Showing 198001 words to 201000 words out of 206525 words

Chapter 67 - ZEE BABY COMPLETE

Lading   

01 Sep 2026

42

yana shan nono ya tallafeshi sosai jikinta ya runguma mata yaron tako kankameshi gam jikinta,ya sauka dag

a saman gadon.

ya dauki biyun ya fice dasu.

Ai kuwa suka bai baye Sardauna ya basu yaran suna cike da murna bakamar ummi Raiyan da taga balaraben ubanta sak Abu Rahman harda hawayenta.

Hussaini ya amshi mai kama da kakansa yana murmushi.

Sardauna ga

nin ana laguda masa yara ba kunya ya amshesu saida Daddy ya dokesa abaya

Ciki suka shiga baki dayansu zee na bacci fes da ita kamar ba ita bace ta haifesu.

Su daddy sai kiran yan uwa da abokan Arziki ake ana fada musu haihuwa sai pic ake ma yaran ana tur

awa whatsapp.

Nisha taji ta tozarta agurin nadama na kara shigarta gashi babu wanda ya kulata agurin suf ta mike ta fito taje waje ta zaune tana kuka.

Ghaisha tana zauwa Sardauna ya tafi gida ya dauko wayoyinsa yabar Amanar yaransa wai kar ajajagulasu k

o nono uwarsu basu shaba sosai saida Kawu Saminu ya bishi da gudu ya fice yana dariya.

Lokacin da Sardauna yaje ana sallah magarib saida yayi wanka ya saka wasu riga da wando maroon colour masu bin jiki sun masa kyau yayi sallah ya kwashi wayoyinsa ya

koma hospital.

Yana zuwa jama'ar hospital kowa murna yake suna masa barka bakinsa yaki rufuwa.

Lokacin da ya shiga dakin da zee take cike yake da yan uwa da abokan arziki babu masayar haki su daddy sun tafi gida yaga ancire ma zee drip ta kare ghaisha

ta jingina ta da pillow tana bata farfesun hanta sosai takeci dan yunwa takeji.

Yaran anjerasu agadon jarirai guda uku ras ajere pic ya fara musu saida ya gaji ya bari ya zauna bakin gadon ya shiga whatspp ya fara chatting yana turawa abokaninsa ya dora

pic dinsu saman statue sai barka mutane ke masa ya kashe wayar ya kalli zee yace"Kanwata sannu baiwar Allah." Ya fada yana tashi ya fice saboda jama'ar sunyi yawa sun dameshi wai bashida kunya bai dai ce musu komaiba ya tafi massalaci.

shiru zee tayi kun

yar ghaisha takeji bayan ta gama ghaisha ta bata kunnun Alkama yaji madara tasha da ruwan gumi nan take bacci yazo mata ta kwanta sai bacci.

Kafin zuwa karfe tara na dare abin ba'a cewa komai masha Allah asibitin dam cike take da yan uwa da abokan arz

iki ganin zi taki sakewa da ghaisha daddah tace taje gida umma hauwa tace itace zata kula da zainab daddah tace har ita yara uku sun mata yawa ita daya.

Sardauna ya kasa zaune yaka tsaye sai shige da fice suke dasu Ahmed da Bandar ji suke kamar sune suka

haifi yaran.

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

Sai karfe goma Sardauna suka tafi gida bayan ya duba yaga zee dinsa lfy take sai dinki da ya mata.

Masha Allah gidan cike da jama'a har kusan sha biyu kafin kowa ya watse abar daddah da umma hauwa ghaisha ta karo mai aiki gud

a adaran dan ta rika temakawa Rabia ai yuka.

Sai daket da fama su umma suka sami zee ta shayar da yaran wai tsotseta zasuyi me yayanta zai sha sai da daddah ta buge mata baki.

Babu yanda Sardauna baiba yasamu ganin zee daddah ta hana fushi yayi ya haye s

aman bene ya kwanta.

Zeema taso ganin mijinta amma ina gashi dinki yana mata zafi tafiyarta kamar ta yar koyo shima da kuka ta shiga bathroom, kafin tayi bacci dare yayi sosai.

Bangaran Sardauna ma sai juyi yake yau babu Babynsa kusa dashi daket yayi bac

ci.

