Showing 36001 words to 39000 words out of 144199 words
morning Ma dazu nazo nakawo muku breakfast naga kuna bacci natafi dashi dan karyayi sanyi yanzu zanje nakawo muku” tawuce tafita daga wajen kofan akunbure Rashida tace “Mama kicemai yasa a sallamemu
mutafi asibitin mu” dan juyowa yayi daga inda
Yake yazuba mata ido dauke kai tayi strictly yace “Dr yace 3days Mama zatayi anan and hakan ne zai faru” dasauri Mama tace “Riyad kaga ai dawainiyan zaiyi yawa ta ina zamu sami kudin biyanka? Dan Allah ka
sa asallamemu naje general dana saba zuwa kaji, Allah yamaka Albarka Allah yakara daukaka” daidai lokacin aka kawo abincin breakfast ne omlete da bread toast sausage tea dakuma bowl na fruits yarinyar ta saukar dama da Mama wajen ijiye abinci kan gado sann
an takai dayan abincin kan table sannan takalli Riyad tace “Sir do you need anything”? “No thanks” yafadi atakaice, Mama ta kalli Rashida dake tsaye kikam har lokacin awajen kaman mai gadi tace “zokiyi kari kitafi school don’t even tell me bazaki ba” kaman
zatai kuka tace “Mama ni banso naje wazai zauna dake natafi” “I will be here with Mama” dağa Mama har Rashida dukansu kallon Riyad sukayi, hakanan Mama kawai taji tanason natsuwan yaron, abin yana mata ma kaman tasanshi batason tai rubbing in his face hak
an yasa tai murmushi tace “to kinji Riyad zai zauna yatayani hira zoki ci abinci kitafi school kinyi katti already banson kina fashi a school kije gida ki shirya kitafi” bataso taje school ba but abinda yafima damunta is wannan mutumin dayakeyi kaman irin
ya sansu din nan ko su yan uwa ne saiwani shishigi yaje musu mutumin da shekaran jiya ta sanshi, batason tai gardama sabida Mama batada lafiya hakan yasa ta taho wajen gadon gefen Riyad ta ballama jakan abubuwan dayakawo harara karaf akan idanunshi sannan
tadauki jakanta dake wajen ta taso tajuyo hada ido sukayi tadauke kanta tajuya Mama tace “abincin fa” akufule tace “ni bazan ci ba” tawuce wajen wardrobe na dakin taciro kayan jakan an Mama daya kawo ta maidasu ciki kudin taboye karkashin kayan sannan tawu
ce tai hanyar kofa tace “natafi” tabude kofan tafice ijiyan zuciya Mama tasauke tasa cokali ta a abinci tace “I have a very stubborn yarinya Riyad” dan murmushi kadan Riyad yayi baice komiba, Mama tai shiru kaman mai tunani tace “she’s all abinda na malla
ka aduniyan nan” saita dauki fruits takai bakinta tafara taunawa sai kawai tafashe da kuka as if she’s holding on to something ahankali Riyad yace “Mama stop crying she will stop being stubborn soon duk yarinta ne, zata dena nan gaba, stop crying kinji Mam
a is not good for you zai hanaki warkewa” ijiye spoon din tayi takai bakin hijabinta ta goge fuskanta tace “ciwo na bana warkewa bane, HIV gareni Riyad” tadanyi murmushi tace “I don’t even know why nake fadamaka nasan kariga kasani Rashida tacemin agabanku
abokiyar aikinta tace inada shi” tai shiru sai kuma ta zufar da iska dağa bakinta tace “I’ve caused Rashida pain tun tana ciki na, yarinyar nan tayi girma cikin bullying din society yar fasika yar mazinaciya yar me HIV so sometimes I don’t even blame
masi
fa da fadan da stubbornness nata society shaped her to be that way dole tai finding means na yanda zatai surviving.
