Showing 63001 words to 66000 words out of 144199 words

Chapter 22 - SANYI DA ZAFI COMPLETE

M Shakur   

26 Aug 2026

66

waje yana kalle kalle just to look for her lura da yayi batanan.

Daga cafeteria take, swallow tasai ma Mama da miyan kubewa sai bottle water ahankali take tafiya dukta rame batada karfi kawai gatanan ne, idanunta har yan

zu basu washe ba sunyi ja sun kumbura, gashin idanunta sun tattare, tip na nose dinta is still looking very reddish sabida kuka, lips nata sun kara yin pinkish sosai sabida kuka, she’s is looking tiredly beautiful, daidai tazo ta wajajen A&E din taji an kw

ala mata kira. “Rashy” dasauri tajuyo Bilal ta hango yafito daga parking space yana tahowa wajen da dan gudu gudu sauri sauri yana sanye da riga da wando na jean da riga yazo daidai gabanta ya tsaya cikeda damuwa yace “tun jiya bana online ina jirgi coming

back from Dubai ina dawowa kuma nahau baccin gajiya da asuban nan naga message dinki a group ya jikin Mama”? Yayi maganan cikeda so dakuma damuwa soyayyanta nawani dawomai fresh arai, ahankali dan batada karfin hayaniya yanzu ko fada tace “Alhamdulillah d

a sauki” dasauri yashiga tura hannu a aljihunshi yaciro wraps na kudi yan 500 guda biyu that’s 100k yana mata wani irin kallon soyayya smiling and feeling kanshi yamika mata yace “nazo nabaki this and to assure you cewa you’re not alone I’m here for you, D

ad na UK but he will send his accountant to take care of all the bills kinji Rashy ko miliyan hundred ne Daddy will pay I got yo…….” Kasa karasa maganan yayi ganin wani hadadden guy yazo wajen ya tsaya dab da Rashida ga bakin shade a idanunshi yazuba hannu

a aljihu kaman military, ko kadan Rashida bataji alamun tafiyanshi ba kawai taji tsayuwan mutum kusada ita dakuma kamshin turarenshi daya cika mata hanci hakan yasa ta dago kanta ahankali ta kalleshi daidai shima yana kallonta batare daya kalli Bilal ba,

cikin warm yet controlling voice yace “daga ina kike?” Ya Allah! Wani irin kyau Riyad yamata dayasa takasa daina kallonshi like a little girl innocently tace “abinci naje siyoma Mama” yana kallonta still batare daya dauke idanu daga kanta ba yace “and who

is this?” asanyaye tace “dan ajinmu ne” bayabo ba fallasa Riyad yace “let’s go” ko musu batayiba tajuya tafara tafiya yama Bilal wani banzan kallo da hannunshi har yanzu yake position na bada komi sannan shima yajuya.

SEE YOU ALL ON MONDAY

[5/20, 7:53

AM] +234 806 065 9266:

💫

SANYI DA ZAFI

💫





🏻

M SHAKUR

EPISODE 2





7





Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!

Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko

baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spici

ng other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf za

ki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka

kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna

fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su

Infection flusher big 5k, small 3k

Breast firming sabaya 4k

Breast enlargement and hips sabaya 4k

Echoes of forever 3k

Her royal highness 2500

Milky vjay cake 3500

Ever bond 3k

Eternal flame 2k

Love n

ectar 2k

Cleanser pro 2500

Endless seduction 1500

Intensive love 1500

Swan 3k

Mowa’s secret 4k

Sugar queen 7k

Cloud9 4k

Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da

sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da masu siyan daidai ko sari. Za a iya tuntubarmu ta lambobi kamar haka 08167888934 ko 07026039714. Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu

don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=qr

Dawani irin full confidence Bilal yazo wajen ta yau but ganin wani lafiyayyen

guy me kirarran jiki tareda ita and from the way he’s doing kaman saurayinta ne yasa yaji zuciyanshi na kumfa, daman Rashy nada saurayi ne? Who is he? Waye atare da ita? Waye dan wulakancin nan? Well yasan koma waye da wuya idan yakaishi kudi he will wait

she

will come begging for the money yana gama tunanin yajuya azuciye yayi motanshi ya shiga yabar hospital din.

Tare suka shigo ward din daidai lokacin shima Baba Liman na zuwa da ladanin masallaci su biyu, gaisawa suka tsaya yi da Riyad ita kuma Rashida

ta wuce, shiga cikin ICU Nurse din da Mrs Bugaje ta turo tayi akasa Mama akan wani wheelchair aka gungurota har zuwa office din Mrs Bugaje Rashida na biyeda ita saikuma su Riyad da Baba liman da Ladanin is duk suka shiga ciki.

