Showing 57001 words to 60000 words out of 144199 words
da something, in the meantime kudin nan dazan baki dayan chanjin dake hannunki jeki sayi necessary magani dasu drip da ake bukata sabida afara ma M
ama treatment kinji and pay for oxygen also dan na this hour kawai zasu bata idan baku biyaba bazasu bata again ba, Stop crying, remember na gayamiki you have to be strong ke kadai Mamanki keda shi, kene kadai zaki iya kula da ita, stand up dagata Mrs Buga
je tayi tace “Allah baya hada bawa da abinda yafi karfinshi kinji” gyadamata kai Rashida tayi takama hijabinta ta goge fuskanta tass, jakanta Mrs Bugaje tadauka ta bude taciro bandır na 100k guda biyu wanda sabida ita ta taho dashi tabata tasan basu dashi
cus tun awaya Dr Usama yagaya mata komi tace “take” tsayawa tayi tana kallon kudin Allahu Akbar tunda tafara girma tafara aiki bata taba accepting wani kudi daza’a bata sabida Mama ba saidai Mama ta amsa yau gashi ita ake bama kudin taimako zata karba hann
unta tamika dahar rawa suke ta amsa tama kasa godiya sabida shock Mrs Bugaje ta dauki precribtion sheet dawasu papers tabata tace “jeki sayo magungunan sannan kibiya kudin ECG da aka mata ki kowamin a ICU” gyadama Mrs Bugaje kai tayi tafito tafiya kawai ta
ke taje ta bibbiya kudin ECG tasayo magunguna dasu drip tabiya kudin oxygen na kwana uku dan per hour ake biya shi, da kudin da Mrs bugaje taba tada kudin account dinta da na hannunta duka sun kare sai naira dari biyar daya rage mata this is duka kudinta g
aba da baya, dawowa tayi ta tsaya gaban ICU mrs bugaje tafito ta amsa tace “now go round ask for help from this Doctors kinji” gyadamata kai tayi tajuya batamasan taya zata faraba stufent Dr dinsu duk sunje hutun salla public holiday wayanta ta dauka tasam
i waje ta zauna tai shiru yau ne rana na farko datai realizing good human relation ma wani abu ne arayuwa mu’amala me kyau yanada ranan sa, duk yanda kakaiga you don’t need anybody las las you still need everybody saidai in Allah bai jarabceka dawani abu b
a, yanzu kotai magana a group ma yan class dinsu zasu taimaketa? Yawanci tayi fada dasu, yawanci bata kulasu kosun kulata, daurewa tayi tashiga typing komi na neman taimako Mamanta na critical condition tana neman 2.5M ta tura group din da acct details nat
a bini bini tana duba info kusun gani taga duk sun gani Layla ma fitowa tayi tafara hira a group din babu ko Allah sawake few friends nata suka shigo suka biyemata suna hira suna turo emojis na dariya.
M SHAKUR INTIMACY CLASS NA MATAN AURE
🔥🔥
M SH
AKUR INTIMACY CLASS MUN FARA LECTURES FROM SCRATCH SEE I TEACH MY STUDENT REAL KNOWLEDGE.
SABIDA CLASS DIN NA SHEKARA GUDA CUR NE MUN FARA LECTURES FROM SCRATCH DAGA FARKO.
AMARE CAN JOIN THE CLASS ALSO.
YAU MUNYI MAGANA KAN SEX DA CLASSIFICATION OF S
EX!
TRUST ME YOU CAN NEVER REGRET JOINING CLASS DINA I TEACH AND WE HAVE FUN DINA STUDENT DINA WHILE LEARNING.
JOIN US TODAY WITH JUST 5k FOR ENTIRE SHEKARA. TELEGRAM CLASS NE KIKA SHIGA ZAKIGA ALL ABUNDA NA KOYA, COME LEMME TRAIN YOU KI XAMA MATAN N
OVEL A IYA S*X
🔥
FOR THOSE DAKE TUNANI ISKANCI AKE KOYARWA A CLASS DIN YOU ARE WRONG.
