Showing 75001 words to 78000 words out of 172989 words

Chapter 26 - MAR’ADAM’S COMPLETE

30 Aug 2026

34

samu yarinyata bazan duba sanayya dake tsakaninmu ba kotu ce zata rabamu da kai idan kuma kana ganin babu abinda zai faru dan girman allah ka gwada idan kace kai su

rukin zamani ne to ka had’u da surukar zamani kuma daidai da kai .”

“Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun “shikenan umma kin sake sakani cikin tsaka mai wuya “me zai miki ?kima kwantar da hánkalinki babu abinda zai miki “umma …!”ta kira sunanta a r

ud’e tare da wani irin kuka mai karfi dake fitowa daga qarqashin zuciyarta so take ta cigaba da magana amman kukan da take ya hanata ,bata ta’ba tsintar kanta cikin tashin hankali irin na yau ba, wani dogon tsaki ATA yaja sannan yay discounting din kiran a

lokacin da umma take qoqarin son cigaba da magana ya yiwa MB alamar ya matsa daga gabansa domin ya isa ga maryam “dan girman allah karka mata komai "oh my god MB ka matsa daga gabana nayi ma yarinyar nan abinda uwarta zata kai ni gaba da kotun koli ".

“ ka natsu muyi magana first “no way !” ya fad’a a fusace tare da d’aga hannusa salim da shawul har da mb suka matsosa tare da rikesa suna bashi hakuri wanda dole tasa ya kasa aiwatar da nufinsa yayi shiru kawai sai dai ilahirin jikinsa rawa yake”yay

inda maryam ke kallonsa ,banda kuka babu abinda take tana bashi hakuri amman wani sabon tashin hankali take hangowa a tattare dashi a matukar rikice ta kallesu “dan girman allah ku kira mami ita kad’ai ce zata..” wani mugun kallo ya d’auketa dashi da idan

unshi wad’an da gbdy sun canza kala “adam ! wai me yasa baka iya control din fushinka ne ?! ATA bai iya cewa komai ba sai ma zuba masa rinannun idanunshi da yayi yana dubansa .layin mami salim ya soma kira domin dai shi kanshi ya tabbatar ita kad’ai ce

zata iya sauko dashi daga fushinsa yayinda MB yayiwa maryam alamu da idanunshi cewar ta bar gurin .”

babu musu maryam tabi umarnin MB da sauri ta haye sama jikinta na rawa ta shiga d’akinta ta d’auki wayarta ta soma kiran layin mahaifiyarta tana d’

auka tasa mata kuka .”haba umma haba ummah!! “mai yasa zakiyi min haka ?wallahi idan kinyi haka ne dan ki kwatar min ‘yanci to kisani kin sake jefa rayuwata cikin mummunar bala’i ne “daga can bangaren umma ta fusata “kenan tashin hankalin mijinki kike ji

n tsoro akan abinda yayi min ?maryam tayi shiru tana goge hawaye “gif haka ATA ya zauna saman kujera yana qoqarin runtse idanunshi cikin murya mai cike da tashin hankali yake furta “muddin ban canzawa yarinyar nan kamani ba to shege ne cikin uwata da uban

a “kayi hakuri dan allah itama fa kamar mahaifiyarka ce karka manta danganta dake tsakaninku ko babu maryam atsakaninku ita din matar kanin mahaifiyarkace “.

“amman ai kunji irin maganganun ta gareni da kuma mahaifiyata ?munji amman kai ma ai abind

a kayi bai dace ba ,bai kamata ka kirata kana fad’a mata son ranka ba “ya d’ago kwayar idanunshi yana duban MB wanda shima tashin hankali ya nuna a fuskarsa lokaci guda ATA ya cigaba da fad’in “but MB how dare her talk to me like that “?mahaifiyata fa ?ya

nzu sweetheart ta cancanci haka “?ya mike tsaye yana girgiza kai yana duban MB da salim dake rike da waya da karfi ya shiga jijiga MB “MB Mahaifiyata fa ?! “zagin ma ya wuce kaina har mahaifiyata she could have kill me akan cin mutuncin uwata da tayi.” ya

dda yake maganar zaka fahimci yana cikin tsananin damuwa .”

