Showing 69001 words to 72000 words out of 172989 words
girmamawa "yayi masa bayanin abinda yake bukata "amman sir me zai hana ka gwada masu zanen kamfaninka AGC mana "nasan dasu na buqaci wasu dabam ,kaje kayi abinda nasaka "okay sir ya juya da sauri ."yadda yake cikin damuwar rashinta haka itama ta kasance ci
kin damuwar maseefar rashin aikinta dake bibiyar rayuwata kukan data yini yi ne yasa kafin shida na yamman ranar jikinta yayi zafi tamkar garwashin wuta aunty ce tsaye akanta tana shafe jikinta da jikakke
towel byn ta bata magani tasha ."
Mmn sud
ais
đđđđđđ
MAR'ADAMS
đđđđ
đđđđđđ
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wa
nnan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.
Page 13
amatukar galabaice
ATA ya qaraso gida zuciyarsa na hasko masa fuskar zanen mafarkinsa " mai yasa na qasa mantawa dake ?yayiwa kansa tmbyr yana shafa sumar kansa, gbdy yau din tunaninta ya hanani sukuni ya fadâa a fili yana fesar da numfashi mai zafi daga bakinsa ,qirjinsa ku
wa banda bugawa da karfi babu abinda yake, ahankali ya shiga zagaye dâakin hankalinsa na sake tashi ,a tsakiyar dâakin ya tsaya rike da kugunsa yana ciza lipâs dinsa na qasa âmai yasa bazan manta daita na cigaba da rayuwata ba ?âya wurgawa 'kwal'kwaluwarsa
tmby " ban san me yasa nake ji araina kina cikin wannan duniyar ba yaja qaramin tsaki âwhat's wrong with my brain ?I have to stop all this nonsense.âya fadâa yana cigaba da dâaga kafafuwansa. bayan kamar minti biyar ya tsaya cak yana sake kamo lips dinsh
i na kasa yana cizawa ahankali ahankali ya dâauki lokaci mai tsawo yana shawagi acikin dâakin sannan ya cire kayan jikinsa ya shiga wanka ya fito ya sanya kayan marasa nauyi riga yellow mai hannun hamles da farin wondo iya gwiwa , ya samu waje ya zauna a b
akin gado zuciyarsa na sake hasko masa fuskar zanensa.â
â idan tunaninta ya sakashi gaba jin zuciyarsa yake kamar zata buga hakan yasa yaki sauka parlour ân gidan kamar yadda ya saba a duk sanda ya dawo .âtsaki yaketa jĂĄ yana qarawa domin tunani
nta na damun kwakwaluwarsa,idan a son ranshi ne baya son yana damun zuciyarsa da kowa i irin tunani yana nan zaune a bakin gado yayinda kafarsa daya ke kasan tayis dâayan
kuma ya tankwashe tare da dafe gaban goshinsa dake sara masa kadâan kadâan gefe guda
kuma yana jin damuwar da ciwon abinda dakikiyar yarinyar nan tayi ,shi tunda yake babu wanda ya samu aiki da kamfaninsa yayi rejecting dinsa sai ita ,ai kuwa zata ga wahala ganin idanunta yana zaune maryam ta turo kofar dâakin ahankali ta shigo bakinta dâa
uke da sallama bai amsa mata ba haka zalika bai dâago ya kalli inda take ba .â
kusan minti biyar tana tsaye tana qare masa kallo sannan yaji sautin muryarta a sanyaye âbaby sannu da zuwa !âta fadâa ahankali tamkar wacce mako shinta Ke ciwo âya dâago a
natse ya kalleta sanye take cikin kananan kaya wondo da riga maron colour mai ratsen fari ajiki yayinda jikinta ke fitar da kamshi hannunta rike da wani hadâadâden tray. bai amsa mata ba ,ya dâauke kwayar idanunshi akanta zuwa wani bangaren yana jan tsaki
dan ya tsani sunan baby din da take kiransa dashi ,bugu da qari bazai iya jurar cigaba da kallonta ba, dan babu macen data isa ya tsaya yana kallonta .â saâbanin ita daya rigada ya saba da kallo irin nata indai tana kusa dashi to fa dukkanin idanunta da n
