Showing 39001 words to 42000 words out of 206525 words
ad'aki sai sai murna take tarasa inda zata ajiye ranta haulat tace " gaskiya kawata kin mora miji ni wlh naso a daura ma tun kafin kije ya mora ki huta da ciwon cikin dukan wasa mashakurah ta kai mata dariya sauran kawayansu sukayi " k
inga haulat banason iya shege nifa Dr na ba jarababe bane dan wlh ba ruwansa love sai na shige zamu kwasa ehe dariya sukayi wayarta ta dauki ringing da sauri ta daga ta kara kunne" hello my Dr angona" iye yau kinyi baki sweet babyna sun tafi nazo na ganki?
"eh sun tafi kayi sauri kazo zuciyata ta buga" ok sai nazo kicewa zuciyarki karma ta fara mijinki na tafe dariya tayi" to sai kazo autan maza murmushi yai ya tsinke Kiran Laila tace" wai kuna zuba love ba karya ji muryashi zazaka" ke banson haka wlh zamu
bata dake dariya suka mata hirasu sukaci GABA dayi,, can gidama sun hadu antsayar da saka ranar auran " Mahabeer da zee baby kawu saminu shine waliyin Mahabeer Daddy waliyin ze baby anbiya Sadaki suma nera dubu dari biyu da hamsin Daddy da yace kudin suny
i yawa shi yarsa ba sayar da ita zaiba Albarkar aure sukeso da zaman lafiya kawu yace basuyi yawaba ba ajiye mahaifiyar
yarinyar tazo ta gani an tsayar da ranar aure wata biyu cif masu zuwa parlon cike da yan uwa sai rabon goro akeyi tunda har da makota l
atijawa da matasa maryama ce matar Nuhu yayansu Dr Sardauna ta tashi zee baby " kishiya tashi mijina da nakeji yau kin amshemun ko Nisha tayi dariya" kai Auntymu Hauwa tace" Maryama zamu bata fah Amarya na bacci ki tashe duk da dai baccin yamma babu kyau m
ik'ewa tayi taje ta wanko fuskarta ta dawo " Auntymu kika tasheni ko zainab tace" takwara amarya wlh kinyi kyau abunki kinji matar yayamu " zainab nifa bana yinki dariya suka mata hafeeza tace " ai ni kina yina ko? " eh ko dan kirikamun wanke wanke agidana
hajiya murjanatu matar kawu Saminu tazo ta rumgumeta " kai momy irin rashin ta ido haka kunya taji ta boye fuskarta Daddah tace" wlh kun fiye takura yarinya tana son abunta ba Dole ta nunaba mik'ewa tayi ta koma gun Daddah tana dariya ta rumgumeta tana ma
ta kiss" yauwa kakata fada musu yau gunki ma zan kwana dariya suka musu abun wlh gwanin burgewa Family akwai hadin kai sosai kowa farin cikin auran yakeyi Mahabeer tunda yaji labari dadi ya hanashi zama sai zirganiya yake
Sai bayan sallah isha'i Dr Sard
auna yasamu daman barin hospital dan yau marasa lafiya gareshi sosai Wanda Dole shine sai dubasu gashi agajiye yake driving yake cikin nutsuwa yana waya dedai lokacin ya ISO kofar gidansu mashakurah " sweet babyna yi sauri ki fito mugaisa na karasa gida ki
tt ya kashe Kiran yana jiran fitowarta anutse take tafiya ta had'e cikin wani uban less Jane mai ratsin baki ta yane kanta da dan kwalin less din idanu ya zuba mata " wow masha Allah inason kosasar mace wacce zata iya dani babyna kina burgeni zanji yada na
keso Gilles din motar ta kwankwasa bude mata yayi ta shigo da sallama " my Dr? saida ya dauki Dan lokaci kafin yayi magana sanin halinsa yasa tayi shiru" my sweet baby irin wannan wanka lalle amarya kike ina gorona? dariya tayi " zan baka ba yanzu ba " ok
