Showing 69001 words to 72000 words out of 144199 words
reall
y missing her phone hakan yasa ta faraci tana cikin ci aka bude kofan Riyad ne hada ido sukayi da sauri ta dauke kanta ya kalli abincin dake plate din datakeci saikuma yakaraso ya ijiye wani waya wanda ga dukkan alamu sabo ne but bai bata kwalin ba ya ijiy
e gefen gadon ahankali yace “be using this ur sim is inside” kallon wayan tayi iPhone ne dudda batasan iPhone nawa bane dan bata saba dasu ba bataso ta karba but kuma batasan yanda zatai rejecting wayan ba, abu tahadiye a wuyanta murya chan kasa tace “than
k you” juyawa yayi haryakai kofa yace “bari naje if anything comes up call me my number is inside” gyadamai kai tayi ahankali sannan yabude kofa yafice itakuma ta tsaya tana kallon wayan kafin chan tasa hannu tadauka tana taba screen din yabude gallery taf
ara shiga taga all pictures nata na yar vivo nata na wajen wanda yawanci hotunan pages na textbooks datake karatu dasu a library ne sai few pictures nata da lab coat da picture nata da Mama saikuma tashiga wajen waka taga songs dinta duka akwai murmushi ta
sakeyi sai kawai ta ijiye plate na abincin da duka baifi 3spoons tayiba ta kwanta jikin Mama tana kallon hotuna ahaka har akai magrib Mama tadan tashi taci abinci saikuma tasake komawa bacci magungunan ta da alluran dama suna sata bacci sabida abun ka da m
ai BP.
Zaune suke cikin mota wuraren 8 nadare gaban A&E, bude bayan motan akayi aka shigo Jummai dataci lafiyayyen shadda tadago kai takalli officer data shigo tana murmushi tace
“thanks for coming Grace” Grace tace “you’re welcome Hajiya but wat is s
o urgent dakika kirani asibiti” bandage dake saman hancin Grace Jummai ta kalla tace “I want to end this mutanen da yarsu tamiki this but I want to confirm something are you sure Sarkin Kano ne yazo yayi bailing yarinyar Grace?” Dasauri Garce tace “100%, O
ga yafadi mana haka fa kinga yanda jikinshi ke rawa ne daya budeta” mamaki yakara kashe Hajiya Jummai tace “how did Riyad know Zainab? Lokaci da aka kori Zainab Riyad was maybe around 13 yrs, yanzu duka dukanshi he’s 36, Riyad da baya zama gida how ya sans
u haryake ma’amala dasu?” Saikuma ta kalli Grace tace “yasa kayan sarki dayazo?” Dasauri tace “no Ma, nothing shows he’s a king banda bodyguard dake binshi” shiru Hajiya Jummai takarayi saikuma tadauki wayanta cus takasa yarda Riyad ne taciro hoton Riyad t
a nunama Grace tace “shine?” Shiru Grace tayi bata wani kalli fuskanshi ba lokacin dazata shiga Rashida take kallo but kaman shi hakan yasa tace “eh kaman shi but I’m not sure kinsan da daddare yazo and bana officer dasuke fitowa ne nikuma nake shiga” gyad
akai tayi tace “okay” sannan tadauki wata bakar ViVa leather tabata tace “use this hold body I will look for you soon when it’s time to cook the girl up” murmushi Grace tayi tana hango how thick ledan looks da kudi ta karba tace “Hajiya I will remain loyal
forever and ever thank you Ma saida safe” tabude motan tafice ta maida ta rufe Hajiya Jummai takalli wata mata dake gaban motan bakakirin da ita fuskanta sai uban muni ga kujera tace “kin shirya aikin ki Yar Mussa?” Da sauri matan tace “kwarai Hajiya! Ray
uwata taki ce” Hajiya Jummai tai murmushi tana kada kafa tace “sauka kije ki tabbatar kin zuba ko a abinsha ko a abin ci, saikinzo gida” Dasauri tace “toh” sauka tayi anan parking space tawuce tana gyara hijabin jikinta sannan tawuce ta shiga cikin A&E tan