Mama takara shiru saikuma tasa hannu tadauki bowl din fruit din tarike tadauki spoon tadau lemu zatakai baki is as if akwai so many thi
ngs acikin zuciyanta dake damunta tace “wlh, wlh tunda nake arayuwana bantaba fasikanci ba, inada cikin 6months ina laulayi sosai aka kaini hospital akamin gwaje gwaje the next thing inada HIV, aka gwada Mijina baida shi, kishiyata ma baidashi babu wanda y
a yarda da magana ta, Mijina ya koreni, yamin koran kare, nakoma garinmu dayake dagani sai yayana iyayenmu suka haifa shima ya koreni wai bazan jamai abun kunya ba yana babban mutun a kauye karnazo naraba ma kauyensu kanjamau, haka nai garari aduniya da ci
ki ajikina” Tasakeyin shiruuu tana kallon bowl na fruits din tace “har yau har yau bansan tayaya nakamu da HIV ba Riyad, haryau bansani ba” saikawai tafashe da kuka dayasa idanun Riyad sukai ja yasauke kanshi kasa Mama tabashi tausayi and wlh he believed h
er cus you can see honestly a maganan ta, her body language, maida bowl din tayi ta ijiye tace “cikin garari na haifi Rashida, komi nawa saida na saida just to sustained bata madara dan ban bata nono ba haka likitoci suka gayamin, ina zuwa clinic lokacin d
a karfina nafara aikace aikace ina goyata ahaka nasata school ta taso tanada ilimi har yar baiwa ake kiranta lokacin, cikin wahala sosai Rashida ta tashi, ba gatan uba ba gatan yan uwa, just ni kadai takedashi, tun batasan menene HIV be sabida yanda jama’
an unguwa ke constantly singing dinshi akanta tazo tasan menene shi, tana wajajen JSS1 karfina yasoma gasawa as small as that girl sai ita tasoma zuwa gidajen danake aikatau tanayi amadadina nina zauna agida sabida rashin lafiya tundaga lokacin kawowa yau
Rashida dakake gani itace ci na, sha na, suturata, wajen zamana, magunguna na, kudin makarantan ta da komi, anywhere da zata samu aiki tayi she wants to go sabida batason taje taroki kowa yamana abu, ko an kawo mana taimako bata amsa, she’s 23 but she work
s like a 45yrs old man” Mama tai shiru tasa hannu ta share fuskanta chan tace “Riyad I’ve become a burden arayuwan y’ata, I’ve become a curse in her life, I believe idan na mutu she will enjoy life better….” “Mama!” Riyad yakirata da sauri, fashewa dawani
irin kuka Mama tayi takalli Riyad tana bubbuga zuciyanta ta saman riga tace “I am hurt sabida I have the best daughter a duniya dabana iyama komi kawai nasata a wahala ne, I am selfish Riyad dan dana haifeta dazan iya kaita gidan marayu amman nace nizan ra
ineta ta taso suffering, yara yammata irin ta suna gidan iyayensu akillace nawa na garari aduniya from morning to night bata airport, bata shagon abinci, bata hotel tana shara da wanke wanke da wanke bayi just to make ends meet, so I am selfish Riyad” Mam
a tafara sheshekan kuka da kawai kasan matan nan ta tara abu dayawa azuciyanta ne tace “na zaman ma Rashida alakakai arayuwa, na zaman mata annoba, sabida ni kullum aiki take, kowace yar budurwa na gidan iyayenta na jin dadi iya yen na nemo abinci su bata
taci ni tawa ke gararin duniya ta nemo tabani naci, I’ve burden my poor daughter, I don’t deserve to be her Mother wlh I do not!!” Tashi Riyad yayi ahankali yazauna bakin gadon dan kukan da Mama take is getting too much, calmly yace “Mama don’t say that, y
