Showing 63001 words to 66000 words out of 172989 words
taje ta fad'a mata abinda yayiwa maryam tana gama qarasowa ta dakawa ata tsawa tace "me maryam tayi maka ka mareta "?yayi shiru yana sake tamke fuska sosai "adamcy kaji tsoron allah, kaji tsoron ranar da hakin maryam zai kamaka idan baka sota ba'ac
e ka qaunaceta ba amman me yasa zaka dinga tozarta min ita agaban mutane wallahi duk namiji mai wulakanta matarsa agaban mutane yayi asarar rayuwa dan haka ka bata hakuri yanzu yanzu ."
"What !?
ya furta a razane zai sake bud'e bakinsa yaji mami ta
d'aukesa da mari "you're very stupid too hakurin ne bazaka bata ba "sweetheart marina kikayi akan wannna yarinyar ?na mareka kai ma baka duba darajata ba bare hisham ya duba darajata har ya ragawa diyar cikina "hisham ya sunkuyar da kanshi kasa yana mai ts
ananin jin kunyarta "yanzu sweetheart akan na mari wannan duwaf din yasa kika mareni?"eh akanta na mareka idan ka sake ce mata duwaf zan maka double dinsa idan bakaji kunyata ba bazan ji kunyarka ba bare na raga maka maryam ta rike hannu mami dan ta fahimc
i qara masa wani marin zatayi "dan allah mami ki rufa min asiri kiyi hakuri karki masa komai ."
a fusace yake kallon maryam fuskarsa a tsuke itama din shi take kallo nan da nan jikinta ya dauki rawa ."ido cikin ido suke kallon juna a karo na farko ke
nan a rayuwarsu duk da suna kallon juna amman ba kamar haka ba kallon nadama take masa yayinda shi kuma yake mata kallon zaki gane kurenki da
sauri ta janye kwayar idanunta saboda wani irin mugun kallon da taga yanayi mata yana fesar da iska mai zafi daga
bakinsa."hisham !"mami ta kira sunansa ya d'ago a natse yana dubanta cike da girmamawa "ban hanaka qara auren duk wacce kake so ba amman bazan d'auki tozarci da wulakanci ba karka wulakanta min yarinya idan kasan wulakanta min yarinya zakayi na had'aka da
allah ka sauwake mata kamar yadda d'anuwanta ya bukata ".
"kiyi hakuri Mami "ba maganar hakuri bane hisham bazan yarda yarinyata tayi zaman rashin yanci a gidan aurenta ba" hisham ya sauke boyayyen ajiyar zuciya domin gani yayi kamar son kai garesu
menene ata baya yiwa maryam? irin cin kashin da yake mata shi ko kwatansa ba yayiwa nana hauwa'u amman shine dan son kai irin nasu zasuji haushi har su buqaci raba auresu "idan kasan baka bukatarta arayuwarka kaje ka aiko min da takardarta "muryarsa a sany
aye sannan cike da girmamawa yace "mami Kiyi hakuri ina son aurena ! "to kayi magana da yayanta tana gama fad'ar haka ta juya ta zata koma d'akinta." taji qara fashewar glas tass !
Ta tsaya cak tare da juyowa ata ta gani tsaye jini na bin hannunsa ,
ya rasa meke masa dadi bakinciki goma da ashirin ga marin da mami tayi masa ga damar da ta bawa hisham yasa zuciya ta dibesa ya bugi show glass din dake gefensa shine nan take jini ya soma bin hannunsa aiko maryam ta rikice "na shiga uku mami yajiwa kanshi
ciwo ita kanta mami cikin tashin hankali da kidema take kallonsa ranta ya baci matuka da abinda yayiwa kanshi amman ta danne zuciyarta daga taimaka masa ta maida idanunta ga maryam dake kyarma cikin alamun rashin damuwa tace "meye damuwarki dashi ?cikin y
in qasa da murya maryam ta kalleta "jini ne fa mami ."ina ruwanki oya wuce muje d'aki taja hannunta suna tafiya maryam na kallon bayanta ."
