Showing 54001 words to 57000 words out of 172989 words
bangarenta abun bai mata dadi ba dan bata son maryama ta riga ya'yanta aure amman zata yi iya yinta taga ya'yanta sun rigata aure ita da take da suruki kamar yusuf
me zai dameta da wani sadam gashi ga dukkanin alamun dole akayi wa sadam din zai aureta."
aunty fati tace" sadam d'ana ina maka fatan alkhairi suna gama fadar haka suka bar wajen zuwa bangaren aunty hassana suna shiga aunty hassana tace "yanzu ke k
in yarda da wannan tsarin"?nasan karya ne dole akayi masa amman tunda ta zabi haka ki zuba ido Kiyi kallon abinda zai biyo baya da wannan maganar suka kawo karshen zance suka shiga wata ."maryama na zaune cikin halin tashin hankali umma ta shigo parlour'
n tana ganin ummah ta mike ta rungumeta tana kuka "ummah me nayiwa su aunty fati ?"me zanyi su soni ?wallahi banason muktar ki taimakeni ummah kar a d'aura auren nan laifin me nayi masu ummah ?ina ta bawa zuciyata hakurin rayuwa dasu, amman kullum
burinsu suga bayana ."ta karashe mgnr tana kuka."
"ki qara hakuri da kowa da komai akan wanda kikeyi maryama rayuwarki qaddara ce zuwa yanzu ya kamata ace kin saba da qaddararki karta dinga baki tsoro "wallahi ummah jarabawa bata bani tsoro saboda
na maida alamarina zuwa ga allah "yauwa abinda nake son ji kenan kowa ce rayuwata cike take da lullubali da qaddara kuma sai allah yana sonka yake jarabaka domin yaga karfin imaninka idan kuma akace haka dole sai ka shirya, jarabawa ko ta class ce yaya
kike jinta bare jarabawa daga allah? fatana allah ya bamu ikon cinye jarabawa ."ta fad'a tana shafa bayanta tana jin fad'uwar gaba ."tana Tunanin yadda zata shigo mata da zance sadam taji sautin muryar maryama tana cewa "ni dai ummah kisa abar maganar mu
ktar ke kad'ai ce nake da yakinin zata min wannan gatan ."
ummah ta zareta ajikinta ta kamo fuskar maryama da hannuwanta duka tana kallon fuskarta tace "babu wani muktar da zaki aura na yanke shawarar zaki auri yayanki sadam, maryama ta zaro idanu
tana duban umma cike da matsanamcin mamaki "yaya sadam kuma ummah ?"a matukar rikice ummah tace "Eh ko baki sonshi."ahankali ta shiga girgiza mata kai domin dai tasan ko giya ta sha bazata iya furta hakan gareta ba ,bare kuma tasan
tayi hakan ne dan
yantota daga hannunsu aunty fati ."ai ko bata son yaya sadam ta karba kuma ta amince sai dai fargaban yadda yaya sadam din zai karbeta muryarta a raunane tace "ummah kina tunanin yaya sadam din zai amince ?
"ya ma amince maryama "kuka ta fashe da
shi mai karfi "shikenan mafarkinta ya tabbata"ya allah kabani kwarin gwiwar cinye jarabawar da duk zaka min "alhamdulillah alhamdulillah shine kawai abinda umma taji yana fitowa daga bakinta "allah ne abun godiya maryama babu abinda zai biyo bayan wannan
auren sai alkhari, karshen wahalarki yazo ta fad'a tana sake rungumeta ajikinta " aunty ta qaraso ta zauna kasa kusa da kafafuwan ummah "ban san da wace irin kalmar godiya zanyi amfani dashi wajen gode miki ba amman zan zabi wannan kalmar allah yay miki s
akamakon da gidan aljana "na gode na gode !!sai kuka ya kufce mata daga maryama har Aunty suka saka ummah tsakiya suna mata kuka ."
