Showing 30001 words to 33000 words out of 172989 words

Chapter 11 - MAR’ADAM’S COMPLETE

30 Aug 2026

62

aradu wannan ai sai ke "mami tayi murmushi tare da yi mata sa

llama

ta shiga mota suka baro gidan, mami kam da direbanta ya d'aukota bai  wuce koina daita ba sai hanyar gida tana zaune abayan mota tana tunani abubuwa dayawa abinda yafi komai daga mata hankali soyayyar adamcy din data ga ya samu kyakkyawan mazauni a z

uciyar maryam da kuma qiyayyar adamcy gareta tasan baqaramin wahala da qalubali zata sha   a hannunsa ba dole tana bukatar taimakonta ,dan dole kuma tasa ido arayuwar gidansu idan ba haka ba maryam bazataji dadin rayuwar aurenta ba ."

Tana cikin wanna

n tunanin wayarta  ya fara ringing it was nana hauwa'u  sai data sauke naunayen ajiyar zuciya sannan ta dauka tana cewa "auta ya kike ya gida da fatan kuna lafiya ? to ya zaman naku yake ? "To shikenan ayita hakuri wata rana sai labari okay zan kirata in

sha allahu ,yanzu ma ina Kan hanyar komawa gida ne daga wajen marym nike "eh to lafiya dai ba lafiya  ba "mami ta fad'i haka cike da  raunin murya baangaren nana hauwa'u tace "lafiya mami me ya faru daga tarewa jiya jiya km ?.”

"Kinsan halin yayanki a

i "me yayi mami? "wai akai masa amarya yaki kwana a gidan wallahi jiya kwana nayi cikin damuwa da tashin hankali amman nima yau nayi masa hauka dan na nuna masa ba tsoronsa nike ji ba mari uku nayi masa masu kyau  ,wallahi kuwa nasan da zarar ya sauko zai

shiga hankalinsa ya dawo ban hakuri ,ku barni dashi duk zan sauke masa abinda Ke damunsa in sha allahu bazan bar duniya ba sai ya canza rayuwa ai ko da mutane suke ganin Kmr yafi karfina, ba karfina yafi ba zan haifi d’a ne nazo ina jin tsoronsa? kawai d

ai ina lallabashi ne sbd bana son takurawa rayuwarsa mota na tafiya suna hira da auta har ta kawo gida."

Wayarsa  ce ta fara ringing sai data katse bayan ya gama shan kamshinta ya ciro yana dubawa Hannunsa daya yasa ya rike qugunsa dashi yana takawa z

uwa bakin window din dakin ya bude yana kallon haraban gidan inda masu tsaronsa ke safa da marwa magana yayi  wanda bai wuce ta minti uku ba ya katse ya soma cire kayan jikinsa ya fad'a bayi dan wani irin zafi jikinsa ya d'auka ga sarar da kanshi yake masa

zama yayi acikin bathtub ruwa na sauka a sansar jikinsa "

ita kuwa maryam ta shiga d'akinta cike da faduwar gaba ta zauna abakin gadonta tana tunani ta dauki lokaci zaune tana tunani hali irin na mijinta har sai data duba taga lokacin sallar azahar

tayi ta mike ahankali ta shig bathroom ta dauro alwala ta fito ta gabatar da sallah bayan ta kammala ta koma ta zauna a inda ta tashi ta tsurawa  tv dakin ido sai dai sam batayi shaawar kunnawa ba bare ta debe mata kewa tayi shiru tana tunanin ya kama tac

i wani abu dan tun abinci jiya

ne  acikinta dan haka ta fara tunanin fitowa ta samawar cikin wani abu ."

