Showing 129001 words to 132000 words out of 144199 words
"the only reason yasa zanbar Riyad sabida ku da diyarku ne Wallahi!" Ahankali Waziri yace "godiya muke Hajara" ahankali tace "zan kashe yarinyar nan, na kashe
Ammin sa! Na kashe Munir! Ta yanda dolensa yadawo dani mamarsa na zama mahaifiyar mai Martaba daya tak!" tai murmushi tace "ku shigo!" Wasu manyan gardawan maza ne guda biyu suka shigo wajen ta nuna musu wani lungu dasuka zubar da Rashida tace "jeku duba
idan ta margaya ku dauketa kuje ku zubar idan bata margaya ba ku karasata" wucewa wajen sukayi
Sukasa hannu suka jawo kafafun Rashida da labcoat dinta da yariga yakoma blood sukakai hannuwansu hancinta jin bata numfashi yasa suka dago suka kalli Mom dasu
Waziri sukace "ta mutu Hajiya" wani kalan hatsabibin murmushi Mom tayi tace "ku kawo tabarma ku nannadeta aje a zubar" dauko tabarma daya yayi yakawo wajen ya warware suka daga Rashida da hannunta ke lilo suka sata aciki suka nannade daya ya dauketa yasa a
wuya sukai waje da ita Mom ta kalli Waziri tace "I hope I've solved problem naku" Waziri yace "kinyi Hajara" Mommy Haleema ta zube awajen tace "uwar dakina Allah dai yajamiki tsawan kwana, kin share mana hawayen mu kin tsayama Haleema, godiya muke" murmush
i tayi tace "kuwuce kutafi" wucewa sukayi.
Suna fitowa wajen cikin tsakiyar dajine da babu kowa sai machina dasukai parking gaban yar gidan dasuke ciki tafiya suke da sauri da sauri daya yarike kasan tabarman daya yarike
sama har sukakai wajen wani babban
kogi dayan yace "mesa zamu aka kira da Baaba yace "dayake kanada shovel dole kahaka" yayi maganan yana fincikan tabarman daga hannunshi kawai ya wurga cikin ruwan duk suka tsaya suna kallon rafin ganin tabarma kadaine yadawo saman ruwan babu yarinyar yasa
suka juya sukace suka wuce.
Dirkowa wani bafulatani yayi daga daya daga cikin bishiyoyin dake ta dayan side of the river, dan tsohone haka dayar sandarsa a hannu hakama wani dan yaro ya dirko daga wata bishiyan wanda bazai wuce shekara goma ba yace "Bap.
..." hannunshi tsohon yasa dasauri yadaura kan bakin yaron alamun karyayi magana, sannan suka shiga tafiya suka gangara kasa wajajen rafin kafin Baban yabashi sandar yaron ya karba yarike, Baban yayi tsalle yafada cikin ruwan kusan 2min yayi saigashi yafit
o rikeda Rashida da ruwa ke tsayaya daga ko'ina na jikinta tsohon yajawota bakin rafin yana duddubata saikuma yashiga bubbuga mata ciki amman ko gezau kafin yarike hannunta gam na kusan minti daya sannan yakalli yaronshi yace
"kwabe riganka kabani Iro" da
sauri yaron yacire yakawo yabama Baban ya karba ya yaga sannan yadaga kan Rashida ya daure kan gam gam sabida jini yadaina zuba, sannan yadauketa da kyar yana nishi dan ya tsufa ba karfi yafito yayi wajen shanayensa yadaura Rashida akan daya sannan yashiga
kadasu suna tafiya yaron yace "Baba bata mutu ba"? Dasauri Baban yana gudu gudu yana kada shanun yace "jijiyoyinta na motsi" da sauri sauri gudu gudu suke kada shanayen, kusan tafiyan awa daya sannan sukakai wata karaman karkara ta yan fulani, ga bukkokin
su ahaade in circles dabazasu wuce 30 ba, duk inda zasu wuce yangarin biyosu suke ganin sun kawo wata akan shanu har zuwa kofar gidansu duk suka taho suka tayashi aka sauko da ita aka shimfide kasa, Dattijon yace
"ina Hawaro"? Da sauri aka hau kwalama Ha
waro kira. "Hawaro, Hawaro" chan saiga wani dan matashi yataho yana sanye da kayan Fulani harda hula da sanda a hannunshi ya bullo daga daji, mutumin ya nuna Rashida dake sheme a kasa yace
"kaga yanzu mukaga wasu miyagu na jefata a rafin buluduwa, naga ka
