Showing 165001 words to 168000 words out of 172989 words
maganar tana kokarin ciro wayarta "to shikenan yusira na gode amman me zai hana ki tura min ta Kan waya kawai kamar zai fi sauki ? .""Eh ! Haka ne kuma bari idan na koma gida sai na turo miki duk wannna maganar da
suke babu wanda maryama taji domin tayi busy akan zane
Mmn Sudais
đđđđđđ
MAR'ADAMS
đđđđ
đđđđđđ
Book 2 end
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
AREWABOOKS USERNAME
AYSHAABAGUDO
bismillahirrahmanirrahim
Wa
nnan littafin na kudi ne mai bukatar karantashi  byn na kammalashi zai biya 1000 ta wannan account number din 1438775094 Aishat abdullahi access idan an tura sai a turawa wannan 09136918331 alert domin tabbatar da an tura domin sauraron littafaina a
tuntubi chaneel dina (Hausa bakwai ) a YouTube.
Page 30
Granny zaune akan kujera mai zaman mutun biyu rike da qaurin qafafuwanta tana mammatsawa tana runtse idanunta alamun tana jin ciwo sosai muryarta a sanyaye tace â wayyo allah
qaurin qafata, wallahi qaurin qafar nan yana damuna da ciwo sosai umma dake zaune tare da aunty hasana najin haka ta tashi daga inda take zaune ta shiga dâakinta aunty hassana ta dubeta kana tace âsannu hajiya âyauwa hassana na gode, amman mai yasa b
azaki dinga kunsa lalle ba yana maganin ciwon qafa sosai âina yi amman wani lokacin idan ya tashi dole sai na hadâa da man zafi .âbata kai ga rufe bakinta ba sai ga umma ta fito daga dâakinta ahankali ta qaraso inda granny take zaune hannunta rike da ma
n zafi âsannu hajiya bari na shafa miki man zafi nan zaki dâan ji saukin zugin da suke miki, kinsan abu idan ya hadâe maka da girma sai a hankali âai kuwa na gode allah yayi albarka daman yanzu nake son tambayrki aboniki dan nasan bakya rasawa umma na qo
qarin tsugunnawa sai ga maryama ta shigo bakinta dâauke da sallama .âtana ganinsu tayi murmushi ta qaraso da sauri ta tsaya kusa da umma tana cewa âumma mai ya samu granny naga kamar bata da lafiya ?âwallahi maryama qafafuwanta ke mata ciwo shine zan sha
fa mata man zafi â.âayya sannu kinji granny Allah ya baki lafiya umma kawo man na shafa ma yar tsohuwar nan dan nasan ke ahankali zaki yi mata ni kuwa da iya karfina zanyi mata amfani dashi na durza sosai man zafin ya shiga koâŠ.â
âsannu m
uguwa! âInji cewar Aunty hasana âmaryama ta kalleta a natse batare da tace mata komai ba ânace sannu muguwa ko karya nayi da kike kallona a wulakance ?âdaman babu abinda kika iya sai tsiya da mugunta muniyar banza kawai kin wani kafeni da wasu gwala g
walan idanuwa ko zaki cinyeni? still maryam bata ce mata komai ba idan da sabo ta rigada ta saba da halinta sai dai abinda take mata ita da mahaifiyarta yana matukar damunta koma tace ya fara isarta amman tasan duk runtse duk wuya baza taâba iya maida mat
a magana ba yadda batayi magana ba haka umma da granny basu ce ci kanki ba ,maryama ta cigaba da abinda take tana bawa granny labarai masu dadi da kwantar da hankali granny ta lumshe idanunta tana cewa âyauwa diyar albarka ya isa haka ma na gode sosai
Allah yayi miki albarka allah ta jikan mahaifinki Allah ya rabaki da mahaifiyarki lafiya walalhi har naji saukin zugin da yake min allah yayi miki albarka allah yasa ki gama lafiya .âmaryama ta amsa da âAmeenâ. fuskarta da bayyanan ne murmushin na fari
nciki dan idan akwai abinda ke sakata jin farinciki da natsuwa bai wuce taji kana mata fatan alkhairi ba .â
ATA tsaye acikin office dinsa sanye da wasu hadaddun suit wondo da riga ash colour haka ma takalman dake sanye a qafafunsa ash colour
ne masu kyau da tsada yayinda jikinsa ke fitar da wani sanyayyen kamshi turare mai sanyi da kwantar da hankali .muryarsa a dake ya kira sunan sectary dinsa âSome !da sauri ta amsa masa da â yes sir!â tana mai dubanshi cike da girmamawa da tsananin tsor
o bai ce mata komai ba ya cigaba da aiki a system dinsa . yayinda itama ta cigaba da tsayuwa tana kallonsa da bayyanan ne tsoro a saman fuskarta ,fuskarsa babu walwala ya sauke kwayar idanunshi akanta tare da mika mata system dinsa âgashi ki duba sakonin
