Showing 126001 words to 129000 words out of 172989 words

Chapter 43 - MAR’ADAM’S COMPLETE

30 Aug 2026

21

take akanshi idan ta gansa yau kam babu dan kana kallo

n fuskarta zaka fahimci akwai damuwa .”yadda mami bata masa maganar wata maryam ba shima bai yi mata maganar ba abun ma yayi masa dadi ya cigaba da tsabgogin gabansa da mulkinsa daya saba dan babu abinda ya canja har kawo yanzu dan ji yayi kamar an raba

zuciyarsa da matsala ne dan da kullum zuciyarsa cikin tuttukin bakinciki da kunci take idan ya tuna zai koma gida ya ga fuskarta kuma amatsayin matarsa .”

mami dai bata gaji ba ta sake tara ya’yanta “har yanzu shiru adamcy bai ce min komai ba ga

mrym da ciki har wata uku akace dame zataji saboda Allah ga ciki ga kuma gurb'ata mata raywua da yayi, gashi ya dawo yayi wa mutane shiru kamar bashi yayi sakin ba , ni na gaji wallahi nayi waya daita mrym din ta fad’a min abinda ya faru akayi sakin t

aki sai kuka take min ,shi kuma ya dawo ya min dif wallahi na kasa komai gashi bana son lokaci ya tafi batare data koma dakinta ba dan da zarar mrym ta haihu a gidansu shikenan abu ya sake dawowa baya bazai ta’ba maidaita ba mami ta fad'a tana kallon

ya’yanta d’aya byn d’aya da suke zaune.aunty khadija tace "kwantar da hankalin ki mami zamu san abun yi bubuwa daya ne kawai ya tabbata a aurensu samun cikin mrym in sha allahu sauran ma zasu tabbata ne"Yaushe? Kusan shekaru ana abu d'aya ace har yanzu

an kasa cimma komai babu wanda adam yake shaka daga mami har mu na gaba dashi kowa shakkarsa yake gsky zuwa yanzu dai ya kamata mu tashi tsaye .”inji cewar aunty shahida .”

kallonsu kawai mami take zuciyar na karye wa “zaku cimma daman amman dole s

ai kunyi hak'uri sannan ku bisa ahankali dan karku dinga mgn kuna manta waye shi b'angaren zafin kai da zuciya dole sai kun sha wahala kafin ku samu ku ya sauko ya saurareku ni wallahi dan tani da an bar kome nan kowa ya huta “wai meye haka zabiba?” sai

ki dimga magana kina cire kanki acikinmu idan Kinsan bazaki goya wa mami baya ba me yasa kika zo ?Inji cewar aunty Khadijat “to yanzu me nayi kuma ?ai bazan ki zuwan kiran mahaifiyata ba haka zalika bazan goyi da bayan a sake tursasa wa yaya ba “haba A

uty zabiba ya kike magana kamar babu tausayi a zuciyarki ?karki manta kema fa mace ce inji cewar nana hauwa’u “hk ne nima mace ce amman da zaku fahimceni ma gata nayi mata dan banga

amfani aure da wulakanci ba shi yace bayayi ita tace tana yi ita Ke aure k

o shi ?“dan allah yasa isa karki sake saka baki tashi ma ki wuce an sallameki nan da nan parlour’n ya hargitse sai da mami ta tsawatar masu sannan sukai shiru suna cika suna batsewa “wannan wani iri bala’i ne adamcy duk ya dagula min lissafi ya hadani da

dan’uwana yanzu kuma zai raba min kan ya’ya .” a zuciyar zabiba tace “babu ruwan yaya duk kece kika dagula lissafin komai .”

Bayan kwana biyu wanda ya kasance weekend tun karfe tara suka hallara da niyyar ayita ta qare ahankali yake saukowa daga sam

an mattakala jikinsa sanye da farin yadi inda kafafunsa ke sanye da farin silifas , agogon rolex ke daure da tsintsiyar hannunsa ,idanunshi na manne da wani hadadden farin glass ,a hankali ya cigaba da takowa cikin isa da izza shi din wani ne a fadin ni

geria ,yana saukowa sanyayen kamshin turarensa REED ya soma tashi kamshin turarensa ne ya kaiwa hancinsu sakon fitowarsa . gabad’ayasu suka dago idanuwansu a natse suka tsura masa suna kallonsa tamkar ranar suka soma ganinsa shi kuwa ko kallo su bai

yi ba hasalima yi yayi kamar bai ga wasu halitta a wajen ba .kai tsaye dinning área ya nufa yana shan kamshi , har ya samu guri ya tsaya tare da soke hannunsa daya cikin aljihun wondonsa ,basu dauke kwayar idanunsu akanshi ba ,gabdayansu an rasa wanda

zai fara masa magana shi ya kamata yayi gaisuwa amman yaki “aunty khadija ta zunguri aunty shahida ta kalleta “gashi ya fito ya kenan ?

