Showing 120001 words to 123000 words out of 172989 words

Chapter 41 - MAR’ADAM’S COMPLETE

30 Aug 2026

12

tukunya da umma tace zaa aiko min daga can , “eh nasan dashi ai zuwa wani sati zaa aiko zan sa a hado miki da wasu abubuwa ma ,”ta fad’a adaidai lokacin da suka shiga mota suka bar gidan niima na cigaba da magana “ai ina fad’a miki muddin kikayi masa am

fani dashi zakiyi mamakin yadda zai rikice ai wallahi sam ya’yan zuru basu cancaci wulakanci a gidan miji ba mu dake juya maza son ranmu amman ace ke kin bigi a wulakance a gidan mini “wallahi ni’ima ni kaina abun na damuna kamar na tattara na bar gidan

amman bazan iya ba darajan mami da kuma karfin soyayyarsa “masu aikin mami ne a sunkuye a gaban dinning suna jere food flask.

Mami ta fito daga kitchen Riƙe da tray me

ɗ

auke da lemuka a hannunta ta nufo dinnig dasu.tabawa mai aikinta ta iso gabanta da sau

ri ta kar

ɓ

a taje ta ajiye mami ta

ɗ

auki air-frshner ta soma feshe falon sannan ta

ɗ

an tsaya alamun sauraro, ta juyo ta kalli tabawa mai aikinta  tabawa ta juyo ta kalleta sanda take ƙara gyara zaman kujerun. “Tabawa!” “Na'am  mami” “naji tsayuwar mota ina

zaton adamcy ne suka iso , hanzarta ki bawa sauran masu aiki umarni su ƙarasa gyara wajen su bar nan tun kafin ya ƙaraso”

ATA ya shigo cikin parlour'n da sallama mami ta amsa da “Amin wa'alaikas salam” ATA  ya iso gaban mami  ya rusuna yana gaisheta

“sweetheart  barka da rana” cikin sakin fuska mami tace. “barka da zuwa adamcy Nah

ɗ

an albarka ya gida ya kuma ƙarfin jikin?” “Alhamdulillah” Mami tace. “ka ganmu muna ta shirin tarbanku kamar wasu baƙi ko?” ya miƙe yana kallon

ɓ

angaren dining  sannan ya z

auna.

Yana cewa. “sweetheart da kanki kikayi komai?”  “Ƙwarai kuwa, ni da tabawa   muka shirya muku abinci sai sauran masu aiki da suka taimaka ” ATA yayi shiru kawai suna cikin magana suka jiyo sallamar zabiba ta kara

ɗ

e falon mami ta

ɗ

ago ta  kalleta tan

a cewa.  “Zabiba har kin ƙaraso?”  Zabiba tace. “Eh mami na ƙaraso suma suna hanya yanzu muka gama waya dasu  ina yini?”  “lafiya lau zabiba ya yaran suke?”  “suna lafiya suna gida tare da babansu khaira ce ta maƙale wai lallai sai ta biyoni taga hajiya ma

mi nace ban zuwa daita tazo takurawa rayuwata”  “ai wannan takwarartawa sai ahankali last time da kuka zo ta dameni da aunty girl”. mami ta fa

ɗ

a cike da farinciki tana murmushi .”

muryar zabiba  cike da tsoro tace. “yaya ina yini?” bai ce mata komai

ba dan tunda ta shigo  ya maida fuskarsa wani

ɓ

angare.  Mami tace. “adamcy ana gaisheka”  a taƙaice yace. “Lafiya” ahankali ta samu waje kusa dashi ta zauna “yaya Adam!” yana jinta yayi mata banza ahankali tace.  “please yaya kayi hakuri ka yafe mana walla

hi bazamu sake ba” tsaki yaja yace. “ai daman haka kukeyi idan kuka

ɓ

atawa mutun rai kuyita nacin ban haƙuri kamar bazaku sake ba amman da zaran mutun ya haƙura ƙoƙarin aikata wani kuke yi dan haka gara ku riƙe haƙurinku dan ni tuni na cireku a rayuwata”

nan da nan zabiba ta shiga aikin nan wato bashi hakuri da kuka amman ko ajikinsa girgiza kafarsa

ɗ

aya kawai yake zabiba kuwa kuka take kamar ranta zai fita ahaka sauran ƴan'uwanta suka shigo suka isketa gaba

ɗ

ayasu suka sakashi a tsakiyarsu suna masa magana

amma ko motsa la

ɓɓ

ansa bai yi ba. “ku rabu dashi Ke kuma zabiba ki  daina asarar hawayenki kuna zaune zai huce” cewar Mami dogon numfashi ya sauke yana ta

ɓ

e baki.aransa yace “ai kuwa zan baku mamaki .”

