Showing 30001 words to 33000 words out of 206525 words

Chapter 11 - ZEE BABY COMPLETE

Lading   

01 Sep 2026

23

da ta yanka kaf cikin rawar jiki ya gyarawa Sardauna d'akinsa tsaf yaje d'akinsa ya dauko wani zanin gadon mai m

sifar kyau da tsada shikansa tamkar katifa dan laushi dukda Dr yanada amma yaki taba nasan lokacin da yazo Sardauna ya fito da kallo yakebin Mahabeer har ya gama " Dr namu don Allah kayi hakuri wlh zan biyaka wayoyinka yaje ya daukosu babu mamora" Faisal k

arka hukunta ta da horo mai tsanani yarinyace duk fah 17 year take ciki don Allah kayafe mata ko nasamu nutuswa wlh bansan irin horan da zaka yimataba jikinsa ya goge ya saka jallabiya ruwan toka yana murmushi yazo ya rumgume Mahabeer " babu komai na barta

tunda kace yarintace zan barta ai ko dan kai Mahabeer yaji dadi sosai" Nagode Dr Sardauna Najib ne yayi sallama " bro Daddy na kira kai ya daga Najib ya fice tare suka fito Mahabeer bedroom d'insa ya shiga Dr Sardauna ya nufi part dinsu Daddy, da Sallama

ya shigo parlon ai tanjinshi ta boye bayan Daddy ko da wasa bata dago kantaba kusa ghaisha ya zauna " Daddy gani? " Dr Sardauna kanwarka takeson shawarma don Allah samo mata " to Daddy muje da ita sai tazabi irin wacce takeso tana bayan Daddy tace" Ammin a

barima nakoshi bazan kai kaina ga halakaba Daddy barna fa namasa dariya Daddy yayi " barna me momy " Daddy bari to naje na sayo mata kala ukku sai tazabi wacce tafi so " yauwa Allah ma Albarka " amin Daddy kiss yama ghaisha ya Mike nanah tazo gunsa " ina z

uwa daukarta yai suka tafi Aunty amarya na dariya " momy ke sai tsokana da tsoro ko dagowa tayi tabi Sardauna da kallo yanada yake takunsa gwanin shawa tamkar bai dauki mutum ba akafadarsa ghaisha dariya tayi" momy uwar rigima gunta ta koma tayi kwance jik

inta" ummi yau gunki zan kwana? " to naji Nawwara tazo ta zauna kusan zee " aunty kinmun kwacan mama ko dariya tabasu sosai bai jima sosaiba ya kawo mata Shawarma Mahabeer sai godiya yake masa zama yai amma ko da wasa baima kalli inda takeba itama bata ka

lleshiba dan tasan gabar ci tayi ta koshi abunta tana zuba surutu dan tasan ba yada ya iya da ita ana muk'ewa yayi ya musu sallama ya fice baki ta tabe " Allah raka taki gona dakazo muka ganka ko ajikinsa ya fice Mahabeer yace" babu ruwanki dashi zainab ki

bar daukan magana gurin da akafi karfinki baki ta turo Daddy yace" wasan da take masa shiru mahabeer yai dan har yanzu bai yada da yafiyar Sardauna ba Hafeeza ta Mike " sister tashi muje mu kwanta " Tab jeki ba yanzuba hira sukaci gaba da yi kowa saida yaj

e ya kwanta ta tisa Mahabeer GABA sai sangarta take masa yana biye mata sai karfe daya, na dare yasa mu ya lallabata da tace bazata kwana da su Hafeeza ba Dr Sardauna yabiyo dare ya kasheta saida Mahabeer ya rantse mata yace yafe mata ta yada, sakuyi salla

m ya rakata har kofar bedroom yace gobe yasayo mata layin Nigeria don surika shan soyayya ko yana kamfani gun aiki da haka yasa ta shige d'aki shiko ya tafi lokacin Dr Sardauna ya jima dayin bacci tana shiga taje gun da ta boye kwayarta ta dauko tasha ta k

unna wayarta tana tikar rawa da ihu Dole su Hafeeza saida suka farka tagumi sukayi suna mamakin wannan hali na zee saide yau bata jima ta bingire ana saman carpet sai bacci wayar natayi ita daya khalisat ta sabko ta kashe mata wakar suka koma bacci,

