kusada ita tace “Rashida you love Riyad your entire body react to

his touches” Ahankali tace “wlh Maimoon I’m not happy i feel kaman ina betraying Mama, Mama batasan wayeshi ba ta auramin shi, Maimoon how can I live with yaron yan gidan da suka kashe Mama? Wacce ta raine shi tun yana karami itace tasamo me HIV da aka sam

a Mama na” tayi shiru and the only time dana sami mai taimakamin he tore check din ya gwadamin karfi and maidani matarsa” ahankali Maimoon tace “don’t be naive Rashida Bilal Playboy ne kike ganin zai iya tsaya miki nan gama? Karamin yaro fa, how could you

trust him eh?” Ahankali tace “ai yana sona” dasauri Maimoon tace “kin ganshi a class yau? Yasake kiranki” ahankali tace “banganshi ba bansan koya kirani ba ai ya kwace wayan” Ahankali Maimoon tace “yanzu yakikeso kiyi”? Asanyaye tace “I will stay with them

nagama school nafara aiki tunda is next year zan gama saina biyashi da nawa kudin amman yanzu bazan kara bari abu ya shiga tsakanin mu ba kawai tsoro yake bani but zansa Ammi tadinga kaini school da kanta yama daina ganina” shiru Maimoon tayi wlh akwai ya

rinta akan Rashida da rashin wayau da rashin sanın yanda ake rayuwa, she don’t really blame her sabida tayi rayuwan da bata shiga

rayuwan kowa just she da Mamanta, tayi aiki abayita ta tafi har school bata kula kowa to yanzu datai mixing with people batasa

n yanda zatai paving way for her self ba.Ahankali Maimoon ta dafata tace “wat I’m about to say might hurt you now Rashida but I have to say it as a true friend” tayi shiru chan sai tace “Rashida baki da zuciya mai kyau!” Dasauri Rashida ta kalleta, Maimoon

tace “gabaki daya a yanda kika gayamin halayyan Mama wlh bakida zuciya mai kyau kaman ta Mama” sosai Rashida ke kallonta, anatse Maimoon tace “the only thing Rashida dayay differentiating naki da ita kishiyar Mamar data kashe Mama da dayan matan data bada

jinin HIv, the only difference naku is ke baki taba kisa or sama wani HIV ba but your heart is as black as nasu!”Hawaye taruwa sukayi a idanun Rashida tana kallon Maimoon jin yanda take kamantata da su Mom, ijiyan zuciya Maimoon tasauke tace “lemme explai

n myself, base on labarin dakika bani Rashida tunda kika taso No one! I mean no one yataba shigowa rayuwanku batare daya kyamaceku ba ya taimakeku sai Riyad, Riyad stood for Mama, saved Mama, and still saved you da kina rashin lafiya duka babu wanda kika g

odemai, da baki daya kika sameshi a hotel da ake neman kudin flushing zuciyan Mama yabiyoki kuka taho bayan an wulakantaki student na dariya a group” ahankali Rashida tace “but ai yace I should pay everything” dasauri aimoon tace “this is where rashin wayo

nki yake, Riyad said that sabida ki yarda ki zauna dashi! That’s the only way zai iya saki ki sauna dashi! Cus you’re stubborn! Da ace kudin yakeso da mezaisa ya yaga check din dakika kawo? Eh?” Shiru Rashida tayi tana kallonta, Maimoon tace “mahaifinki an

d Kakarki, Rashida baban ki yayi kuskure but wlh wlh is not entirely fault nashi Rashida kinsan menene makirci kuwa? Kinsan menene gidan sarauta? Get journals and books ki karanta kiji abubuwan da ake a masarauta! Rashida your Dad fucked up big time but Bi

llah ba laifinsa bane sheri akama mamanki lafiyayyen sheri da kowa zai yarda anybody can fall a victim but Rashida kinki ki saurareshi kinki kallonshi Allah kadai yasan wat he must be going through babu wanda bai wuce yayi making mistake ba, kaddaransu ce

kaddara n mama ce! Haka Allah ya tsara rayuwarsa da Mamanki zata kasance daya gano gaskiya I can tell you he’s more devastating than you are, Rashida kalan nadaman da mutumin nan yakeyi Allah kadai yasani sabida rana daya ya gano ya tafka kuskure, Kakarki

keda kanki kikace ance tun ranan bata kara lafiya ba, and duka su baki tunaninsu ba you just care about anger naki da cutanku da akayi without seeing Babanki, Kakarki, Su Riyad ke and Mama are victims of two evil woman,” Sosai Rashida ke kallon Maimoon, ah

ankali Maimoon tace “Rashida ask yourself are you being fare to Riyad? To mahaifiyarsa Ammi data tsayamiki tadaukoki tana kwace miki yanci sabida abinda yaronta yamiki? Are you being fare to mahaifinki? Kakarki? And lastly are you being fair to mahaifiyark