koda habib ya dawo yaji hukuncin ummah abun yayi masa dadi sosai dan gara sadam sau million akan wani muktar fatan al
khairi yayi yana tmbyr aunty maryama .""Tana d'aki !" ta fad'a atakaice tana sauke numfashi a daki ya iske maryama kwance akan katifa tayi kuka har idanunta sun kunbura tana tunanin yadda qaddarori suka yita zuwa mata daki daki akan aurenta a she tana t
are da mijinta bata sani ba "ya zauna kusa daita yana kiran sunanta "heartbeat ".ta sauke numfashi tana dubansa da kunburarrun idanunta "bakiji dadin hukuncinsu umma ba ko ?ta langwabar da kanta kawai batare da tace komai ba "heartbeat idan da wani aka b
aki zance Aa amman yaya sadam dabam ne karki ce aa bazaki samu kamarsa ba "
"kai ma ka amince dashi ?sosai kuwa dan mutumin kirki ne kuma yana duk wasu quality's da zaa so shi ta sakar masa murmushi wanda ya bayyana wushiriyarta sama da kasa tana gy
ara kwanciyarta
ta jingina bayanta da abun gado ta janyo pillow ta rungume tana jin wani nauyi a qirjinta"bana jin son yaya sadam ko kad'an acikin raina amman bani option zan rayu dashi muddin rai "yayi shiru kawai yana kallonta cike da tausayawa dan ba
i san me zai sake cewa ba ,domin farincikinta farincikinsa ne haka zalika damuwarta damuwarsa ne zai sake magana ta katsesa ta hanyar cewa "karka ce komai after dad tunda har ka
amince daman kai kawai nake jira naji raayinka tana gama fadar haka ta sauko
"muje parlour'n muci abinci ta riko hannunsa binta kawai yake jikinsa a sanyaye ."
*******
Tun bayan da ummah ta furta maganar aureta da yaya sadam habib bai zauna ba ya shiga buga bugan neman aiki karfi daga wannan kamfani zuwa wannan duk kuma
saboda ita da mahaifiyarsu ne daman da karatu da kwallon kafa ya dogara dan yana d'an samu a buga kwallon kafa amman ba wani samu sosai ba dan kudin ba wani kudin azo agani bane amman babu laifi yana toshe masu wata kafar dan hatta mashin din da yake da
shi yanzu da dan kudin da yake samu ya siya ."matslar dai ba koda yaushe ake samu ba sai a dauki alokaci baa daukesa ba shiyasa yaga gara ya had'a da aikin kamfani ranar da'akayi dashi za'a d'aukesa a ranar ya samu damar buga kwallon kafa zuwa ogun
state kenan ya samu promotion daga jahar lagos zuwa wata jahar ."
Adaidai wannan lokacin maryama ta kammala bautar kasa tare da kawarta subai'a babu inda take zuwa tana zaune a gida abinda tafi tsana kenan zaman gida sam a yanzu bata son zaman gid
ansu gashi dai tana samun kulawa gata sangarta só qauna soyayya tarairaya daga mahaifiyarta haka ma habib sai ummah wacce sanadiyyar sadam yasa yanzu motsin kad'an tana bibiyar me take ciki komai ta samu ita zata bawa amman zaman gidan baya mata dadi s
aboda zuciyarta ta rasa abu d'aya wato mai d'ebewa zuciyarta kewa dan gabad'aya tunda akayi maganar aurensu da yaya sadam ta rasa gane kanta dashi karon kashi sadam din sai ma taga ya rage bata kulawar daya saba bata ada can baya ."
****
A hankali ATA
ya shiga office dinsa babban ma'akacinsa mai tantance ma'aikata na kamfaninsa Z&A na biye dashi abaya ,ya zauna a mazauninsa yana kallonsa batare da yace komai ba "good morning sir ? ya gaishesa cike da girmamawa "uhm ! yayi gyara murya kawai alamun ya
na jinsa yana maida hankalinsa Kan system "uhm amm sir ko zan iya magana yanzu "uhm ! ya fad'a a takaice "adadin mutane kimanin dubu dari uku ne suke bukatar aiki a karkahainmu ,sir wannan shekara ko zaa hada da masu degree ? Ko kuma daga master zuwa sa
ma ne zaa dauka ."?" ka ma da kake maganar daga wani mataki ka fara aiki ?"sorry sir ya fad'a a tsorace "duk mutumin da aka tabbatar takurdunsa sunyi kyau ayi masa interview idan ya cancata a d'aukesa ."