Ahankali ata yake saukowa  sanye da wasu kaya , jikinsa na fidda kamshi mai sanyi dadi ya ajiye wayarsa  akan center table  ya samu waje ya zaun

a ya d'auki remut ya kunna tv ya qara karfin ac ya daura kafafunsa  akan table yana duban tv ,ahankali maryam ta fito daga dakinta cikin sanda kamshin turarensa ya bugi hancinta sam batayi tunanin yana parlour'n ba tafi tunanin ko yana dakin yana shirin fi

ta  ya bar gidan ne, dan haka ta cigaba da saukowa tana saukowa tana sake jin kusancinta da kamshin turarensa mai sanyi da bugar da zuciya ta lumshe idanunta tana cigaba da daura kafafunta akan step ai tana gama saukowa kawai taga mutun zaune tmkr wanda a

ka dasa ."

Tsananin tsoron data tsinci kanta ciki sauran kad'an ta saki fitsari a inda take tsaye ,nunayen ajiyar zuciya da numfashi ta sauke alokacin daya ta sanyawa jikinta jarumta kana ta soma tafiya cikin sanyin jiki zata shiga kitchen, a natse y

a d'ago idanunshi ya zuba mata oly eye's dinsa masu firgitar da mutun dole taja ta tsaya sakamakon idanunshi da taji suna yawo a gbdy ilahirin jikinta ta hade yatsun hannunta waje daya ta dago kanta zuwa Kan kujerar da yake zaune taga yayi mugun hade fuska

tmkr zaki yana kallonta a kaskance ."

" zata iya cewa tunda tasanshi arayuwarta bata ta'ba ganin yanayinsa haka ba alama yayi mata da ido ta koma amman ta dauke kanta tayi kmr bata fahimcesa ba har tayi taku biyu taji Kmr ya mike ai da mugun gudu ta

yi Kan step, bata tsaya akoina ba sai a dakinta har da  rufe kofar ta tsaya tana haki da maida numfashi "bayan ta samu natsuwa kwalla ta zubo mata "bata san tana tsananin tsoronsa ba sai yanzu yaya adam baya sona gashi ni kuma ina sonshi ta fad'a a fili ci

ke da sanyin jiki ta zauna jugun tare da dafe kuncinta ."

kusan awa daya taji motsin fitar motocinsa ta sauko da sauri sai dai  hawaye ne ya  zubo daga idanunta

Sakamakon ganin ya rufe kitchen din duk inda ta kalla acikin parlour'n babu wani abu da z

ata iya sakawa cikinta dole taja jikinta ta dawo daki bayi ta shiga ta dauro alwala ta gabatar da sallar laasar ta kwanta lamo a saman abun sallah yunwa na nukur kusanta sai tayi kamar ta kira mami akawo mata abinci sai tayiwa kanta fad'a ta maida wayar ta

ajiye ."

wasa wasa awanni suka dinga wucewa duhu ya fara sako  kai lokacin magariba yayi a daddafe ta tashi tayi sallahr magariba ta dawo ta kwanta a haka ishai tayi wanda zuwa wannan lokacin ta fara raina kanta tuni hawaye ya fara fareti

akan kuncin

ta tasan mugunta da kuma hukuntata yasa yayi haka tana daga kwance amman jiri take gani saboda tsananin yunwa tuni idanunta suka canza kala saboda kukan yunwa  da take bata san yunwa bata da hakuri ba sai yau hatta test din miyon bakinta ya canza ."

A

ta kuwa tunda ya   fita yana wajen wani abokin kasuwancinsa  daya sauka a kasar yau din nan  sun jima suna tautaunawa akan kasuwanci shi kanshi banda coffee babu abinda yasanyawa cikinsa karfe bakwai daidai a haraban family house dinsu tayi masa, yana qoqa

rin fitowa daga mota yaga direban mami na fitowa daga gidanta hannuwansa duka rike da wasu hadaddun kuloli “ aransa yace “shegiyar yarinya sarkin rashi hakuri har ta kira akawo mata abincin ,ai da baki kira ba yau haka zaki kwana da yunwa nonsense gir

l kawai .”

