Showing 66001 words to 69000 words out of 206525 words
motsi yaji a kitchen ya nufin kitchen din Nisha na kokarin hadama zee tea ganin irin kayan dake jikint
a yayi maza ya juyo ya fito ya lab'e"Nisha zee ta tashi ne?? dariya tayi "bro yo meye na labewa eh ta tashi tea ne zan kaimata ka ajiye hankalinka tana lfy dariya yayi"yauwa kanwata nagode ki gaishemun ita sai da safe na koma ya fada yana tafiya lokacin Dr
Sardauna ya shigo akofar parlo suka hadu Mahabeer yace da ka hakura da coffeen mun koma? " haba wlh sai na hada nasha Daddyna fah yace nazo nasha kafada mahabeer ya daga yana dariya ya fice Dan yasan Nisha najin motsinsa zata Ari ta kare ficewa yayi Sarda
una ya shigo direct kitchen ya nufa Nisha ma ta hada tea ta dauko ta nufo kofa ita zata fito shi zai shiga Karo sukayi saida tea din ya Dan zubar masa akirji saboda tsabar tsorata da kaduwa kasa motsi tayi tsawar da ya buga matane yasa ta Saki cup d'in ya
tarwatse ak'asa jikinta ya dauki rawa ta rumtse idanunta"Dan ubanki me kike nema awanan Daren idanu ta bude jikinta na rawa"yaya kayi hakuri wlh ban San kana hanyaba ta fada fitsari na kwararo mata daga k'asan cinyoyinta idanu yazo ganin tana tsiyayar da f
itsari dama rigar yar guntuwace cinyoyinta duk awaje saboda tsabar bakin ciki da haushinta wai fitsari take atsaye yasa ya Kara marinta ya harbata da Kafarsa ta fadi k'asa ya taketa ya wuce yabar kitchen din ya fasa shan coffeen ya fice daga parlon fashewa
tayi da kuka ta Mike tana jamasa Allah ya isa toilet din parlor taje ta wanko jikinta ta dawo ta sake hadama zee wani tea tana hawaye. ta kawo mata zee zaune take ta kunna wakar larabci Tasha sirot da kwaya ba kadanba Nisha ta shigo tana matsar kwalla zee
tace "ke dawa? " wlh yaya Dr ya dokeni zee cikin masifa tace"Allah ya isarmiki shege Dan iska halan matsarki yajeyi kika kiya ya manmareki ta fada azafafe tanama Nisha wani mugun kallo idanunta sunyi jajir? Idanu Nisha ta zaro" wlh A,A Dan na zuba masa te
a ban ganiba ne wlh Allah bai tabani ba shi ba Dan iska bane ajiyar zuciya zee ta sabke ta rumgume nisha ta amshi tea din Tasha suna hira Nisha taje ta sake wanka ta canza rigar bacci suka kwanta suna hirasu har zee ta fara maye tana sambati tana kiran Sar
dauna Nisha ta Rumgumeta tana mata Addu'a jinta ko Aljanunta ne zasu motsa ahaka har bacci ya dauketa itama Nisha baccine ya dauketa suna rumgume da juna Asuba ta gari, Dr Sardauna na komawa ya saka kayan bacci yasha lemo guda ya haye saman bed ya shige b
lanket bai jimaba bacci ya daukesa mahabeer ma yana zuwa yayi alwalla ya fara sallahr nafila sai kusan karfe biyu ya gama yanama zee dinsa Addu'a Allah ya rabata da jinnu yajima kafin ya Mike yai shirin kwanciya bai jimaba da kwanciya barci ya daukesa asub
ah ta gari,
**********************************
*Bayan kwana ukku*
