Showing 117001 words to 120000 words out of 144199 words

Chapter 40 - SANYI DA ZAFI COMPLETE

M Shakur   

26 Aug 2026

61

decision nata idan ta warke whether tana sonka ko bata sonka you have to raba musu kwanaki cus matarka ce, ranakun Haleema kaje kayi da ita ranakunta kayita walagigi a fada that's your punishment" danne dariya Munir yayi yanda yaji Ammi tace

"walagigi" juyoda kai Ammi tayi karaf suka hada idanu da Munir tace "zan cimaka mutunci fa ina magana da yayanka kake dariya tashi kabarnan" Sadaf sadaf yatashi yayi sama kaman munafuki Ammi takalli Riyad da kanshi ke kasa tace "ka manta yarinyar nan na s

chool ne kamata abinda kayi ko? Ai kaji dadi dan yanzu she will stay at home harta warke ana maganan nan da 2weeks ko 3 kenan, idan wani abu yasami karatunta just know cewa its on you!" Har lokacin kanshi akasa saikuma ta sassauta murya cikeda motherly lov

e tace

"yarinyar danakeso tasoka why will you hurt her like this eh Riyad? Metayi maka haka?" Ahankali yace

"Ammi kiyakuri" shiru Ammi tayi tasan bazai taba gayamata abinda yahada su ba haryakai ga marinta hakan yasa tace "anyway kazama mai adalaci probl

ems naka da Haleema sort them out, be a man manage family naka da kyau, ko kaje dakin matanka ko call them to turakanka banso na karaji kaman yanda kayi da kabar Haleema for months baka ganta ba bata ganka ba, idan namiji yayi tsaye kan mace shine zatasan

eh inada miji and do the right thing, dan haka from now henceforth do your part kayi adalci kaji ko" gyadamata kai yayi Ammi tace "and make her cook for you daga yanzu bazaka dinga zuwa side dina cin abinci ba, the only day dazan daga maka kafa is ranakun

girkin Rashida tunda tana wajena batada lafiya you can come here kaci abinci amman other days baka isaba kaji ko"? Gyadamata kai yayi Ammi tace "tashi katafi to" kasa tashi yayi kanshi na kasa tsaf Ammi tagane meyake nufi Rashida yake son gani tace "ni zak

a firgitama yarinya takasa bacci taga dodo da daddaren nan ai ina Riyad! Tashi kabarmin daki koni yanzu kazaman mini ojuju calabar a idanu balle muku baiwar Allah Rashida, tashi kaje wajen matarka Haleema saida safe" ahankali yadan kalli Ammi ganin da gask

e take yasa yawuce yafita zuciyanshi ba dadi.

Tunda ya auri Haleema baitaba kwana a side nata ba dudda yanada dakinshi awajen kawai he just wants to be a better husband after maganganun da Ammi tamai, side nata yawuce Haleema na zaune taji ana sanarda zuw

anshi gabanta sai faduwa yakeso many things ke damunta ciki harda mugun kishi jin yayi wani aure kuma wai yar Baffan da Muji ya aura duka labarin taji tsaf gadhi haryau takasa getting Mom dudda taji ance kotu za'a shigarda su, shigowa gikin dakin yayi yaka

lleta ta rame sosai sai kallonshi take maida kofan yayi yajuyo yasake kallonta cikeda so da kewa tace "barka da shigowa mijina mijin Haleema" dan gyadamata kai yayi anatse yace "how are you?" Ahankali tace "fine" gyadamata kai yayi yazo zai wuce dasauri ta

taho takama hannunshi dasauri yajuyo yazubama

idanunta idanu cikin raunin murya tace "dan Allah kayakuri bazan kara maka abubuwan dana maka abaya ba, l promise to be a better wife, daga yanzu kaina jagaban rayuwana, bazan kara kuskuren danayi abaya ba" y

ana kallonta ahankali yace "are you sure"?