massalaci dake cikin esate din ya shiga yayi sallah bai fito ba har sai daaka idar da sallah ishai ya zauna yana azkar yana nadamar abinda ya fadawa mahaifiyarsa wanda yayi haka ne cikin zafin zuciya gashi yanzu yana dayasani ."ahankali y

a dinga jin rashin kyautatawar da yayi mata , nan da nan kyakkyawar zuciyarsa ta dinga umartanshi da yaje ya bawa mahaifiyarsa hakuri ya nemi tafiyarta yayinda bakar zuciyarsa ke gargadinsa har ma da bashi karfin zuciyar nisanta kanshi daita .”

wayars

a dake ringing ya katse masa tunanin da yake ya ciro yana duba wayar sunan ammar ya gani ya dauka yana cewa  "yaakayi ammar ?eh mun gama magana dashi yanzu haka ina family hausa ,ok  bani minti biyar yanzu zaka ganin a gaugauce ya fito ."

Kai tsaye  rufa

r da yake zama da bakinsa ya nufa inda ya iske ammar yana ganinsa ya washe baki yana cewa ango !ango !! angaishe da ango kasha kamshi"

"A ina kenan na sha ? A wajen ama... "kaga dan Allah malam ka barni naji da abinda ke damuna dan ni babu wani kamshi d

ana sha kuma bana saka rai zan sha shi har abada ".

“kai dai anyi mai cutar kanshi kai muguntar ma har da kanka zakayi wa ?"har kuwa karshen rayuwata zan cigaba da zama haka ban sha wannan kamshin ba ya fad'a yana zama acikin daya daga cikin kujerun d

ake ajiye agurin ."ai ni an gama da rayuwata an cuceni wallahi amman   I think kawai zan samu wata  in aura dan bazan iya  rayuwar aure da wannan  yarinyar  ba dan sam sam attitude dinta  is something else..." ya fadawa ammar yana jan dogon tsaki .”

"hmmm amman da kayi hakuri ka d'an sake daita kad'an  kagani  ko tafiyarku zatai daidai  "no it can be

possible ammar "okay  idan haka ne  na hadaka da wata sabuwar mai bautar qasa dake karkashin kamfaninmu yarinyar tana da kirki sosai , koni bancin bani

da wata matsala da salima dana  shiga sawun masu nemar aurenta  dan yarinyar akwai natsuwa  da kirki ga kamun kai .”

shuru ata yayi without saying a word."Ko baka  sonta ?.."ammar  ya tambayesa, ahankali yace

" ammar I don't really know tunda bangan

ta ba  amman bani da zabi tunda na rasa princess zan iya manage da wata "ya qarasa  mgnr yana duban fuskar ammar" to kayi hakuri da mrym din kawai madadin ka qara da wata tunda itama wacce zaka aura din ba sonta zakayi ba manage ne ai kaga gara kawai ka d

inga rage zafi da mrym kawai zai fi ga tarin ladan aure gana biyayyar mahaifiya" over my dead body ni fa I can't let the woman  I hate touch my fingers balle hannuna har azo ga jikina gaskiya ammar bazan ta'ba Iyawa ba ."

“Bama zan barta ta ta’ba

ni ba bare ni na kai kaina dan rage zafi tayi zamanta haka nima nayi rayuwata haka amman batun rage zafi ma duk bai taso ba “

ATA sai hakuri fa kuma wallahi irin wannan auren ma ya fi dadi gashi da alamun mrym din ma tana sonka zakayi   yadda kakeso  dait

a har Allah yasa ka fara sonta  “ammar  ya fada yana dariya, da sauri ATA ya daga Kai yana cewa "me yasa kace tana sona ?ai mace idan bata son mutun da wahala ta yarda a daura aure ka duba nuzla misali ce guduwa tayi har sai byn daaka daura auren hisham da

nana hauwa'u ".

