Showing 108001 words to 111000 words out of 172989 words
din ruhinta zai samu salama kamar yadda ta fad’a masa hannuta ya riko da karfi yajata zuwa d’akinsa nan fa gabanta ya shiga faduwa suna shiga dakin y
a nuna mata Kan bed dinsa ,gabanta yayi wani irin mummunar faduwa ta tsura masa ido tana kallonsa cike da matsanancin mamaki yayinda idanunshi sukai balain canzawa suka koma ja ,ta taki hawa Kan gadon kamar yadda ya umarceta dan batasan me hakan yake nuf
i ba ya kalleta da fuskasa dake murtuk “ke bakiji abinda nace bane ?me kace yaya wallahi banji kayi magana ba,” ki hau gado .”
still maryam taki hawa sai ma qoqarin fita daga dakin take aiko cikin zafin nama ya fixgota da karfi ya maka ta akan gado
da karfi ta zabura zata tashi ya buga mata wata muguwar tsawa ganin tana son ‘bata masa lokaci “Ke ki tsaya nayi abinda aka sani idan kuma kika nemi ‘bata min rai har Mahaifiyata ta mutu ban mata wannan alfarma ba zakiyi nadama har qarshen rayuwarki “ ji
n haka yasa maryam sauke wani wahallen numfashi tana mai jin sanyi aranta amman a zahiri fuskarta da jikinta babu komai sai tashin hankali.” ya kai hannu ya kashe wutar d’akin dan bazai iya kallon fuskarta ba ,ya hau saman gadon batare daya cire kayan jiki
nsa ba yayi mata runfa da fad’a den qirjinsa wani sanyi dadi ya mamaye zuciyar maryam hakika mami ta taimaki rayuwarta ,allah dai yaja da kwana mami domin duk ranar daakace babu ita a rayuwarsu akwai babban tashin hankali.”
wata irin matsa yayi mata
kafin ya shigarta tayi shiru kwalla na gangarowa akan kuncinta dan bai tura dan sakon a tsakaninsu ba kamar yadda sharia muslinci yace hakan yasa taji zafi sosai taji gara ma ace baya cikin haiyacinsa ne ya kusanceta bangaren ATA kam bakinciki ne cunkushe
acikin zuciyarsa jin kofarta a bude ,a ranshi yaja tsaki cike da bakinciki ya cigaba da abinda yake sai dai baya jin dadin komai ganin kawai zai yita batawa kanshi lokaci ne ya kawo tunanin princess aransa yadda yake zuwan masa a mafarki da yadda yake s
arrafashi nan da nan yaji wani abu ya tsarga masa da tunanin princess ya samu yayi abinda zai yi ,ya mike ya kunna wutan dakin ya tsura mata ido cike da bakinciki
baasi yake son ji amman ya kasa sarrafa harshensa illa tsaki yaja , ita kuwa maryam da sau
ri ta sauka daga Kan gadon ta fito ta nufi d’akinta inda mami take kwance tana numfarfashi .”
Bayan fitarta shima ya fito kai tsaye dakin maryam ya shiga inda ya iske mami kwanace tana fidda numfashi sam sama “sannu sweetheart ya kike jin jikinki “al
hamdulillah ta fad’a tana yafitosa da hannunta ya matso sosai kusa daita “kayi abinda nasaka adamcy ?”nayi mami ! yauwa dan albarka allah yayi maka albarka ka gama cika min burina ko yanzu na mutu burina ya cika adamcy “kiyi shiru mami ki samu natsuwa bari
n naje nazo da shahida “to adamcy amman daka bari zuwa gobe da safi “girgiza mata kanshi yayi ya fice da sauri ya shiga dakinsa ya sanya jallabiya ya dauki wayarsa ya fito da sauri yana duba agogon wayarsa karfe daya saura .” masu tsaronsa ya kira tun kaf
in ya qarasa fitowa haraban gida har sun juya Kan motacici guda biyu gaban motar ya shiga suka bar gidan ya gyara zamansa sosai ya rungume hannuwansa duka a kirjinsa yana tunanin halin da zai shiga idan ya rasa mami .”
