Showing 123001 words to 126000 words out of 172989 words

Chapter 42 - MAR’ADAM’S COMPLETE

30 Aug 2026

69

kuwa

da Adamcy bai kyauta mata ba idan yaki abinda mrym take dauke dashi “ko kuma za'a iya ƙin fad'a masa har ya gano da kanshi” kai kawai mami ta gyda mata ahankali mami ta dinga janta da hira sai dai jikin Maryam a mace yake kana kallonta zaka fahimci hakan.

A galabaice ya shigo parlour'n mami ya zauna tare da runtse idanunshi gam mami dake zaune ta tsura masa ido ruwan bala'i take son sauke masa amman yanayin yanda ya shigo yasa tayi tunanin kar ta masa fa

ɗ

an sai  tasa aka kawo masa abinci  bu

ɗ

e idanuns

hi yayi ahankali yace. “gani sweetheart ina son na wuce gida na kwanta na huta”  mami tace. “kaci abincin da akawo maka tukun sai muyi magana” ka

ɗ

an yaci abincin sannan ya  tsurawa mami ido yana son yaji kiran me take masa suna zaune sai ga maryam ta fito

daga

ɗ

akin mami jiki a sanyaye ta zauna kusa daita  wani mugun

ɓ

ata rai yayi “Adamcy!” mami ta kira sunansa ya

ɗ

an kalleta tare da fa

ɗ

in. “ina jinki sweetheart” mami tace. “me yasa kaci zarafin Maryam a gaban ƴaru'warta?” baƙaramin fusata yayi ba shi kam b

ai san randa mahaifiyarsa zata barshi ya huta da maganar yarinyar nan ba “amma ajiye wannan maganar ma tukun, ka fita ka bar matarka cikin wani hali baka kira kaji a wani hali take ciki ba bare ka mata sannu da jiki” daga haka ya miƙe ya fice daga parlour'

n dan bazai zauna ya cigaba da jin magana akanta ba “maza tashi ki bishi kuje zan zo wani sati sai na daukeki muje scan din “to mami na gode allah ya qara girma “Allah ya tsare da

ɗ

an saurinta ta

ɗ

auki mayafinta ta

fito alokacin tuni ya shiga mota ta zaga

ya da sauri ta bude bangaren da yake ta shiga ta zauna suka wuce gida ."

Bayan kwana biyu da misalin ƙarfe goma kiran Ni'ima ya shigo wayarta tana kallo kiran na shigowa taƙi

ɗ

auka sai a karo na biyar ne ta

ɗ

aga tana

ɗ

auka tace “lafiya Ni'ima kiran

me kike min bayan kin kusan jefa rayuwata cikin uku bala'i ? babu ruwanki da duk halin da nake ciki zan garga

ɗ

eki da babban murya karki sake zuwa mijina yace baya son ganinki a gidansa idan kuma kinyi taurin kai zaki gane ke ƙaramar mara mutunci ce” shir

u tayi tana sauraron Ni'ima “ni dai nace karki shigo tunda kince saƙo ne daga umman zuru ki tsaya a wajen get idan kinzo zan fito na kar

ɓ

a amman karki zo ” washegari kuwa da misalin karfe bakwai Ni'ima ta kirata ta fita cikin san

ɗ

a kasamcewar ranar tun s

afe ATA na gida bai je koina ba wanda alamunsa Ke nuna tafiya zai yi taje ta kar

ɓ

o saƙon umma zuru irin tukunyar farko da aka aiko mata dashi ne. cikin sauri ta shige

ɗ

akinta dashi  ta fito parlour'n ta zauna , tana zaune ATA ya shigo ya haye sama bayan K

amar mintuna talatin ya sauko yana fita, ta miƙe da sauri ta haye sama kamar a mafarki taga kofar

ɗ

akinsa a bu

ɗ

ee wani kyakkyawan murmushi tayi da sauri ta fa

ɗ

a

ɗ

akinta ta

ɗ

auko tukunyar ta dawo

ɗ

akinsa ta tsaya tare da bu

ɗ

e tukunyar tsafi ta soma ambatar

sunanshi da abinda take son yayi mata kamar yadda aka fad’a mata bayan ta gama ta ajiye tukunyar ta

ɗ

aga katifa ta ajiye a gefe, ta

ɗ

auko tukunya zata saka taji taku tare da tafi daga bayanta ai da wani mugun sauri ta juyo ganinsa tsaye yasa ta saki tukuny

ar aiko nan take ta fashe sai ga wani mummunar hayaƙi ya shiga fitowa daga ciki .