"sai abu na gaba kada a Kuskure akarba' kwabo d
uk wani mutun domin samar masa aiki a duba cancanta yana gama magana ya dauke idanunshi akan system zuwa wani bangare dabam yana cewa fatan" ka fahimta "yes sir sai kuma game da compaing dake kasar togo sun kira suna bukatar almustapha "me zance
masu?" k
ai komai bazakayi da tunanin kanka ba sai ka tmby ? "am sorry sir"ya juya da sauri ya bar office din ."
Ranar monday tun asuba da maryama ta tashi tayi sallah bata koma ta kwanta ba ta soma shirin zuwa wajen interview duk abinda tasan zaa buqata ta
had'asu waje d'aya acikin jakarta hatta kayan da zata saka ta fito dashi sannan ta shiga wanka karfe bakwa daidai ta gama shirinta ta fito parlour'n ta hango aunty tsaye a kitchen ta qarasa ta rungumeta ta baya "good morning mumy "ta kai hannunta ta sha
fa gefen fuskarta morning my princess har kin fito ?yes !ta fad'a tana duba agogon dake daure da tsintsiyar hannunta "muje ki karya kafin ki fita "aunty da kin bar breakfast din nan Kiyi min addua kawai" bakince akwai wanda zai tsaya maku ba ?aunty ta fad
'a tana fitowa daga kitchen maryama ta biyo bayanta tana cewa "akwai but bashi zai mana interview ba amman dai ina ji ajikina zamu samu nida subai'a "to Allah yasa a dace "Ameen !ta fad'a a lokacin da wayarta ta d'auki qara ta ciro ta duba tana cewa "aunty
subai'a ce ."
Tayi sauri ta d'auka tana "cewa hello suby okay gani nan fitowa mgnr second biyu sukai ta katse kiran tana cewa "aunty ni zan wuce subai'a har ta fito "kema yanzu zaki wuce ta kai cup din tea bakinta ta kurbi kad'an ta kai bread bakint
a a haka ta shanye cup din tea tace "na gode sosai Allah bar min Ke mamana ina sonki ta kai mata kiss a kumatunta ta nufi kofar fita da sauri tana cewa aunty "bye ye sai na dawo "bye ta d'aga mata hannu tana kallon bayanta kai tsaye bangaren ummah ta shiga
da sallamarta yaya sadam ta gani zaune Jiki a sanyaye ta gaishesa "yaya sadam ina kwana?"ya dago idanunshi ya kalleta sannan ya amsa da" lafiya !"
ta nufi hanyar dakin ummah sai ga umma ta fito"maryama har kin fito ?na fito umma to Allah yasa a dace
tace Ameen " ina zata ?ya tambaya batare daya kallesu ba "interview ! ummah ta bashi amsa da haka "aiki zatayi kenan ?" to meye amfanin karatunta idan batayi aiki ba ya dan yi shiru can yace "nifa gsky bana da wannan raayin yana gama fad'ar haka ya mike
yana cewa " ni na wuce tsaya ka sauke min ita "bai ce komai ba ya fita maryama tabishi da kallon mamaki dan bata ta'ba tunanin zata samu matsala dashi akan aiki ba ganin shima dan boko ne ita kam akan aikinta zata iya hakura da auren dan
sam aure baya r
anta a yanzu mutuntakan umma ne ta duba da tausayin mahaifiyarta bawai son aure take ba ,ganin yadda yanayinta ya canza yasa ummah tace "karki wani damu zakiyi aikinki "amman ummah alamunsa ya nuna baya so "gsky ne sadam bai son amman zai yarda kinji
wahalar karatunki bazai tafi a banza ba ,yana ma daga cikin abinda yasa ban bari an daura maku aure ba nafi son ki shiga da aikinki". kanta kawai ta gyada mata "maza bishi ya saukeki ."