kamo kafad’unsa MB yayi ya zaunar dashi a saman kujera yana qoqarin calming dinsa “plse ATA try to calm down d’ago idanunshi yayi wad’an da gabad’aya a rikice suke, kau da kai gefe ATA yayi

yana sake tariyo abubuwa da ummah ta fad’a masa lokacin guda ya dunkule hannuwansa yana murzasu waje d’aya .”shawul ya qaraso ya kamo hannun ATA yana dubansa cike da tausayawa dan gsky shima bai yi sa’ar samun suruka ba ,sam sam bai yi exepeting haka da

ga mahaifiyar maryam ba ,yadda

yake kallon maryam ya d’auka mahaifiyarta zata fita saukin kai a she abun ba haka bane . ATA huci mai zafi ya furzar sannan ya mike ya isa jikin window ya zuba hannuwansa duka cikin aljihun wondonsa cikin rashin sanin abinda

zai yi.”

suna tsaye cirko cirko mami ta shigo cikin tsananin tashin hankali tana kiran sunansa “where’s adamcy ?

”Kasa juyowa yayi sai dai jin muryarta ya soma qoqarin saisaita kanshi ,MB ya numfasa wanda har lokacin yana tsaye ya tsurawa waje

d’aya rinannun idanunshi, dafashi yayi yana fad’in “try to calm down ga mami tazo karkayi abinda zai ‘bata mata rai “duk kuna nan zaune aka dinga ciwa mahaifiyata mutunci babu wanda ya taka mata burki ,kodan dan ba mahaifiyarka aka zaga ba ?” MB yayi shi

ru yana dubansa daman kuma haka yake duk sanda ransa ya ‘baci he can talk nonsense. ya sake dafashi yana qoqarin cigaba da magana “ don’t ever ask me to calm down again .” yayi maganar jijiyoyin goshinsa na sake fitowa sosai gumi na kuma tsatsafo masa kaf

in ATA ya sake cewa wani abu mami tace “wai meke faruwa ne ?!.

“salim tunda ka kirani jikina ke rawa haka ma zuciyata bugawa take fiyye da kaida ina maryam take tukun ?shiru sukai gabad’ayasu “kunyi min shiru ,ku fad’a min abinda Ke faruwa “mami ki

zauna first zan miki bayanin komai “inji cewar salim “ina maryam take ina son nasan halin da take ciki kafin komai ?“maryam tana lafiya babu abinda ya sameta tana sama ya fad’a yana kamota ya zaunar daita akan kujera yayinda MB ya janyo hannun ATA ya za

unar dashi bai d’ago kanshi ba sakamakon zafin da zuciyarsa keyi masa tunda yake babu wanda ya taba ciwa mahaifiyarsa mutunci sai yau .”

“Ku sanar dani abinda Ke faruwa tun kafin zuciyata ta tsaya ta daina aiki gabad’aya “MB ya bud’e baki zai yi ma

gana kenan ATA ya d’ago tare d’aga masa hannu ya janyo wayarsa ya shiga recond dan tunda ya fahimci rashin mutunci ummah zatai ya danna record ya kunna ya tura wayar gaban mami nan take sai ga muryarta ta bayyana ,mami tai shiru tana sauraro tare da runt

se idanunta abun ya girgizata matuqa ,kuma yayi mata zafi duk da tasan halin d’anta he can talk rubbish and nonsense idan rashin ya’baci amman ai ita bata cancaci haka a wajen madina ba” mami ta numfasa irin nasu na manya tana dubansu, sannan ta soma mag

ana a natse “duk me ya kawo wannan tashin hankali haka ?”duk sukai shiru “ lallai akwai abinda ya faru bancin haka ina da yakin madina bazata aikata haka ba ?gabad’ayansu suka tsaya suna duban mami suna duban ATA “magana nake daku kuna jina kun yi min shi

ru kuna dubansa ?MB ne yayi karfin halin fad’a mata komai daya faru “tabbas mami abinci yayi yaji da maggie amman ban so yadda adam yayi react ba.”

