Showing 33001 words to 36000 words out of 144199 words

Chapter 12 - SANYI DA ZAFI COMPLETE

M Shakur   

26 Aug 2026

87

kalleshi ido cikin ido dan akwai wuta a kofar gidan

su mamaki da tunani yacika kanta, ba mutumin nan bane mai hotel dinda take aiki ba? Ko idanunta gizo yake mata? How is he agidan su? Ganin ya tsaya yana kallonta bayako kyafta ido yasa tadan dauke kai tattare bakin hijabinta tashigayi tana tabawa saikuma t

akai hijabin bakinta, saichan tacire, saikuma chan ciki ciki kaman an sata dole ahankali tace “ina yini” he’s looking at her mostly sabida baisan mezai fada mata ba, chan yace “Mama wants to see you” hakanan gabanta yayi bala’in fadi dasauri ta kalleshi ba

ki tabude zatai magana saita kasa sabida yanda kirjinta ke bugawa da gudu da sauri sai kawai ta tsugunna, wani irin tausayi yaji tabashi yakasa cemata komi, da kyar kusan 30sec sannna ta mike jin tadawo daidai cikeda karfin hali tace “ina Mama wat happened

to her? Nace mata kartazo tabada hakuri but taki jina, normal Mama da tuni tadawo, tana ina yanzu? Just tell me wat happened to my mother mekuka mata? Me kuka gaya mata? My Mom is very sick, tell me tana ina yanzu?” Tai maganan hawaye na cika idanunta har

wani kyalli suke adake still kallonta yake yace “she’s fine now but tana hospital” hannuwanta biyu ta daura a fuska saikuma ta juya takai hijabinta ta goge fuskanta tass tajuyo ta kalleshi da jajayen idanun hijabinta daya jike da kuka ya kalla sannan yakal

leta, cikeda dauriya da karfin hali tace “inane asibitin bani address din natafi” batare dayay magana ba yajuya yace “get few things da Mama zata bukata lock the house I will take you there is late bazakije da kanki ba” yayi maganan authoritatively yawuce

yabude motan ya shiga gaba, kallonshi tayi sai hawaye sai kawai tajuya takoma cikin gida, drawer tabude takwaso

simple t-shirt tasa ajaka tadaga kayansu ta dauko ledan duka kudin dasuke ijiya 139k, tadauki dadduma da zanin gado wankakke tasa ajakan bayanta

takashe wuta tafito sai goge hawayenta take tarufo kofan waje tasa key sannan tajuyo ta kalli motan, bata taba shiga mota babba haka ba, ahankali yakawo hannunshi yabude kofan ganin yanda take kallon motan kaman matsoraciya, daurewa tayi ta matso ta shigo

ta zauna agaban ta maida kofan tarufe wani sanyi da kamshi na dukanta ta rungume jakan a hannunta gam.

Tada motan yayi ahankali sannan yafara tafiya bini bini tajuyar da kanta takalli gefen window tana goge fuska, sunyi tafiya na kusan 30min sannan

sukakai asibitin da saida ta firgita ganin kyanshi dan tasan zaiyi tsada tayaya zata biya kudin?

Parking motan yayi yafito, kokarin bude kofanta tashigayi tafito takasa, cus ba irin normal kofan mota data saba dashi bane, abinma yana nema yakarasata ku

ka ta daure ganinshi ya zagayo ta inda take yana kallonta ta glass dan wannan motan ba tinted bane, bude mata kofan tayi da sauri ta sauko batare data kalleshi ba ta tsaya gefenshi dan nesa dashi maida kofan yayi yarufe sannan yafara tafiya tabiyoshi abaya

da saurinta suka shigo cikin hospital din har zuwa dakin da Mama take kwance kafinma yasa hannu yabude kofan da sauri tasha gabanshi ta rigashi tura kofan tashiga ta tsaya chak tana kallon Mama dake bacci an samata ruwa an makala mata wasu abubuwa a hannu

yarda jakan dake hannunta tayi awajen tawuce dakin da gudu taje inda Mama take kawai ta kwanta jikin Mama ta manna fuskanta akan wuyanta tana kuka sosai wanda babu kara idanba ka kalli kakkarwan da jikinta keyiba bazaka gane kuka takeyiba, ahankali yaduka