Cikin zare ido yace “Meye wannan?” tambayar daya jefa mata kenan bakinta da jikinta ya kama rawa “kina son kashe ni saboda bana sonki ko?" Girgiza masa kai tayi tare da

fa

ɗ

i. “a'a ba kashe ka zanyi ba.." cikin daka tsawa yace. “shut up with your dirty mouth! you want kill me?” zatayi magana ya sake buga mata tsawa “shut up how dare you enter my room kuma riƙe da tukunyar tsafi?”  nan da nan jikinta ya kama rawa “daman

naji ajikina kina son kasheni” sake girgiza masa kai tayi jikinta na wani irin rawa “why you this girl ?me nayi miki da zaki kashe ni ? duk da bana sonki duk da yanda nake ji araina kamar na kashe ki na sha fa

ɗ

a miki ni ne ajalinki amman na ta

ɓ

a ƙoƙarin

kashe ki?” jikinta na rawa ta girgiza masa kai “why you want to kill me ?” cikin rawan murya tace. “Wallahi ba kashe ka zanyi ba, ka fahimceni wallahi ba wata illa zan yiwa rayuwarka ba kawai dai..” sai kuma tayi shiru ta kasa ƙarasa maganarta “baki da ab

inda zaki iya kare kanki kije na sakeki saki

ɗ

aya " .

mutuwar  tsaye   tayi cikin  tsananin  tashin hankali  da matsanancin gigita  jin  furucinsa, yayinda  hawayen idanunta

ya ƙaru suka shiga kokuwa da juna gurin silalowa ga wani irin ƙyarma da jikin

ta ke yi, sai  dai   rawar da  jikinta ke yi  ya  sanyata saurin durƙusawa  a gabansa domin  ƙafafunta sun tabbatar  mata bazasu iya   cigaba  da

ɗ

aukar gangar  jikinta ba,  baya  ga haka ma  ga  wani iri jirin tashin hankali   dake

ɗ

awainiya da ita .Wani 

irin bugawa kanta ke  yi  tamkar zai rabe gida  goma , cikin wani matsanancin rashin Hankali muryanta na rawa tace. “da gaske ka sakeni yaya adam? dan Allah ka janye sakin zan maka bayanin komai domin idan kana  tunanin  zan...” dakatar da ita yayi ta h

anyar fa

ɗ

in. “shiiii na sake ki kuma babu wanda ya isa ya sake takurani nayi rayuwa dake,  dan haka ba abinda   ya rage miki a gidana gari ya waye ki bar min gidans kuma bance kije gidan mahaifiyata ba, ki wuce gidanku gidan ubanki tunda ke

ɗ

in ba sh

egiya bace” shiru kawai tayi tana dubansa cikin tsananin fa

ɗ

uwar gaba domin dai a kallon da  take masa ta rigada tasan   bazai  ta

ɓ

a daina tsananta  ba a cikin zuciyarsa” maganar sa ne ya katse mata tunaninta. “bazan  ta

ɓ

a daina tsanarki  ba,  abinda kika

kasa ganewa shi so halitta ne..” cikin matsanancin kuka ta dakatar dashi da fa

ɗ

in. “yanda yake halitta nima haka nake ji akanka me yasa zaka rabu da zuciyar da batasan sanda ta fara sonka ba ?sonka shine mafarin kasancewata a karkashin mahafi....” cikin

daka tsawa yace. “bar 

ɗ

akin   nan stupid!  tun kafin  nayi losing control , dan  ina jin  baƙin cikin kasancewata  dake ahalin yanzu yayi maganar  a  zuciye cikin tsananin fushi da tashin hankali mara misaltuwa.”

