Showing 153001 words to 156000 words out of 206525 words

Chapter 52 - ZEE BABY COMPLETE

Lading   

01 Sep 2026

40

ajiyar zuciya itama jikinsa ta kara shigewa ta lumshe idanunta hannunta saman wuyan Sardauna tana shafawa har bacci ya dauketa sai sabkar numfashinta yaji.

ya gyara mata kwanciyarta

a jikinsa ya dago yace" dan ubanku dariyar me kukemun nida matata wlh tafiya rigima da kishin tsiya ke cinta wlh sai nayi da gaske ina kara mamaye zuciyartane kafin tasan labarin mutuwar bro wlh akwai rigima niko bazan iya rayuwa babu ita ayanzu. Ahmed yac

e" Allah sarki wlh har tabani tausayi dadin abun tana sonka bazaka sha wuyar samun kanta ba. Bandar yace nifa wlh Sardauna najima da gano kana sonta tana. sonka amma naga baku auri junaba wlh abun yayi mutikar bani mamaki nakuma jinjinama yada baka bari sa

boda mace zumunci ya samu tangarda ba gashi Allah yayi hukuncinsa. Sardauna yace" shegun gari kuce sa ido kukayi. Bushewa sukayi da dariya Sardauna na rungume da Abulensa yana shafar gashinta zuwa fuskarta da wuyanta suna hirasu dasu Ahmed itako tana bacci

nta cikin kwanciyar hankali Ahmed na tukinsa anutse suna hira.

⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡

karfe biyu daide suka shigo Katsina ta dikko dakin kara kunya gareku tsoro babu. har lokacin zee bacci take direct Ahmed kofar marusa lowcos ya nufa. lokacin da suka ISO su

daddy sun jima da isuwa horn Ahmed yay megadi ya bude masa get ya shige da motar ciki ana farfajiyar gidan yay parking Sardauna ya dago da kan zee ya dora bakinsa saman kunnanta "my Abulena tashi munzo yana fada yana lasar kunneta idananu na bude na kalles

hi baki na turo na dora hannuna saman dogon hancinsa" My Sardauna nah na kirashi ina hawaye" oh my god yi shiru baby ba ganiba hawayen me kike ya fadamun yana rungumeni gam yana buga bayana. kukan shagwaba na saka masa

duk ya rikice yana buga bayana"

my Abuta yi shiru ki fadamun menene. Pls bari tadamun hankali. cikin shashekar kuka nace" My Sardauna nah gabana yake faduwa." yi shiru Addu'a zakiyi aike musulumace Dole zaki amshi kaddara mai kyau da akasin haka babu komai ya fadi yana shanye hawayen fus

karta" My Sardauna nah? " Na'am my Abuleta baby love samshi na baki nutsuwa ya fadi yana tallabo kaina naji bakinsa anawa ya lalubo harshena yana mun tsotsar fitar haiyaci wani irin dadin tsotsar nakeji Dole na tallabo kansa na kamo harshensa ina tsotsa ci

kin nutsuwa. Ai su Ahmed sai fita sukayi daga motar suna mamakin yada Sardauna ya zama marar kunya haka. ciki suka nufa suna dariya. Sardauna sosai yayi kissing d'in zainab yabata yawunsa sosai tasha saida ya sama mata nutsuwa ya zare bakinsa anata ya kal

leta yana mata cakulkulo ta fashe da dariya ta makalkaleshi" My Sardauna nah kabari babu dadi natuba pls. sakinta yayi yana murmushi ya kamo tafin hannunta mai laushin gaske ya mata kiss atsakiyar tafin hannunta yace" inason ki kasance mai tawakali duk abi

nda kikaji kika gani karki kini

my Abuta pls kisoni zan miki uzuri na kwana biyu. shagwab'e masa nayi na dora kaina kirjinshi nace" Yayana ni ban gane inda ka dosaba Yaya Sardauna ni inada miji amma meyasa ka cuceni ka zubamun dafin sonka pls kaciremun

sonka My Dr nah wayyo ni ina sonka Sardauna ya zanyi. arikice ya tarairayota jikinsa " oh my baby kibar rikitani Allah nima ina sonki kamar zan rasa raina nakeji yi hakuri mushiga ciki ana jiranmu kinji My Abulena bani kiss akumatu. bakina na dora saman k

