Showing 27001 words to 30000 words out of 206525 words

Chapter 10 - ZEE BABY COMPLETE

Lading   

01 Sep 2026

71

dayawa tana fita tabi wata kofa ai kuwa ta hango Swimming pool taci gaba da wayarta can ta nufa cike da farin ciki dan bata taba zaton akwaishi agidan ba duk girman gidan ta zauna saman ku

jeran gaban Swimming pool din tanajin dadin yanayin sai shagwaba take zubawa Mahabeer " Ahkhuyana kasan me? " sai kin fada my zeena ashagwab'e nace " ba my khalisat bace tacemun za'ayi mumu aure ai karya takeyi ko my Ahkhuya? " murmushi ya saki " wlh gask

iya ta fada Daddy ya kira ummi da safe ya fada mata har kukan dadi tayi tace wai dan Allah ayishi da gagawa tanaso ki nutsu dariya yabani " kai Ahkhuya " eh mana my zee ko baki sona? " ni bance ba idan ban soka ba wa zanso nida banida kowa yanzu ahannu ai

bazan matan gatan da ka nunamun ba yaya Mahabeer farin cikin ya lulubeshi dama yasan yarinyar tana kaunarshi " my zee ilove u? " ilove u too my Akhuyana dariya sukasa baki daya sukaci gaba da hirasu lokaci yaja sosai suna hira har abun da tasha ya fara mat

a aiki ta fara maye sama sama takejin Mahabeer wayar ta kashe ta kurawa ruwan idanu tana lumshewa " ni kubar kallona duk kunsa naji tsoro bari na boye sai naga uban da zaku kalla wai ruwane takewa fada kasan kujeron ta boye sai shirme take dan ta fita haiy

acinta lokacin Dr Sardauna ya rako

Ahmed zai tafi yayi ta masa kwawar ya bari sai bayan magarib duk da da saura kiyawa yayi don so yake yaje ya keb'e yayi tunani yaga yada zai janyo hankalin zee baby tace shi zata aura ba Mahabeer ba yana tafiya ya nufi ko

far da zata kaishi gun Swimming pool dan dama yafi kowa sonsa saboda shi dama akayi sa wayarsa, ta dauki ruri kin dauka yayi yaje ya zauna sai murmushi yake don yana mugun son yanayin yatisa ruwan gaba yana kallo wayarsa ta sake daukan ruri tsaki yaja y

a duba yaga Dr Yakup ne murmushi ya saki ya daga ya kara kunnesa " hello Dr ykk, motis yaji kasan kujera ana surutu amma bai kawo komai aransaba yaci gaba da wayarsa yaji an rike masa, kafa lekawa yayi kasan kujeran idanu ya zaro ganin zee baby ransa abace

yace" ke dan ubanki fito dariya tayi masa tana kashe masa idanu zaro manyan idanusa yai dan ya gano bata haiyacinta ga idanuta sunyi jajur ya dago yanama Dr Yakub magana akan yayi hakuri zai kirasa bayan magarib fitowa tayi cikin sanda ta lallaba sai ta

ngadi takeyi ta zagayo gabansa ta zauna samansa ta rumgumeshi ta dora kanta kirjinsa "cikin maye tayi magana " my Dr Sardauna kabar kiranta mekake cemata ta fada tana shafa fuskarsa "My Faisal please kubari kaji kanta ta boye kirjinsa " My Sardauna kace su

bar kallona tun dazu suke kallona ka boyeni kuma sanyi nakeji ta fada tana kara shigewa jikinsa " My Sardauna kasan me my khalisat tace mun akan ka bata fadaba kawai sai ta fashe da kuka tana ririkeshi ni banason kace karta sake fadamun ta fada ta kamo tat

tausan hannusa dayan " My Dr nah zansha sweet ta fada tanasa yatsarsa karama bakinta tana tsotsa tana Kara shiga jikinsa tanajin wani irin sanyin dadi na ratsa zuciyarta hawaye na shatata kan fuskarta wani irin bakin ciki ne ya turnikeshi har wani gumin ba

