Showing 39001 words to 42000 words out of 144199 words
Sarauniya zata shigo ta telecom ana neman izininshi dan barinta danna boturin
yayi alamun a barta, da saurinta Haleematu ta shigo taci gayu tasaka gold alkyabba wucewa ciki tayi da sallama ta shiga bedroom nashi dayayi sanyi sosai ga duhu hannu tamika zata kunna wutan strictly yace “karki kunnamin wuta” da sauri ta tsaya saikuma aha
nkali tashiga cire Alkyabban wasu arnan kayan bacci tasaka tataho ahankali ta hayo gadon kawai ta rungumeshi tana manna boobs dinta awuyanshi tace “I’m sorry Ranka shi dadi bazan kara maimaita kallan laifin dana maka ba dan Allah ka gafarce ni kaji”.
Kasa magana yayi yay shiru dago kanta tayi takai hannunta kan gefen fuskanshi ta shafa tace “amin afuwa akulani” tashiga shafa fuskanshi ahankali zuwa kirjinshi zuwa kasa daidai zata kai hannun wandonshi kawai ya jefata gadon yabita yanajan wandonshi kas
a he don’t know so many things na zuciyanshi harda mara kunyan yarinyar nan he just needs natsuwa kawai ya shigeta tareda sakin ijiyan zuciya sannan yafara ita kanta takasa gane yanason sex ne bayaso ne oho shifa yafi karfin ya nemeki saidai ke kizo, kuma
kikazo ya rikeki kaman mayunwaci wani zubin, saida tafara kabar da hannayenshi akan boobs dinta sabida yanda suke mata shegen zafi yau dan he’s handling her very rough but yaki yau yabata wahala saida tafara tureshi amman cinta yake chan ya kankameta yafar
a numfashi da karfin gaske ahhhh! Uhmmmmm! Assshhhh! Ya feso ciki sannan yasaketa
dasauri yatashi yawuce yafada bayi wanka yayo kawai yafito feeling calm ya kwanta sai bacci.
Wuraren 7 Mama ta tursasata dole taje gida ta shirya ta sanar da Baba Liman ba
tada lafiya sannan ta tafi school karta kara latti bataso tabar Mama ita kadaiba amman tawuce ta tafi, yau in patient pediatric ward tayi aiki the kids loves her, she’s so gently and sweet with them har sauran yan group dinta ma were jealous hakadai tai ai
ki har 1 tai salla ta tafi tadawo hospital har dare Riyad baizo ba suna zaune kan dadduma Mama tace “yau Riyad shiru” tabe baki Rashida tayi tace “sai kace daman kin sanshi daga wani waje ne ni wlh bakiga yanda nakejin haushin sa ba na tsanes……” wani kall
o da Mama tamata yasa ta hadiye maganan kawai ta tashi tawuce ta zauna akan kujera tahau duba log book nata tana yan karance karance, tadauki book tana karatun everything datayi takuma koya tunda bata samu taje library ba sabida Mama, anan kan kujeran tai
bacci.