umatunsa namasa kiss nima nabashi nawa yamun" Oya muje baby Abuta ya bude motar muka fito ya rufe motar ya kama hannuna muka nufi cikin gidan. Parlon acike da yan uwa muka shigo da

sallama ina hango ummi na saki hannu Sardauna na ruga da gudu itama saki

Ammi da su hussaini tayi ta nufoni jikinta na fada ta rungumeni tana hawayen farin ciki" ummina nayi missing dinki ilove u ummina wai kuna inama aka daukeni aka kaini saudiya ban saniba. hannunta ummi ta kama suka nufi saman kujera harzata zauna taga gha

isha da gudu tayi gun gaisha ta rungumeta" ummina nayi kewarki sosai. "Momyna wlh ina sonki sosai nima nayi kewarki ya Saudiya da fatan kowa lfy. dariya zee baby tayi" ummina lfy lau ummi ina mahbeer ban ganshiba ni yazo yanzu. dukansu tausayi ta basu ghai

sha taja hannunta ta nufi bedroom d'inta da ita suna shiga tashiga bathroom ta hada mata ruwan zafi ta kaita har

ciki tace"maza yi wanka kici abinci sai na fada miki inda ya tafi kinji momy? "to ummi fitowa ghaisha tayi ta tafi dakin ummi Raiyan da kan

ta ta zabo mata kayan haussa Riga da siket na atamfa ta kaimata bakin gado ta ajiye ta fito Sardauna na zaune gun ummi yaga ghaisha ta fito ya Mike ya je ya rungumeta bayansa ta buga"my son nayi missing dinka ya KK ya gajiya? "momyna ni baki kulani sai zai

naba ko.? " dallah tafi ita ba yarinya bace yanzu dai jeka maza nayi wanka kaci abunci gashi can na hadawa Nisha kutafi dashi da anyi sallah la'asar kazo agabanka za'a fadawa momy mahbeer ya rasu. Shiru yayi baice komaiba hannunsa ta kamo ta kalli nisha wa

cce bakin cikin duniya ya isheta zuciyarta sai kuna take

ghaisha tace"Aisha dauko abuncin kutafi gida ya huta mik'ewa tayi daddah na mata tsiya batace komaiba dan ranta amugun bace yake dannewa take kawai Maijidda ta Mike tazo ta rike Sardauna "wlh yar

onan bakada kunya bakaga ni yayarka ina nan ba gaisuwa murde mata hannu yayi tasa ihu. "ghaisha kima danki magana kar ya kallamun hannu murmushi Sardauna yake yana Kara matse hannun daddy yace" kai Faisal kaci gidanku karfa ka ballamun hannu yarinya mana s

akinta yayi yana dariya"daddy wlh ta raina nine. kawai dan ta dan girmeni dariya kawo Saminu yayi umma Hauwa tace"Sardauna kusan shekara biyu fah ta baka. "kai umma kubari shiyasa take renani ya kalli zainab ke kawomun yarona na gani tashi tayi ta kawo mas

a mahbeer karami ya masa ya rungumeshi tsam ya

zuba masa idanu daddah ta tashi ta amshe yaron. "Sardauna maza jeka ka huta kazo muga ya zamuyi da Zainab takwara su Ahmed sukama daddy sallama ghaisha tace"Allah ya muku albarka Ahmed Allah yabar zumunci

Nuhu yace"ai kam yaran akwai kirki Hafeeza dadi kamar ya kasheta Ana yabon Ahmed Sardauna na lure da ita ya zabga mata harara "kujita munafuka kawai daddy ni na leka gida sai na fito Aisha mutafi kwandon abuncin ta dauko tayima yan parlon sallama Sardauna

tare suka fito dasu Ahmed ya kalli.

