Showing 42001 words to 45000 words out of 206525 words
ko rana bata fitoba har yanzu karfe tara Dr Sardauna y
a fito cikin shirinsa na zuwa hospital ya had'e cikin d'anyar shadda gizna milk colour wacce tayi masifar masa kyau sumar kansa da tadan zubo sai sheki takeyi dan bai fiye saka hulaba sajan fuskarsa ya kawata fuskarsa da kyau ya had'e tamkar balarabe sai u
ban kamshi ke tashi jikinsa adole idan ka kali Dr Sardauna awanan lokacin ya burgeka saboda yayi masifar kyau da sallama ya shigo parlon su Daddy suna dining azaune suna breakfast gunsu ya nufa ya rumgume Daddy yana masa kiss" good morning " morning my son
an fito sakin Daddy yai yana murmushi yaje gun ghaisha ya rumgumeta ya sakar mata kiss " good morning my ghaishana? "Morning my son likita bokan turai sakinta yayi ya zauna " momy ina kwana Aunty amarya ta amsa tana dariya " lfy Dr Sardauna antashi lfy? "
ghaisha zansha tea ya fada ashagwab'e yana Kiran nanah tazo gunsa kan cinyarsa ya dorata " autarmu kin tashi lfy dariya tayi" yaya nima ai na girma ko Nawwara tace" yarinya Nice na girma khalisat ta zuba masa idanu kamar ta cinyesa dan yau kyaunsa baya f
aduwa ga kwarjininsa da haibarsa da cikar kamala saide fuskarsa babu walwala sosai tun bayan da ya gama gaisawa da iyayansa ya hade face Hafeeza da Nisha suka gaishesa ya amsa adakile khalisat ta gaishesa ya amsa saboda mahaifiyarta na gurin amma bai kall
etaba dan yatsanin jarabr kallonta " Dr bari na hada maka ghaisha ce ta hada masa tea mai kauri ta zuba masa soyayan dankalin turawa da soyayen naman kaza fuska ya yamutsa " ni tea kade zansha ya dauki cup din yana kurbar tea Mahabeer ya shigo da sallama p
arlon ba kowa duk suna dining shima ya hade cikin rantsatsiyar shadda bleu yayi kyau sosai kan dining ya nufa ya gaishe da iyayansa ya duba babu zee baby " Daddy shine kowa nan banda Zainab?? " to ai kasan bata fitowa war haka jeka ka tasota hanyar d'akin
ya nufa ya tura kofar ya shiga tana nade cikin blanket tana sharara bacci dan daket jiya tayi bacci tana fama da ciwon mara, bakin gadon ya isa ya zauna ya tatara mata gashin kanta da ya baje saman fuskarta ramkwafowa yayi "my sweet babyna tashi yau sai na
baki abunci zanbar gidan ya fada yana shafar fuskarta lokacin tana tsaka da mafarkin Dr Sardauna na mata wani irin kissing taji ana taba fuskarta hannusa ta janyo tasa yatsarsa bakinta tana tsotsa cikin wani irin Salo ganin abinda take shirin masa yasa ya
matsa da sauri ya fizge hannusa yana dariya saboda tuni yafara jin canji yanayi " my zee babyna tashi idanu ta bude ta kalli Mahabeer ta kwakwab'e fuska zatayi kuka " My Heart dariya ko?? " yi hakuri tashi Daddy yace na kiraki
jin yace Daddy ta bashi
hannu " to daukeni tashi yayi ya matsa gefe dan yasan ba karamin aikin ta bane ta ririkeshi " tashi maza ki shirya sabkowa tayi ta nufi bathroom a gagauce tayi wanka ta fito daure da towel wayam taga bayanan dariya tayi ko mai bata tsaya shafawa ba ta ciro
Riga doguwa mara's hannu mai santsi ta saka cif cif ta kama jikinta boobs dinta sunyi dam dam hips dinta ya fito sosai turare ta fesa ta saki rabin gashinta gefen fuskarta rabi ta daureshi da ribbons wani dan dogon gwangwani naga ta ciro a akwatinta fesa