Nana hauwa'u tace. “mami ina auntynmu take?” 

nan da nan mami ta kallesa sai lokacin kanta ya kawo wuta “Ina Maryam

ɗ

in da nace kazo min daita  Ko tana cikin mota ne?” ATA ya 

ɗ

an sosa ƙeya “na barota a gida a cewarta  tayi baƙuwa”  da mamaki mami ta tsura masa ido “ka barota a gida adamcy acewarta ta

yi baƙuwa kuma?”eh !haka tace idan ta gama zata taho  don bazan iya zaman jiranta ba, kuma wallahi sweetheart kiyi ma yarinyar congret warning dan kwanakin nan  wasu ƴan iska qawayenta  take tara min a gida alhalin ni gidana ba dan ƴan iska na ginashi ba”

cikin fushi mami tace. “adamcy  kasan me kake fa

ɗ

a kuwa? Ƴar tawa da take aurenka zaka cewa Ƴar iska tana tara ƴan iska ?” “ai sweetheart wannan yarinyar ta wuce ƴar iska a gaban ita wanna Ƴar iska ƙawartata  take ce min wa..” hannu mami ta

ɗ

aga  masa ciki

n fushi ta fara magana. “saurara! bana son jin komai daga bakinka, ka tashi yanzu ka koma gidan ka

ɗ

aukota tun rai na bai gama

ɓ

aci ba...” ATA  ya gyara zamansa  cikin damuwa yana kallonta kafin ahankali ya motsa la

ɓɓ

ansa “haba sweetheart me yasa kike nuna

mini wariyar launin fata a tsakanina da yarinyar nan ? Ni fa kika haifa ba ita ba” cikin fushi  tace.“dan  kana

ɗ

an cikina sai in goyi bayan riƙon sakainar kashin da kake mata?” ATA yace. “To ai bata gama shiryawa bane tana hira da Ƴar iskar ƙawarta”

“Yanzu ka tashi   ka koma gidan  ka jirata har sai ta gama kimtsawa idan ma sai ta sallami ƙawarta ne ka jira sannan kuzo min tare yanda nace” mami bata kai ga rufe bakinta ba  Ni'ima  da maryam suka shigo cikin falon Ni'ima na riƙe da Maryam a kafa

ɗ

arta

wanda goshinta yake a fashe yana

ɗ

igar da jini, mayafinta da

ɗ

ankwalinta  yana a hannun Ni'ima nana hauwa'u ce ta fara lura dasu ta soma salati tare da fa

ɗ

in.“lnnalilahi wa'inna ilaihir raji'un!”jinj !

Nan mami da sauran ƴaƴanta suka juya da sauri suka ka

lli maryam “Subhanallahi!” mami ta furta a ru

ɗ

e  tana  kallon ATA  “Adamcy kaga abinda ka janyo ko? don me ka barta a gida  Kashe min ƴa zakayi?”Adamcy  ya kalli mami a  natse ya juya ya kalli inda maryam take gb

ɗ

y ya kasa magana juwa ne ya

ɗ

ibi maryam ta

sulale ƙasa a sume, nana hauwa'u ta ƙarasa da gudu suka tallafo ta ita da Ni'ima

mami da ƴaƴanta suka nufi wajenta da sauri suna jijigata jikin mami na rawa tace. “ku kwantar da ita akan kujera shahida taimaka ki duba min ita” duk mami ta ru

ɗ

e shi kuwa g

ogan ko ajikinsa dan haka nan yaji ajikinsa suman ƙarya tayi.Mami banzo da kayan aiki na ba, a kira doctor nasir” da sauri mami tace. “Auta maza shiga

ɗ

akina ki

ɗ

auko min wayata” da sauri nana hauwa'u ta nufi

ɗ

akin mami ta

ɗ

auko wayar tana niman layinsa ya

yinda aunty shahida ke bata taimakon gaugauwa shi kuwa ATA mikewa tsaye yayi yana jan tsaki ya ra’ba ta gefensu ya fice yama bar gidan gbdy .”

