Showing 72001 words to 75000 words out of 172989 words
da tunaninki nake kwana nake tashi amman yanayin aikin dana iske a office babu sauki .”
m
aryama tayi murmushi tana cewa “wallahi subai’a idan na ganki cikin farinciki sai naji dadi a raina ”na gode kawata ina alfahari dake ta kalli ummah “umma ki tayani godiya a wajen kawata ta sadaukar min da aikinta “allah ya taimaka ai yiwa kai ne subai’a a
llah ya bata wanda yafi wannan amman maryamah ta nunawa duniya cewa ita mai qaunarki ce ummah ta furta tana dubanta .”Sosai kuwa ai bazan ta’ba mantawa daita arayuwata ba allah ya bar mana zumunci mu har ya’ya na haifi mace ta haifi nmj mu had’asu aure umm
ah tai murmushi “to allah yasa muna da rai da lafiya maryama ta mintsine cinyar subai’a tana cewa “dan son kai kece zaki haifi nmj ni kuma mace salon ki dinga kwacewa d’ana yan kudadensa subai’a ta sosa inda maryama ta mintsineta tana dariya “to shikenan n
i na yarda zan haifi nmj ai duk ya’yana né atare suka rungume juna cike da farinciki .”
bayan su natsa maryama ta mike ta kawo mata ruwa da abinci tare da janyo ledar data shigo dashi tana cewa “kawata me kika kawo min né ?subai’a tace “bud’e kigan
i” ta bud’e mayuka ne set da turaruka masu yawa har da pad aciki ta saki murmushin jin dadi“tun kafin maryama tayi mgn tace” duk naki ne kawata .maryama ta dan zaro ido “kai subai’a na kuwa go ..”no maryama kin wuce haka a wajena me ma nayi miki da zaki go
de min ?maryama ta mikawa umma ledar ta duba itama godiya tayi kuma yabawa subai’a sosai .”ahankali subai’a take cin abinci suna hira da maryama a qalla sun d’auki minti talatin zaune cikin parlour’n umma sannan subai’a ta kalli maryama a karo na sau babu
adadi “kawata kinsan karfin zuwanah yau din nan kuwa ?maryama ta girgiza mata kai alamun a’a.”
“mr ATA mai kamfaninmu yana buqatar kwararrun masu zane a kamfaninsa na AGC shine nace nazo na fad’a miki ko zaki shiga tsawu masu neman aiki akarkashinsa?”
why not ?me nake jira ?to ai kuwa sai shirya zuwa da samfurin zanenki kiyi sumit ta haka ne zaa tantance sosai tayi mata qarin bayanin yadda tsarin yake “kai gsky kawata naji dadin wannan labarin da kika zo min dashi na gode sosai,dan allah ki daina ai bab
u wannan tsakaninmu “na ma yi tunanin ko mr ammar ya fad’a miki ,wallahi ko d’aya bai fad’a min ba ai fushi yake dani .”fushi kuma ?”akan me zai yi fushi da yar gaban goshinsa ?
“manta dashi kedai thank you so much I really appreciate “ko akan kin bar
min aiki ?kai nasan ma saboda shine yake fushi dake ,”nace ki manta dashi muyi wata hirar yadda maryama ta tsinci kanta cikin farinciki haka ma ummah har murnata taso tafi ta maryama sosai ta sake sakankancewa da subai’a lallai itama kawar arziki ce daman
sai hali yazo d’aya ake kawance ummah ta tashi ta shiga ciki domin ta basu waje .”hira ce ta barke sosai atsakaninsu sosai maryama taji dadin zuwan subai’a sunyi hira mai mahimanci da subai’a dan bata boye mata komai ba akan aurenta da yaya sadam aiko tay
i murna tare da mata fatan alkhairi” sai laasar sannan subai’a ta mike tayi masu sallama ta kama hanyar zuwa gida.”