ou are wrong Mama!” Ahankali yace “kinsan yanda yarki ke sonki kuwa?” Saikuma yasa hannu a aljihunshi ya ciro handky yamika mata yace “goge fuskanki Mama nabaki labari” da kyar Mama tasa hannu ta karba ta share fuskanta tass takalli Riyad da jajayen idanun
ta, dan murmushi yayi just to calm her down but jiyake kaman yamata kuka shima yace “Mama all abubuwan dakike tunani akan yarki is totally wrong cus I see complete opposite of abinda kika fada” dan shiru yayi kaman mai tunani chan yace “all I see a idanun
yarki is you are her motivation, her inspiration, her strength, her confident, Mama kece dalilin dayasa yarka is strong! Fearless and resilient, bold, I witness how she fought with her soul sabida ke Mama!” Dan murmushi Mama tayi ganin haka yasa Riyad yace
“Mama ke kinga
yanda tayi ne ai harni namiji saida na tsorata kartazo ta hada dani” daidai lokacin Mama ta kwashe da dariya yanda yayi maganan was sooo funny, ganin tai dariya yasa cikedason kwantar mata da hankali yace “Mama karki taba tunanin ke burden
ce arayuwan ta ko curse all I see is kece the whole entire reason na existence nata, Mama yarki na sonki fiyeda tunaninki and duk yaran dake son iyayenshi bata taba daukansu koya kallesu a matsayin wahala kowani abu trust me Mama” murmushi Mama tayi tana k
allonshi har cikin ranta taji sanyi da maganganunshi yace “idan you want her to keep being her ki warke kiji sauki sabida hankalinta ya kwanta Mama inba hakaba rashin lafiyanki will shatter her tiny little heart I’m sure ko’ina take yanzu hankalinta rabi d
a kwata na kanki she might not concentrate ko a school right”? Gyadamai kai Mama tayi ahankali saikuma chan tace “nagode Riyad, you made me feel good” murmushi yamata yace “kici abincin ko zakisha yoghurt”? Gyadamai kai Mama tayi freely kaman ta sanshi da
dadewa kawai saiya sauka daga gadon yabude ledan daya kawo yaciro komi yakawo ajuwa dates, ruwan Zamzam babban gora dakuma yoghurt, cup ya dauka na tea da aka kawoma Mama yaje ya zubar Mama sai binshi da kallo take ta natsu da yaron kaman tasanshi da chan,
yataho da cup din ya tsiyaya mata yoghurt din aciki yabata karba tayi ahankali tace “bani dabinon” dasauri yabude daya yabata ta karba yadawo ya zauna tashiga sha tanacin dabinon wlh haka ya zauna da ita sai hira suke kaman sun san juna har Dr yashigo yad
ubata yadan shiga hiran shima na 5min kafin yawuce yatafi wajajen zuhur yafito yatafi masallaci ana idarwa yadawo yazauna Mama tace “bakaci komi ba” cikinshi yataba yace “kuma yunwa nakeji sosai Mama tea kawai nasha dazan fito” dasauri Mama tace “tashi kaj
e gida kaci abinci dan Allah” zaiyi magana aka bude kofan dakin da sallama Rashida ce tana sanye dawani material ja dogon riga ne har kasa ta yafa gyale baki kayan sun mata kyau sosai ta goya jakan school abaya da pink crocs din nan akafanta sai wayanta da
ke hannunta tana gumi a goshi dan da kafa tazo gashin gaban kanta duk sun kwanta, ko kadan batasan zata ganshi ba ganinshi yasa ta hade rai sai kawai ta shigo ta ijiye jakanta kan kujera tazo ta gefenshi takai hannunta da sauri ta taba goshin Mama tace “Ma