Nisha kuwa ganin yada ta tozarta hospital koda wasa bata bisu gidan ba gashi tunda taga Sardauna sonsa ya lunku cikin zuciyarta tana tirr da halinta gashi karshanta ta kare auran dan daba bayan sun aikata zina atiti ahaka har tayi bacci tana kuka.

Ba

ngaran ummi Raiyan ma tana cike da farin ciki yarta ta haihu irin haihuwarta ta farko yara uku haka tayi bacci cikin farin ciki tana rungume jikin Saminu.

To duka family dinsu haka suka kwana da farin cikin haihuwar zee baby.

*************************

********

*bayan kwana shida*

Yau tsawon kwana shida da haihuwar zee baby wlh fadar jama'ar da yaran suke da shi bata lokaci ne gidan kullum cike yake da yan uwa da abokan arziki Sardauna fadar irin kyaututukan da yarabawa mutane wlh babu adadi ya ra

ba kudin da baisan adadin su ba tsawon kwana uku yace duk mara lafiyar da zai shigo hospital dinsa magani ko yakai millon nawa kyautane komai kyauta za'ama mutum ai kuwa aka rika dafifin zuwa hospital din cikin kwana uku garin Katsina babu wanda baida laba

rin wannan abun alheri sunan Sardauna ya kara fice da hospital dinsa baki daya jama'a sai Albarka ake saka masa.

zee ta warke tamkar ba'a dinke taba tayi yar kibarta saboda tana samun kulawa sosai agun umma da daddah ga umminta kullum sai ta shigo ga gha

isha duk kwana daya sai tazo taga zee da jikokinta dagin kullum gida cike yake da mutane hafeeza kusan kullum sai tazo su zainab ma da maijidda da mashakura kai wannan yara akwai farin jini masha Allah sunyi mul mul dasu wlh bazaka taba cewa ba'ayi ba suna

nsu ba amma ansha yaki da zee kafin ta yarda tana basu nono susha ya ishesu saida aka nemo Sardauna yayi tsaye akanta ya nuna mata fushinsa duk da daurewa yakeyi ganin yada ya birkice mata saboda yaransa yasa ta sauko tana bashi hakuri zata shayar dasu to

shine aka samu kanta.

Damuwar zee daya bata samun kebewa da Sarduna shima hakance damuwarsa tunda ta haihu so biyu rak suka hadu shima ko rungumar juna basu samuba shima Sardauna abinda yake damunsa kenan sai dai fa baya rabuwa da yaransa kullum yana mann

e dasu ji yake kamar ya cinyesu dan so da kauna har fita ya fara dasu dan sunsha fada da daddah idan ya isko yaro agurinta murdeta yake da karfi ya amshe sai idan suna gurin ummane baya iya amsa, saida daddah ta hadashi da ghaisha ta tsawatar masa taya zai

rika fita da yaran da ko sunah ba ayiba shine aka sami lafiyarsa.

An shirya komai na suna kayan barka akwatina goma sha biyu Sardauna yama zee da yaranta kaya na kece raina da tsada dangi sai yabawa sukeyi da san barka an gama tanadar komai na suna da

irin abubuwan da za'ayi rabonsu ranar sunan yan uku kyauta daga Allah anko kuwa ta kece raini duka Sardauna ne ya dauki nauyin ankon tunda bakin dangine.

Nisha yau kwanata uku da tarewa sun tarkatata sun kaita gidan gazaguri da kayan dakinta na gidan Sard

auna wanda tun washe garin abun yasa aka kwashe mata kayanta daga gidansa.

Ummi Raiyan itace ta tsaya ta gyara nisha ciki da waje irin gyaran larabawa kuma ita ta rakata dakin mijinta.

Adaran Yahaya gazaguri ya barji amarci saidai ita bataji yada take so

ba dan baya wani dadewa samanta yake released bakin 15 minute yake amma haka ta hakura tunda yana kokarinsa yana bata kulawa sosai daman bashida laifi ya kai namiji ako ina matsalarsa daba kuma ya daina saidai matsalarsa baya romance dinta shida yaci kawai

.

😂

Da misalin karfe uku na yamma gidan Sardauna cike yake da yan uwa da abokan Arziki tunga farfajiyar gidan zaka san gobe sunah an k'awata rumfuna afarfajiyar gidan gwanin kyau mata sai aikin kayan sunah suke masha Allah wasu kuwa zazaune sunash iska

suna kallon shuke shuke abin gwanin burgewa.