Zaune maryama take a d’akinta tayi nisa a zanen samfurin da zata gabatar a A.G.C ta jiyo sautin muryar aunty tana kiran sunanta “Ina
zuwa aunty “ sai dai shiru bata mike ba ta cigaba da zanenta aunty ta shigo d’aki ta mika mata cup din tea” na gode my world best kamr Kinsan ina bukata “ don’t worry my life is for my princess. aunty ban san irin son da nake miki ba wallahi ina jin kamar
na fasa auren nan na cigaba da zama dake .”thank you so much my princess nima zanyi kewarki sukai shiru na wani lokaci yayinda maryama ta cigaba da zane .”
“ maryama !”
da sauri ta d’ago daga abinda take ta tattara hankalinta dan duk sanda mahaifiya
rta ta kirata da wannan sunan abu ne mai mahimanci zata fad’a mata “nan kusa zakiyi aure my princess Kinsan rayuwar gidan aure ba kamar rayuwar gidan iyaye bane ina son ki sawa ranki cewar lallai sai sadam ya yarda zakiyi aiki sannan ki amince da aurensa d
a zuciya d’aya sannan ki sonshi har cikin zuciyarki .”
Maryama tayi shiru tana cigaba da kallon mahaifiyarta .”me zai hana ki hakura ki ajiye aikin ki rungume rayuwar aurenki “wani dogon naunayen ajiyar zuciya ta sauke “aunty kina son aurena da yaya
sadam kusan duk kinfi sonshi akan sauran wad’an da suka nemi aurena a baya ?”sosai kuwa my princess ina son ki auresa , mahaifiyarsa ta taimaka min arayuwa ,mahaifiyarsa mutunce da kirkinta ya wuce misali ,bancin allah da ita da yanzu ban san makotana aci
kin gidan ba ,ta tsaya min ta tsayawa ya’yana ta yanto min ya’yana daga bauta nasan bakisan dalilin da yasa aunty salma da hassana suka daina bautar dake ba ?itace silar wannan ta kwatar min ‘yancinki wallahi ko yanzu na mutu nasan ruhina zai samu salama t
unda gabadaya kulawarki zata koma qarqashinta .” ta qarasa maganar hawaye na cika idanunta .”
shiru sukai gbdy babu wanda yace uffan daga aunty har marayama kafin daga bisani maryama tace “ amman aunty taya zan bar aikina dana rayu dashi idan ma na
hakura da aikin office aikin zane fa ?ban san ya zanyi ba bayan rayuwar nan babu tabbas “ amman shikenan aunty karki damu zanyi komai akanki haka qaddara rayuwata tazo yaya sadam yazo cikin rayuwata ba dan ina sonshi ba na sasadaukar da rayuwata zan auresa
yanzu kuma ya zo ya rusa min komai nawa ,gbdy yayi distroyen rayuwata matukar bai barni nayi aikina ba “ta ajiye pencil din zanenta tasa hannunta tai tagumi tana kuka.”kuka take sosai har da sheshekan nan da nan hankalin aunty ya tashi “ki daina kuka plea
se!” me zanyi aunty ?”me zanyi daya wuce kuka tund bazan iya ja da dukkanin umarninki ba “.
