Showing 15001 words to 18000 words out of 206525 words
na shidin namijine cikake mai lafiya da kuzari Wanda b
abu wargi cikin lamuransa ai tanaga ya fita tahau cin jalof din wacce taji kayan lambu da ga gasasar kaza asama sai kamshi takeyi yawunta har tsinkewa yakeyi Dan yanayin girkin irin na larabawane sosai takeci da Sauri Sauri Dan bataso yazo ya iskota sosai
taci iya cinta Dan ba wani cine da itaba amma yau yunwa tayi mata mugun kamu sai Dan kadan ta bari tayi Sauri takeyi ta sabko daga gadon ta sabko da plate din ta dauki dayan plate din ta rofe ruf kamar ba'a ciba ta ajiye ta gyara gadon taje ta wanko hannu
ta da bakinta ta cire rigar abayar ta shanya ta kunna fanka don yajiga mata ita da ruwa ta dauki gora ruwa Tasha ta koma ta zauna saman gadon daga ita sai dogon wandon da ya dameta sai yar ficiciyar Riga wacce ko cibinta bata rufeba yar tsakiyar da ta till
a cibinta ta saka sai gurin yayi tsaf tayi kyau sosai ga jeren tillar kunne Tasha kananun barima na zinare ga hancinta shima tasaka barima na zinare k'asan labbanta shima da tilla tasaka yar barima wlh tayi mugun kyau sai tazama tamkar haihuwar Ethiopia sa
boda kalar fatarta bata cika fariba
tas tunani ummi ya fado mun na fara matsar kwalla ga goshina da yake min zafi wayoyinsa har biyu da ya bari babba da Karama na kalla naji inason magana da ummina har na sa hannu zan dauka nama kaina fada na fasa Dan
mai wayoyin ba mutumcine dashiba kofar ya tura ya shigo idanu muka hada naja tsaki na kauda kaina da Sauri ya kauda kansa daga kallonta" ke Dan ubanki tashi kisa Riga ya fada cikin tsawa naji tsoron yanayinsa mutika
yada naga ya dawo lokaci guda amma n
a boye tsoron ina kallonsa nace " baru ba gareta rigar kuma sanyi nakeji ai ganin ya nufoni gadan gadan yasa na Mike aguje naje na janyo rigar nasaka ina tsinemasa albarka Dan sanyi nakeji yanzu zazzabi na iya kamani bakin gadon na zauna wayoyinsa ya dauke
yasa aljihu "Oya muje ya fada yana bude plate din abuncin yaga wayam idanu ya zaro ya kalleni baisan ta ina dariya ta zomasa saida yayi yai nadamar yinta Dan zata ita rainasa niko wata muguwar kunyace ta kamani nan take na fashe da kuka nayi kansa ina duk
ansa akirji ina masa
Allah ya isa me yagani ajikina na dariya saida nagaji da dukansa Dan kaina na fada saman kirjinsa na rumgumesa ina kuka tamkar ummi ta rasu Dan ina mamakin jarumtarsa ga kunya ta cikani kansa ya dafe yanajin ciwon Amanar da Daddy yace
ya basa Mara tarbiyya nan tanason hadasa masa hawan jini janyeni yayi daga jikinsa ya kama hannuna muka zauna bakin gado baimun magana ba ya kama goshina yana murzawa gurin kumburin tin karfi " wayyo ummina zai kasheni wlh Dama banzo kasarnan ba mugu azalu
mi janyota yayi jikinsa ya matseta da kyau saida ya murje gun tas ya koma kafin ya saketa yana zubar da miyau ya Mike tsaye baimata magana ba ya bude kofar ya fice toilet
naje na wanko fuskata na biyo bayansa suna tsaye akofa suna magana da Dr Yakub ne
sa dasu na tsaya ina cika da batsewa yakub yace" kanwarmu sannu ykk? ayatsine nace "ni banajin Hausa dariya yayi Dr Sardauna yabashi hannu sukayi musabaha har gurin mota ya rakomu suka sallama baya na bude zan shiga tsawar da yamun tasa na dawo gaba na zau
