Showing 141001 words to 144000 words out of 144199 words

Chapter 48 - SANYI DA ZAFI COMPLETE

M Shakur   

26 Aug 2026

75

yace "dan Allah ki shigo nayi m

agana dake, dan Allah dan girman Allah nace kinji Rashida" kasa motsi tayi dan janta yayi hakan yasa tabishi Suka shiga cikin falon still taki kallonshi to her biggest suprise saitaga ya sauke guiwowinshi kasa dasauri ta koma baya tana kallonshi yanda Babb

a dashi yayi kneeling tanajin wani iri hade hannayenshi yayi yana kallonta yace "Rashida | take full responsibility for my actions, nasan kin tsaneni kin tsaneni Rashida dan girman Allah ki gafarceni find a place kiyafeni ko zan sami kwanciyan hankali I'm

sorry y'ata, Rashida dan darajan Allah kiyafemin kinji" yayi maganan hawaye na gangarowa daga idanunshi dasauri tadauke kanta idanunta na taruwa da hawaye she don't know but something is her ya chanza she remembers maganganun Haleema and she wanna be a bet

ter person mahaifinta yayi kuskure but harda influence na wasu mugaye she knows she's pregnant cus ta tuna maganganun Dr a asibitin da aka kaita, batason tayi feeding baby nata this hatred datake dauke dashi azuciyanta cus Ammi did not feed her hatred dudd

a an cuceta but ta taso da ita tana gwada mata kyawawan halayyan mahaifinta ne, she wants to change for good forgive and forget taso mijinta and just live happy ta cikama Mama burinta, saukan hawayenshi taji akan kafarta hakan yasa ta kalleshi kuka yake ya

bata tausayi ahankali tace "Abee" dawani irin sauri Muji yakalleta wasu sababbin hawaye na zubomai daga idanu ya kalleta ahankali ta zauna agabanshi tace

"kasan l've always wanted to call mahaifina da Abee kanason sunan"? Fashewa da kuka sosai Muji yayi s

aikawai ya rubgumeta tsam tsan ajikinshi tai lamo tai shiru tana tuna Mama she knows how much Mama loves mahaifinta dudda yamata laifi but Mama bata tsaneshiba ahankali Rashida ta dagoshi takai hannunta tana sharemai fuska tace "maganin me kakesha?" Yana k

allonta kaman zai hadiyeta yace "na B.P ne" gyadamai kai tayi tace "meke maka ciwo?" Dasauri yace "babu komi wih yanzu

I'm the most happiest father aduniya" dan murmushi tamai sai kawai ya manna ma forehead nata kiss ahankali tace "inaso naje wajen Ammi A

bee nayi wanka yunwa nakeji sosai" da sauri yatashi yana dagata yace "muje muje kici" har side na Ammi sukaje nan nan yake da ita Ammi na zaune suka shigo a kunyace Rashida ta rufe fuskanta da hijabi Ammi ta kalli Muji ganin yanda yake murmushi yasa Ammi t

ace "Baffan su kaine" tahowa ajen Ammi Rashida tayi har lokacin fuskanta a boye sai kawai ta rungume Ammi tace "Ammi sorry na miki kiriniya" Dasauri Ammi ta kalleta saikuma ta kalli Muji dake murmushi sosai Ammi tace "Alhamdulillah Alhamdulilah Allah mun g

ode maka, My Baby" kankameta Rashida tayi taki nuna fuskanta dasauri Muji yayi dinning yace "taho kici

abinci" dasauri Ammi tace "maza tashi kije kici kidena zama da yunwa tunda bake kadai bane" batai musu ba ta tashi tawuce Babanta ke serving nata Ammi sa

i kallonsu take tanajin dadi sosai taci pepper soup aduka wanda ke kullan kasan tarage sannan ta tashi tawuce sama shikuma Muji yadawo falon yanaba Ammi labari cikeda farinciki.

