Showing 33001 words to 36000 words out of 172989 words

Chapter 12 - MAR’ADAM’S COMPLETE

30 Aug 2026

67

sai na kawo karshen auren nan bayan na gana miki azaba mai rad’ad’in “.ya fad’a cikin zafin rai.”

“bazan ..”! shut up nonsense girl kawai bar nan yanzu kafin na sauya miki kamani guntuwa kawai mara fasali ina magana kina magana sa’anki ne ?

.”

da sauri ta d’auki basket din da babbar kula da qarami yake ciki ta nufi hanyar kitchen ,ajiyar zuciya ta sauke bayan ta shiga kitchen din tasa hannu ta share hawayenta “wani irin mutun né shi da bai da imani haka ?”sam sam zuciyarsa bata gajiy

a da fad’ar bakaken maganganu , gabad’aya ko cikaken minti biyar bai yi da shigowa gidan ba har ya hargitsa mata lissafi .“Oh ni maryam ta yaya zan iya shawo Kan mutumin nan bare na samu kulawar sa ?ya Allah kasan yadda ka jarabeni da soyayyarsa ya al

lah shima ka jarabesa da soyayyata ko dan yaji yadda nake ji akanshi “ta fad’a a fili tana neman inda zata juye abinci “.

“zaman uban me kike yi aciki ?”ammmm uhmm gani nan fitowa ,ta samu wani kwanon silver ta juye abincin haka ma stew din ta bud’e

fridge ta saka bata tsaya wanke kulalin ba ta fito da sauri ta d’auki plet din abinci data fara ci tayi d’akinta tana sauke numfashi .”a natse ya haura sama ya shiga d’akinshi bathroom ya shiga ya sakarwa kanshi ruwa ya jima

ruwa na sauka akanshi sannan ya

fito yazo ya sauya kaya marasa nauyi ya dawo parlour’n kasa ya zauna tare da d’aukar remut ya canza channel zuwa na labarai yana cewa “useless girl kawai babu abinda tasani sani sai kallon abinda bazata samu ba .”

bayan kamar minti goma yaji cikins

a ya fara masa zafi alamun yana bukatar ya saka masa wani abu .”

Wayarsa ya d’auka ya kira d’aya daga cikin masu tsaronsa a gaugauce sale adamu ya qaraso bakin kofar shigowa ya tsaya yana neman izini shigowa “may i coming sir”coming! ya fad’a batare da

ya kalli kofar ba sale adamu ya shigo bakinsa d’auke da sallama kasancewarsa muslim ne “ina bukatar abinci da sigari “okay sir” ya fad’a masa inda yake bukatar yayi masa order din abinci sannan ya mike ya sake komawa d’akinsa bai jima ba ya sauko ya zau

na ya mika masa kudi yana fad’a masa irin abinci da yake bukata “cike da girmamawa sale adamu ya amsa ya juya ya fice daga parlour’n .”

Tsakanin gidan da wajen siyar da abinci babu wani nisa shiyasa bai wani jima ba ya dawo a natse ya turo kofar ya sh

igo dan yasan halin mai gidansa baya son yawon kwaramniyya ,ahankali ya maida kofar ya rufe , wanda tuni shi ata idanunshi a runtse suke yana tunanin mami yana sake jin aransa kamar bai kyauta mata ba ,ko zata iya runtsawa yau “?shi kanshi idan ya tuna

furucinsa gareta yana jin fad’uwar gaba mai tsanani , yana jin ciwo sosai aransa, idan d’an daya haifa ne yayi masa abinda yayiwa mahaifiyarsa yau ya zai ji ?ya tmbyi kanshi .

