Showing 99001 words to 102000 words out of 172989 words
abinda zai sa kiyi rashin ganina a duk lokacin da kika só ,dole duk tsananin aikin daya sakani gaba dole zan dawo gida na kwanta .”
“ wallahi yanayin aiki ne yanzu da kuma d’a nisan da mukayi amman da zaki min alfa
rmar rabuwa da auren nan da na huta domin zan dawo gidanki gbdy ta yadda zan dinga kula da duk wani motsinki "kaji dashi idan zaka kare kanka kayi amman babu ruwan aure da rashin zuwanka akai akai "to ma meye amfanin auren?me zanyi dashi tunda bana sauke
nauyinsa dake kaina shiru mami tayi tana nazarin maganarsa "to ma meye amfanin auren?me zanyi dashi tunda bana sauke nauyinsa dake kaina ta sake maimaita abinda ya fad'a tayi wa maganar falla falla domin fad'a dashi dan ta fahimci abinda yake nufi idan
dai ta fahimta bayan rashin kwanciyar hankalin da baya bawa maryam har da hakin aurenta baya saukewa kamar tace ya sauwake wa maryam din kowa ya huta amman maryam din take ji a halin yanzu ,domin dukkanin alamun sun gama nuna soyayyar adamcy tayi mata k
amun kazar kuka "sweetheart Kiyi hakuri ki yafe min na kasa miki biyayya na kasa son abinda kike mutuwar so "wannan son ranka ne kake fad'a da nuna baa isa da kai ba "bai sake cewa uffan ba akan maganar da take sai ma canza magana da yayi zuwa ta lafiyarta
"sweetheart ki shirya next week zamuje India a duba min lafiyarki "a'a ni bana buqatar zuwa koina anan ma ina samu kulawar shahida tana iyakar qaoqarinta akaina "dan sweetheart ki amince please ".
“na yafe adamcy abarni anan idan ma mutuwarce na mut
u acikin ahlina allah dai ya bamu saar tafiya tunda yaji inda mami ta dosa ya lalubo wayarsa ya kira musa yana bashi umarnin yayi order abincin mutun biyu "mami ta kallesa a tsanake tare da katse masa hanzari ta hanyar cewa "mai yasa za'ayi order abin
ci bayan ga matarka a gida ?"shiru yayi yana karkad'a qafa "me ye amfanin haka adamcy ?"allah ya rufa maka asiri ka nemi ka tonawa kanka "sweetheart ya kike magana haka kamar baki san shirmen yarinyar nan ba ?"ai cin abincin wannan sakar yarinyar daidai y
ake da cin guba ai sai ta kashe mutun da yaji da maggie "yayi mgnr a matuqar fusace yana jan tsaki kana ya cigaba da bawa musa umarni yana gama wayar ya mike da kyar ya hau sama ,a bakin kofar d'akinsa yaga ta ajiye masa takalmansa ,ya bud'e dakin sannan
yasa hannu ya kwashe takalman ya shige dakin,wanka ya shiga bai wani d'auki lokaci ba ya fito bayan ya shirya kansa cikin kananan kaya ya sauko ya zauna alokacin maryam tana tare da mami tana tmbayarta abinda zata girka mata "ki girka min duk abinda kike
dashi maryam zanci “ata ya zauna adaidai lokacin da
maryam ta mike zata nufi kitchen muryarsa can qasan makoshi yace "ke.."!
