Showing 60001 words to 63000 words out of 144199 words

Chapter 21 - SANYI DA ZAFI COMPLETE

M Shakur   

26 Aug 2026

100

ne.

“Baby marana na ciwo? A ina ka kwana jiya?”.

Ahankali Munir yace “Riyad looked at me! Zaka auri Ra

sheeda? Waya sani agida? Mom tasani? Gwaggo tasani? Baffan mu yasani? Waya sani?” Batare daya kalleshi ba yace “no one knows! Will tell when I feel like it” yasake shiru chan yadanna mata “Kisha magani, Allah kara sauki” ya maida wayan aljihu sannan yadago

ya kalleshi yace “I feel obligated to help them Munir, the girl is young, she’s a child, the Mom is very sick a ICU lets go” tada motan Munir yayi harsukakai wani kauye nan Outskirts na Kano bai kara magana ba gaban wani babban gida sukai parking ga rumfa

da dalibai suka cika gawani tsoho kan kujera dake da haske kaman Riyad yaci manyan kaya na sauraransu yana hangosu ya tsare Riyad da idanu wanda ya manta rabon daya ganshi saikuma ya dauke kai sannan ya sallami yaran yama Munir alamu da hannu dasuzo.

Shi

ga rumfar sukayi suka zauna atare suka gaidashi ya amsa sannan yakalli Riyad da kansa ke kasa yace “yau katuna dani? Meya kawoka gidana”? Wani iri Riyad yaji amman ya daure yace “kayakuri Buba” ijiyan zuciya Buba yayi yakalli Munir yace “nasan wani abu yak

awoku so tell me” kallon Riyad Munir yayi sannan yace “Buba Riyad keso ka bishi ka karbamai aure” kallon Riyad yayi yace “mesa baka nemi yan uwan mahaifinka ba kazo nan? Ko yan uwan wacce itace mahaifiyar ka yanzu?” Munir zai bude baki Buba yace “kamin shi

ru” yakalli Riyad yace “kamin magana koka tashi ka bar nan wajen” murya chan kasa Riyad yace “bazasu barni na aureta bane na gaya musu Buba sabida ciwon Mahaifiyarta” Buba na kallonshi yace “wani irin ciwo”? Ahankali Riyad yace “HIV” shiru Buba yayi chan y

ace “kanason yarinyar tsakaninka da Allah?” Shiru yayi chan yace “inaso na aureta, banso ta auri wani karya wulakantata” saikuma ahankali yace “ita ce ta ceci rayuwana lokacin da za’a kasheni” Buba yadan jima yana kallonshi sai chan yace “kutashi

muje” Da

sauri Riyad yadago kanshi ya kalli Buban yana dan murmushi daya karamai kyau Buba yace “saina chanza ra’ayina tunda ka tsaya kana kallona kaman yauka fara ganina a doron kasa” tashi da sauri Riyad yayi yana murmushi yawuce Munir ya bishi Buba yabisu da kal

lo Allah yasani yanason jikanshi sama da duk yanda zai kwatanta abin aduniya, tunda har yatuna dashi a lokacin dayakeda serious bukata haka he will support jikanshi, Babban Aminunshi yakira suka shiga bayan motan Munir da Riyad suka shiga gaba suka wuce.

A ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE

💃

1- Menene SEX?

2- ANATOMY OF VIJAY

3- FORPLAY

4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX

5- BEGGINERS SEX SYLES

6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX

7-

YANDA AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI

8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI

9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA ZUKA

10- BEGINNERS SHAN DIDI

11- KUNYAZA

12- COT

13- MM

14- NIPPLE PLAY

1

5- EROTIC MOANS

AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya gabaki daya

WATSAPP ME wa.me/+2347012181461

[5/20, 7:53 AM] +234 806 065 9266:

💫

SANYI DA ZAFI

💫





🏻

M SHAKUR

EPISODE 2





4





A

ONE YEAR INTIMACY CLASS DINA YOU WILL LEARN THIS DA SO MUCH MORE

💃

1- Menene SEX?