A INTIMACY CLASS I TEACH SEX EDUCATION HOW TO KNOW YANDA DA ABUBUWAN DA AKEMA MIJI IN SEX LIFE NAKU
❤
️
I WILL STILL TEACH A PORTION NA KISSA
❤
️
AKWAI PROGRAM CA
LL TALK AND HEAL WATO KIYI MAGANA KI WARKE! MEMBERS SHARE MATSALOLINSU KO A GROUP KOTA PRIVATE MUBAKI SHAWARWARI.
JOIN NOW!! NOBODY IN YOUR HOUSE ZAI IYA ZAUNAR DAKE YA KOYA MIKI ALL THIS
🔊
PAY FOR YOUR NEWLY AMARYA DAUGHTER OR SISTER
🔊🔊
5K FOR S
HEKARA DAYA GABAKI DAYA
❤
️
💃
SO MANY OF YOU BAKU IYA KOMI BA SAI GULMA DA ZAGINA
😂
YOUR HUSBAND NAJIN HAUSHINKI CUS YOU ARE TRASH A BEDROOM AKUMA IYA KISSA
😂
MY DEAR DROP THE HATE AND COME AND LEARN HOW TO BE A BADDIE AWAJEN OGA
💃💃💃💃
CHAT ME
UP NOW AND JOIN THIS CLASS..
+2347012181461
[5/20, 7:53 AM] +234 806 065 9266:
💫
SANYI DA ZAFI
💫
✍
🏻
M SHAKUR
EPISODE 2
️
⃣
3
️
⃣
WHEN WAS THE LAST TIME KIKA SAYI SABON PANT?
🤭
TALK TRUE
BRA DINKI SUN KOMA RUWAN KASA TSABAGEN SAWA KU
LLUM
😒
TO IDAN NACE YAU NAKAWO MIKI HABISHMA UNDERWEARS FA
👙💃
SUNA SAIDA PANTS, BRAS, NURSING BRA, MATERNITY GOWNS, NO LEAKAGE PANTS NA PERIOD, KAYAN BACCI DA SAURANSU
🔥
SUNADA MOST AFFORDABLE KAYA GA VERY CHEAP DELIVERY NATIONWIDE GO AND BUY NOWWWW!!
!
CHAT THIS NUMBERS UP TO BUY
💃
09034049623
08064643886
Kawai saita fito daga watsapp din da sauri tama kashe data ta ijiye wayan tasakeyin shiruu batada kowa Baffa yakori Mama takirashi? Yadena daukan number Mama banda haka ta tsani duk wanda
ya wulakanta mahaifiyarta tashi tayi tana numfashi ahankali tashigo A&E ward din ta tsaya tana kallon yanda Doctors ke aiki trying to save lives duka duka nawane salary su babu wanda baida matsala tayaya zata fara binsu one by one tana neman taimako? Da ky
ar taja kafanta tawuce wajen wata Macen Dr datake tsaye gaban nursing station tana magana dasu ahankali Rashida tace “sannu” dasauri likitan tajuyo ta kalleta tace “yauwa sannu” kasa magana Rashida tayi batasan ta yanda zata fara rokon ba Dr tace “lafiya?”