Ta tsaya cak a natse tare da juyowa ta fuskancesa "karki dafa mata wannna banzan abincin naki “
mami na qoqarin bud'e bak
i musa yayi knocking ya bashi izinin shigowa musa ya turo kofar parlour'n ya shigo cike da girmama ya gaishe da mami sannan ya rusuna ya gaishe da ATA ya ajiye ledodin hannunsa ya juya da sauri ya fice ."ATA ya janyo ledar farko dake gabansa ya bud'e kam
shi kifi tilafia ya doki hancin maryam wanda yaji kayan hadi da arish had'in kabej da sauri ta had'eyi miyo , ya tura takeaway gaban mami yana cewa "sweetheart bismillah shiru mami tayi taki ci "tana son yi masa maganar abincin da ya hana maryam girka m
ata da kuma abincin da babu a gidan amman tana jiwa maryam tsoron bala'insa dan haka dole itace zata kawo mata komai na bukata ta ajiye mata batare da saninsa ba "sweetheart eat !ni babu abinda zanci gida ma zan wuce mami ta fad'a tana haramar mikewa na
n take ATA yace"a'a sweetheart kiyi zamanki babu inda zaki "bangane babu inda zani ba ?"haba sweetheart ya kike magana hk kamar kina jin haushina ?saboda ke nasa akayi order abincin nan amman duk kinki ci komai ,nifa ban gane miki ba “idanu ta zuba masa
tana kallonsa ta rasa wani irin mutun ne shi ,babu yadda zatayi magana bai canza mata magana ba dan haushinsa tana ji amman meye na fitowa ya fad'a mata ?"dan Allah sweetheart kici komai da nayi miki order "tunda kake dani ka ta'ba ganin naci abinci order
?"yayi shiru yana furzar iska “da kayi order dan ni nace mka zanci ne ?"kai kafi kowa sani bana cin abinci waje kuma kai ma akan haka na raineka ina da tabbacin ko kana cin abincin order sai dai idan baka qasar nan kai ya langwabar yana dubanta dan gskiya
ta fad’a.”
“dan haka kafi kowa sanin bana cin abinci waje kuma kaima haka duk abinda nake so ina yi da kaina ko nasa kuku su dafa min amman dan ka wulakanta matarka kake wani aikawa a siyo maka abinci daga waje idan ma nata ne baka buqata ai zaka iy
a daukar mata kuku ko wane su girka maka acikin gidanka
Mami na fadar haka gaban maryam ya bada rasss "kuku a gidanta a'a ?ina bazai yuwu ba bata son kowa atsakaninta da mijinta tafi bukata ganin gidanta daga ita sai mijinta gabanta na fad'a uwa ta zubaw
a ATA idanunta taji abinda zai fad'a."ba d'aukar kuka bane matslata sweetheart" meye matsalarka adamcy fad'a min meye matsalarka?"ko kuku nawa zan d'auka basu ta'ba min abinda sweetheart dina zata min ba"wani boyayyen ajiyar zuciya maryam ta sauke "haka m
ami yadda yayi maganar sai kuma taji tausayinsa ya lullubeta “duk abinci nan da nake order nake ci wallahi ina dai turawa cikina ne kawai amman maganr gsky ni abincinki nafi bukata fiye da kowani abinci a duniya, idan kina son na daina order abinci sai da
i idan zaki dinga mana kina aiko mana amman sai ta qara hade rai tana zabga masa harara ".
“Ai ba sakar uwa bace ni ,kayi aure yanzu dole ka canza adamcy ka koma kamar tsarin kowani ma gidanci “kai sweetheart ki ajiye wannan batun magidanci ko menen
e ni har yanzu empty nake jina “kai fa sam bakasan mutunci ba bakasan rarrashi ba bakasan meye hakin aure akanka ba allah ya gani nida mahaifinka muyi Iya qoqarin mu akanka mahaifinka mutumin kirki daya san darajan iyali kafi kowa sanin kirkinsa akan iyal
insa kai ne dai bamu san a inda kaje ka kwaso wannan halin ba tana kaiwa nan a zafafe ta mike saurin riko hannunta yayi cikin nashi "haba sweetheart wai laifin me nayi miki haka ?Kallonsa tayi ta tabe baninta "bazata lamunce wannan iskancin ba ko ya bari m
atarsa ta dinga girka masa ko kuma ya dauko mata masu aiki cikin biyu yayi d’aya “kiyi hakuri sweetheart idan wani laifi nayi miki am very sorry ma zan d'auki masu aiki shikenan ki zauan kici wani abu sannan Kiyi zamanki kiyi mana kwana biyu ya zaunar d
aita kusa dashi mami yana shagwabe mata kamar wani qaramin yaro tace "aa banzo da niyyar kwana ba koma zan kwana ban zo da magungunan ba "wannan ai mai sauki ne ai sai naje na dauko miki ."