Bayan awa uku

Maryam na  zaune a kujera tana sauke numfashi ansa auduga da plasta an rufe raunin goshint

a yayinda  mami ke zaune a gefenta riƙe da hannunta Dr.Nasir Ya miƙe tsaye sanye da coat da farin gilashi hannunsa riƙe da first-aid box ya miƙawa mami  Ƙaramar takardan magunguna   “hajiya ga wannan takardar magungunan da zatayi amfani dashi ne  insha All

ah da zarar tasha a hankali ƙarfin jikinta zai dawo  baboda naga Allah ya taƙaita babu wani babban rauni da zai sa muyi admitting

ɗ

inta  asibiti ko kuma yiwa cikin jikinta illa  Wannan treating

ɗ

in ma da nayi mata is okay for her” mami ta jinjina kai tana

fa

ɗ

a

ɗ

a fuska cikin farinciki tace.  “doctor kace ciki gareta?”  Doctor Nasir yace. “ƙwarai kuwa hajiya in sha allahu ranar monday akawota hospital domin yi mata scan dan mu san iya adadin kwanakinsa”  “masha Allah Dr.Nasir nagode sosai ka min albishiri m

ai da

ɗ

i” na dade ba’a fada min maganar data saka zuciyata farinciki ba dr nasir ya kalli maryam da murmushi a fuskarsa “to hajiya Mar-Adam zance ko Mrs Adam? Allah ya bada lafiya” maryam tayi murmushin ƙarfin hali  tana kallonsa  zuciyarta na rawa dan tun

daya fara maganar ciki ta shiga damuwa mai tsananin dan ita kanta tana zargin ciki gareta duba da watan ta na uku kenan bata ga period

ɗ

inta ba. “Allah ya sauwaƙe  ya bada lafiya” da  “Amin” ta amsa cikin ƙarfin hali.

Dr.Nasir Ya juya ya fita daga gid

an farinciki agurin mami da ƴaƴanta ba'a magana kowa ka kalli fuskarsa kwance yake da annurin farinciki gaba

ɗ

ayansu murna suke har sun kasa

ɓ

oye murnarsu mami ta riƙo hannun maryam cikin nata tana kallonta cike da kulawa tace “ke kuwa Maryam garin ya akayi

kika samu rauni?” maraym tace. “walalhi mami  muna qoqarin karya kwana ne akayi akasi wani me mashin ya kwaso a guje, ganin kamar zai yo kan motar ne sai ido na ya rufe daga hk ni dai bansan

yadda akayi ba kaina ya bugu da stearing” mami tace. “yanzu ba

nda Allah ya taƙaita ai da abun ya wuce haka ga ciki ajikinki”  .nana hauwa'u tace. “Alhamdulillah da Allah ya taƙaita” cike da murna ta ƙarasa maganar.  “ai duk adamcy ne ya janyo da yanzu wani abu ya samu cikin jikinta me za'ace?” nan da nan mami ta shig

a zuba wa Adam  fa

ɗ

a da baya nan akan me yasa bai jira Maryam  ta gama shiryawa sun fito tare ba?  cikin raunin murya “daman ai duk shi yaja mana wannan matsalar, wallahi mami  in kinga abubuwan da yayi mata agabana   sai kin tausaya mata” cewar ni'ima “ka

mar wata baiwa ya ajiye a gidansa ba matarsa ba” mami ta tsurawa Ni'ima ido tana kallon fuskarta kar dai itace Ƴar iskar ƙawarta da yake fa

ɗ

a? “ko abinci ta girka sai yaga dama yake ci, komai tayi bata  masa gwaninta, sai yayi tayi mata  tsawa yana hantara

r ta wannan wani irin aure ne?” mrym tayi saurin take ƙafar Ni'ima “kinga malama ki bari ayi magana yanzu an daina auren wahala idan bazai iya ba ya sallame ki, ki kama gabanki idan kin haife abinda yake cikinki ki kawo masa ki dire ai namiji goma ba uba g

oma bane " Hjy zulai da mamaki take cigaba da kallon Ni'ima tana tunanin in da tasan fuskar “haba Ni'ima wai meye haka ne ?dan Allah kizo ki wuce gida dan Allah nace miki ina son rabuwa da mijina ne? koni na fa

ɗ

a miki yana min duk abinda kika furta “au kar

esa zakiyi saboda baki da hankali ai duk abinda idanuna suka gane min kamar na fa

ɗ

awa ummah na gama” tana gama fa

ɗ

ar haka ta juya cikin tsananin fushi.”