masu neman aiki ne yau tsawon sati dâaya kenan ban samu dama dubawa ba yanzu haka ina son na dâan huta kadâan . âokay sir angama yanzu zanyi komai na gama ,ya dawo kan kujera ya zauna yana lumshe idanunshi yayinda some ta soma abinda ya sakata tana kall
onsa ya mike a kan doguwar kujera da yake zaune ya kwanta tare da yin pillow da duka hannuwansa yana kallon saman office dinsa .â
Bayan kamar mintuna talatin ya mike ya shiga bayi ya dâauro alwala ya shiga dâakin dake cikin office dinsa domin g
abatar da sallama bai fito ba sai around 2 :30 yana fitowa ya kirata da wayar office ,ta shigo da sauri still rike da system din dan sauran kadâan ta gama duba wadâan da suka cancata tace â sir gani ! âya ake ciki ? ta dâago da sauri tana
dubansa sakamak
on ganin sunan maryama cikin jerin masu neman aiki âsir !! na duba duka sakonin amman wannna sakon na qarshe akwai âŠ.â kinga kiyi abinda ya dace kawai hanyar fita yayi daga office din âbut sir!â kinga akwai abinda zanyi yayi saurin katseta ta hanyar fad
âar haka ya qarasa ficewa â
Dâaya bayan dâaya take bin number masu neman aiki har ta kawo Kan number maryama, ta kira number ya kusan sai uku baâa daga ba a karo na hudâu ne ta dâauka tare da cewa âhello!daga can bangaren aka amsa mata daâ hello ko muna
magana da maryam hussein ne ? âYes of course itace muna kiranki ne daga nan AGC company bisa sakon neman aiki da kika tura mana mun duba takardunki da safur din zanenki duk babu wata matsala yanzu dai sai mun ganki domin yin interview ta qarasa maganar a
lokacin da ATA ya dawo office din ya zauna ya janyo system dinsa yana dubawa ânan take maryama ta rudâe ta shiga kallon umma a rikice âaiki kuma ?âai ni ban tura wani sakon ai âŠâumma ta matso kusa daita da sauri ta dafa kafadâanta âki ce kinji ni na tur
a masu sako neman aiki .â
maryama tayi shiru tana duban umma tana jin wani irin bugun zuciyaâ ki natsu kiyi magana dasu da girmamawaâ nan take maryama ta âbata rai amman babu yadda ta iya dan bazata iyawa umma mutsu akan komai ba ,numfashi ta sau
ke da karfi
tace âshikenan yaushe Zanzo domin interview din ?On 28 march tana gama jin haka ta katse kiran tana duban umma âwhy umma wani aiki kuma nifa wallahi babu wani tsarin aiki arayuwata tunda yusira tana samo min zan dinga yi a gida â.murmushi umma
tayi tana cewa âaâa maryama Kiyi shiru kiyiwa kanki fatan alkhairi karki ja da ikon allah âbazan yi jayayya da ikon allah ba amman ni wallahi umma âŠâ kar ma ki rantse idan kika ga bakiyi aikin nan ba mutuwa nayi amman muddin ina raye sai kin ci amfanin ka
ratunki âmaryama ta shagwabe fuska kamar zatayi kuka taceâzanje ne kawai saboda son da nake miki babu yadda zaayi kice nayi abu nakiyi ânima ina sonki maryama shiyasa ma na tura miki neman aiki domin nasan shine cikar burinki wani dalili ne dabam yasa kika
ce bazakiyi aiki ba ta qarasa maganar tana riko hannun maryama cikin nata tana jin wani irin a zuciyarta yayinda idanunta suka cika da ruwan hawaye sadam dinta ta tuna .â
ahankali maryama ta zare hannunta cikin na umma ta shige dakinta da umma ta barma
ta fadâa kan gado ranta duk babu dadi tunanin rayuwarta ta shig yi sannu ahankali har bacci âbarawo yayi awon gaba daita .â
âsir ina son nace wani abu shiru yayi bai amsa mata ba sai qarar daddana system dinsa kawai akeji sai data maimaita maganarta
sannan yace âokay ina jinki na gama duk abinda kasani na kira wadâan da suka cancata ânasan zasuyi matukar murna dan babu wanda zai samu kiran daga kamfanin AGC bai ji dadi ba âsai wacan banzar yarinyar ba .â ya fadâa aciki ransa amman a zahiri cewa y
ayi âokay !sectary dai tayi shiru taso ya bata dama tun kafin ta kira number maryama amman yaki ,alamarin mai gidan nasu ne sai hakuri shi kawai zaiyi abinda yake so kuma alokacin da ya ga dama amman wani bai isa ba .âparlourân mami dauke yake da manyan b
aki domin kuwa baba qarami ne tare da uncle jay da mami da aunty shahida har ma da aunty abida tare da sultana ,table din gabansu cike yake da kayan motsa baki wanda mami tasa aka kawo masu hira tayi dadi sosai inda aunty abida ta sako batun aikin sul
tana nan take baba qarami yace â kai diyata karki damu ta shirya kawai ta fara zuwa aiki bama ita ba idan kina da masu bukatar son aiki akarkashinmu ki kawo muna maraba dasu â.