yadauki jakanta yashigo dakin yakawo gefen gadon ya ijiye saikuma ya zuba hannayenshi a aljihu yana kallonsu, takai 3min ahaka sannan ta taso da sauri ta dauki Dr note dake saman table na gadon ta shiga karance karance magungunan da alluran dake wajen ta

shiga duddubawa tana karantawa har drip din da aka samata sannan ta sauke ijiyan zuciya tasake zama bakin gadon takama hannun Mama tarike gam tana kallonta, kawai kana ganin Rashida kasan yanda takeson Mamanta, ta dade ahaka tana kankame da hannun Mama sa

nnan tasaki hannun takai hannayenta ta share fuskanta tajuyo tareda tashi tsaye ta kalleshi hada ido sukayi da sauri ta dauke kai cikin muryanta dahar ya chanza sauti sabida kuka tace “nawa ka kashe nabiyaka inaso akira Dr ya sallameta na nemo keke napep n

akaita chan asibitin datake amfani dashi” yana kallonta right in the eye yace “which hospital”? Ahankali tace “teaching hospital” kai tsaye cikeda izza da iko kaman Mamarsa yace “kibarta anan” da sauri ta kalleshi sake hada ido sukayi cikin konewan idanu R

ashida tace “wannan kuma nice next of kin nata i decide and make decision for my Mom not you, nawa nidai ka kashe” yadade yana kallonta baitaba ganin feisty mara kunyan yarinya irin this girl ba, yana kallonta yace “idan Dr yazo ki tambayeshi” yajuya zai w

uce tace “eh zan tambaya and i will pay you back cus banson any favor ko taimako from anybody zan kawoma kudinka” dan jimm yayi sai kawai yabude kofan yafita, mota yawuce yashiga yatada yayi dialing number Dr yana dagawa yace “Dr on no condition zakai rele

asing that patient without letting me know, don’t let the Daughter take her to another hospital, sign them up for abinci” cikeda girmamawa yace “to Ranka shi dade” dan yatsine fuska yayi ahankali yace “and about that!” Yadanyi shiru chan yace “don’t disclo

se my identity to anyone nor address me ahaka in front of anybody” Dr yace “shikenan Riy….” Harya katse wayan ya bala’in gaji hotel yakoma ya kashe mota ya sauke ya shiga ciki ana gaidashi ko amsasu baiyiba yawuce office nashi straight yana budewa ya shige

ganin desktop a kunne yasan Munir na ciki, hakan yasa yawuce ciki Munir na kwance yana buga game a tv dagashi sai singlet da 3quater ganinshi yasa ya ijiye remote yataso yace “ance Maman yarinyar tazo

and she fainted kasata a mota hospital ka kaita” yana

cire riga yace “eh” tsayawa Munir yayi yana kallonshi yace “I know the girl itace wacce saved you but are you sure zaka barta tacigaba da aiki kai the girl have quiet a temper” batare daya amsashi ba kawai yawuce yafada bayi wanka yayo yafito daure da towe

l a waist turaruka ya tsaya ya fesa sannan yazo yazauna, Munir tace “Mom takirani yafi sau goma nace mata we are not together tace she will call back in the next 5mins idan ban hadata dakai ba zata kai karana wajen Ammi” Shiru yasakeyi hakan yasa Munir yad

afa kafadanshi yace “common mana fushin ya isa haka before kasa karyan vakada lafiya da Mami tayi azo

asani please go back home” yatsine fuska yayi yace “I’m hungry Muneer, please kaje gida ka kawomin abincin Ammi” tashi Muneer yayi yace “okay”.

💫

SANYI DA

ZAFI

💫





🏻

M SHAKUR

EPISODE 1





5





WHEN WAS THE LAST TIME KIKA SAYI SABON PANT?