cin rai yake fito masa agoshinsa duk maganar da suke da Dr Yakub baya fahimta saboda ta kaishi kololuwar Bacin rai kitt ya kashe Kiran Dr Yakub dan yana gudun yaji wannan shirmen kansa ya dafe " innahlillahi wa'inna'ilaihirraji'un yatsarsa yacire abakinta

da take tsotsa shakota yayi ya zabga mata mari ajere har guda hudu ya hankadeta daga jikinsa ta fadi wanwar k'asa kafa yasa, ya taketa da karfi amma batayi kuka ya sunkuyo ya damki wuyanta tin karfi ya nade gashinta ya jata har zai nufi part dinsu Daddy ya

fasa ya shiga part d'insu bedroom d'insa ya kaita ya wurgar da ita shakarta yayi bada wasaba ransa ya gama baci jiyake wannan lokacin zai iya kasheta saboda tsanar da yamata idanunta suka firfito duk da bata cikin haiyacinta taji kamshin mutuwa wata irin

tsawa ya mata" dan ubanki a ina kika samu kayan maye kikasha waye ya baki wlh idan baki fadamunba sai na kasheki shegiya mugun iri wlh da rayuwarki gwara ki mutu mu huta daket take numfashi idanuta sun firfito sakinta yayi yaje ya dauko reza sabowa ya dawo

dagota tsaye yasata cikin jikinsa sosai ya tallabo kanta a jinta ya bartane rumgumesa tayi gam " My sweet Sardauna nah kayi hakuri bazan sake shan komaiba my Dr nah inajin wani iri please kara shigar dani jikinka na samu nutsuwa sanyi nakeji ta fada tana

kara ririkeshi wata gwabza yamata ahabarta saida guntun fitsari ya fito mata dan azaba bakinta ya tab'e babu ko digon tausayinta ya yanketa a harshenta wata irin azaba taji kuka tasaki

Makureta yayi zaki fadamun waye ya kawo miki kayan maye kikasha Dan

ki tuzarta mu ke yar iska banace ba ki kuji abin da zai hadamu dake Zainab meyasa kikeson kiyi abinda zai hadani dake wlh natsani ganinki arayuwata bajin inada abin ki sama dake Dan Allah ki fita daga rayuwata zan kira ummi wlh bazan iya cika Alkawalin da

na daukar mataba na gyaraki wlh Dole asatinan ki koma inda kika fito ya fada yana matse mata wuya ga bakinta na fitar da jini " Dan uwarki zaki fadi Wanda ya baki kayan shaye shaye

ta azabtu mutika ihu tasaki" wayyo Allah yi hakuri zan fada kifa mata, mar

i yayi " Oya fadi dan ubanki ko na kasheki yanzu ya fada yana kara makureta tuni hankalinta ya gushe saboda azaba cikin guntun numfashinta da ya rage daket tace" dasu nazo akayana suna akwatina dede nan numfashinta ya tsaya cak ta zube jikinsa asume hankad

a yayi ta fadi nan saman carpet yaja tsaki " wlh ni gidanan ya ishe natsani yarinya yar iska lalataciya asarara duk taje ta bata mana tarbiyar k'anne jin ana Kiran Sallah yasa ya shiga bathroom ya dauro Alwalla ya fito ko kallonta baiba ya fice akofar d'ak

in Mahabeer suka hadu shima zashi masallaci yana murmushi yaba Sardauna hannu suka gaisa saidai Sardauna fuskarsa ba walwala " my brother idan mun dawo akwai maganar da zamuyi " ok har mudawa bai sake cewa komaiba suka nufi masallaci can cikin gida Najib n

a neman zee baby ta bashi wayarsa bai gantaba khalisat tace yaje ko tana part din Daddah canma batanan jin Ana kiran sallah yai shirin tafiya masallaci, zaune take cikin uwar d'aka tana waya" wlh hajiya Asiya duk abinda na fada miki gaskiyane ki dai barni

dasu wlh insha Allah komai sai yatafi yada nakeso yo ni zan yarda kinfa sanni kinsan ko ni wacece ko me tace mata oho ta bushe da dariya " kai haba yaushe muza'a nunawa bariki wlh burina ya kusa cika duk abinda da naso wlh sai nasamesa ko da tsiya ko da a