Bayan wannan lokacin abubuwa sun faru kamar su gabar Sardauna da zee baby ta dore Dan ko dawasa baya kallon inda take itama haka saidai ita rashinsa na mugun daga mata hankali har
ta Dan rame sha'awarsa tana damunta ta rasa ya zatayi ta gaji da rashin Sardauna tana bukatarsa
tanason gumin jikinsa tanason kamshinsa da sauraron zazagar muryasa da sweet d'in lips dinsa amma haka ta daure ta basar yada ya basar da ita suke rayuwa cikin
k'unci da takura Nisha ko tun wahegari da sasafe ta gudu gidansu tace bazata iya rayuwa dukaba dama saboda zee ta matsa abarta ta dado tarinka zuwa makaranta daganan Najib ya kaita gida mahabeer dai yananan ras babu abinda ya samesa soyayyarsu da zee sai a
bunda yaci gaba suna kula da junansu zee said sangarta take maza iri iri zee ko ita da Aunty amarya basa wani shirin duk da ita zee sam batasan abinda ya faruba ranar amma washe gari fur ta hana ta zaman parlo gashi malam yace karta kuma nemansa sai wa'adi
ya cika ita da khalisat farin ciki sukeyi Sardauna ya tsallaka magani jiran lokaci kawai sukeyi na wajan Daddy kuwa tun washe gari da zata hada masa babban aminin mairan karfe Alhaji Nuhu ya rasu a daura daga zuwa ganin dangi dama jikin tsofa ba lfy bace
dashi gabaki dayansu mazan suka dunguma daura har Dr amma shi da mahabeer basu kwana ba su Nuhune suka kwana Daddy ko na can shine ya saka bata bashi maganin ba sai yaune zata bashi khalisat yaune zata wanke fuskarta da magani,
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
da misal
in karfe shida na Yamma Dr Sardauna ya bari asibiti ya nufo gida yana zuwa yayi parking ya fito ya rufe motar cikin takunsa na isa da kasaita ya yake tafiya cike da kuzari waya manne akunnesa sanye yake cikin suit bakake sunyi masifar yi masa kyau gashin
sa ya Dan sabko wuyansa said zuba uban kamshi yake ya nufi part d'insu ghaisha a parlo kuwa baby kowa said zee baby zaune tana game awayarta su Aunty amarya ko tana kitchen Ana k'ulla mugun Abu sai nanah da nawwara na kallon Tv da sallama ya shigo parlon
yana waya sai murmushi yake aciki na amsa sanin darajar sallama ko kallo bata ishesaba ya wuce ta gabanta ya nufi kujerun can nesa da ita Wanda ko kallon juna basayi ya zauna tunda na kallesa na dauke kaina zuciyata na bugawa da karfi saboda irin k
alaman d
a na tsinto yana fadama mashakurah ga muryasa ta kashe mun jiki ga kamshinsa kasala naji ta kamani daurewa nayi naci gaba da sha'anina cikin dauriya kiran ya katse dama hira irin kayan da take sone sukeyi dan asatinan zai hado akwatina ganin ita dayace a p
arlon yasa ya Mike yana kiran ghaisha shiru bata amsaba ya nufi d'akinta zee tashi tayi jikinta amce tabar parlon bedroom ta shige Nawwara tace"yayamu mama tana gidan Daddah sai Aunty amarya a kitchen juyowa yayi ya nufi kitchen d'in har ya shiga kuma ya
fito ya juya zai fita kenan khalisat ta fito daga d'akin Aunty Amarya fuskarta sharf da ruwa cikin farin ciki ta karasa"Yayamun Dr.............