Sardauna yace" kafa daina zagarmun mata wlh kafita ah idanuna. Sardauna ya nufoshi da gudu Ahmed ya nufi farfajiyar gidan yana dariya bandar ma dariya

yakeyi Sardauna yace"da ka tsaya ai sabon shiga Najib ya iso

yaba Sardauna key din mota ya amsa ya nufi parking space Jeep ce mai shegen kyau ya bude ya shiga yana jiran Nisha sai gata budewa tayi ta shiga ta zauna ta rufe bata masa maganaba key yama motar ya nufe get horn daya yayi megadi ya bude masa get ya fice a

guje ya waigo ya kalleta tayi wani kicin kicin basar da ita yayi ya maida hankalinsa kan driving jikinsa ta kwanto ta rungumeshi tana sabke ajiyar zuciya. hannusa ya Dora saman cikinta yana shafawa"maman baby bakida lfy ne..? hawaye ya wanke mata fuska tac

e"rashinka ne ya dameni. " ai gani na dawo yanzu zamu gaisa da babyna zaki bani inyi inajin yunwar abun. gabanta ya tsinke ya fadi ta fara raraba idanu murmushi Sardauna yayi yace" kibarshi kawai ban wani matsuba fah. dariya

tayi tace"my Dr zan baka. Mu

rmushi yayi ya rungumeta har suka isa gida tana jikinsa horn yayi megadi ya bude masa get ya shige ciki da motar rumfar ajiye motoci ya shiga yay parking ya kashe motar Nisha ta janye jikinta ta bude ta fito ta bude bayan motar ta dauki kwandon mai kular a

bincin tayi ciki saida tayi knocking Rabia tazo tazo ta bude mata ta amshi kwando" Hajiya sannu. murmushi Nisha tayi tashigo kai tsaye bedroom din Sardauna ta nufa ta hada masa ruwan wanka zata fito shi zai shiga rungumeshi tayi" sweetheart muje kaci abinc

i kafin kayi wanka pls. murmushi yasaki yaja hannunta suka nufi dining. da kanta ta ciyar dashi har ya koshi ta kira rabia ta kawo masa lemo yasha ya Mike ya shiga wanka Nisha nan ta kifa kanta saman dining taci kukanta ta gaji ta Mike taje tayi wanka tayi

sallah agida kwanciyarta tayi tana jin tsanar zee azuciyarta Sardauna bayan yayi wanka yayi sallah dagashi sai gajeran wando ya nufo dakin Nisha dan hajiyarsa, atsaye take kyam tunda sukayi tsotse tsotse da zee baby jarabarsa ta motsa.

Saman gado yaga

nisha akwance haurowa yayi " my Neesher bacci kike?" my Dr tunaninka nakeyi murmushi yayi ya janyota jikinsa ya janye rigarta ya sunkuyo ya dora bakinsa saman cikinta yana tsotsar cibinta yana shafa cikinta zullo tayi dan dadi kansa ya dago" babyna yana l

fy nagode Nisha da kika kulamun da babina ya fadi yana kwantar da ita ya rungumota yana mata wani irin Salo lokaci kadan ya birkita mata lisafi saida ya kaita kololuwar dadi ya cire boxer din jikinsa ya daga kafafunta sama yayi Addu'a ya saita hajiyarsa da

tayi wani irin kumburi ta Mike zuwata Nisha ta matsu ya shigeta bata gama tunaninba taji ya shige wani dan ihu ta daki ta rikeshi gam tanajin dadin yada yake sukuwa akanta sai ihu take tana kuka tana kiransa" Yaya Faisal dadi nakeji kwana biyu kamar nayi

hauka da banjika acikiba. " gud my neesher kiji dadinki haka nakeso najiyar dake dadi matata ya fadi yana cacakarta sosai yana nishi dan sam ya kasa jin abinda yaji so daya tak agun Abulensa Wanda ya kusa zaucewa cikin shashekar kuka nisha tace" My Dr kamu

n kukan dadi pls inaso naji kanamun ihu. Wata zungura ya mata wacce takusa suma dan zafi amma ta daure taci gaba