Mmn sudais
💗💗💗💗💗💗
MAR'ADAMS
💖💖💖💖
💗💗💗
💗💗💗
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi ac
cess idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.
Page 11
Jiki a sanyaye maryama take taku gabad’aya kuzarin jikinta yayi kasa ,”a
iki zatayi kenan nifa bana ra’ayi ? maganarsa ta shiga yawo acikin kwakwaluwa da zuciyarta , tana tafiya tana tunanin maganarsa , a qalla yaya sadam ya kusan minti shabiyar zaune acikin motarsa yana jiranta , ya dubi agogo a karo kusan na shabiyar yaja qar
amin tsaki a lokacin da wayarsa ta soma ringing ya kai hannu ya d’auka ya duba yaga sunan ummanshi ke yawo akan screen din wayar. numfashi ya sauke sannan ya d’auka cike da girmamawa “sadam !”ta kira sunansa ya amsa da “na’am “ina son kaso maryama tun daga
qasan zuciyarka ,sannan zaka iya zama madadi ko ka cike gurbin abubuwan da maryama ta rasa a rayuwarta na shekaru baya.”
“ina jin ciwon da qunci abubuwan da sukai ta faruwa daita amman ina fatan kai ne zaka wanke min wannan quncin ya dawo farinciki n
a har abada “naji ummah in sha Allahu zan yi iyakar qoqarin na kawo miki wannan farinciki “dan allah sadam ka son maryama “ yayi murmushi kawai yana sosai keyarsa yayinda idanunshi ke kallon hanyar da maryama zata bullo .”ahankali yaga tahowarta a natse ta
ke yin komai nata kamar bata son taka kasa koma yace tausayin kasar take “nayi magana ba kace komai ba ? “duk abinda ummanah take so ya zama dole naso “ya fad’a yana sake tsaida idanunshi akanta “
“na gode maka allah yayiwa rayuwarka albarka yadda k
ayi min biyayya kai ma allah ya baka ya’yan da zasu maka biyayya “Ameen ya hayyu ya qayyum “
qirjin maryama na tsananin fad’uwa ta qaraso bakin titin unguwarsu har ta tsaya jikin motarsa bai iya d’auke kwayar idanunshi akanta ba ,jikinta a matukar sanyaye
ta bud’e gaban motar yaya sadam ta shiga yayinda zuciyarta Ke bugawa da karfin gaske ta zauna tare da rafka tagumi cikin rashin sanin madafa madadin taji yaja motar sun wuce sai taji yayi sallama ya ajiye wayar hannunsa ya kunna music yana bin wakar ahank
ali .”
Kanta taji ya sara mata ganin bashi da niyyar tafiya ga lokaci na wucewa ya sata kallonsa kamar mai shirin yin kuka tace “yaya sadam !”tamkar ba magana take yi masa ba haka ya cigaba da bin wakarsa babu alamun damuwa ko nadama a fuskarsa hann
u ta mika hakan yasa sukayi daf da juna wanda da zata qara matsar da hannunta zata iya yin masauki a jikinsa, a natse ta kashe wakar ta sake kallonsa tace “i am talking to you yaya sadam “.“me kike son na yi ?ya fad’a a sanyaye “kayi hakuri dan allah idan
wani laifi nayi maka lokacin na tafiya gashi naga baka da niyyar tafiya wannan aikin shine rayuwata bana son rasashi .”