“wannan ba gskiya bane , nana hauwa'u ta auri hisham ne ba dan tana son shi ba hakazalika nima na auri yarinyar nan ba dan ina sonta ba "anya kuwa wata killa fa nana hauwa’u tana son shi ta boye ne kawai dan bata damar samunsa a w

annan lokacin dan hk kawai ka rike marym dinka kamar yadda hisham ya hakura da nana hauwa’u ."I can't" ya fada atakaice, dariya ammar  yayi yana cewa "Ka  bani dariya,irin ku né da anyi mistake kun kusanci matan da baku so sai ciki."duk fa zaka gama cika b

akin  kiyayyar  ne ka gama zaka zo ka nemi hakinka ".

“Allah ya tsareni da ganin wannan bakar ranar "kai  dai sai idan babu rabo a tsananinka  daita  amma wallahi in da rabo komin kiyayyar dake tsakaninku sai kun jone anyi ciki "  ammar  ya fada ma

sa hk cike da zolaya ."yanzu ya batun yarinyar da nayi maka maganarta yanzu zaka aureta na hadaku dan gsky idan dai da gaske aure zaka qara gara wannan yarinyar ?” wallahi kawai sweetheart nake tunani nasan ma da wahala ta barni “bayan  ta matsa maka ka a

uri zabinta sai kuma ta hanakali qarawa gsky ta barka ka qara tunda kana so .”

“Kai dai bari kawai ammar abinda nasani ko banyi acikin lokacin nan ba zanyi a gaba ko nan da  shekara goma ne sai na qara  aure "Gsky abun naka na gaske ne "kai dai k

a tayani addua Allah ya bani wata  mai kyau kamar irin mace da nike so “da gudu ma kuwa zaka sameta dan wannna yarinyar da nake maka mgn akanta ta had’u sosai” ata ya girgiza kai "da wahala haduwarta ta burgeni nifa ina da test "okay kenan ya kamata k

a hakura ka rungume matarka amman kuma wallahi maryama ta had’u matar manya irinku ce ".

"Maryama !"?ya furta sunan a tsanake yana duban ammar yana jin sunan na ta'ba ranshi wanda bai kamata yaji hkn akan kowa ba sai akan princess dinsa ,muryarsa a k

asalance yace "sunansu daya da wannnan dolen dolalon yarinyar "wacce kuma haka ? wannan yarinyar daaka aura min mana“yayi mgnr yana jan tsaki ammar yayi murmushi yace” eh sunansu daya ko bazaka aureta bane sbd sunansu daya ?kai ban son iskanci ya kake wan

i tursasa ni kamar dole to bazaa aureta ba muyi abinda ya kawoka nan da nan yayi qoqarin canza mgn zuwa ta business dinsu.”

Ammar kuwa sai faman dariya yake “wallahi ata kabani dariya ” wai dolen dolalo kai ata wallahi baka da kirki nifa ina jiye maka

tsoron ruftawa karkazo kana rokonmu muje maka rarrashin dolen dolalo tace sam bata san da wannan ba “wani tsaki yaja yana maka masa harara .”bai sake cewa komai ba ya mike tsaye yana cewa “ina ganin baka shiryawa kasuwanci ba “ko kafin ammar yayi magana

tuni ata ya soma taku “ata tsaya mana dan allah ka dawo muyi mgn tsaki yaja ya shiga bayan mota dan tuni masu tsaranshi sun bude masa gidan baya .”

Mmn sudais

💗💗💗💗💗💗

MAR'ADAMS



💖💖💖💖

💗💗💗💗💗💗

*AYSHA A BAGUDO*

WATT

PAD @HAUESH

AREWABOOKS USERNAME

AYSHAABAGUDO

bismillahirrahmanirrahim

Wannan  littafin  na kudi ne mai bukatar karantashi   byn na kammalashi zai  biya 1000 ta wannan  account number din

1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa

wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura  domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina  (Hausa bakwai ) a YouTube.

