Showing 54001 words to 57000 words out of 144199 words

Chapter 19 - SANYI DA ZAFI COMPLETE

M Shakur   

26 Aug 2026

85

yasa kawai taji jikinta yanaso ya rikice haryakai ga abinci ma bataso, tunani take, takasa manta maganan Jummai, dudda tahana Riyad karyay involving kansa a case din tasan yanda aka ciro Rasheedan nan that woman will find a way ta cut

ar da Rashida Alkawari ne wannan! She’s just scared for yarta, idan tafita school aka dauketa fa? Idan aka halakata fa? Idan tasa akama Rashida wani abu fa? Wat if she set Rashida up yanzu ta yanda zata tura mata yarinya prison inda ko Riyad bazai iya ciro

ta ba, abinda ke kara firgitata is zuciyan Rashida just like yanda tazo jiya ta takali Rashida and she fell for it still haka zata karayi Rashida kuma ba hakuri taje tai wani abu shikenan akamata akai prison with concrete evidence. Yaya zatai protecting Ra

shida? Kodai su saida gidan su koma kauyensu dudda Kawu ya koreta ada dasuka je? But makarantan Rashida fa, itafa asibiti fa, auren Rashida fa? Riyad fa? Batama Rashida kwadayi tai auren kauye, tanaso diyarta tazama wata babba aduniya, but idan matan nan t

a turo maza suka dauke Rashida sukai amfani da itafa suka lalata mata rayuwa tunda dai burinta na police station bai yuwuba, tayaya zata kare yarta? Dudda Rashida akwai karfi akwai zuciya but maza maza ne! Idan akai kidanapping Rashida yanzu yaya zatayi? T

unani daban daban take sai kawai jikinta yasake rikicewa har aka kira asuba yau takasa tashi tana wajen zaune tana kallon yarta,har Rashida ta farka da kanta tabude ido taga Mama murmushi tayi tai mika ta tashi tace “Mama baki tadani ba sabida ba aiki ko”

gari yawaye Mama banyi salla ba”.

[5/20, 7:53 AM] +234 806 065 9266:

💫

SANYI DA ZAFI

💫





🏻

M SHAKUR

EPISODE 2





2





M SHAKUR INTIMACY CLASS NA MATAN AURE

🔥🔥

M SHAKUR INTIMACY CLASS MUN FARA LECTURES FROM SCRATCH SEE I TEACH MY STUDEN

T REAL KNOWLEDGE.

SABIDA CLASS DIN NA SHEKARA GUDA CUR NE MUN FARA LECTURES FROM SCRATCH DAGA FARKO.

AMARE CAN JOIN THE CLASS ALSO.

YAU MUNYI MAGANA KAN SEX DA CLASSIFICATION OF SEX!

TRUST ME YOU CAN NEVER REGRET JOINING CLASS DINA I TEACH AND WE H

AVE FUN DINA STUDENT DINA WHILE LEARNING.

JOIN US TODAY WITH JUST 5k FOR ENTIRE SHEKARA. TELEGRAM CLASS NE KIKA SHIGA ZAKIGA ALL ABUNDA NA KOYA, COME LEMME TRAIN YOU KI XAMA MATAN NOVEL A IYA S*X

🔥

FOR THOSE DAKE TUNANI ISKANCI AKE KOYARWA A CLASS DI

N YOU ARE WRONG.

A INTIMACY CLASS I TEACH SEX EDUCATION HOW TO KNOW YANDA DA ABUBUWAN DA AKEMA MIJI IN SEX LIFE NAKU





I WILL STILL TEACH A PORTION NA KISSA





AKWAI PROGRAM CALL TALK AND HEAL WATO KIYI MAGANA KI WARKE! MEMBERS SHARE MATSALOLINSU K

O A GROUP KOTA PRIVATE MUBAKI SHAWARWARI.

JOIN NOW!! NOBODY IN YOUR HOUSE ZAI IYA ZAUNAR DAKE YA KOYA MIKI ALL THIS

🔊

PAY FOR YOUR NEWLY AMARYA DAUGHTER OR SISTER

🔊🔊

5K FOR SHEKARA DAYA GABAKI DAYA





💃

SO MANY OF YOU BAKU IYA KOMI BA SAI GULMA

DA ZAGINA

😂

YOUR HUSBAND NAJIN HAUSHINKI CUS YOU ARE TRASH A BEDROOM AKUMA IYA KISSA

😂

MY DEAR DROP THE HATE AND COME AND LEARN HOW TO BE A BADDIE AWAJEN OGA

💃💃💃💃

CHAT ME UP NOW AND JOIN THIS CLASS..