yayi kyau ykk? " ina lfy Dr ta fadi tana jingina kanta kafadarsa" Dr " na'am matar dr ya akayi? dariya tayi" babu komai wlh kyau kamun sosai mama saida ya dauki lkc can k'asan makoshi yace" kema kinyi kyau babyna fuskarta ya kamo ya tsora mata mayatattun
idanunsa masu dafi lumshe idanuta tayi dan bata iya kallonsa kiss ya mata agoshi " ilove u my sweet wlh ina sonki Oya shiga gida nasamu naje na huta jikinta duk ya saki ta kalleshi" My Dr ilove u inamaka so na hakika cikin kunya ta sumbaci kumatunsa ta bu
de motar ta shige gida da gudu murmushi ya saki yaja motarsa ya tafi yana driving cikin nutsuwa ransa fari kall Dan a farin cikin yake, yana zuwa gida wanka yayi ya saka 3quarter da Riga mai karamun hannu ya fesa turare ya fito ya nufi part d'insu Daddy
sunanan sai hira ake Mahabeer sai washe baki akeyi zee baby na jikin ghaisha tayi lamo jikinta duk asake batada kuzari batasan meke damunta ba sallama yayi suka amsa Mahabeer yace"ango ina gorona? " kujifa bro kaima bani goro tukun dariya Daddy yamusu gun
Daddy ya nufa ya rumgumeshi " Daddy imiss u " me too likita ango barka ko ankusa girma ghaisha tace Faisal ni bandani ko " sai lokacin ta dago ahankali ta zuba masa idanu yayi mugun kyau tamkar kasace shi kamshinsa na shigarta kasalarta ta karu idanu ta l
umshe ta Kara shigewa jikin ghaisha ta boye kanta lokacin ya dago ya kalli ghaisha " mamana yi hakuri nayi missing dinki wlh ya gida ashagwabe yace ghaishana yunwa tun safe rabona da abunci yada yake magana yasaka zee baby wani mugun yanayi sai k'ankame gh
aisha take tanajin wani irin Feeling ajikinta sai ajiyar zuciya take sabkewa idanuta lumshe Dr Sardauna take gani kawai shiko tun kallon farko da ya mata ya watsar ya kauda kansa ganin bata kallonsa murmushin mugunta yasaki Dan ya harbota" to tashi muje k
aci abunci mik'ewa yayi ya nufi kan dining " momy tashi
naba yayanki abunci jikina na janye na zauna ina murmurshi karfin hali Dan har ga Allah bansan meke damu naba gashi banida kwaya bare nasha Dan nafi tunanin itace ke tambayata daddy yace" momy lfy ki
kuwa? dariya nayi nataso na dado kusansa" wlh lfy Lou Ammin natafi part d'insu Daddah na kwana yaya Mahabeer muje ka rakani" to momy sai da safe ko kai na daga Dan nafi shawar nabar parlon tashi yayi muka tafiyarmu part d'insu Daddah suna hirasu da mai ra
n karfe da Nisha Dan tun magarib ta biyota da sallma muka shigo Nisha ta tareni muka zauna" my dear Ana zaki kwana ni Ana zan kwana kusan tsoho mai ran karfe na koma" angona ya dai dariya yayi" nifa ga angon kina na biye dake Daddah tace" kinci sa'a da ya
amsa fashe maki kai zanyi dariya sukayi Mahabeer yace" haba Daddarmu matar tawa kusan mahabeer na koma ina zuba masa sangarta suko sai dariya sukeyi munjima sosai muna hira sai karfe goma Mahabeer ya tafi har kuka nake masa na shagwaba ya lallabani Dole sa
ida ya kaini dakin Daddah gado mai rumfa na kwanta yana lallabata har bacci ya ya daukeni ya tafi yana mamakin yay zee ta kwanta shadayan dare Nisha ce tazo ta kwanta tana waya da saurayinta ganin abunda zee baby takene yasa take tashinta itako cikin wan
i yanayi na mafarkin Dr Sardauna sai mika take tana shasheka abun yaba Nisha tsoro tunaninta Aljanunta ne suka motsa girgizata ta fara firgigit ta farka zufa ta wanke mata fuska cikinta taji ya murda wani irin ciwon cikine ya tokareta kuka ta Saki ta rumgu