hawaye ya zubo ma aunty ,lokaci daya ta tuno mahaifinta da mahaifiyarta irin gwagwarmayar da suka sha akan karta auri mahaifinsu amman taki masu biyayya ita ku
wa wani aikin alkhairi ta ta’ba yi arayuwarta da allah ya bata ya’ya kimtsasu masu gudun ‘bacin ranta ?tayiwa kanta tambaya tana mai fashewa da kuka” nan kuma hankalin maryama ya qara tashi ta kai hannu tana goge mata hawaye “please aunty ki daina kuka aka
ina wallahi duk abinda kike so shi zanyi bazan ta’ba bata miki rai ba “ zan miki biyayya amman ina neman alfarmar agurinki ?aunty ta kamo hannunta ta rike gam cikin nata “komai kike so my princess zanyi miki shi “ki kai mu wurin danginki ina son naga famil
y’s dinki ki amince aunty dan allah ko sau d’aya ne mu sansu .”numfashi aunty ta fesar kawai tana runtse idanunta “ bilkisu rayuwa babu tabbas ki koma ga iyayenki ki rungume iyayenki da qaddararki bawa baya wuce qaddarasa na ari bakin gbdynmu ki yafemu bil
kisu muma bamusan qaddararki bace auren hussein ,da dukkaninmu muyi biyayya ga allah ,da bamu jayayya ba hukuncin allah ba, ina mai baki hakuri kiyi hakuri ki dawo garemu allah kuma ya baki ikon cinye jarabawarki maganar babbar yayarsu kenan wacce suke ub
a d’aya alokacin da take chart din zuciyarta a bushe take bata jin zata koma garesu amman yanzu ita kanta tana kewarsu .” tana son zuwa garesu amman bata san me zata tarar daga iyayenta ba ,”aunty kin min alkwarin zamuje kafin bikina ?ta gyada mata kai tan
a dubanta ,maryama ta matso kusa da mahaifiyarta tana goge mata hawaye” ina sonki mamana “nima ina sonki sarauniyata “ta fad’a tana shafa sumar kanta da suka zubo zuwa gadon bayanta .”
******
Zaune ATA yake a parlour’nsa tare da abokansa kuma yan’uwa
nsa shawul,mb da salim hira suke amman shi jifa jifa yake sanya masu baki “qarar takun takalmin maryam ne ya janyo hankalinsu wani hill ne mai shegen tsini tasa wanda ya qara mata tsawo daman kuma haka gabad’aya takalmanta suke bata da silipas sai
na yawo
acikin gida da bayi sarai ATA yaga tahowarta ta qasan idanunshi itama ta lura da hakan amman kuma sai take ganin kamar ba gaske bane , dan yadda yayi din bazaka ta’ba cewa ya kalleta ba .a natse ta qarasa saukowa fuskarta a sake ta gaishe dasu “sannuku da
zuwa ina yininku ko ina kwana zance dan ban duba lokaci ba na sauko ?lallai yar mami kinji dadin aure to ina yini muke “inji cewar mb shawul yace “wannan mijin naki ne zai yarda azo masa gida da safe ai wallahi da sai ya tafattakemu.” gabad’ayasu suka dari
ya ta d’an saci kallonsa taga ko kallonsu bai yi ba danne danne kawai yake a wayarsa tace “a’a karku yiwa mijina sharri babu wani fatattakarku da zai yi ta fad’a sannan ta samu waje ta zauna kusa dashi sukayi mugun daf da juna da zata qara taku guda zata i
ya masauki a faffad’an qirjinsa shawul ya kalli salim yace “lallai yarinyar nan wuyanki yayi kauri har kin soma shigar masa ?.”
“ba dole ba miji ai ba wasa ba” zaro idanu sukai duk hirar da suke ATA yana jinsu amman bai ce uhm ba bare uhm uhm sai ma w
ani kololon bakinciki daya tokare qirjinsa yadda ta wani saki baki “yaya bello bari naje na shirya maku dining na dawo “ta yunkura ta mike ta soma taku su kuma suka cigaba da kallon ATA mb yace “dan allah dan annabi abokina ka sausautawa yarinyar nan haka
“me nayi mata ?ya tamnayesa batare daya kallesa ba ,bansani ba !kai ka iya wulakanta ya’yan wasu amman baka son ayiwa taka ai wallahi hisham yayi min daidai da yake cin kaniyar auta “au kaniyarta yake ci har yanzu kenan ?ya fad’a tare da kallonsa a fusace
“shiru mb yayi “tmbyrka nake kayi shiru kabani amsa kafin naje na samesa yanzu “to sarkin zuciya kwantar da hankalinka maganar da né numfashi ya sauke “ko ma nene tunda ka furta akwai kamshin gsky dole na ziyarci gidan “.
