Showing 147001 words to 150000 words out of 172989 words

Chapter 50 - MAR’ADAM’S COMPLETE

30 Aug 2026

20

ko zasu ci karo da tudun kasa amman still dai babu wata alama inda aka binnesa ganin suna bata alokacin su ne yasa suka ce su wuce zaa zaa sanar a gidan radio da tv maryama kam duk ta gama rikice masu sai sunan yaya sadam dina kawai ta

ke kira “ku nemo min shi dan Allah karku barni haka da kyar aka samu aka saka acikin mota suka kama hanyar gida .”

******

        Shabiyu ne na rana yana tsaye acikin office dinsa sanye da t shirt long sleeve light puppy da wondo baki sai tie baki za

gaye da wuyansa ya tura hannuwansa  duka cikin aljihun wondonsa wani irin kamshi jikinsa ke fitarwa mai sanya natsuwa da kwantar da hankali fuskar nan tashi  a murtuke  zariya ya soma yi acikin office din yana tunanin maryama wanda  bai san dalili ba tunan

inta yaki barinsa babu abinda zuciyarsa yake kwadayin sake gani kamarta  kafin ahankali yayi burki a daidai mazauninsa turo kofar office din akayi batare da an nemi izinin shigowa ba ya kalli kofar ammar ya gani  yanayin yadda yaga fuskarsa ya dan fahimci

akwai wani abu  yana gama shigowa ya soma magana cikin tsananin fushi "burinka ya cika maryama tayi aure “

“so what idan tayi aure what’s my business with her ?wai menene matsalarka adam ?"da nayi me kenan ?wallahi ban san baka da sa'a arayuwarka ba sai d

a maryama tayi aure "tô ni menene damuwa ta da aurenta ?kaga dan Allah karka sake min maganar ta karka qara min damuwa akan wanda nake ciki "kai ne kuwa kake da  damuwa daita ."hade rai ata  yayi sosai yana yiwa amar wani irin mugun kallo mai bugar da zuci

ya "kasani inada dalilina na son ku hadu daita tun kafin tayi aure.ata yayi taku daya biyu yana mai juya masa baya wallahi da ka daure kaga maryama da  zaka fahimci abinda na gani har yasa nake son ku hadu  daita."

juyowa ata  yayi ya fuskancesa yana

hura masa hanci tare da kai hannu yana sunce tie din wuyansa "kai ma tunda kaga na na nace ai ya kamata kayi amfani da sense dinka ,bazaka ta'ba jin dadin wata mace a duniya ba sama daita" look ammar bana son damuwa ,"my friend you have to  use your common

sense and think akwai dalili mai karfi dayasa naso ku hadu "ata ya sauke hanunsa daga wuyansa ya maida cikin ajihunsa yana nazarin maganar ammar "ba dai ka rasa maryama ba kasani zuciyarka zatayi  nadama fiyye da kowani nadama da d'an adam keyi a rayuwars

a "ya d'ago ya tsurawa ammar idanunshi tare da cire hannunsa d'aya cikin aljihunsa ya rike kugunsa," wasu ma suna janyota jikinsu domin su amfana daita bare kai da ..."wai meye haka ammar ?ka dameni ka cika min kunne da surutun banza da wofi dole ne sai na

aureta ko dole sai na janyota jikinta ?"kaga enough please ka rabani da maganar wata maryama din banza  bana son jin ko sunanta bare na

aureta "yayi maganar a tsawace yana furzar da iska mai zafi "ai kuwa ka shiryawa shiga tashin hankali da damuwa domin d

uk ranar da zaka ganta kuma amatsayin matar aure sai kayi nadamar rashin haduwarku akan lokaci ,kuma lallai bazan daina fad'a maka rashin haduwa daita  damuwa ne  akan damuwa kuma har qarshen rayuwarka bazaka daina da kasani ba kai in takaice maka zaka iya

rasa ranka ". ata ya dafe goshinsa da hannunsa daya "ammar kana rikita min kwakwaluwa zuciyata tana tsinkewa magangunka gabad'aya suna nema tarwatsa min zuciya gabad'aya na kasa fahimtar abinda kake nufi yayi maganar kamar zai yi kuka tare da zama akan ku

jera  yana kallonsu "you are mad adam yanzu abinda ya rage maka ka zauna kayi tunani akan maganganuna " yana gama fad'ar haka ya buga masa table din gabansa ya juya  ya fita a fusace ."