“Naso ko zai mata magana ba a gabanmu ba bare har ta kai ga kiran mahaifiyarta ,sannan itama ummah bai

dace abinda tayi ba babba dasanin ya kamata akasanshi amman duk ataru ayi hakuri .”

mami tayi murmushin takaici tana tsarke hannunta cikin juna lokaci guda ta maida hankalinta ga ATA tana dubansa a tsanake “ I hope you learned lesson now?” you should kn

ow there’s no right way to do wrong things, next time sai ka kiyaye bakinka tunda baka son a ta’ba maka mahaifiya .”ATA ya tsura mata idanunshi yana kallonta zuciyarsa na tafasa “dan me zaka kirata ka fad’a mata haka? “yanzu sweetheart tsakani da allah ya

ushe kika ta’ba girki mai yaji ko maggie yayi yawa?zaginta fa kayi ka kuma had’a da yar cikinta dan ma kayi sa’a maryam diyar kirki ce bata iya rashin kunya ba ?”ai wallahi data gane bata da wayo “ya fad’a a zafafe “kai dai kayi qoqarin ka canza halink

a sannan ka dinga control din zuciyarka da fushinka ba kowa zakawa ya kyaleka ba.”

“ yanzu sweetheart baki ji zafin abinda tayi ba ?to ko naji zafi adamcy ya zanyi ?wa yaja min cin mutunci da akayi min ? da bakayi ma madina rashin kunya ba bazatay

i min haka ba dan bata isa ba ,nafi karfin ta fad’a min haka .”ta karshen maganar cike da jin zafi dan da zaa bud’e zuciyarta bakinkirin zaa gani tsabar ciwon da taji amman babu yadda zatayi dan kuka shi ke jawowa uwarsa jifa “ATA bai ce uffan ba har ta

gama maganganunta sai dubanta da rinannun idanunsa yake “yanzu nasan zakace zaka huce akan maryam “?ta tambayesa tana tsaresa da ido wanda ko motsi mai kyau ya kasa sai ma damke hannunwan sa da yayi ,mami ta gyara zamanta tana karantar d’anta tasan halins

a tasan abinda zai yi da wanda bazai yi ba “tunaninka a yanzu yadda zaka huce akan maryam kakeyi ko?still shiru yayi ya kasa cewa komai dan ya ma rasa mai zai ce amman tabbas tunaninsa kenan ,mami ta dubi MB ta kuma dubi salim da shawul “ku sheida muddin a

damcy ya ta’ba lafiyar maryam ban yafe masa ba “ta fad’a tana dubansu d’aya bayan d’aya nan taga yanayin ATA ya sauya tamkar wanda aka cirewa laka ajiki sai dai zuciyarsa tayi bakinkirin jin abinda mami ta fad’a.”

ahankali mami ta yunkura ta mi

ke ta nufi hanyar step bata tsaya akoina ba sai abakin kofar d’akin maryam ta tsaya sai dai hakan nan zuciyarta ta dinga rawa rawa har ta kai hannu zatai knocking sai kuma ta sauke hannunta tana nazarin zuciyarta .”ahankali ta tura kofar d’akin ta shiga ma

ryam na tsaye ta juyawa kofar d’akin baya tana sheshekan kuka “inda acan bangaren ummah take cewa “wallahi maryam wannan miji naki ya zame miki damuwa arayuwarki amman bamu da yadda zamuyi tunda allah ya jarabeki da mutuwar sonshi amman idan

muna son mu

yi nasara akanshi dole sai munyi abinda zamu rabashi da tunaninsa dole ya zama abokin rayuwarki ya shiga jikinki ki shiga nashi ku zama abu d’aya “mai zanyi ummah da zan samu wannan matsayi a zuciyarsa ?”ya kusanceki shine cikar burina a yanzu bayan ya ku

sanceki ina fatan kuma ya zama “d’a “zan so faruwar hakan “amman ummah ta yaya hakan zai faru a tsananimu ?Kai nifa gsky ummah na gaji na

gaji !! da yin amfani da magungunan da kike aiko min dashi dan baya ci komai daga gareni “wallahi kuwa duk wannan b

ala’i da yayi bana tunani ya had’iye abin…“.