+2347012181461

Dasauri ta tashi tafice

alwala tayo tashigo agurguje tasa hijabi ta tada salla tana sallamewa daganan kan daduman ta hango kafan Mama yanda suka kumbura suntum dawani irin sauri ta taso tazo wajen tace “innalillahi” dan yatsa tasa ya nitse akafan yanda jikin Rashida yahau rawa s

aida ta tsorata tace “Ma…..m” tama kasa magana tsabagen yanda zuciyanta ke bugawa saikuma ta juya a haukace zata fita daga dakin hijabin dake jikinta Mama takama hakan yasa da sauri tajuyo saikuma ta duka, ahankali Mama da bakinta baya motsi sosai tace “ka

ini nai fitsari nai alwala nai salla” gyadamata kai Rashida tayi da sauri tace “to Mama” tawuce tafita takai ruwa bayinsu sannan tadawo daukan Mama tayi ta dagata Mama ta tashi kafan natama nitsewa yake dasauri Rashida ta zaunar da ita tace “Mama tsaya na

kawo po kiyi fitsarin adaki namiki alwala” ta zaunar da ita tacire hijabin ta ijiye tafice taje chan hanyan bayi ta dauko po ta wanke tadawo dakin da taimakonta Mama tayi tai tsarki tadauko tafito tadawo ta goge wajen tass sannan tamata alwala ta daura ta

kan dadduma dantai salla hannunta Mama takama tamata murmushi tace “relax babu abinda zai sameni daga hannunki inajin yanda zuciyanki ke bugawa” kallonta Rashida tayi idanunta sun cika da hawaye baki tabude zatai magana saita kasa tafashe da kuka tace “Mam

a wlh ina sonki Mama, Mama kene rayuwana gabaki daya Mama kiyakuri kiji sauki I know damuwana yasa BP ki yatashi bare naje nakira Musa yaron Baba Liman ya kaimu asibiti, Mama kiyafemin wlh wlh wlh bazan kara saki magana ba, Mama kina cewa nabari nabari kin

ji Mama wlh na rantse da Allah” dayan hannunta Mama takai saman fuskanta ta goge hawayen dasuka zubo ahankali Mama tace “come” matso da fuskanta tayi kiss Mama tamata a goshi muryanta chan kasa tace “I love you Rashida remember this always konai fushi dake

bahar zuciyata bane kinji, stop crying I will be fine muje asibitin jeki kira Musa” tai maganan tana kara goge mata fuskan tass tashi Rashida tayi tadauki hijabinta tafice daga gidan, gidan Baba Liman tawuce a kofar gidama taganshi ganinta yasa kafin tama

yi magana yace “lafiya?” Ahankali tace “Musa nazo kira yakaimu asibiti jikin Mama yatashi” ahankali Baba Liman yace “Subhanallahi Allah yabata lpy jeki kimtsa zan biyoshi muzo” juyawa tayi takoma gidan Mama nakan dadduma kallonta tayi da kafafun dasuke ami

ke kaman kara kumbura suke every minute, wata yar jakarsu ta dauka ta shiga debama Mama su t-shirt da zani she’s a student doctor she know case din Mama is not something daza’a sallamesu gobe, tadau zanin gado wankakke da hijabi itama tasa yan kayanta dan

daga wajen zata dinga zuwa department dinsu ta kwaso duka kudin dasuke dashi tashiga kirgawa gashi sun kashe kudi akasuwa ranan salla, Mama sai kallonta take yanda jikinta ke rawa kaman tamata kuka tadai daure bataso ma tanuna mata kalan azaban datakeji sa

isa take daurewa sunayen Allah akwai take kira abakinta, 85k sukedashi tadauki wayanta tanada about 51k a account, jakan makarantan da da komi keciki tagoya ta gungura jakan takawo tsakar gida daidai lokacin an buga gate dasauri ta gungura box din waje su

