Showing 144001 words to 147000 words out of 206525 words
Wanda yayi yunkorin motsawa sai dan uwansa ya rikoshi ya rungume gam kuma har yanzu nono zee a
bakin Sardauna da tayi kwakwaran motsi sai ya fara tsotsa. Karfe biyu daide zee ta farka saboda fitsarin da takeji taganta manne da Sardauna nonota a bakinsa idanun ta zuba masa ta beka hannu ta shafi fuskarsa tanajin wani irin mahaukacin sonsa da kaunars
a ta kurawa fuskara idanu ita dashi kamar an tsaga kara saboda tsantsar kamarsu hata dimple d'insu dama da hagum iri daya ko magana suke yana lobawa bakinsa ta kurawa idanu shi nashi k'aramine itako lips d'inta yana da dan fadi jitayi ya fara tsotsar bre
ast d'inta idanu ta lumshe tana shafa fuskarsa wani irin dadi na ratsata " Ashhh uhmm wai My Sardauna nah dadi wlh. ta fadi tana Mika tana kara tura masa. wayarsa ce ta dauki ringing ta bude idanunta ta kallesa idanunsa lumshe alamar bacci yakeyi ahankali
ta janye
nonota abakinsa ta janye jikinta ta sabko tana tafiya agwale ta nufi gun wayar ta dauki wayar ba suna picking tai ta kara akunnanta muryata k'asa tace "hello daga can taji muryar Nisha wacce bakin ciki ya tokareta amma ta dake dan taji muryar
zee amma sai ta nuna da Sardauna take magana tayi sallama ashagwab'e tace" my sweetheart Dr nah wlh nayi missing naka sosai jiya daya pls kadawo babynka na mun motsa kaji my Dr nawa.kuma ka tsaremun kanka ka rufe idanunka da kallon mata dan duk duniya nats
ani wacce zata rabi mijina abin sona Sardauna zakin love mace daya zan iya barwa kai my dear zainabata itako nasan ko maza sun kare bazata taba son mijin Nisha ba nasan bazata soka ba my Dr ka kularmun da kanka ka gaishemun da my zainab ilove u my Dr da sa
uri na tsinke Kiran gabana na mahaukacin bugawa wani irin jirine naji na dibata nan take zufa naji ta karyomun jin yada nisha take magana ashagwabe zatonta Dr ne da yada takeson mijinta da yada ta karamani har taji zata iya barmun mijinta dan tasan inada a
ure wani irin kuka ne ya kufcemun na rufe bakina da tafin hannuwana na ajiye masa wayarsa sai lokacin na lurama ba kaya ajikina cikin tafiya agwale na isa bakin gadon na dauki abayata na saka na yane kaina na tsaya kan Sardauna na k'ura masa idanu inajin s
onsa kamar zai kasheni da sauri na kauda kaina nan saman table naga canji kudin Saudiya na dauka ina dingishi na nufi kofa na murza key na bude kofar ahankali na fice ina kuka ko da na fito ban yarda na shiga gun Ammi get na bude na fice bakin titi na nufa
" Sardauna Allah ya isa kasamun sonka adare daya ka rabani da budurcina kasa na aikita zina da aurena kaikuma kana tare da matarka da kakeso har da cikinta kasamun kinshinta araina kasa na tsani kaina ayanzu babu abinda natsana sama da kai na fasa zuwa Nig
eria yawona zan shiga zan kira mahbeer ya sakeni na rokesa gafara nayi zina da auransa Sardauna ya zanyi da sonka naji natsani duk wata macan da zata kalleka da sunan tana
sonka gashi Nisha ta nuna itama sonka take Dole zan kaurace muku kuyi soyayyarku
My dear Nisha nagode da adalcinki gareni da har kikaji zaki iya barmun Sardauna da banida miji wlh koda banida miji bazanso mijinki ba ai da kunya kuma ni bana ra'ayin mai mata inada mugun kishi bare Sardauna da yau daya sonsa yamun mugun kamu sonsa ya s
higeni sosai har nakejin idan banyi nisa dashiba akwai matsala baba Astagafirullah ya Allah kayafemun ka ciremun son Sardauna ka maidomun son mijina mahbeer Sardauna yafi karfina yau zuwa zanyi nayi shaye shaye naje yawona da gidan casu na cashe nasha kway
a da sirot na more na tafi gidansu manal da jannat na boyema Sardauna har yagaji ya tafiyarsa Nigeria ni bazan koma k'asar haussa ba tunda Sardauna yafi karfina Nisha. Ki ajiye hankalinki Sardauna nakine ni ko da banida miji bazan shiga rayuwarki ba da ma