Bayi tafada saida tafarayin brush sannan tai wanka kawai she's happy hakanan

she's feeling very happy, agaban madubi ta tsaya ta cire bandage na kanta taduba bayin taga sunada first aid box tayi dressing kan nata da ya warke sosai sannan ta tattare kan tayi parking tafara wanka tana tuna yanda Ammi ta mammata wanka da ruwan zafi so

sai tayi wankan sannan tadauro alwala taja towel tazo bude kofan tayi ta hada ido da Riyad dake gaban kofan yayi folding hannu yana jiran fitowanta dawani irin sauri tajuya zata koma yakama hannunta kulle fuskanta tayi yana jawota zuwa jikinshi tace

"wat

are you doing in my room?" Ahankali yana sata ajikinshi batare daya damu da ruwan dake jikinta ba yace "I come to talk to my small baby not you" yakai hannunshi yadaura akan cikinta, kabar da hannunshi tayi a kunyace zata fita daga jikinshi da sauri yace "

mehaka? Kunya kikeji small girl like you tasan namiji har yamata ciki" dukawa tayi ta manna kanta akan guiwanta tace "nika fita kona kira Ammi da Abee wih kaga salloli zan rama" dukawa yayi yana lekata yace "okay kiyi ki gama we are leaving this place gida

nmu zamu yau" makemai kafada tayi kawo kanshi yayi ya manna mata kiss a cheek ahankali yace "I'm glad you're okay Wife welcome back" yana maganan yatashi yayi kofa dasauri tadago kanta tabishi da kallo wani irin sonshi takeji aranta bana wasaba.

Saukowa k

asa yayi yadan kalli Ammi yace "Ammi uhmmm zamuje gidanmu anjima" wani mugun kallo Ammi tamai tace "to baka isaba sai anyi bikinku" Dasauri Riyad ya kalli Baffan shi kaman zaiyi kuka hakan yasa Muji yace "haba amai afuwa abasa matara duk randa sukaga dama

sai ayi bikin, kai jeka zakuje gida abinku" Wajen Muji Riyad yaje yabashi high five sukai dariya Ammi ta kadakai yayi wajen kofa wayanshi yahau ringing tsayawa yayi yaciro wayan ganin Papa yasa yayi shiru saikuma kaman zai maida wayan aljihu sai kawai ya d

auka yakai kunne yayi shiru kusan 5min har Ammi tadaga kai tana kallonshi kafin ahankali yazare wayan daga kunnenshi saikuma yadawo falon Ammi dake kallonshi tace "ya akayi?" Anatse yace "Ammi it's Mom Dad, yakira wai dan Allah dukanmu muzo Grace hospital

dan girman Allah he wants to see all of us including my wife I don't know why" Shiru dukansu sukayi Muji yace "muje Ammin su?" Dan ijiyan zuciya ta sauke tacd "okay anjima kafin kuje gida saimu biya"

Gyadamusu kai yayi yafice Ammi da Muji kuma sukahau hir

a gwanin ban sha'awa they don't use to be close before but yara sun maidsu so close.

Wuraren 8:20 Ammi tashigo dakin ta kalli Rashida data shirya fikin wata atampa tace "muje" gyadama Ammi kai tayi ta tashi ta taho Ammi sai kallonta take cus tayi kyau fit

owa sukayi tundaga saman

Riyad ke kallonta yanda ta yafa Babban gyale tai kyau sai wani glowing take kin kallon Riyad tayi Munir yace "cousin dinmu" murgudamai baki tayi dasauri yace "Ammi kin ganta ko ba mun shirya ba"

Dariya Ammi tayi tace "kacire ni d

aga fadan nan naku Munir kutashi muje" tashi sukayi taki kallon Riyad Munir sai hira yake mata tabiyemai sukai gaba Muji na kallonsu tareda Ammi da shi kansa Riyad din mota biyu sukayi da gangan ta shiga motan Babanta da Ammi ke ciki shi da Munir suka shig

a daya sai kumbure kumbure suke har zuwa hospital din data rasa mesukazo yi dan tasan ba shine na kanta ba.