i Mama”? Wani kalan sanyi jikin Rashida ya dauka, Maimoon tace “Mama saw Riyad for who he is, batasanshi da saurauta or wat not ba No! Mama saw Riyad as Riyad! She saw his good heart! Tama yarta kwadayin auren sa! You told me ana daura aurenku Mama got bet

ter right?” Sake gyadamata kai Rashida tayi, ahankali Maimoon tace “duk inda Mama take batada burin daya wuce ki shirya da mahaifinki ki yafemai ki yafema family ki, let go off all this grudges see finally see love din da all this people has for you kidena

gani kaman you’re alone and see akwai so many amazing people behind you and standing by you Rashida, lokaci yayi da you have to tankwara heart naki and learn to forgive and forget! Accept mijinki, accept family naki and live a happy beautiful life kiyi ar

chiving dreams naki this is wish na Mamanki” hannu Rashida takai fuskanta tafashe da kuka yau takara kewan Mama, she missed Mama, she wished mutum idan yamutu yana dawowa, she missed Mamanta, babu wanda takeso aduniya irin Mama, taji tausayin Mama, she wis

hed Mama was here, dafata Maimoon tayi tana kallon yanda take kuka tace “enough ya isa, is time to open new chapter let all the hate and the anger na zuciyanki go Rashida, let it goooi, wani hisabin sai alahira, kin azabtu arayuwa Mama ta azabtu even more

but Allah ab azzalumin kowa bane yakawo Riyad rayuwanku

to wanke Mama aşan gaskiya and ansan gaskiya, Rashida bakida mai kaunarki aduniya kaman Riyad you can never ever finds a better man sama dashi aduniyan nan, let everything goooooo let it gooo” sosai t

ake kuka, tana tuna duk ciwo da kunci da zuciyanta ke mata, idan ta tuna da wahalhalun da Mama tasha arayuwa da pain data shiga, da pain din lokacin da Mama ke ihu tana cikina jini na fitowa daga hancinta saita kara karfin kukan tana tuna duk yan gidan su

Riyad suka bawa Mama pain like this sai kuma ta tuna maganan Maimoon kan tayi letting everything go, babbaka kukatakeyi tace “ita difficult Maimoon it really is, Maimoon I grow you seeing Mama na in pains people abuse my Mom ana kiran Mamana yar iska fasik

a kowa hates us” tacigaba da kuka sosai tace “Maimoon it’s so hard Mama was crying tana cemin cikina, wayyo cikina, wayyo cikina” hawaye ne suka zubo daga idanun Maimoon itama sabida yanda muryan Rashida yayi rauni tana kwatanta yanda Mama keyi, wlh tasan

is not easy Rashida ta manta da wahalhalun Mamanta na tsawon 23yrs data taso tana gani it takes time, cikin kuka tace “Maimoon I want to see those 2 women sun rike cikinsu suna kuka suma just like Mama! I want to see them having sleepless night! I want to

see them having HIV suma, Maimoon even if it’s one quarter of Mama’s pain inaso Allah ya jarabesu dashi and nagani da idanuna idanba hakaba I don’t think zan taba iya mance rayuwan da Mamana tayi and move on nayi letting go of the hate in my heart” tana ma

ganan ta tashi da gudu tadauki jakanta tayi kofa tabude tafita. Fitowa tayi tana goya jakanta abaya tafito daga building din gabaki daya she just feel like taking a walk fitowa tayi tana tafiya tana goge fuskanta hartakai wajajen bayan hospital nasu ta ind

a babu mutane tasan wajen sabida yawanci tana zuwa karatu awajen kasan bishiya ta shimfida dadduma tazauna gabanta sai faduwa yake she’s angry with herself sabida tasan all maganganun da Maimoon ta mata is true, tsugunnawa tayi awajen bishiyan ta duka tare

da kifa kanta akan kafafunta tana kuka sosai, jitayi kaman akwai mutum a inda take dasauri ta dago kanta daidai taji saukan kaman karfe akanta kawai idanunta suka kulle ta sheme awajen a sume jini nafitowa daga kanta!!!!!