atsuwarta suna kanshi ne â bata damuwa da duk irin wulakancin da yake mata hassalima ya fahimci dadin kallonsa take ji dan ya santa farin sani babu yadda zaayi tana tsaye haka agabansa idanuwanta ba akanshi suke ba .â
daga sannu da zuwan da tai masa
bata sake ce masa uffan ba ta ajiye tray hannunta ta soma hidimar zuba masa abinci bayan ta gama zuba masa ta sake motsa bakinta âbaby ga abinci â!still bai ce mata komai ba sai ma haushi da ta sake bashi ta cigaba da kallonsa dan kallonsa ba qaramin jefa
ta cikin nishadi yake ba ,kamar ta budâe baki ta tambayesa meke damunsa dan ta fahimci yanayinsa na yau ya canza fiyye da sauran lokutan daya saba kasancewa cikin miskilanci amman ta qasa tmbyrsa sbd gudun abinda zai je yazo .taga ya sake kallonta amman
sai ta qasa dâauke idanuwanta akanshi duk da ta fahimci shi hakan yake buqata daga gareta .âmadadin ta dâauke kwayar idanunta kamar yadda yake buqata sai ta durkusa gabansa ta dâauki glass cup ta hadâa masa coffe ta mika masa âbaby ga coffe ka sha nasan za
ka fi buqatarsa â.
a matukar zuciye ya karâbi cup din hannunta ya saita ta dashi zai kwata mata ruwan zafi tayi saurin zaro ido tare da yin gefe ,glass cup din ya samu bangon dâakin, nan take ya tarwatse a qasa , ya mike a fusace sauran kadâan ya ta
ka wani bangaren na glass cup din dan har kafarsa ta sauka akan kwalba maryam ta saki qara mai sauti dole ya dâaga kafarsa Ya koma ya zauna tana dafe goshinsa .ahankali ta juya ta fita da sauri bata jima ba ta dawo ta durkusa ta tattara dukkan wajen ta mik
e tana dubansa âdan girman allah ka dinga bin komai
ahankali kada kajiwa kanka ciwo â ta furta cikin wata irin murya mai sanyi da tausasawa âmuga kafarka allah yasa bakaji ciwo ba yaji tana fadâa âya salam wannan wata irin mayya yarinya ce haka? ita sam ba
ta damuwa da wulakancinsa ,har sai zuwa yaushe ne wuya zai sa ta gudu ta fita cikin rayuwarsa?âyana son ta gaji dan kanta ,yana son hakurinta ya qare ta gudu da kafafunta ba sai ya sallameta ba amman da alamun shine zai gudu ya barta .â
âbai ankara
ba yaji ta kamo qafarsa data fi tunanin ita ce ta kusan taka kwalba ta sanya tafin hannunta karkashin tafin qafarsa ta soma murzawa ahankali âAlhamdulillah babu abinda ya sameka kamar wanda ya farka daga wani mummunar mafarki ya fixge qafarsa da mugun saur
i yana huci. numfashi ta sauke ta mike tsaye idanunta na kanshi miniti biyu tsakani ta juya adaidai lokacin da wayarsa ta soma ringing ta dâan rage tafiyarta ya kai hannu ya dâauka ya manna a kunnensa âyaakayi ammar ?ya fadâa yana furzar da numfashi ,dan g
irman allah bana ce ka rabani da maganar yarinyar nan ba? na rantse da girman allah zamu samu matsala da kai mutuqar baka rabu dani ba ,makaho ne ko me ?maryam ta kasa cigaba da tafiya ta tsaya cak zuciyarta na karkarwa âeh haka nĂ© nasa a nemo min kwararun
masu zane âban gane na fara ganinta kafin na anemo masu zane ba ?âdan allah share yarinyar nan kwata kwata banason ganinta âwace yarinya ce wannan da yaya ammar ya damesa daita ?tayiwa kanta tmbyr yanayinta na canzawa lallai akwai buqatar taga wannan yari
nyar .â
ahankali suka cigaba da tautauna can yace âdolen dolalo muna nan a yadda muke taki zuciya ta gudu ,wallahi ban soma jin komai akanta ba kuma bana fatan na so wannan yarinyar â wannan magar da yayi ce tayi sauri dawo daita daga dâan tunanin da