2- ANATOMY OF VIJAY

3- FORPLAY

4- TIPS FOR AMAXING WEDDING NIGHT SEX

5- BEGGINERS SEX SYLES

6- YANDA AKE IHUN KISSA DA KUKAN DADI IDAN KUNA SEX

7- YAND

A AKE SHAGWABA MAI DABURTA MIJI

8- UNDERSTANDING LIBIDO NAKI DA NASHI

9- BEST POSITION NA BAWA MIJI NONON KI DA YANDA ZAKI KULA DA NIPPLES BAYAN YASHA ZUKA

10- BEGINNERS SHAN DIDI

11- KUNYAZA

12- CAT

13- MM

14- NIPPLE PLAY

15- ER

OTIC MOANS

AND SO MUCH MORE BAZAN IYA LISTING ANAN BA JOIN NOW WITH JUST 5k na shekara daya gabaki daya

WATSAPP ME TO JOIN wa.me/+2347012181461

Yadan jima acikin office din Dr Bugaje kafin su fito dukansu atare daidai lokacin kuma Baba Liman d

a danshi Musa na zuwa asibitin sun shigo cikin A&E din hango Rashida yasa

suka taho wajen suma su Dr nazuwa wajen tareda su Riyad Baba Liman yace “ya jikin nata mai siyan gidaje wai baya gari saiya dawo ga abinda nahado dai daga masallaci” yaciro wasu kudi

dabasukai 30k ba zai bata Riyad yace “kabarshi an sami kudin Baba” Dasauri Baba ya kalleshi daidai lokacin kuma an fito da Mama za’a wuce da ita operation room Rashida ta tashi dasauri zata kama hannun Mama that is unconscious Dr Bugaje ta hanata tace “wa

it here nan da 1hr zamu gama, sit and rest okay” komawa tayi tazauna tasake daura hannayenta kan idanunta Baba Liman yace “sai hakuri Allah yabama Zainabu lpy, Allah yabata lafiya, Allah yabata lpy” duk zama sukayi banda Riyad dake tsaye awajen, kusan 20mi

n Baba Liman yayi sannan yatashi yace “bari naje Rashida, lokacin salla na gabatowa” ko dago kanta batayiba anatse Riyad yace “mungode” hannu Baba yabashi suka gaisa yawuce Musa biyedashi suka tafi ahankali Riyad ya zauna kan kujeran gefenta ya kalleta zai

yi magana kuma saiyayi shiru tabashi tausayi, it’s just she and her Mom. “Your Mom is going to be fine stop crying kaman this is the end” dago jajayen idanunta tayi ta kalleshi, ahankali yace “okay”? Gyadamai kai tayi.

After 2hrs aka fito da Mama but ba’a

barsu sunje wajenta ma aka sake shigar da ita ICU aka connecting nata da machine again.

Har dare Riyad na hospital din nan, Rashida looks so miserable, mutane ma rahama ne, batada kowa, she’s just alone, kawai yaji he can’t leave her, koda bazai dinga ma

ta wani magana ba but at least presence nashi is something, gashi batada karfi to handle anything, wasa wasa har 4 na asuba suna zaune wajen nan ita Rashidan ma bacci yadan kwasheta shiko idanunshi biyu, yana zaune awajen yana kallon yanda take bacci azaun

e idanunta sun kumbura suntum, he’s feeling just too many things towards her acikin zuciyansa.

Ahankali Mama ke bude idanunta, glass ne dakin ICU, na waje can see naciki, and naciki can see waje, ahankali idanunta suka sauka kan Riyad dake zaune kan kuj

eran dake facing room nata na zaman wayanda keda patient a ICU, kallon Rashida dake bacci awahale kawai yake, kallo ne da duka abinda Mama tagani a idanunshi is so much care, love, tausayi, concern da affection daidai lokacin Dr Mumina tashigo, ganin Mama

idanunta biyu yasa tace “how are you feeling Ma”? Oxygen din Mama tai yunkurin cirewa tana kokarin magana dasauri Dr Mumina tace “mekikeso tell me?” Waje Mama tanuna cikin muryan dabata fita sosai tace “I want to talk to My son” juyawa Dr tayi takalli Riya