a sunnar da kai kasa, dakin cleaners tawuce dinsu tawuce anan ta dauki roban mop ta cire hijabi tasaka wani green riga da wando uniform sannan tafito ward tashiga gogewa tass kafin tawuce sama first floor lokacin 9:00 knocking gaban kofan 211 tayi but shir
u hakan yasa tabude tashiga ciki Mama na bacci ga drip ga komi na aiki, Rashida itama tana zaune kan kujera but ta kifa kanta kan gadon takama hannun Mama tana bacci tana minshari kadan kadan dan bata gaji sosai yau ba, maida kofan Yar Mussa tayi tarufe ta
ce “laaa nazo goge goge suna bacci” ta tsaya takalli dakin tass babu CCtV, bude idanu Mama tayi kadan dan ta dade tana bacci da sauri Yar Mussa ta juya taciro mop tashiga goge gogenta, dan tari Mama tayi jin wuyanta ya bushe sosai murya chan kasa tana kall
on mai moping tace “dan taimakamin da ruwa” ijiye mop din Yar Mussa tayi ta juyo da sauri ta taho tace “to” dukawa tayi tadauki bottle water guda daya daga jakan bottle water dake wajen tanajin dadi azuciyanta tace “perfect opportunity” tabude goran tana t
ura hannu a aljihunta da sauri taciro wani syringe dake dauke dawani substance ta matsa da sauri aruwan tana jijjigawa, ahankali Mama dataji shiru tace “bakiga ruwan bane ko Rashida ta chanza musu wuri ne? Bude fridge kika dan Allah” Da sauri ta taso tana
murmushi tace “a’a nagani” tamikama Mama goran tana ijiye marfin goran saman gadon sannan tajuya tacigaba da moping din da sauri da sauri, sosai Mama tasha ruwan thirsty kusan rabin goran tasha sannan tadauki marfin ta rufe, Yar Mussa tagama moping tazo g
aban gadon takalli ruwan da Mama tarage tace “dan Allah dan bani Insha nima kishin nakeji” Mama tace “kidauka karkisha ragowana” dasauri matan tasa hannu ta fizge ruwan har saida gaban Mama yafadi hakanan hakan Yar Mussa tace “nadau sabo bazan shanye ba wa
nnan ya isa karmuyi asara bari naje kiyi bacci abinki” tana maganan tayi kofa bayan tadauki mop da bucket tabude kofan tafita tashiga next room tacigaba da aikacenta.
Mama tabita da kallo saikuma tace “hala batasan inada HiV ba” saikuma takalli Rashida
da yau bata minshari sosai sabida batai aikin wahala sosai ba tashafa kanta tana murmushi tace “Amaryan Riyad” knocking akayi aka shigo office din Dr Bugaje ce sanye da scrub tana kallon Mama tace “kinga sai yanzu nafito daga surgery nan dana gayamiki wlh
nace
nadubaki kafin natafi, akwai wani abu dake miki ciwo?” Tayi maganan tana makala stethoscope dan duba heartbeat na Mama, Mama tace “lafiyana kalau wlh kaman ki sallame ni gobe ma naje nafara shirye shiryen bikin Rashida” dan dariya Mrs Bugaje tayi tace
“mother Inlaw of the year Mama” kafafun Mama ta kalla da sun sabe kusan rabi tace “Alhamdulillah Mama kin sami lafiya sosai Welldone Mama, you’re a superwoman, wannan hartai bacci” tanuna Rashida, Mama tace “ai Rashida gatada nauyin bacci kamanme” Mrs Bug
aje tace “tom bari naje Mama saida safe, banda tunani kinji ko” murmushi Mama tayi tace “to nagode, a gaida yara” juyawa Mrs Bugaje tayi hartakai kofa Mama tace “Doctor” juyowa Mrs Bugaje tayi Mama tace “ina alfahari na sanki, nasan ko bani Rashida nada wa
ta uwa da mentor, thank you for everything” dan blushing tayi tace “Mama stop thanking me ki warke sabida ki koma gida nan da jibi ko gata” Mama tace “shikenan a kiyi tuki ahankali dare yayi” “toh” tafadi tana fita Mama kuma tashiga shafa fuskan Rashida ha
r bacci yasoma kwasheta kafin chan bacci yayi nasaran dauketa.