ata ya kai hannu goshinsa kafin daga baya ya soma  jujjuya jikins

a akan kujera wani irin ihu yayi yana kai hannusa ya ture tarin file din dake Kan table sannan ya mike tsaye zambur Kmr zaki ya dafe kanshi gabad'aya ya rasa meke masa dadi  dan wani irin abu yaji yana yawo acikin ilahirin jikinsa mai kama da abinda yake j

i akan mafarkinsa yau shine karo na biyu da yaji wani abu wanda ya shafi mafarkinsa akan wata mace "wacece mai zanen creation wacece maryama datai aure coz the same abu yake ji akansu wanda yake da kusanci da abinda yake ji akan mafarkinsa “karka matso kus

a dani domin bazan ta'ba kasancewa cikin wawayen mata masu cin amanar mazajensu ba itama matar aure ce “ya rabbi what’s wrong with me ?yana  cikin wannan halin james yayi knocking yana neman izinin shiga sai da ata ya dauki lokaci sannan yace "coming !" ya

shiga cikin taka tsantsa "mai gida ina son nayi magana da kai ko zan iya magana ?" leave!"  mai gida magana ce mai mahimanci "I said  leave bana bukatar jin komai yanzu."da sauri ya juya ya fice .cikin company ranar kam kowa ya kama kanshi dan dukkanin al

amun sun nuna an tabosa, duk kuma wanda yayi kuskuren shiga track dinsa zai sha bala'i idan ma bai ce ya kori mutun ba har ya dawo gida maganar ammar na damunsa cikin rai sai yayi kamar ya kirasa   ya sake masa karin bayani  sai muguwar zuciyarsa ta gargad

esa "

Bayan sati d’aya wanda yayi daidai da kwanaki shabiyu da daura auren maryama  da yaya sadam sultana ta dirá a kasar kuma kai tsaye abdullahi estate aka nufo daita murna wajen aunty abida abun baa magana ,tun daga lokacin da sultana ta shigo est

ate din aunty abida ta fara aiwatar da shirinta kullum suna bangaren mami sai dai basa samun ganin ata suna samun sa’banin shiyasa yau sukai sakamakon yau .ahankali yake ssukowa daga Kan step cikin shigarsa na kullum sai kamshi yake idanunsa bai sauka akan

kowa ba sai akan aunty abida da sultana kallo daya yayi masu ya dauke idanunshi ya cigaba da taku har ya wucesu ta mike ta sha gabansa tana kiran sunansa “adamcy barka da saukowa.” ya tsaya kawai yana kallonta batare da yace mata komai ba “ga sister t

a kawo mana

ziyara Ya ganta ta hadu ko ?still dai bai tanka mata ba tayi murmushin yake tana cewa “daman nace bari na kawota ku gaisa sultana ga cup din tea dinsa can dauko ki bashi .” jikinta na rawa ta juya ta dauko Orenge cup din dake ajiye wanda dama

n dan shi aka tanada ta mika masa ,sai dai bai kar’ba ba yace "am okay coz am oready late” zai wuce ta sake tsaidashi Ya tsaya cak yana duba agogon dake daure da tsintsi yar hannunsa kamr yadda kasani sultana kanwarmu ce kuma ta kware a harkar zane dan n

aji ance kana bukatar kwararun masu zane shiyasa nace tazo dan tasan Kan aikinta sosai idan bazaka damu ba ko zaka bata dama kaga irin nata kwarewar ?shiru yayi bai ce uffan ba “.