Already Mrs Bugaje tasa a

n saka kujeru duk aka zazzauna gawasu sababbin syringe agabanta guda biyu, anatse tace “welcome to my office” sannan tace “before muyi proceeding muyi asalin abinda yakawomu nan office din, as a medical Doctor i want do something for both Riyad and Rashida

” ta taso dagakan kujeranta da kanta tazo gaban desk ta kalli Riyad ahankali tace “bani hannunka” bata hannunshi yayi ta kulle igiyan tajajininsa tasa a specimen box tarubuta suna sannan tama Rashida ma haka, sannan tabama wani Nurse dake wajen data kira m

usamman tace “Abbakar take it to the Lab I need Asap results on this two sample kan genotype blood group HIV, hepatitis da sauransu important blood test na aure” gyadamata kai yayi yace “Yes Ma” yawuce yafita takoma tazauna takalli Riyad tace “inaso kasan

wakake aure ba kokanto ba zargi a zuciyanka ko na yan uwanka dake nan wajen” Baba Liman yace “kwarai” Rashida dai na wajen Mama kanta akasa takasa kallon kowa na dakin, almost 20min akayi aka kawo result din Mrs Bugaje ta karba tarike na Riyad a hannunta t

amikama Riyad na Rashida tace “take open it” karba yayi ya warware takardan ahankali, Mrs Bugaje tace “read it kowa yaji” dan shiru Riyad yayi chan yace “genotyp AA, blood group O+, HIV negative, HEP B Negative, HEP C Negative komima negative” yayi magana

n ahankali, Mrs Bugaje ta bude na Riyad tana saka glass na idanunta like a professional tace “Genoyype na Riyad is AS Rashida is AA so you guys are compactable zaku iya aure, Blood group O+ shima, HIV, HepB and HepC da sauran komi negative, Masha Allah” t

ai maganan tana bama Baba Liman wanda kaman shine zai tsayama Rashida as uba, sannan tace “Alhamdulillah nayi part dina sai daura aure yanzu” faduwa gaban Rashida ya shigayi sosai, cikeda hikima na manya Buba yace “Alhamdulillah Masha Allah, muna addu’a mu

na kuma rokon Allah daya bawa mahaifiyarki lafiya Rashida Ameen Ameen, Mahaifin jikana ya rasu nine zan tsaya mishi a matsayin uba, sannan sunna ne atambayi yarinya nawa takeso amatsayin sadakinta, dan haka Riyad tambayi your wife to be nawa takeso a matsa

yin sadaki”. Dan murmushi Mama dake cikin ciwo tayi ahankali Riyad yakalli Rashida da kanta ke kasa ki fuskanta baka iya gani da kyau sabida yanda kan nata ke kasa cikin murya mai taushi yace “nawa kikeso na biyaki sadaki?” Kasa magana tayi kai ko motsi

bata iyayi itama Mama batace komiba, Mrs Bugaje tai murmushi itama tai shiru, Baba Liman yace “tunda nine zan tsaya amatsayin waliyin Amarya bari na ari bakinsu” yakalli Rashida yana murmushi yace “yarmu me kyau ce! Ga ilimi boko da islamiyya ga hazaka gak

uma son iyaye dan haka bazanmuma Riyad karamin kudi ba ko Zainabu”? Duk ciwon Mama saida tai murmushi sosai hakan ba karamin dadi yama kowa na dakin ba, Baba Liman yasake murmushi yace “dubu dari biyu mukeso akudin sadaki” harga Allah yafadi haka sabida ya

san basuda kudi kuma dole amata Kayan daki dazaran Mama taji sauki an sallameta saisa yasa kudi haka, hannu Buba yasa acikin babban rigan dake jikinsa yaciro wrapper na 1k guda biyu yasa akan jikin Riyad yace “tashi kaje kabata sadakinta” kallon Buba yayi

cikeda so sannan yatashi ahankali har zuwa inda Rashida ke zaune yamika mata kudin cikin wani kalan murya mai taushi yace “ga sadakin ki” hannu dasauri takai ta kulle fuskanta tana rike kukan datakeji gawani irin kunya Mrs Bugaje tace “ayiriri Amarya na ku

nya ijiye akan cinyanta” ijiyewa Riyad yayi yajuya yakoma ya zauna sannan aka fara daura aure agaban Buba da Aminin sa, Liman da Ladani, Munir da Riyad, Dr Bugaje da Dr Usama, Mama

dakuma Rashida, agaban su aka daura aure tsakanin Riyad Baba Ali da Rashida

Almustapha akan sadaki naira dubu dari biyu!.