ma ya jikin meke miki ciwo yanzu”? Dauke kanshi yayi daga kallonta Mama tace “lafiya na kalau” da idanu ta nuna mata Riyad hakan yasa ba yabo ba fallasa tace “sannu” wayanshi yaciro yashiga dannawa Mama tamata dakuwa da hannu hakan yasa ahankali tace “ina
yini” shiru yayi chan yace “fyn” sai shegen jiji dakai sabida yaga yanada hotel halama na babanshine ba nashi ba tafadi aranta, maida wayan yayi a aljihu yamike tsaye yace “Mama bari naje”dasauri Mama tace “nagode nagode Riyad Allah maka Albarka nagode kaj
i saika dawo agida Mama” “zasuji” yayi maganan yana juyawa yawuce yafita wucewa wajen wardrobe na dakin Rashida tayi taciro kudin tarike a hannu tace “ina zuwa Mama” kafin Mama takirata harta bude kofa tafita daga dakin dagudu tabishi abaya ita bama tasan
sunanshi ba hakan yasa ta kasa kiranshi gashi wayanshi na kunne har parking space yabude mota ya shiga mota yana kokarin tadawa tai knocking glass din hakan yasa yasauke glass din kasa ya zubamata mayun idanunshi haka nan taji gabanta yafadi kawai saitaji
muryanta ya makale, dan gyaran murya tayi kadan duk yana kallonta sannan tadago hannunta dake dauke da kudin ta mikamai yabi kudin da kallo da aka daure da lobari sannan yajaye idanunshi dagakan kudin yazuba mata manyan idanunshi still baice komiba aranta
tace “amman anyi dan wulakanci anan” saikuma ta daure ganin kallon kudin me yake mata tace “150k ne nan, sauran kudin dak
a kashe I will pay you back small small” dauke kanshi yayi daga kallonta ya kunna motan kaman wanda akace dole yayi magana yace “keep y
our money ban bukatanshi” jitayi ranta yafara tafarfasa sabida yanda yayi maganan a wulakance ta kalleshi tace “nikuma ban bukatar taimakon ka ko angayamaka i need your help to take care of my mother ne”? Da kokarin yin reverse yake but jin maganan ta yasa
ya dan dakata yakalleta yace “you need all the help Rashidahhh!” Faduwa gabanta yayi yanda yakira sunanta saikuma amsan daya maida mata yadawo
mata wani irin sparking taji tanayi zatai magana taga yayi reverse abinshi yana kallonta yana saka wani bakin gl
ass a idanu sannan yajuyar da kan motan yafice abinshi kaman ta kurma ihu takeji
💫
SANYI DA ZAFI
💫
✍
🏻
M SHAKUR
EPISODE 1
️
⃣
6
️
⃣
WHEN WAS THE LAST TIME KIKA SAYI SABON PANT?
🤭
TALK TRUE
BRA DINKI SUN KOMA RUWAN KASA TSABAGEN SAWA
KULLUM
😒
TO IDAN NACE YAU NAKAWO MIKI HABISHMA UNDERWEARS FA
👙💃
SUNA SAIDA PANTS, BRAS, NURSING BRA, MATERNITY GOWNS, NO LEAKAGE PANTS NA PERIOD, KAYAN BACCI DA SAURANSU
🔥
SUNADA MOST AFFORDABLE KAYA GA VERY CHEAP DELIVERY NATIONWIDE GO AND BUY NOWWW
W!!!
https://chat.whatsapp.com/KGCjEvBSvUk3TY9ZHC2iWv
Rashida tadade awajen tsaye ranta na kunan wulakancin daya mata sannan takoma ciki Mama tace “ina kikaje”? Kudinsu ta nunama Mama tace “naje rage kudin daya kashe mana ne amman yaki kulani” yanda ta
ke maganan kasan ranta abace yake Mama bata cemata komiba idan sabone tasaba da halin Rashidan nan na batason ataimakesu, itafa kawai bataso ne sabida gori da wani abu dazaije yadawo.
