Showing 18001 words to 21000 words out of 206525 words
kusansa ya dafa jikinsa zafi radau " Dr
Wlh inajin jiki fah " tashi muje dai mik'ewa yai dama jallabiya ce jikinsa suka fito rikeshi yayi suka fita har kofar gida suka shiga mota sa hospital din Dr Sardauna suna zuwa yashiga masa gwaje gwaje ya saka masa drip da ya sha magani ganin magarib ta ga
bato ya shiga toilet ya dauro Alwalla ya fito " namijin duniya na tafi masallaci kai ya daga masa yana mamakin tsokanar da Sardauna yake masa yau ba shegen miskilancin sa, tunda ya tafi bai dawoba saida akayi sallahr isha'i ya dawo har lokacin drip din bat
a kareba ya zauna ya kira mashakurah suna hira su ta soyayya sai shagwaba take zuba masa yana lallabata" sweet baby wlh inaso na ganki amma agajiye nake yanzu ina komawa gida sai bacci " karka damu Dr nima inason ganinka amma nafi bukatar ka huta na ajiye
shagwabar " ok thanks sweet bye ya tsinke Kiran Ahmed ya zuba masa idanu" ni fah Dr naga kamar son da kukewa juna yayi yawa ku ragema yan baya mana banza yamasa ya Mike ya karawa, drip d'in gudu minti biyar ta gama yacire masa, " malam ina magana fah? " ba
nda lokacin ka " to naji wai naga da araga mana maguguna ya hada masa" Oya mutafi
tunda kaji sauki Dole ka rainamun wayo fitowa sukayi Dr Sardauna sai gaishesa ake yana amsawa sama sama Dan bacci yakeji ga baisha sigari ba tunda ya dawo daga kano, ko
amota iskacin Ahmed yayi tama Sardauna amma bai ko kallesaba bare yasamu arzikin magana har suka iso kofar gidansu Ahmed ya fito " Dr namu sai gobe idan na gama wartsakewa zanzo nama kanwarmu sanu da zuwa baimasa maganaba yaja motarsa ya tafi Dan lokaci ya
ja karfe kusan tara gudu yayi sosai yana zuwa yayi honr aka bude masa get ya shige parking space ya shiga ya faka yana fitowa part d'insu ghaisha ya shiga da sallama ya shigo parlon duk su hallara Ana hira zee baby na kusan Mahabeer zaune sai sangarta take
zuba masa dannkwayoyin da taje yanzu taciyo aboe sun fara mata aiki shiko sa lallabata yakeyi su Daddy namusu dariya kusan Daddy ya zauna ya gaishesu " Dr Ashe baka gidan" wlh Daddy Ahmed ne ba lafiya muna hospital amma yanzu da sauki tunda taji shine dan
ma karta kallesa ta boye kanta jikin Mahabeer dhiko baisan Allah yayi ruwantaba ghaisha tace" ayya Allah bashi lafiya Ashe shiyasa yau bai lekoba tashi kaci abunci tunda ya shigo khalisat ta zuba masa
idanu tana kallonsa amma ba Wanda ya lora da hakan
dagowar da zaiyi karaf ya kamata tana kallonsa wata uwar harara ya zabga mata " ke ni sa'ankine ko salon raini ku tsare babba da idanu ya fada yana wucewa hafeeza dariyarta ta boye Nawwara ta bishi gun cin abuncin khalisat taji kunya duk da ba Wanda ya kaw
o aka da itace sai aunty amarya wani mugun kallo ta watsa mata tashi tayi sum sum tabar gun Daddy basu luraba don hira suke da ghaisha akan zee baby itako zee saboda daukar magana dan ta kuntatawa Dr yaki cin abuncin ya kwana da yunwa ta kalli Mahabeer "
Ahukhuya yunwa nakeji muje kabani abunci mik'ewa yayi ya kama hannuta suka nufo kan dining din Daddy yaji dadin yada Mahabeer ke kula da zee
wani tunani ya darsu azuciyarsa tunda dama sunyi sunyi dashi ya fito da mata kullum sai yace abashi lokaci Dr yana