**

************************************

*Bayan kwana takwas da zuwan zee baby* yau tacika kwana takwas a Nigeria tun ranar da tama Dr Sardauna barna har yau bata sake yada sun haduba dan duk lokacin da zai tafi aiki tana bacci baccinta bata tashi sai da r

ana shiko idan ya fita karfe tara na safe baya dawowa gida sai bayan magarib itako lokacin tana cikin d'akinsu dan dede lokacin babu babba a parlon bata fitowa dan tana tsoron irin horan da zai mata idan ya ritsota ba kowa karshanta ma ya kasheta kullum s

ai ankaita gidajan yan uwa gidan hauwa yar babanta ne tayi kwana biyu Wanda suka shaku da Neesher yarta dama kuma sunsa juna ta wata amma ta girmi zee da wajan shekaru biyar karatun lauya take yanzu tana shekarata na karshene Neesher fara ce mai matsagaici

n tsayi batada rama kuma bata kiba ita tsaka tsakiya ce kyakyawace amma bacanba dan batada hanci saidai tana idanu suma ba manyaba can masha Allah batada makosa akwaita son yan uwa kowa natane akwai kokarin ziyartar yan uwa itace diyar hauwa ta hudu sai k'

anunta uku mace an mata aure sai mazan masu binta yan biyu shiyasa zee da Dr basu haduwa dan kullum tana yawon yan uwa Dr Sardauna ya sake sayan wayoyi masu masifar kyau da tsada iPhone da Samsung tafka tafka masu kudin gaske sai yar karama ta cikon ukkun

da yana aiki da karamar waya sosai ranar da yasiya yayi ta Kiran mashakurah bata daukaba hankalinsa ya tashi zatonsa batada lafiya kai tsaye yaje gidansu ya iske lafiyarta lau aiku tasha masifa yace idan bata sonsa afasa auran mana babu Dole ga yan mata

burjik na hospital da gari suna adabrshi sun mutu akanshi ai tanajin haka ta fara kuka ta zaiyana masa abunda zee baby tace haushinsa akan zee ya karu ya dauki alwashin bata horon da zai barmata dafi azuciyarta itako ya rufeta da fada wai zancan mahaukaciy

ar zata dauka yarinya karama ta kitsa mata Abu ta dau wacce yasan abanza zata ba zee baby shekaru 6 cuf hakuri ta bashi suka shirya sukaci gaba da soyayyar su har yamata magana iyayansa zasu zo tambayar aure

Mahabeer ya sayan mata layin MTN kullum waya

sukesha sun shaku sosai dan har ta amsawa Daddy ta yada zata aureshi yanzu gobe aka tsayar da maganar za'asa ranar auransu har Dr Sardauna da mashakurah amma zee tace ita tafiyarta zatayi saudia sai sunje dauko Amarya duk sun dauki maganarta wasa Ahmed k

amar wasa son zee baby ya masa mugun kamu kullum yana gidansu Dr Sardauna sun shaku da zee sosai so yake yasamu hanyar da zai cusa mata sonsa kafin ayi auransu da Mahabeer, tun azabar da tasha gun Sardauna ta dena shaye shaye da rana sai dare dama ba daya

wa bane ta kawo duk ta shanye jiyama bata shaba babu abinda yasa taji k'asar ta isheta Kenan babu kayan shaye shaye so take ta tambayi Ahmed tana tsoron ya fadawa mugu Dr Sardauna tin jiya yake danawa zee tarko yada zai kamata ya rama abunda tame dan gobe

ake tsayar da ranar Aure yafiso ya rama kafin goben amma shegiyar ta toshe duk wata kafa dan ta daina zuwa Swimming pool duk dan karya ganta yaci ubanta duk iskancin da take cikin gida yanada labari har tsiyar da tama Aunty amarya ta kame mata idanu anyi a