Yana zaune a fada kawai yaji gaba

nshi na faduwa hannunshi yadaga yakalli agogon hannunshi yaga 11:45AM there’s still 1hour plus kafinsu tashi, kasa natsuwa yayi sai fadomai Rashida take arai which is so unusual sallaman mutane fada yayi yafito fadawa na binshi abaya wayanshi yaciro kawai

sai yayi dialing number Ammi dake wajenta amman har yagama ringing ba’a dagaba, wucewa flat din Ammi yayi yashigo falon Ammi na magana da Munir suka ganshi zama yayi yanayinshi yasa Ammi ta taho wajen tace “lafiya naganka wani iri ko bakada lafiya ne”? Kal

lonta yayi kafin ahankali yace “Ammi I feel uneasy wlh, I don’t know why” anatse tace “kayi azkar na safe?” Gyadamata kai yayi yana kai hannu yana bubbuga heart nashi dasauri Ammi tace “bani ruwa Munir kaga” da dan gudu Munir yakawo ruwa daga dinning karba

n ruwan Ammi tayi tabude tana kallon Riyad din still da yanda yakeyi kaman zuciyansa zai fashe yafito, fatiha kawai ta iyayi cikin ruwan takai bakinshi tace “sha” ahankali yakai ruwan bakinshi yadan kurba saikuma ahankali yace “Ammi Rashida!” Cikeda damuwa

Ammi tazauna kusada shi saikuma ta rungumeshi da sauri ajikinta tana shafamai baya tace “Riyad calm down calm down, kace Innalillahi wa innailaihi raji’un” ahankali Riyad yace “Innalillahi wa inna’ilaihi raji’un” sai alokacin yaji natsuwa ya shige shi Amm

i ta dauki dayar wayanta tai dialing number wayan dake hannun Rashida kafin tace “tashi kuje school din kaida Munir tunda you feel troubled, Munir kuje” tashi Riyad yayi yabi bayan Munir Ammi tabisu da kallo kafin ta zauna sai itama kawai taji tadamu tacig

aba da kiran numberta but still Rashida bata dagawa. Wuraren 12:20 sukakai hospital din gaban hall daya ijiyeta dazun yayi parking daidai student na fitowa Maimoon itama tafito looking so worried ga waya a hannunta tana karawa a kunne alamun kira take da s

auri Riyad yabude kofa bai damu da daliban dake fitowa ba yayi wajen ganinshi yasa tacire wayan daga kunnenta da sauri tace “laaa ina yini” bai amsa maganan ba yace

“where’s Rashida?” Dasauri tace “wlh nima ita nake kira na nemeta har mosque bata wajen gas

hi test din nan damukayi batai attending ba” faduwa gabanshi Riyad yashigayi da sauri Munir yace “but when last did you see her” cike da damuwa tace “after 10 bayan mun fito daga last test munje common room ni da ita, we spoke she remembered Mama and went

out” nima nabita na dauka mosque ta tafi but bata mosque duk inda nasan zan ganta ban ganta ba so I thought ta koma gida nema since ina kiranta bata dagawa” bubbugawa kan Riyad yafara sai kawai yajuya kaman wanda yasami tabin hankali yace “Munir I need to

see the chief security na this hospital, I need to report my wife missing, she might be in trouble, she’s a small girl she’s…..” dasauri Munir ya rikeshi yace “Riyad calm down” “don’t tell me to calm down!” Riyad ya dakama Munir tsawa da saida attention ya

dawo kansu yace “I told you she’s in danger you’re asking me to calm down banga matata ba” taruwa aka farayi awajen wasu security suka fiffito da uniform ajikinsu harda mutane ana tambaya meya faru Munir ya sanar dasu Riyad yawuce sama direct CMD office. D

udda baisa kayan sarki ba normal kaftan ne ajikinshi direct yashiga office din CMD yace “ranka shi dade barka da safiya” muryanshi na rawa sosai yace “i want to check CCTV naku ina neman matana” CCtv room aka wuce suka shiga harda Munir da CMD na hospital

din da ko’ina daga hall da Rashida tafito aka fara tracing nata zuwa dajin dataje wajajen babu camera amman wani van dake binta abaya gray Riyad ya nuna security yace “I think muje inda mukaga tayi” duka su fitowa sukayi sukai wajen dajin suka shiga hango

jakanta akasa awajen yasa Riyadh yayi wajen da gudunsa ya taugunna daidai zai dauki jakan natane yaga jini akasa ga pen nata guda biyu datake makalawa jikin aljihun lab coat nata rawa hannunshi yafara CMD yace “call the police”Yanda Riyad kawai yaduka jiki

nshi na shaking yasa hannu ya dangwalo jinin ya kalla jikinshi na bashi jinin Rashida ne yasa jikinshi yafara rawa idanunshi har kukkulewa suke, dasauri Munir yayi kanshi yana dagoshi idanunshi juyawa suke kawai hakan yasa Munir yayi gefe dashi yana kokari

n yama dagashi but kawai ya sumema Munir, arude Munir yace “help me” dasauri aka dawo kansu tayashi rike Riyad sukayi har zuwa wajen mota yasashi a mota yana watsamai ruwa yadau wayanshi yashiga kiran Ammi yana sanar da ita kai tsaye Ammi takira Muji ringi

ng daya yadaga ahankali Ammi tace “something happen Rashida is in trouble” zumbur ta mike tace “meya faru Munir”? Fadamata komi Munir yayi dasauri ya katse wayan Ammi tashiga kiran Buba shima kafin itama tafita tashiga mota sai hospital din.

