Showing 150001 words to 153000 words out of 172989 words

Chapter 51 - MAR’ADAM’S COMPLETE

30 Aug 2026

63

maimaitawa a natse tmkr maganar ba daga bakinsa ta fito ba “very good ma zaka fad'a saboda baka da hankali da tunani "yes of course it good and to be your last warning da zaka kirani da mara hank

ali ."yaya Ibrahim bai damu da abinda ya fad’a ba yace “me yasa zakayi haka adamcy ?” me yasa zaka bata kasuwancinmu maganar gsky muddin haka zaa cigaba da tafiyar da kamfanin gara kowa ya watse a rufe kamfani kowa ya kama gabansa "okay wannan shine dama

n shirina ai a rufe kowa ya kama gabansa "Ibrahim da fahad suka kallesa a rude suna mai mamakin jin abinda ya fad'a " yes haka nake so "okay saboda  kasan kana da wasu compaines masu zaman kanka shiyasa kake son a rufe  wannan ?"yayi kyau yayi kyau gara

daka fad'a mana muka sani ."ai daman mugunta ne acikin cikin wannan mugun mai girman kan , kai ne dai ka kasa ganewa kake daukarsa amatsayin mutumin kirki ai ga irinta nan zai janyo kowa ya rasa saboda tsabar bakinciki irin nasa da dai a rufe gara a siyar

a bawa kowa hakinsa "inji cewar fahad .

Dan allah  fahad ka samu natsuwa kai ma Ibrahim ka natsu kar wannan abu ya zama damuwa " karki damu mami  ba  wani abu bane ai bazamu biye masa ba  zanyi komai domin naga business din ya tsaya da kafafunsa "k

o kuma a siyar ba nifa gara a siyar dashi inji cewar fahad "wannan kuma karya ka fad'a  dan matsawar ina raye babu wanda ya isa ya siyar da AGC "mu zuba mu da kai dan halak ka fasa yadda kake ji da  taurin kai muma muna ji dashi a qarshe zan maka gargad

i ka rage wannan  zakewar da jijji da kai idan ba haka ba wallahi zaka rasa rayuwarka a banza kuma babu abinda zaayi "yana gama fad'ar haka ya juya fuuuuu ya fice  har zai bi bayansa mami ta sha gabansa da sauri tare da ware hannuwanta “karka kuskura kabi

bayansa ,kana jin mutun yana ikirarin zai kasheka ya kashe banza shine zaka bi bayansa “sweetheart ki barni babu abinda zai iya yi “wallahi bazan barka ba idan kai baka son rayuwarka ni ina da buqatar ka a raye ,oya koma can ka tsaya ko ka wuce d’akinka,

tsayawa ya kasa furta komai yana cin ransa .”

yaya Ibrahim yace" idan har baka bari an sauko da komai ba ina tabbatar maka gobe goben nan zan bar aiki a kamfanin ."so what idan ka bar aiki ? ya kallosa a fusace yana huci ,ka sani ni  kasuwancina ba

kamar na kowa bane kuma nasan kan business dina kuma babu wanda ya isa acikinku ya janye daga hukuncina "enough adam  ya fad'a a tsawa ce shima tmkr zai maresa shima AD yayi kusa dashi sosai yana zaro masa idanuwanshi da suka gama canza kala tsabar bacin

rai "ka sausauta muryarka akaina Ibrahim " idan ba haka ba me zakayi ? "Zan... zan canza maka kamani  yanzu ya fad'a yana huci kamar zaki .shima sai da mami ta shiga tsakaninsu

"wallahi  adam ka raina ne  kana magana dani kamr bakasan tazzrar dake tsakanin

mu ba, kai duk abinda yazo bakinka kake fad'awa  mutane da wadan da suka girme maka da saaninka "adam ya furzar da iska mai zafi daga bakinsa yana hura masa hancin "dan allah ku daina fad'a akan dan wannan matsalar duk ku kwantar da hankalinku komai zai da

idaita kai adamcy wuce d'aki .