Cike da girmamawa sale adamu ya ajiye ledodin daya shigo dashi akan dogon k

ujerar din dake gabansa yana cewa “sir gashi na siyo duk abinda ka bukata” kanshi kawai ya iya gyada masa ,sale adamu ya juya ya fice ATA ya sauke idanushi akan ledodi kafin ahankali ya janyo ya fara bud’ewa “yaushe rabonsa yaci abinci daga waje ?”matsawar

yana qasar abincin mahaifiyarsa yake ci amman gashi yau sanadiyyar auren maryam zai koma cin abinci daga waje.”tsaki ya ja sannan ya bud’e robar abinci inda idanunshi ya soma cin karo da shimkafa ‘yar waje da gasashiyar kaza ya fito da robar fresh milk

dana ruwan tataccen inibi .

a natse ya soma ci yana korawa da ruwan inibi kusan kazar kawai ya iya ci da ruwan ininbi da fresh milk bayan ya gama ya kunna sigari ya sha iya shansa ya mike ya rufe koina ya haye sama .”yana shiga d’akin ya cire kayan

jikinsa ya saura daga shi sai qaramin plan pant ya kwanta flat akan katifa yana kallon saman d’akin yana shafa kwantaccen gargasar gashin qirjinsa dake kwance luf luf ,lokacin da zuciyarsa take son hasko masa fuskar mafarkinsa yayi saurin kawar da

hakan ya

sako tunanin mahaifiyarsa ,cikin haka wayarsa ta soma ringing bai mike ba har sai data katse aka sake kira sannan ya yunkura ya tashi ya d’auka yana duba screen din wayar sunan mb ya gani yana yawo ya d’auka ya koma ya kwanta .”

Acikin wayarsu da

mb ne yake koro masa yadda sukai da mami shima dai fad’a yayi masa sosai tare da nuna masa mahimmancinta arayuwarsa, yayi qoqarin tun abun bai yi tsawo ba yaje ya bata hakuri ya nemi yafiyata, ya jima yana waya dashi saka makon baccin daya soma ji ne yayi

masa sallama ya sake mike wa ya kashe wutar d’akin ya bar na bacci guda biyu ya koma ya kwanta ya lullube rabin jikinsa ya runtse idanunshi yana aiyana gobe daga office direct gidan mami za shi ya bata hakuri ko zai samu natsuwar zuciya da kwanciyar hanka

li .”

Lullube jikinsa Ke da wuya bacci ya d’auke masa cak tamkar wutar nepa sakamakon hoton mafarkinsa bud’e idanushi yayi sosai yana sauke numfashi tare da amboton sunan allah “wani iri juyi yayi ya canza yanayin kwanciyarsa sai dai yasan tunda ya f

ara da tunanin acikin irin wannan yanayin ba lalle bane bacci ya d’auke shi sai yayi da gaske.” yayi juyi yafi sau d’ari nan da nan ya soma jin haushin kansa ya kamata ya cireta gbdy arayuwarsa ya samu yayi rayuwa kamar kowani mutun” ko kuma ka maye g

urbinta da wannan yarinyar ba “ wannan tunanin ya fad’o masa arai abinda bai ta’ba ji cikin ranshi ba Kenan sai a yanzu .”

dogon tsaki yaja yana furta “allah karka nuna min wannna bak’ar ranar .”da dai na sota ai gara na tabbata ina mafarkina ,a qalla

ya kwashe sama da wanni biyu kwance ahaka yana juyi da tunani marasa Kan gado ,gabansa kuwa banda fad’uwa babu abinda yake ya kasa runtsawa aiko haushi ya ishesa tunawa da yayi idan fa bai samu isashen bacci ba alokacin zai samu matsala gobe a office .”

ya sake runtse idanushi ko bacci zai daukeshi amman still dai abinda baya son gani shi yake gani.”

Ya bud’e idanunshi still dai mafarkinsa yake gani live tana kusanto inda yake ahankali ya mike tsaye ya sauko daga Kan gadon ya kunna wutan d’akin ya

d’auki gajere wondo daya cire iya cinya iya ya saka ya fito daga d’akinsa ya sauko kasa ya zauna .”

ya d’auki kwalin sigari ya bud’e ya zari kara d’aya ya kai bakinsa ya kunna ya fara zuqa yana fitar da hayaki ta hanci ta baki nan da nan kwayar idanuns

hi ya canza ya dinga lumlumshe idanu alamun bacci ,ya gyara ya kwanta akan kujera mai zaman mutun uku ya dafe goshinsa yana karonto duk

wata addua da ya iya ,cikin ikon allah bacci yayi awon gaba dashi .”