Yadda ya kwantar da kai yau yasa zuciyar mami ta sauko ta
sausauta masa daman kuma tsakanin da d’a uwa d’an ma gilashi,ta sauke numfashi tace "karka damu zan dawo nayi maku kwana biyu in sha allahu amman yanzu gida zani "No sweetheart babu inda zaki kin ma dawo nan kenan ko kuma mu tattara kawai mu koma gidanki
gabad'aya "dan murmushi tayi kamar ba ita tagama daukar zafi ba "kai adamcy ba dai rigima ba shikenan naji zan kwana dan tunda ka nace sai dai a sallama maka amman gobe goben nan zan kama gabana maryam tayi murmushi har ta qasa boye farincikinta dan jin m
ami zata kwana suka cigaba da hira mami ta jawo ledar gaban maryam ta bud'e mata "maza só ma ci duk an ramar dake abanza ATA ya saci kallon mami da alamun akwai magana abakinta “ aiko maryam kamar jira take ta soma cin abincinta hankali kwance tana cewa
"kai gsky mami kici ko kad’an ne abincin yayi dadi sosai " ATA yaja tsaki "nonsense kawai kin iya cin na wasu kice yayi dadi amman idan cewa akayi Kiyi bazaki iya kamarsa ba sai dai ki kashe mutane da .."ya isa ya isa !! dan allah maryam tashi muje dakin
ki kar a kashemu da gori suka mike suka soma qoqarin barin parlour’n.”
D’akin qasa suka shige suka barshi zaune ."basu jima da barin parlour’n ba ya fita ya bar gidan gabad’aya sosai maryam ta kasance cikin farinciki tare da mami basu bar farincikin
iyasu kadai ba sai da suka rabashi dasu aunty shahida yayinda jifa jifa umma take kiran wayar maryam sai dai da zarar ta duba taga itace sai taki dauka dan bata son mami ta fahimci wani abu sallah ne kawai yake tashinsu daga hirar da suke . karfe bakwai
ATA ya dawo har lokacin suna a d’akin
ya shiga ya ajiyewa mami qaramar jaka da wasu ledodi wanda ko baa fad’a nama rago ne aciki dan tuni kamshinsa ya bayyana “ sweetheart ga magungunanki har da kayanki na hado miki dashi da naman rago “lallai adamcy
yau abun ya motsa bai ce komai ba yasa kai zai fice daga d’akin tace “na gode allah yayi albarka .”yana zaune a falo yana kallon labarai suka fito tare da maryam suka hau sama har kusan karfe shadaya saura suna hira .”