Ahankali Rashida tace “taimako nake nema, uhmmm” tahadiye abu awuyanta tace “Mama na needs 2.5M” kallonta Dr tayi saikuma chan tace “sorry about your Mom but kinsan this is the 2nd month da government basu biyamu ba? Metron fadamata” Dasauri katuwar Metro
n na wajen tace “wlh da na iya roko nima I’m bold enough like you danabi kowa na nema tsabagen rashin kudi this Tinubu Tenure no good for us kawai, ba’a biyamuba everyone is broke” gyadamusu kai Rashida tayi tawuce kawai taje wani lungu ta duka tana maida
numfashi tana ahaka wayanta yahau ringing fitoda wayan tayi ganin Mrs Bugaje yasa ta tashi tama kasa daga wayan ta taho da gudu danta dauka wani abu yasami Mama agaban ICU taga Mrs Bugaje, tana kallon Dr Usama dake kokarin helping Mama machine din da aka s
amata sai kuka yake arude tace “Dr what is happening to Mama”? Dasauri Dr tace “she needs atherectomy now vessels dinta sun kara blocking, you need to pay I think 800k ne or so kudin amata before we loose your Mom go” Mrs Bugaje na maganan ta juya takoma c
iki Rashida tajuya itama bamatasan mezatayi ba Baba Liman tashiga kira tana tafiya kaman mahaukaciya ahanya tace “Baba Liman wazaisai gidanmu Mama na bukatan 2.5M yanzu kuma ana neman 800k ayi flushing zuciyanta” Baba Liman yace “Subhanallahi ta ina zamu s
amo wanda zaisai gidanku yanzu yanzu Rashida ai kusan is impossible amman bari natara jama’a naji” ya katse wayan batasan ma ina xatasa kanta ba Riyad! Kawai taji zuciyanta ya ambato, Riyad ne yafado mata arai, he helped them before, and yana shiri da Mama
taje ta nemi rance ne kafin a saida gidansu? Tunanin yasa tashiga keke tawuce hotel last 500 naira tabiya keke dashi, ta sauka saikuma ta tsaya tai shiru tayaya zatai facing nashi? Mutumin dabata tabamai godiyan abubuwan dayama Mama ba saima rashin kunya
datakemai accusing him of lalata mata? Yau Allah yana
nunamata abubuwa da dama datayi abaya that were wrong gashi yanzu she needs his help desperately dudda tagama mai rashin kunya da kurin cewa she alone can take care of Mamanta bata taba sanin a day like
this will come ba, takai kusan 5min tsaye take awaje cikin rana tana lissafin yanda zatai confronting Riyad kafin tadai daure tadaga kafa tashigo building din tawuce ciki direct elevator ta tafi tana addu’a Allah yasa yana nan, har office nashi taje ta ts
aya gaban kofan tana kallo kafin ahankali tadaga hannunta tai knocking, jin shiru yasa takara knocking, harta fara tunanin kobezo bane dan yau ranan yawon salla ne nabiyu sai chan taji daga ciki ance “come in” cikeda isa, ahankali ta murza kofan ta shige y
ana zaune gaban desk nashi yana sanye dawani milk yadi shidai yanason kaya masu haske, rubuce rubuce yake da pen da sauri he seems busy batare daya dagokai ba yace “yes” ijiyan zuciya tadan sauke saikuma maganan ya makale a wuyanta batasan ta yanda zata fa
ra maganan ba, chan dai tadaure cikin muryanta me rauni tace “aron kudi nake nema 2.5million kafin asaida gidanmu nadawo maka da kudin” tunda tafara maganan chak ya dena rubutun dayake batare daya dago kanshi ba saida takai karshen maganan sannan yadago ka
nshi ya kalleta tundaga kafafunta dayaga slippers tasaka dawani maroon hijabi har kasa da ko’ina dabbare dabbaren ruwan hawaye, kanta akasa takasa dago idanunta ta kalleshi but tip din dogon nose dinta dayagani that looks reddish and runny nose yagane she
cried, ahankali yataso yazagayo ya tsaya agabanta yana kallonta but taki dago kanta awani irin hankali akuma taushashe yace “wat happened to Mama?” Kaman yatabo mata wani gyambon ciwo a kirji dago fuskanta tayi tazubamai jajayen idanunta shima kallonta yak
e baki tabude zatai magana sai kawai tafashe da kuka jikinta and everything is just shaking, tunda ya santa today is the first day yake ganin hawayen ta eye to eye, today is the first time yake ganinta this weak, wani irin sheshekan kuka kawai take agabans
hi dayasa yakai hannunshi cikin aljihu yazaro handky yabata cikin wani irin soft tone yace “nothing will happen to Mama kinji” gyadamai kai tayi kaman baby tasa hannu ta karbi handkerchief din takai fuskanta tana gogewa still wasu hawayen na zubowa shikuma
yajuya yadauke car key nashi da wayanshi yakalleta yace “stop crying let’s go”tsayar da kukan tayi da kyar sannan tabishi yayi gaba fitowa sukayi atare suka shiga elevator tana gefenshi suka sauka kasa yan reception dake lobby sai kallonsu suka dasuka fit
o but ko’ajikinshi hanyar mota yayi da kanshi yaje wajen yabude mata kofa yana kallonta ahankali tazo ta shiga ta zauna ya maida kofan yarufe yazaga ya shiga dayan yatada motan suna tafiya sai kiranshi ake yaki dauka daga Mama takira sai Munir yakira yau h
awa ana bukatanshi da sassafe yafito because of wani important work nashi da US sunce yatura musu wani abu abun yake tashigo yabarshi yanzu ma.