arabin gashinta na gefen fuskarta nan take ya canza kala ya bada kalar bleu mara cizawa ta saka takalmi mai ma daurin gaba ta fito Mahabeer yana kofa yana jiranta hannusa ta kama" wow babyn yayanta kinyi kyau wlh kamar na saki aljihu mutafi gun aiki dariya
nayi " yayana to mutafi mana " a ina bazan iya ba akalemun ke suna hirasu sai dariya yake bata har suka isa kan dining kamshinsa taji ya bugi hancinta dagowar da take ta ganshi zaune yana shan tea ayangace yana amsa waya idanunsu ya sark'e guri guda wani
shegen kallo ya watsa mata cikin dakiya ta watsa masa harara da kallon tsana ta murguda masa baki kauda kansa yayi fuskarsa amurtike yana ciza lips dinsa na k'asa gaba daya taji ta zauce ta rasa nutsuwarta tun ba shegen kallon da ya mataba Adu'a ta fara
cikin ranta ta kauda kanta Daddy taje ta rumgume tana dariya
tayi masa kiss " good morning Ammin? " morning momyna dariya tayi ta sakeshi taje ta rumgume gahisha " good morning ummina? " morning momyna dariya tayi ta saki ghaisha ta koma kusan Mahabeer
ta zauna ta gaisheda Aunty amarya adakine ta kalli Nisha tana dariya " my dear ina kwana murmushi ta ta maida mata kallon mahabeer tayi ashagwabe tace " my heart kabani abuncin tunda ka tadoni tea ya hada mata sai lokacin Dr Sardauna ya dago da kansa ya k
alleta mamakin irin kyan yarinyar yakeyi baki ya tabe aransa yana mamaki mace sam babu kamun kai sai shigar iskanci mik'ewa yayi dan yatsani zama da yarinyar wayoyinsa har biyu ke ruri daya ya daga nemansa ake hospital, ta biyun ma haka, zee amsar tea di
n tayi tanasha tana zuba masa surutu su Daddy suna dariya Sallama Dr Sardauna yama iyayansa ya kalli mahabeer amma koda wasa bai sake kallon zee baby ba wacce itama tayi watsi da lamarinsa duk da Allah kade yasan me takeji tunda taji muryasa da kamshinsa"
bro sai mun hade masallaci, " ok Dr namu murmushi ya saki ya fara tafiya sai lokacin ta kalli bayansa yada yake tafiya cikin kasaita da jarumta da shidin fa yanaji da kansa gashin kansa kade abin kallone sosai taga yamata kyau shadda ta amshi jikinsa taga
irin kalar rigar jikinta ce murmushi ya subcemata idanu ta lumshe tanaji kamar ta kamosa ta rumgume ko abinda takeji ya yaragu tsaki taja da ta tuna kiyayace fah tunda batajin haka kan Mahabeer maganar Nisha ce ta dawo da ita daga halin da ta shiga ta yag
o kaza tanaci ta bushe da dariya " my dear wlh naji dadin soyar ne Dole sai ana lumshe idanu dariya suka mata Daddy da ghaisha suka Mike da Aunty amarya tana tunama Daddy zata gida yau sai yamma ta dawo parlo suka koma suna tashi zee ta kafama Mahabeer ri
gima sai yabata abaki Dole shine ya bata taci ya kora su hafeeza taji dadin masa, shagwaba daket yasamu ta gama yamata wayo ya tafi gun aiki dan ya makara Daddy ma ya
Tafi gidan ya rage sai mata Najib dama tun karfe bakwai ya fice Aunty amaryama tana
shirin zuwa gidansu a parlo suke azaune suna hira Nisha tace " wayyo hutu zai kare monday sai makaranta zee baby dai sama sama take amsawa dan tun da tayi idanu hudu da Dr Sardauna ta rasa nutsuwarta uwa uba kamshin shiyasa yanzu take gudun duk abinda zai
hadasu yauma tsau
tsayine jikin Nisha ta shige ta lumshe idanunta ahaka suke hirasu sama sama jin bacci ya fara zomata ta Mike dama ita baccinta sai bayan azuhur ne take tashi " my dear na tafi gidan Daddah nakira ummina muyi hira idan mun gama na kwanta c