man likita ce kaga kayansu ajikinta, kaga tasamu lafiya kaida ita saiku zama likitocin garinmu" dukawa matashin yayi ya dago kan Rashida yana warware daurin da Dattijon yamata, yadaga gashinta ya kalli ta wajajen keyan dayaga ya tsage sosai da sauri ya mai
data ya ijiye yatashi saiyahau gudu kaman tsuntsu ya shiga daji yana ihu a izamin garwashi akawomin, wasu ganye ya tsinko sannan yafito ya shiga daki yafito dawasu kananun wukake da allurai da zare yana zuwa ya jiyesu acikin gareashin da aka kawomai dan su
kone alluran sannan yaduka yadauki dutse yana daddaka ganyen yana gamawa yatashi yadauki alluran dake wutan ya goga a jikin dutse mai tsafta sannan yasake warware zaren yace "riketa Modibbo" dago Rashida Dattijon yayi yarike shikuma yazo ya dage gashinta
yasa wata wukar da itama ya kona awuta ya aske gashin wajen kadan sannan yafara mata dinki kusan stitches guda 6 sannan yadauki ganyen daya daka ya mammanna awajen sannan yakoma daki yafito dawani kyalle yashiga daurawa a kanta yana zagayewa ya daure tama
u sannan yakama tafin hannunta yasa yatsushi biyu aciki ya kama sannan yafito da yatsun yadaura a julyan gefen wuyanta saikuma chan yabude kwayan idanunta ya kalla kafin yakalli Modibbo da sauran mutanen garin dasuke tsaye sun zagayesu yace "juna biyu ke g
areta ai Modibbo da bazai wuce kwanaki sha hudu ba!" Shiru duka mutanen karkaran sukayi kafin yace "sa mata su kaita daki achanza mata kaya kar sanyi yashiga kasusuwanta kar abin cikinta ya shiga hatsari ruwan rafi baida kyau ga mai karamin danyen gudan ji
nin ciki" dasauri kafin Modibbo yace wani abu da matansa da sauran matan garin sukazo suka dagata cikeda care sukai ciki da ita Mazan kuma suka jaye gefe dan shawara da maganan yanda za'ayi.*SANYI DA ZAFI*
*EPISODE 67
Duk tsaitsaye sukayi kusan M
oddibo shine babba agarin, so ana jin maganansa sosai, shi likitan Hawaro ne yace "Modibbo yaya za'ayi yanzu?
Yanda takeda juna biyun nan da mijinta kenan yakamata anemo yan uwanta" dasauri daya daga cikin jama'an yace "binni zamu shiga muje wajen yan san
da mu fadi abinda yafaru" dasauri wani daga cikinsu yace "amman kuma likitoci nada amfani ga al'umma mesa bazamu barta taji sauki ta taimaka mana ba da likitancin zamani, takoyama Hawaro abubuwan zamani na lafiya amatsayin tukuicin cetota da mukayi saita t
afi, yanzu rayuwanta na cikin hatsari idan mukaje muka fada mutanen sukazo har nan suka kasheta fa"? Sai abun yakoma wannan yafadi nasa wanchan yafadi nasa gyaran murya Modibbo yayi yace "ku dakata" duk shiru sukayi suna kallonshi, cikeda dattaku yace "na
farko dai rayuwan yarinyar nan nacikin hadari gata da kankanin ciki tareda ita, idan kunga gardawan dasuka daukota a tarbama a hadamu mu goma sannan za'a samu daya" yasake yin shiru sannan yace "abarta tafarfado muyi magana da ita da kanmu sannan tafadi ma
na waye mai gidan nata saimuje da kanmu mu shiga binni mu nemosa yazo ya dauki matarsa gudun kar miyagun su biyota, idan tanaso zata iya koyama Hawaro likitancin zamani saitayi idan bataso saisu tafi kun yarda?" Atare kowa yace "eh" hakan yasa suka zauna s
uka shiga zantawa yana kara basu labarin yanda yafada kogin.
**
Wasa wasa yau kwana 7 babu Rashida babu labarinta kowa yakasa gane kan Riyad, labari yabi ko'ina afada Sarki na neman haukacewa sabida anyi kidnapping matarsa haryau kuma kidnappers sunki ki
ra, Haleema karan kanta saita fara regretting komi cus attention datake nema wajen Riyad ma tarasa, he's not even himself, komi ya tsayamai chak baya baya gane komi, sannan komi no fada ya tsaya allbecause of shegiyar Rashida.