“Inna lillahi wa inna ilaih
i rajiun “dan girman allah kayi hakuri kayi zamanka tare da matarka ba sai kaje ka d’aga masu hankali ba ,yayi maganar kamar zai fashe masa da kuka ganin yadda ya koma kamar ba soja ba yasa ATA yace “nonsense !kai wallahi ko kasuwanci bai kamaceka ba bare
aikin soja ni ban san yaakayi aka daukeka aikin soja ba ,mutun kamar mace.” gbdy suka sa dariya shi kuwa ATA bai dara ba “ya zanyi ai dole na kwatar da kai nasan halinka ne , haukanka bashi da magani yanzu sai ka tashi hankalin kowa “suna nan zaune maryam
ta dawo tana cewa “kona kawo abincin nan ne ?yaya salim yace kawo kawai uwargida sarautan mata the only first lady Adam tariq” nan da nan annurin fuskarta ya sake bayyana yayinda annurin fuskar ATA ya d’auke qaramin tsaki yaja yana maida hankalinsa kan way
arsa ya cigaba da danne danne.”
Cikin kankanin lokaci ta cika masu gabansu da abinci da kayan fruit kala dabam dabam haka lemuka yadda take zuba kamshi
haka girkinta ke zuba gamshi ta dan suguna ta fara zuba masu mb yace “had’a min da abokina mun kwan
a biyu bamuci abinci tare ba aiko murna ya kamata dan tasan da wahala bai ci ba,dole mb zai tursasa yaci ko babu yawa ,ta godewa allah data barbade abincin kafin ta kawo gabansu abinda ake so wanda daakayi aikin dominsa yaci ko yaya ne shikenan bukata ta b
iya .”maryam ta goge gun da abincin ya taba zuciyarta fess sai sannu suke mata amman shi ATA sam bai kula da ita ba ,ta juya domin dauko hadin salad shawul ya kalli abinci ya hadiye miyo yana cewa "kai mutumina,irin wannan liyafa haka,gsky kana cin dadi al
lah yayi da rabona ne shi yasa muka zo"kanka ake ji sarkin kwadayi,yi inji cewar salim.”
Ta dawo a natse ta zuba masu hadin salad fuakarta dauke da mayalwacin murmushi sai dai ta qagu ta kammala ta bar gun, tun dagowar farko ta lura da yadda ATA yak
e faman zabga mata harara da sauri ta bar gurin ta samu waje ta zauna akan d’aya daga cikin kujerun dining .da kyar da rarrashi mb yasa ATA ya fara qoqarin cin abinci tana zaune rike da wayarta amman hankalinta kacokan yana wajensu tana Allah Allah yaci ko
loma daya ne tana kallo ya kai spoon bakinsa wani boyayayyen ajiyar zuciya take qoqarin saukewa sai dai kafin ta sauke taga ya furzar da abinci yana kallon inda take zaune .”
a fusace ya soma zuba mata ruwan bala’i “zaki kashe mutane ? ai daman nasan b
abu komai acikin girkinki sai hauka haka ake girki .”?cool down ATA me ya samu abincin nan ?bana son rainin hankali kai yanzu zakace bakaji abinda ya samu abincin nan ba ?”uhm dan yaji ne kad’an amman wannan ai norma ne bazai sa kar aci ba. tsaki yaja ya f
ara danne danne wayarsa text ya turawa auta cikin kankani tayi masa reply dinsa dan hk batare da bata lokaci ba ya soma neman layin mahaifiyar maryam tare da saka wayar a speaker dan wannna karon uwarta zai kira ba mahaifiyarsa ba, yadda mahaifiyarsa ke bi
ye mata tana d’and’anan bakinciki haka uwarta zataji yau .”