Zaune suke a parlo sai hayaniya ake , Hafeeza tana zaune kusan zee wacce naga tasha wani uban kunshi kafa da hannu mai masifar kyau ga wani yari yarin kitso wanda ya fito da asalin kyawun zee baby jelar kitso

n ta sauko har gadon bayanta taci uwar kwalliya wani dankareran less ne pink colour jikinta riga da siket wanda yayi mata kyau mutuka.

Intisar tace"zainab wai inane zaki kai irin wannan kyau tamkar bake bace mai jego."harara na zabga mata"Haba my sister

kuma bazan ma Yayana kwaliya ba dama kice tsirkune ya kawoki garinmu."na karasa zancen ina kallon mashakura na daga mata gida"matar abokin miji ko ba haka ba.? Hafeeza ce ta doki zee abayanta"wlh Allah ya shiryeki." ta fada tana kallon nisha wacce ta labe

tana kallonsu.

Hafeeza tace"anty Aisha yadai kinyi shiru ba magana."zeey ta mike ta koma kusan Nisha ta rungumeta"Dan Allah Aisha meke damunki ki saki ranki mu cashe ke fa amaryace ko duk amarcin ne yasa kikayi sanyi."ta fada tana kallon zainab.

Itako z

ainab kai ta kauda tana shayar da danta.

Murmushi nisha tayi tace"my dear ba komai banajin dadin jikina ne."zee tace Ayya sannu.

Mashakura tace" wlh kunshinki yayi mugun burgeni da kitsonki.

Daddah ce tazo da da Mahbeer yana tsala kuka"zainaba wannan

yaro naki akwai rigima amsheshi."amsarsa zee tayi tana turo baki"wlh daddah yara uku kowanne sai yasha nono haba dan Allah." Ta fada tana dungura masa nonon ya wawura yana tsotsa.

Daddah tace"wlh da yanzu nake kirawo maras kunyar ubansu ya amsar masu hak

kinsu"shiru zee tayi tana zumburo baki.

Suko suna mata dariya ta cika tayi fam,daddah ta juya ciki gurin sauran yaran dan bacci suke mahbeer ne uban rigima.

Hafeeza tace"zeey wlh dariya kike bani"hararata nayi zan yi magana wayata ta dauki ringing, na

dauka naga sunan da yake yawo saman screen d'in wayar *My Yayana Hubbina

💘

* picking nayi na kara wayar akunne, ashagwabe nace"Wayyo My Baby Sardauna na Yayana don Allah zo gida yanzu kaga yada yaranka suka tsotse maka matarka."daga can yace"Baby Qalbina Oy

a taho sama naga me sukama Mrs Sardauna."ai ban bari ya gama maganar ba na mike ina dariya ina shayar da mahbeer na nufi saman bene,inaji su intisar suna kirana naki saurarasu dan idan daddah ta gani bazata bariba.

Nisha da kallo tabi zee hawaye ya wank

e mata fuska tana sharewa duk yaran matan parlon suna lure da ita ba wanda ya kulata sukaci gaba da hirasu.

Zee tana hawa sama tun daga kofar take kukan shagwaba tana kiran Sardauna aguje ya fito ya tarbeta ya ware mata hannusa yana fadin"Allah nagode m

aka da kabani tauraruwar kanwata yar balarabiyar yarinya kyakyawa ajin karshe wow babyna irin wannan wanka da kyau haka taho maza babyna." da sassarfa ta karasa ta fada jikinsa ya rungumeta ita da babyn.

Kuka ta saka masa, dukansu ya daukesu yayi ciki da

su.

Yana shiga ya zauna saman gado ya sakata cikin jikinsa sosai ya rungumeta ya dora bakinsa akunnenta"Qalbina i miss u kewarki ta kusa kasheni."ya fada yana kissing din kunneta.

Yaron ta cire anono zata ajiye ya amsheni"Baby bani my bro mu gaisa"ya f

ada yana amsarsa yana kissing dinsa yana mamakin zallar kamarsa da yaron dan sunfi kama dashi akan zee bakin zee kadai ya samu duk zee din kamarsu daya da Sardauna yajima yana sunsuna yaron ya kwantar dashi can nesa ya dawo gun zee ya tsaya daga nesa.