cikin hadawa kansa abunci suka iso yaja mata kujera ta zauna shima ya zauna " Dr ya jikin Ahmed? " Alhmdllh bro bai sake magana ba sanin ba lalle ya sake kulashiba yasa yaja bakinsa gum ya hadawa zee baby abuncin ashagwab'e tace" Ahukhuya bani abaki Dole
ya bata abaki haushi ya cikata ganin Dr yaki ko kallonsa yanacin abuncinsa anutse shida Nawwara tana masa surutu kai kadai yake daga mata zee bakin cikin abuncin da yakeci take so take ya kwana da yunwa tarasa me zata masa gashidai atsorace take da yanayin
sa tunda taga Mahabeer dinma shayinsa yakeyi burinta ya kwana da yunwa mik'ewa tayi dan ta fara jin juwa Mahabeer ya kalleta " ina kuma zaki kinacin abunci? " wayyo Akhuya cikina ciwo wayyo zan mutu tayi luuu zata fadi da sauri Mahabeer ya tarota su Daddy
sukayo kansu Dr Sardauna ko gezau baiba kallonsu ma baiba Daddy yace" Faisal maza bari cin abuncin zo dubata ciwon ciki ai Dole sauyin ruwane ransa adagule ya Mike amma bai nuna azahiriba " Daddy ai saidai muje hospital sai agwada ta ko? " eh maza kamata k
u tafi " bro kaimun ita mota bari na dauko abu adaki Mahabeer hankalinsa
atashe yake ganin idanuwanta sun rufe numfashi daket ya dauketa yai waje da ita ghaisha kamar tayi kuka tace" yarinya tunda ta diro kasarmu babu lafiya baiwar Allah mungude ma All
ah da mukeda doctor agida Daddy yace" ko zamu bisune sai ga Sardauna ya shigo" haba Daddy tunda ina tare da ita babu matsala yanzu zan dubata mu dawo ba komiba ne sai canjin ruwa Daddy yace" Allah yama Abarka ya amsa da "Amin yana fucewa lokacin da yazo Ma
habeer na zaune da ita cikin mota agidan baya sai firfita yake mata ya shigo motar " Dr tare zamu ko nabarku? " my brother duk yada kayi ka zauna kawai muje tare inaga kamar idan taga idanunka bazata tsaya adubata ba amma idan bataga idanun saniba zaifi "
eh kuma hakane kwantar da ita yayi tanajin zai fita ta rukoshi jikinta duk ya saki hankalinta atashe don tanajin tsoron daga ita sai Sardauna " Akhuya na warke kaini parlo murmushin jin dadi yayi" to mukoma ciki Sardauna ya kalli mahabeer " my brother meya
sa kakeso ka maida kanka wani lusari mace ta juyaka yanzu kana ganinta cikin wannan halin sai kukoma ba'a duba lafiyartaba " sorry Dr wlh farinciki nakeyi ta farka my zee yi hakuri adubaki yanzu zaku dawo bai jiraba tayi magana ya saketa ya rufo kofar hank
alinta idan yayi dubu ya tashi kafin tayi wani yunkuri Dr yaja motor da karfi yake honr aka bude masa get ya fice aguje ya harba motar kan titi wani irin gudu yake shararawa wayoyin sa har biyu sai ringing suke amma bai dagaba hankalin zee baby ya tashi am
ma sai ta dake taki fito da tsoronta cikin tsiwa tace" Dr Malam kayi driving asannu ko bakaga banida lafiya ba? iskar da ta debota ma bai ganiba lips d'insa kawai yake cizawa dan yagama yanke hukuncin gobe ko atiti baza taresaba bare agida don ya gano nuf
inta abuncin da yake cine bataso cikin lokaci kalilan suka shigo cikin hospital din honr yayi aka bude masa get ya shigo da motar yana parking yaga motar gidansu mashakurah wayarsa ya duba yaga mahaifintane da sauri ya bude motar ya fito bai kalletaba yace
ta fito kin fita tayi ya nufi gun motar yaga tafito mahaifiyarta na rike da ita tana matse baki gunsu ya isa" mama sannu ku cikine? " eh muna ta kiranka" to mushiga daga ciki hannu mashakurah ya kama su na biye dashi zee ta bude motar ta biyosu suna shiga