rziki amma Dole idan mage nason kamun bera kwanto takeyi kamar yada nayi ai yada nawa burin na farko yacika to saura wannan burin kizuba ido kiyi kallo ya kukayi da malam kafi madubi ne? OK to ki tura masa dubu darin ki fada masa wlh hankalina akwance yake

ni wannan shirman baya gabana tunda ya nunamun komai jikin madubi kuma nasan tabbas hakan sai ta faru kawaidai nakira na fadane babu sauyi har yanzu amma wa adin da yabani bai cika ba idan ya cika zanzo OK sai anjima bari nayi sallah kitt ta kashe kiran t

ana bushewa da dariya dani kuke magana wlh duk sai kunci kutumar buro ubanku shegu zakuga yada zan tarwatsa rayuwarku ni bana mantuwa ba'ayi macan da zata shiga cabana gun mijiba tace zata zauna lafiya Dole na tarwatsa rayuwarta da kuma burina da ya shigo

dani motsin da tajine yasa da Sauri ta nufi bathroom,

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

Basu fito daga masallaciba sai bayan anyi isha'i ko da suka fito part d'insu Daddy suka nufa ghaisha na zaune hankalinta atashe Daddy sai kai komo yakeyi Najib na tsaye su khalisat n

a zaune ita da Hafeeza Aunty amarya na kitchen ita da masu aiki da sallama suka shigo Daddy yace" Mahabeer Najib yace kunyi waya da zainab gashi mun nemeta sama da k'asa mun rasata agidan Mahabeer hankalinsa atashe yace " Daddy dazu fah da yamma muna wata

tana Swimming pool zaune naji ta kashe wayar kar ace ciki tashiga ta kasa fitowa amma kuma ta iya ruwa ai mik'ewa ghaisha tayi sai ga Daddah da, mai ran karfe sun shigo Daddy yace muje can to ganin duk sun tada hankalinsu Dr Sardauna yayi gyaran murya yace

" Daddy tana part dinmu ni na ganta tayi shaye shayenta ta bugu najata na kaita namata horo saboda gobe dama kuma ummi Raiyan tabani damar hakan amma inaga yarinyar nan amaidata inda ta fito mana zama duk sukayi jikinsu yayi sanyi Mahabeer baida bakin mag

ana Daddy yace" Faisal baza'a maida taba idan munyi haka bamu kyautawa mahaifiyarta ba kuma bamu rike amanar dan uwanmu ba dan haka inaso ka shedawa iyayan matar da zaka aura zamuzo ayi magana saboda Alhaji Ma'aruf mutumin kirkine kowa zaiyi shawar ya hada

zuri'a dashi kaikuma Mahabeer tunda Allah yasa kanason yar uwarka kuma tamuce babu yanda muka iya muna sonta zamu hadaku aure sai ahada rana daya ayi kaida k'ananka insha Allah wata mai kamawa dama nakira Raiyan na fadamata

wlh harda kukanta na dadi tace

zatazo ayi komai gabanta farin cikin ya lulube Mahabeer yaje ya rumgume Daddy mai ran karfe yace" Abdulmutallab Allah yayima Albarka Allah ya rabaka da sharrin mutum da na Aljan kaci gaba da rike zumunci Daddah ma harda kwallarta taji dadi sosai itama Adu'

a tama Daddy sosai yanajin dadin yada iyayan NASA suke masa Adu'a kowa ka kalla farin cikene a fuskarsa banda khalisat da taji duniyar na juya mata, ta Mike ta nufi bedroom Najib yace" Bro ina wayata kallonsa yayi babu wasa afuskarsa yace " dan uwarka na h

adiyeta Daddah tace " Sardauna kafiye tsama daga tambaya murmushi yayi yaje ya rumgumeta ya mata kiss " keko kishi ke damunki kinji zan auri sabon jini ko turesa tayi" kai ni matsa, wannan k'aton mutum haka sai ka karyani ai dariya su Daddy suka musu sakin