“Maryam !” mami ta kira sunanta a matukar firgice ta juyo ganin mami tsaye tayi saurin sauke wayar a kunnenta tare da kashewa tana dubanta jikinta na kyarma kafin ahankali tace “a’a mami har kin zo ?sann

u da zuwa mami ga waje ki zauna ,tayi mgnr a rud’e cikin rawar jiki ,mami tai mata duban natsuwa sannan tace “ban jima da zuwa ba daman kin san zan zo ne ?ta gyad’a mata kai alamun eh !“ai nice ma nace yaya salim ya kiraki ta fad’a tana duban mami mami

tayi shiru itama maryam tayi shiru cikin rasa abinda zatace dan hankalinta yayi matukar tashi adduarta d’aya allah yasa bataji maganarta ba.

cikin zafin nama mami tace “ya kikayi shiru haka ?ta girgiza mata kai tana cewa “babu komai “dawa kike waya “?

muryarta cike da tashin hankali tace “ummah!”okay !”amman ya’akayi maryam kika bari yaji da maggie yayi yawa acikin abinci?naunauyen ajiyar zuciya ta sauke dan ba abinda tayi tsamanin zai fito daga bakinta kenan ba duk tunaninta mami taji maganarta cikin

rawar murya tace”wallahi mami bada niyya bane sautsayi ne kawai sai gani nayi ya kira umma yana fad’ar maganganu marasa dadi .”

Mami ta numfasa kana tace “kiyi hakuri maryam nasan adamcy baya kyautawa kuma bai kyautawa ummanki ba kuma naji dadin abi

nda tayi masa allah yasa ya zame masa darasi kuma nayi masa gargadi mai karfi akanki dan haka ki kwantar da hankalinki babu abinda zai faru kinji diyata mami ta riko hannunta ta zaunar daita a saman kujera tana cewa “kema ki dinga kula most especially aka

n girki .

“ba tun yau nake fad’a miki ba ,ba’a són maggie da yaji na zarcewa abinci ,a wannnan rayuwar da muke ciki idan nmj na tsananin son mace ko bata iya girki ba ya Kan yi hakuri yayi rayuwa daita a yadda take amman Idan tana da matsalar girki ko tsa

ftacce muhalli da jikinta kuma akayi sa’ar babu so tsakaninsu to shi yafi komai rashin kwanciyar hankali dan kuskure kad’an zatayi zai zame masu damuwa .“ina sonki da adamcy shiyasa nake yawon jan hankalinki ,ki dinga kula daidai girkin da zakiyi daidai

maggie da yajin da zakiyi amfani dashi ,karki lura da yanayin girkin da’ake nunawa a social media kice zakiyi amfani dashi a’a suma suna duba yanayin yawon girki ne ,dan haka ki dinga duba yanayin yawon

miyarki ko qanqantarsa , ki dinga kula kinji allah ya

baku zaman lafiya .”

Zuciyar maryam tayi fari qal farinciki biyu suka hade mata fahimtar mami bataji komai ba da kuma tabbatar mata dole ATA yayi hakuri ya barta batare da yayi mata komai ba ,ta mike tsaye tare da riko hannu maryam suka fito zuw

a parlour’n kasa “nayi closing case din nan kuma har abada banason naji an sake ta dashi ATA ya gyara zama yana mai shan mur sosai ,kafin ya soma girgiza kafarsa d’aya cikin tsananin bacin rai yana duban mami “zanyi maka gargadi na karshe adamcy for the

last time karka sake kiran madina da magana irin makamanciyar wannan dan ba abokiyar wasanka bace, uwarka ce duk abinda zai faru a tsakaninka da maryam ka barshi a tsakaninku .”tana gama fadar haka tace “ni zan koma gida allah yayi maku albarka gaba d’ay

ansu har maryam suka fito yiwa mami rakiya amman banda ATA dake zaune cikin tsananin ‘bacin ran bai samu damar cin uban maryam ba “.