Cike da

ɓ

acin rai nana hauwa'u tace. “sister wannan fa wacece ita? Jiki a sanyaye ” Maryam tace.



ɗ

iyar sister

ɗ

in ummammu ce “kai shiyasa nake ta mata kallon sani kar dai

ɗ

iyar umaima ce?” Maryam ta gya

ɗ

a mata kai alamun eh. “shine zata dinga fa

ɗ

ar magana akan yaya? kuma ai kice kika bata  wannan damar” “kamar ya sister?” maryam ta fa

ɗ

a jikinta na

ɗ

an rawa “idan baki fa

ɗ

a mata komai akanshi ba ya'akayi tasan irin zaman da kuke yi?” aunty shahida ta fa

ɗ

a ranta a

ɓ

ace “karfa kiga duk muna bayanki  ki

ɗ

auka bama son shi ne, adam rayuwarmu ne kema kuma kinsan da haka Maryam ta runtse idanunta sai ga hawa

ye masu zafi cike da tashin hankali take jin yadda numfashinta ke sauka da ƙarfi. shi kenan Ni'ima ta ha

ɗ

a mata bala'i “duk muna bayanki sakamakon irin tsanar da yake nuna miki da kuma irin ƙaunar da mahaifiyarmu ke miki” “ dan Allah aunty shahida kuyi ha

kuri ba'a bakina taji komai ba ummace ta fa

ɗ

a amman..” katseta aunty khadija tayi ta hanyar cewa. “ita umman taki meye amfanin fa

ɗ

awa mutane? mun sani sarai adam bai kyautawa amman kuma meye abun fa

ɗ

awa mutane anan? mufa mun sani sarai ummanki bata ƙaunar

danuwanmu, amman mu dai-dai rana

ɗ

aya mun ta

ɓ

a sauke haushin haka akanki ? kullum yanda rayuwarki zata samu cigaba a gidansa muke" .

Maryam tasa kuka cikin tsananin damuwa .”

“dan Allah ya isa karku saka min yarinya gaba da bala'i dame zataji ?da mas

eefar

ɗ

an'uwanku ko da naku sai kun harbe mata zuciya ta mutu kowa ya huta ? kuma ai bai barku ba bare ku shigar masa” kuma karya aka fada akanshi ?halinsa ne fa ?“koma dai menene mami bazamu lamunta ba kuma kar mu sake jin taje gidanki daman shima yace a

yiwa ƴar iskar ƙawarki congrent warning karta sake shigar masa gida  ilai kuwa ashe ƴar iskar ce ai duk abinda kika ji yaya yayi mgn akai mai mahimanci ne”  cewar zabiba nana hauwa'u kam tun maganar farko bata sake cewa komai ba, atare suka miƙe aunty sha

hida aunty Khadija da zabiba sukai ma mami sallama tayi masu addu'a tare da yi masu fatan  alkhairi  nana hauwa'u bata sake cewa komai ba mami ta lalu

ɓ

o wayarta daga gefenta ta

ɗ

auka ta soma ƙoƙarin kiran ATA “Bari ina zuwa na kirasa dani yake zancen wato

cin mutunci da tozarci har agaban mutane?"  maraym tayi saurin riko hannun mami  tana kuka tace. “dan Allah mami ki rufa min asiri kar kiyi masa magana yanzu idan ma son samu ne karki ce masa komai” mami  ta ƙara wayar a kunnenta tana cewa. “rabu dani gara

na fa

ɗ

a masa halin da'ake ciki tun kafin baƙin cikinsa yasa a rasa cikin jikinki .”

alokacin da mami take neman layinsa yana zaune acikin wani ƙayataccen gida me

ɗ

auke da komai na manyan masu ku

ɗ

i  da manyan ƴan boko gidan kamar aljanar duniya ts

abar ha

ɗ

uwa wannan gidan bana kowa bane face gidan ammar ATA  na zaune  a gaban ammar suna tautaunawa akan kasuwanci  kiran mami ya shigo ya