“Da alamun abinci zai ci bari ya gama ya samu waje ya zauna ya had’a coffee ya fara sha yana lumshe idanu s

u kuwa sai faman satar kallonsa suke ba qaramin kyau yayi musu ba cikin shigar da yayi ko dan bai fiyye saka kayan hausa bane yasa yayi masa kyau haka yunwa yake ji sosai amman ya kasa zuba ma kanshi abinci dan haka ya ja dogon tsaki mami ta fito sanye

da doguwar rigar atamfa itama tayi kyau sosai ga tsufa ga tarin damuwa amman dake jikinta mai kyau ne wallahi bazakace tana da diya mai shekara 49 a duniya ba dauke kallonsa tayi ta girgiza kai kawai sannan ta zauna acikin ya’yanta .

zabiba ce ta fahim

ci abinda yake buqata dan haka ta mike a natse ta qarasa inda yake “ina kwana yaya ?lafiya !ya fad’a aciki batare da bata lokaci ba tayi serving dinsa ta ajiye masa plet din abinci gabansa. a hankali ya dauki cup ya kai bakinsa ya kurbi tea yana lumshe

sexy eyes dinsa yana sosa keyarsa .”

Ahankali aunty shahida da aunty khadija suka mike suka nufi inda yake hajiya zualai tabi su da kallo gabanta na wani irin faduwa nana hauwa’u ta riko tafin hannunta “mami ki

kwantar da hankalinki kiyi a

ddua cike da sanyin jiki take duban kyakkya wan fuskarsa ya hade fuskarsa sosai ta yadda idan ba jarumta kayi ba bazaka iya fuskantar sa ba “karki damu mami everything will be fine “Allah yasa auta allah ya sanyaya zuciyarsa dan mrym na bani tausayi in

a jin duk nice silar shigarta cikin damuwar nan nana hauwa’u ta damke hanunta sosai cikin nata tana danne kukanta dan itama mrym na bata tausayi tun shekaranjiya da sukai waya bata qara daukar wayarta ba saboda qara mata damuwa take .”a tare suka zauna su

na fuskantar shi tun daya gansu ya fahimci abinda Ke tafe dasu kusan minti shabiyar suna zaune yaki daina cin abinci yasa ahankali aunty shahida ta soma magana “adamcy me yasa ka saki maryam ?”laifin me tayi maka ka saketa alhalin ga mami a raye baka s

anar daita ba ka yanke hukunci kai tsaye ?”.

“bani ya kamata ki tmya ba ita da tace an saketa me tayi ?kuje ku tmbyeta abinda tayi aka saketa “nan da nan ran aunty khadija ya baci “wannan wace irin maganar banza ce ?”ta fad’a a fusace “ai mun san da

ita muka zo tmbyrka mara mutunci kawai so kake ka kashe mana uwa ka barmu da asara dan tuni mun kula baka da buri sai na ganin kasa mahaifiyar mu cikin bakinciki,to wallahi kasani zamanka da marym dole ne dan shi kadai zai sanyaya ran kowa acikin gida

nnan ,wallahi sam baka ma mami adalci ba kai kadai gareta amman kullum cikin sakata hawaye kake, kamata yayi ka dinga share mata hawaye amman tun baka kai haka ba kake sakata cikin damuwa.jin haka yasa mami ta share hawayenta . ta inda take shiga b

ata nan take fita ba sai zazzaga masa ruwan bala’i take shi kansa yayi mamaki maganganunta amman yayi shiru yana sauroronta yana tsakurar abincin gabansa batare da ya furta komai ba “.

“To kasani idan ka saki maryam dan ka yar da kwallon mangaro

ka huta da kuda kasani kayi aikin banza dan ciki ne daita na wata uku kaga kayi aikin banza duk kinka daita kun zama abu daya “What ?” ya furta da mugun karfi yana sakin spoon din hannunsa “eh !yanzu haka jininka na can a jininta yana yawo idanunshi ya t

sura mata yana nazari kafin ahankali ya mike tsaye yana girgiza mata kai

dukkansu kallonsa sukeyi yadda jikinsa ke rawa kamar anjona masa shocking , nan da nan idansa yayi wani irin canzawa " impossible! waitt,hw can dis even b possible ?tana dauke d

a cikina na wata uku alhalin ni duka wata guda kenan da sati biyu dana kusanceta”to kaga dole dai cikin dake jikinta naka ne, a ina aka tabayin haka? ya fad’a a fusace taya za'ayi cikin jikinta ya zama nawa “?gbdy hankalinsu ya tashi har mami wacce

batasan sanda ta qaraso inda suke ba tana dubansa “bamu gane nufinka ba ?ko dai ka sha wani abu ne ?babu abinda na sha garas nike amman wallahi cikin jikinta ba

nawa bane cikin wani kato ne a jikinta kuje ku tambayeta uban da yayi mata ciki wata uku .”