✍
🏻
Idan nasamu dama zan k'aro muku zuwa yamma
💃🏻
Year ilu ce
🤪
*
💖💖👩🏻
🦱
ZEE BABY
👩🏻
🦱
💖
💖
*
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
*
👉🏻
23*
....bai ko juyoba yaci gaba da tafiya hankalinta ne ya tashi da gudu Tasha gabansa "please yayamu ka tsaya don Allah bai ko d'agoba ya kalleta kuma baiyi magana ba y rab'ata ta ya wuce
Dan haka kawai yarinyar yaji baya ra'ayinta kuma idan ka bashi haushi baya garajan magana gudun kar yama illah hankalinta atashe ta nufi kitchen gun mamarta jikinta ta fada ta saki kuka"ke lfy kuwa? " momy bai kalleniba kuma bai mun maganaba"innah lillahi
wa'innailahir raji'un kiwa Allah da manzo s.a.w kibishi kimasa magana" momy wlh bazai amsaba karfa ya dokeni "to bari ajima zuwa dare kisake shegen yaro uban jarabar taurin kai ai mungodawa Allah tunda anyi mai wuyar ya tsallaka maganin jeki zauna yau sai
ya amsa maganarki fitowa khalisat tayi tana murmushin jin dadi ta zauna a parlo zee baby kuwa tana shiga bedroom d'insu ta fada saman bed ta fashe da kuka wi wi da ta rasa ko na menene saida tayi mai isarta ta Mike taje ta wanko fuskarta ta dawo ta kwanta
tana rawar sanyi blanket taja ta rufa tana karkarwa, Dr Sardauna yana fita part d'insu ya nufa ransa ab'ace yana shiga ya bude d'akinsa ya fada saman bed ya lumshe idanunsa ya dafe kansa ya rasa meke damunsa sai juyi yakeyi tsikar jikinsa na mimmik'ewa ya
najin wani yanayi rasa dalilin hakan ya Addu'a ya shiga karantowa amma yaji feelings bai raguba mamaki yakeyi abunda yasashi yanayin ya rasa ko menene basarwa yayi ya lumshe idanunsa
Tunanin ko menene yaga Aunty amarya na zubawa cikin wata yar tukunya t
ana Kiran sunan Daddy tsaki yaja ya basar da zancan ya Mike saboda an fara Kiran sallah bathroom yashiga ya dauro alwalla ya k'ara fesa turare ya fito da Mahabeer suka hadu akofar gida suka nufi masallaci zee na rawar sanyi taji ana sallah haka ta Mike ta
dauro Alwalla tayi sallah azaune saboda bata iya tsayawa ko fatiha batayi ba ta kwanta saman dardumar. bayan sallah isha ghaisha na zaune aparlo Nuhu ya shigo da sallama yana rike da hannusa meerah ta sakeshi ta ruga gun ghaisha"Oyoyo Meerah dariya tayi Nu
hu ya zauna kusan ghaisha yana gaidata"ya su maryama? " suna lfy ina momy tazo muje yau ina gaiyatarta Ashe jibi ummi raiyan take isowa d'azu Daddy yake fadamun agun aiki? " eh jibi take zauwa hafeeza tace"babban yaya nima ina zuwa dariya yayi" to jeki kic
e ta shirya kema ki shirya ku fito da gudu ta nufi bedroom Daddy ne suka shigo da su Mahabeer atare khalisat ko kunya babu ta kalli Dr tace"yayamun sannu dan Allah maganin ciwon kai zaka bani da kallo suka bita baki dayan parlon har Daddy amma banda Sardau
na Wanda ya kwashe mata iska yaje ya zauna kusan nuhu ya rumgumeshi kunya yasa ta Mike tabar gun mahabeer ya bita da kallo"babban yaya ina gaisuwa Nuhu yace"Dr namu wlh maryama na nemanka tace wai amarya ta mata kwace dariya yai"tayi hakuri gobe zan zagay
a Daddy ya zauna yana musu dariya mahabeer tace"babban yaya ya gajiyar daura "wlh ai mun huta ai Aunty Amarya tazo ta zauna suka gaisa da nuhu tana tambayarsa gida, hafeeza tana shiga taga zee akwance k'asa tana rawar sanyi gunta ta matsu ta dafata "siste
r zazzabine kikeyi?bata iya ko bude idanu parlo hafeeza ta dawo da gudu
"Babban yaya wlh batada lfy jikinta zafi sai karkarwa takeyi ko idanu bata iya budewa da sauri mahabeer ya Mike "muje na ganta bedroom suka nufa nuhu ma yabi bayansu Daddy ya kalli