ɗ

auki wayar ya manna a kunne “hello kana ina?“ina gidan ammar” abinda ya fa

ɗ

a kenan yana lumshe ido “to in ka fito

kazo gida da gaggawa ina son ganinka” katse ta yayi da fa

ɗ

in. “lafiya sweetheart?” Mami tace. “ita ta kawo haka bazaka ma tambayi Jikin maryam ba kaji halin da take ciki? ka bar ƴar mutane cikin wani hali gashi..” tun kafin ta fa

ɗ

i abinda take  son fa

ɗ

a ta

ji  ya katse wayar “Hello.. Hello... adamcy”  tuni  ya sauke wayar daga kunnensa ya kalli screen

ɗ

in sannan ya sauya  kujerar sa yana dafe goshinsa da hannuwansa duka ammar ya dawo gabansa ya fuskancesa yan fa

ɗ

in. “lafiya ?waya kiraka ?ya

ɗ

aga maka hankali

  gashi bamu gama tattaunawarmu  ba?” “sweetheart ce ni dai allah yasa karsu kashe ni akan ƴar iskar yarinyar nan..”  “yanzu me ya faru kuma?” “ban sani ba ni dai na barsu wai ta suma” “wa kenan ta suma?” shiru yayi na second biyu sannan ya

ɗ

ago kanshi ya

kalli ammar  “Sweetheart ke son ganina  amma zamu iya ƙarasa maganar Okay, Sai dai kuma ya kamata a ce ka

ɗ

au tsanttsauran mataki akan sauran yaran daka fa

ɗ

a min saboda har kullum shi kasuwanci tattalinsa ake. bana son kabar wata kofa da wasu zasu samu dam

ar janyo mana asara dan bazan

ɗ

auki asarar ganganci ba” “shikenan zan ha

ɗ

a taron gaugauwa ranar monday zan yiwa P.A

ɗ

ina  magana, zamu san abin yi kafin matsalar tayi nisa” ATA  ya jinjina kai sannan ya bu

ɗ

e wani file ya duba bayan ya gama dubawa ya miƙe 

“ni zan wuce” ammar ya jinjina masa kai a sanyaye atare suka fito .”

Can

ɓ

angaren maryam kuwa kuka take sosai abun ya ha

ɗ

e mata tana kallon nana hauwa'u ta miƙe ta yafa mayafinta tana yiwa Mami sallama “kema wucewa zakiyi ?”  “eh Mami yaya hisham yana

jirana”  “to ai Shi kenan Allah ya tsare hanya” mami ta fada ranta a dagule saboda ganin ya’yanta sun hadewa mrym kai ,nana hauwa’u bata kalli in da maryam take ba ta nufi ƙofar fita, takun maryam taji abayanta tana magana cike da raunin maryam tace. “si

ster kema fushi zaki yi dani bayan kinsan kece ƙarfin gwaiwata” juyowa tayi ido cikin ido suke kallon juna “kiyi haƙuri sister nayi kuskure” nana hauwa'u tayi murmushi tana kallon cikin idanunta “shi kenan komai ya wuce Allah ya inganta mana babynmu” jiki

a sanyaye sukai sallama tana jin kamar zata rasa rayuwarta ne dan gb

ɗ

y jin tana

ɗ

auke da cikinsa bai saka zuciyarta samun natsuwar

ɗ

ari bisa

ɗ

ari ba ta dawo kusa da Mami ta zauna “ki rabu dasu karki wani

ɗ

aga hankalinki akan

ɗ

an wannna abun”   Maryam tace.

“allah Mami hankalina a tashe yake su aunty shahida sunyi fushi dani” “zan kirasu babu abinda zai faru ni dai fatana ki kwnatar da hanaklinki kar wani abu ya samu cikin jiknki”

Numfashi ta sauke sannna tace. “Mami dan allah karki fa

ɗ

awa yaya batun cikin

nan tukun Kinsan halinsa” Mani tace.  “kai babu abinda zai yi sai farinciki aj wannna cikin sai ya kawo miki sauy arayuwarki Maryam tace. “ walalhi yadda yaya baya sona bana tunanin zai so abinda nake dauke dashi Shiru mami tayi tana sauraronta “ai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login