ta yayi " Daddy na tafi na kirasu awaya ya fice yana dariya gahisha tace" yaron bashida kunya Mahabeer ma mik'ewa yayi yaje yaga halin da zee babynsa ke ciki, zee baby kuwa da kanta ta farfado cikin ikon Allah mayen ya saketa sai abun da ba'a rasaba ganin

darene ta zaro idanu dan batayi sallah ba daket ta Mike jikinta na mata mugun ciwo harshanta namata zafi duk abinda ya faru ya fara dawo mata irin azabar da Dr Sardauna ya gana mata k'ugunta ta rike " wlh sai na rama dan buro uba meye hadinsa dani bayace

na rabu dashiba na fita rayuwarsa to saboda me dan nayi shaye shaye zai kawoni nan ya azabtar dani karan waya taji ta kalli gun wayoyinsa ne har guda ukku saman wani dan table gun wayar ta nufa tana murmushin karfin hali" wlh daku zan fara tana zuwa ta dau

ki mai ringing din har zata fasa sunan da tagani ne yasa tayi picking ta kara akunne " my dr ina kashige tun fa da yamma rabon muyi waya" gidan ubanki ya shige shegiya tuleliyar banza ko kadan ke bakida Jan aji irin na mata wuni kuke kuna waya dan jaraba s

hegiya baka mai muni to yanzu bashida lokacinki gashi can da budurwasa suna kissing din junansu sai murzarta yakeyi ke kinacan kullum Dr Dr mashakurah wani irin kishi ya tokare mata makoshi, cikin muryar kuka tace" da gaske yana tare da, wata mace har yan

a shan bakinta" wlh gasucan sai badala suke yo ai dama ba mutumin kirki bane ba mugun dan bin matane kece kika nace masa nima so nawa yana gwadamun iskanci saida na hadashi da Daddy sukaci ubansa ya rabu dani wai harcewa yake ke tsami kikeyi kuma bakida ai

ki sai tusa shiyasa bai cika tabaki ba fashe tayi da kuka ta tsinke kiran zee ta bushe da dariya ta maka wayar da k'asa ta dauki dayarma ta tarwatsa ta da k'asa tasake daukan gudarma ta fasata duka wayoyin ukku sai tayi musu fila fila taga babu mamora ajik

nsu reza ta dauka taje saman bed d'insa ta cicira zanan gadon wardrobe d'insa ta bude saida tazabi kaya kala goma masu tsada da kyau Wanda yafi so tayi musu fila fila yada bazasu moruba dressing mirror taje duka turarukansa sama da kwalba goma ta farfasa d

a maiyukansa na kwalla ko daya bata bariba d'akin ya dauki wani fitinanan kamshi wlh barna tamasa ba tawasaba ga wayoyinsa ukku babu daya da zata taba anfanuwa ihu tai tayi tsalle tana dariya " Dole kaji bakin ciki dan iska mugu banma gama ramawaba Allah d

a saura bari naje nayi Sallah Astagfirullah Allah ta fada tana tafiya kofar ta bude ta fice tana dab da fita daga cikin parlon taji maganarsa anutse ba hayaniya cikin zazakar muryasa ya damfaro parlon cike da tsoro hankalinta yakai makura tashi sai zaro id

anu take tana neman inda zata boye........

*

💖💖👩🏻



🦱

ZEE BABY

👩🏻



🦱

💖💖

*

*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*

*

👉🏻

11*

....Kafin nayi wani yinkuri naji an murda kofar da sauri na koma bayan kofar na labe yana shigowa tun daga par

lo yakejin kamshin turarensa hanyar bedroom d'insa ya nufa ai tanaga ya karya kwanar da zata sada shi da bedroom d'insa ta fito ta zuba da gudu hankalinta atashe karo taci da Mahabeer ya rikota " my zee menene duk kika tsorata haka rumgumesa tayi " Yaya Ma

habeer wancan mugun ne nawa barna duk na fasa masa wayoyinsa da turarukansa da kayansa duk na yankasu wlh tsoro nake kar ya kasheni hankalin Mahabeer atashe ya kamo fuskata " haba my zee ya zaki rika shiga zabgarsa yana dokarmun ke ya ilataki kinsan kimani