Gyadamai kai tayi da sauri hakan yasa gently yabude mata hannu dasauri tazo ta shige kirjinshi ta kankameshi sai kawai tafashe da kuka hannunshi yadaura abayanta yana patting sai kawai yafara tuna Rashida cus this

is how he pets her sauka hannunshi yayi da sauri yace "I'm hungry kinyi girki" dasauri tafito daga jikinshi tace "eh nayi girki muje Kaci" takama hannunshi zuwa dinning two kula yagani kujera tajamai ya zauna ta bude rice and beans tadafa white da miya da

yaji naman kaza he loves plenty meal on table, yaga varieties daban daban this is just him but still she tried da happiness tashiga xubamai takawo gabanshi tasamai spoon sannan tawuce kitchen tafito da cres da bottle water takawomai zata bude cres din yace

"No just give me water nadena shan all this kind drinks make me fresh fruit juice next time" gyadamai kai tayi tace "to Sarki na" itama zuba nata tayi suka faraci abincin is good sundanyi nisa suna cin abincin ahankali yace "Haleema" dasauri ta kalleshi

tace "naam" ijiye spoon yayi yace "| know kinji labarin but is my duty to tell you, nayi aure! I have a second wife sunanta Rashida, she happens to be yarinyar Baffa na Muji" abu taji ya tsaya mata awuya tadaure tace "eh nasani" ahankali yace "our marriage

was not like the usual one but still kirubutamin anything kikeso I will give you" murmushi tayi tace "nagode mijina" ahankali yace

"presently tana wajen Ammi but a GRA zata zauna ita not here" wani kalan dadi Haleema taji cus tafison ita kadaine Sarauniy

a agidan nan gently yace "how many days kikeso nadinga muku?" Dasauri tace "kwana uku uku" Gyadamata kai yayi yace "okay!" Yayi shiru sai chan yace "banson tashin hankali, banson damuwa, banson gulma, banson makirci or anything, I want peace of mind! I wil

l never intentionally hurt you to please anyone, same goes for my second wife" wani abu Haleema taji jin yanda yake addressing nata wani wife, ahankali yace "ke babba ce act like one okay, kome aka miki talk to me, report to me not to wasu" gyadamai kai ta

yi ahankali tace "In sha Allah bazan taba zama sanadin bacin ranka ba, and I pray Allah baku zaman Ipy, and I have good news" dasauri ya kalleta dan murmushi tayi tace "I've missed period dina for 7days yanzu, Maybe we are having a baby" murmushi yasakin m

ata mai laushi ahankali yace

"Allah ya tabbatar mana da Alkhairi" Dasauri tace

"zaka kaini hospital gobe" gyadamata kai yayi yace

"yes idan nagama da fada" wani irin dadi taji bana wasaba tahau murmushi shikuma ya tashi yace

"lemme go and shower" ganin

yawuce sama bakaramin dadi hakan yamata ba, sama yawuce itakuma ta tashi agurguje tai clearing table din takai kwanukan kitchen tafito tawuce dakinta magungunan matan ta da Ita da Mamanta suna kashe kusan 5M aka mata tunda takoma gida ta dauka ta sha tafa

da wanka tafito ta shafa turaruka sannan tasa wata rigan bacci na net babu abinda ba'a gani aciki tabude kofa tafito tawuce dakinshi tabude kofa daidai yana fitowa daga bayi tsayawa yayi chak daure da towel a waist yabi jikinta da kallo yana tuna every sin

gle detail na jikin Rashida yanda ya tsareta da idanu wani dadi Haleema taji that means tafi matarsa komi wannan daya kafeta da idan dauke kai Riyad yayi da sauri yanama kansa fada not all fingers are equal wasu mata sunfi wasu mata wani abu so Haleema is

beautiful just the way she is, she don't have to have body like Rashida wucewa yayi wajen kayan shafansa yashiga shafe shafe tabaya Haleema tazo ta rungumesa tana mannamai boobs cus tasan yanda yakeso tace "do you need any help yallabai? Assistance dinka i

s here" tai maganan tana tura hannunta akasa ta cikin towel dinshi tadaura akan dick dinshi, dan lumshe idanu Riyad yayi yace "are you sure? Is that's assistance job" matse jikinta tayi a nashi tace