âwani irin murna tayi tana mai jin dadin maganarsa ita dai mami bata
ce uffan ba aka cigaba da hira har sanda ATA ya shigo mami na ganin shigowarsa ta mike zuwa kusa dashi dan tasan baya son azo acika masu gida da hayaniya kuma baqaramin aikinsa bane yayi abinda zai korasu gabadaya âabinda ya bawa mami mamaki bai wuce yadda
sultana ta mike tazo ta tsaya gabansa ba tana wani irin rausaya da lumshe masa ido âthank you so much for giving me the job ,gsky naji dadi sosai zanyi aiki a qarqashin AGC company âwhat ?ya fadâa a matukar tsawace yana kallonta kafin ahankali ya mots
a lipâs dinsa âina ganin kamar kin fara shaye shaye wa ya baki aiki
a company â?baba qarami !âtayi mgnr tana duban inda baba qarami yake zauneâni na bata kuma zatayi aiki alokacin dataso saboda itama uwarta nada âyanci acikin AGC âgsky baba qarami kana da
matukar kirki amman shi wannan dâan naka ya fiyye jin kai ya manta cewar ni dashi asalin mu dâaya âto ai shi Adam bai da wannan kirki kuma duk cikin zuriarmu babu mara mutunci kamarsa amman wannan karon ko yana so ko bai so yarinya dole kiyi aiki a kamfa
ni kwana nan ma zan dawo na cigaba da kula da kamfani dan nasan kan kamfani fiyye da wannan gatalallen yaron mara kunya idan ma naga dama zan iya dakatar dashi dan dama bai iya tafiyar da kasuwanci ba hauka da shirme kawai yasa a gaba saboda rashin sanin
kan kasuwanci komai cikin zafin rai da fushi yake.â
ATA yayi shiru yana dubansa a kaskance har ya soma taku zai isa inda baba qarami yake aunty shahida tayi sauri ta mike tare da rike masa hannunsa gam cikin nata tana masa alamar kar yace komai âam
man da kin bari nace wani abu saboda yarinyar sam bata dace da aiki a company dinmu ba dan babu abinda ta iya sai hauka âkoma dai menene kayi shiru ka barsu qanin mahaifi ne kuma tmkr mahaifi ne abinda kasan baza kayi wa dad yana raye ba karka yi masa a
lbarkasa albarka dad ne ,dan haka ka tafi dâakinka ka hutaâ mami tace ko akawo maka coffe âno !ya bata amsa a fusace tamkar itace ta âbata masa rai, me zakaci ko sai zuwa anjima ?âbana bukatar cin komai ni kawai ku bani dama nayi magana da wancan mutuminâ
ina mai baka umarni adamcy karka ce masa komai dan Allah kaje dâakinka kuma a yanzu idan kace masa wani abu ban yafe maka ba .â
shiru yayi kafin daga baya ya nufi hanyar dâakinsa har yayi taku uku yaji sautin muryar abida ta kira sunansa da isa ,da
kamar bazai tsaya ba sai yayi wani tunani ya tsaya bata tsaya akoina ba sai a gabansa ido cikin ido take kallonsa tana masa murmushin gefen baki mai nuna alamun sunyi nasara daman da biyu suka shirya zuwa dan su aiwatar da nufinsu uncle jay ne kawai taf
iyarsa dabam âya kaji umarni da baba qarami ya zarta nasan baka ji dadin haka ba ko? amman dai aikin gama ya rigama ya gama ko kana so ko baka so kamar yadda ya fadâa sultana sai tayi aiki kuma a duk inda take so koda kuwa acikin office dinka ne baka isa k
a tsaidaita ba, tunda ka kasa bata aiki wanda yake da iko akanka da kuma kamfani ya bata dama yanzu sai kayi duk abinda zaka..âai bata kai ga qarasa maganarta ba taji saukar wasu lafiyayyun mari ji kake tass tass !! har guda biyu ajere akan kuncinta âen
ough..!ya fadâa a matukar tsawace gbdy mutanen da ke zaune a parlourân babu wanda hankalinsa bai tashi ba cikin tsananin tsoro da tashin hankali aunty abida ta tsaya cak dafe da kuncinta tana dubansa fuskarta da bayyanan ne mamaki âAdam ka mareni ? âkad
âan kika gani muddin bazaki daina shiga rayuwata ba â
ya fadâa a matukar tsawace .â