Ammi dasu Buba da Muji da b
abu inda bai shigaba har wajen yan sanda saida yaje yaga koto Jummai ce yaga tana kulle but ansaki Mom yazo yafadi Riyad kanshi baya wajen su Ammi ke mamakin yanda aka saki Mom, an baza hotunan Rashida ko'ina da news da tv ana cigiyanta, Riyad yadawo abin
tausayl.
Ahankali take bude idanunta dasuka mata shegen nauyi tana kallon saman bukkan dakin kafin gently tayi yunkurin tashi taji sharp pain akanta dayasa ta daddage ta kwala uban ihu. "Wayyyyyoo kaina" da gudu aka shigo dakin wata yar matace sanye da ka
yan fulani yaro goye abayanta tana kallon Rashida dake ihu sosai tana kokarin cire kyallen da aka daure mata kan dake mata shegen azaba, da sauri matan takama hannunta tarike tace "yakuri, sannu sannu, Hawaro yace kar abari ki kwance idan kin tashi saiya z
o dakansa yakuri" fashewa da kuka sosai Rashida tayi tana rawa da fuskanta tace
"kaina zafiliiii" daidai nan Hawaro ya shigo da dan kofi a hannunshi tareda Modibbo ya duka ata bayanta yakai hannu yana bude kyallen kan yakai cup din yanaba matan ta karba t
ace "ungo sha maganin zafin zai dena" bakinta takai kofin tana lekawa datagani baki saikuma tace "menene shi?" Dasauri matan tace "magani"? Dasauri Rashida tace
"menene magani?" Dasauri dukansu suka kalleta saikuma matan tace "shine zaisa kan yadena zafi"
Dasauri tabude baki aka samata kofin ta kurba kadan tacire fuska tana yatsine fuska sabida daci daidai lokacin Hawaro yashiga kankare maganin daya shafa akanta daya bushe, ihuuu tayi zata yunkura ta gudu, da idanu yamusu alamu su riketa suka riketa yahau
cirewa tana ihu sosai tana kuka, haka yacire ya maida wani madani wajen sannan suka saketa yadauki wani kyalle ya zagaye kan dashi, Modibbo yabata nono a kwarya yace "sha" kallon nonon tayi saikuma tana goge fuska tace
"menene shi?" Ahankali yace "nono s
ha" karba tayi takai bakinta ta kurba kadan saikuma ta ijiye ta shiga kallonsu yanda suke kallonta suma kaman sun sami tv zafin kan yasoma
rayuwan mata, ahankali Modibbo yace "ya sunanki?" Bakinshi take kallo saikuma ahankali tace "sunana?" Saikuma tashiga
kallon jikinta tanabin fararen kayan fulani dake jikinta da kallo takai hannunta ta taba kanta kafin takara kallonshi tace "sunana" saikuma tace
"sunana" ijiyan zuciya Modibbo yayi yace "kin manta sunanki" dasauri tace "sunana" tashi
Modibbo yayi kawai
yafice waje dasauri Hawaro yabiyoshi, Modibbo yakalleshi yace "zan dauki Liti, da Anas mutafi binni muje wajen yan sanda mu bada sanarwa, banson na je da ita, amman kai ka zauna dasu sabida kar jikinta ya rikice bari muje" gyadamusu kai yayi yawuce su uku
suka tafi daga kauyen zuwa wajen gari kusan tafiyan machine awa daya, sannan sukahau mota dazai kaisu Kano about 2 and half hour journey in total, the nearest police station dake nan tashan dasuka sauka suka shiga, ihu yan sanda suka musu ganin su wani kal
a. "Me kukezo yi nan"? Ahankali Modibbo yace "munzo fadan wani abune daya faru sirri ne gaskiya opisa" wani kallo dan sandan yamusu yace "fada ina jinka" kallon wajen Modibbo yayi saikuma yace "gaskiya muje daga ciki" dan jim dan sandan yayi saikuma yace "
okay muje" sukai ciki wani office yabude musu suka shiga yazauna yace "ina jinka" anatse Modibbo yashiga koro bayani sannan yace "yarinyar ina kyautata zaton likita ce tana sanye da fararen rigan likitoci mun batta chan kauyenmu sabida kanta dakuma bamusan
ko za'a sami mijin nata ba Ambato rigan likitoci dayayi yasa dan sandan yace
"kujirani" yawuce yafita office na ogansu yawuce ya sanar dashi komi da sauri yasa akawosu office nashi, shigo dasu office na Ogan yayi exact bayani sukamai wayanshi yaciro dasa
uri yaciro hoton
Rashida yanuna musu yace "itace?" Atare dukansu ukun sukace "eh" wani bala'in farin ciki dan sandan yayi promotion guaranty kenan, dasauri yashiga kiran asalin ogansu kwata kwata ya sanar dashi komi.