Dayake yasan kwanaki sunce general hospital suke using hakan yasa hanyar ya dauka motan yayi tsit sai ijiyan zu
ciyan datake saukewa na wayanda sukasha kuka, suna shiga asibitin yace “ina zamu” cikin muryanta da baya fita sosai tace “A&E” nan sukayi yasami waje yayi parking yafito praying babu wanda zaiyi recognizing nashi yadauki black glass nashi yasaka yafito yaz
agayo yabude mata, ahankali tasauko suka jera ciki har zuwa ICU daidai lokacin Dr Bugaje natahowa wajen ganin Rashida tareda wani hadadden guy yasa glass yasa takarasa shima ya zare glass nashi, yana zuwa yabama Dr Usama hannu yace “sannunku” yakalli ciki
ICU dayaga Mama da oxygen unconscious yace “me ake bukata yanzu”? Anatse Dr bugaje da dudda batasan wayeshi ba but he looks responsible tace “follow me” office dinta suka bishi Dr Bugaje da Usama explained everything to him yana fahimtan komi with so much
care and affection yace “idan akayi Atherectomy din zaiyi aiki bazai koma ya taushe ba or do you think nafita da ita UK within the week”? Ahankali Rashida tadago kanta takalli Riyad dayayi maganan da hankalinshi nakan su Dr sunamai bayanai, Dr Bugaje tace
“kozaka kaita UK dole muyi flushing na pipe din nan inba hakaba she won’t make it” gyadamusu kai yayi yace “okay a ina zan biya kudin komi”? Dr Usama yace “account building yana nan opposite MOPD idan kafita daga this building”
gyadamusu kai yayi yace “tha
nk you” yatashi rikeda takardun biyan kudin itama Rashida ta tashi tabiyoshi ahankali yajuyo yakalleta hada ido sukayi saikuma yadauke kai yacigaba da tafiya tana biyeda shi har saida sukazo wajen ICU din da kujeru ke gaban wajen, da hannu yanuna mata kuje
ran gently yace “sit” kallonshi tayi da rinannun idanunta saikuma ta gyadamai kai like an obedient girl ta zauna ahankali shikuma yawuce yatafi, almost 20minutes shiru hakan yasa ta tashi tun kafin takai account building din taganshi tsaye a layin biyan ku
di jitayi zuciyanta yamata wani iri game dashi, no one tunda ta taso has ever done something like this for them, saikuma tajuyo tadawo tazauna wajen tana kallon Mama ta glass almost 15minutes sai gashi yadawo ga papers a hannunshi gawata yar leda a hannuns
hi, yana zuwa daidai inda take zaune saiya tsaya agabanta ya bude ledan yaciro wani iced coffee yakalleta yana mikamata yace “have this” ahankali take kallonshi yanda yazuba mata ido yasa gently tasa hannu ta karba hawaye na kara cikowa a idanunta, sai kaw
ai taji she’s feeling bad sai kuma taji tabama kanta tausayi sai kawai tafashe da kuka kaman an daketa tarike cup din gam a hannunta gwanin ban tausayi, softly yace “it’s okay, stop crying kinji” yanda yayi maganan sai taji zuciyanta yamata wani irin sanyi
ta gyadamaikai tareda kai cup din bakinta saida yaga ta kurba kadan sannan yawuce.