nyi ta fadi dalili takiya, saida Daddy da mai ran karfe sukasa baki ta bude mata idanu shine fa suka daku da khalisat aikuwa khalisat ta bugu kunamu ukku ta saka mata Neesher tazo hutu yar gidan Aunty hauwa, tayi ta zugata ahaba ai saida suka kwantar da k

halisat suka gamu suka mata duka d'akin suka rufo kai ranar anyi tashin hankali zee baby daket suka lallabata dan borin karya tashiga musu harda su rukiyya aka mata tace gidan kewaye yake da, shaidanu duk su tsorata tace wai bakin aljanine jikin Aunty A

marya shiyasa, ta like mata idanu dan ya fita haka akasha fama Dr yaji

takaici da basu kirasa ba aikuwa Neesher yaci ubanta saida ya barta kwance dan yasan itace take zuga zee baby ina taji hausar da zatasan bakin Aljani yau har dare ya tsala Dr bai samu d

amkar zee baby ba Dole ya kwanta itako tana uwar daka ita da Neesher suna hira zee ko da Mahabeer suke waya sun hana Hafeeza da khalisat bacci dan biyu ce ta gamu saide Aisha bata fiye surutun Zee ba amma akwai fara'a sai tsakiyar dare bacci ya daukesu kh

alisat sai Allah ya isa take musu,

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

Washe gari misalin karfe tara zee baby ta gama shirinta sanye take da dogon wando bakine yasha adon Wanda ya dame ta hips dinta ya fito sosai rigace pink colour itama ta kamata boobs dinta kamar zaso fas

a rigar ta saki gashin kanya yau ta maidasa kallar maroon ta canza barimar hanci ta saka mai dan zirowa kamar ba India tilar kasan labbanta ma ta canza masa barima haka zalika tilar kunnema ta canza kuma suka zinarene tasaka, takalminta kafa ciki tasaka i

rin nasu na saudia ta dora, abaya kan kwalliyarta tayi masifar yin kyau Neesher da take cikin bargo na sharara, bacci zee ta bugeta da, karfi firgigit ta zabura " dallah can yar rainin hankali tashi muje kiyi rakiya airport mikewa tayi ta sabke " dan Allah

el uwata karki barni munsaba ta fadi harda kwallarta zee ta bushe da dariya" kujiki katuwa zatayi kuka akwatinta taja ta fito parlo su Daddy na kan dining gunsu ta nufa " Daddy Allah yamun fitowa da kallo suka bita " momy ina zaki? " saudia mana ai da kun

ya yau za'asamun aure ina gida daya da ango mik'ewa sukayi Daddy yace" ai sai bayan auren zaku tafi yi hakuri Raiyan ma natafe lokacin biki koma ai ba haka ake tafiya ba babu shiri wayasan dake a Airport din rigima ta kafa harda kuka ita sai ta tafi kewar

ummi takeyi da taga lallabar tayi yawa ta fara musu burin karya sai Addu'a suke tofa mata Aljannan suka fara magana wai dan yawo ne akanta haka sunansa dan yawo Mahabeer ya rude ya rikota sai Addu'a suke mata tayi wani far da idanu Neeshar kuka tasaka dan

har ga Allah ta dauka zee baby iskar gaskiya takeyi Aunty Amarya ma guduwa tayi khalisat ko kallo hafeeza itama Adu'ar take tofa mata sai ghaisha da Daddy suka, tarema Mahabeer ana tofeta, daide lokacin Dr Sardauna ya shigo cikin shirin zuwa hospital ya ha

d'e cikin Grey Suit Wanda ta kawata kyawunsa mutika gashin sa ya dan sabko kadan sajan fuskarsa da dan gemun ya kara ma kyakyawar fuskarsa kyau sai kamshi yake zubawa yau gani nayi ya kara zama k'aton gaske ga wani irin kwarjini da yayi gun ya ISO cike da

mamaki me ke faru ganin zee ce ya zaro idanu hamdala yayi azuciyarsa damar ramuwa ta samu dan yasan iskancine take musu ahankali yayi magana yanda bazata jiba" Daddy ku bari naje da ita hospita abincike inaga ba jinnu bane basirne ke damunta" kanajin Aljan