naunayen ajiyar zuciya ya sauke yana furzar da iska acikinsa sannan yayi wani juyi ya hau step da sauri sauri yake taka step yana cewa "babu wanda ya isa ya canza tsarina shi kuma wancan d'an iskan zai gane kurensa har n

i zai yiwa barazana da mutuwa ? bayansa suka bi da kallo har da suka daina hangosa sannan yaya Ibrahim ya kalli mami "dan allah mami kiyi masa magana nasan ke kadai zaki fad'a masa yaji mutane bila adadin ne suka dogara da wannan kamfanin me yasa zai yi qa

ri ? ban san me yasa  zuciyar adam bata da tausayi ba wallahi idan bai sauke  raayinsa ba akan wannan matsalar am sorry to say mami zamu samu babbar matsala dashi ."

Mami  ta riko hannusa ta qarasa dashi kan kujera ta zaunar dashi taje ta dibo ruwa mai s

anyi a glas cup ta dawo ta mika masa " sha ruwa Ibrahim ka samu natsuwa  " bai yi mata mutsu ba dan yana bukatar ruwan ya karba ya sha kadan ya mika mata cup  yana sauke numfashi "kayi hakuri  kaji ibrahim ka bar komai a hannuna kamar yadda kace maganata 

kawai yake ji ,zai ji da izinin allah duk yadda kuke so zaayi ya sauke  numfashi yana cewa "na gode sosai   mami  allah saka miki da alkhairi dan allah kiyi kokari ki sauko da adam nasan yayi  haka ne da wata manufa amman ya duba mutane dake amfana da ma'a

ikatan ba wadan da suka bata masa rai ba in sha allahu zai ji kuma zaka ga canji " allah yasa ya fad'a tare da mikewa  ya  rusunawa yayi   mata sallama ."

tsaye  yake a d'akinsa yana faman zariya yana cika yana batsewa "har ni fahad zai wa barazana

da mutuwa ?daga yanzu bazan cigaba da daukar wulakancinsu ba a hankali yake magana yana balbale botiran gaban rigarsa ya cilla rigar a saman gado ya saki numfashi da karfi tare da kwance agogon dake daure a tsintsiyar hannunsa yayi taku biyu ya ajiye a ind

a ya saba ajiyewa.jkinsa na tsuma  ya tsura wa mirrow idanunshi yana kallon kansa gabadaya sai yake jin rashin dadin abinda yayi sam sam bai kyauta ba kuma ya tabbatar da maganar Ibrahim gaskiya ne mutanen da zasu shiga damuwa idan mummunar abu ya samu  da

kanfani suna dayawa amman bazai ta'ba daga wa kowa kafa ba ya furta a fili yana jan tsaki ya juyo ya fad'a kan katifa "

Mami ta hada abinci a qaramin tire kamar yadda ta saba dan abinci idan ba daga hannunta bane baya ci saboda tsoro abinda zai cutar da

rayuwarsa a natse  ta nufi  kofar parlour'nsa ta wuce bedroom dinsa  ta shiga yana kwance flat akan gado ya daura hannuwansa duka à faffadan qirjinsa ."

Ta ajiye tiren abincin akan wani qaramin table wanda daman dan cin abinci aka tanadeshi ya mike

a hankali daga kwanciyar da yayi ya zauna ya hade hannunwansa wuri daya bata tace   masa komai ba kamar yadda shima bai ce mata komai ba ta dauki plet da spoon din abinci data shigo dashi ta kai bakinsa ahankali ya dinga amsa yana ci har sai data fahimci y

a koshi ta ajiye sauran ta sakar masa murmushin farinciki tare da kamo hannunsa cikin nata kafin tayi magana ya motsa labbansa ahankali "na gode sosai sweetheart allah ya bar min ke "ameen adamcy nah kai ma allah ya bar min kai bata nemi tayi  masa mgn 

akan lamarinsa dasu Ibrahim ba ta barshi har ya dan sauko hira ta soma janshi ."Ahankali ahankali ya dinga biye mata suka shiga hira ta tsakanin uwa da d'a a qarshe ta shigo masa da maganar .”ka zama mai hakuri da yanuwanka adamcy dan baka da kamarsu sa