Kishin ruwa ne ya tada maryam daga baccinta

,ta fito daga d’akinta zuwa parlour’n kasa mutun ta gani kwance hannunsa d’aya a daidai saman marasarsa yayinda d’ayan hannun kuma ya dafe goshinsa dashi, batayi tsammanin ganinsa ba dan hk ahankali ta dinga takawa har ta qaraso garesa ta tsura masa ido

kawai tana kallon yadda yake sauke numfashi ahankali.”ganinsa haka yayi matukar burgeta, ta dinga jin wani iri yanayi a sansar jikinta,numfashi ta sauke ta kalli center table din gabansa idanunta ya sauka akan kwalin sigari wani numfashi ta sauke aranta

tace “dole haukanka yayi over wani abun ma ba acikin hayacinka kake yi ba .”

Ahankali ta shiga tattara komai dake kan table din ta nufi kitchen na zubar ashara ta zubar wanda har da kwalin sigarinsa da yayi saura, fresh milk dinsa tasa masa a fridg

e ta dawo cikin sand’a cike da tsoro ta durkushe gabansa tana kallon kyakkyawar fuskarsa a duk yanayin da yake kyau yake yi wani abu ta dinga yana fizgarta akanshi har bata san sanda ta kai hannunta saman faffad’an qirjinsa ba ahankali taji yadda zuciy

arsa ke bugawa da karfi kusan minti biyu tayi durkushe amman bai motsa ba tasan baccinsa yayi nauyi .”

Ahankali ta soma shafa qirjinsa zuwa kasan marasa dake shafe tamkar baya cin abinci , idanuta tayi kasa dasu bata tsaya akoina ba sai daidai jijiya

rsa dake mike acikin wondo ‘tai shiru tana qarewa halittarsa kallo tsab “kai ata duniya ne komai nashi mai kyau da tsari ne cikakken nmj ne har da qari hakika tayi sa’ar samu kyakkyawan miji fatanta allah yabi bayanta ya juyo da hankalinsa gareta su ray

u cikin farinciki.” ta lumshe idanunta tana sauke wani zazzafan numfashi da sauri sauri hannunta na rawa ta d’aura saman qirjinsa daidai nipples dinsa sai da yayi wata irin zabura kad’an wanda yasa mryam saurin d’auke hannunta tana qoqarin guduwa ya koma

ya gyaya kwanaciya ya cigaba da baccinsa .”

ganin ya sauke numfashi tare da d’aura hannuwansa duka sama jijiyarsa ya dafe ,ta sake durkushewa a gabansa ta tsura masa ido “ina sonka adamcyn mami wallahi bazan iya rayuwa babu kai ba . sonka yayi min m

ugun kamu I love you my adam, sonka da qaunarka sun yi min kamun da bazan iya fushi da duk wani wulakanci da zaka min ba .”ta sake kai hannunta qirjinsa tana adduar allah yasa kar ya farka ya kamata cike da matsanancin tsoro ta fara shafa qirjinsa tana sa

uke numfashi .”wani wahallen numfashi ya sauke yana mai jin wani mugun felings a gabad’aya ilahirin jikinsa, ita kanta wani iri ta dinga ji ajikinta tmkr ana jona mata wutar lantarki .”

ta sauke numfashi tana mai matso da bakinta dai dai nashi nan

warin sigari ya bugi hancinta amman cikin ikon allah sai lumshe idanunta tayi tana jin dadin shakar kamshin sigari da numfashi shad’e ”

Cike da tsoro ta soma tsotsan lip’s dinsa na kasa tana hura masa numfashinta tana tsotsa lip’s dinsa tana shafa kwant

accen gashin qirjinsa cikin wani irin yanayi ya kai hannunsa d’aya yana shafa sumar kanta yana ma bakinta wani irin sha yana juya harshensa tmkr yana neman wani abu acikin bakinta har ya samu yayi nasarar cafko harshenta ya fara tsotsa cikin kwarewa

yana sha yana had’awa da hakoranta da lip’s dinta sosai ata ya dinga sarrafa bakinta cikin rashin sani .”