suka zauna nan reception shikuma ya nufi wani hadaddan room da ita zee da ta Iso ko taka iyayan mashakurah bata biba da kallo suka bita sunga dai barabiyace amma ko mayafi babu jikinta gashinta asake har tsakiyar bayanta dinkinbya kamata kuma sunga daga m
otar Dr Sardauna ta
fito mama tace " ikon Allah wannan ko itace wacce su mashakurah sukaje tarota Kano Alhaji Ma'aruf yace" ba mamaki bakiga tsabar kamar da take da Dr taba ta tura kofar ta shiga yana cikin duba mashakurah dan kuka take masa yada yake dann
a mata ciki Dole ya dan rumgumota yana lallabata yana dubata idanu zee baby ta zaro da harshan larabci tace" kai Allah ya kamaka Dr Sardauna wallahi sai na fadawa Daddy isakanci kakeyi da mata a Mustashfar ba aiki ne yake kawoka ba da sauri ya juyo da kan
sa ya kalleta ransa yayi mugun baci ya saki mashakurah zai tashi da sauri ta rikeshi tana girgiza masa kai fisge hannusa yayi " sweet baby yi hakuri bari na fitar da ita kinsan batada hankali inaso na dubaki anutse, nufo gun zee aguje ta ida shigowa tayi g
un mashakurah ta labe bayanta" Allah bazan fitaba hannunta ta dora bayan mashakurah ta mintsineta da karfi saida mashakurah ta zabura tasaki kara dan taji zafi sosai kamar tayanki naman bayanta taji akan idanun Dr Sardauna idanu ya zaro sauri ya kara "ke
dubbah tuleliya banza iskancine ya kawoki Mustashfar ko Allah ya tona muku asiri yana isowa ya damki wuyanta ya mikar da ita tsaye ya kifa mata mari ya kamo gashinta da karfi ya murda ya bankare mata hannuwa baya saida sukayi kara wani irin fitsari taji y
a kamata dan azaba da gashin kanta ya jata yayi kofa da ita tayi mugun tsorata da yanayin sa ga azabar zafin da takeji sai ihu takeyi " wayyo zai kasheni wai ba kowane mashakurah ce tasaki kara saboda cikinta ya murda baisan lokacin da ya wurgar da zee ba
yayi kanta da gudu.......
*
💖💖👩🏻
🦱
ZEE BABY
👩🏻
🦱
💖💖
*
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
*
👉🏻
8*
....da gudu yayi kan mashakurah ya rike " my sweet baby sannu gwaje gwaje ya fara mata ya kwantar da ita ya hado Allurai ya mata
cikin lallabawa yana mata sannu kai take dagawa tana hawaye " sweet babyna yi hakuri bari kuka zaki warke Allah ne ya dora miki bakida wata matsala acikin ki idanuta ta lumshe zuwa can taji kamar cira Qaya ciwon ya dauke bacci ya fara fuzgarta Dr Sardauna
idanu ya zuba mata cike da tausayinta da kaunarta" sweet baby ya kikeji idanu ta bude " my Dr da sauki wlh naji ya daina Alluran sunada karfi kamani na zauna bacci ya fara daukana murmushi yayi ya taimaka mata ta zauna yana mata hira mai dadi sai murmushi
takeyi tajita ras ta warke gata ga masoyinta zee baby ko tunda yayi wurgi da ita kanta ya bugu da kofa gishinta gurin safe ya sake kumbura ranta yayi mutikar baci ta dauki Alkawalin ta fita sabgar Dr Sardauna har abdan tunda neman kashetane yakeyi tana k
wance gashinta ya rufe mata fuska duk abinda suke tana kallonsa yanzuma
da Dr ya rike hannu mashakurah suna dariya yana bata wani Abu duk tana kallonsu ji tayi ranta ya baci" wollah bazan bari inaji ina gani aguri ana badala ba Dole sai nayi yaki da is