nnan ka zama mai tausayi domin kai ma kana buqatar tausayawar ubangijinka , akwai mutanen da kamfaninku suke ci suke sha suke komai na rayuwarsu ka duba allah da ire iren su ka sauko da komai sai kayi tawassali da aikin alkhairin da kayi ka roki Allah wata

buqata kaga yadda Allah bazai maka ba “babu abinda nake buqata sweetheart kamar mafarkina ina tsananin son kasancewa daita “ya fad’a acikin ransa.”mami ta dade tare dashi har sai data ga bacci na qoqarin daukarsa sannan ta barshi ta shafa sumar kansa.”

tana tsananin son danta bata qaunar abinda zai kawo masa damuwa arayuwarsa yanzu shiyasa ma tayi qoqarin danne damuwarta akan matsalarsa da   maryam tunda yace bai so ta hakura har abada Allah ya raya abinda zasu samu  blanket ta janyo ta lullube mas

a rabin jikinsa ta fito daga dakin ." bacci mai dadi ata  yake yana rungume da hannunwansa cikin baccinsa ya fara mafarkinsa wanda a qalla ya kusan wata uku  bai yi ba koma yace fiyye da haka ,yarinyar daya saba gani ita ya gani sai dai wannan karon cikin

mawuyacin hali ya ganta  acikin wani kungurmin daji  gashin kanta duk ya hargitse ya zubo gadon bayanta tana gudu tana ihun kiran sunansa da iyakacin karfinta cikin haka wasu mutune guda uku maza suka biyota  tana gudu suna binta har sai dai ta bace masu

amman ita bata daina gudu acikin dajin  ba juya ne ya soma dibanta kanta ya soma juyawa tana kokarin zubewa kasa  sai gashi ya qaraso gareta ya tarota  da hannuwansa duka sukai zube kasa tare ." lumtsatsun idanunshi ya tsura mata yana kallonta yana kirant

a da sunan da yake kiranta dashi dan tuni numfashinta ya dauke ganin halin da take ciki yasa hankalinsa yayi mugun tashi ya kamo hannunta yana murza tafin hannunta cikin sauri amman still bata tashi ba hakan yasa ya hade bakinsu waje d’aya ya fara tsotsa

yana sake hade hannuwansu  ya cigaba da murzawa ."

Yana shan  bakinta hankalinsa na tashi dan jijiyarsa  tuni ya tashi, ahankali numfashi ta ya dawo ta soma bude idanunta har ta budesu akanshi still bakinsu na hade ya kasa cire bakinsa cikin nata ,han

nuta ta kai ta shafa gashin dake kwance a fuskarsa wanda hakan yasa ya zare bakinsa a nata yana dubanta .ahankali idanunshi suka sauka akan  tudun brest dinta nan take yaji shaawarta ta kamashi ya rungumeta ajikinsa tsam ajikinsa yana shafa bayanta naunay

en ajiyar zuciya ya sauke Jin yadda jikinta ya dauki zafi gbdy jikinta yayi sanyi ya sake "su waye wadan nan  mutanen dake binki ?shiru tayi babu amsa "me kika yi masu suke binki ?shima shiru tayi masa  ya zareta ajikinsa ya tsura mata ido ina ne gidanku ?

sai lokacin ta motsa jikinta ta nuna masa wani doguwar  hanya ya mike daita rungume ajikinsa da hannunta ta dinga nuna masa hanya har suka qaraso wani gida mai get kai tsaye suka  shiga da gudu yaga wata mata tayo kansu tana kuka , tasa hannu ta karbeta a

hannunsa ta kwantar daita ajikinta yana qoqarin bude bakinsa yaji "allahu akbar !! Kiran sallahr daaka kwalla daga masalacin gidansu ne ya farkar dashi  agigice ya mike ya zauna a tsakiyar gadonsa gbdy zufa ne ke tsiyaya ajikinsa gabansa sai faman bugawa

yake ,jijiyarsa yaji ya harba da sauri yabi jikinsa da kallo yadda gabansa ya tashi sosai gbdy ruwan shaawa ya jika masa qaramin wondonsa  nan take ya dauke idanushi dan ba wannan bane damuwarsa halin daya ga princess dinsa ne ya damesa ko a wani hali take

ciki "oh my god a ina zangaki princess ?ya jima zaune yana tunani har lokacin sallah yyi ya sauko ya shiga bayi ."