Suna shiga sukaga Papa tsaye sai zagaye yake yana ganin su yataho wajensu da sauri saikuma duk tsaya suna kallonshi, ahankali yace "thank you for c

oming, dan Allah come with me" yayi gaba suka bishi abaya har zuwa gaban dakin da Mom keciki dasuke Jin ihunta from there gently yabude kofan yace "ku shigo" Riyad na sako kanshi yajuyo da bala'in sauri tsigan jikinshi na tashi itama Ammi dasauri tajuyo ha

kama Muji itakuma

Rashida tsaf ta shige ciki duk suka bita da kallo ta taka har zuwa inda Mom take tana kallonta tana ihu da muryanta <

dasauri tajuyo hakama Muji itakuma Rashida tsaf ta shige ciki duk suka bita da kallo ta taka har zuwa inda Mom take tan

a kallonta tana ihu da muryanta daya dishashe tana kokarin fixge hannunta tayi susa tace "wayyoo Allah na kuyafemini dama akwai azaba haka aduniya? Dama akwai cuta mai bakin azaba haka aduniya? Rashida kayakuri kiyafemin nasa an sama mahaifiyarki Hiv naso

kasheki kema Allah baiyiba Rashida dan darajan Allah kiyafemin ko susan nan ne nasamu Allah ya dauke mini" kujera Rashida taja tazauna tana kallon Mom in agony da tsantsan ciwo da kawai ganinta ahaka saitaji satisfaction da bata tabaji ba, murmushi tayi Al

lah ya sakama Mama, murmushi take sosai feeling so happy and satisfy.

EPISODE 000

Mom na kuka kawai saita tashi Mom na "Rashida Rashida" amman tabude kofa tafito dasauri Papa yahade hannayenshi yace "Rashida dan Allah kuyafe mata, dan Allah kiyafemata"

ahankali Rashida tace "abinda ni tamin na yafe but na Mamana suka hadu a lahira saisu zanta" tana maganan tawuce Papa yabita da kallo cikeda tausayin yarsa Ammi tace "Allah ya yafe mana gabaki daya Allah yabata Ipy" itama tabi bayan Rashida Muji yace "All

ah yakara sauki" yayi gaba ahankali Riyad yace "Allah bata Ipy" shima yawuce Munir biyedashi suka fito, daidai Muji zai shiga mota wayanshi yahau ringing ciro wayan yagani ganin bai gane number ba yasa ya dauka daga ta dayan bangaren yaji ance "this is che

f warden officer na gidan yarin mata dake nan Abuja, I called regarding wata inmate namu mai suna Jummai, "So muna nan asibiti da ita sabida condition nata ya gagarin clinic namu na prison, likitoci sun bukaci next of king nata tabada sunanka" cikeda bacin

rai

Muji yace "I'm not her next of king takira family nata mana ha'a" adan hankali mutumin yace "¡ learnt ex wive naka ne sir, can you come cus condition nata is something else" dan shiru Muji yayi yana tuna Mom dasuka gani yanzun nan sai kawai yace "inan

e wani ward?" "A.E" zare wayan yayi daga kunnenshi yakalli Riyad da Munir dake kallonsa yace "muje general please i will explain idan muna hanya" shiga mota sukayi har General inda mutumin ke jiransu Rashida tayi tsaye tana kallon same A&E da aka kwantar d

a mahaifiyarta nan aka kawo Jummai itama, mutumin yace "Dr sunce tanada Hepatitis B & C, banda haka akwai HIV, sannan dawani extreme ciwon ciki that has to do with liver nata sabida hepatitis din" murmushi

Rashida tayi hawaye na faduwa daga idanunta na fa

rin ciki kawai yau takara yarda da Allah! Takara imani! Mugayen mutane feels Allah baya kama mugu a duniya saidai lahira wih they're wrong, look at wat Allah did to this people that hurt Mamanta, hannunta taji an rike dasauri ta dago kanta Riyad ne yana ka

llonta ahankali yace "if you don't wanna go inside zamu iya tafiya" dasauri Muji yace "yes" kallonsu tayi sai kawai tamusu murmushi tace