"I just happen to miss that particular something" murmus

hi kadan yayi yadau turare yafesa yanajin yanda take tabashi sannan yajuyo yataho gadon dasauri tasa hannunta ta kashe wuta taja towel nashi ta yar tashiga cire riganta ta yar wurga ta gadon kawai Riyad

yayi atleast yabata hakkin ta, yashiga in between leg

s nata yana turawa kawai Rashida tafadomai arai girgiza kanshi yayi yanaso ya kore tunaninta but yakasa, ahankali yafara hitting nata yana tuna yanda na Rashida ke restricting movement nashi but this pussy kam he moves freeely acikinsa, he was just remembe

ring moments nasu soyake yaji abinda yaji ajikin Rashida ajikin wata hakan yasa yafito ya linke Haleema kaman yanda yama Rashida itama, yafara hitting nata pat! pat! Dakin keyi ashedai ya wahalar da Rashida ihu Haleema tayi tana tureshi da karfi har saida

yakoma bayi tace "me martaba zaka kasheni har magaifata nakeji, idan inada ciki ai saikasa nai bari, you are too long I'm feeling you inside my placenta wlh nagaji dan Allah ka barni haka" gyadamata kai yayi

sai kawai ya kwanta anatse yace "play with me

nakawo" hannunta daya tasaka tafara wasa da dick din almost 30min yaki kawowa tama gaji bata iyayi da kyau, ganin takasamai kaman yanda Rashida tamai takama kanshi rannan yasa kawai ya karbi dick din ahankali yace "it's okay sleep" dasauri ta shige jikinsh

i ta kankameshi ko 5min batayiba tai bacci, shikuma yatashi yabude bayi yashiga ya sakinma kanshi shower gindinshi amike wih kaman Rashida tayi bewitching nashi he terribly wants her Kamal dick nashi yayi gangan dakemai ciwo gashi be iya soapy ba da kyar y

a lallashi kanshi yayi wanka yafito dag

*SANYI DA ZAFI*

*EPISODE 64

Wuraren 3 yafarka da strong erection tashi yayi yazauna idanunshi sunyi ja, yajuya ya kalli Haleema dake bacci she’s not the one he wants, wai wats wrong with him ne? Over a yea

r kenan he’s married to Haleema all this abubuwan bayajinsu, dan ijiyan zuciya yasauke sannan ahankali yatashi bayi yashiga yayo wanka yafito Wasa wasa yau 4days kenan Ammi tahanashi ganin Rashida, kai koshi Munir dake kwana da tashi a flat din baiganta ba

, the only one person dake shiga da fita adakin nan is Ammi sai Dr dake dubata dudda yaune second kwananta duk a side na Ammi yake shigowa yaci abinci but wlh baiganta ba Ammi tahana abun yasa hardan rama yafara, duk Ammi na kallon take takensa tayi banza

dashi.Today is the 4th day da Maimoon take kiran wayanta nonstop, ganin she keeps calling wayan nata dake hannunshi yasa saiya daga yakai wayan kunnenshi dasauri Haleema tace “Dr Rash mesa baki zuwa clinic, I’ve been calling you baki amsawa wlh duk na damu

, are you okay?” Kaman Riyad bazai amsaba anatse yace “this is her husband speaking, batada lafiya” faduwa gaban Maimoon yayi daman Rashida nada miji dasauri tace “ayyah ina yini ya aiki, in sha Allah zanzo na dubata” kaman bazaice wani abuba yace “she’s n

ot in that house muna family house” cikeda damuwa Maimoon tace “dan Allah inane family house din? Can I come and see her”? Shiru Riyad yayi chan yace “okay” cikeda damuwa tace “wannan driver nata ya sanni, yanzu mun fito break na sallan azahar, I can come

basaina koma clinic ba” dan shiru Riyad yayi tun ranan daya fara ganin yarinyar yayi running background check on her dan baison any kind of mutum tareda matarshi, yarinyar batada matsala and again an gayamai ta taba aure tanada baby but mijinta yarasu a Ma