[5/20, 7:53 AM] +234 806 065 9266:
💫
SANYI DA ZAFI
💫
✍
🏻
M SHAKUR
EPISODE 2
️
⃣
5
️
⃣
Yana fitowa tsayawa yayi yakalli Rashida dake bacci kafin yawuce yaf
ita yatafi parking space ya shiga motanshi yatada gida yawuce yana zuwa remote dake motanshi ya dauka ya danna gate yabudu ya shigo yayi parking motan ya sauko yana tafiya ahankali yawuce ciki yana bude kofa yaga Mom zaune kan kujera saida gabanshi yafadi
ganinta tashi tayi tace “daga ina kake?” Rasa abinda zai fadi yayi cus ya tsani karya and ya tsani yinta da bakinshi Mom tace “did you know how important yesterday was for Royal Family kuwa? Kasan mekayi Riyad? An nemeka an rasa, Baffan ka Mai babban daki,
su Kabeeru duk ansan baka gida narasa mezance? Wani dalili yasa mukaje Umara da wuri dan mudawo kayi salla da mutanenka ayi hawan salla dakai right? Kasan kalan tijaran da abin kunyan daka jamin kuwa”? Runtse idanu yayi yama rasa mezaice ahankali yace “I
will handle it Mom wani important work ne yatasomin, I can create another event at my leasure time kiyakuri, its work” “important work da ake fita da sassafe adawo by 5 na asuba are you out of your mind Riyad!” Mom takirashi azafafe dayasa yasauke kanshi k
asa tace “banso na zargeka the first time da matan ka tai accusing naka fushin dakayi yasa ban yarda ba but bari kaji idanma wata kake nema wlh wlh dukda kana sarki baka isa ka karomin aure ba!” Ahankali Riyad ya kalleta Mom tace “yes! Haleema is the only
daughter Inlaw dana yarda da ita cus yarinyar nan worship me sama da uwarta data kawoni duniya, ban yarda da karo aure ba azo arabani da d’ana ba! Aurenka is just a year now na auramaka yarinya datake da komi kyawun sura, good tsatso, oxford graduate, full
package ce Haleema har yau ka kasa mata ciki ragon banza ragon hofi kaman ba jinin Baba Ali ba, nagaya maka idan baka dena all this abubuwan ba wlh zan mugun saba maka, yau Haleema na period still ka kasa mata ciki this month again yawo kake a duniya don’
t allow me to face you fa Riyad nafara bin lamarinka ina binciken ka, look at me nakasa bacci all because of you gadin dawowanka nake eh why are you doing this Riyad yaushe kadawo mara jin maganata”? Wani iri dayaji yasa ahankali yace “Mom kiyakuri” mugun
kallo ta watsamai
tawuce tafice daga flat din, shikuma ahankali yawuce bedroom dinshi wanka yayi yayi salla sannan yadan kwanta bawani bacci yayi ba around 8 yatashi yadauki wayanshi yakira Munir sannan yashiga wanka yafito yaji Munir a falo yana waya shir
yawa yayi cikin wani mahaukacin farin gizna yasa hula ya Allah hula yamai kyau, yasaka wani bakin takalmin Berluti, ya daura agogon Vacheron Constantin a writs nashi, ya manna wani Carrera black glasses a idanunshi Ya Allah kaga Riyad saika kara kallonshi
saukowa yashigayi Munir ya tsare shi da ido yace “wannan gayun ina zamu haka!?”
Kin magana Riyad yayi yana karasa zuwa falon ya jefamai car keys Munir ya chabe yana mikewa tsaye suka fito tare mota sukayi suka shiga Munir yatada motan yace “ina zamu
”? Ahankali Riyad ya sauke ijiyan zuciya he’s just torn between Mom dinshi and Mama, yana tausayin Mama and he feels obligated to help them, Rashida batada kowa, and he promised kanshi kafinma ya gano Rashida cewa he will helped the girl, he’s doing this f
or the girl that saved life nashi, murya chan kasa yace “I’m sorry Mom” kallonshi Munir yayi jin abinda yafadi hakan yasa ahankali yace “wajen Baba Buba zamu” dasauri Munir ya kalleshi yace “Baba Buba? You mean Baban Ammi”? Dauke kai Riyad yayi ahankali ya
ce “yes Kakana!” Tada motan Munir yashigayi mamaki yagama kasheshi yace “Riyad as far as I know I can’t even remember the last time kaje ka gaidashi, ni banmasan kasan yana existing ba” wani iri fuskanshi yayi saikuma ahankali yace “i will change from now”
fita sukayi saikuma chan Munir yace “mezai maka? You’re sounding kaman you need something from him?” Shiru Riyad yayi na kusan 5minutes chan yace “aure nakeso ya karbanmin! I want to Marry Rashida!” Wani burki da Munir yaci kan titi saida yakusan creating
hatsari yaja motan da gudu yana gangara wa gefe yakalli Riyad daya ciro wayanshi yana dubawa jin karan text message daya shigo wanda yaga na Haleema