an kurya gadon mai rumfa na kwashi bacci sai bayan azuhur zan farka ko zaki eh muje amma ni nan zan dawo idan anjima " ok muje hafeeza ma ta Mike suka tafi suna hirasu lokacin da sukazo part d'in Daddah mai ran karfe har ya tafi masallaci itama Daddah tana
shirin tafiya dan dama karfe goma suke tafiya masallaci duk ranar juma'ah nan parlo suka zube suna hira har Daddah ta tafi masallaci ta barsu zee tayi takiran ummi Raiyan bata samunta ta kira Mahabeer ma ta fada masa shima ya kirata bai sameta dama mafi a
kasari awannan lokacin ba'a fiye samun taba sai zuwa yamma ko da sasafe Dr Sardauna yana fitowa ya shiga wata jibgegiyar mota kirar venza,2019 baka sudik ya shige yamata key kafin ya isoma mai gadi ya bude masa get ya fice aguje wayarsa ya dauka ya kira ma
shakurah sukasha hirasu ta soyayya har ya isa hospital din tunda yazo jama'a yake dubawa marasa lafiya, sai goma da rabi ya Zauna zaune yake cikin kawataccen Office d'insa Wanda ya gwaraye da ni'imattacan kamshi da sanyin Ac sai sigari yake zuga yana waya
"bandar kaifa bakada mutumci wlh na kusa aure ka daure kazo dan bai wuce saura wata daya da kwana ashirin da biyar ba ok karshan watanan ko? Ahmed shegen mutum bashida niyar aure fa inaga sai NASA an masa na Dole Ahmed ne ya murda kofar ya shigo Dr Sarda
una ya kallesa " kajimun dan iskan mutum ka ganshi bari na baka shi wayar ya ba Ahmed yana kaimasa duka ya amsa ya kara akunne " wai shegen mutum wai yaushe zaka shigo ne Dr fa aure zaiyi ah ni inajiran wata yarinyane zan gwada sa'ata mutumin na hango zaun
e awani kayataccen wuri daga gani ba kasar bakar fata baceba " wlh Ahmed akwai abunda na aikatawa wata yarinya ya dameni bansan inda zan gantaba amma yar Nigeria ce kuma garinmu daya da ita tunda na aikata hakan hakkinta ke bibiyata na kasa sukuni amma zan
yi kokari nazo karshan wata Dr yace nazo muyi maganar anutse" subhanallah bandar me ka aikata haka?" maganar sai na diro Nigeria batayi a waya " ok Allah kawoka lafiya " Amin bani Dr Sardauna wayar yana Dr sukaci GABA da hirasu sun jima Dr na masa tsiya w
ai yafadi gaskiya ko kwartanci yama yar mutane yace duk abar maganar har yazo k'asar abin ya faru bisa kaddara ne haka sukayi sallama cikin kaunar junansu Ahmed yace" kai dan iskane shine baka nemana yau kwana biyu bamuga junaba ba fa? " yi hakuri kasan ai
ki yasha kaina ya jikinka??" ba sauki Dr Sardauna don girman Allah kasa baki bro Mahabeer yabarmun zee baby wlh Allah ji nakeyi kamar zan rasa raina da kallo Dr Sardauna yabi Ahmed sai kuma ya bushe da dariya yana nunasa da yatsa " dallah malam kamun shiru
ba abin dariya bane temako nake nema zee baby nada saukin kai wlh idan bro ya barmun ita nasan zata soni saboda ina da zubin namijin da takeso" yi hakuri Abokina ba abin tada jijiyar wuya bane ya fada yana buso hakin sigari baki da hanci yana lumshe lumsa
ssun idanunsa" yanzu yada za'ayi tashi kaje gun bro Mahabeer yana gun aiki kanemi alfarama yau ranar juma'ace gashi garin ya hade da hadari ruwa bai sakoba idan kaci sa'a yabar ma to sai musha biki amma da kamar wuya fah kadai je ka gwada jarumi ya fada ya