na tsaki yaja yama motar key suka fice daga asibitin yana hawa kan titi ya fara sharara gudu tunda ya fara driving ko kallona baiba wayarsa ya dauka ya kira wata lumber bugo daya aka daga cikin zazakar mursa ya fara magana cikin wani voice mai dadin gaske
fuskarsa kamar bashi bane yake cicin magani " hello sweet babyna ykk? ko me tace ya Saki murmushi " lokacin bana kusa to ya gajiya Nima ganinan ahanya sosai yake hira suna zuba love tamkar bashiba ne mai tsamarnan niko sanyi nakeji sosai na fara jin zazzab
i hakorana sun fara haduwa giri guda kallonsa nayi driving dinsa yake da hannu daya cikin nutsuwa yana wayarsa hankali kwance baki na ciza Dan wlh duk uwar wuyar da ya bani sai na Rama yauma Dan banida lafiyane sanyi ya adabeni gashi banida wani abun da za
n rufa narasa ya zanyi ganin wayarsa yake kawai na matsa jikinsa na kwantar da kaina kirjinsa na zagaya hannuwana ta bayansa na rumgumesa gam na cusa kaina kirjinsa ina sabke ajiyar zuciya har tsawon minti uku sosai naji dadin hakan sanyi ya fara raguwa ha
nnuna na dora saman wuyansa ina shafawa ashgwab'e na kirasa"Dr Sardauna ko gezau baiba yaci gaba da wayarsa yana driving d'insa duk da ta matseshi sosai ya bar tane saboda zafin da yaji ajikinta saida ya gama wayarsa ya ajiye wayar ya gangara yai parking c
an k'asa k'asa cikin daddar muryasa dan shi bai fiye taratsiba yace" wlh nidai an hadani da jaraba Dan ubanki ni sa'an kine meye zaki bani kike, kiran sunana bakin yaune kikeda damar hakan gobe ko ance ki nufi inda nake wlh bazaki zo dan ni bana yinki sam
ya fadi yana janyeta jikinsa niko dama raguwace wajan zazzabi banida hakuri kuka na saka masa na Kara shigewa jikinsa" Dan Allah mai Suna Abbu kayi hakuri sanyi nakeji na fada ina karkarwa tsaki yaja ya tabe baki inda yake ajiye magani ya duba cikin sa'a y
a samu ya dauka ya ballo biyu ya dago kanta ya bata ya bude gora ruwa ya kafa mata abaki Tasha kallon maganin takeyi kamar tace ya kara mata dan yau daya da bata taunaba batajin dadi rikeshi nayi gam ina goga fuskata saman wuyansa ina hucin zazzabi Dan nas
aba alallabani kamar yada ummi takemun gashi ajirgi ma Ahukhuya ya lallabani k'asa nayi da murya, " mai sunan Abbu ka lallabani idan banida lfy lallabani akeyi na fada, ina had'e face d'inmu ina hawaye bakin cikin yama Dr Sardauna yawa bugemun baki yayi y
a ingijeni " ke Dan ubankin tashi ki koma bayan mota ki kwanta yar iska jarababiya rashin tarbiyar zaki Nuna akasar Hausa jarababiya kawai zakici uwarki jikina ba na banzaye mata bane irinki naji zafin maganar sosai amma babu yada na iya saboda
ina buk
atar gumi wlh har suma nakeyi idan haka ta faru banyi zuciyaba nasake dawowa jikinsa na rikesa gam ashagwab'e nace" Dr Sardauna kayi hakuri ceton raine zakayi wlh Nima idan ba doleba babu abin da zan da wannan lusarin jikin naka mai sufar mata niko na fada
ne Dan na bata masa azahirima bantaba ganin cikeken namiji mai cikar halita irinsaba wani Bacin raine yazo masa baisan lokacin da ya sharara mata mariba ya harbata ya matan da wata Amana janyeta ya wurgata baya " ni zan nunamiki ni Dr Sardauna bana cikin
lusaran maza sai nasaki kinfadi haka da bakinki idan hakan bata faruba kice ni ba dan halak bane yau kinci darajar mahaifina amma kijirani wlh sai kinyi nadamar fadin hakan kuma daga yau bake bani idan kika sake shiga sabgata wlh zakiyi nadamar zuwanki dun