“duk iskancinsa yana matuqa
r shiga tashin hankali idan ya tuna zata mutu ta barshi kuma duk baccin da yake da zarra ya tuna zata mutu sai baccin ya dauke masa bazai manta ba lokacin yana da shekara ashirin da takwas duniya cikin baccinsa wai aka fad’a masa sweetheart dinsa ta rasu d
a mugun sauri ya farka ya shiga dakinta tana kwance abunta tana bacci ya Kai hannunsa daidai hancinta nan yaji tana numfashi wani naunayen ajiyar zuciya ya sauke gudu motar yake amman sam ATA gani yake kamar motar ba gudu take ba dan gabdaya ya rasa natsu
warsa daga jajayen idanunshi yayi ya sauke akan wayarsa daya har da wasu mintuna tsaki yayi yana jin zuciyarsa kamar zata buga sam baya ganin gudun motocin nasu yaji kamar ya karbi tukin watakila nashi zai fi nasu, tsaki yaketa yi yana qarawa kamar bazasu
kai ba haka yake gani duk jikinsa tsuma yake kwakwa luwarsa ta hargitse kamar wanda sabon hauka ya kama a haka suka qaraso bakin get din gidan Aunty shahida tun baa gama daidaita tsayuwar mota ba ya fito da sauri ya shiga buga get din gidan da iyakacin
karfinsa domin kana ganinsa zaka fahimci hankalinsa a matukar tashe yake tunda yayi bugun farko kowa dake cikin gidan ya farka a matukar tsorace ,mai gadi ma yayi takansa sai dayaji ya ambaci sunan aunty shahida sannan ya fito ya bude qaramin hujin get
din nan take ya ganensa duk da cikin duhu ne .”
ya bude masa get da sauri ya shiga haraban gidan yana kwalla mata kira” shahida shahida !!”wani irin bacci ne haka?” meye amfanin wayoyinsku da karfi ya dinga buga kofar shiga falo masu aiki suka bude
masa yaranta da masu aiki ya gani tsaye cirko cirko ya shiga yana cewa “ina shahida taje ?””mumy na sama inji cewar hamdiya second born din aunty shahida
,zuciyarsa duk a jagule ya diga kiran sunanta sai gata ta sauko da sauri “lafiya Adam ?lafiya zaki
gani by this time ?” shima ya wulla mata tmby yana mata wani kallo “dan allah meye amfani wayarki data mijinki ?”zatai magana yace yanzu dai dauko kayan aikinki ran sweetheart a hannun Allah zan iya rasata akowani lokaci “ka kwantar da hankalinka zuwa da s
afe zan zo “ what “?ya fad’a yana mata wani irin mugun kallo sannna yace “dan allah idan wasa mike ki dawo hankalinki ki dauko kayan aiki muje ya riko hannunta .”
“bari na dauko kayan aikina “okay Kiyi sauri please cikin kankani lokaci ta daura hijab a
kan kayan baccinta ta sauko tare da mijinta yana rike da kayan aikinta yana ma ATA magana “a she mami ce babu lafiya “tsaki ATA yaja Tare kwace qaramin alkwartin kayan aikin aunty shahida dake hannunsa ya ja hannunta suka fice yana cewa “idan kukayi aure
shikenan damuwar iyayenku ma bakwa damuwa daita sai ta mazajenku “karka sake ka fad’a min magana “an fad’a miki idan ma akwai abinda yafi haka zan fad’a miki ,nazo miki da matsala sai wani jan jiki kike yi kamar ba mahaifiyarki nace ranta a hannun allah y
ake ba har da wani jerawa da miji nonsense kawai “kai ne nonsense ai gara ne tun daga farko rayuwata har zuwa yanzu akan mata biyayya nake kai fa a matsayinka na nmj wanda hakinsa ne yayi biyayya ko dole ne ,kuma hatta aljannarka tana qarqashin tafin kaf
arta amman ka fad’a min meye kake wa mami na farantawa bare yanzu ka d’aga hankalinka akan rashin lafiyarta ?wallahi ko yanzu mami ta rasu alhamdulillah mun gama daita lafiya kai fa ?