ya d’an matsota yana cewa “ni dana zauna jiranki tsawon mintuna shabiyar bani da aikin yi ne ?”ko bani da wajen zuwa ne?” ko kuma a
ikina bashi da mahimanci ne ?”yayi mata tambayar ajere yana sake kunna wakarsa .”sake kashe wakar tayi ta kallesa a marairaice sannan tace “am sorry duk maganarka ce ta rikitani har yasa kuzarina yayi kasa wallahi da kyar na kawo kaina bakin titin nan shir
u yayi yana kallonta fuskarsa a d’aure tmkr wanda bai ta’ba dariya ba “ka d’an saki fuska nan dan fushi baya maka kyau “ ta furta cikin wani irin salo da sautin murya mai sanyi huci bakinta da numfashinta duka na dukan wuyansa wanda sanadiyyar hakan ya had
dasawa tsigar jikinsa mikewa ya kuma qara bugawar da zuciyarsa take .”
ajiyar zuciya ya sauke yana jin wani iri a ilahirin jikinsa “saboda nace bana ra’ayin aiki ?”wallahi duk shi ya sanyayyar min da jiki da dai zaka amince zanyi farinciki da hakan
“bai sake cewa uffan ba ya kunna motar ya soma tafiya kamar wasu kurame haka suka cigaba da tafiya .”qarfe tara saura wasu mintuna suka isa bakin tafkeken get din Z&A yaja ya tsaya batare daya kashe motar ba cikin siririyar muryarta tace “yaya sadam na god
e sosai allah ya kai lafiya “ ta fad’a tana qoqarin fitowa daga cikin motar adaidai lokacin da hancin motar ammar ta sanyo kai “Ameen ki kula da kanki “I will !ta
fad’a tana sakar masa murmushi duk da bawani sonshi take ji ba amman taji dadi sosai kuma zat
a iya rayuwa dashi muddin rai .ammar yana kallo sukayi bankwana “
da sanyi jiki ta shige cikin sadam ya cigaba da tsayuwa yana kallon bayanta har ta ,bace masa sannan ya lumshe idanunshi lokaci d’aya kuma ya bud’e “oh my goodness god “ya furta a can q
asan zuciyarsa ta yadda idan ba bakinsa ka kalla da kyau ba bazaka fahimci abinda yace ba .”murmushi ya kwace masa a saman fuska wa zai same kamar maryam yace bai so ?”sai dai wani dalili na dabam ya haifar da hakan ,sam ya manta a inda yake sai da yaji mu
tane ana masa hon a she fa motoci ya tare duk suna tsaye suna jiransa murmushi yayi sannan ya kama gabansa yayinda maryama tuni ta shige cikin ma’aikata bata ma san lokacin da yaya sadam ya wuce ba .”
tana shiga sauran abokan aikinta suka qaraso suna
mata magana suna shirin shiga inda zaa wa masu neman aiki interview amman ita maryama hankalinta bai garesu yana kan neman inda subia ta shige ,tunda tasan a tun lokacin da sukai waya daita ya cancanci ace tana wajen koma anyi mata interview an gama .”taja
ta tsaya tana cewa” kuje zanzo na sameku daga baya “.ta bud’e jakarta ta ciro qaramar wayarta ta shiga neman layin subai’a ,ganin an bud’ewa ammar mota ya fito yana nufota yasa ta sauke wayar daga kunnenta tare da kashewa gabad’aya “ya iso har inda take t
saye yana gama qarasowa wayar hannunta ya amsa ya rike ta kallesa tana murmushi sannan tace “barka da safiya ?
“Barka !
“me ya tsayar dake da sai yanzu kika qaraso ?ya tmbyeta yana duba screen din wayarta sunan wacce ya gani ne yasa ya mika mata waya
r “wallahi wanda zan aura ne ya ‘bata min lokaci “ tayi maganar cikin salon jan hankalin duk wanda yake tare daita, ammar kasa magana yayi kafin daga baya da kyar cikin fad’a yace “wato har zaki iya fad’a min wanda zaki aura ne ya ‘bata miki lokaci ? tayi
shiru tana wasa da yatsun hannunta dan batayi tsamanin zai ji haushi maganarta ba ganin babu komai a tsakaninsu sai mutunci da girmamawa “amman ki sani wannan ba mutuncinki bane ko nace zaki zubda mutuncin family d’inku ne .”
“Ai shima family dinmu