Jijjiga da bed keyi up and down yasa cikin nauyayyen bacci Rashida tadan bude idanunta sabida yanda motsin ke mugun damun kanta, kafin chan motsin yayi yawa tabude idanun gabaki daya tana
tashi zaune, Mama tagani tana wani bankarewa tana kama cikinta tana. “Hasbunaallahu wa ni’imal wakeel, Lailaha illallah wayyooo cikina wayyooo cikina” dawani irin sauri Rashida tai ihu. “Mama” daidai Mama tawani irin mirgino zata fado daga gado Rashida ta
tareta takamata ajikinta tama rasa mezatayi, bata taba ganin Mama in this pain and agony ba cus tanada dauriya na ban mamaki, kankame Mama tayi datake abu kaman zata tashi ga kafafunta basa motsi tsabagen azaba tace “Rashida cikina wayyooo Rashida cikina,
Rashida cikina” “somebody help me Doctorsssss!” Rashida tai wani irin ihu daya dauka ako’ina daidai lokacin kawai hancin Mama yafara fitowa da jini dayasa tasake buga wani uban ihu. “Doctors” daidai nan Dr Mumina dawasu nurses suka shigo ganin Rashida da M
ama akasa yasa tace “meya sameta”? Jikin Rashida kawai rawa take bamata iya magana ba, kankame Mama tayi a hannunta Dr Mumina tashiga saka handglove hakama Nurses din wasu Drs ma na shigowa aka daga Mama daga jikinta aka daura akan gado Rashida na wani iri
n kuka tace “wat happened to her? Why is she bleeding daga hanci” Dr Mumina tama Nurse alamu tafita da Rashida wayanta Rashida ta dauka Nurse tafita da ita, rawa jikinta yake tana tsaye awajen Doctors sai zuwa suke ana shiga dakin da Mama ke, tanajin wayyy
oo Allah cikina, cikina abinda Mama ke fadi kenan, tunda ta taso bata taba ganin Mama tai ihu tana kururuwa for ciwo ba sai yau, chan Rashida taji ana call Professor call him fast, taga nurses sun fito da gudun gaske sai kawai taji kafafunta na lankwashewa
ta zube akasan wajen flat hannunta ya shiga rawa tabude wayan nata tashiga contact taga Riyad hakan yasa tai dialing number.
Yau sabida damuwa yamai yawa koda yagama abinda zaiyi da Haleema anan kan gadon ya kwanta bayan yayo wanka, wayanshi yahau kara
hakan yasa yabude ido is so odd akirashi da night wayan yatashi yadauka Rashida tafito jikin screen din dayasa kawai yaji gabanshi yafadi fita yayi daga dakin yasauko kasa daidai wayan na katsewa yayi dialing number back yana ringing ya daga. Anatse yace
“meke faruwa?”Nunfashinta kawai yakeji bata iya magana da kyar tace “zan…..zan mutu” katse wayan kawai yayi yakoma sama yashiga saka kaya Haleema na tashi dan tun ringing na wayan ta tashi tace “ina zaka Baby”? Ahankali yace “sleep fita zanyi” zatai magana
yadauki car key yafita da sauri yashiga motanshi yana danna remote gate yabudu yaja motan aguje dayake dare ne wlh cikin 5 good minutes ya iso asibitin sama yahayo aguje, tana zaune a inda take akasa ta hangoshi yana tahowa yana kallonta she felt as if h
er strength is coming towards her, dawani irin gudu cikin kuka ta tashi tai wajenshi batai wata wata ba tawani irin fada cikin kirjinshi ta kankameshi
gamgam kaman wani zai rabata dashi tana wani irin kuka tama kasa magana, ahankali yasa hannunshi on her b
ack yariketa yama kasa magana sai breathing fast, suna ahaka saiga Mrs Bugaje da hijabi tana gudu sosai tawuce su tai dakin kawai his mind tell him something hakan yasa yayi hugging nata so tight tareda manna mata peck a wuya, cikin wani irin murya na lall
ashi yace “stop crying Jewel, come” yadagota hannu yasa ya sharemata fuska yace “I’m here now Mama will be fine kinji”? Gyadamai kai tayi yakama hannunta saiya sauka kasa da ita yayi wajajen wasu kujeru ya zaunar da ita yaduka agabanta yace “stay here bari
naje sama naga meke faruwa” gyadamai kai tayi yatashi yajuya yakoma sama gabanshi faduwa kawai yake non stop, direct yabude kofan dakin daidai lokacin da babban professor kecewa ke daga hannunshi yana kallon wristwatch dinsa yace “Time of death 4:57AM” ch
ak Riyad ya tsaya kanshi na wani irin making bell sound yashigabin kowa na dakin da kallo tundaga kan Mrs Bugaje datai mutuwan tsaye tanama Mama wani irin kallo da idanunta ke kallon sama ga jini a hancinta da bakinta na gangara har lokacin, kafin ahankali
Professor yakai hannunshi dake sanye da glove ya rufemata idanu sannan yaja farin zanin gadon yarufeta.