d da Mama ke nunama ta ta gyadamata kai tajuyo tafito hakan yasa Riyad yajuyo jin an bude kofa, da hannu tamai alamu yazo tashi yayi dasauri yana kallon ciki ganin Mama ta farka finally, scrub Dr Munina abashi yasaka da takalmi da hula da handglove sannan

yabi Dr ciki Dr taduba komi kafin tadan zarema Mama oxygen mask din tace “kimai magana ahankali, don’t stress too much, I will be back to put it for you nan bada jimawa ba” tajuya tafita zama Riyad yayi kan kujeran gaban gadon cikeda so dakuma tausayi yak

alli Mama da ko idanunta bata iya budewa da kyau yace “Mama ya jikinki”? Hannunta Mama ta mikamai alamun yabata nashi, bata hannunshi yayi da sauri Mama takama tarike gam tasake shiru tana numfashi ahankali kaman magana wahala yake mata, cikin muryan tsana

nin rashin lafiya dake fita da kyar tace “Riyad” ahankali Riyad yace “na’am Mama please stop talking, Mama it looks painful I’m here bazanje ko’inaba kinji”

Ahankali Mama takara cewa Riyad, kankame hannunta Riyad yayi sosai he’s just feeling Mama’s

pain yace “Mama dan Allah stop talking” girgixamai kai tayi tace “Riyad lokacina yayi aduniya lokutan da Allah yadeba mini” Dasauri Riyad yace “Mama kidena magana haka zaki sami lafiya bagashi yanzu kin farfado ba eh Mama”? Dan murmushi tayi ta

kankame han

nunshi tana numfashi wani kala wani kala, chan tace “Riyad duk duniya dakai kadai na yarda! Kanada hankali, kanada amana ga taimako kaiba yaro bane sannan kanada iyali, ka taimakeni so da dama, thanks to you Rashida bata kwana a police cell ba” tayi shiru

kuma tana sake kankame hannunshi tace “banso na rasu ban damkawa kowa amanar y’ata ba banda wanda zan bamawa, Riyad Yayana na jini ya koreni! Mijina ya koreni! Baba Liman matanshi basa sona, tsorona da tsoron ciwona kowa yake! Kaine mutum na farko daya shi

go rayuwanmu baka kyamace muba baka tsorata damu ba” tasake shiru saikuma tace “kishiyata data kulle yarinyana a police station ka fito da ita nasan saita bata ma Rashida rayuwa, nasan saitayi wani abun, yanzu haka rayuwan Rashida nacikin hadari zata cutar

min da diya” hawaye ne suka gangaro daga gefen idanun Mama saikuma tafashe da kuka sosai tana kankame hannun Riyad tace “Riyad dan Allah dan Allah na rokeka da girman Allah ka auri Rashida! Sabida na samu na mutu in peace nasan na damka maka ita, wlh Rashi

da batada HIV kaman ni batada wani cuta ajikinta, Riyad ka taimaki yarinyana, kayi jahadi akanta, ka aureta kahadata da matarka su zauna lafiya, inaso na mutu bayan nadan tana under care naka da kukanwanka amatsayin matarka zaka karemin ita” Kai! Yanda Mam

a ke kuka sai yasa Riyad yaji kaman zaiyi kuka, Mama na son Rashida beyond words, she’s on sick bed but still damuwan Rasheeda ne aranta, ahankali yakai hannunshi dayan that is free ya sharemata fuska muryanshi sounding so weak yace “stop begging me! And k

idena damuwa, stop worrying Mama, Mama zan auri Rashida! And namiki alkawari zan kula da ita amana! Bazan taba cutar da ita ba! Zan tsayamata! I will be her shield! I will be her shade! Mama I will stand by her and with her, and zan so yarki and stay her h

usband till my last breath” wani irin murmushin kuka Mama tayi tace “bayan narasu nasan she will be shattered be there for her Riyad and make sure tayi completing karatunta na zama kwararriyan likita!” Gyadamata kai yayi yakasa magana, Mama tace “Rashida i

s a good sweet person wata rana you will see her other side, rayuwa ya maidata me taurin kan nan but my daughter is an Angel!” Gyadamata kai Riyad yayi yace “Mama stop talking ya isa” girgixamai kai Mama tayi tace “kaje kazo da yan uwanka zan kira Baba Lim

an inaso na aurar da Rashida dakaina anan kafin na rasu! Inaso naga yarinyana tai aure” “Mama bazaki rasu ba” Riyad yafadi da karfi jijiyan kanshi na fitowa daidai Dr na zuwa ganin Mama na kuka yasa tace “ohh noo, BP ta will shoot again, she needs to stay

happy” ahankali Riyad yajuya yafita.