soyinki mahbeer kazo gareni nafasa cewa ka sakeni wlh nasan kana sona baza ka gujeniba dan dan uwanka ya kusanceni da zaran Sardauna ya gaji da nemana bai ganni ba yabar saudiya zan dawo gareka mijina yaya Mahbeer zan nuna maka zallar so da kauna my Ahkuya
na takai karshan maganar tana sakin wani irin kuka mai cin rai dama duk maganar da take cikin kuka takeyi limozin ta tsinkayo tun kafin ta ISO ta daga hannu tana isowa ga banta tayi tsaye tana dingisawa tana cije baki ta ISO gaban motar. aka bude mata ta
shige motar direba yaja suka tafi a motar duk mafi yawa takarune zee a kusan wata balarabiya mai tsohon ciki take zauna tana kuka wiwi balarabar ganin zee itama balaraba ce t
a janyota jikinta tana buga bayanta tace" yarinya me aka miki ya kika fito babu N
ikab yi shiru ki fadamun...............
β
π»
π€Ύπ»
ββYanzu Aka fara muje zuwa
βΉ
π»
βββΉ
π»
βββΉ
π»
ββ
*ZEE BABY*
*book 2
ππ»
3*
...."jikin macan na shiga sosai ina kuka ban mata magana ba. " bazaki fadamun wa ya tabaki ba..? cikin shashe
kar kuka nace" Yayana ne ya dokeni ummana bata gida tana gidan biki gurinta zani yanzu. "to yi shiru bari kukan kin masa laifine shiyasa ya dokeki bari kukan kinji.?kai na daga mata nayi shiru. dagoni tayi ta gogemun hawayena. ta bude Jakarta taciro Nikab
ta bani nasaka tana mun hira sauran jama'ar sai kallonmu suke. cikin tsiwa nace" wai dan durin uwarku me kuke kallo ajikinmu shegu yan iska. duk kunciki mana mota da tsami baki ta rufemun da sauri tana girgiza kai. "kul ki kuma zagi babu kyau. " to naji a
i naga sun zuba mana idanu kamar mujiya ne. kai ta girgiza shiru nayi ban sake maganaba har mukazo inda zata sabka nayi mata godiya ta sabka niko ba azoba inda zan sabka dan gidansu manal zani. ana isa unguwar tun daga nesa nace" nan zan sauka motar ta tsa
ya na fito ahankali saboda zafin da nakeji agabana ina sabka na basu kudinsu na tsallaka titi ahankali na nufi layin gidansu manal. akofar gidan.
na tsaya ina danna Bell din gidan ba'a jima ba aka bude Radah ce murmushi na sakar mata na shigo rungumen
i tayi ta rufo gidan tanajin dadi ta sakeni tayi ciki da gudu tana Kiran manal kai na girgiza nabita abaya. bangaran Sardauna zee na fita kamar da 30 minute ya farka yana lalubanta bata jikinsa ya kalli kofa yaga abude kai ya girgiza ya saki murmushi yanaj
in wani mugun farin ciki na ratsashi sabkowa yayi daga saman gado ya shiga bathroom yayi wanka ya dauro alwalla ya fito ya zura jallabiya sai istigifari yake irin yada yayi bacci baiyi sallah ba akan lokaci kan darduma ya hau ya tayar da sallah. bayan ya g
ama yayi ta neman gafarar ubangiji yama dan uwansa Addu'a da matansa Allah basu zaman lfy Allah yasa zee ta amshesa hannu bibbiyu. ya shafa Addu'a ya Mike dan wata irin yunwa yakeji saman kujera ya nufa ya janyo table yaci naman kazar kadan yasha lemo ya M
ike yaje ya dubo zee da jikinta yaji ko bata zazzabi. wayarsa ta dauki ruri dauka yayi
yai picking ya kara akunne. "hello my Neesher ykk ina babyna nayi missing dinku. " My Dr i miss u jinake kamar ka shekara. murmushi ya saki" my Neesher ai muna tafe
gobe insha Allahu zuwa jibi zamu isa. " my dr ka gashemun da my dear kace nayi missing dinta pls." zataji wlh baccin gajiya nayi shiyasa yau ban kiraki ba. " babu komai ai ni nakiraka babynka na kewarka. " ki shafamun shi dakyau da nazo zan bashi kwarin gw
iwa. zan kiraki anjima. " OK sweetheart bye murmushi yayi yaji ta tsinke kira. Kiran daddy yayi lokacin yana Office ya dauka suka sha hira ya kashe ya kira ghaisha lokacin suna parlo ita da ummi Raiyan da su tuwusai da minata ta dauki Kiran ta kara akunnat
a. Sardauna ya shagwab'e" hello momyna i miss u. daga can tace" i miss too my son ina momy...?"