“Wallahi sai kafi kowa shiga damuwa da tashin hankali “gori zaki min?
” ya tambayeta cikin tsananin damuwa “eh anyi maka idan kayi zuciya ka canza rayuwa kayiwa mahaifiyarka biyayya ,kaso duk wani abinda take so “tana gama fad’ar hk ta shige bayan mota, shima kuma ya shiga gaban mota ya zauna maganarta na ci masa rai “ab
un har ya kai ayi masa gori ?uwarsu daya ubansu daya ma tayi masa gori inaga mutanen waje ?”allah ne kadai yasan abinda jama’a suke fad’a akansa” ya salam ya furta yana dafe goshinsa ahaka suka kawo gidan da sauri ya fito yana bud’e mata mota kallo d’aya z
aka masa ka fahimci yana cikin damuwa da tashin hankali hannunta ya riko cikin nashi suka nufi kofar shiga parlour’n gidan .”
Mmn sudais
💗💗💗💗💗💗
MAR'ADAMS
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
AREWABOOK
S USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim
Wannan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 al
ert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.
Page 20
Tunda ATA ya bar gidan hankalin mami a matuqar tashe yake ganin maryam rasa babu wata alamun an kusanceta domin t
a lura kamar babu wani abu daya sauya atattare daita "kar dai qarya adamcy ya girba mata bai aikata abinda tayi masa umarni ba?" hakan yasa taji wani sabon tashin hankali ya shigeta . bangaren ATA kuwa tafiya yake hannunsa rike dana aunty shahida har suk
a shigo parlour'n gidan, sauri sauri yake janta suna taka step, kallonsa kawai aunty shahida take zuciyarta cike da matsanancin bakinciki da tausayinsa ,bakincikinta saboda yadda yake janta, tausayinsa kuma saboda yanayin da yake ciki dan yanayinsa kawai
zai tabbatar maka da baya ciki natsuwa da kwanciyar hankalinsa . kai tsaye d'akin maryam suka nufa inda suka iske maryam zaune rike da hannun mami tana zubar da hawaye nan da nan hankalin ATA yayi matuqar tashi , jikinsa har rawa yake ganin yadda maryam
take hawaye ,ba iya jikinsa ba hatta zuciyarsa rawa take .jin motsin shigowa d'akin ne yasa da sauri maryam ta d'ago tana duban kofa idanunta ya sauka akansu ta share hawayenta da sauri ckin muryar kuka tace "aunty shahida ina kika ajiye wayarki ?"
“mami
tana cikin wani hali har ta fita haiyacinta numfashinta baya sauka da kyau please aunty shahida ki taimaka banason wani abu ya samu mami ."ta qarasa maganar tana wani irin kuka ."
Jin ba mutuwa mami tayi ba yasa ATA yayi mata wani mugun kallo tare
da yi mata alama da ido ta fita ta basu wuri ."babu musu maryam ta mike ta sauko daga kan gadon cikin mutuwar jiki ta biyo ta ra'ba ta gefensa ta fita tana kuka .bayan fitar maryam jingina bayanta tayi da bango corriedor tare da sake fashewa da wani
kuka mai ta'ba zuciyata "mami bana son na rasaki ,domin kuwa ke din babbar jigo ce ga rayuwata da kuma rayuwar aurenta allah ya baki lafiya allah ya tashi kafad'arki".cikin taku mai tattare da damuwa da tashin hankali ATA ya matso inda mami take kwance
numfashin ta na fita ahankali ,kafin ya bawa aunty
shahida umarni ya tsurawa mami idanunshi tare da zama a gefenta yana qare mata kallo yana jin kamar ya fashe da kuka ya d'auki zazzafar qaddara rasa mahaifinsa na tsawon shekaru yanzu kuma idan ya rasa ma
haifiyarsa a halin da yake ciki na tarin damuwa da matsalolin rayuwa ya zai yi ?"yaja zazzafan numfashi tare da sa tafin hannunsa ya share hawayen daya d'an cika gefen idanunshi . duk yadda mami take jin idanunshi akanta batayi kuskuren bud'e idanunta ba
tana jira daga garesu ,lallausar tafin hannunsa ya kai saitin wuyan mami yana jin saukar numfashinta yana jin d'umin jikinta ahankali mami ta bud'e idanunta tana cewa "adamcy nah har ka dawo ?ina shahidar take ".