cikin wani irin yanayi A
TA ya shigo d'akin maryam wanda ranar ne karo na biyu daya shiga dakin ya tsaya yana kallon mami wacce fuskata ke kwance da annurin farinciki tamkar mai koyan magana ya bude bakinsa yana wa mami sallama "Sweetheart ni zan shiga na kwanta sai da safe
ya soma taku cikin isa da kasaita don barin dakin, cikin sanyi murya mami ta kira sunanshi adamcy !d'an tsayawa yayi tare da juyowa suna fuskarta juna da mami idanunta ta xuba mishi kawai Tana kallonsa tare nazarinsa ganin yadda gabadaya yanayinsa ya
sake sauyawa cikin dan kankanin lokaci meke damunka naga yanayinka haka ?"babu komai sweetheart "hakika mami tafi kowa sanin koshi waye ta fannin halayyarsa da abinda ke tattare dashi bata rai mami tayi tare da ajiye wayar hannunta "meke damunka ?d
an qaramin tsaki yaja "kaina Ke dan min ciwo shiyasa nake son na kwanta da wuri tunda taji haka bata sake cewa komai ba dai ina da sabo ta rigada tasa ba da rashin son hayaniyarsa daman shi mutun ne ba mai san hayaniya ba ballanantana gashi yau tasashi mag
ana "allah ya tashemu lafiya ta fad'a adaidai lokacin daya kusan fita daga dakin "kai tsaye bedroom dinsa ya wuce ,yasoma cire kayan jikinsa yaja towel ya daura Tare da shigewa bathroom ya sakarwa jikinsa shower byn ya gama wanka ya dauro alwala yana fi
towa bai wani tsaya shafa mai ba ya bude wordrob dinsa sai kamshi turaren ne ke tashi a gurin , ahankali yasa hannu ya zaro jallabiya milk colour ya zira a jikinsa ba qaramin kyau ta maisa ba ya qarasa inda daddumar salla take ya dauka ya shimfida shafi’I
da wutiri ya gabatar sannan yayi addua ya mike batare daya nade daddumar ba ya zare Jallabiyar jikinsa yayi fillinging daita ya sanya vest da boxcer ya canza wutar dakin zuwa mara haske ya d’auki remut ya qara karfin ac sannan ya fad'a Kan bed dinsa y
a lullube jikinsa da bargo mai taushi ."
Bangaren mami kuwa har karfe shabiyu ta buga suna tare da maryam wacce bacci ya soma daukarta kasa kasa ta soma kiran sunanta "maryam ki tashi kije dakin mijinki mana kema fa na fahimci baki kulawa dashi kama
r yadda nake zato maryam ta mike ta zauna tana duban mami da fuskarta da d’an mamaki ,sosai mami ta shiga mata fada tare da bata shawarar hanyoyin da zatabi gurin shawo kan mijinta cikin sauki , sosai jikin maryam yayi sanyi likis ita kanta tasan" ind
a mami bata kasance yar,uwa,ce ga mahaifinta ba ,hakika
bazata dinga damuwa akan damuwarta ba kullum burinta ta gansu suna zaman lafiya tare da nusar daita yadda zata sake mallakarsa a tafin hannuta cikin ruwan sanyi batare da biye biye ko wani abu ba,
hakika mami dabance acikin mutane km zuciyarta may kyau ce ba kmr irin ta mahaifiyarta ba km gashi Allah yayi ta may tsananin zumunci ce mami takarasa zanceta " da maza tashi ki sake shirya kanki kije ki kula da mijinki "km cire wannan tsoron nasa d
a nake hangowa acikin kwayar idanuki da kyar maryam ta samu ta mike tana may dagawa Mami kai alamun taji .”
Gaban mirrow dinta ta qarasa ta feshe ilahirin jikinta da turaruka masu sanyi kamshi sanna ta dauki hijab ta daura a saman rigar baccin
dake jikinta ta fito zuwa dakinsa sai datayi addua sannna ta tura kofar dakin ta shiga ."acikin hasken da bai gama haskaka dakin ba ta hangosa kwance cikin bargo ahankali ta dinga daga kafafunta dan kar mostinta ya tayar dashi ta dan tsaya gabansa tana kal
lon kyakkwar fuskarsa ahankali yake sauke numfashi inda tasan mami zata bukaci tazo dakinsa data zuba masa magani acikin coffe ya sha ta samu natsuwar kwana tare dashi cikin salama ta zare hijab dinta ta ajiye bayansa ta zagayo ta hau saman gadon ta dan
yaye bangon dake lullube dashi ta kwanta bayan ta cire hijab din jikinta bai motsa ba hakan yasa tayi tunanin baccinsa yayi nisa ta sake matsosa tana shakar kamshi jikinsa da kamshin turarensa. jikinta daya hadu danashi yaji kamar an ta’ba shi da wuta y
ayinda ita kuma sauyin yanayi taji a ilahirin jikinta kusan awa daya da wani abu suna kwance haka yadda bata runtsa ba haka shima bai runtsa ba .”