Ahankali yake

bude idanunsa kanshi na daukan ringing yana kallon saman dakin da drip daya gani yana shiga hannunshi da sauri yatashi yana cizge ruwan hannunsa baidamu da jinin da hannun keyi ba yawuce kofa da sauri Ammi ta sallame salla ta tashi takama hannunshi tace "

Riyad ina zaka?" Juyowa yayi yace "Rashida Ammi" dasauri Ammi tace "zoka zauna kaji" kasa motsi yayi jawoshi tayi yabiyota ahankali zaunar dashi kan gado tayi tace

"Riyad kasan karfe nawane yanzu is 3:00AM nadare tun Rana you were unconscious" Ammi tai da

n shiru tace "ka tattara hankalinka kabani cus kowaye yayi aika aikan nan anaso aga kadawo haka ne kaman wanda baida cikakken lafiya" still kallon

Ammi yake anatse tace "da su Baffan ka, harda yan uwanka ma da Buba da yan sanda da hospital din at large ar

e on the case, an dauki number license plate din don tracking but it's fake, duk wani investigation da za'ayi anyi babu wani lead" runtse idanunshi Riyad yayi sosai jikinshi yafara rawa Ammi ta rirrikeshi tace "police sunce suna suspecting kidnappers ne wa

i sabida anga matarka ce da kalan motocin dake kawota school, but ajira within 48hrs for calls na kidnappers din idan basu kiraba sai anemi next course of action".

Runtse idanunshi yayi da karfi yace "Ammi I can't sit still for 48hrs she's hurt Ammi, l've

seen her blood, Ammi Rashida is in danger how can I stay still" tashi zai sakeyi dasauri Ammi tarikeshi tace

"tsaya to kaga nakira Buba" dasauri tadauki wayanta dan bataso yafita he doesn't look okay, ringing daya Buba yadauka cikeda damuwa tace

"Buba k

aga ya farka yakijin magana na" dasauri Buba yace "bashi wayan" karban wayan Riyad yayi anatse uba yace "Riyad idan har ayar Al'Qur'ani gaskiya ce! Rashida zata kubuta daga hannun duk wani mugu dayake nufinta da bakin nufi ina mai tabbatar maka, wih wih ko

sunso cutar da ita bazasu iyaba, ban runtsa ba addu'o'i nake, abinda nakeso dakai kaima jekayo alwala kahau kan dadduma ka gayawa Allah bukatunka Rashida zata fito" gyadama Buba kai yayi ya ijiye wayan yawuce bayi kayan jikinshi yacire ya kunnama kanshi s

hower kaman zai haukace yakeji kaman yayita ihu wanka yayi yadaura towel yayi alwala yafito ganin baiga

Ammi a dakinba vasa vashida closet nasho ya sakajallabiya yazo yahau kan dadduma.

Gently take bude idanunta dake juyawa sosai tanajin gaban goshinta

lema lema na jini, inda take duhu sama sama takejin magana dudda bata ganin daga inda ake maganar ko inda maganan ke tashi.

"Mom, Mom dan Allah kar akasheta kawai dai aje a wurgar da ita chan wata uwar duniya" sai kuma chan taji maganan namiji yace "kash

e wayan Haleema batada hankali" sai kuma taji wata muryan mace again tace "wat do we do with her"?

Daidainan idanunta suka kara lumshewa.

Ahankali ta zare P-cap din dake kanta Waziri yace

"wai ya akayi aka sako ki ne Hajara"? Murmushi Mom tayi tazauna a

kan plastic chair dake wajen tace "idan ba'a sakoni ba ai Babana baicika attorney general na Nigeria ba, banyi any crime ba, sannan banyi confessing anything kaman Jummai ba, sun duba footage din, basu da wani abu to hold me for, no evidence, law works wit

h evidence, abinda Jummai tace game dani were baseless accusations, itako Jummai har cleaner data bama poison an ganota, cus police sun bincika every single mutum daya shiga dakin matan that day, akaga cleaner itane last person and tafito dawani bottle wat

er a hannunta aka kawota tayi confessing poison ne, aka sake tracking abun back to car parked inda tafito daga motan Jummai ga plate number da komi, next week za'a kaisu court niko 2days nayi aka bada belina Papi paid everything nafito muka wuce Abuja sinc

e, I'm sure yaronchan (Riyad) bai saniba cus he was busy da amaryansa da uwarsa" Mom ta kwashe da dariya tace "but I promise he will lose everything that is important to his life starting from this girl" duk kallon Mom suke tace "I wanted na samata HIV kam

an mamanta but mai HIV nan dana sani na nemeta wai tarasu" ta yatsine fuska sannan takallesu tace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login