Da sambatu. wasa wasa Sardauna saida ya kwashi awa biyu da minti goma sha biyar cif amma ya kasa gamsuwa nisha tayi kuka har ta gaji harda s

u majina dan cin wukakanci ya mata saboda korafin da ta fara masa yaji haushi ya mata cacakar mugunta da haushin ya kasa gamsuwa lokacin da ya sabka akanta ko motsin kirki batayi da kansa yaje ya hada mata ruwan zafi ya dauketa ya nasata cikin bath din kuk

a ta fara dariya yayi " raguwa maza yi wanka kiyi sallah mu koma gida kinba wuya yau gashi uwar gidanki bata koshiba kalli kiga ko nazo na kara.sautin kukan ta kara "yi hkr ya fada yana ficewa da harara ta bishi tajima sosai aruwan zafi dan gabanta zafi ya

ke mata sosai. wanka tayi ta fito daure da towel ta goge jikinta ta shirya cikin Riga da zani na shada bleu colour ta saka hijabi ta hau kan darduma ta tayar da sallah la'asar. bangaran Sardauna ma wanka yayi yayi sallah ya saka 3quarter da short baka ya f

esa turare haka yayi niyar zuwa gidansu ya gyara gashinsa ya dan zubo ya fito nisha ta fito Kenan ya kalleta yana murmushi "muje ko. "my Dr kayi kyau dayawa pls kasake shiga gaba yayi yana danna waya" na tafi idan bazaki ba biyoshi tayi tana hararasa. suna

shiga mota suka nufi gidansu.

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

bangaran zee tunda tayi wanka ghaisha tasata ta shirya cikin atamfar tayi masifar kyau ta dauro gashinta da ribbons tsakiyar kanta ta saki jelar gashin gadon bayanta tasa hijabi tayi sallah bayan ta gama gh

aisha tajata saman dining ita ta bata abinci da kanta taci ta tsiyaya mata fruit tasha ta janyota suka shigo parlo sai tsokanar mutane take ta tafi gun daddah ta rungumeta tana cewa" daddah tsohuwa namata kwacan miji kumata ihu mahbeer baya sonta ni yakeso

. Umma hauwa tace" momy bamu gaisaba. gunta ta koma ta rungumeta tana dariya maryama tausayin zee yasata zubar da hawaye. hussaini ya kalli ummi yace" ummina agaya mata, mana bakinsa ta rufe" bari dan uwanta yazo dan tabbas sai ta suma idan taji. Ammi tace

"Allah sarki baiwar Allah. Minata ta zubama zee idanu haka

kawai yarinyar take bata tausayi. to ahaka zee baby nata shirmanta tana tambayarsu mahbeer kowa sai yayi murmushi ya basar zancan har akayi la'asar. bayan sunyi sallah ne daddy da mairan karfe

da Saminu da Nuhu suka tara kowa da kowa Zee tana jikin ghaisha akwance ta fara mata kuka ina mahbeer daddy ne ya kira Sardauna yazo yace gasunan ahanya. Bai jimaba suka shigo da sallama shida Nisha zee baby ta dago kanta ta kallesu suka hada ido da Sarda

una yayi mata kyau sosai ta kauda kanta ta boye kanta jikin ghaisha Sardauna kusan daddy ya zauna Nisha ta ghaishesu ta nufi gun zee ta zauna kusanta ta kamo hannunta "my dear zee d'agowa tai mata murmushi ta tashi zaune

Daddy yace" momy zo kusana ki za

una. ban musaba na Mike na koma kusansa na zauna gabana na faduwa. daddy yace" momy dan Allah duk abinda zakiji ki amshi kaddara kiyi tawakali kin tuna ranar da aka maida muku auranku da mahbeer a hanyarku ta zuwa gida kunyi hatsarin mota. akidime na Mike

jikina na tsuma na tuno lokacin da motar ta katse mana jin dadinmu mahbeer na nunamun wani irin Salo da bazan mantaba. " daddy na tuna ina mahbeer me yasameshi dan Allah daddy ya rikeni na zauna yace" kiyi hakuri momy tun lokacin da motar ta bugeku kika yi

losing memory dinki mahbeer kuwa Allah ya yimasa, rasu yanzu haka an d'aura miki aure da Sardauna wani irin mahaukacin ihu zee ta kurma ta Mike tsaye jikinta na kerrrrma tace" wlh bai mutuba Allah mijina bai mutuba kunko ga yada ranar ya nunamun kauna sam

un irinsa zaiyi wuya wlh ban yardaba Sardauna ya kasheshi ta fadi tayi kan Sardauna ta cakumoshi tana rusar kuka ta kifa masa mari tana dukansa" wlh natsaneka bana sonka Allah mahbeer nakeso shine ka kasheshi dan ka aureni wayyo mahbeer dawo ina sonka.tana

kai karshan maganar ta zube jikin Sardauna sumammiya akidime ya girgizata" zainab ki tashi wallahi wannan mugun aljanine ya dawo to sai kaci ubanka duk duniya babu uban da ya isa ya rabani da matata ko kunkai dubu akanta sai kun barta nafiku ya shege ya d

auketa arikice ya fice ko sauraran abinda daddy yake fadi baiba yayi waje da ita da gudu Nisha wani irin farin cikine ya bai bayeta jin zee bata sonsa ta fashe da kukan kissa ghaisha ta rungumeta "tashi mutafi hospital.gabaki dayan parlon hankalinsu atashe

yake sukabi bayan Sardauna ..................