Shi kuwa ATA zuciyarsa banda tuttukin bakinciki babu abinda take Mb ,yaya ibrahim yan'uwasa har ma da hisham
hakuri suke bashi ganin yadda jinin ke tsiyayya a sakamakon jininsa dake gudu fiyye da kaida amman ko motsi bai yi ba ,da kyar suka kamoshi suka zaunar dashi akan kujerar dinnig d'aya byn d'aya mutanen dake tsaye suka fita a parlour'n ya saura iyasu kawai
nana hauwa'u ta yage bakin mayafinta ta durkusa gabansa idanunta cike da kwalla bai d'ago ya kalleta ba ,tana qoqarin kamo hannunsa cikin zarewar ido da maseefa ya janye hannunsa ." cikin tsarkewar murya tace "please yaya karka ce a'a wallahi zan iya had'
iyar zuciya na mutu idan wani abu ya sameka bazamu iya jurar rashinka ba muna sonka fiyye da tunaninka ,bazamu so mu rasa d'an'uwa kamarka ba ."
runtse idanu shi yayi kawai jikinta na rawa ta sake riko hannunsa dake tsiyayar jini wannan karon bai daka
tar daita ba ta daure tana cewa "bari a kira doctor" still bai ce uhm bare uhm ba sai dai wata irin zufa ke tsatsafo masa akan goshinsa da ilahirin jikinsa ya kamo lip's dinsa na qasa yana cizawa da karfi ya bud'e tsumammun idanunshi da suka gama canza kal
a tsabar zuciya ,hanunsa dake daure ya tsurawa ido suka dan ja baya kad'an dan ya samu dasataccen iska ." yana zaune yana cikin tsananin damuwa maryam ta fito da sanyi jiki ta kallesa zaune shiru har tsawon minti uku kafin ahankali ta dinga takowa har ta
qaraso garesa ta tsaya taga alamun an daure masa hannu ."
ajiyar zuciya ta sauke kana ta daura tafin hannunta akan goshinsa tare da goge masa zufar dake tsatsafo masa duk da sanyin ac dake ratsa parlour'n idanunshi ya sake runtse wa yana jin qarin ciw
o akan wanda yake ji cikin kulawa tace "sannu yaya bai amsa ba sai ji da yayi kamar ya tashi ya rufeta da matseyacin duka, ganin bai ce komai ba ta juya da sauri ta nufi dining area ta zuba ruwa a glass cup ta nufo inda yake zaune yana huci tamkar zaki da
sauri aunty shahida ta rikota tana girgiza mata kai alamun ta barshi hakan sai dai itama kanta ta girgiza mata tana kokarin fixgewa daga rikon datai mata ta qaraso inda yake jikinta na kyarma ta mika masa cup din ruwa cikin tsanani tashin hankali ta furta
" ruwa ..! "
ya dago fuskarsa a hade cike da fushi da zafin zuciya ya amshi glass cup din hannunta ya buga akan tayis yana huci tare da cewa "Congratulations maryam kinyi nasarar kinyi nasarar !! sace min zuciyar mahaifiyata ba? Cike da tsoro ta qame
a gabansa hawaye na turereniyar zuba daga idanunta tana girgiza masa kai ya mike tsaye yana nuna ta "wannan kad'ai Ya sake ninka wutar kiyayyarki acikin zuciyata , bana sonki kuma bazan ta'ba sonki a matsayin mata acikin gidan nan ,bazaki ta'ba zama suruka
acikin gidan ba dan ban amince dake a matsayin matata ba "yana gama fadar haka ya ciro waya daga cikin aljihun wandonsa ya soma kira wata number yana tafiya yana waya "kuna da daki a girls house dinku okay ka duba min ina bukatar d'aki ganin nan zuwa ".