Maryam taja mami kusa da motar data kawota tana cewa “mami na gode sosai bancin inada ke da bansan ya rayuwata za

ta kasance acikin gidan nan ba na gode na gode !! allah ya shirya miki zuriarki Allah kuma ya jikan iyaye “nima na gode maryam allah yayi maku albarka mami ta d’an yi shiru can kuma ta numfasa sannan ta fuskanceta da kyau “maryam kamar koda yaushe ga d’an

a adam ,a kullum shi masa albarka nake, duk da abinda nake masa akanki ba wai banason shi bane a’a kema kinsani adamcy raina ne ,ina matukar sonshi fiyye da komai ban had’a shi da komai ba ,duk abinda ya shiga raina ya kan shiga ransa ya zauna daram ,s

ai dai a waje d’aya muka samu sa’banin ra’ayi shine aurenki dashi wanda yaki ya kar’ba uzurin da nazo masa dashi nasan yadda yake jin radadi zama dake amman nasan da sannu zaki zama jinin jikinsa “ki cigaba da hakuri da adamcy kinji ,ta gyada mata kai

tana wasa da yatsun hannunta “ki kular min dashi karki manta adamcy amana ne agareki sai kinyi hakuri dashi kafin kiyi nasara akanshi “cikin rawar murya tace “in sha allahu mami zan kular miki dashi ta qarasa maganar cike da tausayawa mami .”

“Anya k

uwa tayiwa mami adalci da take son biyewa mahaifiyarta ?”tayiwa zuciyarta tambaya nan take gur’bataccen zuciyarta tace “adalcin kenan kina tsananin sonshi ita kanta mami tana son faruwar haka kuma zata fi kowa jin dadi idan zamanku ya daidaita dashi “sai

na kuma zuwa wanda ina fatan ziyarar da zata kawoni ba sulhu bace alkhairi ce ta fad’a tana shiga mota maryam ta rike murfin motar tana ce mata “bye mami !”bye maryam take care of adamcy ki rike min amana “jiki a sanyaye ta gyada mata kai daga nan suka

i sallama har dasu mb wad’an da basu koma ciki ba kowannensu ya kama gabansa.” tamkar mara laka ajiki ta shigo tana dubansa a tsanake

yanayinsa gabad’aya ya sauya daga zafi zuwa sanyi ta wucesa hankalinta kwance dan tasan babu abinda zai faru ta haye sam

a tana jujjuya masa jiki amman shi ko kallo bata ishesa ba dan bai ga abinda zai burgesa ajikinta ba bare ya kalla.”

Tana shiga d’akin ummah ta fara kira “bangaren ummah tmbyrta tayi” wacece tazo “mami ce !”ta bata amsa” yanzu yaake ciki ?komai ya d

aidaita kinsan halinsa zuma ne sai ancisa da wuta ake zaman lafiya “ai zagewa zakiyi ki dinga cin ubansa ,maryam ta zaro ido waje tana dafe qirjinta tare da cewa “ummah ki rufa min asiri wallahi bazan iya ba “to shikenan daman idan lalla’bawa yaki bud’e w

uta shine mafuta ,banda yaya adam bazai d’auka ba idan baso kike ya nakasa miki ni ba” karki damu nan kusa zai gane shi din ba kowa bane, wallahi duk wannan zafin ran da zuciyar zaki nemasa ki rasa akwai maganin da zan aiko miki akarkashin gadon baccinsa

zaki saka masa da zarar ya Kwanta sai dai ya tashi da muguwar soyayyarki ,zai manta soyayyar kowa sai taki dan a cewar malamin har uwarsa sai kin tuna masa wacece

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login