Allah sarki maryam wani irin farinciki ne da mugun tsoro ne ya shigeta alokacin d’aya dadinta yadda yake sarrafa bakinta tsoronta kuma ya farka

ya gansu haka nan da nan dadin take jin yana bin jikinta ta daina jin komai sai tsananin tsoro da fargaba dan tayi imani muddin ya bud’e idanunshi ya ganta ta mutu sai dai wata maryam din ba ita ba bayan tozarci ma sai ya kusan kasheta da duka dan haka ci

kin tsananin tsoro ta zare bakinta tare da d’auke hannunta a saman qirjinsa tana rawar jiki .”

Shi kuma jin ta zare bakinsa ya fara motsi yana fitar da numfashi da sauri sauri yana neman abinda ya kufce masa ya dawo masa domin shi zatonsa mafarkins

a ne . maryam ta tsura masa ido sosai cikin tsananin tsoro ganin yadda yake fidda numfashi yana damke jijiyarsa da hannuwansa duka qoqarin bud’e idanunshi yake taí saurin juya masa bayanta qirjinta na wani irin luguden bugu “.

Idanunshi ya bud’e da

kyar yana jin sauyin yanayi a gbdy ilahirin jikinsa bai ce uhm ba bare uhm illa kallon saman parlour’n da yake batare da yace uffan ba ,cikin yanayi najin fad’uwar gaba ya sauke idanunshi dake cike da bacci akanta duk da baya kawai ya gani amman yasan

wacece ko dan mugun gajartata, mamakin ganinta yayi adaidai lokacin da suke tsakar dare” me take yi tsaye ya kai idanunshi ga bangon parlour’n daidai inda agogo yake manne “hudu saura ya tabbatar karshen dare suke ya ‘bata a qalla minti biyar sannan yayi w

uf ya mike tsaye yana tafiya da kyar ya isa gabanta ya tsaya idanunshi cike da bacci .”

“Ke me kikeyi anan ?ta tsura masa ido tana kam kame jikinta waje d’aya “ko dai mayya ce ke ?still shiru tayi tana jin mummunar fad’uwar gaba Kmr ta kwasa da gudu t

a haye sama “ina miki mgn kinyi min shiru “mayya ce Ke?okay okay !!na fahimta kin tashi rawar dare ne ko ?maganarsa taso bata dariya amman tasan muddin tayi mugun duka ne zai biyo baya “idan ma mayya

ce ke sai dai kin cinye kanki da uwarki da ubanki amman

ni namana da daci nonsense girl kawai kizo kin wani tsaya wa mutun akai zaki shanye min jini “ya qarasa mgnr yana jan tsaki ya nufi hanyar sama .”

Tabi bayansa da kallo qararrawar zuciyarta na kad’awa fiyye da kaida yana shiga d’akinsa bai koma y

a kwanta ba ,ya shiga bathroom yayi wanka dan yana jin jikinsa wani iri ya d’auro alwala ya fito ya saka rigarsa ya tada sallah .”koda ta hau sama ta tsaya bakin kofar d’akinsa ta tura kofar d’akin ahankali a saman abun sallah ta ganshi zaune yana jan c

asbaha ,ganin zai juyo ta juya da sauri ta shige d’akinta ta kulle ta kwanta tare da qudundune jikinta tana jin feelings dinsa na ratsa lugun da sako na jikinta .”shi kuwa bai koma ya kwanta ba sai da yayi sallolinsa sannan ya koma saman gadonsa ya kwant

a bakinsa d’auke da tasbihi ga I bangijinta ahaka bacci mai dadi ya daukesa .”