Tana lfy bacci take momy ki gaishemun da ummi zan kiraki an jima. " to su tuwusai Na gaisheka. " kice zan kira anjima bye i love u ghaishata ya tsinke Kiran
yana wani irin farin ciki ya ajiye wayar ya dauki turare ya fesa yaje gaban dressing mirroir ya gyara gashinsa yana wakar" wayyo zainabu abu Abuleta yar balarabar yarinya Wanda yace zainabu Abu ai kamar yace Sardauna Faisal duk Wanda yaso zainabu Abule
na ai kamar yasoni duk Wanda baison Zainabu Abulena to wallahi Sardauna baya kaunarsa Abulena yar yarinya my gidan dadina Abu. Haka fah yari rika waka yana sakin murmushi ya gyara gashinsa ya fito ya nufi part d'insu Ammi suna parlo suna kallon TV ya shigo
da sallama murmushi dauke fuskarsa. Ammi ta amsa ta rike baki" oh wannan yaran ai sai a barku wuni guda babu ko lekowa tun safe. kusanta Sardauna ya zauna yana dariya Hassan da hussaini sukace" Yayamun Dr ina yini yau sanmu yafi akirga muna tashinku amma
shiru gashi za'ayi la'asar. kallonsu Sardauna yayi" wlh yan biyu gajiya ce shiyasa nayi bacci sosai to ina mutuniyar ko tana ciki akwance.Ammi ta dokesa abaya" kunji ja'irin yaro yo mu ai kai muka gani bari ni naje na ganta miji dadi idan bazata zoba. Sard
auna yace wallah bata can koda na tashi bata d'akin. ya fada hankalinsa atashi yana mik'ewa tsaye. ai dukansu suka tashi tsaye.suna hada baki.
Wajan cewa"kana nufin ta fito...? Sardauna amutikar kidime yace" wlh ta fito kofarma abude na ganta ya fada y
ana nufar d'akunan yana duba ko ina jikinsa har tsuma yakeyi su Hassan hankalinsu ya tashi suka bazu yawon nemanta lugu da sako na gidan suka koma part d'in Sardauna ciki da bai babu zeey baby Ammi kuka ta fara" na shiga ukku ina zainaba ta tafi. Sardauna
dabas ya zauna ya dafe kansa zuciyarsa na wani irin mahaukacin bugawa da karfin gaske jikinsa na rawa ya furta"My bugun Numfashina yaushe ne zaki barni na huta yaushe zaki bari muji dadin rayuwarmu pls karkiyi nisa dani wallahi ayanzu bazan iya rayuwa bab
u keba bazan iya ba sam bazan juri nisanki gareni ba pls ki fito don Allah. Ammi ganin yada jikin Sardauna yake rawa yana sambatu abun ya tsora tata sosai kusansa ta zauna ta rungumushi jikinta tana lallashinsa ta kalli hussaini tace" lokacin da kuke garin
nan ina kukaga zainab na zuwa su waye kawayanta...? Hassan yace "yauwa Alhmdllh wlh sai yanzu na tuna Ashe fa ana muka girma kawayanta Manal da Jannat koda yaushe tare
suke basa rabuwa kuma ko dama idan tsiyarta ta motsa tana kwana biyu uku bata gida