na dariya yana busa ma Ahmed hakin sigari a fuska " wai meyasa kafiye wulakanci kafasan banason hayakin taba ko?? " uban waye ya gaiyatoka hospital DINA an busama ya fada yana karama sa hayakin duka ya kaimasa " Allah ya isa mugu kawai yanzu zan samesa a k
amfani kuwa?? " yes zaka samesa ya fada yana duba wani shegen agogon hannusa mai masifar kyau mik'ewa Ahmed yayi ya bashi hannusa wani shegen kallo Dr Sardauna yama Ahmed " bazan gaisa dakai ba sai ka wanke hannuka ya karasa fada yana dariya dukansa Ahmed
yakai Dr ya cafe hannu Ahmed ya murde da karfin
tsiya cikin mugunta sai yasaki kara Dr Sardauna ya bushe da dariya mugunta " yaro ni sa'ankane zaka dokeni ahir dinka da kallo Ahmed yabishi " wai me yasa kafiye mugunta saboda Allah yanzu me nama ka kakeson
mun illa sakinsa yayi yana dariya " yi hakuri Abokina ya Mike ya rumgumesa muje na rakaka gun motarka dariya Ahmed yayi " ai haka kake idan kayi mugunta tare suka jero har harabar Hospital din saida Ahmed yashiga mota ya tafi ya dawo duk inda ya wuce gaish
esa akeyi miskilancin ya dawo hannusa kawai yake dagawa kofar wani room ya hadu da Ruma sai wani feleke takeyi ya dauke kansa fuskarsa amurtike zai wuce ta gaishesa " Doctor dama kai zani kira Dr Nabil yace an gama kai ake jira ka fara tiyata kai ya daga y
a shige Office dinsa baki ta tabe " wlh sai na malaki wannan hadadan gayen shirin shiga tiyatar yayi ya kara zugar sigari sai karfe goma shadaya da mintina goma cif ya shiga tiyata yarone ma karami dan kimanin shekaru goma Adu'ar nasara yayi kamar kullum i
dan zaima mutum tiyata sai yayi Addu'o'i kafin ya yanka mutum,,
goruba Road *Kai kadai gaiyya magawata kamfani* na hango masha Allah jama'a sai shige da fice akeyi a motoci. Wasu amashin waso akafa Office Daddy na fara lekewa yana zaune kan wata hadadi
yar kujera da mutane sai lisafi suke ya kalli wani dan matashi ya bashi kudine masu uban yawa " maza kaima manager yana Office fitowa yayi nabi bayansa wani hadadan Office muka shiga sanyi da kamshi ya bugi hancina Mahabeer nagani zaune saman wata lumtsume
yiyar kujera shida wani kyakyawa bakine amma bayada makosa duk da Mahabeer yafisa kyau zai kai sa'ansa daga gani abonkinsa ne da sallama ya shigo Hadeem ya amsa Mahabeer waya yake da zee sai dariya yake dan shagwaba take zubama sa shigowar mutumin yasa ya
tsinke Kiran suka gaiza ya bashi kudin ya amma ajikin wata na'ura ya zubasu total suka nuna masa million biyune kashe ya dago ya kallesa " million biyu ko?? " eh Manager slm ya masa ya fice Ahmed ya shigo da sallama Mahabeer ya amsa fuskarsa sake ya nuna
masa kujera ya zauna Hadeem yace " ina kabaro Dr Sardauna?? kai ya sosai " ya shiga tiyata cikin jin kunya kansa k'asa yace "bro Mahabeer dama temako zakamun kar na rasa raina dan Allah ka barmun zee baby na auran please jahadee zakayi wallahi ina mugun so
nta ko rashin lafiya danayi kwana biyu da suka wuce wlh akantane don Allah ka duba lamarin bro idanu hadeem ya zaro yana kallon Ahmed da kokari Mahabeer jiyayi kansa na juyawa maganganun Ahmed sun masa mugun zafi har wata zufa yake yana cikin tunanin ne ya
ji Ahmed ya rumgumesa yana kuka da rokonsa yayi hakuri haushi yacika Mahabeer bai san lokacin da ya wanke Ahmed da mari yana huce yace "wallah.........