Yau dadi takeji za’a sallamesu Mama tace “wai bazaki school bane” dasauri tace “Mama Dr yazo ya sallame mu zan kaiki gida saina tafi ai nadauki permission a hospital” Shiru Mama tamata wajajen 9 Dr yazo yakalli Mama dayaga har hijabi da kaya ta c
hanza sun gama arranging komi yace “Mama yanzu kin gaji damu zaki tafi ki barni”? Dan dariya Mama tayi tace “ai asibiti ba abun so bane likita dan haka zan tafi in barka fa” dariya yayi sosai yaduduba Mama duk Rashida na kallon abinda yake da manyan idanun
ta kaman za’a Mamanta wani mugunta yace “Alhamdulillah Mama BP ki yasauko Mama, dan Allah ki rage tunani kinji” yajuyo ya kalli Rashida yace “makesure baki barin Maman ki na yawan tunani, da shiga damuwa da stress da tashin hankali none of abinda na lissaf
o is good for her, she needs to be happy all the time, Mama take your drugs akai akai kinji Mama” gyadamai kai tayi sannan yabama Rashida takardan sallama yaced “you can go now, mun sallameta everything has been cleared by Riyad, ga magungunan ta nan bari
namiki bayanin yanda zatasha” yashiga yima Rashida bayani gyadamai kai tayi tace “thank you” murmushi yayi yace “Mama yarki kaman Balarabiya akwai wani akasa ne idan babu kowa ina kam…..” kasa karasa maganan yayi sabida turo kofan da akayi babu ko knocking
duk suka juyo Riyad ne, yasaka wani ash color shadda mai haske yana wani irin kamshi mai dadi dake banbanta shi da mutane da dama, dasauri Rashida tadauke kai daga kallonshi mugun haushinsa takeji, takalli Mama tace “Mama tunda na hada komi bari naje na n
emo mana keke napep” kafin Mama tabata amsa ma tajuya ko kallon Riyad batayiba tabi ta gefenshi tafice, Dr yace “ahh Riyad kaine barka da zuwa” adikile yace “yauwa” dan kallonshi Mama tayi bata tabajin irin muryan nan tattare dashi ba, kin kallon Dr yayi y
awuce wajen Mama yace “Mama ina kwana nazo nakaiki gida” yakalli kayan dasuka hahhada yaduka ya kwasa duka da kulolin yafice Dr yabishi da kallon Mamaki, aranshi yace “who are this people to Riyad cus this is just more than help akwai wani abu akasa, look
at the way he’s serving them” saikuma yakalli Mama yace “Mama Allah kiyaye hanya” yawuce yafita shima, shiru Mama tayi kaman mai tunanin wani abu sai chan tai murmusa kawai, shigowa yayi yazo har wajen gadon yace “Mama can you walk? Ko in dauko kujera”? Da
n murmushi tayi tace “haba zan iya tafiya Riyad” saukowa tayi daga gadon ahankali tafara tafiya yana kaffa kaffa da ita dudda bawai riketa yayi ba Mama ta rame sosai kaman iska zai kadata tafadi sunyi tafiya sun fito cikeda kulawa yace “zaki huta Mama?” Wl
h har cikin zuciyanta tajejin Riyad yanzu, he’s caring and just too protective da sauri tace “a’a bangajiba da karfina fa muje kagani” murmushi yayi suka fito har wajen mota baya yabude mata dayake jeep ne sai alokacin ya taimaka mata ta shiga ta hanyar da
n dukawa ya nuna mata shoulder shi yace “dafani ki shiga” kallon shaddan jikinshi kalkal Mama tayi saikuma ta kalli hannunta dudda bawai datti bane a hannunta amman saitace “kai haba karna bata maka kaya” ahankali yakai hannunshi yakama nata yadaura
akan s
houldershi yana rage tsayi yace “Mama kibata duk albarkanki ne” ahankali Mama tai murmushi kafin ta dafashi da kyau ta daga kafanta ta taka step din ta shiga motar yana kallonta yace “are you comfortable Mama” gyadamai kai tayi tace “yes Riyad thank you” d
