Showing 1 words to 3000 words out of 88589 words
LAUJE CIKIN NAƊI.
NA
ZAINAB FALALU
(MRS SULAIMAN)
MARUBUCIYAR
MAKIRCI
KISHI DA ALJANA
WANI HANIN GA ALLAH
Ƙ
ADDARAR MU
Page 1
Cikin san
ɗ
a ta tura ƙofar
ɗ
akin, ganin ƙofar ta bu
ɗ
e yasa ta sauke ajiyar zuciya me nauyi
Seda ta waiwaiga taga ba mots
in kowa tukun ta saka kanta kai tsaye cikin
ɗ
akin
Seda ta gama ƙare ma
ɗ
akin kallo ta lumshe ido tana shaƙar mayen ƙamshin turaren da ko a
bacci taji shi ta san na waye, tukun ta ƙarasa inda taga agogunan shi a jere
Tas ta gama ƙare musu kallo,
seda
ta darje tukun ta
ɗ
auki wanda suka fi ko wanne tsada a ciki, ta
ɗ
aga rigar ta saƙa ta
ɓ
oye
su
Motsin data ji ne ya sa bata kai ga ta
ɓ
a sauran abubuwan ba ta fice da sauri
Tana fitowa daga
ɗ
akin ta hango shigowar shi gidan
Da sassarfa ta kwasa tayi h
anyar part
ɗ
in su tana tallafe da agogunan data
ɗ
akko tana jin yarda
gaban ta ke dukan uku-uku a duk sanda tayi dafe
La haula wala ƙuwata illa billah! yanzu inda ban ankare dake ba da shikenan kin min illa kin sa
na yanke,
ki sabauta ni haka kurum mum
taz
Mumtaz da ake maganar domin ta tuni ta ƙule can cikin bedroom dan ko waiwayowa bata yi ba,
ballanta na tasan me tayi
Tana shiga ta banko ƙofar da ƙarfi sannan ta mur
ɗ
a key
Ta window taci gaba da leƙen ya Faruƙ dake tafe hankalin shin na ga way
ar da yake,
Kamar walƙiya yaga giftawar mutum da gudu amma hankalin shi be kai ga kowaye ba, waya ce
me muhimmanci yake amsawa shiyasa be wani damu da ya san waye
ɗ
in ba.
Seda taga shigewar sa tukun ta sauke ajiyar zuciya tana komawa da baya ta zauna
Ɗ
aga rigarta tayi ta ciro agogon, ƙare mishi kallo tayi sosai sannan tace
"Daga gani zasuyi mugun tsada, Komi na ya Faruq me kyau ne wallahi,
Jakar islamiyar ta tajanyo ta saka agogon tukun ta rufe ta maida sannan ta fito palon inda
mama take
Zama kusa da Mama tayi ta zabga tagumi ta kafe ta da ido
Maman tana kallon ta tayi fuska kamar bata san da zaman ta a wajen ba taci gaba da yanke
farcen ta tana magana da atine dake kitchen tana ha
ɗ
a kayan shan ruwa, da yake yamma ta
gabato ana gab da
a kira sallar magriba.
Murya a sanyaye Mumtaz tace
"mama yau ba aikin da zan yi ne ni?"
ko kallon ta bata yi ba ballanta na ta saka ran amsa mata
Ganin ba amsa mata maman zatayi ba yasa ta miƙe jiki a sanyaye ta koma
ɗ
aki tayi kwanciyar
ta dama ba
ƙaramin jin azumin yau take ba,
ko gudun data yi
ɗ
azu shima dan ya zama dole ne dan in har ta kuskura ta shiga hannun yaya
faruƘ to tabbas se dai buzun ta dan tsaf se ya sauke mata wa
ɗ
an nan yatsun nashi kamar itace
bama biyar
ɗ
in ba goman duka ze sauke
mata
Juyi tayi ta gyara kwanciyar ta, tayi shiru tana tunanin wannan muguwar halayyar ta
ɗ
auke-
ɗ
auke datake yi
kan kice me hawaye suka cika idanun ta kamar zasu zubo,
Da iyakacin ƙarfin ta tahanasu sauka ta maye gurbin su da murmushi, cikin zazzaƙar m
uryar ta
me da
ɗ
in sauraro tace
"Komi yana da lokaci, Allah ka yaye min wannan
ɗ
auke-
ɗ
auken da nake yi na ba gaira ba dalili'
kiran sallar magriba ne ya fito da ita palon inda aka jera komi da komi na bu
ɗ
a baki
Dabino uku ta
ɗ
auka ta taci tukun ta wu
ce toilet
ɗ
in palon ta
ɗ
auro alwala
Seda ta gabatar da sallar magrib kafin ta ƙaraso ta zauna kamar yarda kowa da kowa ke zaune
ana shan ruwa.