bai tashi ba sai wajajen karfe tara da minti talatin ya sauko da kyar ya shige bathroom, minti shabiyar tsakani ya turo kofar bathroom ya fito d’aure da towel a kugunsa

yayinda jikinsa ke jike da ruwa ya tsaya a gaban mirrow yana goge jikinsa da gefen towel kamar ance ya kalli cikin mirrow ganinta yayi tsaye tana watsa da yatsun hannunta wani dogon tsaki yaja yana d’auke kanshi cike da dakewa da daure fuska tmkr bai gant

a ba ya cigaba da goge jikinsa yana mamakin abinda ta shigo yi kamar ba ita yayi wa kyakkyawan warning ba akan zuwa inda yake ba .”

Bayan ya gama goge jikinsa ya shafa lotion ajikinsa ya bude ma ajiyar kayansa ganin haka yasa ta juya masa baya tan

a mai jin nauyi da fad’uwar gaba

madadin ya d’auki kayansa sai ya gyara daurin towel din kugunsa da kyau yayi taku uku ya qarasa inda take da sauri ta d’auke numfashi sakamakon wata irin damka da taji ta bayan wuyanta “wani razananniyar qara ta saki wan

da yasa gbdy gidan ya amsa ,bai tsaya wata wata ba ya jata kiiiiii yayi waje daita bai tsaya akoina ba sai d’akinta yayi wuli daita a tsakar d’aki sauran kad’an gefen idanunta ya bugu da abun gado allah ya kiyaye “dan ubanki me ya shigo dake d’akina “?

ta mike a matukar gigice tana dubansa “ban fad’a miki bana son ganin wannan bazan fuskar taki ba ?ka..ka !! fad’a min daman ..”tass tasss taji ya d’auke da wasu maruka masu kyau sai da wani haske ya gilma acikin kwayar idanunta ta fashe da kuka tana da

fe kuncinta“idan kikayi qoqarin shiga rayuwata zaki sha wahala a hannuna domin kuwa zan bata miki fuska ta hanyar canza miki kamani , tsay a way from me I don’t want to see your face “yana gama fad’ar haka ya juya a matukar fusace ya bar d’akin .”

Durkus

hewa tayi a wajen tana fashewa da kuka mai tsanani “ta rasa wani irin tsana ya adam yayi mata wani irin kuka take saboda ciwon abinda yake mata ,ta share hawayenta alokacin da taji motsin rufe kofar d’akinsa “.

Ahankali taji taku takalminsa yana taka

step wanda duk takun da yayi daidai yake da bugun zuciyarta jikinta a sanyaye ta mike ta soma d’aga kafafunta tana zubar da hawaye har ta kai bakin kofa taji motsin takunsa alamun yana haurowa da hanzari ta koma da sauri tana jin fad’uwar gaba tsayuwar

sa ta gani a bakin kofar yana cewa “Ke ina kwalin sigarina? muryarta cike da in ..ina tace “amm uhm na ..na ..”sai kuma tayi shiru ta kasa qarasa mgnr dan tasan tana fad’a masa ta zubar a shara sai ta gane bata da wayo ya qara taku biyu ya shigo cikin d’

akin sosai yana mata wani irin mugun kallo wanda yasa hantar cikinta kad’awa “ina kwalin sigarina ?akaro biyu don’t let me repeat my self .”

“Na ..na zubar a shara “ta fad’a hawaye na ganga rowa bisa kuncinta “what !? ya fad’a a matukar tsawace tayi b

aya da sauri ta manne da bangon d’akin tana bashi hakuri “kayi hakuri dan allah .”“sigarin nawa kika zubar ashara saboda Ke dakikiya ce ?bansan cewar baka gama dashi ba amman kayi hakuri “ numfashi ya fesar tare da rike kugunsa ya taka ya isa bakin windo

w ya yaye labulan window yana kallon haraban gidan masu tsaronsa ne suke shawagi da alamun sun gama shi kawai suke jira ya saki labule da karfi wanda yasa maryam ta firgita cikinta ya duri ruwa. fuskarsa a murtuke yace “ki tabbatar kin nemo min

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login