bata  bar 

ɗ

akin ba  kamar  yanda y

a furta  sai   rarrafawa  tayi ta koma  gefen doguwar kujerar   kushin  ƙwaya

ɗ

aya  dake 

ɗ

akin  ta raku

ɓ

e ,  tana kallonsa ya miƙe  ya  shiga bayi batare  daya cire  kayan jikinsa  ba   saukar ruwa a  bayin   yasa  ta fahimci wanka  yake  a hankali  ta ri

ke gefen  kanta dake sara   tana  ha

ɗ

eye wani ƙululun baƙin ciki  tare da  share  hawayen dake tsiyoyo mata, ta tattara tukunyar tsafin ta kai dakinta ta ajiye ta dawo

ɗ

akinsa ta zauna dan babu in da zata aurenta dashi mutu ka raba ya saketa amman bata sak

u ba dan tayi imani mami naji zata maidaita."Da mamaki ya fito ya isketa kallon mamaki da naci irin nata yake “zaman me kikewa mutane a d’aki ?” ya fa

ɗ

a Yana kallonta “babu fa inda zani har sai ka maidani ” wani mugun kallo yayi mata sannan ya

ɗ

auki jug di

n coffee da zafinsa wanda ta kawo masa bai sha ba ya dawo inda take ya juye mata tsab a jikinta wata razananniyar ƙara  ta saka da sauri ta shiga kakka

ɓ

e rigar dake jikinta  , cikin fa

ɗ

a wanda bai hana zazzaƙar muryarsa fitowa ba yace. “banace ki bar m

in

ɗ

akina ba ?” Ya fa

ɗ

a yana ware mata idanunsa dake cike da bala'i  jikinta na rawa sosai ga kuma zafin coffee da yake ratsa illahirin fatar jikinta  wanda har cikin naman jikinta take jin zafin, babu shiri ta bar masa

ɗ

aki zuwa nata tana zubar da haway

e .”

ranar Maryam bata runtsa ba kuma tayi dauriya domin dai bata kira kowa acikin ahlinsa ba  washe gari kuwa tun da  asuba tabi mota zuwa abuja taso shiga jirgi amma saboda bata da ku

ɗ

in jirgi kamar  ta tambayi mami  ku

ɗ

in ticket amma tasan hakan z

ai sa ta gane akwai matsala shiyasa ta shiga motar haya

Tunda suka

ɗ

au hanya  kanta na kife ,rufe ido tayi sosai tana zubar da hawaye masu zafi sannan acikin ranta tana ƙissima yanda zata hana rayuwar adam samun kwanciyar hankali  yadda bata ji dadi a

gidansa ba bazata bari Ya kawo wata yaji dadin rayuwarsa daita yadda gallazawa rayuwarta wallahi tayi alqawarin sai ya gallazawa duk wacce ta rabesa zatayi komai akan yanke masa duk wani jin dadin rayuwa .”

ɓ

angaren ATA shima tana barin gidan ya bar ƙasar

zuwa hollond .”



Mmn sudais

💗💗💗💗💗💗

MAR'ADAMS



💖💖💖💖

💗💗💗💗💗💗

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH

AREWABOOKS USERNAME

AYSHAABAGUDO

bismillahirrahmanirrahim

Wannan  littafin  na kudi ne mai bukatar karantashi  

byn na kammalashi zai  biya 1000 ta wannan  account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura  domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina  (Hausa bakwai ) a YouTube.