🙏🏻

hakuri da typing errors

*

💖💖👩🏻



🦱

ZEE BABY

👩🏻



🦱

💖💖

*

MALLAKAR UMMU FAREESA NE

*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*

*Book 2

👉🏻

7*

....daddy yace"Raiyan kiyi hakuri

ku zauna da bakin ki suna bukatar kulawa insha Allah zata farka yanzu khadijah kuzo muje. da Nisha da ghaisha da umma hauwa da Maijidda maryama daddah zainab

😂

niko nace yo wai zee babyn mutawa tayi ne duk kun kwashe jama'ar gidan kun tafi hospital. sai um

mi Raiyan da Ammi da hafeeza Hassan da hussaini sunbi su daddy. Bangaran Sardauna kuwa yana fita rungume da zee ya nufi mota ya kwantar da ita agaban motar ya zagaya ya shiga ya tashi motar ya fizgeta da karfin gaske mahaukacin horn yake tun kafin ya ISO

get tuni megedi ya wamgame masa get aguje ya fice ya janyo zee jikinsa ya rungumeta gam ya riko tafin hannunta yana murzawa yana driving da hannunsa daya gudu yake sosai. mintoci kalilan suka kawosa hospital dinsa. yana shiga ya nufi parking space yay park

ing ya janye zee ya bude motar ya fito ya sunkuyo ya ciccibi zee ya rufe motar ya shiga ciki da ita nurse

suka tarbarsa wata muguwar tsawa ya buga musu matar tawace zan baku ku duba ya fada yana shiga wani special room. Hadadde gado daya ne tal sai fr

idge da Tv,kana ganin room d'in kasan sai mai dashi ake kawowa bare Abu nasu ya kwantar da ita saman gadon yaje ya dauko kayan aiki ya komo ya murzawa kofar key. ya shiga bata temakon gagawa akalla sai da ya kwashe 30 minute yana neman ceton ran Zainab amm

a bata farfadoba saida yayi awa guda cur yana bata temako numfashinta ya fara kai komo alamar ta farfado sai dai bata haiyacinta.fizgz fizge ta fara tana Kiran" Mahbeer zo gareni ina sonka wlh ina sonka bana son Sardauna.ajiyar zuciya ya sake ya cire mata

na'ura da ya jona mata. "Kut yan matana wlh Dole zan miki Alluran kasala bazan bar matata cikin shauki ba. ya hada Alluran da zasu kashe mata jiki da na barci dan bayaso yau ya sallameta da abarsa zai kwana ta warware so kwashi love tsakiyar dare dan yasa

n akwai daru amma idan jikinta asake ba kwari bazata iya masa tijara ba

sai da ya hadasu ya saka cikin drib din ya saka mata, ya zauna ya kwanto jikinta ya dora kansa kirjinta ya kamo hannuta gudan yana murzawa yana sabke ajiyar zuciya" my Abulena wlh

ayanzu bazan iya nisan kwana da rashinki ba bare rabuwa dake ina sonki sweet baby kice bugun numfashina. Sardauna ya fada yana dago da kansa ya kamo kyakyawar fuskarta yana shafawa ya had'e face dinsu" my kanwata i love u Sardauna nakine zuciyarsa ta kice

wlh ke kadai pls ki ajiye hankalinki muyi rayuwa mai tsafta da burgewa ni dake duk shirman banza muke babu Wanda zai iya, rayuwa babu dan uwansa ya fada yana lasar lips dinta ahankali ya dora hannnusa ya bude bakinta yana hura mata iskar bakinsa ya zura ha

rshensa yana zagaya cikin bakinta kamar mai neman wani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login