Sardauna da yawani kwanta jikin ghaisha "Dr maza tashi ka kaita hospital dan Allah ka dubata da kyau momyna bansan meke damunta ba kwana biyu duk ta rame shiru yayi dan bayaso yayi musu ran Daddy ya baci kamar yada yaga yanzu hankalinsa a tashe ghaisha ta
dagoshi ta masa nuni ya tashi badan yasoba ya Mike"Daddy idan sun fito ina mota ya fice yana fita suka fito Mahabeer ya daukota ahannu nuhu yace "Daddy ina Dr ne? " kuje yana mota shida nuhu suka fice Aunty amrya ranta fari Tas har Addu'a take Allah yasa
ta mutu ghaisha ranta duk babu dadi ganin haka yace ta sanyo hijabi su bisu abaya Aunty amarya dan kar aga gazawarta itama tace zata Daddy ya ce ta zauna su Mahabeer suna fitowa Dr Sardauna na mota yana jiransu baya mahabeer ya zauna da zee nuhu na gaba Sa
rdauna yaja motar honr yayi bakin get mai dagi ya wamgame masa get ya fizgi motar da karfi ya harbata saman titi Nuhu na Lure dashi bayason tafiyar kai ya girgiza ya dafa kafadarsa "Dr namu baidai ce komaiba har suka Iso hospital d'in ko gama parking baib
a mahabeer ya bude motar ya fito da zee baki Sardauna ya tab'e ya bishi da harara yanajan tsaki Nuhu ya kallesa "Faisal meye wai? " ni babu komai ya fada yana fitowa ko kallonsu baiba ya kama hanyar tafiya da karfi karfi yake takunsa cikin isa da jarumta N
uhu kai ya girgiza wannan miskilin k'anan NASA na bashi dariya tsama ba masa komaiba yana gaba suna binsa abaya har suka shigo wani room da ke kusa da kofar shiga ya nunawa Mahabeer ya shiga yana biye dashi kwantar da ita yayi zai fita Sardauna yace"ka tsa
ya mana idan za'a mata allura sai ka riketa? " wlh Dr bazan iyaba sauran kukantaba kamata nasan idan kaine bata ganina bazatayi kukaba ya fada yana ficewa Dr baice komaiba ya dauko kayan gwaji ya fara gwadata ya shiga bata temakon gagawa saboda numfashinta
dab yake da tsayawa ga wani irin zafi jikinta baya yasamu lumfashinta ya dawo normal ya dauko wani towel mai dan girma yaje toilet ya hado ruwan gumi ya zauna bakin gado daukarta yayi cak ya rumgumeta Riga da siket ne jikinta ko aka bai damuba domin cetot
o dan jikinta zafin yayi yawa ya d'agota Riga ya cire mata sai breziya ya bar mata ya tsomo towel d'in aruwa ya matse yana danna mata ajikinta da cikinta gashinta ya rufe mata fuska ya ajiye towel d'in ya tatare mata gashinta ya daure mata ya birkitata yan
a danna mata abayanta sosai takejin dadin hakan dan zazzabin ya fara sauka tare da gumin jikinta ya juyota ya janye siket din yana danna mata acinyarta motsi ta fara ya kara rumgumeta gam yana danna mata saboda har yanzu jikinta kawai zafi bude idanu tayi
karaf suka had'a idanu fuskarsa babu annuri itama had'e fuska tayi dan ta fara jin dadin ruwan zafin amma ta basar buge masa hannu tayi" dallah malam meye haka banaso bai sake dannawa ba ya fasa ya ajiye towel ya janyeta daga jikinsa ya kwantar da ita ya
Mike bai ko kalleta ba mik'ewa tayi tana tasaka rigarta"wannan ai iskancine taya za'a ciremun Riga ta fada tana Jan tsaki shikam sanin duk abinda zatayi masa ya fita sabgarta yasa bai tanka mataba itama jin bai kulataba ta tuno da basu magana nutsuwart ta
dawo tayi kwance tana turo baki allurai ya hado ya dawo gunta idanu ta zaro ganin alluran yasa gabana faduwa amma na dauki niyar hakuri yamun bazan bari yaga gazawata ba bai mun magana ba ya ajiye alluran yasa tattausan hannusa ya juyar dani ya kwantar y
a janye siket dina inaji ina gani ya surkunamun allurai har biyu amma na dake ban ko motsaba har ya gama yabar gurin saida naji tafiyarsa na dago raina ab'ace ina masa Allah ya isa naja bargo na rufa ina mamakin yada Sardauna ya maidani banza baya kulani a