Page 22

Kwanaki hamsin kenan da ATA yasa anemo masa kwararrun masu zane wanda yayi daidai da sauran sati uku daurin auren maryama da yaya sadam acikin lokacin nan babu abinda maryama take sai zariyar zuwa AGC domin gabatar da zanenta

, haka zalika ta saki jikinta sosai da yaya sadam domin ta fara cire rashin son da bata masa tana ta qoqarin dasa soyayyarsa mai karfi acikin zuciyarta ,shima kuma bangarensa yana qoqarin kyautata mata shiyasa a yanzu damuwarta ad’auketa aiki akar ka shin

AGC ne .” idan kaga maryama da yaya sadam a

yanzu zaka d’auka tun asali masoya ne wadan da suka d’auki tsawon lokaci suna son juna, abu d’aya ne kawai dai har yanzu yake damun zuciyar maryama shine yawon shiru da shiga tunani mai zurfi da yaya sadam d

in yake ko suna tare ko yana shi kad’ai ko ayita kiransa a waya baya d’auka agabanta wanda ita hakan na damunta, kuma haka nan take ji ajikinta kamar akwai wani abu dake damunsa wanda yake boye mata , tayi iyakar qoqarinta tasan meye damuwarsa amman abu

n ya cutura domin dai abu d’aya ne kullum yake fad’a mata babu komai al’amuran aiki ne .”

mami na zaune a had’ad’den parlour’nta na farko idanunta na kallon tv yayinda hannunta Ke rike da casbaha tana ja ahankali kira ya shigo wayarta, tasa hannu

ta d’auki wayarta tana dubawa sunan d’anuwanta data gani yana yawo a screen din wayar ne yasa tayi saurin kara wayar a kunneta bakinta d’auke da sallama “wani irin mikewa mami tayi jikinta na rawa tare da furta kalma “inna lillahi wa inna ilaihi rajiun ,

ya hayyu ya qayyum bi rahmatika astagisu aslili shaani kulluhu wala takilni ila nafsin d’urfata’ai “kace yau kwana biyu kenan da faruwar sakin ?ta tambayesa cikin tsananin damuwa da shiga tashin hankali “yayinda cikin tsananin fushi d’an uwanta ya cigaba

da sheida mata abinda ya faru .”“wallahi Abdul ban san komai akan sakin nan ba”

ta fad’a jikinta na wani irin ‘bari haka ma zuciyarta

bayan ya katse kiran kuka mami tasa tare da jin wani kullin bakinciki ya tsaya mata a qirji yaki gaba yaki baya wa

yarta ta lalubo ta soma neman layukansa amman shiru bata shiga dan haka ta kira Amar nan ta samu labarin tafiya yayi zuwa hollond abun yayi mata ciwo fiyye da tunanin mai karatu ammar din ma yana tambayarta ko tana son wani abu amman tuni ta katse kiran .



batayi sanya a gwiwa ba ta kira ya’yanta a waya ai kuwa washegari gabdayansu suka hallara a gidan cikin tsananin tashin hankali aiko mami tasa masu kuka tana kiran “adamcy zai kasheni shikenan ya zama sila shiga tsakanina da d’anuwana muna zama

nmu gwanin sha’awa, kana ganinmu kasan akwai shakuwa da soyayya a tskaninmu, muna ta qoqarin had’a kanmu dana ahlimu, mun rungume juna babu kyarma muna tsananin son juna amman yau sanadiyar adamcy ran d’anuwana ya sosu yayi min abinda bai ta’ba min ba .Ab

dul ra’uf bai ta’ba min magana cikin fushi ko ‘bacin rai ba sai a jiya “ni zulai na shiga uku nah me yasa na had’a auren nan ?”wallahi dana san abinda zai biyo baya kenan da ban had’a ba dana bar adamcy ya cigaba da rayuwarsa haka babu aure dan duk abind

a zai lalata zumuncina da yan’uwana bana qaunarsa”.”