kasa a keke ahankali tace “Musa zoka tayani mu dauketa bazata iya tafiya ba” daga Musa har Baba Liman biyota sukai ciki, Baba yakalli Mama da idanunta ke a kulle sabida tsananin ciwo yace “sannu da jikin Maman Rashida sannu” gyadamai kai tayi batare data b

ude idanubta ba, Baba Liman yace “kawomin ruwa Rashida namata addu’a” dan yana ganin Mama yasan ita kadai tasan metakeji, kawomai ruwa tayi da sauri karba yayi yayi addu’o’i ciki yabata yace “bata tasha ki shafa mata sauran akafa” karba tayi cike da tsants

an so tace “Mama sha Baba Liman yamiki addu’a” ahankali Mama tabude idanunta dasukai jazur tadaurasu kan Rashida tadan bude bakinta kadan samata ruwan Rashida tayi tasha kadan sannan ta tsiyaya a hannunta ta shafa mata a kafafun sannan ta ijiye a gefe tace

“Musa zoka tayani” zuwa yayi atare suka daga Mama tsaye sannan suka dauketa chak suka fita da ita a keke suka sata dawowa ciki tayi tadan gyara ko’ina

agurguje sannan tadauko key tafito ta kulle gidan da kofansu tazo tashiga keke tazauna Musa yatada keken

Baba Liman yace “duk yanda ake ciki kinkirani, Allah baki lpy Maman Rashida” Ameen Rashida ta amsa Musa yaja keken itakuma tashiga kiran HOD nata wacce suke kira da Mrs Bugaje wacce take Doctor Mama, kusan a kira nabiyu ta daga sabida girkin salla yau yaw

on salla, tana dagawa tace “Rashida how are you sorry ina kitchen ne I missed call naki is everything fine”? Ahankali tace “Ma jikin Mama ne kafafunta sun kumbura sosai she’s in pain muna hanyan tafiya hospital” Dasauri Dr Bugaje tace “take her to A & E, s

he must be treated as emergency, bari I will call Dr Usama yau ina off but I will come once na gama girki for my family, don’t worry okay Maman ki will be fine” gyadamata kai Rashida tayi tana sharce hawayen dakeson zubomata daga idanu sannan ta katse waya

n, suna kaiwa asibiti A & E tawuce ba’asa sun jira anything ba sabida Rashida is a Dr aka sa Mama agado akai ciki da ita Dr Usaman yazo Rashida takasa komi, all ciwon Mama tadamata da hankali yake but hakanan she’s getting a special vibe daga wannan kaman

zaifi kowannne worst duba da kafafunta tana tsaye inda yagama dubata, sannan yajuyo yakalli Rashida Dr Usama yazo yace “follow me” binshi tayi ahankali har zuwa office nashi saikuma yajuyo ya kalleta dan murmushi kadan yamata cikeda hikima na manya yace “c

alm down Dr Rashida sit” tana tsaye tace “tell me meke damun Mamana Dr” Dr Bugaje warned him about telling her anything yabari saitazo hakan yasa yace “is just blood pressure ta yatashi” tana kallon kwayan idanunshi tace “tell me I can handle anything I kn

ow People living with HIV (PLHIV) dakuma HBP (High blood pressure) Hypertension sunada significantly high risk of cardiovascular events abubuwan daya danganci matsalan ciwon zuciya da mutuwa, which is thought to be due to a complex interplay of various fac

tors including immune dysfunction, endothelial dysfunction, and inflammatory changes, nasan Mama na is at risk of coming down da stroke, heart attack, heart failure, kumburin jijiyoyin daukan jini na jikinta, taushewan vessels dake daukan jini daga zuciya

zuwa jiki, kidney issues, high cholesterol, dakuma matsalolin iya numfashi” hijabinta takama tadaura daura kan fuskanta tana matse idanunta sosai dakeson suyi kuka tace “just tell me wanne daga ciki ke damun Mamana?” Wlh ayanda yaga Rashida shi kanshi saiy

aji bazai iya gayamata ba gwara Mrs Bugaje tazo tagaya mata, dan murmushi yace “I actually called you nagaya miki yanayinki din nan zai saka Maman ki cikin tashin hankali, calm down Mrs Bugaje is coming wuce kitafi” wani irin kallo tama Dr saikuma ta tashi