iya yar iska mashayiya ya fada yanama motar key ya fizgeta da karfi yana sharara gudu ransa abace yana kisama irin azabar da zai mata wacce itace ta karshe tabbas yasan daga ita bazata sake fatan shiga rayuwarsa ba Dan ya tsani yarinyar bata da tarbiya bat
a cikin irin mutanan da yake hulda dasu jiyake kamar ya tatara ya koma gidansa,Wanda bayada niyar hakan sai bayan yayi aure,
Naji ciwon maganganu da ya fadamun amma naji dadin yada yaji ciwon lusarin da nace masa murmushi nayi nima ina tsara yada zan R
ama abun da yamun da karfi nace " Dr Sardauna na tsaneka bakada kirki yada ya karawa motar gudune yasa nayi mugun tsorata naja bakina nayi shiru Dan fah duk abinda nake masa wlh inajin tsoransa kwanciya nayi na rufe idanuna narasa mekemun dadi duniyar ma n
aji ta isheni amma da na tuna sati dayane zanyi sai naji farin ciki driving yake ransa abace sigari ya kunna yanasha cikin nutsuwa tunda na farajin kaurinta na kife kaina na toshe hancina ban yada yagane banason warin ba, haka dai har muka shigo garin Kat
sina abinda yasa ko na gane waya naji yanayi akofar wani makeken get muka tsaya yayi honr mai gadi ya bude masa ya danno hancin motar cikin gidan masha Allah duk suna tsatsaye harabar gidan parking space ya shigar da motar yai parking Mahabeer yanufo guns
u fitowa yayi gani iyayan NASA yasa ya bude mata motar ya bata hannu kin kamawa tayi ta murguda baki ta fito ai tana hango Mahabeer ta nufi gunsa tana dariya shima dariyar yakeyi ya ware mata hannayansa ta fada kirjinsa tana farin ciki Dr Sardauna ko kallo
basu isheshiba ya wucesu Khalisat da ke tsaye kusan ghaisha ganin Sardauna ya nufo gun ta zuba masa idanu ta dan kallesa ta lumshe idanunta tana sabke ajiyar zuciya, gunsu Daddy ya nufa zee baby ko sai tabara takewa Mahabeer ashagwabe tace" Ahukhuya nayi
missing dinka wancan mugun yayi ta dukana azaba iri iri ran Mahabeer yayi mugun baci ya kamo fuskarta yana shafawa idanunta masu mutikar haske ta zuba masa tana wani marerecewa " my zeena kiyi hakuri karki sake shiga sabgarsa kinji Rabin raina? " insha All
ah my Ahukhuya na? dariya sukayi atare Daddy yace" Mahabeer kawota mana taga dangi mai ran karfe yace barni da ja'irin yaroAunty hauwa sai farin cikin takeyi jitake kamar Faisal dinne, gun jama'ar suka Iso kowa kallonta yakeyi saboda tsabar kyawunta da kum
a tsantsar kamar da sukeyi da Dr Sardauna kan Daddah tayi da gudu itako toni ta fara kuka ta tuno da danta Faisal rungume juna sukayi Najib dariya yake harda rike cikin Dr Sardauna ko tunda sukazo ya gaidasu dama shi ba sabgar mutane yafi shiga ba to wanna
n abunda zee baby tamasa yau yasa yaji yanason kara nesa da kowa shigewarsa, part d'insu yayi itako zee baby dariya takeyi tana buga bayan Daddah har tayi shiru ta saketa ta nufi gun Daddy ta rumgumeshi ta saki kuka tun karfi agigice yace momy waya tabaki
cikin shashekar kuka tace" Ammin wlh ku kirasa ku tambayesa kuji azabar da yamun yau kasheni ne baiba wai ni annoba ce cikin dangi
baya ko jin nauyin sunan da nake dashi gaba daya jama'ar suka dauki salalami " aikuwa Dr bai kyautaba bakonka Annabinka ne ga
skiya amasa magana ran Daddy amutikar bace ya rika waigawa inda zaiga Dr Sardauna babu alamarsa parlon suka nufa baki dayansu kafa yaran suka gudu gudun kar aturasu kiransa ya sabke akansu Mahabeer ya nufi part d'insu gun Sardauna ransa amutikar abace.....