can take zuwa. ai da Sauri Sardauna ya janye jikinsa ah na Ammi ya Mike zuwat dan sai yanzu ya tuna Ashe zainab haihuwar jiddah ce tasan garin ciki da bai.ya rike hassan. "muje gidan pls muje na dawo da ita gareni tun kafin Abu Rahman ya farka daga baccins
a tabbas zai baza hotonta yana nemanta ak'asar wlh ba lalai bane musamu barin k'asar saboda inada tabbacin har Airport sai yakai hotonanku ah hanaku barin k'asar hakan yana nufin Abuna zata fada tashin hankali tare d'aku dan nasan bazai barku ba. Niko baza
n iya jure rashinta ba. Ammi ta dauki waya ta kira Hamraz bugo daya ya daga da sallama Ammi tace"Hamraz akwai babban tashin hankali zainab bata gida gashi ja'irar yarinyace zata iya barin Jiddah mu nemeta mu rasa kasan ko idan Abu ya farka wlh kashinmu ya
bushe don Allah kazo zamu nemanta gidan kawayanta ko ma dace.dagacan yace"Subahanallahi to ganinan yanzu. Kiran ta kashe ta kalli Sardauna ta kamo hannunsa ya zauna. "yi hakuri muma acikin damuwa muke idan Abu ya tashi bamu bazamu bar k'asar ba. insha Alla
h batayi nisa ba kansa ya dora kafadarta yace"na amshi kaddara duk yada tazo Allah ya tsaremun zainaba ta aduk inda take insha Allahu ayau
zamu ganta su hussaini suma Zama sukayi suka hadu suka rungume Sardauna suna jadadda masa baza ta wucce wannan gi
danjan biyu ko bata can sunada yakinin
sunsan inda take. suna haka aka kira sallahr la'asar suka Mike suka dauro alwalla suka tafi masallaci Ammi ta itama ta Mike ta dauro alwalla tayi sallah, tana Addu'ar Allah yasa zainaba bata yi nisan kiwoba. bayan s
u Sardauna sun dawo daga masallaci suna zaune parlo Sardauna zazzabi ya rufesa Hassan ya kawo masa magani yasha ya kwanta. saman kujera suna jiran Hamraz. karfe hudu da rabi ya shigo parlon da sallama Sardauna zabura ya Mike zuwat, ko gaisawa Ammi bata bar
i sun yiba tace"Hamraz mutafi nemanta karfa tayi nisa cikin jimami yace"Sardauna ka ajiye hankalinka za'a ganta hussaini ina da ina take zuwa...? " gidan kawayanta muje nasan unguwar da gidajan munsha zuwa tare. "OK ku tashi muje wlh rashin ganinta matsala
ne babba tafiyarku zata sami matsala.hannu Sardauna ya ruke Amina ta Mike dama sun gama shirinsu tsaf suka fito Hamraz part din Suna shiga yace"ka canza kaya. Baiyi musu ba ya saka jallabiya fara tas mai kyau da tsada ya saka shirami suka fito su Ammi na f
arfajiyar gidan suka fito kofar gidan inda mota yake Hamraz ya bude musu suka shiga. Sardauna yana gaba kusan Hamraz. yama motar key yana tambayar inda zasu fara zuwa. Hussaini yace" unguwar Marhabah, gidansu Jannat, yace" OK yaja motar ya harbata kan titi
Sardauna Addu'arsa daya Allah yasa su sameta acan gidan.