Sama-sama ta tsakuri abincin, ita she ƙarshe zama kuma itace ta fara tashi
Ba wanda ya kula ta, kusan ha
ka
ɗ
abi'ar ta take, bata fiya son cin abinci ba, tafi auki a kayan
ƙ
walama, shiyasa gata nan bata da wani auki na azo a gani.
Gaba
ɗ
aya gidan suka hallara a babbar harabar gidan inda anan yaya faruƙ yake jan su sallar
asham in har yana gari
Manyan
su da yaran su, kowa na wajen amma banda mumtaz, sakina ce dake zaune kusa da
mama kawai ta lura da rashin ta a wajen,
A hankali tace
"Mumtaz bata fito ba mama"
Kafin maman ta bu
ɗ
e baki suka ga tawowar ta da sauri
Bawanda mumtaz ta kalla ta samu gefe t
a shimfi
ɗ
a dardumar ta tabi sahu
Tunda suka
ɗ
ago daga sujjada ta ƙella ido akan carbin dake aje a gaban umma babba ta rasa
sukunin ta gaba
ɗ
aya,
Salla ake amma ita tunanin gaba
ɗ
aya ya tafi ta inda zata
ɗ
auke carbin
Har aka sake komawa sujjada mumtaz
bata ankare ba
Can ƙasan zuciyar ta tace
"bari a tafi sujjadar ƙarshe, ai nasan ya faruƙ jimawa yake, har in
ɗ
auke shi ma ba lale ne a
ɗ
ago ba"
Haka tayi ta fakon wannan carbi har aka kai sujjadar ƙarshe
Cikin san
ɗ
a ta janye jikin ta, ta matsa ku
sa da umma babba, cikin ƙwarewa a harkar ta saka
yatsar ta ƴar manuniya ta janyo carbin, seda taji shi gaba
ɗ
aya a hannun ta tukun ta juya a
hankali bayan ta cusa shi a cikin rigarta tkun ta koma kan dardumar ta tayi sujjada kamar yarda
taga kan kowa a ƙas
a.
Sosai Umma babba tayi mamakin rashin ganin carbin ta, har Aunty dake gefen ta take
tambayar ta da "lafia umma babba?"
Da mamaki tace
"na rasa ina na wurga carbi na wlh, abun mamakin da shi na fito ba"
Kya
ɓ
e baki aunty tayi, bata sake cewa komi
ba taci gaba da tasbihin ta tana
ɗ
an dudduba
wayar hannun ta sama-sama
Itama umma babban shiru tayi, taci gaba da mamakin ta ita ka
ɗ
ai a cikin ranta
Ɗ
aya bayan
ɗ
aya ahalin gidan suka rinƙa watsewa kowa na kama gaban shi, kowa ya kama
hanyar part
ɗ
in
su
Ya faruƙ na zaune be kai ga tashi ba, mumtaz na
ɗ
ago kai taga ya rage daga ita se ya faruƙ se
kuma ya Tk dake waya tayi saurin miƙewa da sauri zata bar wajen
Tsautsayi wannan carbin na umma babba data
ɗ
auka ya fa
ɗ
o
Caraf akan idon ya faruƙ da ya k
afe ta da kallon tuhuma yana kallon carbin yana kuma kallon ta
at thesame time
Wuri-wuri mumtaz tayi da idon ta tana kallon shi, gaba
ɗ
aya rashin gaskiya ya bayyana a tattare
da ita
A hankali ta saka hannun ta
ɗ
auke carbin sannan ta kwasa da gudu ta
yi hanyar part
ɗ
in su,
tana yi tana waiwayen shi ganin har lokacin be
ɗ
auke idon shi a kanta ba.