Yana tafiya suna biye dashi babu irin kiran da Aunty shahida batayi masa da yaya Ibrhim mb har da hisham ba amman ina ATA bai waigo ba ya ma dade da yin nisa dan tuni ya shiga motarsa atare gbdynsu suka sauke ajiyar zuciya suna sauke numfashi su aunt
y shahida suka riko hannun maryam suka shigo parlour'n suka bar su yaya ibrahim tsaye a waje suna tautaunawa ."suka zaunar da maryam wacce ta gama rikicewa tare da zuba masa ido
"dan girman allah waye ya fadawa mami ya mareni ?sukai shiru "wallahi ko waye
bai kyauta min ba saboda kunga abinda aka jawo min, kunga bala'i da aka had'a min allah ne kadai zai kwace a hannunsa ta qarashe mgnr tana zubar da hawaye."
"kiyi hakuri maryam na d'auka hakan da mami tayi zai kawo miki mafuta né arayuwarki " maryam
ta matso ruwan hawaye tace "dan allah karku bari mami tasan ya tafi guest house dan damuwar zata sake mata yawa mu bar shi a tsakanin mu ta qarasa mgnr tana sheshekar kuka dan tasan yau allah ne kawai zai kiyayesa daga koma wa shan giya sigari kam ma baa m
agana tasan dole sai ya sha aiyar zuciya suka sauke gabad'ayasu babu wanda zai fad'a basu sani ba bayan shigar mami ta dawo parlour'n kuma taji duk abinda ya faru sam batayi nadamar abinda abinda ta aika masa ba duk da tasan a yanzu adamcy yayi girma da y
a kama ta ace ya wuce ta kai hannunta jikinsa amman bazata iya d'aga masa kafa akan maryam ba "su aunty shahida suka qasa komawa gidajensu kuma basa jin zasu koma din har sai sun san halin da danuwansu yake ciki suna zaune jugun jugun ."
bayan awa d
'aya suka soma neman layinsa sai dai babu abinda computer Ke fad'a masu sai swichoff .maryam ta zamo daga Kan kujerar kushin din da take zaune zuwa kasa ta dafe kanta tana ganin itace silar faruwar komai da bata tsoma bakinta ba da duk hakan bata faru ba "
me yasa na saka bakina ta furta a fili tana fashewa da wani sabon kuka cike da kulawa aunty khadija tace "lahaula wala kuwata illa billa babu tsumi babu dabara maryam dole hakan zata faru "ahankali ta kalleta da idanunta da suka yi jazir alamun tarin tashi
n hankalin tace "bazaku tafi gida ba ?"bazamu iya tafiya ba dole mami tana bukatar mu "."zaku iya wucewa suka tsinkayi muryar mami cikin rashin nuna damuwarta ."
ahankali ta cigaba da motsa lip's dinta "kuci abinci ku wuce gbdy na sallameku suka girgi
za mata kai "ni ba uwar banza bace yadda bazan dauki haka daga matar dana ba haka bazan barku ku kwana batare da kun sanarwa mazajenku ba da kwarin gwaiwar mami suka wuce gida ya saura daga maryam sai nana hauwa'u da mami .mami tasa aka kawo masu abinci it
a kuma ta maida hankalinta ga tv kamar abun bai dameta ba , kasa ci sukayi ta waigo ta kallesu a natse "ku ci abinci mana!" suka girgiza mata kai alamun basa ci' ko akawo maku abinci mara nauyi ?da kyar nana hauwa'u ta fixgo magana "ni dai bazan iya ci kom
ai ba amman ban san ko sister ba mami kam tasan maryam bazata ci ba dan haka ta mike ahankali tana cewa "sai da safenku "yanzu mami bacci zakiyi ?to me zanyi maryam ?Zan kashe kaina akan adamcy ne ."kuma kuje ku kwanta ku hutar da ranku dan shi bai ma san
kun damu da halin da yake ci ba ta juya ta fara tafiya ."
daren ranar daga maryam har nana hauwa'u babu wanda runtsa damuwar nana hauwa'u ta hade mata biyu na halin da danuwanta yake ciki da kuma kewar mijinta dan tasan da yanzu suna can makale da
junansu duk yadda yake nuna mata bai sonta amman basu ta'ba raba wajen bacci ba kuma kwana yake yana wasa da jikinta ganin baccin yaki zuwan mata sai juyi take ta juya gefenta inda maryam take kwance yadda ta barta haka take ta mike ta shiga bayi ta dauro
alwala ta soma gabatar da sallam ganin haka yasa maryam ma ta yunkura da kyar ta tashi itama taje ta fara jera nafilfili ."