"inaso naje" sosai Riyad yake kallonta sai kawai yawuce ciki da ita yana rikeda hannunta har lokacin suna bin bayan mu

tumin ihun Jummai kawai akeji da sumbatu da wasu officers mata agefen gadonta an samata handcuff a hannu daya, tarike cikinta kafafunta sun kumbura sabida Hepatitis din dudda bata iya bude idanu da kyau but tana ganinsu taganesu tawani yunkuro kaman tiger

da sauri

Riyad ya maida yar matarsa baya, matan police din na maidata gado, Jummai tace "wih wih itace tasamin HIV sabida na sakama uwarta, kifadama mutane yanda kika samini cus bantaba kwana da wani ba banda mijina

Hannunta Rashida ke kallo da akwai wan

i katon ciwo a wrist nata daya Soma warkewa ta kalli officer tace "how did she get that wound" dasauri ya kalleta yace "ohh tacewai randa

za'a kaita police station daga fada handcuff da aka samata yaji mata ciwon nan" murmushi Rashida tayi aranta tace

"ma

ybe that's how she got the HIV, duk wani karfe ko allura idan jinin me HIV yataba shi virus din nazama akai for 50days kafin ya mutu saisa aka hana amfani da any sharp option ajikin wani, wani kuma yayi amfani dashi" Muji dake kallon yanda Jummai keyi tana

rike cikinta dake masifar ciwo yace "I will give you family number ta ka kirasi I have nothing to do here" Yanada number yan gidansu suka juya Jummai na ihuuu wayyooo cikina

yakaru tayaya zanyi rayuwa da HIV da hepatitis da liver da ciwon ciki kumin allu

ran mutuwa cikina wayyo cikina azaban yamin yawa, faduwa hawaye

sukayi daga idanun Rashida tana tunawa da Mama Allah yabiwa Mama hakkinta Alhamdulilah wannan karan motanshi Riyad yayi da Rashida ya bude mata ta shiga tana boye fuska shikuma yashiga bangar

en driver su Mom suka shiga mota daya Munir naja kowa yatati.

Sunyi nisa a hanya ya kalleta ganin yanda take kallon hanya yasa yace "Me ciki"? Dasauri ta kalleshi saikuma ta dauke kai dasauri tace

kalleshi saikuma ta dauke kai dasauri tace "nine me ciki

"? Murmushi yayi ya mika hannunshi yana kama nata ahankali yace "Rashidahh..." Faduwa gabanta yayi dasauri tace "uhm" ahankali yace "ina sonki Rashida sosai" dan dago da kanta tayi ta kalleshi shima ya juyo ya kalleta yana murmushi kafin yamaida kanshi a h

anya yace "bazaki ce kina sona ba ko har yanzu baki sona" da gangan tace "eh" murmushi yayi yace "but memory lost Rashida loves me kaman ba gobe" akunyace ta manna kanta jikin glass tace "kadena tunamin ni" Dan murmushi yayi yay shiru sai chan yace "zan sa

uka daga kujeran sarauta" dasauri ta kalleshi lumshe idanu yayi yace "I want a peaceful life away from all this chaos, I want environment dake da yarana zaku taso peaceful da Munir and Ammi na, nariga nayi applying for transfer naki na school Mrs Bugaje ta

cemin on Monday nazo na amsa, I want us to settle down a any Muslim country of your choice, ko Dubai, Qatar, Saudi ko Oman wanne kikeso wife"? Shiru tayi saikuma ta kalleshi ahankali tace

"idan sabida nine zaka sauka a matsayin sarki karkayi! I can protec

t myself beside kaga makomar mugayen, nariga na yafe komi nima, I want to open a new chapter I want to work on how to be a better person for myself and my baby, work on how to be more forgiven and less stubborn so karka sauka kaji" dan murmushi yayi yana k

ara matsa hannunta yaji dadin maganganunta sosai ahankali yace

"you're not the only reason nima banason sarauta

Jewel, please ki banni na sauka kinji"? Gyadamai kai tayi tace "Allah yasa hakane mafi alkhairi" ahankali yace "Ameen, bakice kina sona ba" fi

zge hannunta tayi tana kallon window tana murmushi ahaka har sukakia gida tana tuna komi daya faru agidan parking yayi yafito yazagayo yabude mata yana kallonta fitowa tayi tana dauke kai Baice mata komiba suka wuce har kofa yabude ita tafara shiga komiba