aidai lokacin Rashida na shigowa hospital din tana cikin wani empty keke napep ta hangosu, azuciye ta sauko ta taho wajen daidai yajuyo, chak ya tsaya yayi folding hannunshi a kirji tundaga kan kafafunta yake kallo dake cikin wani bakin flat shoe daya gama
mutuwa but dudda haka kafanta ya haska flat shoe din, zuwa skirt dake jikinta na atampa da pink hijabin data saka mai hula ya tasya mata a guiwa, tana zuwa ta tsaya agabanshi cikeda masifa tace “bakai zaka kaimu gida ba nariga na kira keke” wani banzan ka
llon raini yamata yace “then saikije ki sallameshi” yanda yamata maganan kaman ta kurma ihu mutumin nan dan bala’in rainin wayo ne sabida yaga yanada kudi da hotel shine zai dinga ma mutane magana yanda yaga dama, wai ina ruwanshi dasu? Cikin fushi tace “n
ace maka kafito mini da Mamana daga motan ka, wayasani ma ko dan yankan kaine kai tunda sai shegemana kake” wani kallo yamata sai kawai yawuce yabude mazaunin direba ya shiga ya zauna itakuma ta shiga kiciniyan bude kofan back sit, da hannu Riyad yakira m
ai keken da sauri ya sauko yazo wajen yace “gani yallabai” kudi dayawa yazaro daga aljihu ya mikamai yace “gashi kaje” karba yayi yahau godiya Mama tai murmushi ciki ciki dan duk tana kallon draman tai kaman batasan sunayi ba making sick and tired face, da
nna glass na window tayi takalli Rashida dake tsaye tana kallon Riyad kaman zata iya fada dashi akace tayi, Mama tace “shigo muje kina batama Riyad lokaci zaije aiki fa Rashida” kallon Mama tayi har idanunta sunyi ja akufule tace “kuje ni bazan shiga motan
ba” Mama na kallonta tace “zan saba miki fa wlh, zoki shiga mota muwuce” kallon Mama tayi bataso ta batama Mama rai yasa ta danne zuciyanta da kyar ta zagayo harta bude kofan baya Mama tace “tunda ga direba kin samu ko dole ki shigo baya” wani sweet smile
Riyad yasaki ya gyara fuskanshi da sauri yana kallon waje kaman baisan anayi ba, kaman tayi ihu Rashida ta maida kofan tarufe takoma gaba tabude kofan ahankali tadan kalleshi ganin waje yake kallo abinshi yasa da kyar tashiga ta zauna ta jawo kofan tarufe
tana harare harare, murmushi yayi yatada yajuyo yadan kallo Mama da tausassan murya yace “Mama are you comfortable? Natada motan” wani irin murmushin dadi Mama tasaki tace “I’m comfortable d’ana muje” wani irin zafi Rashida taji aranta yanda Mama takira R
iyad danta kawai saita ciro wayanta ta manna earpiece tasa a kunne, tada motan Riyad yayi suka tafi baya wani gudu sosai, Mama sai hira takemai kaman tasanshi hakan yakara tunzura Rashida dudda batajin mesuke fadi but tana ganin bakin Mama na motsi, har an
guwansu hira suke sai kallon motan ake a kofar gidansu yayi parking ya bude kofa ya sauko yabude baya Mama ta sauko ahankali yabude booth ya kwaso bags nasu Mama tace “key na bakin jakan” takai hannu tasa blavk jakan aljihun taciromai tabashi yana sane yas
an bata iya bude kofan motanshi ba ya shareta shiga da Mama ciki yayi sai kallon gidansu yake koina a gyare tsaf zaunawa Mama tayi yace “bari naje Mama Allah kara sauki” Mama tace “nagode nagode Allah maka Albarka, wai ina Rashida ne hala ta wuce wani waje
” baice komiba yawuce Mama tabishi dagodiya dayake motan tinted ne baya iya ganota but yaga yanda motan ke motsin ana bubbugata yayi kaman bai saniba yawuce yabude kofa yashiga ya zauna batare daya kalleta ba yace “wat are you still doing in my car”? Akufu
le tace “inba dole ba mema zai kawoni cikin your so called car”? Still yaki kallonta yace “get out!” Kaman yana magana dawata dabba kirjinta tafarfasa yake tace “ka budemin kaga idan nakara wani numfashi a motan naka” dan kallonta yayi strictly yace “who a