🤸🏻
♀
🤸🏻
♀
🤸🏻
♀kuci GABA dabin yar mutan Niger domin kuji yada labarin zai tafi cikin wani yanayoyi da dama na rayuwar duniya Wanda Azahirima na faru
*ZEE BABY*
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
*
👉🏻
7*
....kofar d'aki
n Dr Sardauna ya murda ya shiga da sallama ya fito daga wanka kenan daure da towel yana goge jikinsa ya amsa sallamar Mahabeer ya iso kusansa" Faisal meyasa baka tausayin Zainab yarinya cefa saida lallaba ba dukaba wlh bata da lfy tunda muka baro Saudia za
zzabi take da amai amma kamata duka ko yaya take fah yar uwarka ce jinin kace bakada maraba da ita gata marainiya tunda Mahabeer ya fara magana Dr Sardauna bai kallesa ba murdaddan jikinsa ya shiga gogewa ya bude wardrobe ya ciro jallabiya fara sai kamshi
take zubawa tamkar yanzu ya fesa mata turare ya saka jikinsa yaje gaban dressing mirror ya taje gashinsa Wanda yake kwance luf tamkar ka kitsa Dan Tara gashi yake tamkar yada indaiwa sukeyi ya dauki turaransa mai masifar kamshi da tsada ya fesa wlh zakace
balarabene sak bai shafa mai ba" Faisal dakai fah nake magana? duk da yaji zafin abin da Mahabeer yamasa ga Wanda zee ta masa, ya juyo fuskarta dauke da murmushi " sorry my brother bazan karaba
ni nafita ma harakarta sai kayi kokarin hanata karta kusku
ra tashiga sabgata,nima ok? " insha Allah bata shiga ba amma ai kiné take tsoro ya zakace bazaka tsawatar mataba? baice komaiba ya dauki dadduma ya shimfida ya tayar da sallah la'asar har ya gama Mahabeer Na tsaye dan ya fahimci Sardauna yaji haushin abun
da yamasa yana gamawa ya Mike wayarsa ta dauki ringing suna Daddy ya gani ya dauka yai picking ya kara akunnesa yana kallon Mahabeer ya daga masa gira " hello Daddy" dan uwaka zo yanzu ina parlo kitt ya kashe wayar " my brother karana takai muku ko? Hannu
sa Mahabeer ya kama suka fito suka nufi part d'insu Daddy da sallama suka shigo parlon zee baby na jikin Daddy tana matsar kwalla kusan Daddy ya zauna " Daddy gani? " meyasa da nace karka tabamun momy ka doketa momy wani irin duka ya miki? " Ammin wlh ban
karemun hannuwa yayi ya daureni a karfan gadon hospital ya rika harbani wai sai yaga bayana wai ni annoba ce ya makoremun wuya saida na suma baci ba sha haka ya barni har likintan abonkinsa saida yamun kuka saboda tausayi tunda ta fara magana Dr Sardauna b
ai dagoba ya kalleta har takai karshen maganar tana kuka kowa
ya tausaya mata Daddy ya dagata " ke Hafeeza maza kuje tayi wanka ta canza kaya tayi sallah tazo tafadi abun da takeson ci ko wani irine yanzu za'a nemoshi momy kuje kiyi wanka nine zan rama mik
i karki damu dariya tayi cikin farin ciki tabi Hafeeza suka nufi bedroom d'insu cikin fada Daddy ya fara magana" Faisal nine zaka rainawa hankali ka daureta kana bugo saboda zalumci yarinyar da uwarta tabaka Amana k'asakantar da kansa yai "Daddy ayi haku
ri bazan sakeba nafita harakarta insha Allah idan tayi ba daidaiba ga Mahabeer
zai tsawatar mata jikin Daddy yayi sanyi marin da yayi niyar masa ya fasa dan yasan Sardauna yanada ladabi " to naji ka kiyaye ba ruwanka da ita Mahabeer yace "Daddy tafi t