kwakwaluwarta ta tafi na wuncin gadi .jiki a sanyaye ta cigaba da sauraronsa âkai fa na fahimci baka son kaga ina cikin kwanciyar hankali ,wannan ba matsalata bace dan ni har yanzu ban maidaita matsayin mata ba ita ..âtun kafin ya qarasa ta fice da sauri i
danunta na kawo ruwan hawaye bata san me suka cigaba da tautauna ba âamman kalma dâaya zuwa biyu suka fi tsaya mata a kahon zuciya âbai sonta da kuma tayin auren da yaya ammar yake masa âanya kuwa bazata kai qarar yaya ammar wajen mami ba ta taka masa burk
i ?akan wani dalili zai dinga tursasa mata miji alhalin tana iyakar qoqarin taga ta shawo kansa sun zauna lfy?amman kuma da tayi tunanin hakan zai iya janyo mata gagarumin matsala da shi ta fasa gara ta nemi yaya ammar din tayi magana dashi .â
Bayan
awa dâaya da wasu mintuna ta sake dawo dâakin ahankali ta qaraso ta tsaya nesa kadâan dashi ta dâauki kallonsa gabadâaya yanayinsa ya koma na damuwa ,ta kalli abinci data
kawo masa ga dukkanin alamun bai ci ba ,amman dai ta budâe taga bai ci din ba kamar
yadda tayi zato har yayi sanyi âme yasa bazaka barwa allah komai ba ?ka sani duk duniya nan idan suna son zamammu maâaurata ida allah bai hukunto hakan a tsakaninmu ba bazai kasance ba ,haka duk kinka da auren nan idan allah yaso mutuwa ce zata raba mu .i
dan kuma allah yayi iya rabon zama ne atsakaninmu dole za rabamu karka manta yadda baka son auren nan amman allah ya qaddara sai da akayi .â
Tai shiru tana dubansa sam bashi da alamun zai kalli inda take bare yace wani abu ,tunani rayuwarsa kawai ya
ke ta ina zai cigaba da zama daita bai taâba jin komai akanta ba ,shikenan mafarkinsa ya kasance karya ne kamar yadda aka sha fadâa masa dan da gaskiya ne yadda yake qoqarin neman princess daya sameta ânasan na dameka da magana kayi hakuri sannan dan allah
kaci abinci .âshiru ne stil ya biyo baya bata ji komai aranta ba dan wannan yana cikin halinsa rashin son magana ta numfasa tana cigaba da kallonsa idanunta cike da ruwan hawaye .âdan allah kayi hakuri kaci wani abu ,rashin cin abincinka zai iya haifar ma
ka da mummunar damuwa kuma bashi bane mafuta agaremu dan allah kaci wani abu tayi mgnr muryarta can kasa sannan cike da rawa .â
sai lokacin ya cire hannuwansa dake sarke cikin juna ya dâan kalleta ,gabadâaya ta dawo kalar tausayi amman ko kadâan bai j
i wannan tausayin ba acikin ransa .âhar sanda ta cigaba da magana ânasan baka yarda da wannan aure ba ,sannan baka sona amman at least dan allah ka boye wannan rashin qaunar da kake min a idanun mutane, idan ya zama dole sai ka nuna ka nuna shi atsakaninmu
,saboda samun kwanciyar hankalin mami ,aunty shahida da sauran yanâuwana bana son na gansu cikin damu â.âI canât do it and I canât accept this marriage ban tsara rayuwata dake ba gbdy bakya cikin tsarin rayuwata.â ya katseta ta hanyar fadâar haka âwhy swe
etheart ?â me yasa kike son tursasa zuciyata?shiru tayi tare da runtse idanuwanta hawayen dake boye cikin kwarnin idanunta suka samu nasara zubowa,ba tayi yunkurin sake cewa komai ba ta bude kular abinci ta zuma masa wani ta mika masa âya adam eat your foo
d zan juri komai amman bazan iya jurar rashin cin abincinka ba .â
kin amsar plet din hannunta yayi dan baya ji zai sauko haka cikin sauki ya rungume aurenta never yatsan hannunsa ya kai ya nuna mata bakin kofar fita âplease leave i donât want to see
your face âya furta a tsawace âya Allah ta furta a fili tana sauke naunayen ajiyar zuciya sannan ta cigaba da kallonsa fuskar nan nashi a dâaure kamar koda yaushe,âamman yaya ..âI said leave âŠâya sake nuna mata hanyar fita daga dâakin maryam kam gbdy ta ri