Zuciyarta ce ta bata kwarin gwiwar kai hannunta jikinsa ta soma shafasa tana aika masa wasanni stil bai
motsa ba kuma bai ji komai ba sai tarin bakinciki mamaki da karfin halinta ya kamata shi Kmr ya tashi ya rufeta da duka amman ya kyaleta saboda darajan sweetheart dake gidan ganin bai motsa ba yasa maryam tayo kasa da hannunta daidai kasan marasa nan ne f
a yaji bazai iya barin ta cigaba da iskancinta data tsiro dashi ba a yau ,zaraf ya damke tsintsiyar hannunta tare da jijiyo ya zabura ya mike zaune tamkar wani zaki mikewa tayi zaune Kmr yadda yake ,kallon da yake mata yasa qirjinta dokawa da sauri sauri
saboda kallon ne mai tattare da tsana da gargadi ."a matuqar tsawace yace "uban wa yace ki shi go min daki ?kinga nayi kama da wanda zaki ta'ba? Ko jikina saanki ne ?yayi mata tmbyr ajere nan da nan yasa maryam ta gigice "tmbyarki naki "tayi shiru wallahi
komai zaki min bazan ta'ba jin komai ba saboda bana kallonki amatsayin mace kmar yadda nasha fad’a miki idan kika sake gangancin kai hannunki jikina wallahi sai cakawa zuciyarki wuka .”kallonsa tayi da bayananen tsoro “wannan ya zama karo na qarshe da zak
i shigo min daki domin har abada bazaki zamo abokiyar rayuwata ba jikina ma bazaki samu ba bare zuciyata fuskarsa babu annuri ya nuna mata kofar fita oya get out from this
room kafin na miki mugun bugu cike da sanyi jiki ta rarumo hijab dinta ta soma qoq
arin jirawa ajikinta sai dai ta kasa fita daga dakin tana tunanin me zata koma tacewa mami ganin taki fita ya sauko ya kamo hanuta bai tsaya wata wata ba ya soma janta ya bud'e kofar tare da hankadata waje da sauri ta tokare hannunta da bango batayi mamaki
ba dan tasan zai iya aikata fiyye da haka ."
Makalewa tayi a bangon koridor hawaye masu dumi da ciwo suka zubo mata tasa bayan hannunta ta goge shi kuwa rufo kofarsa yayi ya murda key a galabaice ya fad'a bed dinsa ya runtse idanushi ya sake jan laul
ausar bargo ya lullube jikinsa maryam kuwa natsuwarta take qoqarin daidaitawa amman ta kasa dan hawayenta ya gagara tsayawa bata koma dakinta ba sai wajen karfe daya wanda a tunaninta zuwa wannna lokacin mami tayi bacci sannan ta nufi dakinta tana danne
sheshekar kukanta Koda tashiga dakin mami na kwance , maryam ta haye saman gado ta kwanta lamo abayan mami tare da kamkame jikinta wani irin kewa da son mijinta ce ke damunta amman shi babu halittar daya tsana kamarta , kuka take son yi dan rag
e damuwarta amman bbu dama domin damuwarta zata iya haifawar da mami damuwa , a dalilinta mami zata iya muzgunawa yaya Adam , ita km abinda bazata so ba kenan, batason abinda zai sake hassalashi akanta
ta kai hannunta ta dafe daidai satin zuciyarta da
ke mata ciwo bayan Kmr minti goma mami ta tashi zaune ta dubeta tana mata kallon tsab batare da tayi magana ba sannna ta sauko ta shiga bayi ta dauro alwala ta fara gabatar da nafilflii .”
" juyi tayi tare da sake kamkame jikinta “yanzu ita yaya
zatayi da rayuwarta ?”mayye zatayi ?”ga soyayyarsa ga tsananin sha,awarsa duk sun taru sun hade mata ,take zuciyarta ta bata amsa da kima kama kanki da rashin