soransa ai Dole sai ana dan tsawatar mata mai ran karfe yace wannan haka yake Daddah tace" ko zata zauna part dinmu? Hauwa tace" da dai ta zauna gun yan matan ghaisha tace" hakan zaifi Aunty amarya tace" gaskiya abarmana kuma fah inaga Dole Faisal ne zai
tsawatar mata Mahabeer naga bayason laifinta Daddah dariya sukayi Dr Sardauna tafiyarsa yayi dan maganarsu ko ajikinsa dan yayi Alkawalin baya shiga harakarta mutikar bata shiga tashiba Abu daya zaigani ya horata shaye shaye, suna shiga bedroom khalisat
ce ta hada mata ruwan wanka taje tayi wanka tajima sosai kafin ta fito dauré da towel ta goge jikinta tas Hafeeza ta dauko mata Riga da siket na atamfa har taso tayi musu ganin karamin dinkine kuma tanada son kayan atamfa ta amsa, ta saka tayi masifar kyau
atamfar ja ce anmata adon fari dinkin Riga da siket mai karmin hannu yayi mata kyau cuf ya mata da yake Hafeeza batada jiki itama amma saide kowa da irin dirinsa hafeeza ta kalleta" sister kinyi kyau sosai? " shukran bani dadduma nayi sallah shimfida mata
tayi tasaka hijab ta tayar da sallah, suna zaune har ta gama ta kalli khalisat " meye sunanki? " khalisat yar uwata Hafeeza" ita na sani kece ban saniba ai ke babbace kin grimemu sosai mekike jira bakiyi aureba? kunya ta kama khalisat har hafeeza ma
mik'ewa hafeeza tayi " sister muje parlo fuska ta yamutsa " ni kwanciya zanyi ina shantocina ne ko suna gun Ahukhuya? " gasunan ajere waiwayawa tayi murna ta kamata taje ta bubude komai da ta dauko sunan har kwayoyinta da sirot dinta na kwalba gudun kar s
u gani yasa bata fidoba duk da tana matse karamar jakarta ce bata ganiba wayarta na ciki " my khalisat muje parlo muyi hira ko ta fadi tana kallon hafeeza tare suka fito parlon ba kowa duk sun kama gabansu sai ghaisha kade tana waya khalisat taje jikinta t
a kwanta zee baby ta tureta" gani yarinya ke katuwa dake ai nima ummi tace dariya hafeeza tayi khalisat tayi murmushi " my zee zo ki kwanta to ta Mike ta matsa mata tako zauna ta dora kanta cinyar ghaisha tana waya gashin zee ta shiga shafawa zee tana murm
ushi ummina dawa kukeyin waya nima inaso akiramun ummina dariya su khalisat sukayi yada zee take shagwaba saida ta gama wayar ta kira lumber ummi Raiyan bugo daya ta daga da sallama suka gaisa da ghaisha taba zee baby " hello ummina wallahi nayi kewarki so
sai? " Zainaba nima nayi kewarki dan Allah ki zauna lafiya da kowa kinji yarinyata? tafada tana goge kwalla" ummina insha Allah ai satine kadai zanyi na dawo gareki murmushi Raiyan tayi " ina Mahabeer dazu ya kirani mun gaisa har Dr ma baki na tabe " suna
lafiya ummi sun jima sosai suna hira kafin suyi sallama taba gaisha wayar" ummi ina Ahukhuya? ya fita zai dawo kinji kai ta daga sukaci gaba da hirasu
Dr Sardauna bayan ya fita part d'insu ya koma ya canza shiri cikin kananun kaya wanda sukayi masifar
kyau ya fito ya nufi gidansu Ahmed dan ya isheshi da kira yazo yamasa Allura zazzabi ke damunsa yana zuwa yayi parking akofar gida ya tura get ya shiga gidan har parlon su Ami ya shiga da sallama tana zaune" Dr ne ince mutumin ya takuraka ko? " ami babu k
omai dama da kullum sai nazo indai ba aiki yana ciki ko" yana part dinsa mik'ewa yayi ya mata sallama ya nufi bangaran Ahmed yana parlo sai nishi yakeyi " dallah can ragon namiji kawai tashi mutafi asibiti zama yayi