kacin dama haka akeyi akasar hausa mik'ewa tayi ranta abace gashinta ya sabko saman fuskarta ta nufi gunsu tana isa ta hankade mashakurah amma hannusu nagu daya da Dr kokowa ta fara sai ta banbare hannuwansu hankadata yayi gefe ransa abace ta kuma
tasowa h
annuwansu ta kama da cizo Dole mashakurah ta saki hannu Dr ta matsa gefe dan ita tsoron yarinyar takeyi shakota yayi ya kifa mata mari har biyu da sauri mashakurah ta rikeshi tana hawaye dan Allah ya gani kishin yarinyar takeyi " my Dr please kadaina dukan
ta yarin tace zata bari don son da yake tsakani na dakai kayi hakuri kalli goshinta yanda yayi tare ta nayi " dan uban uwarki ya kasheni ma ina ruwanki yar iska dama abinda kuke Kenan to ni yaki nakeyi da rashin gaskiya bazan bari ana aikata barnaba baki y
a buge mata shiru tayi saman kirjinshi ta fada ta fashe da kuka tana dukanshi " wlh sai na fadawa Daddy mugu
kawai Dr Sardauna shifa Al'amarin yarinyar ya isheshi jiyakeyi kamar yabar garin baki daya dan yada kejin tsanarta zai iya halakata gashi bugo
baya mata hankadata yayi ta zubo ak'asa tana burgima da ihu Wanda d'akin saida ya amsa mashakurah tace" my Dr muje su umma suna jirana dan duk atsorace take da zee baby hannuta ya kamo zasu fita kawai mashakurah taji Abu ariga ai kafin ta tantance an gants
ara mata cizo wani irin ihu ta saki ta rike Dr tana kuka arikice ya rikota yana tabyarta, " sweet baby menene? " wayyo Dr wani Abu arigata please taimakamun zazagawa ya fara aikuwa kunamu biyu shirga shirga masara da baka idanu ya zaro ya janyeta kusansu y
a takeso da taklmi da karfin gaske saida ya kashesu babu wani dar idanu zee baby ta zuba masa tana mamakin jarumatar Dr Sardauna yanda babu tsoron komai atare dashi kuma yana komai cikin kuzari mashakurah jikinta ko ina rawa yakeyi zufa na keto mata hannut
a ya kama" sweet baby yi hakuri zo kwanta ta taba miki gurin zaifi saukin saki akan Allura bakin gadon suka isa ya kwantar da ita rigingine ya nufo gun zee baby " ke taso zo ki shafa mata gun kafin minti biyu nakeso ciwon ya barta koko kiyi nadamar zuwanki
duniya ko kallonsa batayi ba idanunta ma ta lumshe yada takejin dadin muryasa kafa yasa ya harbata " wlh ko kasheni zakayi bazan taba ba akan me zaku rikawa mutane badala saura kai ma wlh lips d'insa ya ciza da karfin gaske idan yace ya mata ta karfi baza
ta taba mata gunba gashi yarinyar najin zafi dan sai kuka takeyi " ok naji taso ki sakamun kanbacinta ni ta cijeni cikin farin cikin ta mike tana dariyar mugunta gabansa taje ta tsaya tako dora masa saman murdadan hannusa dan rigar karamin hannu gareta tan
a kallo saida kunamar ta harbeshi amma yaki koda mutsi idanu ta zuba masa cike da mamaki zatonta ko bata cijeshi bane kara masa daya tayi tana kallo saida ta kafa masa qarin ta harbeshi amma wlh bai motsaba ya kalleta" Oya je ki taba mata tunda kin cika ai
kinki tafiya take tana waiwayansa har ta isa gun mashakurah dukanta tayi da karfin gaske saida ta zabura
zip d'in rigarta ta janye ta shafa mata gun da mugunta mugunta amma cikin ikon Allah taji zafin ya dauke babu komai tsaki taja ta bar gun gurin Dr