“nasan bazaka ta'ba zuba ma yaruwarka kasa a ido ba zaka gwada yaruwa

rka kaga irin nata baiwar bayan shi ma ina son ka taimaka ka bata aiki a maakatarku Z&A idan ma da hali ka barta a kusa kusa da kai wato P.A dinka dan na yi imani zaka ji dadin aiki daita dan ....”duk naji bayaninki.” ya katseta ta hanyar fad’ar haka kafin

ya cigaba tayi saurin cewa “ zata joining compaing kenan ? kai amman na gode sosai  sultana bana fada miki ba bashi da matsala gashi da sauki kai ga kirki da son yanuwa gyaran murya yayi yace " ammm karki yi Godiya tukun dan bani zan bata aikin ba kiy

iwa mijinki magana I know he can do more that for her “mijina kuma ?tai masa tmbyr tana kallonsa tare da nazarin maganarsa tana kallonsa ya zagayesu ya kama gabansa “nifa Aunty duk ba wannan bane matsalata ni dai kawai kisan yadda zakiyi na kasance a kus

a dashi nasan komai zai zo da sauki “amman yanzu a gabanki kikaji ina masa magana zaki ce bakiji abinda yace ba, wai nayiwa Ibrahim mgn Ibrahim din da ba wuri daya suke ba .”

Dan allah ayi min afuwa posting zai koma a sati sau daya sakamakon bana samu

lokaci ga hidima da mai gidana ga business ga typing sannan ina bukatar hutu Kunga abun yayi min yawa ina maku fatan alkhairi sai Saturday ko sunday in sha allahu.”

Mmn sudais

💗💗💗💗💗💗

     MAR'ADAMS

    

💖💖💖💖

💗💗💗💗💗💗

*AYSHA A

BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH

AREWABOOKS USERNAME

AYSHAABAGUDO

bismillahirrahmanirrahim

Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tur

a sai a turawa wannan  09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.

             Page 27

Jiki a sanyaye ATA  ya fito cikin 'bacin rai daga d'ayan bedroom dinsa wanda ya

rasa dalilin 'bacin ransa , a yanzu kusan kullum ransa a 'bace yake azaba yake ji sosai a cikin zuciyarsa  so yake ya rabu da damuwar dake damunsa amman ya rasa yadda zai yi ,cike da natsuwa yake taku acikin d'akin yadda jikinsa ke fitar da kamshi mai

sanyaya zuciya  haka d'akinsa ke d'auke da kamshin dad'ad'an turarukan sa .a natse  ya d'auki farin glass dinsa ya manna a kwayar idanunshi sannan ya qaraso ya d'auki agogon fata mai  tsada ya d'aura a tsintsiyar hannunsa, ya bud'e bedside domin ya d'a

uki wallet dinsa." ya kai hannu ya d'auka ya tura a bayan aljihun wondonsa yana qoqarin rufe bedside din ne  idanuwanshi suka sauka akan agogon sarka hannun maryama daya zamo cikin hannunsa a wancan ranar ,yayi shiru yana kallon agogon  yana jin wani ir

i a gaba d'aya ilahirin jikinsa, ya kusan minti goma tsaye yana  cigaba da kallon agogon gabansa na wani irin bugawa da sauri sauri tunowa da yayi matar aure ce yarinyar yasashi jan dogon tsaki yana ciza lip's dinsa."

          a natse ya maida agogon

ya  ajiye ya qarasa inda wayoyinsa suke  business phone dinsa ya fara  kunnawa nan take kira James  ya shigo lumshe tsumammun idanunshi yayi batare da ya d'aga kiran ba, kiran na qoqarin tsinkewa ne ya d'aga "hello sir! good morning sir ya fad'a a tare