Daga Ammi har su Buba dasu Gwaggo da
Muji duk an taru ana kan Riyad da aka kasa gane kanshi
Sarkin gida yabuga uwar sallama.
"Assalamuuuuuuuu Alaykum, nazoma da sarkina babban gagaruman sako amin izini" kallon kofan Muji yayi yace "shigo" dasauri yashigo yana gyara malum malum yayi wajen Ri
yad dake kwance kanshi akan cinyan Ammi gashinan ne kawai ya rame looking sick sosai, zubewa yayi inda Riyad yake da waya a hannunshi ya nuna wayan yace "yanzun nan commissioner na yan sanda yakira masarautan nan" da kyar Riyad yajuyo da kanshi yakalli sar
kin gida, sai kawai sarkin gida yafashe da kuka yace "Mai Martaba ana kyautata zaton anga Sarauniya Rashida!" Wani kalan zabura Riyad yayi yatashi yazauna yana kallon Sarkin gida yana kokarin kara gasgata abinda yaji, Muji yace "mene mene? An ganta? Anga R
ashida? Aan ina"? Sarkin Gida na kuka yana kallon Riyad yace "wasu bafulatanai guda uku sukazo offishinsu na tashar riya sukace sun tsinceta sany da kayan likitoci ajikinta an nuna musu hotonta sunce itane" wani irin tashi da Riyad yayi sai kawai yadauki k
ey mota daya gani kan table yayi waje da gudu biyoshi kowa yayi harda sarkin Gida da Ammi dake neman lullubi da Gwaggo da Muji yarike tana kuka sosai duk aka wuce aka shishiga mota Sarkin gida na nuna hanyar police station din da akace suke, suna kaiwa par
king sukayi Riyad yasauka ya shiga police station din da gudu kowa yabiyoshi Sarkin Gida na ihu "gafaradai gamai Martaba" ana kallon Riyad da babu rawani ko alkyabba ajikinsa.
Babban su ne yataresu yanuna yan fulanin yana farin ciki yace "gasunan mutanen
Ranka shi dade dasukazo mana da bayanin" kallonsu Riyad yayi dasauri yayi wajen babban cikinsu bakinshi har rawa yake yahada hannayenshi biyu yace "dan Allah ku kaini wajen Matata!" kallonshi duka suke
Moddibo ya gyadamai kai yace "bismillah mu, muje Alha
mdulillah tunda an sameku" yan sandan ma suka dauki mota guda, Modibbo yashiga motan Riyad, sauran suna motan yan sanda aka dau hanya Allah yasa Munir ke tuki cus Riyad can not even drive 2hrs suka bata
a hanya motocin nasu ma basu karasa shiga kauyenba ha
ka duk suka sassauka akahau machine harda Gwaggo tace baza'a barta a mota ba.
Har kauyen nasu kafin sukai wajen bukkan duk akai parking suka sassauka dagakan machine yara da manya na zuwa suna kallonsu ganin fuskokin baki, chak Riyad ya tsaya yana kallon
Rashida dake zaune kan tabarma agaban bukkan matan Modibbo tana sanye da kayan fulani farin rigansu da zani, babu dan kwali akanta amman an nannade kanta da kyalle har zuwa goshinta, ga kwarya daban daban na abinci agabanta kusan guda biyar wayanda matayen
kauyen duk suka kawo mata ganin takicin abinci har yanzu gashi tuntuni ta tashi kuma yunwa takeji, daya tuwo da miyan kuka, daya usulin awaran nono, daya kuma shinkafa da miyan ja, daya namomi cike ne da aka soyamata da manja, sal dayan kwaryan kuma fura,
sai kallon abincin take,ayanda take kallon abincin kasan kaman batada lafiyan kal.