Seda ta ƙule ma ganin shi tukun ya kauda kan shi yana mamakin rashin nutsuwa sam na
mumtaz kusan so biyu kenan yana kama ta da makamancin abubuwa shigen wan
nan
Ƙ
wata ya ja tukun yace
"zan saka miki ido kuwa"
Tashi ya faruƙ yayi ya wuce
ɗ
akin shi waya kare a kunnen shi yana sauraron saƙon da Abba
babba ke bashi akan rabon kayan masarufi da za'ayi ma bayin Allah saboda alfarmar watan
ramadana da ake ciki.
Mumtaz na shiga part
ɗ
in su ta wuce palon mama,
Tana shiga ta iske yayun ta da suke uwa
ɗ
aya uba
ɗ
aya zaune a palon suna fira mama na daga
gefe tana duba list
ɗ
in sunayen ƴan'uwa da abokan arziƙi masu ƙaramin ƙarfi tana fidda list
ɗ
in
wanda ya kamata a
yi ma kayan salah
Ɗ
ago kai mama tayi ta kalli mumtaz da alamun rashin gaskiya ya bayyana a gare ta
Cike da kulawa mama tace
"zo nan mumtaz"
A tsorace tace
"ina zuwa mama, futsari nake ji" ta yi hanyar
ɗ
akin su da sauri tana ƙara damtse carbin ha
nnun
ta.
Seda ta adana shi tukun ta fito ta zauna kusa da mama tace "gani"
Kafe ta da kallo mama tayi tace
"Anya akwai alamun gaskiya kuwa a tattare dake mumtaz, ƴan watannin nan sam na kasa gane
ki, kwata-kwata baki da nutsuwa kullum in aka ganki a
zabure kike, kodai basir
ɗ
inki ya tashi ne
mumtaz?"
Shiru mumtaz tayi tana kallon, ya Ahmad da yake dariyar basir da mama tace
Jiki a sanyaye ta girgiza kanta, sannn tace
"be tashi ba mama"
Sosai mama ta hauta da nasihar ita ƴa mace da nutsuwa aka
santa, ba wai komi ta rinƙa yin shi
a hauka-hauka ba
Abinda mama bata sani ba shine duk maganar nan data ke ma mumtaz yana shiga ta kunnen
dama ne ta fice ta kunnen hagu, hankalin ta gaba
ɗ
aya na kan
ɗ
ayar wayar ya Ahmad da ya aje
a hannun kujera
Li
ssafin ta kawai yarda zata
ɗ
auki wayar ba tare da an samu matsala ba,
Ganin yarda mumtaz tayi shiru kamar tana sauraron abunda maman ke cewa yasa mama taci
gaba da kawo mata misalai da sauran ƴammatan gidan da suke sa'annin ta
Nuna mata take saboda tsa
bar rashin nutsuwar ta yasa ko saurayi yazo wajen ta baya sati uku
ze kama gaban shi, tun suna zuwa har sun dena zuwa
Murmushin ta me kyau mumtaz tayi, kallon mama tayi tace
"Saboda haka kenan suka dena zuwa waje na mama?"
Sosai mama ta bu
ɗ
e ido
akan ta, sannan tace
"ai duk
ɗ
a namiji yana sonbya samu mace nutsatstsiya me nutsuwa sosai, amma a yarda kike
yin abubuwa haka ai dole saurayi ya gudu"
Murmushi mumtaz tayi, bata sake cewa komi ba, sema kishingi
ɗ
a data yi tana jiran sa'ar ya
Ahmad a
kan wayar data ƙwallafa rai akan ta.