da wani uban murya mami tace" kalleni adamcy ka san da wacce kake magana ka kuma dinga tauna min mgn kafinka sakosu, niba tsohohuwar banza bace, kai har ka isa kace cikin wani kato ne a jikin maryam dan ubanka ai kaine katon kenan tunda kai kama

ta cikin dan iska yaron kawai “.mami ta fad’a tana hawaye domin karo na farko kenan da ta furta masa wannan kalmar garesa. hakan yasa ta fashe da wani sabon kuka jin kalamn da ida wani ne ya jifesa dashi Allah kawai zai rabata dashi amman gashi itace da

kanta ta furta masa haka gbdyn suka rikice sai suka dawo bawa mami hakuri ,ya isa haka mami don Allah karki sake zaginsa suka fada suna wani irin kuka mai tsuma rai “ku daina bani hakuri shi zaku bawa hakuri abinda mami take fad’a kenan "yanzu bayan y

a sake nayi shiru yanzu har da cikin jikinta zai yi rejecting yanzu adamcy ka kyautawa

danka ?d’a daya tak tilo, daza fara samu a duniya zakayi wa haka .da wanne mrym zata ji da sakin daka mata ga sharri”. sweetheart trust ur son wIhh wannan cikin

ba nawa bane ni ban mata ciki ba, nana hauwa’u ta goge hawayenta “Kace bakai kayi mata ciki ba “? Ki lissafa sweetheart ranar da kika bani umarni zuwa wajenta yau kwanaki nawa ne ?mami tayi shiru tana lissafi byn Kmr second biyu ta d’ago tana dubansa

tabbas baayi wata uku ba to meke faruwa ?”

“Sweetheart idan kin gama lissafi ku san yadda zakuyi daita domin mazinaciya kika aura min baki sani ba yana gama fad’ar haka ya juya da nufin fita daga parlour’n da sauri nana hauwa’u ta tareshi tana ka

llonsa fuskarta da tsananin damuwa karara ya dago yana kallon idanunta itama shi take kallo eyes to eyes muryarta cike da kuka tace “wallahi yaya mrym ba mazinaciya bace cikin jikinta naka ne jininka ne acikinta “ni babu wani jinina dake yawo ajikinta d

an ban mata ciki ba and wIh wlh idan kuna yi dan na maidaita ne bazan maida auren nan ba na gama zama daita kenan “naji yaya amman ka yarda ni cikinka ne hannunsa ya d’aga zai sauke mata mari yaji an rike hannunsa ta baya .”

Mmn sudais

💗💗💗

💗

💗💗

     MAR'ADAMS

    

💖💖💖💖

💗💗💗💗💗💗

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH

AREWABOOKS USERNAME

AYSHAABAGUDO

bismillahirrahmanirrahim

Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan

account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan  09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.

             Page 23

A matuqar fu

sace  ya juya bayansa  yaya hisham ya gani tsaye cikin kananan kaya fuskarsa dauke da murmushi ,a natse ya sakar masa hannu yana cewa "ranka shi dade  babban yaya laifin  me auta tayi haka ?" maganarsa cikin sanyi rai yayi wanda yasa nana hauwa'u ta fashe

da wani  rikitaccen kuka, ina ma yayanta  zai kasance kamar mijinta  mai sanyi hali da tausayi tare da shagwaba mace da kyautata wa ?bata san tayi sa'ar samun miji  ba sai da komai ya daidaita  a tsakninsu tasan wa take aure ,kuka take  sosai tana kiran "w

allahi yaya cikin jikin maryam naka ne, ni sheida ce tana gama fad'ar

haka durkushe a gabansa tana zayyane masa komai daya faru tun daga farko. a matuqar tsorace yake kallonta "take kwakwaluwarsa ta shiga caji na tunani babu abinda yazo zuciyarsa sai mag

anar doctor nasir  akan ciwon kan da yake fama dashi wanda yayi tunanin duniya ya rasa a inda ya sha maganin da yayi masa illa "shi kam wasu irin yan'uwa allah ya bashi  masu son kansu dayawa ?"laifin me yayi masu ?duk wani bala'i da yan' uwana ake had'a b

aki."yadda taga yanayinsa ya canza har tana iya hango yadda jijiyon kanshi sukai rud'u rud'u  yasa ta zabura  ta mike tsaye gabanta na wani irin fad'u wa da matsanancin karfin gaske ."