suka wuce har kofa yabude ita tafara shiga yabiyota abaya yana rufe kofan zata wuce kawai taji ya fizgota ya manna ta jikin door yakai bakinshi kan nata runtse idanunta tayi da gudu, murya chan kada yace "since you don't wanna say you love me lemme make yo

u say it" kissing nata yafara wih she couldn't resist tanason mijinta ahankali tafara kissing nata back dauknata yayi yana cire hijabin yana yardawa yayi sama da ita ya kwantar agado yana kallonta kaman yanda take kallonshi kafin yafara making wani crazy s

weet love making da ita datake feeling soyayyanshi in everybone na jikinta da saida tafara kuka tana gayamai she loves him nikuma nafito nabasu wuri

**

BAYAN 2YRS

MUHAMMAD BIN RASHEED MEDICAL UNIVERSITY.

Babban hall ne da mutane suka cika makil ga Ammi

rikeda wasu kyawawan yara da bazasu wuce lyr ba mace da namiji masu kama sak da Riyad, ga Munir zaune kusada wata kyakkyawan yarinya yarike mata hannu, ga Muji sanye da fararen glasses dress as a king, ga Mrs Bugaje da glasses itama zaune tana kallon gaba

n halka ha Riyad shima dayayi shiga ta alfarma yana kallon gaban hall din daidai nan speaker yace "I will call on overall best student in medicine this year 2024, ladies and gentlemen can we all give a standing ovation for DR MRS RASHIDA ALMUSTAPHA RIYAD"

aka tashi ana tafi yaran na tafi saiga Rashida tafito sanye da graduating gown nata tayi bala'in ta sanya wani hadadden atampa da SAPPHIREBYAISHASAMBO ta mata dinkin tundaga

Nigeria ta aiko mata sun mata kyau kaman bata haihuba ta taho tana tafiya ahankal

i kowa na gaisawa da ita ana tafi kaman ba gobe barinma

Riyad dake tafi dasu Ammi da mahaifinta ta karbi award nata da certificate nata aka bata podium tayi award nata da certificate nata aka bata podium tayi magana tsayawa tayi kowa ya koma ya zauna ta k

allo inda Riyad yake zaune daya mata alamu da kai tai magana, ljiyan zuciya ta sauke da kowa yaji anatse tafara turenci mai bala'in dadi tace "this award and this certificate is for my late mother!" Aka fara tafi again, tasake yin shiru hawaye na kokarin z

ubomata a ido a hausance tace "Mama nazama likita yau! I did it Mama" hawaye yasake fadomata daya idanu, Aka bata tissue ta goge tace

"Mahaifiyar data haifeni has HIV, ta haifeni da shi, tayi protecting dina ban samu ba, I wanted to become a Doctor becaus

e of my mother itace inspiration motivation and everything nawa I wanted to become a Doctor to cure my mother but she died!" Tayi shiru kowa na hall din kallonta yake, ahankali tace "thanks to super supportive husband dina! His love support and care yasa n

a zama Dr da support din the best second mother da Allah yabani yanzu My Ammi" Ammi tashare fuskanta, tace "da support din Babana, my cousin" takalli Munir tace

"and my mentor" tayi shiru sannan tace "this is for all of you and for my twins ZAINAB AND ZAY

YAD!"

Ahankali tace "thank you" tafi aka shiga mata tajuya zata tafi Dubai president yatashi da sauri akasa ta tsaya, anatse yace "call your family to the podium" Ihu aka fara a hall din, tasowa Ammi Riyad Munir da matarsa Muji da Mrs Bugaje duk sukayi su

kazo hall din sai tafi ake yaranta suka rungumeta ta dauki Zayyad Riyad ya dauki Zainab, president yace

"inaso ku shaida cewa sabon hospital dana gina na bawa this best student Mrs Rashida Almustapa Riyad shi" ihu aka fara ana tafi Rashida tafashe da kuka

President yace "with a brand new car, a plot of land and a house plus scholarship from government dina to further your study anywhere kikeso around the entire world plus all

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login