kai ya gyad'a mata tare da kallon i
nda aunty shahida ke tsaye yace "ya kika tsaya dan allah ki fara aikinki mana "ya fad'a kamar zai fashe mata da kuka alokacin ya d'auke hannunsa akan wuyan mami ganin bata da alamun qarasowa yace "wai meye haka dan allah naje na taho dake da kyar yanzu
kuma kinzo kin ja kin tsaya kin zuba mana ido kodan kinsan idan wani abu ya sameta ni ne zan fi kowa shiga damuwa yasa kike min haka ?.yayi mata tamabyar a rud'e yana zufa "wai ..."mami tayi saurin katse shi ta hanyar cewa "adamcy nah zan sha tea "da sau
ri ya mike tsaye ya fita cikin tashin hankali yana fita maryam tayi wuf ta fad'o d'akin ,sai dai abun mamaki mami ta gani ta dawo haiyacinta ba kamar sanda ta barota ba tana kallon aunty shahida, bata gama mamakin ta ba taji fitowar muryar mami rasa.
"zo nan maryam" ta yafitota da hannunta ta nuna mata kusa daita tana cewa "shahida sai kuma kika ga wannan rigimemen yarona yazo d'aukarki ?.
“wallahi kuwa mami ,da yake nasan shirinki shiyasa nayi masa wulakanci, yana fad'a ina fad'a har muka baro g
idan mami tayi murmushi kawai"amman fa ya bani tausayi sosai ,da fatan dai komai ya tafi yadda muka shirya ? tô ya dai ce min ya aikata amman bansani ba ko karya yayi min duk da nasan karya ba d'abiarsa bace idan bai yi ba ,zai ce bai yi ba " mutuwar za
une maryam tayi agurin tana dubansu a matuqar gigice saboda tsananin tsoro "kenan ciwon mamai shiri né dan yaya adam ya kusanceta ? “Ita kuwa wani irin só mami take mata haka ?kwakwaluwarta bata kai ga bata amsar tambayoyin ba taji sautin muryar aunty sh
ahida tana cewa "ke maryam !"maryam tayi saurin d'agowa ta kalli aunty shahida a gigice "wani abu ya shiga tsakaninki da adam né ?maryam tayi shiru alamun kunya "kinga karki 'bata mana lokaci idan kinsan babu abinda ya shiga tsakaninku a canza wani shiri
?"ahankalai ta gyd'a mata kai kawai "ki bud'e baki mana ki min magana ita kam bazata iya amsa wanan tambayar agaban mami ba fahimtar haka yasa aunty shahida tace "zan yi magna idan wani abu ya shiga tsakninku ki gyada min kai idan bai shiga ba kuma ki gi
rgiza min kai.”
mami kam maganar aunty shahida kusan dariya yaso bata ,dan haka ta kawar da kanta gefe tana murmushi "wani abu ya shiga tsaknain ku ?maryam ta gyad'a mata alamun "eh "alhamdulillah ! ta furta a fili tare da cewa yanzu kuma sai muyi
fatan allah yasa ya zame mana alkhairi " in sha allahu zai zama alkhairi fara dubani kafin ya shigo ya gane shiri ne kinsan halinsa da shegen ganiyar tsiya ". Inji cewar mami batare da 'bata lokaci ba aunty shahida ta bud'e qaramin jakar kayan aikinta ta
soma duba jikin mami suna magana qasa qasa."otsin shigowa d'akin maryam taji hakan yasa tayi saurin waiwayo
wa ATA ta gani yana qoqarin shigowa hannunsa rike da cup din tea ganin ana duba mami ya ajiye cup din akan bedside ya tsaya idanunshi kyam aka
nsu ko kifta idanu baya yi ,burinsa kawai mahaifiyarsa ta samu sauki . yayinda maryam take kallonsa kawai ta rasa abun yi saboda jin ciwon mami duk shiri ".