ya tsura mata ido ya balain canza mata daga yanayin farko ganin ya

fara taku zuwa inda take ta fara yin baya yana biyota kafin ya qarasa inda take yaya hisham ya shiga tsakaninsu yasa hannuwansa duka ya qare matarsa yana bashi hakuri  ,yaya hisham bai san ya'akyi ba sai gani yayi  ATA ya fixgota da karfi zai buga bayanta

da bango a matuqar agigice ya rungume matarsa yana cewa "kayi hakuri tayi  laifi amman dan girman allah ka yafe mata ,idan ba cikin jikinta ba wallahi zan barka  ka yi mata duk irin hukuncin da kake so amamn kayi hakuri ciki ne ajikinta  ."sai lokacin ida

nunshi ya kai ga cikin jikinta wanda har ya fara nuna alama ,saurin sakar mata hannu  yayi yana dungule hannunsa yannayin bugun

zuciyarsa bai saisaita ba, yannayin tsoratarsa kuwa  sai ya baka mamaki gabad'aya tsigar jikinsa suka mike "ciki hisham yayi mat

a ?ya tamabyi kansa yana mai furzar da iska mai zafi jiki a sanyaye ya  yake  dubanta cike da tsananin fushi yana sauke numfashi da karfi dan bancin zuwan hisham wallahi da wata killa ba wannna zance ake yi ba."

ahankali  take cigaba da rera kuka Ki

yi shirunki baby yayanmu zai miki afuwa ."cikin kaukausar murya ATA ya soma tashi acikin parlour'n "ba ciki ba idan duniyar nan gbdy  zata haifa min ku saka aranku ni adam tariq abdullah bana só  ba kuma na  bukata gabadayansu suka kallesa cikin tsananin t

ashin hankali aunty shahida zatai magana ya d'aga mata hannu "wlhh yadda bana só  auren nan ba zai yiwu na karbi komai daga gareta ba, sai abu na gaba kafin na saketa  nayi tunanin qarasa rayuqata daita amman na kamata da abu mafi muni wanda nasan bazata t

a'ba sheida maku laifin da tayi ba  abinda yasa na saketa kamata nayi dumu dumu da tukunyar tsafi zata saka min akarkashin gadona  "hakika Mahaifiyata bata cutar dani ba kamar yadda auta ta cutar dani domin cikin nan an samesa kafin umarnin mami if not hak

a zamu rabu daita  zero amman koma menene ni dai  banaso  sai dai idan ku ku zama ubansa amamn bani ba idan kuma akace zaa tursasa ni na rantse da girman Allah ran kowa zai yi mummunar baci yadda mami ke kallonsa a tsorace  haka sauran yan'uwansa ke binsa

da kallo zukatansu na rawa dan bakinsu  ya mutu da girman laifin mrym  yana gama fada ya haye sama ya barsu cikin jimami da tashin hankali ."

Wani irin naunayen ajiyar zuciya suka sauke kafin ahankali yaya hisham ya zaunar da nana hauwa'u akan kujera

ya zauna kusa daita yana rarrashinta d'aya bayan d'aya suka samu waje suka zauna duk jikinsu a sanyaye yayinda zuciayarsu ke cike da mamaki mami kam kasa cewa komai tayi domin daman ita ta d'an yi zargin wani abu akan haka sai dai taki  yarda zuciyarta ta

amince da hakan "mai yasa marym ?"me yasa zaki min haka ?duk qoqarina baki gani ?ta furta acikin zuciyarta "yaya hisham dake rike da yatsun hannun nana hauwa'u ya sakar mata hannu yana gaishe da mami numfashi ta sauke tana amsawa "mami karki d'aga hankalin

ki dan kin rigada kinsan halinsa ,kubishi ahankali har zuwa sanda zai sauko  zai amsa ai mutun bazai ki jininsa ba "hisham ina jin tsoron zuciyar adamcy idan yace bai son abu to kamai zai faru sai dai ya faru ni yanzu ba sakin yafi damuna ba kmar yadda yac

e bai son cikin jikin maryam" ko yaso ko kar yaso jininsa ne abinda Ke cikin kuma dole ya amsa sunansa addua kawai zaa cigaba da yi masa Allah ya sanyaya masa zuciyarsa  yana gama fad'ar ya tashi yana ma nana hauwa'u magana kasa kasa ."

Bayan fitar

yaya hisham  "ya'yan mami suka sakata a tsakiya "yanzu mami ya zaayi ?ya kuwa zaayi banda hakuri kowa ya kawo ido ya saka masa Allah ya kawo masa sauki ,zan kira Abdul rauf nayi masa bayani "allah yasa ya fahimceki " inji cewar aunty shahida to "ameen zai

fahimceni in sha allahu "basu wani zauna ba kowace ta d'auki gyalenta da jakarta ta yafa atare sukai wa mami sallama suka fito kowacce ta shige motarta nana hauwa'u ce kawia ta saura tsaye tana kiran layin mijinta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login