Da misalin karfe goma na safiya yana zaune ya dan jingina jikinsa akan wani karamin table a dakinsa yana tunani mafarkinsa na  jiya bai

ta'ba mafarki mara dadi akanta ba sai jiya "ina jin sonki sosai princess ko a wani hali kike "wacece wannan? yaji sautin muryar mahaifiyarsa da sauri ya dawo haiyacinsa yace "ba kowa ! ya bata amsa Kmr zaiyi kuka  "karka ce haka adamcy na shigo dakin nan

kayi zurfi cikin tunani ta qarasa mgnr tare nufar inda wordrobe dinsa yake ta ajiye masa kayansa ta dawo kusa dashi" kana damun rayuwarka dayawa adam numfashi ya sauke yace " sweetheart bazaki fahimci halin da nake ciki ba  ta sauke numfashi tare da dafa

kafafansa" fad'a min naji zan fahimceka shiru yayi yana tunanin abinda zaice mata , ganinsa  ko ya fad'a mata shirme zata dauki maganarsa kamar yadda ta saba kawai gara yace mata babu komai ya hutar da rayuwarsa muryarsa a sanyaye yace babu abinda ke damun

a numfashi ta sauke "bazaka iya boyewa mahaifiyar komai dake damunka ba fad'a min me kake tunani ?shiru yayi yayinda abinda ya gani a mafarkinsa yana sake dawo masa kamar a zahiri ."

"sweetheart !

Sai kuma yayi shiru yana girgiza kai kana kallonsa

kasan yana cikin damuwa "ya kayi shiru ina jinka ka fad'a min abinda ke

damunka adamcy fuskar yarinyar ya soma gani acikin kwayar idanunshi cikin muwuyacin hali " tell me what's the matter ".dan allah sweetheart ki fahimceni akan abinda zan fad'a miki "uhm

ina jinka gskiya  akwai abinda yake damuna amman akan mafarkina daman har yanzu kana mafarkinta ne “?ya d’aga idanunshi sama alamun tunani sannan ya saukesu akanta “na dan jima ban ganta ba sai jiya na ganta cikin mawuyacin hali wanda yasani shiga damuw

a sosai nan ya shiga fada mata irin abinda ya gani duk sanda nayi mafarkinta tana min murmushi tana min magana cikin sanyin murya sweetheart intakaice miki tana min komai amman jiya duk babu sai tarin tashin hankali.”

shiru sukai gbdy byn second biy

ar ya motsa labbansa " sweetheart zan dage da yi mata addua allah yasa ba wani abu ne ya faru daita ba "Ameen !"ya tsinci muryar mami  ta amsa da sauri ya kalleta "ina ma wannan yarinyar gasky ce adamcy  ?amman na sha fad'a maka mafarki ba gaskiya bane ."w

alalhi yarinyar nan da gsky ce da ina tabbatar maka ko ina take zan nemo maka ita ka aurenta saboda na fahimci kana tsananin  sonta "."so much sweetheart ya furta yana dafe daidai saitin zuciyarsa shiru hjy zulai tayi tana dubansa Kmr zatai masa kuka  "ya

allah kasa wannan yarinyar gsky ce a duniya idan ba hk ba rayuwata zata qare cikin cakwakiya  "Ameen Ameen in sha allahu zata kasance gsky ta fad'a cike da tausayawa hawaye na kokarin zubo mata .”ya mike ganin halin da mahaifiyar sa ta shiga  sai dai sauko

warta akan mafarkinsa ya bashi gwarin gwiwa sosai  da kuma tabbacin zai sameta” na gode sweetheart bari naje na shirya naje office I have some work" bazakaci komai bane ? "No !kawai ya furta ya nufi kofar bathroom yana layi .”tabishi da kallo ina ma tana

da halin ciremasa damuwarsa ina ma da yadda zatayi amman babu sai dai tayi imani babu abinda yafi karfin allah zan tayaka da addua adamcy Allah ya sausauta maka ."Idan kuma daga nice ya Allah ka sheida na yafe masa duniya da lahira ka yaye masa wannan da

nuwar .”