🤭

TALK TRUE

BRA DINKI SUN KOMA RUWAN KASA TSABAGEN SAWA KULLUM

😒

TO IDAN NACE YAU NAKAWO MIKI HABISHMA UNDERWEARS FA

👙💃

SUNA SAIDA PANTS, BRAS,

NURSING BRA, MATERNITY GOWNS, NO LEAKAGE PANTS NA PERIOD, KAYAN BACCI DA SAURANSU

🔥

SUNADA MOST AFFORDABLE KAYA GA VERY CHEAP DELIVERY NATIONWIDE GO AND BUY NOWWWW!!!

https://www.tiktok.com/@habismaunderwears?_t=8lzVAMnAhgk&_r=1

Da gangan Munir yabar

wayanshi awajen yadauke car key yafice, tashi Riyad yayi yawuce yasaka pajamas yadawo ya kishingida tareda lumshe idanu, wayan Muneer ne yahau ringing hakan yasa yabude idanu kadan yakalli screen din ganin Mom R yasa yayi shiru yana kallo wayan na dab da k

atse wa yasa hannu ya dauka yakai kunnenshi yaki magana daga ta dayan bangaren Mom tace “Son” ahankali yace “Mom ina yini” ijiyan zuciya Mom ta sauke she really miss him chan tace “sabida I questioned you zakai zuciya kabar gidan? Riyad when did you grow d

ahar zakabar min gida sabida namaka fada? Riyad I still see you as my little baby boy da I have to guide every step of the way, your are my purpose, you are the reason I become a Mom, did you really leave house yau kwana biyu sabida na tambayeka game da ab

u Riyad”? Mom tai maganan muryanta na tsinkewa kaman zatai kuka, Riyad yayi shiru Mom abin ya matukar bata mata rai tace “ko kakai 100yrs of being a man I will always see you as my little child, I will always tell you do this and that, I agree raina abace

yake ranan datamin maganan dan kunnen nan and I wasn’t thinking clearly, but still inada right nai fada, Babanka yayi aure aure but tell me menene fa’idan hakan yanzu? Kullum gidanshi cikin rikici makirci da fada ake, kalli Baffan ka tunda yama Amaryanshi

koran kare bai sake marmarin kara aure ba sabida yaga implications din gashinan shida Jummai are living peacefully and happily, wat I’m saying is mata dayawa masifa ne, bazan taba bari ka auro wata wacce ban sani ba ko ban aminta da ita kaman Haleematu ba

kafin azo arabani da d’ana that is the reason namaka fada and asked you ranan, and gashi nakosa naga Haleematu tai ciki amman shiru, dakaina nakai yarinyar taga

gynecologist ance she’s fine kaine dai baka cika nemanta ba, kuma ita Haleematun tagayamin yawa

nci koka nemeta ba rannan ovulation dinta bane saisa har yanzu batai ciki ba, mesa kakemin haka Riyad? Kai ba dan gidan nan bane bakaga yanda matan yayyinka ke haihuwa shekara shekara ba? Duk shirin da Babanku yakema yaranshi maza tun suna yara kaima an ma

ka amman narasa mesa kakeda sanyi a harkan raya sunna” da sauri Riyad yacire wayan daga kunnenshi yanajin wani irin kunya da nauyi idan Mom namai irin maganganun nan, danna wayan kawai yayi a speaker ya ijiye agefense yana jinta. “Kap yaran family nan wlh

basama matansu wasa kai har rama matan suke sabida yanda yaran Mai Martaba Baba Ali fire for fire ne akan matansu” wannan karan Riyad baisan sanda ya dafe kanshi yace “Mom can we change the topic please” cikeda bacin rai Mom tace “Kaci gidanku da change of

topic Riyad, nabaka gobe come back home and continue kaga yanzu kayi skipping 2days babu abinda ya shiga tsakaninka da Haleema, kubani grandson nagaya maka saida safe” ta kashe wayan, ijiyan zuciya ya sauke yakoma ya kwanta tareda lumshe idanunshi.