n kudin wayoyinsa da kika fasa shagwabewa nayi " to Yaya Mahabeer kasan irin wahalar da ya bani yau kawai fah dan nayi shaye shaye " wlh nima zamu bata dake idan kina shaye shaye " bari na shiga gida kar yafito jikinta ta janye tayi part dinsu da gudu parl

o ta shigo tana maida numfashi gun ghaisha ta nufa ta fada jikinta rumgumeta ghaisha tayi " momy kirage rashin ji kinji? " to ummi naji ummi muje bedroom dinki nayi wanka nayi sallah " to taku fah? shiru tayi Daddy yace " momy bakijin yunwa?

" inaji b

ari nayi wanka da sallah ta Mike ta nufi bedroom d'insu saida ta murza key akofar khaleesat na zauna saman kujera zee ta kalleta " my khalisat me kikeyi? murmushi tayi " bakomai Amarya yayamu dariya zee tayi ta nufi bathroom ta sallo wanka ta fito daure da

towel abaya ta saka ta shimfida darduma tayi sallolin da ake binta magarib da isha tajima tana neman gafara gun Allah ta Mike ta cire abayar tasa kayan bacci Riga da wando dogaye har kasa, akwatinta ta nufa, ta kwashe kayan mayanta ta boye dan tasan tabba

s zai nemesu " my khalisat muje parlo mana kin wani gumshe ad'aki mikewa tayi suka fito kusan Daddy ta zauna ta kwantar kanta kafadarsa " Ammin zanci Shawarma? " to momy yanzu kuwa zakici wayarsa ya dauka ya kira Dr Sardauna amma wayoyin duka akashe mamak

i ya kamshi "Najib maza kiramun Dr yazo ina kiransa" to Daddy kanwata ina wayata?? idanu ta zaro " wai bro kaje tana Swimming pool wlh namanta ta tana k'asan kujeran farko " ok yace ya fice zee ko duk hankalinta atashe yake jin za'a kirawo Dr Sardauna, b

angaran Dr

Sardauna ya shiga da niyar ya kara cin ubanta ya korota yana shiga yaci karo da irin tijara da zee baby tayi masa idanu yazaro waje wayoyinsa ya nufa ya sunkuya ya daukesu duka yaga har abdan bazasu moruba gaban dressing mirror ya zo ya tsaya

yana jinjina kai turare ko daya bata bariba kwalaben duka ta fashesu d'akin tsabar kamshi kar yayi mura saida ya toshe hancinsa ya kalli saman bed d'insa yada tawa tsadadan zanan gadonsa filla filla wardrobe ya nufa abude duk rabin suit d'insa masu tsada

da kyau da shadodinsa da jallabiyoyinsa tayi musu kisan gilla gasunan saman bed azube murmushi ya saki yana, ciza lips d'insa na k'asa iska yake busowa mai zafi daga bakinsa " gud hatsabibiya gud tantiriya gud zee baby aikinki yayi kyau mutika amma zakiyi

nadama mara anfani kinci bashin Faisal Almahadee Sardauna duk sunanane ni daya zaki biya barnar da kikayi zan azabtar dake ta fanni da bazaki taba manceniba zan gagauta ramuwa ta hanyar da zan dasa miki dafi mai zafi azuciyarki duk da ba hali na bane wlh s

ai namiki hore ta hanya mai nisan gaske zaki sanine zan gagaguta hakan ne kafin guri ya ya koremun insha Allah cikin gagawa

zan hukuntaki narigada na gama gano wacece kedin wlh banajin akwai abunda na tsana sama da yarinyar nan amma zakici uwarki sai na ha

dasa miki ciwon zuciya dani kike maganar murmushin bakin cikin dauke kan fuskarshi ya shiga bathroom Mahabeer da ya shigo Dr bai fito ba ya Rika bin d'akin da kallo daya bayan daya yaga irin uwar barnar da zee baby

tayima Sardauna hankalinsa ya tashi t

abbas yasan bazai yafe mataba abun zuba shara ya dauko dakansa ya kwashe duka tulin kwalaban da ta fasa na turare da maiyuka ya kwashe kayansa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login