Har dare duba Mama ake akai akai ana zuwa auna BP da sai sauka yake ah
ankali ahankali, kawai Mama is at stage da batason damuwa da wani abu dazai tsoratata ko tadamata da hankali ko kadan, tare suka sauko sukai isha’i suna idarwa tazare hijabinta ta ijiye nan kan dadduman yanda kanta kemata nauyi sabida jiya batai bacci ba j
iya batasan lokacin data wuce tahau kan gadon ta shige cikin chan bango danta barma Mama dake azkar space nata, taja bargo ta rufa ko 1min bata karaba sai bacci tafara jan munshari juyowa Mama tayi dagakan dadduma ta kalleta sai kawai ta cigaba da jan char
binta tana zikiri, knocking akayi tareda budo kofan Mama tace “bismillah” ahankali ya shigo rikeda basket na kayan abinci wannan karan yana sanye da jean da riga dasukamai kyau, dasauri Mama tace “Riyad kaine sannu da zuwa” zata yunkura dasauri yace “No M
ama karki tashi” yataho inda take ya duka basket din ya ijiye yace “abinci nakawo miki Mama na gida, nasan abincin asibiti ba dadi” murmushi Mama tayi tace “sannu da dawainiya Riyad, sannu Allah saka da alkhairi, ni bandama bakin maka godiya again” dan sat
an kallon Rashida yayi daya hango a gado tarufa da bargon gadon sabida AC amman kana ganin fuskanta karaf a kan idon Mama dauke kai yayi dasauri daga kallonta yamike tsaye yace “Mama bari naje” dasauri Mama tace “nagode Riyad saida safe ayi tuki ahankali”
“Toh Mama” yafadi yajuya hakanan yasami kanshi da sake kallonta yana tafiya harsaida ya bude kofa sannan yajuyar da kanshi ya kalli kofan yafice Mama tadanyi murmushi kadan tareda bude kulan, she just feel wani irin strong trust for Riyad connection that s
he feels towards the boy yawuce misali, bude kulan tayi taga tuwo da miyan kuka ga man shanu da yaji a gefe da namomi sai kuma 3rd kulan pepper soup ne, shiru tayi tana kallon abincin tana tuna rayuwan datayi abaya ire iren abincin nan sune cimarta dan abi
ncin da Baban Rashida yafici kenan,
he always complements abincinta especially pepper soup yace baitabacin pepper soup mai dadin nataba, spoon tadauka ta debo naman takai baki wato duk kalan dadin rayuwa da mulkin dakake ciki idan Allah yaso kwacewa it tak
es seconds yayi hakan, alokacin bata taba sanin zatai rayuwan da abinci zai gagaresu ba! Ijiyan zuciya ta sauke sai kawai ta ture tunanin kafin kanta yafara ciwo.
Mota Riyad yawuce da Munir keciki yana jiranshi yabude gaba yashiga Munir yatada mota yace
“hope she’s feeling better tunda you don’t want me to go with you” yatsine fuska yayi yace “thanks for the food daka karbomin daga wajen Ammi”baicemai komiba suka wuce gida, ta side nashi suka shiga as usual, parking Munir yayi yawuce yafita dan yaje side
nasu shikuma yawuce flat dinshi, zaune yaga Mom afalo tana ganinshi ta taso da saurinta tazo wajen kawai ta rungumeshi saikuma ta dago tahau taba fuskanshi tace “you have not been eating Son, look at you, duk ka rame” ahankali yace “I’m fine Mom” waje yas
amu ya zauna Mom ma tazauna tace “kayakuri kayafema Haleematu is not her fault banson kayi fushi da ita over petty mistake, she’s just 25 yanzu so kagani she’s still a small girl, kishi take batason ka kula mata which nayi supporting hakan” kaman bazaiyi m
agana ha saikuma yace “Mom she needs to learn to respect my privacy, tadena bincikamin kaya and tadena…..” yadanyi shiru Mom tace “tadena me?” Baki yabude saikuma yayi shiru sai chan kuma yace “tadena sharing my private affairs with my Mom” dakuwa Mom tama
i tace “she shared private affairs naka dani da duniya tai sharing? Zanje nagayama duniya baka iya kwanciya da matanka kullum ne”? Lumshe idanu yayi sai kawai ya kalli gefe duk Mom na kallonshi sai kawai ta mike tsaye tace “if you don’t want that then kaim
a do the needful, kama yarinyar nan ciki kagani, I just need heir to the king, gabaki dayan masarautan nan jira ake aga matarka ta haihu so kake ace ita juya ce? Yanzu gashi kayi fushi kabar gida 2 nema ko 3days yanzu bakuyiba, I will tell her to come now
kuma wlh kamata maganan fadan nan saina sabamaka umarni na baka, tarayya nace kuyi kui bacci good night” tai maganan tawuce tana fita daga daki yabita da kallo wondering wat happened? Mom bata damunshi ada tana duk abinda yaga dama yanzu ko she dictate eve
rything. Tashi yayi ahankali kawai yafada bayi yashiga wanka fitowa yayi ya shirya cikin pajamas yadan gaji so he just wanna sleep kwanciya yayi yana kashe wuta yana ji akai iso