kice ta rasa abinda zatai jiki a
sanyaye ta mike har tayi taku biyu tajiyo sautin muryarsa a kasalance tankar bashi ya gama rashin mutun ci ba âki dâauke wannan banzar abincin naki !â lumshe idanunta tayi tana mai hadâeye kololun bakincikin daya tokare mat
a qirji ta dawo ta durkusa ta dâauki tray ta fito ta shiga dâakinta .â
A fusace ta dangwarar da tray a qasa ta dâauki wayarta ta soma neman layin mahaifiyarta kira dâaya ta dâauka âUmma akwai matsala fa, ta fadâawa mahaifiyarta haka cikin tashin han
kali da kidema.â âAkwai matsala kamar yaâ?âyaya Adam fa yau ma bai ci abincin ba ,coffe ma dana hadâa masa ya kwaâbe ban san me zan yi ba kuma âta fadâa tana maida dubanta ga kofar shigowa dâakinta cikin alamun damuwa sakamakon jiyo motsi muryarsa can qasa
tace âummah ina zuwa naji kamar motsinsa ta budâe kofa ta leko shi din ta hango yana taka step da kyar kamar mai tausayawa step , wani dogon ajiyar zuciya da numfashi ta sauke alokaci dâaya âshine ya fitoâta fadâa tana komawa cikin dâakin âokay karki damu
kullum idan zaki masa tayin abinci ki tabbatar kin saka masa wannan magani ni dai burina yaci ko spoon dâaya ko ya sha acikin abun shansa ,wallahi maryam a yadda nake jin bakincikin abinda wannan mijin naki yake miki matsawar bai zama naki ba zan iya kawa
r dashi daga doron duniya cikin ruwan sanyi kowa yayi asara ,muddin bazaki mallakesa ba gara kowace mace ta rasashi .â
da tarin mamaki maryam ke sauraron mahaifiyarta bakinta na rawa tace âaâa ummah banason!banason na rasa shi âtĂŽ meye amfanin ke b
aki samesa ba wata can tazo daga sama ,bari na fadâa miki abinda baki san na sani ba na samun labarin yadda yake son yarinyar mafarkinsa kuma kullum burinsa da adduarsa akanta ne .âummah ta dâan yi shiru yayinda maryam cike da mamaki taceâwa ya fadâa miki
haka ?âbangane waya fadâa min ba maganar duniya yana boyuwa nĂ© ko kin dâauka duk abinda ke faru bani da masaniya nĂ© ?tun daga lokacin da kka furta min kina son adam na maida hankalina kacokan akan sanin halin da Kike ciki dashi karon kanshi adam din ,dan h
aka idan bakya son ki rasashi kiyi duk dabarar da zakiyi yaci maganin nan ya zamo naki ke kadâai ,ina son ki juya adam ,ina son ki saukewa adam jin kanshi ina son duk sanda zan shigo lagos jiniyar motocinsa nĂ© zasu tarbeni ,ke ina son na shigo gidansa ciki
n nuna isar ni uwar matarsa ce â.sun dâan jima suna tautaunawa umma na koyar daita hanyoyi da dabaru tare da yadda zata kwantar da kai ta samu yaci abincinta .â
Kwanaki biyu kenan aunty ta rasa gane kan maryama haka umma da habib har ma da sadam sos
ai suka dâaga hankalinsu dan haka ranar monday tun da safe umma ta shigo bangarensu tace ta
shirya suje asibiti maryam ta kalleta a marairaice tace âlafiyarta kalau fa !umma tace âke dai ki shirya muje a duba min lafiyarki hankalina yaki kwanciya, dan wann
an rashin lafiyar bata rashin samun aiki bane kawai akwai abinda ke damunki â.maryama ta mike da kyar ta shirya cikin doguwar riga milk colour tayi Roling din kanta da mayafin doguwar rigar ta sanyawa qafafunta takalmi flat.â ita dai aunty idanu ta zuba ma
su har suka fice maryama naja qafafuwa umma da yaya sadam da habib na biye daita har bakin titi suka rakosu sai da suka shigarsu mota sannan suka dawo gida zaman jiransu â.