"Oya Baby Qalbina taho gun Yayanki maza" da sassarfa ta isa gareshi ta fada saman faffadan kirjinshi ya maida hannuwa ya zagayeta ya rungumeta gam yana sunsunata atare suka sauke ajiyar zuciya.

yana juyi da ita tsakiyar parlon yana taka rawa da ita tana

manne jikinsa haka suke tikar rawa ba kida bare waka saida taji ta gaji ta saka masa kukan sangarta.

"Oh my God Qalbina yi shiru kin gaji ko.? Kai na daga masa.

"Ok zo mu zauna" cak ya dauketa ya zauna bakin gado ya dorata cinyarsa ya kamo hannuta ya fi

to da harshensa yana lasar tafin hannunta yana shafa kitson kanta can k'asan makoshi yace"Babyna wlh kinyi kyau mutika kitson yayi kunshi yayi kice gobe akwai biki."

Manne masa nayi na kamo fuskarsa na fito da harshena ina lasar fuskarsa ko ina na fuskars

a lasa nake"My Sardauna na i miss u rashinka ya dameni su daddah sun fiye sa idanu wlh ni dai yau ina tare da kai har dare ko My Yayana."? Kwantar da ita yayi ya haye samanta yana goga mata kirjinsa ya dagota suna kallon idanun juna cikin wata irin murya w

ada kanajinta kasan wacce akema tana da matsayi da daraja babba.

Yace"Baby Qalbina bansan wace irin godiya zan miki ba kin bani yara uku arana daya kyawawa yaran larabawa masu kama da ubansu sak wlh nayi miki Alkawalin zan sama miki farin ciki mai dorewa

zainab matar Faisal ina sonki wlh ina kaunarki sonki na wahalar dani duk maganar da yake yana mata wata irin shafa yana ririta mata jikinta yana kissing dinta har yasamu ya zuge ,zip din rigarta ya cire mata rigarta ya ajiye gefe ya cire mata bra nonowanta

suka baiyana, idanu Sardauna ya zaro"wow masha Allah babyna wlh my breast dina sunanan kamar da saima kara girma da sukayi wayyo dadina babyna nasha abuna ko."?ya fada yana murza su yana kissing din wuyanta.

Zee ta shagwabe ta kara kankame Sardauna ta lu

mshe idanunta tana shafa kirjinsa tana murza nipples dinsa.

Ashgwabe tace"My Saudauna na ina sonka sonka ya ragargazamun zuciyata kaunarka gareni babu iyaka i love u Hubbina Yayana Sardauna." Kara makaleta yayi yace"Na'am Babyna i love u bani yawunki nas

ha."ya fada yana kamo kanta ya dora bakinsa saman nata ya shiga juya harshansa cikin bakinta yana mata wani fitinanan kissing mai tsayawa azuciya kansa zee ta rike suna tsotsar bakin junansu cikin zafi zafi dan sunyi kewar junansu sosai suke musayar yawu s

una shan bakin junansu kamr sun shekara basu haduba sai karan kissing din akeji da saukar numfashi su suna shafar junansu.

Bakinta Sardauna ya saki yana rungume da ita yace"babyna nasha my sweet breast.?ashagwabe tace "Yayana kasha abunka mana." Jikins

a na rawa ya dora bakinsa saman breast dinta yana lasa yana zagaya nipples din da harshensa ta tura hannunta wandonsa tana murza masa hajiyarsa yana kara ware mata kafa tsotsar breast din ya fara cikin wani irin salo.

Zee sai bankaro masa take tana murza

hajiyarsa tana shafarsa.

Sosai suke jiyar da junansu dadi Sardauna amugun bukace yake ya saki nono ya marerece idanunsa sun ciko da hawaye yace"pls babyna samamun nutsuwa kinji Kanwar Sardauna matar Sardauna uwar 'ya'yan Sardauna."cikin shaukin kaunarsa d

a mayen sonsa tace"Babyna Sardauna to meye sai ka rokeni ai ko can ma dan baya ciyu ba wlh da ba baka kaci abunka munji dadinmu amma bari muga zuwa nan da sati ko? Yayana."cikin farin ciki ya makaleta yana kissing dinta.