re you to make Riyad work for you”? Mamaki ne yakashe Rashida irin what exactly guy din nan thinks of himself ne, tadai daure ta danne zuciyanta da kyar tace “to ai ban iya bude kofan bane ni” dan juyowa yayi yayi facing nata yace “then learn to soften mur
yanki and ask for help politely miss” ido cikin ido take kallonshi ya zubamata mayun idanunshi dayasa kawai taji jikinta namata wani iri, duk yanda taso ta daure tacigaba da
kallonshi itama saita kasa tadauke idanunta dan kasa jure kwayar idanunshi tayi, t
a hadiye wani abu da kyar dataji yaa tsayamata a wuya tadan runtse idanu kai kasan she’s about to say komene zatace ne out of compulsion tace “kadan budemin kofan motan nafita” sosai yake kallonta sabida yanda kawai yaji muryanta pierce his heart, this is
the first time tunda ya santa takemai magana softly but da gangan dan ya kureta yakaita bango yace “soften your voice more and add please cus no one command Riyad!” Da sauri ta kalleshi wani kallo yamata na idan baki fadi ba zanja motata nayi gaba abuna, k
aman tayi ihu takeji shine namiji na farko so far so good tunda ta girman nan ya iya tankwarata yakuma juyata haka, batasan mesa ba batakaimai duka ko kokawa ba the normal ita datuni takaimai duka suyi dambe but shi takasa, agogon hannunshi yakala kirar TA
G Heuer yace “you have 5secs left ko i will go wherever zani u will be here is none of my business” yayi maganan yana kunna motan ma abinshi, wani ijiyan zuciya ta sauke ta sauke muryanta kasa kaman ba ita ba sounding like a Baby tace “kadan budemin kofan
motan” dan juyo da kanshi yayi ya kalleta muryanta is the best muryan mace daya tabaji in his entire life, yanda yake mata wani irin kallon yasa ahankali kaman ba itaba lips nata na rawa rawa tace “p……..p….lease…..please!” sannan ta dauke kai da sauri kama
n tai abin kunya din nan, sabida son yakaita bango gabaki daya shikuma annoyingly and authoritatively yace “good gurl!” kaman wata damusa ta kalleshi for the first time Riyad yasakin mata wani kalan murmushi dayasa taji zuciyabta yabuga rasss! Yana beating
dum! Dum! Dum!! Da sauri ta dauke kai trying to control yanda zuciyanta ke beating takasa, dan tasowa yayi daga sit din dayake ta gefen ido taga ya nufota da sauri ta juyo da kanta ta kalleshi dan kaman zai hugging nata, hada ido sukayi gashi yaki daina k
allonta kaman akwai wani abu dayake son gani game da ita sai kawai lips dinta yahau rawa tawani koma baya da sauri ta manne jikin kujeran kaman zata nitse ciki har hannunta rawa yake barin yanda kamshin turarenshi ke shiga hancinta jinshi dab da ita infact
yadin kayan jikinshi ke tabata ta she was scared, lost, shaking, it was just a freaking reaction jikinta keyi dabatasan na me ba, he could feel heartbeat dinta, he could clearly see kwayan idanunta, this whole fadan nata is just an act! A mask! Hannunshi
yakai ahankali kaman baiso yabude kofan still looking at her ya bude kofan tareda komawa seat nashi ya zauna bude idanunta tayi da sauri he was expecting tamai rashin kunya but saiyaga duk ta dimauce ta sauka da sauri kawai ta maida kofan tawuce ta shiga g
idansu da
sauri sai kawai ya girgiza kai yatada motan yawuce yabar anguwan..
💫
SANYI DA ZAFI
💫
✍
🏻
M SHAKUR
EPISODE 1
️
⃣
7
️
⃣
KINSAN YANDA AKE JIYAR DA MIJI DADI? KINSAN YANDA AKE SA ME GIDA KUKA AGADO? KINSAN SIRRIN SARRAFA TANTAKWASHIN
DADI? KIN IYA HATSABIBIN KUKA? MAKIRIN KUKA? SHEDANIN KUKA DA AKEMA MIJI? KIN IYA STYLES? KIN IYA KISSA???