Mama na ganin an shafe Fatihan daura aure sai kawai tajawo Rashida ta rungumeta tana wani irin emotional kuka bata taba sanin Allah zai nuna mata auren yarta Rashida haka ba, itama Rashida kuka take she c

an’t believe ita aka daurama aure just now, wai yanzu tazama matar Riyad? Dreaming takeyi ne, tasowa Buba yayi yazo wajen su yace “kidena kuka shi ciwo na Allah ne, hakama waraka ta Allah ce, komi yayi zafi maganinsa Allah, Allah zai baki lpy kinji” gyadam

ai kai tayi ahankali Mama tana sakin Rashida tace “Riyad” zuwa wajen yayi yadan saci kallon yanda Rashida ke sharce hawaye Mama tace “nagode Riyad!” lumshe idanu yayi, Buba ya juyo ya kalli Rashida dake kuka sosai sai kawai yaduka agabanta hannunshi yakai

yakama kuncinta hakan yasa Rashida takalleshi da jajayen idanunta, cikeda wani irin tausayin yarinyar da kaunarta dayaji Allah yasamai hakanan yace “dena kuka Allah zai bawa Mahaifiyarki lafiya kinji” gyadamai kai tayi ahankali cikeda kunya ganin tsoho das

hi ya duka agabanta, murmushi yayi mata yasa yadauki byro daya gani akan table na Dr Bugaje yace “dan tsammini takarda Docta” paper Dr Bugaje tabashi rubuta number shi yayi yabama Rashida yace “duk randa Riyad yamiki wani laifi, koya bata miki rai, call m

e zanzo har gidanku na sabamishi, saina ciwa mijin naki mutunci” akunyace ta sunnar dakai Mama tai murmushi sosai Buba yace “karba” ahankali Rashida tasa hannu ta amsa sannan yatashi yakalli Munir yace “muje ka maidamu gida” dasauri Riyad yace “zan maidaku

Buba” kallonshi Buba yayi yace “stay da iyalanka kabar Munir ya kaini” wani iri Rashida taji jin ance iyalanka shikuma Riyad saiya gyadamai kai suka wuce suka fita nurses sukazo suka wuce da Mama aka fita da ita, ganin Riyad har lokacin tsaye a office din

itakuma Rashida takasa mikewa sai hawaye take gogewa yasa Dr Bugaje ta tashi itama tace “bari na bisu” gyadamata kai yayi tawuce tafice ganin haka yasa itama Rashida ta tashi da sauri tazo zata fice kawai taji yakama hannunta, mugun faduwa gabanta yayi da

saida ya lura dasauri ta kalleshi hada idanu sukayi yamata wani irin kallo kaman baimasan yarike hannunta ba gently yace “who is that guy”? Yanda yamata maganan yana kallon kwayan idanunta dasuke ajike yasa takasa jure kallonshi takasa magana, dan jawota

yayi sabida yanda take so light this days kawai ta taho dab dashi gabanta nafaduwa sosai mehaka yake mata, cikin whispering voice yace “me tsakaninku”? Heart dinta na racing sosai tace “bakomi classmate dina ne” “mesa yakawo miki kudi?” Dan kallonshi tayi

yanda yau yake kallonta saitaga kaman ya banbanta da yanda yasaba kallonta ada, sake sauke kanta kasa tayi tace “nayi seeking help a group namu for Mama” hannunshi dake free ya mikamata yace “your phone” dan kallonshi tayi saikuma ba musu tasamai wayanta a

hannunshi ya karba a aljihu taga yasaka wayan nata ahankali yace “the next time he approaches you tell him someone owns you now! And that person is Me!” dago kanta Rashida tayi da sauri ta kalleshi yanda yake maganan kaman yaci wani competition saikuma ta

gyadamai kai yace “zanje and get you food and cloth

es you need to shower and change” sake gyadamai kai tayi takosa yasaki hannunta dataji yana mata kaman shock, ahankali yasaki hannun yace “let’s go” tare suka fito har zuwa ICU Mama da Mrs Bugaje dake tar

e duk suka kallesu murmushi Mama tayi Dr Bugaje tace “congratulations Mama, Allah ya sanya albarka, Mama yanzu saiki kwantar da hankalinki ayanda nake ganin yaron nan Riyad he will protect Rashida no matter what so dan Allah kiji sauki BP ki ya sauko” gyad

amata kai Mama tayi tanajin wani karfi da lafiya na shiganta.[5/20, 7:53 AM] +234 806 065 9266:

💫

SANYI DA ZAFI

💫





🏻

M SHAKUR

EPISODE 2





9





HABISMA HABISMA PANTUNA DA KAYAN BACCI

📢📢📢📢📢

WHEN WAS THE LAST TIME KIKA SAYI SABON P

ANT?