?"morning !ya fad'a atakaice yana hura hanci "akwai wasu mutane da suka zo da  buqatar ganin sabon creation shine nake neman izini a wajenka ko zamu nemi d'aya daga cikin kwararrun da suka kawo  zanensu ko zaa dace ?"lumshe idanunsa yayi yana jin wani irin

d'acin maganarsa dan a yanzu bai buqatar ganin zanen kowa sai na wannan yarinyar amman kuma sai ya tsinci kanshi da cewa "okay ! yayi maganar a can kasan makoshi kamar mara lafiya sannan  katse kiran ya fito daga d'akin zuwa kasa ya nufi hanyar da zata ka

i shi bangaren mami bai wani jima ba ya fito  kai tsaye AGC aka nufa dashi "

Bayan kamar awa uku da zuwansa  office james ya shigo tare da some cike da girmamawa James  yace "sir bayan munyi waya da kai d’azu da safe sai kuma muka canza shawarar mu

sake neman

wannan yarinyar data zanaka dan gsky gabad'aya zanenta yafi kyau amman anyi rashin sa'a layinta baya zuwa " take ya fahimci kowace yarinya yake magana akai, bai ce masa komai ba ya cigaba da  mgn "kayi hakuri sir nasan zakaji babu dadi aranka

amman  ni ina ji ajikina zata zo mana da sabon design masu ... "enough james you can leave ."sorry sir ! tamkar wanda akayi wa duka ko wanka da ruwan sanyi  ya simi simi nufi hanyar fita ."some ta sauke numfashi  tana mai gyara tsayuwarta tare da fara maga

na "sir masu supply din kaya daga kafaninmu wasunsu  sunki kar'bar kayanmu in group wanda ban san dalilin faruwar hakan ba  "one second! ya furta yana cigaba da operating system din gabansa shiru tayi cike da  girmamawa ,yayinda office din ya d'auki shiru

baka jin motsin komai sai na qarar ac da system din gabansa sai kuma saukar numfashinsu "kuma kun tabbatar babu wata matsala a kayayyakin mu ?"no sir babu wata matsala ectually ma wasu sun kar'ba wasu ne dai basu kar'ba ba" amman ai gashi ina ganin sakonin

su cewar basa bukatar design din da akayi masu ne yanzu ke wannan ba wata matsalar bace a ganinki  ? eh nayi magana da oga Ibrahim sir  amman har yanzu bai ce komai ba ina tunanin yana son sai kuyi magana dashi ne "shikenan zan san yadda zaa gyara komai ya

mike ya zagayo daga wurin zamansa yana kokarin fita yayi taku d'aya biyu ya tsaya batare daya juyo ba "kisa a   binciko min  inda yarinyar nan take da zama sannan kice james ya kira chef adisa ina son ganinsa gobe goben nan bai tsaya jin abinda some  zata

fad'a ba  ya soma qoqarin ficewa "okay sir ."

A dogon koridoor suka hadu da sultan bai  kallesa ba bare ya tsaya duk da yasan wurinsa yazo ya ra'ba ta gefensa ya wuce ,har yayi taku biyu ya jiyo sautin muryarsa " Adam...! ya kira sunansa a gadaranc

e har yanzu kai muke jira da mahaifinmu domin muna da bukatar wani kaso daga cikin kafanuni  araba abamu namu kowa yaci gashin kansa, cak ATA  ya tsaya daga tafiyar da yake ya zura hannunsa daya cikin ajihun wandonsa "idan naki fa ?yayi mgnr batare daya ju

yo ba " dole kabi umarnin mahaifinmu dan bazamu cigaba da aiki akarkashinka ba alhalin dukiyar nan gabadaya  tamu ce dan dole kayi wani abu akai .”a fusace ATA ya juyo gabadaya ya fuskancesa "kasani wannan dukiyar gabadayanta ta mahaifina ce kamar yadda na

fad'awa mahaifinka yau da rokona kukayi zan iya daukar wani bangare na bawa mahaifinku amman tunda zalinci ne abun bazan bada ba kamar yadda na fad'a kuma  zan iya dakatar da duk wani mai numfashi dake d’akinku wanda yake karkashin ma'aikatar nan idan kac

e karya ne ka cigaba da shiga track dina "shiru ne ya biyo baya"kafin ahankali ata ya wucesa yana jan tsaki tare da furta "nonsense."