"hello Adam ya kake ? " muryar mahaifiyar maryam ya bayyana” inna ilaihi wa inna ilahi rajiun maryam ta furta ba ita ba hatta su mb sun shiga tashin hankali mai tsanani nan take mb ya girgiza
masa kai alamun kar yace komai dan ya fahimci rashin mutunci yake son yi amman ina ATA yayi kamar bai gansa ba " ammm yarinyar nan taki aure aka kawo ta gidan nan ko kisan kai ?"a matukar razane maryam take kallonshi tare da d’aura hannuwanta bisa kai c
ike da tashin hankali ta juya sai kuma ta dawo ta tsaya ta maida kanta qasa yayinda tunin idonta suka canza kala sakamakon qwallar data soma dan taruwa mata.” rashin mutuncinsa ya tashi daga kanta ya koma Kan mahaifiyarta kenan ?”fatanta allah yasa kar mah
aifiyarta ta biye masa .”
cikin faduwar gaba umma tace”Adam ina da baki yanzu amman me ya faru me maryam din tayi haka ? ta tambayesa tana hadeye damuwarta " wannan shashar yar taki ce zata kasheni da yan’uwana da yaji mai mugun azabar zafi ga maggi
e daman can baki koya mata yadda ake girki bane kuka turota gidanmu tayi mana babakere har aka samu damar makala min ita gashi zata kasheni ?ajiyar zuciya ummah ta saki "kasan yadda ka bani tsoro kuwa ?yayi mata banza yana hura hanci “wallahi na d’auka wan
i gagarumin laifi tayi da yayi kamanceceniya da kisan kai a she just akan yaji yayi yawa ne kake wannan hauka?”
“what !?
eh !hauka mana menene aciki dan yaji yayi yawa cikin abinci ?nan da nan jikin maryam ya kama rawa bata san sanda ta qaraso kusa
dashi ba tana cewa “umma dan Allah! ke rufe min baki anan idan Ke zaki dauki iskancinsa dan kina son zama dashi ni ba son shi nake ba kuma ba qaunar zamanku dashi nake ba bare na lallabashi ,tunda aka haifesa ya girma yake cin yaci a gidan uwarsa bai yi c
omplain ba sai yanzu ?ko sau nawa muke cin abinci uwarsa mai mugun yaji kamar zaa bawa mutun maita bare nasan duk zabga yajinki cikin abinci bazaki taba kai uwarsa ba “.wani irin mugun kallo ATA yayi wa maryama yana qoqarin damko wuyanta .”
Mm
n sudais
💗💗💗💗💗💗
MAR'ADAMS
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai bi
ya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.
Page 14
Da sauri maryam taja baya hankalinta na sake tashi yayinda MB yay sauri ya shiga tsakaninsu yana shafa qirjinsa alamun ya kwantar da hankalinsa inda sautin muryar umma ya cigaba da fitowa cikin munanan kalamai masu zafi “yaji da maggie ne kawai
suka yi yawa cikin abinci ka wani d’aga wa mutane hankali , tana sane zata aikata hakan ne ?” babu wanda ya wuce ya samu irin wannan problem din a girki ,zai iya faruwa akaina ,zai iya faruwa akan uwarka hakazalika zai iya faruwa akan kowace mace “.r
awar da jikin maryam yake ya qaru taji qafafuwanta suna barazanar kasa d’aukarta lokaci guda taji zuciyarta na barazanar tarwatsewa “shikenan umma ta kasheta da ranta dan tasan yau mai kwatarta a hannun yaya Adam sai allah.”
shawul da salim mikewa
sukai suna dubansu cikin tsananin kad’uwa da tashin hankali zasu iya cewa yanayin da suka ga ATA a yanzu basu ta’ba ganinsa cikin irin yanayin ba “enought is enough Adam maryam ba baiwa bace ta fad’a a tsawace sannan ta cigaba da magana “inda ya kamata
a d’aukar mata masu aiki bilaadadin suyi mata hidimar gidan amman ita ta hakura ta kwantar da kai tana bauta maka bayan ta gama bauta wa uwarka shine zaka zo ka saka min yarinya a gaba ?”to wallahi kaji na rantse bazan d’auka ba, rashin mutuncinka ya tashi
n akan maryama ya dawo kaina wallahi adam I can’t take it any more duk kuma abinda ya