Har Muneer yadawo a kwance yasameshi yace “ina tuki natuna wani abu daya faru dazu yanda dayar ma’aikaciyar yarinyar tace ma Masifaffiyar mamanta nada HIV” dagokai Riyad yayi yamai wani shegen kallo yace “and so”? Dan sosa kai Muneer yayi yace “bakomi

kawai natuna abin ne” juyar da kansa yayi sai chan yace “HIV is just like any other ciwo, having it doesn’t mean you are bad ko karshenka yazo, stop with the stigmatization” dasauri Muneer yace “haba noo bana stigmatization sai kace Baffan mu da akace ya

kori matarshi mai ciki da akace tanada shi, ko tana ina oho”? Tashi Riyad yayi yace “let’s eat” abinci suka shiga ci he ate alot kam yana gamawa yadauki laptop yafara aiki daman yunwa yahanashi yi.

Cikin bacci taji ana tabamata kai sabida tsabagen yan

da bacci yau bai shigeta ba taba cikin tashin hankali firgigit ta farka.

Cikin dare sau biyu cikin dare Dr da Nurses sukazo duba Mama duk tana zaune bata runtsa ba harsaida Dr yace “kihau gado ki kwanta kusada ita mana ko ga babban sofa kihau” girgiza

mai kai tayi tana zaune kan yar kujeran dake gaban gadon, cikin sanyin murya tace “zan zauna anan” gyadamata kan Dr yayi yawuce harzai fita tace “ina bill dinmu?” Dan juyowa yayi yace “your bill has been cleared receipt duk suna cikin ledan drip dinta” yan

a maganan yabude kofa yafice from yanayin mutanen kawai yasan Mai Martaba taimakonsu yake.

Tashi tayi dasauri tawuce wajen ledan drip din da duk za’a sama Mama tabude taciro takardun receipt wanda na farkon na meal tagani 2 person breakfast 2person lunch

dinner da snacks na 3days taga 270k, abincinta itada Mama kullum 30k for 3days 270k zaro idanu tayi takai hannunta tana dafa kirjinta, tadauki dayan receipt din single room dasuke dakeda gado sofa fridge da bayi is 25k per day kwana uku 75000, sai magungun

an Mama gabaki daya da drip da allurai taga 497,250 wannan karan saida ta fada kujera ta zauna, duka kudin 842,250naira, kusan miliyan daya ta ina zata fara neman kudaded nan? No gobe zatasa a sallamesu, but ko an sallamesu sunyi kwana daya which is 25k da

ki, sai kudin magunguna 497,250 dole saita biya ta ina zata fara, hawaye taji sun zubomata sai

kawai ta gogesu da sauri tahada duka receipt din ta linke tasa a jakanta tadauko kudinsu ta kara kirgawa duka savings dinsu kenan 150k tadade ahaka saita maida j

aka ta kama hannun Mama ta rike har aka kira asubahi idanunta biyu tashi tayi tawuce bayi tayo alwala tafito tabude jaka ta ciro dadduma anyi alamun gabas aşaman dakin hakan yasa ta kabbarta salla ta idar tai azkar tana zaune kan dadduma Dr yakara shigowa

dasauri ta tashi ta linke dadduma Dr yaduba Mama yajuyo yakalli Rashida datai zuru zuru yace “Alhamdulillah BP yasoma sauka, maganin zai saketa soon zata farka bada jimawa ba” gyadamai kai tayi, murmushi Dr yayi yace “Maman ki will be fine kinji” gyadamai

kai tayi ahankali tace “thank you” wucewa yayi yafita

Zama tayi har bakwai da rabi kallon Mama take sai alokacin tafara hamma sai kawai ta kifa kanta anan bakin gado ko 1min batayiba bacci yayi awon gaba da ita.

Wajajen 10 na safiya Mama ke bude ida

nunta ahankali bakinta dauke da kiran sunan Allah, saman dakin ta kalla sannan ta sauko da idanuwanta ta kalli drip da ake samata kafin ta sauke idanun kan Rashida dake zaune kan kujera ta kwantar da kanta bakin gadon kusada hannunta tana bacci, ijiyan zuc

iya ta sauke ahankali komi daya faru jiya na dawo mata, ta tuna yanda tagama magana da bawan Allah nan mai kirki tafara tafiya tafadi tabbas taga bawan Allahn hankali tashe yazo yana kiranta Mama Mama dishi dishi take gani bama ta iya magana dağa baya kuma