Janyewa tayi ta shiga cire masa ka

yansa sai da ta cire masa komai ta barshi zigidir ta kwantar dashi reran ta haye saman cinyarsa ta duka ta fara shafa bananarsa wacce ta mike ta kumbiro abun ba karama ba wata irin shafa da lasa zee ta fara masa cikin kwarewa Sardauna yana nishin dadi yana

shafa kanta zuwa breast dinta ta duka zata kafa bakinta sukaji bugun kofa da karfin gaske tare da kukan yaro.

Atsorace zee ta sabka daga jikin Sardauna jikinta na rawa zata sauka ya damkota ya maeerece idanunsa fall cike da kwalla yace" dan Allah Baby za

n shiga wani hali."kalonsa tayi cike da tsantsar tausayinsa hawaye ya wanke mata fuska ga daddah tana bugun kofar da karfin gaske tana masifa ga kukan da Rafeek yake tsalawa ya dami zee jikin Sardauna ta fada ta kankameshi ta fashe da kuka"Wayyo Yayana ya

zanyi daku muryar Daddah suka jiyo tana cewa"Aradun Allah zakuci uwaku idan baku bude kofar ba zan balle ta shegu yan iska..................



🏻

💃🏻💃🏻💃🏻

Sai gobe muje muci rangam

💃🏻

No Editing

🤦🏻

‍♀



*16/February/2020*

*

💖💖👩🏻



🦱

ZEE

BABY

👩🏻



🦱

💖💖

*

MALLAKAR UMMU FAREESA NE

🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚😥

Allah Sarki laifin dadi karewa

😥

ALHAMDULILLAHI

END

*Book 2

👉🏻

20*

"""Cikin matsaneciyar damuwa Sardauna ya tarairayo zee jikinsa yana kara makaleta sosai kamar zai

maidata cikinsa.

Cikin sanyin murya yace"my sweet Baby bari kukan kukanki yafi d'aga mun hankali kiyi shiru na hakura jeki ki kularmun da yarana kinji Babyna karki damu."ya fada yana had'e bakinsa yana tsotsar lips dinta.

Mannewa jikinsa zee tayi tana t

sotsar bakinsa.

Karan bugun kofar da daddah take tana zurhuta musu Ashar yasa suka saki juna suna maida numfashi.

Sardauna yace"Baby Qalbina tashi kije wannan masifafiyar tsohuwar bazata barmu mu hutaba"ya fada yana saka mata rigarta.

Ashagwabe zee tac

e"My Sardauna na baza ka shiga damuwa ba ni dai fadamun kaji Yayana Mijina"ta karasa maganar tana kankameshi kam.

Ajiyar zuciya Sardauna ya sauke ya mike tsaye rungume da zee ya sauko k'asa ya direta k'asa ya kama kafadunta,yace"Baby Oya jeki maza wlh b

azan damuba Baby Oya jeki"kai Zee ta langwabe ta nufi toilet.

Bata jima ba ta fito ta dauki Asim wato Mahbeer "my yayana i love u na tafi."ta fada tana nufar kofa.

Murmushi Sardauna yayi yayi maza ya fada bathroom dan yasan ba karamin aikin daddah bane a

na budewa ta fado dakin shiko babu kaya jikinsa.

Zee tana bude kofar daddah ta fado dakin,tana masifa.

Wlh bakuda kunya uwar me kukeyi ina shi katon banzan yake"ta karasa maganar tana raraba idanu.

Banza zee ta ma ta had'e face ta kama hanyar fita.

D

addah ta bita tana fada.

"Wlh zainabu kiyi hankali kar wannan maras kunyar ya sake sankama miki wani cikin ko sunah ba'a yiba"zee tayi gaba ta fara taka steps,jin masifar daddah tayi yawa tana tafiya tace"ke tsohuwa karki dameni munje munyi duk abinda zas

uyi kiyi inace mijina ne haba tsohuwa sai kwarmaton tsiya me ya hana shi ki masa ko dan kina tsoronsa sai ni mareniyar ki."Daddah baki da hanci ta saki tana kallon zee bata sake magana ba har suka sauko k'asa.

Bedroom zee ta wuce gudin kar daddah ta mat

a tonon silili ta zauna ta kwantar da Mahbeer ta amshi Rafeek tana shayar dashi.

Umma hauwa tace da zee "momy ina kika shiga wannan ja'irin ya cika mu da kuka."zee ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login