Nunata Moddibo yayi da hannu daga inda suke tsaye wajen masu machina da akace su jirasu yace
"gatachan" kowa kasa motsi yayi har Buba, cikin muryan kuka Gwaggo tace "meya
sameta naga an daura mata tsumma aka?" Ahankali Modibbo yace
"dana cirota daga ruwa kanta afashe jini na zuba daga kanta, to tafarka muna tambayanta ya sunanta kaman ta mance komi banda haka kuma akwai juna biyu ajikinta yanzu zaiyi sati uku!" Dawani iri
n sauri Riyad ya kalleshi hakama kowa ke kallonshi jin abinda ya ambato ganin yanda suke kallonshi yasa Moddibo yadaga hannu yakira Hawaro dake cikin tarin jama'an yan kauyen dake kakkallonsu yace
"Hawaro taho" dasauri matashin yazo Moddibo ya nunashi yac
e "ni kawai na cetota daga ruwa ne amman ga asalin wanda ya ceci rayuwarta dana halittan datake dauke dashi nan Hawaro" yadan sauke ijiyan zuciya yana dafa Hawaro yace "yasan magunguna shine ke bamu magani idan muna ciwo, ya gaji magani daga kakanninsa, Ha
waro gayamusu meke damunta".
Cikin hausansa da bata fita sosai yace "¡iee to!
Kanta ya bugu sosai, ta zubar da jini sosai dudda ina bata ruwan ganye dake kara jinin amman dudda haka bai ishetaba jinin sosai batada karfi zatana dinga yawan sumewa, buguwan
da akama kanta yasa ta mance komi amman bazata dauki lokaci ne zata warke, komi zai dawo mata, ruwan data shiga ciki yasa sanyi ya taba abin cikinta amman tagama magungunan danake bata za'a dace, shima kan za'a dace da izinin Allah" kowa shiru yayi suna k
allonta barin Riyad daya tsareta da idanu yana kallon yanda tadauki naman takai bakinta ta tsotsa tafito dashi kuma ta ijiye sai chan tasa hannu ta dauki wara tana kallo sai ta ijiye saita dangwalo nono takai bakinta tana tsotsan yatsanta, ahankali Riyad y
afara tafiya kowa binshi yake da kallo har zuwa inda take gently ya tsugunna gaban tabarman yana wani irin kallonta, wasa take da abinci but jin mutum agabanta da kamshin turare mai dadi daya daki hancinta yasa tafara kallon tundaga kafanshi yana sanye da
bakin crocs da dark brown yadi mai bala'in kyau sannan tadago kanta ta kalleshi hada ido sukayi ta tsareshi da idanu kaman yanda ya tsareta shima da idanu, wani irin lankwasa kai tayi tana kallon fuskanshi kaman taga abinda bata taba ganiba tanabin tundaga
idanunshi har zuwa dogon hancinshi da kallo down to his lips, wani irin kyau yamata wanda ya banbanta da sauran mutanen yan garin har kayan jikinshi ma, saikuma tadauki kwaryan naman dasauri tasa hannu taciro nama daya ta mikamai, kallon naman yayi sai ka
wai hawaye ya cika idanunshi, ahankali yasa hannu ya amsa murmushi tamai daya bayyana duka hakoranta jin sahun tafiya yasa dasauri tajuyo takalli sauran mutanen dasuka taho, Muji ta hango yana kallonta shima rikeda soda a hannunshi na Gwaggo dawani irin sa
uri tashiga kokarin tashi tasa hannunta duka biyun tana kama kanta alamun yana mata zafi tana yatsine fuska dasauri Riyad yatashi wucewa tayi dasauri tana tafiya ahankali kowa na kallonta har gaban Muji hannunta tasa da sauri ta karbi soda a hannunshi tash
iga kokarin budewa takasa
saikuma tasake kallonshi tabashi, karba yayi ahankali muryanshi har rawa yake yace "nabude miki? Okay zan bude miki" dasauri yabude mata karba tayi takafa abakinta tass ta shanye tana lashe baki tasake saka empty bottle din abaki
tana girgijewa saikuma ta kalli Muji dayakai bayan hannu yana goge idanunshi ahankali tace "bani" da sauri takai hannunta takama nashi tana budewa tana neman drink din ashagwabe tace "banimmili" wih duk yanda Muji yaso yadaure saiya kasa yafashe da kuka, h
e can't believe for the first time yau yanajin dumin hannun yarsa da tun tana ciki ya kada uwarta, ganin yana kuka yasa ta tsaya tai shiru