KAMAR YARDA NACE, IN SHA ALLAH NAN KUSA ZAN FARA SAKIN SHI,
SABODA MASU TAMBAYA NA DAN ALLAH IN ƊAN GUTSIRA MUSU KAƊAN DAGA CIKIN
LABARIN, TO GASHI NAN, INA MUKU FATAN ALKAIRI
ALLAH KASA ANNABI YA CECE MU
🤲
LAUJE CIKIN NAƊI
NA
ZAINAB FALALU
(MRS SULAIMAN)
WATTPAD@ZAINABFALALU8
Pg2
Tana a nan zaune jiran tsammani bacci yayi awon gaba da ita, har su ya Ahmad suka tashi bata
sani ba
Wajajen goma mama ta tashe ta tawuce
ɗ
aki
Da wannan wayar ta fark
a, tunda ta bu
ɗ
e ido taga wayam sun tashi ranta ya
ɗ
ugunzuma ya
ɓ
aci
Haka tayi ta zum
ɓ
ure-zum
ɓ
urenta ta haƙura ta shige
ɗ
aki.
WASHE GARI
Ƙ
arfe takwas da rabi na safiya ƴammatan gidan suka fito kusan a tare
Dukkan su sanye suke da blue dogayen hijabai
Su shida ne kyawawa da su ma sha Allah
Parcking lot suka wuce inda bala driver ke jiran su
Kowa ya shiga mota banda najwa data waiga ba ta ga mumtaz ba
Da sauri tace
"Ina zuwa mlm bala, bari in taso kira mumtaz
Bata jira cewar su ba ta juya da s
auri har ta na ha
ɗ
awa da
ɗ
an gudu-gudu
knocking ƙofar part
ɗ
in su mumtaz da basu bu
ɗ
e ba tayi cikin nutsuwa
Cikin bacci Altine me aiki taji knocking
ɗ
in, da sauri ta taso ta zo ta bu
ɗ
e ƙofar
A ladabce najwa ta gaishe da altine tukun ta shige ciki
D
irect
ɗ
akin mumtaz ta wuce tana kiran sunan ta
Mumtaz na tsaye gaban mirrow tana saka nata hijabin najwa ta shigo
Ganin ta a tsaye yasa ta tsaya itama, tace
"nasha baki tashi ba ai"
Fuska a sake mumtaz tace
"Tun asuba ban koma ba, sam na kasa ko
mawa se yanzu da lokacin islamiya yayi nake jin
baccin wallahi"
Dariya najwa tayi tace
"na saba jin wannan zancen naki malama, koya ya shiga mota fa, muje"
Tana gama fa
ɗ
in haka ta juya ta fice
Jakar islamiyar ta dake ajiye gefe ta
ɗ
auka, seda ta
bu
ɗ
e jakar ta ga ajiyar ta na nan tukun ta
rufe ta sagala sannan ta janyo ƙofar
Ɗ
akin mama ta leƙa taga bata tashi ba ta wuce bayan ta sallami altine
Mumtaz tasan sarai jiran ta suke, tunda ta fito suka ha
ɗ
a ido da hafsa taga yarda ta banko mata
harara
yasa ta koma tafiya
ɗ
ai
ɗ
ai kamar bazata taka ba, ba dan komi ba se dan ta sake ƙular
da hafsa
Daga ƙofar part
ɗ
in su zuwa wajen parcking lot
ɗ
in seda tayi mugun
ɓ
ata musu lokaci kafin ta
ƙ
arasa,
Da ka gani kasan da gangan take, tsabar neman magana ne
Abunda bata sani ba shine, tunda ta fito ta fara tafiyar ta ya faruƙ ke kallon ta da mamaki a
fuskar shi, sarai zaka ga zallar neman fitina da neman saka su suyi latti a fuskar ta
Kasa cewa komi yayi yana jiran ganin gudun ruwan mumtaz
ɗ
in har ta ƙa
rasa wajen motar inda
suke jiranta
Daga can ya hango yarda take murgu
ɗ
a ƙaramin bakin ta, da dukkan alamu rashin kunya take
ma hafsa dan tana gaba da ita a shekaru
Seda ta gama murgu
ɗ
e-murgu
ɗ
en ta tukun ta bu
ɗ
e baya kusa da najwa ta zauna, tukun bala
driver yaja suka tafi.
Seda ya faruƙ yaga fitar su tukun ya maida idon shi kan systerm
ɗ
in shi dake ajiye akan stool
ɗ
in gaban shi yana shigar da wasu bayanai.
Suna shiga aji mumtaz ta kalli najwa dake ƙoƙarin zama a gaba tace
"hour
ɗ
aya kafin a
tashi ki tashe ni dan Allah"
Balla mata harara najwa tayi kafin tace
"wai da gaske baccin zaki yi yau ma?"