washegari tun karfe takwas yayan mami suka wa gidan diran makiya dan kwana suka yi kiran layukansa amman baya shiga ita dai
mami bata ce masu komai ba ta cigaba da tsabgar gabata ."kwana biyu ATA bai dawo gidan ba kuma gbdy sun sa an bincika gidajensa bai je can ba hatta office bai zuwa gashi babu wanda yasan girls house din da yaje gbdy yanuwana sun shiga damuwa maryam kam kal
lo daya zaka mata ka fahimci yadda ta fita haiyacinta Har mamakinta suka dinga yi gabad'ayasu sun gane tana mutuwar sondanuwansu "zabiba ta matso kusa daita "ki rage son nan maryam zai miki illa ta kalleta kawai tana sauke numfashi "ki yawaita addua sai ko
mai yazo miki da sauki babu wanda bai kira layinsa ba amman yaki daga wayar har da wasu layuka da dabam sun kirasa da zarar yaji muryarsu zai katse kira tun suna boyewa har dai sai da mutanen gidan fahimtar sun nemesa an rasa ne dan duk sunfita haiyacins
u ."
Ganin da mami tayi ya'yanta sun fita haiyacinsu yasa ta dauki wayarta ta soma neman layinsa kira daya tai masa ya dauka alokacin ana bude masa bayan mota zai shiga "barka da... "bana bukatar gaisuwarka
"Kana ina? ta katseshi da fad'arhaka ?ina
wani wuri !"tô ka dawo gida yanzu yanzu muddin baka son ka hadu da mummunar tashin hankali arayuwarka ".tana gama fadar hk ta katse kiran dole ya bada umarni a dauki hanyar zuwa gida dashi yana shigowa gbdy yan'uwansa sukayo kansa banda mrym dake rakube ci
kin farinciki dawowarsa "big sister aunty shahida ta zauna kusa dashi tana shafa gefen fuskasa tana kamo hannunsa me ciwo "hope kana Lfy ?yayi mata banza hannun suka tsurawa ido nad'e da bandages "dan allah adamcy ka dinga hakuri wannan maganar bai kai ace
ka bar gida ka tare a guest house ba, "dan rani wayo kawai wallahi wannan ba mutuncinka bane tô ita mrym meye nata laifin "?
"Oh My god ! taya yarinya na had'ani da mahaifiyata zakice meye laifinta wallahi tana damun rayuwata sweetheart kuma na d
amuna akanta, kuma kullum mgn d'aya ya zanyi ne? dame zanji ne? bana sonta amman kun matsa sai dana aureta dole , kuna son na mutu ne ?duk yayi masu tmbyr a matukar rud'e gbdy suka girgiza masa kai alamun a'a ita kam mrym hawaye ne ke zuba a idanunta tana
jin ciwon yadda yake iya furta kalmar bai sonta a gaban kowa "ka dubi allah ka duba lamarin maryam " what ! ni kun duba lamarina da zan duba nata ?ihu nake kamar mahaukaci amman bani da mai fahimtata acikinku bare ku taimaka min ."
"Samu natsuwa ada
mcy ,yanzu me kake so?" mafarkina nake so !"muddin ana son wata taji dadina sai dai a nemo min ita, idan ba haka ba wallahi wallahi kowa bazai ji dadina ba acikin gidan nan , yadda zuciya take quna a kullum haka take son kowa yaji radadin da take ji, kun k
asa samo min ita ,kun kasa yi min komai akai ,kun kasa fahimtata kun kasa min uzuri kullum maganar mrym marym !! ku dai burinku yarinyar taji dadin rayuwar aure ni kuma ko oho Inpossible wallahi bazai yuwu ba sai dai mu taru muyi rayuwar qunci gbdy ."
su
ka zuba masa ido kawai suna kallonsa cike da tausayawa "matuqar kuna son farincikina ku nemomin mafarkina ya qarashe mgnr yana huci sannan ya mike."