Kai tsaye asibitin mayfear dake oke koto suka nufa umma tayiwa likita bayani
yadda maryama take ji sannan likita ya bukaci ta basu guri fitar ummah yasa likita tambayarta yadda take ji âkasala nake ji sai qirjina dake min nauyi ga ciwon kai mai tsatsanani sannan zuciyata na min ciwo likita ya gwaggwadata sannan yace âkina yawon tu
nani ko ?tayi shiru tana nazarin maganarsa can tace âeh to bazaa rasa ba â.tunanin me kikeyi da qarancin shekarunki haka ?muryarta a raunane tace âba komai ! ya kalleta na second biyu sannan ya dâauke kanshi yana rubuce rubuce tare da cewa âkarya ne kina t
unani domin tunani ne ke kawo duk abinda kika lissafaâ shiru tayi ta rasa mai za tace likita ya dage lallai sai yaji damuwarta .â
numfashi ta sauke mai karfi tace âkawai dâan damuwar rashin samun aiki ne nan tayi masa bayani kadâan acikin damuwarta li
kita yace âto shikenan ki daina yawon tunani kisa allah a gaba ya rubuta mata magunguna suka koma gida da addua da rarrashin ummah da aunty tare da yaya sadam dan yanzu kullum yana tare daita yana bata kulawa har mamakinsa take kafin ya fita office zai shi
go ya dubata haka idan ya dawo zai shigo daga shi har mahaifiyarsa suna bata kulawa wanda hakan yasa maryama ta dawo daidai ta cire zance samun aikinta aranta ta maida hankalinta akan zane .âranar wata lahadi tana zaune a bangaren ummah suna hira suka jiyo
sallamar subaiâa ahankali ta dâago idanuwanta ta saukesu akan kofar shigowa tana kallon subaiâa tsaye, sanye cikin wasu hadaddun kaya riga da siket tayi rolling kanta da mayafi baki kafafunta sanye cikin baby shoe masu shegen kyau hannunta rike da leda ka
na kallonta zaka fahimci rayuwa ya sauya mata daman kuma idan Z&A suka dâaukeka aiki suna baka kudi masu yawa ka fara kimtsa kanka bare ita matsayin da take tasan zata samu da dâan yauwa .â
hakan nan taji wani abu ya tsarga mata da sauri tayi qoqari
n kawar dashi acikin zuciyarta dake bugawa da karfi ta sakar mata murmushi wanda suka bayyana wushiyarta sama da qasa .âummah ma ta saki fuska tana âcewa subai ce a gidanmu yau .â?marhabun lale da zuwa âcike da farinciki subaiâa ta qaraso
ciki ta durkusa h
ar kasa gaban ummah tana cewa ânice ummah ina yini ?lafiya kalau subai ya mamanki da kannenki ya aiki kuma ?alhamdullahi mun godewa ta mike tsaye ta zauna kusa da maryama da idanunta ke kanta har lokacin ga wani murmushi da yaki daukewa akan fuskarta .suba
i ta kamo hannunta cikin nata âdaga wajen aunty nake tace kina nan ya kike ya kwana biyu ?lafiya qalau subaiâa nayi kewarki sosai ,wallahi nima kina raina kullum