****

bayan ya dawo daga d'aya cikin ma'aikatansa yana sauka idonsa da abida sukaci karo dauke kanshi yayi ya cigaba da taku "AD !!!! ta biyosa tana kiran sunansa sai dai bai tsaya akoina ba sai parlour'n mahaifiyarsa "ka tsaya  kaji me z

ance mana cak ya tsaya  "uhm ina jinki ya fad'a yana duba file din dake rike ahannunsa "dan allah ka bawa sister dina sultana dama just give her a chance wallahi  zata maka abinda kake so she can’t disappoint you zata maka zane kamar yadda zaka mata discr

eb din abinda take so wallahi ta kware sosai kalli yanayin zanenta ka gani ."

Yayi shiru yana dubanta tare da dage girasa daya domin dai duk ya fahimcesu so take ta karfi da yaji ta tura masa kanwarta batasan shi din kwararren mai basira bane ta miko

masa

takadar zanen da take rike dashi "just one chance AD." ke kikasan takware sosai amman ni  babu abinda zanyi da zanenta "ni dai kayi hakuri dan allah to idan bazaka amince ba ka bata aiki akarkaahinka kamar yadda na nemi alfarma a tun farko do it  sake of

me please tayi kusa dashi sosai tana magana kamar zata shige jikinsa yayi saurin ja da baya yana mata wani irin mugun kallo "kace ka amince dan allah "nifa bazan kawota kanfani da sunana ba amman duk wanda zai kaita banida matsla da hakan "ya fad'a yana ba

rin wurin gabadaya ya haye sama ta juyo a hankali ta bar parlour'n ."

Umma  zaune a gefen gadonta  cikin tsananin tashin hankali  da alhinin rashin d'anta a lissafinta  Kwanaki 90  kenan wanda yayi daidai da wata uku da rasa sadam dinta   hawaye ne

  masu zafi  Ke fitowa  daga idanunta yayinda kwakwaluwarta ke hasko mata fuskar tilon   d'anta "ta yaya zan iya jure rashin sadam arayuwata ?zuciyarta tai mata tambayar "duk runtsi duk wuya zan jure domin na barwa allah komai  zan cigaba dayi masa  addua 

kamar yadda na kewa mahaifinsa,shikenan sadam ya tafi ya barni ni kadai a duniya alhalin bani da kowa bani da komai sai shi  kad'ai." ta qarasa mgnr wasu sabbin hawaye masu ciwo da radadi suna sauka akan kuncinta .”ahankali  ta mike tsaye ta qarasa   Inda

tangamemen hotonsa yake manne da bangon d'akinta ta tsurawa hoton ido tana kallonsa  "allah na gode maka akan wannan jarabawa da kamin kasan ina tsananin son sadam arayuwata amman ka rabani shi domin ka gwada imanina “allah nayi imani da qaddara da hukun

cinka gareni ,na dai  shiga damuwa ne saboda tsananin kewa da sabon da nayi dashi amman zan gargadi zuciyata zan sata tayi hakuri da rashin sadam domin nayi imani rayuwa da mutuwa duk naka ne zan daina kuka ..." a hankali ta dinga furta kalmar zan daina ku

ka amman still bata daina zubar da hawaye ba ."

tana cikin wannan halin maryama ta shigo d'akin  cikin yanayi na sanyi jiki dan zaune take a falo kananan maganganun su aunty salma ne yasa ta baro falon dan bazata juri jinsu ba .kowa ya ganta yasan

ta zube sosai akan yadda take daman kuma ba wata mai kiba kirki bace  sosai ta d'ashe tamkar mara jini dan haka ramarta ta sake  bayyana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login