llura ma abin ya rumgumeni yana sakarmun kiss da lallashina har yamun shine ya kwantar
dani agado yamun ko kallo ban ishiba ya fita idanuna na lumshe natuno lokacin da yakemun tausa da ruwan zafi yana rumgume dani" wlh insha Allahu daga yanzu nima na cirek
a azuciyata da tunanin makiyi ai ba abun tunawaba ne shigowarsa ce tasa na dago da sauri amma ban yada na kalleshi ba da sauri na lumshe idanuna kamshinsa naji kusana wayoyinsa ya dauka guda biyun ya shiga neman dayar dan yasan dukansa bakin gado ya dorasu
daide inda take ya duba yaga babu wayar fita yayi yana fita aka kira wayar tashi wacce take k'asan zee itam bata saniba taji k'aran wayar Dr da sauri ta bude idanunta ta mike zaune ta dauki wayar tana dubawa ganin baya d'akin yasa tayi picking ta kara aku
nne"My Dr ina jiran k'iranka please angona" Yar lukuta kinci kutumar ubanki
dan durin uwar ba keba zai kira yar yarinya zai kira kin gane nufina uwarki nake nufi wacce bata baki tarbiyya ba har kike Kiran namiji da dare mayya kawai uwar jarababu wlh shiyas
a yacemun sam kin fita aransa ke bakida kamunkai wai nonuwanki duk kibari an matsesu atiti sun koma kamar lagwami tamkar kin gama haihuwa haka Brest d'inki suke bacin haka kinada warin k'ashi mutum baya iya numfashi agabanki tsabar warin da kikeyi kuma wa
i... Maganar ta mak'ale ma zee baby ganin Dr Sardauna jingine jikinta kofa ya hard'e hannuwansa akirjinsa ya d'aga kansa sama ya lumshe idanusa yana sabke ajiyar zuciya da sauri sauri mugun tsorone ya kamata bakinta na rawa tace"Aunty Lukuta ...wlh... dam
an
🤣
..........
✍
🏻
Saboda nacemuku zanyi na daure nayi
💃🏻
Yar ilu ce
🤪
*
💖💖👩🏻
🦱
ZEE BABY
👩🏻
🦱
💖💖
*
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
*
👉🏻
24*
...."shirman zazzabine da zafin alluran da yayana Sardauna
yamun yasa nake miki irin wannan zatutukan bansa me nake fadaba zafin ciwone yake damuna Yayana bashida surutu ni baimun zancanki ba kinji? daga bangaran mashakurah ta fashe da kuka tace"karyane wlh ya fada miki Abu akaina Allah shine ya fada miki na far
ko na yarda hadamu kikayi amma wanan shine ya fada miki"ayya Aunty lukuta kiyi hakuri wlh Yayana bai fadamun ba kina nufin abinda na lisafo duk kinada su" kice masa nagode ta fadi cikin kuka kitt ta kashe wayar idanu zee baby ta zaro jin irin kukan da mash
akurah
takeyi wayar nabi da kallo gabana na faduwa na kalli gefen Dr Sardauna har yanzu yana inda yake tsaye idanunsa alumshe tunani nayi hanyar da zanbi karya bigeni murabu lfy murmushi ya subcemun saboda nasan wayon da zan masa mu rabu lfy ba tare da y
a manmareni ba mik'ewa nayi na sabko daga saman gadon gunsa na nufa yayimun kyau sosai jinake kamar na rumgumeshi mu dauwama atsaye wani irin shauki yake dibana gabansa na tsugunna "Yayana Sardauna don Allah kayi hakuri sharrin zazzabine da sharrin allura
kasan Allah ya samun tsoronta araina sune sukasa na aikata haka ga matarka mafi soyuwa azuciyarka amma kayi hakuri ka yafemun wlh ni da kaina nasan banajin magana kuma banida zuciya amma kai kacika dan halak kanada zuciya babu ruwanka dani yau Nice na kar
ya doka na shiga sabgarka amma kayi hakuri wannan shine na farko shine na karshe wlh bazan sake shiga sabgarka ba natuba ka yafemun ga wayarka har yanzu bai bude idanunsa ba kafafunsa na rike na fashe da kuka amma baikai zuciba"haba Yayana Faisal kayi haku
ri bazan sakeba nama Alkawali please idanunsa ya bude ya kalleta duk ta rike masa kafafu shi kansa yanzu ya gaji da dukanta baima san hukuncin da zai mataba dan