Page 7

Ahankali motocinsa suka fice daga cikin abdullahi estate ,mr ATA zaune a bayan mota yayi shiru ya

na sake tariyo tautaunawarsu da ammar shi dai baya jin zai auri mai kamanceceniya da harafin sunan maryam ma bare mai sunanta, sai kace babu mata a duniya masu sunan arziki sai nata , tabbas shi yasan dan dole ya qara aure kuma acikin tsakankanin wannan

lolacin amman kuma ba mai irin sunan yarinyar ba .”wani dogon tsaki yaja sanda ya tuna dole zai koma ya kwana gida d’aya da yarinyar da yafi tsana .”

Qarfe goma daidai suka qaraso bakin get din gidansa wanda sai alokacin ya tuna daya sallami masu

tsaron get din gidan, hakan yasa ya lalubo wayarsa ya kirasu su dawo bakin aiki kuma alokacin wanda zuwa wannan lokacin motocinsa sun kutsa zuwa cikin haraban gidan kai tsaye parking space suka nufa .”sukai parking suka firfito da sauri ata na qoqari

n bud’e murfin kofar motar mutun d’aya acikinsu ya bud’e masa cike da girmamawa . “

cike da natsuwa ya fito daga cikin motar ya tsaya yana magana can kasan makoshi “gobe da wuri zan bar gida “ ya fad’a atakaice “okay sir duk suka had’a baki gurin fa

d’ar haka, daga haka bai sake cewa komai ba ya soma takawa .”maryam dake zaune tana cin abinci tana kallon series na turanci my husband my destiny ,title din series din ne ya d’auki hankalinta har ma yasa ta cigaba da kallo, ahankali taji ana qoqarin bud’

e kofar parlour’n,zumbur ta mike tsaye tabar cin abinci da kallon da take sbd jin motsin shigowarsa .”

tsumammun idanunshi ya zuba mata masu matukar firgitarwa cikin salo na harara , gabad’aya maryam ta gigice da sauri ta d’auki remut din tv ta r

age volume ,shi kuwa wani kallon tsana ya cigaba da binta dashi tun daga sama har kasa “tabbas zaton shi ya tabba manu direban mami ita zai kawowa abinci .”yadda yake kallonta yayi mugun d’aga mata hankali dan bata san abinda zai biyo baya ba , jikinta y

a saki sosai yayinda qirjinta ke wani irin bugawa da karfin gaske a sanda ya qara taku biyu ya qaraso tsakiyar parlour’n ya tsaya still kwayar idanunshi yana yawo ajikinta .”

“tsoro da matsanancin firgici ne duka suka kamata alokaci d’aya zuciyarta

ta cigaba da bugawa da karfin gaske,yayinda gefe gudu kuma sanyayyen kamshin turarensa ke neman buwayar hancinta ,nan da nan hankalinta ya sake tashi jikinta ya kama rawa rawa “wayyo allah nah me yasa na zauna a parlour’n ban koma d’akina naci abinci ba g

ashi zan jawa kaina maseefa da tashin hankali?” ta fad’a tana dungurin kanta .”da kyar ta sanyawa jikinta jarumta tace “san ..sannu da zuwa “.ya jita sarai amman yayi tamkar bai ji ba .”

a kallon da yake mata yana iya ganin yadda qirjinta ke bugawa d

a sauri wanda hakan ke tabbatar masa da tsananin tsoronsa da take ji ne ,wannan ne kawai abinda yake d’an so daga gareta bayan shi babu komai ,ta koina bai ga ta yadda zai sota ba bare har suyi rayuwar aure daita .”tsaki yaja tare da d’auke kanshi yana c

ewa “minti d’aya!minti d’aya kawai na baki ki tattara ki bar nan kuma daga yau karki sake na shigo parlour’n nan na d’aura kwayar idanuna akanki dan bana son ganinki “me nace ?ya tmbyeta yana watsa mata harara “.

“kar na sake ka shigo parlour’n nan k

a d’aura kwayar idanunka akaina dan baka son ganina “ta fad’a idanunta na cikowa da ruwa hawayen tausayin kanta “good idan kuma kin isa ki fad’a ki janyo wa kanki massefa dan wallahi matsawar sweetheart ta sake zuwa gidan nan da wata matsala na rantse da

girman allah

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login