iduguri a hannun boko haram he’s a military man, anatse yace “k” ya katse wayan. Ammi na zaune a falo akai sallama Ammi tace “come in” ahankali Maimoon tabude kofa tashiga Ammi tabita da kallo ganin lab coat ajikinta ga gyale ta nannada akanta looking so

decent, da sauri Maimoon ta zube gaban Ammi ganin babban mace, ahankali tace “ina yini Anty, sunana Maimoon ni friend din Rashida ne, inata kiran numberta ba’a dauka, yau sai mijinta ya dauka yake sanar dani ba lafiya shine yasa aka kawoni na ganta” murmus

hi Ammi tayi sosai ganin Rashida nada friend mai hankali haka, cikeda tattausan murya tace “Stand up stand up” dasauri Maimoon ta tashi, Ammi tace

“ya school? Hope wani test ko assignment be wuceta ba?Muje na kaiki wajenta” Maimoon dake murmushi tace “a’a

babu wani mahimmin abu daya wuceta, kawai attendance mark nata ne zaiyi gibi da log book nata, but that’s not really a problem, next week zamuyi all test nan da 2weeks zamu fara exams” Ammi dake tafiya Maimoon na binta abaya har sama zuwa dakinta tace “All

ah yabaku sa’a”ahankali Ammi tabude kofan ta shiga dakin Rashida na kwance kan gado dudda ba bacci takeba wayan Ammi ne a hannunta tana kalle kallen pictures na ciki, tayi wani irin kyau bana wasaba, takara haske kaman mai bleaching, dakin na lafiyayyen ka

mshi turaren da ake turarata dashi, tana sanye da soft gown na cotton material mai kyau tadan rame alamun ciwo but then takara kyau da ja, wajen gadon Ammi tayi ta dagota ahankali ta tashi ta zauna gently kaman irin yanda matan da suka haihu suke zama cike

da so Ammi tace “look who is here your friend” tayi pointing kofa dasauri Rashida tajuyo takalli kofa Maimoon tagani dake kallonta tana murmushi, Ammi tace “bari na barku naje kasa” tawuce tayi kofa tafita tareda maida musu da kofan tarufe takira wata yar

aikinta tasa aka hadamu Maimoon’s kayan abinci da drinks da snacks aka kaimata sama Yanda Maimoon ke kallonta yasa Rashida ta sauke kanta kasa cus gani take kaman duk wanda ya kalleta zai gane abinda yasameta, asanyaye tace “Maimoon” zuwa Maimoon tayi ta z

auna gefen Rashida da sauri saikuma tarike hannunta tace “Rashida daman kinada aure shine baki taba gayamin ba”? Batare da Rashida ta kalleta ba making innocent face tace “bansan yanda ake gaya bane nima” dasauri Maimoon tace “kinsan shine yasa aka kawoni

nan naganki, driver ki ya aiko” ahankali Rashida ta kalleta itama Maimoon kallonta take saikuma chan tace “Rashida wlh I really like you as a friend, I understand you, nasan bakida friends bama kisan ya ake friendship ba, but you can trust me, I know that

nima bantaba gayamiki anything about me ba but nima nataba aure for almost 2yrs mukai tare, I have a son Ameer, he’s 3yrs yanzu, mijina soja ne, but….” Tadanyi shiru saikuma muryanta ta karaya ahankali tace “yarasu!” Dasauri Rashida ta kalleta ganin yanda

hawaye ya taru a idanunta, cikin sanyin murya Maimoon tace “kasheshi akayi, he went to battlefield bai dawo ba saidai aka kawo mana gawansa” Rashida jitayi wani abu ya taso mata, wani ciwo a zuciyanta barinma datace kasheshi akayi she just remembered Mama

sai itama hawaye ya cika idanunta, ahankali Maimoon tace “Rashida I know so many things are going on with you, nima I’ve been there, akwai lokutan da har depression saida ya kamani, my point is learn to share kidena rike abu aciki most especially to mutane

n dakikaga they genuinely care about you” ahankali Rashida ta rungumeta sai kawai suka fashe da kuka tare cikin muryan kuka Rashida tace “I’m sorry about your husband Maimoon Allah jikanshi, I’m sorry for not telling you anything about me yau zan fada miki