" ina kuma zaka "ina bukatar na kasance ni kadai daga haka bai qara cewa komai ba kai tsaye step ya
haye mrym ta juya tana kallon bayansa zuciyarta na bugawa da sauri sauri gbdy suka qaraso suka zagayeta "karfa ki yarda ki saka damuwa aranki muna sonki mahaifiyarmu tana tare dake me ye abun damuwa ?kai ta girgiza "yan'uwana bazaku gane yadda nake ji arai
na ba ,aunty zuciyata kamar ta fashe idan naji yana magana akan mafarkinsa da furta bai sona, idan ya zama dole ne sai ya furta ni ya dinga fad'a min ni kad'ai ciwo bazai dame ni haka ba wai har a gaban aunty abida ,rukkaya ,diyana ."
In fact ya nunawa du
niya ni din bakowa bace garesa hatta zumuncin dake tsakaninmu yayi watsi dashi ."
"Kiyi hakuri komai zai zama labari wata rana "babu komai allah ya nuna min wannan ranar bari naje na kai masa wani abu yaci ta barsu tsaye ta nufi kitchen bayanta suka
bi da kallo suna jinina girman hakurinta dan ko su bazasu iya daukar wulakancin nmj haka ba ,amman tunda ita haka allah yayita da hakuri sai su tayata da addaur allah ya qara mata hakuri ."tana qoqarin had'a masa abinci wayarta ta soma ringing ta duba tag
a mahaifiyarta ce dan haka tasa wayar a handsfree muryarta a sanyaye ta gaisheta "umma ina yini ?lafiya kalau
maryam ya kike da wannan mugun mijin naki ?yana nan yana halin nasa ko ?"duk lafiya muke dagani har shi amman dan allah ummah kiyi hakuri ki daina
kiransa da mugu yaya adam nada kirki fa kawai dan bai sona ne ."
"Wannan shine dalilin da yasa bana son shi yanzu bai son jinina me zanyi dashi "tô ai shi só halitta ne umma amman ina sa rai wata rana zai duba lamarina da izinin allah ki tayani da ad
dua,addua kam muna yi dan tun daakayi auren naku ban zauna ba wajen neman miki taimakon samun 'yanci a gidan miji ,yanzu haka ma ga wani taimakon nasa an amso miki daga zuru zan turo miki ta jirgi kije ki karbo da kanki acikin abinsa zaki zuba masa idan al
lah ya taimaka yaci wallahi sai dai wani ba wannan adamun ba sai yadda kikayi dashi maryam tayi sauri ta cire wayar a speaker tana waiga bayanta dan datasan mgnr da zai cigaba da fitowa bakin mahaifiyarta kenan bazata saka wayar a speaker ba."
Ta sauk
e numfashi sannan ta maida wayar kunnenta ta rage murya sosai ta cigaba da magana "gsky ummah bana son nayiwa yaya adam wani abu tukun ya soni nafi son ya soni dan kanshi "tô shikenan zanyi amfani dashi tayi discounting kira tare da soke wayar acikinta ta
kawo karshen maganar né da fad'ar haka dan ita bazatayi masa amfani da komai ba , taji ma da tarin zunubin dake kanta ta hada masa abinci akan qarami tray ta fito ta nufi hanyar d'akinsa bynta suka sake bi da kallo cike da tausayawa a hankali ta tura kofar
d'akin ta shiga yana zaune a kasan d'akin ya tokare hannunsa yana kallon sama . yana jin motsin shigowa d'akin ya kalli kofar ganinta yasashi jan tsaki yana kwar da idanunshi gefe ta karaso ta tsugunna kusa dashi jikinta da murya na rawa ta d'an saci kal
lon hannunsa mai ciwo sannan tace "ga ...ga abinci!
" bai ce komai ba ya kamo lip's