LAST FREEEEEE PAGE
🤗🤗
THIS IS THE LAST FREE PAGE I’M TOO NICE I KNOW
😍
SHIN MAMA TARASU???
RASHIDA ZATA ZAUNA DA RIYAD TASAN WAYE SHI???
IDAN MOM TAGANO DANTA YAYI AURE YAYA ZATAYI???
TSAKANIN MOM DA AMMI WACECE MAHAIFIYAR RIYAD???
Hurry and payyyyy kicigaba da karatu
💃💃💃
PAY 1k SUBCRIPTION FEE NA SHIGA PAID GROUP.
SUPPORT MY LITTAFI BUSINESS MAY ALLAH BLESS YOU AS YOU DO SO
❤
️
JOIN HABISMA GROUP KIGA KAYAN BACCI DA BREZIYU DA WANDUNA DA BOXER NA MIJI
🔥
JEKI KWASHI RABON KI KAFİN KIJI SOLD OUT
💃💃
https://chat.whatsapp.com/KGCjEvBSvUk3TY9ZHC2iWv
EPISODE 3
️
⃣
1
️
⃣
Sarawa kawai kan Riyad keyi, Mama dasuka gama hira jiya,
he left this hospital shida Munir jiya around 7 Mama was absolutely fine tana bacci, Mama was out of danger, kafafunta kumburin sun soma sauka, now tarasu? Yakasa anything tunanin, ahankali Mrs Bugaje tasa hannu tadauki wayan Mama data gani saman fridge t
ajuyo takalli Riyad that looks terrible tabashi wayan anatse tace “call Baba Liman!” Saikuma muryanta na rawa tace “how do I face Rashida?” Hannu yasa ya karbi wayan cikeda taurin zuciya na maza yadanna wayan yaga Baba Liman a dial calls yakira asuba tayi
so wayan na ringing yadaga da sallama me sanyi ganin lokacin da ake kiranshi da wayan Zainab, ahankali Riyad yace
“Baba Riyad ne Allah yayima Mama cikawa!” “Innalillahi wa Innailaihi raji’un! Allah ya gafartama Zainab! Zainab Allah yasa karshen wahalan ken
an! Nazo ne ko zaku taho da ita? Ahankali Riyad yace “zamu taho da ita” Baba Liman yace “toh! Allahu Akbar akwai lokacin da Zainab ta taba bani number dan uwanta Sama’ila tace duk randa ta mutu nakirashi nagayamai shi kadai ne jininta daya rage aduniya, ha
kkine agari ni nayi hakan bari nakirashi” ahankali Riyad tace “toh” yadaga wayanshi yakira Buba yakira Munir duk sukace gasunan zuwa, yakalli Dr Bugaje yace “lemme get Rashida” gyadamai kai tayi tana hawaye maganan da Mama tamata dazu na dawomata sabo azuc
iya.
KUJI TSORON ALLAH KUBIYA CUS IDAN KIKA KARANTA BATARE DAKIN BIYABA HAR GABAN ALLAH BAN YAFEMIKI BA
🤗
Rashida na zaune inda ya ijiye ta gabanta sai faduwa yake none stop bini bini tana goge hawaye, kamshinshi kadai taji hakan yasa tadago takalleshi
wani irin tsawaa kirjinta yayi sabida yanda taga idanunshi sunyi jaaa, amman ta daure tana dafa kujera tamike tsaye ta tako zuwa gabanshi ta tsaya tahau bude baki tanaso tai wani specific tambaya but tambayan yaki fitowa daga bakinta, Riyad jiyayi zai fas
he da kuka ganin reaction na Rashida, runtse idanunshi yayi dayasa Rashida tawani irin kurma ihu a inda suke tace “nooooooooooo!” Saikuma tabi ta gefenshi ta kwasa da gudu tai sama yabita shima, ahankali tabude kofan Mrs Bugaje tafara gani tsaye idanunta s
unyi jaaaaa hakan yasa tafara kokarin daga kanta tanaso takalli gadon dakin amman tana tsoron kallo kafin ta daure ta kalla taga Mama kwance an lullubeta da farin zani, wani kalan lankwasewa kafafun Rashida sukayi nan daidai Riyad na shigowa yazo gabanta y
a duka gadon tamai pointing tana nunawa da hannu still takasa magana sai kuma tafara wani irin jiniya tace “Ma………Ma……..Mama na……..ni……” kaman ta zare ta nuna kanta tace “ni……Mama…..Mamana……Maman Rashida…..ni….ni…..Mama na ni, nawa My Mama achan”? Kai! Wani