🤭

TALK TRUE

BRA DINKI SUN KOMA RUWAN KASA TSABAGEN SAWA KULLUM

😒

TO IDAN NACE YAU NAKAWO MIKI HABISHMA UNDERWEARS FA

👙💃

SUNA SAIDA PANTS, BRAS, NURSING BRA, MATERNITY GOWNS, NO LEAKAGE PANTS NA PERIOD, KAYAN BACCI DA SAURANSU

🔥

SUNADA MOST AF

FORDABLE KAYA GA VERY CHEAP DELIVERY NATIONWIDE GO AND BUY NOWWWW!!!

CHAT THIS NUMBERS UP TO BUY

💃

09034049623

08064643886

Ahankali Mama tace “ni yar jigawa ce, anan kauyenmu yake ance kakan kakana daga Morocco yake wai saisa mukeda haske, iy

ayenmu dani da Yayana Sama’ila suka haifa, iyayena nada gonaki da dama a kauyen mu, Babana is a very very big farmer har su CNN sunyimai interview, banda nashi gonakin yanama mutane managing gonaki kaman gonakin sarkin kano nan marigayi Baba Ali naji yaras

u, Allah ya jikanshi da rahama” Ahankali Riyad yace “Ameen” yana kallon Mama jin she just mentioned Babanshi, Mama tace “dudda a kauye muke Babana yasani makaranta yace yanaso na zama yar jarida nima namai interview wata rana, yayana Sama’ila shi baiyi bok

o ba tare suke komi na gona da Babana, kauyenmu ba school wani next village yakesa yayana Samaila na kaini makaranta kullum a machine dinsa saina dawo da dakaina” tai shiru tace “ina JSS 3 akwai wata rana nazo gida naga wasu maza guda biyu sunzo gidanmu na

gaidasu natafi dakin Mamana, so daga bayane Baba kecemin ai sarkin kano ne da kaninsa Al Mustapha sunzo wajen Baba, nace Baba ina doki bangansu da kayan sarakuna ba, to alokacin nasan ashe sarakuna na private outing suyi normal shiga kaman kowa, gasu basu

wani girma sosai ba Babana ya girmesu duka dan yadan manyanta, bayan kwana biyu Baba yacemin Kanin sarki na sona” Mama tadanyi murmushi tana kallon wani zoben dake hannunta tace “kafin kace me haka akamana aure anan kauye aka tafi dani gidan Sarautan Kano

”.

Wani irin kallon Mama Riyad keyi to be honest besan Mama ba, dudda yasan labarin lokacin auren anata cewa Baffa yakaro aure daga kauye and Baba supported him shiyamai auren, shida baison shiga mutane, banda hakama yawancin idan zakaga matayensu da Alky

abba zaka gansu unless you’re very close to them ko kana zuwa bangarensu you hardly knows fuskansu, ko first wife na Baffan su is because tana zuwa wajen Mom akai akai yasa yasan ta daba hakaba dabai santa ba. Ahankali Mama tace “Riyad even though Mujitapp

a Baban Rashida yayi hurting dina deeply bazan taba iya ignoring the fact cewa that Man loves me and care for me kaman ba gobe ba, bai bar kowa ya hantareni ba, dakanshi yake koyamin etiquette na gidan Sarauta da sauransu, yasa aka cigaba da

koyamin karatu

a gıda, ya kuladani Riyad bai bar kowa yayi hurting dina ba hatta Jummai kishiyata” tadanyi murmushi tace “ance tana kishi dani alokacin sabida bata haihuba then nikuma bayan bayan 1yr da aurenmu saiga ciki watan cikin daya ajikina nafara ciwo sosai da sa

ida aka kaini asibiti lokacin anmin all test but banda HIV banda komi nadawo gida yacigaba da kuladani yana nan nan dani itama Jummai surprisingly tana kula dani, tadena min kallon kishiya, she was so happy then zan haifa musu Baby” Mama tadanyi shiru kafi

n ahankali tace “ina around 5month Baba na da Mama na sukai hatsari a motan dazai kawosu Kano dubani, kawai abin yakara birkita jikina ina shiga 6month nai landing hospital ciwona was serious dahar ICU aka sani cus banajin magani, banci bansha na rame kama

n tsinke, akamin test dayawa the next thing was inada HIV!” Mama tai shiru tareda fuzar da iska idanunta yayi ja tace “imagine ina around 1-2 months da ciki anmin all test ba’aga HIV ba ina 6 months da ciki ace inada shi dole Muji ya yarda maza nakebi da c

ikina da aka fadamai inada HIV, an sashi yazo yayi test din shima da matarshi Jummai sukayi su negative abinda yasa yasake yarda da zargin inada HIV sabida laulayin ciki yasa babu abinda ya shiga tsakanina dashi tundaga watan farko harna 6 din nan cus bana

iya komi Riyad mugun laulayi nayi” Mama tai shiru tace “haka nadanji sauki aka sallameni yatafi dani gida naje na samu an kira yayana Sama’ila an tara jama’a a fada dan Muji bai iya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login