un na magana wai shi Dan yawo" Daddy wlh akwai maganin hospital kubari na tafi da ita " to Allah ma Albarka Mahabeer maza kaita mota aje aduba bai musuba ya dauketa itako sam har ga Allah bata jiba zatonta ko Airport za'a kaita idanunta rufe Mahabeer ya sh

igar da ita motar Dr Sardauna gidan baya yana tofa mata Addu'a jin ansata mota tayi bacin karya, Dr na shiga motar Mahabeer ya kwantar da ita ya fito jin ya fita ta bude idanu zaune ta Mike tana maida numfashi tana kyakyatar dariya" wlh na iya tsiya ta fa

da tana sabke ajiyar zuciya dan taci uwar wuya karaf suka hada idanu ta madubin mota ya sakar mata murmushi yama motar key idanu ta zaro ilahirin jikinta Karrrma yakeyi" shikenan na mutu...........

*

💖💖👩🏻



🦱

ZEE BABY

👩🏻



🦱

💖💖

*

*DAN ALLAH KAR

KU FITARMUN DA BOOK WAJE*

*

👉🏻

12*

....ko kallona baiba yaja motar bakin get ya tsaya mai gadi ya bude masa ya fice nutsuwata na tataro na cire tsoro cikin tsiwa nace" malam meye hadinka dani da zaka wani daukoni bakace kowa yayi rayuwarsaba na f

ita sabgarka to meye hadinka dani kuma inane zaka kaini ko kawai jaraba son ayi fada to ni yau banayi zaman lafiya nakeso asaukeni ko ci kanki bai ceba ya harba motar kan titi yana tukinsa cikin nutsuwa wayarsa ta dauki ringing hannusa daya ya tura cikin k

wantacciyar sumar kansa yana shafawa bai daga kiranba saida ya katse aka sake ya dauki wayar yai picking ya Kara akunne cikin amon muryashi mai dadin sauraro yace"hello ya akayi ne? OK ina saman hanya ya tsinke kiran yaci gaba da driving dinsa tsaki naja"

aikin banza wlh idan nutum yaci zalina Allah yana ganinsa baima San tanayi ba har suka isa hospital honr yayi aka bude masa babban get ya cinno hancin motar cikin asibitin parking space ya shigar da motar yai parking " wai malam lafiya kakawoni mustashfa

r ko wata cutarwar zakamun wayoyinsa ya kwashe ya fito daga cikin motar bude mata motar yai fuskarsa babu alamun rahma ya kalleta bai maganaba ya mata nuni ta fito duk taji tsoro ta dake Dan yau taci alwashin bazata bari ya zalumcetaba irin wancan Karo ci

ke da rashin kunya tace" baza'a fitaba ko Ana Dole bai maganaba Dan lokaci zata bata masa ya duko ya janyo hannuta da karfi ya fizgota waje buge hannu tayi " wlh malam ka kiyayi tabamun jiki ta fada cikin fitsara motar ya rufe dan yasan tsiwar karfin hali

take zuciyarta fal tsoro gaba yasata

sai tsoki take masa bai dai kulataba Dan yasan daga yau bazata iya masa abun da take masaba haka suka ratso tsakiyar hospital d'in kowa sai kallinsu yake cike da shawarsu dan sunyi mugun dacewa ga tsantsar kamar da s

ukeyi saide ita zaka gane balarabiya ce duk fatarta tasa duhu ko ina sai gashesa akeyi amatsayinsa na babban doctor hannu yake daga musu yana wucewa itako sai harare harare take Office d'insa ya saka key ya bude har an gyara tsaf sai kamshi yakeyi kin shig

owa tayi hankadata yayi da karfi saida ta fadi ya murza key bai kalli inda take " Allah ya isa mugun banza kawai meye hadinka dani murmushin gefen baki yai yaje ya zauna kan lumtsumemiyar kujeran da ke gaban katon table din mai cike da takardu laptop ya ku