JOIN INTIMACY CLASS DINA WITH JUST 5K KI KOYA
🔥
GROUP DIN TSAWON SHEKARA DAYA NE KIKA BIYA 5K BAKI KARA BIYAN WANI KUDI SAI BAYAN 1YEAR JUST TO
DAY AND BE A BADDIE FOR OGA
🙈
CHAT ME UP DON SHIGA
wa.me/+2347012181461
Tana shiga gıda Mamag tace “ke kuma an ina kika tsaya?” Ahankali tace “waje” kawai tashiga ciki zata kwaso kayan abinci dan daura girki Mama tace “kibar girki inada abincin da R
iyad yakawomin har yanzu da zafinsu a kula shi zanci, kizo kije school daganan ki wuce aiki, Riyad yace kidawo” dasauri tafito daga dakin ta kalli Mama tace “Mama nifa yau na dauki permission bazanje school ba” saikuma ta taho ta zauna wajen Mama tace “Mam
a wai kinsan mutumin chan ne”? Mama na kallon kwayar idanunta tace “wani mutumin”? Cikeda mugun hali tace “shi wannan mutumin daya kawomu naga kunatayi kaman daman kunsan juna ne tun chan” dan murmushi kadan Mama tayi tace “a’a amman kawai zuciyata ya nats
u dashi kaman na sanshi daga wani wuri, kema kinsan dawuya nake natsuwa da mutane amman shi kawai yayi fuce araina, mutumin arziki ne mutunci da dattaku, yanada halaye da dama nagari, bantaba gani a idanunshi yamin kallon mai wata cuta ba, gakuma yanda yab
iya kudin asibiti akamin komi, wanda yamaka Akhairi kasoshi” ranta adan bace tace “Mama ni na tsaneshi” baki Mama tasaki tana kallonta ganin da gaske take, yunkurawa tayi tace “kuma konawa ya kashe miki a asibiti saina biyashi alkawari ne ko zanyi shekara
dari ina neman kudin” dan dariya Mama tayi tace “zo ki juye abinciccikan ki wanke kulolin nidai fitina’u” wucewa tayi ta kwasa batai musu ba haka dai tai aikin komi Baba Liman ma yashigo gaida Mama wuraren 1 ta shirya ta tafi aikin sabida yanda Mama tace “
saitaje” ga mamakinta ko kallon banza Madam bata mata ba hakama sauran ma’aikatan dudda bataga Hussy ba, kin zuwa office na Riyad tayi tadaiyi duka ayyukanta idan tana gaban desk aka kira ana neman cleaner a so so room ta taje, harta tashi by 6 bata ganshi
ba bakaramin dadi tajiba ta tafi gida.
Washegari da sassafe ta tafi hospital nasu yau pediatric surgery departmant zasu to watch not to do itada team dinta zasu, direct tawuce inda suke ijiye bags nasu ta ijiye aka dan musu lectures kadan sannan tawuce
tashiga shirye shiryen shiga surgery tsayawa tayi tana wanke hannunta wata tazo itama ta tsaya kusada ita tai murmushi tace “Hi” saikuma ta kalli Labcoat nata tace “Rashida I’m Maimuna but Maimoon ake cemin, tun ranan monday nake noticing naki, can we be
friends pls”? Dan tsayawa Rashida tayi tana kallonta like a weirdo dasauri Maimoon tace “please” dan lumshe ido Rashida tayi yarinyar seems very cool and calm ahankali tace “I don’t know yanda ake friendship gaskiya” murmushi sosai Maimoon tamata tace “I k
now and I will teach you, let’s go” shiga cikin operation room din sukayi duk hannayensu a sama aka sassaka musu handglove ga yaron da za’ama operation din da baifi shekara biyar ba anyi sedating nashi shigowa surgeon din yayi wanda Babba ne bawai yaro ba
aka samai nashi handglove din yawuce surgical table din student Doctors din dasuke su bakwai duk suka tsaya a gefe, Dr yace “yaron nan dake kan table din nan nada hydrocele wazai gayamin procedure da zanbi in this surgery, and ya sunan surgery din”? Maimoo
n ce tafara daga hannu tabata amsa yace “wrong” almost dukansu saida suka bada amsa yace “wrong” yakalli Rashida dabatai magana ba dan ita bata show off ko a aji, yace “make attempt miss” dan ijiyan zuciya ta sauke Rashida confidently cikin turencinta that
is good muryanta kuma makes it sweet a kunne tace “zamuyi Hydrocelectomy surgery to remove the hydrocele daga scrotum din, zamuyi making incision anan…..” tafara bayanin procedure din da sai kawai Dr ya tsaya yana kallonta exactly abinda zaiyi tafadi kama
n ta tabayi, hannu yamikama head nurse yace “scalpel” samai wuka akayi a hannu yarike yadauki marker yamikama Rashida yace “come close” ahankali ta matso kusada surgeon din gabanta nadan faduwa yabata marker yace “draw the line” karba tayi ahankali taja, t
o