Yar ilu ce
ðĪŠ
*
ðððĐðŧ
â
ðĶą
ZEE BABY
ðĐðŧ
â
ðĶą
ðð
*
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WA
JE*
*
ððŧ
16*
...."ko mutuwa zakayi bazan barmaka zee baby ba saboda na fika sonta da kaunarta nima itace rayuwa wlh idan narasata mutuwa zanyi dan haka na hadaka da girman Allah karka sake mun wannan maganar hadeem ya rike Mahabeer yana bashi hak
uri Ahmed ya dago cike da mamaki yana kallon Mahabeer dafe da kumci " bro kayi hakuri bansan haka zaka dauki zafiba amma iya gaskiyata na fada ina sonta ya juya ya fice zama Mahabeer yayi dabas yana dafe kansa dan ransa yayi mugun baci "haba Mahabeer kayi
hakuri mana banji dadin marin da kamasa ba abokin Dr nefa aya daya suke rabawa cikin zafi Mahabeer yace" an maresa din ni bakaga irin marin da yamunba to wlh idan kaga nabar zee tana tare da wani saide idan mutuwa nayi dan wlh itace rayuwata nima ina mugun
son kanwata " yi hakuri bari tada jijiyar wuya yayanmu niko shawara zan baka wacce zata saka hankalinka ya kwanta? kallonsa yayi " ina jinka wace shawarace nifa banida shakar zeena tana sona? " eh duk da haka ita zee din ce zakasa tamasa maganar wlh muti
kar yana kaunarta to zaiso duk abinda ta bashi inaso ka fada mata duk yanda kukayi dashi kace mata cikin yan matan gidanku ya zabi gudu mutikar yana sonta zai zaba " kai haba ina. sai kace muna nema maraba dasu wlh sam ba yardaba Hadeem ba yada bai ba ya
shawo kan Mahabeer yaki karshema yace zai sa amatso da auran kusa koko adaurashi ajirayi biki dole ya hakura dan ya dauki zafi sunanan har lokacin zuwa juma'a yayi suka tafi dan shi Hadeem ranar juma'a karfe shadaya yake barin Office sai monday Hadeem abo
kin mahabeer ne tun suna yara tare sukayi karatunsu bashida babban amini sama dashi basa boyewa juna sirrinsu zumunci suke har iyayansu shine mijin Zainab kanwar su Dr Sardauna sunyi aure shekara daya da ta wuce cikin so da kaunar juna shima nan cikin ung
uwar kofar marusa lowcos yake saide ba layi daya sukeba Dr Sardauna yana fitowa daga tiyata ya sake duba marasa lafiyan da ya kamata ya duba Ruma duk inda yayi tana binsa da idanu ita da Amina Office d'insa ya koma yayi wanka zuwa juma'a sai uban kamshi ya
ke zuba ya dauki wata darduma mai masifar kyau da ado ya kwashe wayoyinsa ya dauki makullan motarsa ya fito ya murzawa Office dinsa key ya nufo harabar hospital din cikin takunsa na jarumin Namiji maiji da kudi da kuma yarinta ga uwa uba kyau da ilimi gas
hi da kwarjini
kansa ya daga sama yana kallon yanayin garin hadarine sosai garin yayi duhu parking space ya nufa, motarsa ya bude ya shiga ya mata key da karfi ya fizgeta yayi bakin get aka wangame masa get ya fice saman titi ya harba motar sosai yake g
udu dan sam bayansan cida Allah ya jarabesa da tsoron cida da tsawa sama duk jarumtarsa idan yaji cida ko tsawa sai ya firgita tun yana yaro haka Allah yayishi da tsoron tsawa akwai wani lokaci yana karami da wannan bakar zuciyar tashi ko mai ya hadosu da
Mahabeer ya fasa masa, kai ranar da hadiri agarin ghaisha ta korosa, waje dan sunsan bayasan tsawa yana daga kofar parlo akayi wata, irin walkiya da tsawa, mai sautin