nna yakira waya banji me yaceba ya kashe takaici ya cikani ganin ya maidanin banza na Mike tsaye ina kallonsa " idan kai ka haihu ka budemun kofa na fice waya ya dauka ya danna wata number bugo daya aka daga " murmushi yai morning my sweet baby ya gida ka

nsa ya dafe " oh wlh na manta sorry bari zan biyo idan na taso daga gun aiki OK bye zan kiraki da rana love you too ya fada yana murmushi ya tsinke kiran ko kallo bai ishanba gu na nema na zauna naga iya gudunsa Dan yau nayi alkawalin kirta masa rashin mut

umci Nima knocking din kofar akayi ya Mike ya nufo kofar cikin takunsa na kasaita da isa farin gilashin yamasa kyau cikin isa yake takunsa kana ganinsa kasan karkarfan Namijine tsayaiye ko kallo bata ishesaba hararasa tayi baima san tanayi ba tsaki taja" a

ikin banza kawai mai kyan Dan miciji yajita sairai amma ko kallonta baiba ya saka key ya

bude kofar hamzane dauke da tire kayan breakfast " good morning Yallabai " morning hamza ykk?? " Alhmdllh doctor ya bashi hanya ya shigo yaje ya ajiye ya gaishe da ze

e baby yai kin amsawa tayi tabisa da harara har ya fice kofar ya rufe ya dawo ya zauna cup din tea ya dauka yanasha anutse mik'ewa tayi ta nufi gunsa Dan yunwa takeji " malam likita ni yunwa nakeji banci komaiba ganin bazai kalletaba

yasa ta saka hannu

ta dauki plate mai soyayen dankalin turawa da kwai da cinyar kaza asoye ta koma gun zamanta abayar jikinta tacire ta ajiye tayi zamanta da dogon wando da guntuwar rigarta gashinta ya sabka har gadon bayanta rabi ya rufe mata fuska anutse yakeci har ya gam

a hamdala yai ya Mike yaje toilet ya wanko bakinsa da hannusa danna wata yar na'ura yayi ba'afi muntuna biyar ba aka fara shigowa ganin Dr wata latijuwa ta fara shigowa acikin girmamawa zee baby ta gaisheta ita ya fara dubawa nabiyu ko namijine saurayi Wa

nda zuciyarsa dab take da bugawa sosai Dr Sardauna yai masa fada ya rubuta masa maguguna yace zai kwantar dashi har kwana biyu ta ukku ce da ta shigo wata zankadediyar budurwace asuma ke damunta Dr Sardauna na tsaka da dubata zee takeson mata rashin kunya

babu gaira babu dalili ta fara zaginta ganin basu kulata ba ta iskosu tayi tsaye kansu fur ta hanashi yaba yarinyar kulawa saboda bayason surutu Dole ya dago ransa abace" ke matsa kiban guri jikinsa ta matso ta rumgumeshi ta fara kukan shagwaba " wlh Dr ba

zaka dubata ba danme zaka rika tabata nadamar kawota hospital yai amma da ya tuna zai kunsa mata bakin cikin da bazata iya mantashi ba wuyanta ya damko ya kifa mata Mari ya hankadata wani daki ya murza key yaci gaba da aikinsa saida ya duba mutum sama da a

shirin tun tana ihu da buga kofa har tagaji ta bari sai karfe sha biyu ya samu ya huta su Daddy sunzo amma yace ya mata magani Allura bacci ta awa biyar yamata bazasu samu ganintaba Mahabeer sawunsa biyu Dr Sardauna yace sai yamma zata farka Dole ya hakura

ya koma gun aiki, Dr Sardauna ya shiga duba marasa lafiyar dasuke kwance a asibitin duk da yasa an dubasu amma yabi su daya bayan daya yana dubasu cikin fara'a yake duba kowa yana kara musu kwarin gwiwa hakan nama marasa lafiyan dadi ba kadan ba

✨✨✨✨✨

✨✨✨✨✨✨✨✨

karfe daya da rabi ya fito daga masallaci yin sallah Office ya bude ya shiga ya dauki abayarta ya bude ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login