*****

Zaune ata yake akan kujera sanye da suit baki yana jujjuya jikinsa bayan ya watsawa chief adisa tambayoyi ci

kin 'bacin rai ,cheif adisa yayi shiru yana nazarin abinda zai fad'a masa "answer me !ya furta cikin tsananin bacin rai mara misaltuwa "komai zance yanzu bashi da wani amfani sir tunda  na rigada nayiwa sectary dinka bayani komai "Eh nasani but ina son naj

i daga bakinka ,yayi maganr yana gyara zama tare da daddana system din gabansa  batare daya dago kanshi ba , dalilin dayasa muka daina amsar produc din  design dinku sunyi matukar tsaida ne,dan alal hakikanin gsky kudin daaka sa sunyi yawa yayinda muke sam

un exactly irin design din a wasu wurare akan farashi mai sauki atakaice dai wannan shine dalili."

shiru ata yayi byn ya gama sauraronsa ya cigaba da tura sakonni kafin daga baya ya dago kanshi a hankali ya kafe cheif adisa dake  zaune a gabansa da ido y

ana qare masa kallo ta cikin farin glass dinsa sai daya furzar da iska mai zafi sannan ya bude bakinsa da kyar yace "kasan abinda abu original yake nufi ? cheif adisa yayi shiru ,"wadan da kuke siya a sauran compaing's  copy din namu ne, namu kuma asalin m

asu kyau  ne ". ba maganr quality  ake yi ba sir maganar contitie akeyi kafa san dan kasuwa duk wani dan kasuwa yana bukatar  farashi mai sauki wanda  shine business,  da dai zaa cigaba da bamu farashin daaka saba ne sir da komai zai tafi normal ".ATA ya s

auke numfashi yana jan tsaki " ko ku siya a haka ko kuma ku barshi domin bazan rage naira daya daga farashin dana saka  ba yana gama fadar haka yace "get out .cheif adisa ya mike tsaye tare da cewa "okay sir ya dauki system dinsa  ya qara gaba tsaki yayi t

a ja babu kaukautawa ,ya mike tsaye ya shiga zariya acikin office dinsa yana shafa sumar kanshi.”

ATA na tsaye a parlour'n mami  ya zuba hannunwansa duka cikin aljihun wondonsa dawowarsa  kenan daga office ko cikakken minti biyar bai yi da shigowa ba

sai ga fahad   ya shigo a matukar fusace kamar an jehoshi  yana cewa "wai kai dame kake takama ne ?yayi mgnr yana nunasa  da d’an yatsantsa .""what  do you mean  ?ATA ya tmbyesa a tsawace yana watsa masa harara  a lokacin da hjy zulai ke qoqarin saukowa da

ga saman ata   "bani zaka tmby ba kamata yayi ka tmbyi dakikiyar kwakwaluwarka ,  taya ma zaka yanke wannan banza hukunci haka?"lafiya fahad ! ?  " mami ta tambayesa cikin rawar jiki “wannan yaron ne mana yake son  jawowa mutane asara  ,yana yin abu tamkar

  shi kadai yafi kowa waye wa da ilimi

yau ko kamfanin ba group bane ai bai cancanta yayi  haka ba bare yasan wannan kafanin ba nasa bane shi kadai .ya qarasa mgnr yana kallon ATA a fusace .

Suna cikin haka sai ga yaya Ibrahim shima cikin tashin ha

nkali ya rufesa da fad'a nan mami ta koma kansa "ki duba ki gani mami  yadda farashin komai  na kaya ya sauko daga sauran kamfanoni amman shi  tashi daya ya qara  farashi nikin

baninkin gashi costumers sunki karba kaya  daga hannun kowa "very good ."ata ya

furta yana hura hanci “What ?

" I said very good ,"ya sake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login