” sakin Maimoon tayi tafara bama Maimoon labari komi game da rayuwanta harda Mama da yan gidan nan da abinda yafaru ranan even though bata fadan mata sex part dinba.Ahankali Maimoon tace “did he took virginity naki? Meya miki daya kaiki dakin?” Dasauri Ras

hida ta dauke kai saikuma ta sauke kanta kasa tashiga wasa da kumbanta, ganin taki amsa tambayan sabida kunya da nauyi yasa Maimoon tashare tambayan cus is even obvious jinyan datakeyi kenan. Harga Allah tazo gidan nan taga genuine love Ammi has for her, a

nd shi mijin dudda bata sanshi ba but tasan shine mutumin data gani ranan, the act na ya tura aka daukota aka kawo ta shows yana sonta, and kome yayi mata yayi ne sabida kishi, ko ita yanda Bilal yamata ranan batasoba kowa yasan Bilal fa playboy ne akanme

tanada aure zata kula wani? Banda haka is not fault nasu ai, wayanda sukayi crime ba bata rayuwan Mama an kamasu suna hannun yan sanda and again akwai wani abu she noticed wlh Rashida nason mutumin nan, inhar shine mutumin ranan nan data gani agidan nan wl

h Rashida na sonshi, data furta yanada kyau saida mood din Rashida ya chanza, she was so jealous like hell. Hannunta takai ta taba kafadan Rashida tace “yanzu yazakiyi?” Ahankali Rashida takalleta murya tace “ni banson shi, awajen Ammi zanyi zamana zata ra

bamu banso na kara

ganinshi tsoronshi nakeji” dan murmushi kadan Haleema tayi tace “to shikenan I hope zaki iya” Dasauri Rashida ta kalleta saikuma tadauke kanta dasauri kawai she’s not comfortable gani take duk wanda ya kalleta zaiga abinda ya sameta mury

a chan kasa tace “ni kidena kallona” dariya sosai Maimoon tayi tasa hannu tadauki abincin da aka kawo mata tafaraci, tana gamawa taciro books nata da komi dasukayi ta nunnunama Rashida wanda yawanci ta iya but still tai snapping da wayan Ammi, sunyi hira d

a Maimoon dudda yawanci Maimoon ke maganan but she was so happy to see her, she promised zata koyama Rashida alot bari ta warke tukunna, 6 ta tashi tana daukan jakanta tace “bari kiga natafi” ahankali Rashida tamike ta tsaya tadan dafa bango Maimoon tabita

da kallo saikuma tai murmushi dasauri Rashida cikeda masifa tace “me haka?” Dan dariya Maimoon tayi tace “sannu kinsha wuya wlh” dauke kai Rashida tayi dasauri saikuma ta koma ta zauna tajuya mata baya tace “wlh nafasa rakaki tunda ni kallona kike” dariya

Maimoon tayi tace “eh nima banso da wannan gwalallun kafan naki” dasauri Rashida tadauki filo tajuyo ta jefamata kaman zatai kuka Maimoon tabude kofa tafita da gudu tana dariyan Rashidan da taga ashe tanada this mugun kunyan.Around 9 yashigo falon, Ammi n

a zaune tabishi da kallo he’s so moody, he’s sad, murya chan kasa yace “good morning Ammi” watsamai harara tayi tace “kalau” dinning yawuce Munir yabishi da kallo duk tausayin dan uwanshi yakamashi, breakfast yagamayi yazo zai fita Ammi tace “zonan” dasaur

i yajuyo tace “oya kawo kudi matarka tace ice cream takeso tasha yau na aika a sayo mata” dan jim yayi saikuma chan yace “zan kawo mata” dasauri Ammi tace “mene? Ai nasan zaka iya kawo mata amman nace ka kawo kudin, ni zaka firgitama yarinya da safen nan?

Bani kudi kaga kar Raina yabaci” hannunshi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login