wani irin numfashi mai zafi ya fesar kamar ance ya kalli inda maryam take zaune yaga shi ta
ke kallo wani mugun kallo ya bita dashi mai tattare da tsana taga irin kallon tsanar da yake mata amman tayi kamar bata fahimta ba ta cigaba da kallon faukarsa har alokacin tana cikin yanayi na damuwa da tashin hankali ,mami kuwa hankalinta na kansu addau
a take masa acikin zuciyarta "allah yasa qarshen wahalarsu ne yazo, allah ka dubeni ka shirya min adam ka fidda shi acikin halin da yake ciki ka dauke masa tunanin mafarkinsa ka mantar dashi komai akanta ka daidai tsakaninsa da matarsa ."kamar wanda aka
tsinkara haka yayi kanta yana cewa "kallon iskanci me kike min ?".wani irin tari mai karfi mami tayi tana kiran sunansa da yafitosa da hannunta dole tasa ya dawo da sauri ya rike yatsun hannunta gam yana mata sannu amman idanunshi na Kan aunawa maryam mugu
n kallo da harara ."
har tsawon mintuna talatin aunty shahida tana Kan aikinta sannan ta samu numfashin mami ya dawo daidai ta mata allurar bacci sannna taja baya kad'an ta tsaya tana yiwa mami sannu ."yauwa shahida allah yayi maku albarka ga
bad'ayaku da ya'yanku allah yasa ina da rabon ganin ya'yan adamcy da auta "in sha allahu mami zaki gani allah dai ya baki lafiya "wani mugun kallo ATA ya watsa mata yana jan tsaki "da fatan dai baku sheidawa kowa halin da nake ciki ba ko ?nasan babu wanda
d'an naki ya sheidawa dan nasan daya sheida masu da yanzu sunzo ko sunyita kira a waya amamn yanzu zan kira khadija , zabiba da auta na sheida masu halin da'ake ciki sai su zo gobe su duba jikikin zazzafan numfashi ya sauke dan kuwa babu wnada ya shei
dawa cewar mami ta kusan mutuwa ya kai hannu ya d’an d’ago mami yasa mata pillow ya jingina bayanta ya d'auki cup din tea din daya shigo dashi ya kai bakinta yana bata tana kur'ba ahankali rud'ewarsa bai bawa mami mamaki ba dan tasan halinsa akan ya
rasa
ta zai iya aikata fiyye da haka dan duk iskancinsa idan zai ga 'bacin ranta ko rashin lafiyarta yanzu né hankalinsa zai tashi ,bai son ya rasata gashi kuma mutuwa tana Kan kowani bawa dole watan wata rana zaa wayi gari a sheida masa ta mutu ko ta mutu a
hannunsa allah dai ya bata ikon cikawa da imani shine fatanta ".
bayan ta gama sha tea ya gyara mata kwanciya yana mata sannu tare da lullu'be mata jiki ya zauna a gefenta hannunsa na rike cikin nata yana jin qaunar mahaifiyarsa fiyye da komai, ahak
a bacci ya d'auke mami ,ya tsura mata ido "ya allah ka bani karfin zuciyar yiwa mahaifiyata biyayya ba komai ya hanashi son abinda mahaifiyarsa ke so ba illa soyayyar princess daya ma zuciyarsa mummunar kamu ."hannun maryam aunty shahida ta kamo suka fi
to daga cikin d'akin,ahankali suke takowa zuwa parlour'n qasa "maryam ina tayaki murna allah yasa ku samu rabo a wannan had'uwar farkon da kukayi da adamcy."