[5/20, 7:53 AM] +234 806 065 9266:

💫

SANYI DA ZAFI

💫





🏻

M SHAKUR

EPISODE 2





6





SO WATA CALLED ME “M SHAKUR KIMANA POSTING DAN ALLAH I WAS LIKE TODAY IS NA BABAN SHAKUR!” TACE NABASHI TAI MAGANA DA

SHI “BABANA DAN ALLAH KACE TA MANA POSTING WLH KAFİN AKIRAMIN AMBULANCE”

THE POINT OF THIS LABARI IS I APPRECIATE YOUR LOVE, SEEING MUTANE DA DAMA LOVING THIS BOOK GENUINELY IS ABU DA I AM TRULY GRATEFUL FOR!!!

DAD SHAKUR YACE THANK YOU FOR LOVING HIS W

IFE WRITE UP AND NAMUKU THANK YOU UPDATE.













SO BETTER LATE THAN NEVER! UPDATE NA DARE

💃

As usual wajajen 6 Rashida tabude idanunta da kyar sabida tsabagen gajiya da kuka, kaman ba itane tuntuni ake hayaniyan asibiti ana shiga da fice ba ko bude i

danu batayi ba

sabida nauyin baccinta, dasauri tamike tsaye ta tafi wajen glass door din ta jingina kanta tana leka Mama trying to see ko tana numfashi, taganta tana bacci and tana breathing, dan ijiyan zuciya tasauke takalli inda ta tashi tasan har tai ba

cci Riyad na nan koda yaushe yatafi oho wucewa tayi bayi tayo alwala bayan taciro brush ajakanta tayi ta tafi masallaci tai salla tama Mama addu’a sosai tadauki Qur’ani yau ta karanta tasake ma Mama addu’a bayan tagama, tana dawowa Dr Mumina tace “Your Mom

wants to see you” jikinta har rawa yake ta gyada matakai abubuwa aka bata tasaka sannan tashiga dakin idanun Mama abude kadan take kallonta dasauri taje gaban gadon ta duka takai fuskanta saitin na Mama tace “Mama ya jiki? Are you fine Mama? Kinji sauki?

Sannu Mama na, sannu kinji Mama, Mama ina sonki kinji, mezakici”? Girgiza mata kai tayi bakinta nadan motsi hakan yasa dasauri takai kunnenta saitin bakin Mama, murya chan kasa Mama tace “inaso namiki aure yau!” Dasauri Rashida tajuyo takalli fuskan Mama k

odai bata hayyacinta ne kodai she’s hellucinating ne? Ganin bakin Mama yacigaba da motsi yasa tasake kai kunnenta saitin bakinta ahankali Mama tace “I want someone that will take care of you koda zan mutu I want to die in peace, I told Riyad ya aureki!” Da

wani irin sauri ta kalli Mama gabanta nawani irin faduwa naban tsoro murya chan kasa Mama tace “I trust Riyad! Yanada hankali zai hadaku ku biyu yarike amana! Rashida I need to hand you over to wani tun yanzu da raina kafin na rasu!” Hawaye ne yazubo daga

idanun Rashida cikeda damuwa tace “Mama nace bazaki rasuba! Mama nothing will happen to you In sha Allah, Mama yaya zanyi idan kika tafi kika barni”? Kallonta Mama take saikuma tai yunkurin dago hannuwanta biyu dasauri Rashida takama hannuwanta takai fuska

nta, hawaye na gangarowa daga idanunta cikin muryan Mama da baya fita da kyau tace “Rashida ina sonki, inasonki sosai my little Rauda, ina matukar kaunarki My Doctor my Rish Rish, my only baby, yarinya na kyakkyawa I love you” wani irin kama hannuwan Mama