tawuce takoma A&E din tazauna kan kujeran dake gaban gadanso takalli Mama da idanunta ke kulle sai bakinta daketa motsi na la’ilaha illallah tanashan azaba takai hannunta takama tarike gam, kawai she’s just looking at Mamanta feeling pains she wish itane

akan gadon kwance ta dauke ciwon instead of Mamanta, tana zaune awajen wayan jakanta yashiga kara na Mama cirowa tayi taga Liman dauka tayi takai kunne yace “Yaya jikin nata me akace Rashida?” Ahankali tace “Dr Bugaje nake jira tazo gatanan a hanya” anatse

yace “kome ake ciki ki kirani Allah bata lpy” ahankali tace “Ameen ta katse wayan” ta ijiye.

Around 12 Mrs Bugaje tashigo office nata tafara zuwa ta ijiye bag nata da komi ta sanya lab coat tafito Babban mace ce dazata kai 50yrs haka office na Dr Usama

taje tadan jima kafin sutaho ward din tare Rashida na zaune rikeda hannun Mama taji muryan Mrs Bugaje cikeda wasa irin na professional Doctors din nan tace “Mama yaya mukayi ni da ke?

Wat was our agreement? Dasauri Rashida ta juyo ta kalleta, handglo

ve tashiga sawa tana murmushi tana kallon Mama kaman irin nothing serious din nan sannan tataho gaban gadon tace “open your eyes for me Mama kar Rashida tafashemin da kuka anan dukta damu” ahankali Mama tashiga bude idanunta da kyar tabude kadan sunyi jazu

r takalli

Rashida dake tsaye gefen Mrs Bugaje tai zuru zuru bakaramin dadin hakan Mrs Bugaje tajiba tace “good job Mama, tell me meke damunki? Meya tadamiki da hankali haka dahar kika bata agreement namu na bazaki dinga tunani be?” Mrs Bugaje tai maganan t

ana duba kafafun Mama tana dubawa kumhurin yanzu ya wuce guiwowinta ma, cikin wani irin murya da baya fita Mama tace “Jummai, Jummai zata halakamin rayuwan yarinyana, Jummai nason halakamin yarinya” dasauri Rashida tai wajen takama hannunta da sauri tace “

Mama dama abinda kiketa tunani kenan babu wacce zata iyamin komi I can defend myself kinji kidena tunanin” girgizakai Mama tayi hankalinta nawani irin tashi takalli Dr tace “Mrs Bugaje hide…….hide my daughter…..banson ta cutarmini da yarinya, nasan Jummai

nasan bazata kyaleta ba, Jummai Jummai, yarinyana, Rashi……Rashi….Rash….” Kawai sai Mama tafara yunkurowa tana wani irin nishi kaman zata mutu numfashi kaman yana gagaranta ma, Mrs Bugaje tai maza takama kafadarta tana maidata gado tace “Mama calm down cal

m down Mama I will hide Rashida babu abinda za’a ma yarinyarki” inaaa kaman ma Mama batasan inda kanta yakeba wani irin gasping breath Mama keyi dayasa Rashida kawai tadaura hannunwanta kan baki tana wani irin kuka tana kallon Mama dataga Mrs Bugaje da Dr

Usama are trying to save at all cost Mama tasha ciwo but not irin wannan bata tabajinta this scared arayuwanta ba Mama is her biggest strength for the first time arayuwanta taji karfinta jarumtarta ma gaxawa she don’t even know ina kanta yake tadaiji an ji

jigata ance “Rashida!” Firgigit tadawo daidai Mrs Bugaje ne tace “come with me” dasauri takalli Mama dataga an sama oxygen a hanci wasu ma’aikata na gungurata zuwa wani wajen dabama tasani ba har office na Mrs Bugaje taje zaunar da ita Mrs Bugaje tayi akan

kujera itama tazauna ganin yanda take kuma saita kara tashi tabude fridge na office din taciro cold water tamika mata tace “sha” ahankali Rashida tabude tadan kurbi kadan daidai lokacin Dr Usama na shigowa dawasu papers kusan guda 5, Mrs Bugaje ta karba t

ace “thank you Dr” gyadamata kai yayi yace “bari nakoma” yajuya yafice papers din Mrs Bugaje tasaka glass tana dubawa kusan 20min sannan ta ijiye tareda sauke glasses din takalli Rashida daketa kallonta she doesn’t even know what this small girl will do, a