Seda mumtaz ta rama hararar da najwa tayi mata, kanta tsaye tace
"kina da damuwa ne a ciki?"
Banza najwa tayi da ita, dan ta san ba ƙaramin
aikin mumtaz bane tasa su raba hali
Ganin najwa ta juya yasa mumtaz sake maimaita mata tafa tashe ta kafin a tashi, tukun ta juya
ta koma can baya ta zauana.
Tun kafin a fara tafsir bacci me nauyi yayi awon gaba da ita, ba itace ta farka ba har seda
aka
tashi sannan najwa ta tashe ta suka fito
Tunda suka fito mumtaz ke mata ƙorafin taƙi tashin ta
Da dai najwa ta gaji da ƙorafin mumtaz tace
"inda na tashe ki ina zaki je to?"
Tsaki mumtaz taja, tukun tayi gaba inda anan bala driver ke
ɗ
auka
n su ta barta a nan
Sosai mumtaz ta ha
ɗ
e rai har suka kai gida, bata ce ma kowa uffan ba ta wuce part
ɗ
in su duk
ba haka ranta yaso ba.
Bilkisu da hafsa na ganin wucewar mumtaz har wani rige rigen tambayar najwa suke da "me
akayi ma warcan mara kuny
ar ne?"
Murmushi kawai najwa tayi, bata basu amasa ba, itama ta
ɗ
auki jakar ta tayi nasu part
ɗ
in.
Sosai rana ta take, kusan kowa na side
ɗ
in shi yana bacci, dan azumin yau yana ƙwala jama'a
Tunda mumtaz ta shiga part
ɗ
in su ta tabbatar da kowa bacc
i yake bata yi ƙasa a gwiwa ba ta yi
maza ta cire hijabin uniform
ɗ
in ta tasauya wani,
Jakar makarantar ta bu
ɗ
e ta
ɗ
auki wannan agogunan da ta
ɗ
akko a
ɗ
akin ya faruƙ ta saka a
hand bag
ɗ
in ta, se ƙaramar wayar ta nokia data saka a ciki, sam bata lura ba k
o sisi a ciki ba,
haka ta fice sauri-sauri tayi waje, ko ta kan mama dake bacci bata bi ba tayi waje tana waiwaye
kamar warce za'a ce ma tak ta kwasa da gudu.
Dai dai ya faruƙ ze tashi daga wajen da yake zaune yaga fitowar Mumtaz da sauri, tana yi tana
waige, rashin gaskiya ƙuru-ƙuru a tattare da ita
Shiru yayi yana kallon ta har ta fice ta ƙaramar ƙofar gate
ɗ
in gidan,
Cikin
ɗ
aga murya malam ado yace
"Sauka lafiya zanka
ɗ
aziya"
Haka ya ke kiran Mumtaz tun tana ƙarama
Cuno baki mumtaz tayi ta ƙar
ashe ficewa da sauri, dan kar tsautsayi yasa wani a gidan ya
ganta.
Ya faruƙ har ya juya ciki, amma zuciyar shi sam ta kasa nutsuwa, a rayuwar shi be cika shiga
abinda ba ruwan shi ba, amma sam ya kasa nutsuwa da yarda yaga fitar mumtaz.
Haka ya dan
ne ya bu
ɗ
e ƙofar
ɗ
akin shi ya shige,
Amma me?, kwata kwata ya kasa samun nutsuwar rai
ganin ya kasa nutsuwa yasa ya juya ya fice da sauri yayi hanyar fita shima
Wayam layin, ba alamun mutum ko
ɗ
aya a layin, yanayin layin dama bana jama'a bane, da
wah
ala kaga mutum tafe a ƙafa
Haka ya gama wurwurga manyan idanun shi da suka zama na gado ya haƙura ya juya cikin
gidan da niyar shima ya
ɗ
an kishin gi
ɗ
a zuwa yamma, lokacin ranar ta
ɗ
an yi sanyi.
Seda ya watsa ruwa tukun ya kwanta, amma sam ya kasa bacc
in da yayi niyar yi, al'amarin
mumtaz na da
ɗ
a
ɗ