Rashida tayi saita fasheda kuka sosai, Mama itama hawaye gangarowa yayı daga gefen idanunta tace “I’m scared na mutu banyi handing naki over to anybody ba, Riyad is the only mutum da xuciyana ya yardashi aduniya! Riyad zabina ne Rashida! Riyad is my choice

! Riyad is the only man dana kalla namiki sha’awansa as miji will you marry Riyad for me? For my sake? For my happiness”? Kankame hannun Mama Rashida tayi sosai tana kallon kwayan idanun Mama tana kuka itama Mama kuka take, cikin wani kalan murya Mama tace

“wat if na mutum? Wakike dashi? I want to hand you over to Riyad kinji, zaki aureshi sabida inaso”? Gyadamata kai Rashida tayi at this point the only burin datake dashi aduniya is taga magaifiyarta ta warke jin kanta take idan Mama tacemata tai kisan kai

zata iyayi tsabagen yanda takeso ta faranta mata rai and make her happy, cikin kuka tace “Mama I will marry Riyad sabida kince nayi! Nariga namiki alkawari bazan kara saki a damuwa ba, kome kikeso Mama shixan dingayi I will always keep you happy, Mama dan

Allah karki mutu kinji, kinji Mama karki mutu ki banni kinji Mama? Kin tuna namiki alkawari zan zama likita and develop a cure for you? Mama you have to stay alive and wait for me! Mama kinga inaso kixama hope for mutanen dakeda HIV dudda already you’re, k

inyi rayuwa da HIV for 23yrs, you fought Mama ba dare ba rana, kika haifeni, you protected me Mama look at me yau na girma but banda shi, Mama karki banni kitafi kinji help me fulfill this legacy nawa after all this battle yarki likita Dr Rashida found a c

ure and Mama is HIV FREE!!! Kimin alkawari you will live for me and zaki jirani har lokacin Mama”? Murmushi sosai Mama tayi kawai tajawo kan Rashida tadaura akan fuskanta ta kankameta sosai tama kasa magana, sun dade ahaka sannan Mama tace “stop crying bab

u inda zani, I will stay for you, ranan graduation naki na saka exclusive super wax na kafa gwargwaro akai harda glass” dan murmushin kuka Rashida tayi tama kasa magana Mama tace “kiramin Baba Liman” gyadamata kai tayi tadauki wayan takirashi, yace “gashin

an zuwa” around 8 Dr Bugaje tashigo duba Mama ahankali Mama tace “inaso nama diyata aure” shiru Mrs Bugaje tayi tana kallon Mama wanda somehow she understand Mama, she knows daga

inda decision na Mama is coming from, gyadama Mama kai tayi tace “shine mutum

in nan”? Gyadamata kai Mama tayi, Dr Bugaje tace “ba’a bari mutane su shigo ICU sukazo zansa akawoki office dina sai ayi awajen” gyadamata kai Mama tayi Mrs Bugaje zata tashi Mama tace “Mrs Bugaje” dasauri tajuyo takalli Mama, ahankali Mama tace “kina gani

n zan warke?” Tambayan yazoma Mrs Bugaje wani iri amman ta daure tai murmushi tadawo tasake zama tace “Mama mutane na mutuwa amusu wanka akusan binnesu ma su farfado balle ciwo, the point is shi cuta da mutuwa duka suna hannun Allah Mama kuma Allah sai war

kar dake in sha Allah kinji” daidai lokacin ta hango Riyad ya shigo tareda wani tsoho dakuma wani matashi, Mrs Bugaje tace “Ina Rashida”? Ahankali Mama tace “taje siyomin abinci dudda na ce mata banson cin komi” dasauri Mrs Bugaje tace “you need to eat Ma

ma, bari na musu magana” fitowa tayi cikeda fara’a ta gaisa dasu tace “bismillahan ku a office dina za’ayi komi” ahankali Riyad yakalli Munir da Buba yace “kuje ina zuwa i need to get something in the car” yayi maganan yana juyawa sukuma sukabi Dr Bugaje.

Samin kanshi yayi da fitowa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login