Hankalin aunty shahida a tashe ta qaraso inda yake tsaye jikinsa na wani irin tsuma ta dafa kafadâansa
tare da fadâin âkana da hankali kuwa ?âka kusan wacce ka m
ara ?matar aure ce kuma matar shakikinka tana magana tana nuna masa aunty abida da hannunta â.iskar bakinsa ya fesar yace ânasan ko wacece kuma nasan matsayinta kuma itama tasan ko waye ni bana cikin irin wadan mutanen da zuciyarsu Ke jurar raini wallah
i idan bata daina enter dinta ba wata rana dukan mutuwa zan mata zaro ido aunty shahida tayi jikinta na wani rawa kamar yadda na mami ke rawa kana hauka ne adamcy ?âI donât know but I fell like na haukace âwai meke damunka ne da kake abubuwa haka ?âdan All
ah shahida ki barni kin cika min kunne abinda ya kamata kiyi ki ja mata kunne ta fita hanyata ta daina shiga lamarina thatâs all yana gama fadâar haka ya haye sama da sauri sauri yake taka step .â
gabadâayansu da kwayar idanu suka bisa dashi har suka
daina ganinsa .âaunty shahida ta soma taku zata bisa mami tayi saurin riko mata tana girgiza mata kaiâkarki bisa shahida kinsan halinsa âan san halinsa mami amman shikenan sai a zuba masa ido ya dinga abinda yaga dama .â?ai daman ita ke daure masa gindin
yin iskanci da wulakanci da taka duk wanda yaso dadin abun itama bai barta ba shegen yaro mara tarbiya kawai âinna lillahi wa inna ilaihi rajiun abinda aunty shahida ta furta kenan alokacin da taji abinda baba qarami ya fadâa tayi data sanin yin maganar
ta, da kuma tasan kalmar da zai fadâa kenan da wallahi bazatace komai ba jiki a sanyaye mami ta nufi hanyar bangarenta aunty shahida ta juyo ta kalli baba qarami dake qoqarin mikewa tsaye zuciyarta na wani irin tafasa taso kwarai ta furta koda kalma daya c
e akan kalmar shegen daya furta ga adamcy amman sai zuciyarta ta gargadeta domin a yanzu ma kuskurenta ne ya janyo ya fadâa abinda ya fadâa bazata so ta sake aikata wani kuskuren ba ranta a âbace ta juya tabi bayan mami .â
Zaune ta isketa mami a ba
ki gadonta tayi shiru idanunta na kallon sama dâakinta ta samu waje kusa da qafafunta ta zauna cike da girmamawa ta kira sunanta âmami ! mami ta sauke idanunta tana kallon aunty shahida fuskarta da alamun damuwa aunty shahida tayi kasa da kanta kana ta so
ma magana cike da biyayya âdan allah mami kiyi hakuri bisa kuskurena sam ban ji dadin abinda baba qarami ya fadâa ba domin idan mutun yace wa dâanka bashi da tarbiya to kai yake son ya zaga ya fake da zagin dâanka ânumfashi mami ta sauke tana cewa âkarki
damu shahida idan da sabo na rigada na saba da halinsa kuma hausawa sukance dan kuka mai jawa uwarsa jifa duk wa ja min koda zagina yayi ?ni dai fatana allah ya canza adamcy allah kuma ya tsaresa daga sharrinsu Allah yasa kafin mutuwa naga
canzawarsu aunt
y shahida ta share hawayen daya zubo mata âmenene kuma abun zubar da hawaye ?wallahi mami kalmar tayi min zafi bansan me yasa yanzu baba qarami yake nunawa adamcy kiyayya haka ba ,ji nayi kamar na tanka masa âgara da baki tanka masa ba ai sai ya tabbatar d
a rashin tarbiyar da yace allah dai ya sawaka kawai zamu ce ahankali suka dinga tautaunawa wanda kusan duk akan adamcy ne .â
*******
On 28 cikin sauri sauri maryama tayi abinda zatayi ta shirya cikin riga da siket blue da ratsin yellow ta dauko
after dres ta daura akan kaya tayi rolling din kanta da mayafin after dress din ta rufe koina ajikinta ga kyau ga qarancin shekaru wanda yasa tayi looking very attractive ta fito zuwa parlourân sai dai duk ranta babu dadi , da granny ta soma cin