“kiyi hakuri mami ki daina kuka haka Allah ya qaddara kowani bawa da kalar qaddararsa wannna rabon dake tsakaninsu fa idan baa yi auren ba ta ina zaa samu ?inji cewar aunty shahida ,”kuka fa ya za

mammin dole abdul’rauf na min biyayya duk abinda nace shi yake yi bai ta’ba sa’bawa umarnina ba "wai mami zaginki yayi ne ko me ?zabiba ta tambayeta “ko d’aya zabiba abdul bazai ta’ba zagina ba amman yayi min magana cikin fushi abinda bai ta’ba min ba

sai jiya” nifa na kasa gane abubuwan nan na yaya adam mutun kamar babu tausayi a cikin zuciyarsa gsky mami yakamata ki san yadda za'ayi da yaya ga ciki ga saki dame sister zataji wallahi ni tausayi take ba ya dawo daita kawai .”nana hauwa’u ta qara

sa mgnr tana sheshekan kuka aunty shahida ta numfasa kana tace “karki d’aga hankalinki auta kinga kema bake kad’ai bace za'a haukatar dashi bari ya dawo daga hollond lafiya amman dan dolensa ya maidaita ta haihu a gidansa idan ba haka ba wallahi wanna

n karon zai had’u da tashin hankali da bai ta’ba gani ba “ku dai bi komai a hankali domin dai acikinku babu wanda bai san waye yaya adam ba kusan yafi buqatar rarrashi da lalama muddin da tashin hankali zakuje masa wallahi bazai maku abinda kuke so ba .”

“da mamaki aunty khadija ta kalleta “abinda muke so kuma ke banda ke ?”gsky banda ni abinda kuke so am sorry to say dani yanzu bazan sake goyawa zaman aurensu baya ba ,ya kamata zuwa yanzu abarsu haka kada a takura masa ku kyalesa ya huta idan

yayi ra’ayin maidaita da kanshi zai yi idan kuma iyakar zamansu kenan Allah yasa ya zama alkhairi ,sun d’auki lokaci suna tautaunawa a tsakaninsu sai dai zabiba ta tsaya akan raayinta wanda bai yi masu ba har mami .”

Bayan kwana uku ahankali oga ATA yak

e saukowa daga cikin jirki tare da yaransa mutu biyu kai tsaye in da driver da masu tsaronsa ke jiranshi suka nufa, ya qara kyau aciki kwanaki uku kacal farinsa ya sake fitowa ga cigaba da ya samu da nasarori akan business ,yana sanye da royal blue three

piece suit daya daga cikin yarasa na sak'ale da bak'ar jakarsa daka ganshi kaga wayayye wanda yasan duniya ko nace duniya ke damawa dashi, yayinda idan ka kalleshi zaka d'auka d'an shekara talatin da biyar ne amma gaskiyar lamari shekararsa arba'in da w

ani abu yake, da sauri aka bude masa gidan baya ya shiga ya kame yana shan kamshi daya daga cikin wayoyin ne ta soma ringin ya dauka ya soma magana a natse yana ciccin magani har suka qaraso unguwarsu waya yake bai ji komai ajikinsa ba sai da suka shi

ga cikin haraban estate dinsu yaji gabanshi ya fad'i sakamakon bai san abinda zai tarar ba amman a kudurtawa ransa komai zai faru sai dai ya faru amman har abada bazai qara zama da mrym ba".

ahankali ya fito daga cikin motar ya nufi babban falon

cikin isa da iza ga kamshin daddan turarensa Reed na tashi ,yasa hannu ya tura kofar glass din parlour’n ya shiga ya

iske mami zaune kamar koda yaushe yayi sallama aciki fuskarsa a had’e tamkar zaki , itama aciki ta amsa masa ya ta’be baki yadda ta amsa

masa yaso ya bashi dry amman sai ya maze ya d’age girarsa duka tare da dakewa ya gaisheta “sweetheart barka da rana “wannan karon kam shiru tayi bata masa ba bai qara cewa komai ba kai tsaye samansa ya nufa mami ta karkace tabi bayansa da kallo yana taku

d’ay d’ay batare da wata damuwa ko tashin hankali ba sai ma wani kyau da kwanciyar hankali daya samu matsuguni ajikinsa su kuma ya bar zuciyarsu da tashin hankali.duk wani tarba da rawar jiki da mami

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login