β‘β‘β‘β‘β‘β‘β‘β‘β‘β‘β‘
Bangaran zeey baby kuwa tana Sanya kanta parlon ta sukayi Karo da manal tana ihu ta fito tarbarata rungumeta tayi tana ihu" wayyo habibty ina cikin farin ciki sahiba ta dawo garen
i dariya zee tayi ta janye jikinta tace" ai Saki karasani dama ba lfy bace dani ba. hannuta ta kama suka Isa parlo yan gidan duk suna zaune zee ta karasa da tafiyarta agwale ta zauna kusan mamar manal ta gaisheta" zainaba yaushe kuka dawo amarya Ashe aure
aka miki a haussa..? Murmushi zee tayi ta sadda kanta k'asa Radah tace"wlh kin Kara kyau sosai kin murje. Manal ta kama hannu zee "tashi mu shiga yau akwai yawu agarin saudiya Ashe dariya yan parlon sukayi zee tabi manal suka shige bedroom suna shiga zee
tace bari nayi sallah banyi sallah ba. Ta fadi tana shiga bathroom ta tube ta hada ruwan zafi ta shige cikin bath ta lumshe idanunta ta fashe da kuka"Wayyo Sardauna ya zanyi da rashinka na har abadan ya zanyi da masifar sonka wayyo Yayana Sardauna meyasa
ka aikata haka gareni meyasa kayi zina dani bayan kasan haramunce gashi ina matar yayanka kuma gashi ka sakamun Masifafan Sonka azuciyata Yayana ka hallakar dani baki daya Dole zanyi nisa daku zanbar jiddah ayau komin dare zan nufi inda Baku taba tunanin
zaniba zan kaurace muku har zuwa wani lokaci har naji na daina Sonka na koma gun mijina mahbeer. haka tayi ta sambatu a toilet bayan tasan hakan babu kyau amma bata cikin nutsuwarta saida taji ruwan ya surke ta fita ta kunna shower tayi wanka ta dauro alwa
lla ta goge jikinta ta fito da kayanta ahannu ta zauna bakin katifa tana sabke ajiyar zuciya tajima Kafin ta Mike ta saka kayanta ta hau saman darduma ta tayar da sallah. tana cikin yi aka kira la'asar tana sallama ta tashi ta tayar da sallahr la'asar bay
an ta gama ta shiga kwararo Addu'a tana neman gafara ubangiji akan zinar da sukayi tana rokon Allah yasa taji ta daina son Sardauna
Allah yasa mahbeer kar ya tsaneta tana cikin kuka manal ta shigo da babban tire ta hado mata kayan ciye ciye dasu shayi
ta ajiye tiran ta nufi gurin zee ta kamata ta tashi ta rungumeta"habibty meyasa kike kuka wani abu aka mini Dan Allah ki fadamun.?saida ta gaji da kukanta tace"manal Dan Alalh muje inda zan samu nutsuwa pls inaso nayi shaye shayen da ban taba irinsa ba adu
niya. hannunta ta kamo suka zauna ta zuba mata shayi ta bata ta amsa ta kurba ta ajiye"to kici wani abu cikinki yayi yauni sai mu tafi inda zamu buya wlh yanzu An hanani shaye shaye amma akwai inda zamu samu. da Sauri zee ta Mike tashi mu tafi mutikar kina
sona kina kaunata yanzu kikaini nasha na more saboda nasan ke tawace shiyasa na fara zuwa gunki Kafin naje gun Jannat. " OK mutafi cikin farin ciki zee ta rungume manal tana murna janye jikinta tayi ta dauko Nikab din zee itama ta Dora abaya Akan kayanta
ta daurawa zee nikab dinta taja hannu zee suka fito parlo ba kowa duk sun shiga sallah"manal tace"kinga muje kawai ficewa sukayi
suna fita bakin titi suka tsaya jiran tax ko limozin basu jimaba suka samu tax suka shiga manal ta fada masa inda zai kaisu
yaja motar ya tafi. bangaransu Sardauna suna zuwa gidansu Jannat Hamraz yayi parking Ammi ta fito da kanta ta danna bell din gidan cikin ikon Allah Jannat da take farfajiyar gidan tana waya aboye da saurayinta taji ana danna bell tazo ta bude tabi Amina da
kallo Dan bata Santaba Ammi tace"kece jannat..? " eh nice. "to ni kakar zee baby ce kawarki ko tazo nan ihu tayi ta rungume ammi tace"Dan Allah tana ina muje ki kaini gunta bari nazo ta fadi tana shiga gida da gudu Ammi hankalinta ya tashi jin zee bata gi
dan Jannat ta fito cikin shiri taja Hannun ammi suka fito ta rufo kofar Dan asace ta fito Sardauna sabkowa yayi ya taresu"Jannat ina zainab don Allah karku boyeta idan kinsan inda take. "