ta nufo ta isko ya kuma kashe kunamun gefe taje ta labe tana kallonsa ya nufi kofa cikin takunsa na jarumta da kasaita wlh a wannan lokacin Dole zaka gane Dr Sardauna jinin Sarautane kofar ya bude ya fice da kallo ta bisa har ya bacewa ganinta bushewa tay
i da dariya " wannan mai sunan Abbu anyi namijin duniya Allah samun irinka sai antona mashakurah ita fah gani take kamar yarinyar batada lafiya haukane takeyi basu saniba mik'ewa tayi zata fita zee baby ta tashi da sauri tasha gabanta cike da tsiwa tace "
ke dan buro ubanki iskacine yake kawoki mustashfar keda wanccen murdedan katon kuke matse matse ko? " ah ah banida lafiyane dubani ne yakeyi" imun shiru munafuka Allah dai ya tona muku asiri wayasan lokacin da kuka dauka kuna matse matse shegu tsinanu masu
yada badala a doron k'asa kidubeki gaki baka gaki dubbah to meye hadinki dashi? Mashakurah ranta ya fara
baci cikin zafin zuciya tace" shidin masoyi nane muradin raina aure zamuyi nan kusa kifa mata mari zainab tayi tana nunata da yatsa" ke tuleliya ba'am
un tsawa kiyi mun magana cikin respect, ina ruwana da auranku acikin nutsuwa na tambayeki to meye na dagamun murya ko dan kinganki shirgi guda kin zata zanji tsoranki ai dama nasan Dole akwai abinda yasa kukeyin iskanci shakota mashakurah tayi suka fara k
okowa aikuwa zee baby ta bire bayanta sai jibgarta take da cizo da yago" ke yar Tula wollah da kinsan wacece zee baby bazaki kawomun rainiba yo ina ruwana da soyayyarku kirasa Wanda zaki so sai lusarin namiji kamar Dr Sardauna daide lokacin yashigo d'akin
karaf akan kunnesa yaji ta kuma cemasa lusarin Namiji ga ta d'are bayan sweet babynsa tana duka da cizo da gudu ya karasa gunsu ya banbareta daket yayi wurgi da ita ya kamo hannu mashakurah kuka ta fashe masa ta rumgumesa hankalinsa atashe yake buga bayant
a" my sweet meye yasa kika biyema wannan mahaukaciyar yarinyar kuma ma ba sa'arkiba cikin zafi ya ida fadin har ki tsaya figigiyar yarinya haka tana dukanki bakici ubantaba kinfa san banason ragwanta wlh zamu bata dake " kayi hakuri my Dr wlh zambatata tay
i kuma na raga matane sabo dakai caraf ta cafe dagacan " idan kin fasa ragamun sabo dashi kinci kulikulin uwaki shegiya katuwar banza mai wari idanu Dr Sardauna ya zaro " my Dr kaji ko ni bansan me nayi mataba ta tsaneni wai tace kai ba ajina bane bamu dac
eba ? " kuma sai ki biye mata mahaukaciyace fa wlh duk ranar da ta sake shiga sabgarki kici ubanta ni na saki banason kimun kara "to shikenan fuskarta ya goge mata ya tsareta da idanunsa masu rikita yan mata,
Batasan lukacin da ta saki murmushi ba duk
ta manta bacin ran da zee baby ta sakata sai ciwon jikin da take fama dashi shima murmushin ya sakar mata " my Dr ilove u? " ilove u too my sweet baby dariya suka atare dariya zee baby sukaji harda tafi " wlh akwai ranar nadama mashakurah tace" nifa magana
r mijina nakeji tunda yace bakida hankali karna biyaki to bazan biya ki ba mik'ewa tayi ta nufi fridge akwai cup Giles a ajiye Wanda mashakurah tasha magani tayo kansu da gudu " yanzu kuwa zakuga tantagaryar haukana da iya shekena Aradu ku dukanku sai na
ilataku Dr najin ta nufosu kuma yasan wani abune ta dauko bai juyoba ya kalleta bare ransa ya kara baci ja mashakurah da sauri ya bude kofar suka fito ya murza key daga waje gun su mama suka nufa " sweet baby karfa kifadawa mama