taga shida security sun kaita mota daganan kuma bata sake sannin inda kanta yake ba, ahankali cikeda karfin hali irin nata ta cire drip din ta sauka tana tafiya da kyar tawuce kofan data gani ta bude ta shiga bayi ta dauro Alwala tafito ta sanya hijabi ta

je ta sauna kan dadduman data gani tai salla dağa zaunen datake tun magrib da isha’i tahada dana safiya sannan ta dawo ta lallabo ta zauna agadon jin jiri na neman yakara dibanta motsin da gadon yayi yasa firgigit Rashida ta bude idanunta ganin Mama zaune

da hijab dinta yasa da sauri ta tashi tace “Mama kincire drip din” takama hannun Mama dasauri tashiga maida mata drip din tace “mesa baki tasheni ba har yanzu BP ki is high Mama, you can fall at any moment”

Yanda take maganan Mama take kallo kaman ba Ra

shida ba duk ta tsure harta rame idanunta sun fada ciki sosai, hannunta Mama takai ahankali ta kama habarta hakan yasa gently tadago fuskanta ta kalli Mama duk yanda taso taboye damuwanta takasa da duka zuciyanta tafashe da kuka sosai atsaye hawayen na sau

ka kan hannun Mama, cikin kuka tace “Mama dan Allah kiyakuri I keep causing you pain koda yaushe, Mama I know how sick you are but kullum kara miki damuwa nake Mama, akan mene bazanyi hakuri na dinga danne komi ba, komine sainayi fada akai, is because of m

e BP ki yatashi, Mama kiyakuri kiyafemin dan Allah” har sheshekan kuka take, zuwanshi kenan yakai hannu kenan zai knocking kofan yaji sautin kuka da maganan datake hakan yasa ya tsaya chak.

Ahankali Mama ta girgiza mata kai tace “shiiiiii don’t ever bla

me kanki for ciwo ba cus ba laifinki bane ko daya, stop crying to bagani nan naji sauki ba, gashi nan duk kin bata fuskanki jibi yanda idanuwanki sukai ja sabida kuka bari kiga” Mama sai kawai takama bakin hijabinta takai kan fuskanta tashiga sharemata ta

shafa kumatunta tasake murmushi tace “I have the most beautiful yarinya wlh idan tai kuka sainaga idanun nata ma sunfi kyau” dan murmushi kadan tayi wasu hawayen na taruwa, Mama tace “ai kaga abin karki kukan ya isa nace, yanzu dai tafi gida ki shirya kita

fi school idan zaki dawo saiki biya wajen gyaran wayanki” baki Rashida tabude zatai magana akai knocking kofar just once kallon kofan sukayi dukansu, Mama tace “jeki bude kofan muga ko likita ne natafi gida” but Dr direct yake bude kofan tai maganan aranta

tasa hannu ta goge fuskanta tass sannan tawuce wajen kofan tasa hannu ta bude ido da ido tayi da Riyad dake sanye cikin wata

shadda yau sky blue jumper kanshi ba hula tashin Kansa ya kwanta sidik tunda take bata tabajin kamshin turare mai dadin nashi ba,

da sauri ta dauke kanta dağa kallonshi Mama hangoshi yasa tace “bismillah bawan Allah” anatse akamilance yashigo har gaban gadon yaje yaduka dasauri Mama tace “tashi tashi haba zauna ga waje” tabashi kujera ijiye ledan dake hannunshi yayına gefen gadon yac

e “ya karfin jiki Mama ina kwana” murmushi Mama tayi tace “jiki Alhamdulillah naji sauki, nagode da kulawa ka kawoni asibiti banda bakin maka godiya Allah maka Albarka” takalli Rashida dake tsaye wajen kofan tai folding hannu tace “baki iya gaisuwa bane ko

akwai abu abakinki ne” dan juyawa tayi da kyar tace “ina kwana” baki Mama tasaki tana kallonta ganin baka yasa da kyar tace “mungode” dasauri Mama takalleshi tace “Ya sunanka ne?” Ahankali yace “Riyad sunana” daidai lokacin akai knocking tareda shigowa da

kin wata ce tana sanye da uniform na ma’aikata tace “good

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login