hankali tace “Rashida tun kina 100 level nasan how strong you are, bantaba ganin strong resilient student arayuwana like you ba wacce at a very young age shoulder responsibilities Mamanta da school da komi na rayuwansu, I supported you all through pull som

e strings na tabbatar kina gamawa da clinic dinki by 1PM wanda ba’a taba dagama student kafa haka ba, but I made it happen sabida I see you I see rayuwan dakikeyi a daughter like you deserve standing ovation, dan haka banson ki karaya this time fight this

also kaman yanda you fought komi na baya kuka cigaba da rayuwa kinji Rashida” gyadamata kai Rashida tayi tana kallonta tana rike duka abubuwan datakeji azuciyanta, Dr Bugaje tace “BP Mama yakai level din da ko makiyina bazanmai fatan yakaiba, legs nata are

starting to have stroke sabida blood vassel nata na zuwa wato Artherties nata are blocked jini baya fita da kyau, now dole mu mata procedure call……” ahankali Rashida tace “arherectomy!” Ijiyan zuciya Mrs Bugaje tasauke tace “yes, minimal invasive procedur

e ne dazamuyi dan muyi flushing buildup din daya cika vessel din sabida jini yasamu yawuce wajen freely, that is one” tadan sauke ijiyan zuciya tadauki paper gabanta tamika mata tace “ga result na express ECG da Dr Usama yasa aka mata can you read ECG da k

yau?” Gyadamata kai Rashida tayi da sauri takarba tana karanta rhythm din, cikin wata kalan sassanyar murya Mrs Bugaje tace “I think zuciyan Mamanki is failing!” Wannan karan ijiye paper Rashida tayi agabanta tadaura hannunta saman idanunta ta matse hawaye

still yana diddiga from side, wlh kawai dan ita Dr ne but she wants to cry for the girl, ahankali tace “matsalan HIV is yanacin kwayoyin garkuwan jiki, dazaran cuta tashigeka HIV yana cinye wayan nan garkuwan na jikinka da naturally suke fighting cuta kow

ace iri, it’s a long shot but banso kiyi loosing hope we can still save your Mom” har lokacin Rashida batasaki idanunta ba hancinta kawai yake motsi tip na hancin yayi jazur

wani tsinkakkiyar majina na lekowa daga hancin, ahankali Mrs Bugaje tace “Rashida”

dago kanta tayi tana sakin idanunta cikin muryanta dahar yakoma kaman na me mura tace “naam” wani paper again Mrs Bugaje tabata tace “idan kinaso muyi treatment nata ayi procedure sannan ai connecting Mama da machine dazai taimaki heart dinta dake failing

sannan ayi tackling BP da stroke din, to this is just a rough estimate na kudin dakike bugata rough estimate dan zaifi haka anything heart magungunan shi da treatment nashi is expensive, plus oxygen da yanzu muka sata akai dazai dinga tayata breathing you

need about 2.5M!” Kallon list din take kawai, ta ina zata sami kalan kudin nan? Wani aiki zatayi tasami kudin nan just today sabida afarama Mama treatment sai alokacin kawai taji kuka yazomata kawai tafashe da kuka da karfin gaske tawani zube kasa daga ji

kin kujera ta dunkule paper a hannunta tana kuka sosai tashi Mrs Bugaje tayi ta zagayo ta duka ahankali agabanta idanunta sunyi jaaa tadafata tace “I know bakida this kind of money bakida hanyan samunsu Rashida it’s okay ya isa kukan we will not let Mama d

ie” wani irin kallon Mrs Bugaje take tana kuka, Mrs Bugaje tace “Rashida I’m a family woman kwanan nan nama yarana dake UK registration na school wlh banda kudi but I will give you 200k sauran kudin kuma akwai this student loan da student ke iya applying i

dan kafara internship duk albashinka za’a dinga karba as payment for the loan, but matsalan shine CMD kadai ke signing and approving but baya gari dole mujira yadawo which bamuda lokacin the next option is student doctors and other people’s help seek for d

onation for Maman ki yawanci an sanki ansan situation na Mamanki they will help you hopefully zamu iya tashi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login