irin fadowa hawaye sukayi daga idanun Riyad yanda kalaman ke fita daga bakinta adaburce, akuma hargitse, ya gyadamata kai gently yace “Mama ta ras……….” “Noooooooo!” Rashida tai wani irin ihu tafashe da wani irin kuka da majina yafeso daga hancinta har zuw
a baki tana wani irin babbaka kuka tana dukan kirjin Riyad da babu karfi a hannunwanta, daidai Munir ya iso shima yaci birki ya tsaya yana kallon yanda Rashida ke kuka beating Riyad chest, kuka Rashida take dake tsumarai daidai nan shima Buba ya iso da man
yan abokanenshi mota guda sukayo dawata mota doguwa cikeda hikima da dabara yace “Munir kayi procedures kabiya komi abamu gawanta mutafi dashi” yakalli Riyad yace “Riyad take her to the car kujiramu tunda bamusan gidansu ba” ahankali Mrs Bugaje tace “I wil
l go with you Riyad nima bansan gidan ba” daga Rashida dake kuka yayi kawai ta sheme a suma daukan ta yayi chak yawuce mota ya ijiyeta abaya.*SANYI DA ZAFI*
*EPISODE 32*
Cikin minutes Buba yayiarranging canopy ganin ranayasoma fitowa ga jama'a at
saye, aka kawo taburmaitundaga makarantan sa akashimfida awaje, Munir daRiyad suka kawo likafani dahandglove da turare dasuaudugu Matan anguwa dukababu wacce tai attempting yimaMama wanka da Mrs Bugaje ketambaya duk sunki karsu samiHIV, wai tsoro, hakan ya
sa MrsBugaje ta karbi komi tashiga kairuwa ciki ita zatayi.
Ahankali Rashida ke budeidanunta takalli Mrs Bugajedake kanta anatse tace"Rashida!" Tashi tayi zaune dagudu tana kallon matan layinsuda hijabai da suka cika falonwasu na kuka suna kallontawasu na
mata kallon tausayisai kawai ta tashi kamanwacce bata
hayyacinta tayiuwardaka tana daga labule MrsBugaje taje wajen tace "zanmaMamanki wanka Rashida come"
sannan tawuce ciki Rashidatabita tazauna tana kallonMama kuri, handglove MrsBugaje tasaka sannan
tafaraRashida sai kallon Mama take,zata kuskurema Mama bakitaga bakin Mama yayi greenda abin saida yasa tabudebakin Mama da kyau har throatdin Mama was green dasauritakalli Rashida but from the wayyarinyar ke kallon Mama kasanbata hayyacinta saita fasamaga
nan takarasa yima Mamawan
Wuraren 8:10 wani dan dattijonmutum dake kama da Mamayasauka daga machine danBaba Liman yamai kwatance,hannunshi rikeda da yar jaka,fuskanshi ba yabo ba fallasayashiga yima jama'a sallamaBaba Liman na ganinshi yace"Sama'ila ya ha
kuri"? Ahankaliyace "hakuri sai ma'aiki" butaaka bashi yazauna yafara alwalaRiyad sai kallonshi yake irinhope you're happy yanzu tamutu? Yana gamawa da Riyadda Munir da Baba Liman daBuba dashi Samailan sukaicikin gida har zuwa uwardakanda makara Rashida na
zaunetana kallon Mama da anriga anshiryata tsaff tagansu Riyad saikallonta yake yanda take kallonMama ganin zasu dauketa yasatarushe da kuka tahau kabar da
mutu? Yana gamawa da Riyadda Munir da Baba Liman daBuba dashi Samailan sukaicikin gida har zuwa uw
ardakanda makara Rashida na zaunetana kallon Mama da anriga anshiryata tsaff tagansu Riyad saikallonta yake yanda take kallonMama ganin zasu dauketa yasatarushe da kuka tahau kabar dahannunsu tace "wallahi Mamana da rai wlh kubarmin ita, zatatashi" zata ka
ma makaran Riyadyariketa kuka take da haki ganinan dauketa ansa aciki an dagamakaran saita kara sumewaajikinshi karbanta Mrs Bugajetayi yatashi suka fice aka sallaciMama aka kaita makwancintaRashida bata tashi ba.
Wuraren 1 suka dawo dagamakabarta akai
sallan zuhursannan aka kawo abinci wandaRiyad yasa Munir yakira hotelkitchen nashi aka dafa akakawo abinci a big big