me Nisha" wayyo my dear cikina ciwo ta fada jikinta na kirrrma zufa na keto mata Nisha duk ta rude ta shiga kiran Daddah sai gata da gudu " kai lafiya? " Daddah cikinta "subhanallah bari kirawo likitan gidan Aisha maza je kirasa " wlh tsoransa nakeyi da gu
du Daddah ta fita abin tausa tsohuwa sai gudu takeyi Dan Allah yana gani taxi son zee duk cikin jikokinta kamar yanda tafi son mahaifinta ta nufi part dinsu Sardauna lokacin yana kwance yasha magani bacci ya daukesa kenan Mahabeer ya buga masa kofa cikin b
acci yaji ya Mike yana tsaki ya sabko yana nufi kofar ya bude" bro lafiya? " Dr Dan Allah yi hakuri zeena zaka dubamun ba lafiya face ya had'e" saboda Allah ku kaita hospital Nima ba lafiyarce daniba amma aka tasoni Daddah tace Faisal" kaci gidanku Allah z
an kirawo Abdulmutallab yanzu yacima mutumci komawa yayi ransa abace ya cire kayan baccin ya saka 3quoter da shart Mara's hannu ya fito fuskarsa ahad'e Mahabeer yace " hakama mun gode suka nufi part din Daddah lokacin ta fara ficewa haiyacinta batasan waya
yake kantaba har amai tayi yanaga yada tayi ya kalli Mahabeer " daukarta muje hospital ya fadi yana fita cikin rawar jiki ya dauketa suka fito Dr Sardauna yaje ya shiga mota yana jiransu, yana zuwa gidan baya ya zauna da ita daket take fitar da numfashi
saboda ta wahala motar yaja suka bar gidan sai tsaki yake gudu yayi sosai lokaci kalilin ya isa asibitin mahabeer ya dauketa Dr ya Nuna masa room din da zai sata ya kwantar da ita ya fito Dr Sardauna ya shiga sai hararata yake yaja tsaki " tunda kika zo ba
n hutaba jababbiya kawai temakon gagawa ya fara bata don numfashinta ya dawo normal saida numfashinta ya dawo daide ya shiga gwaje gwaje idanu ya zaro can k'asa yace "amma wlh anyi jarababiyar yarinya anan Allah ya kyauta wlh kin hadu da walaha irin wanan
jaraba haka sa'arki daya zakiyi aure nan kusa wlh daket bro idan zai iya dake tsaki yaja taje ya hado Allurai guda biyu itakam har yanzu bata dawo daidai ba zama yayi bakin gadon kayan dazu jikinta Dan haka ta kwanta Sam batada nutsuwar da zata saka kayan
bacci tunda suma ba wani yauni bane dasu sai yanzuma ya karemata kallo yarinyar kyakyawace ajin karshe komai nata mai kyaune fatarta bata farin larabawa saidai kallo daya zaka mata kasan balarabiya ce mamakin tsantsar kamarsu yake da ita baki ya tabe " ma
ce duk jiki atille Dan duniyanci wai harda tillar cibi ya fada yana janye
rigarta ya shafi cikinta da gurin tillar cibin da yar tsakiya tsaki yaja jikinki yafiye laushi da santsi saikace jaririya ya fadi yana shafar wuyanta da k'asan labbanta nanma tulace
sai ta hanci da kunne yar Daba kawai mace ko ina ado ne missst a hannu ya surkuna mata allura saida ta zabura ta rukumkumeshi Dan jinta Mahabeer ne Dan bata wani haiyacinta sosai tabi ta dabaibayeshi gashi ruwan allura bai gama shigaba gudun kar ya jimat
a ciwo yasa ya rumgumota sosai cikin nutsuwa ya Dora bakinsa a kunneta yayi magana da murya mahabeer"my zee mahabeer ne tsaya karki jimu ya kusa gamawa kuka ta saka masa" wayyo yaya Mahabeer ka bari banason allura please ta fada tana shigewa jikinsa ta cus
a kanta kirjinsa har yanzu bakinsa akunneta " OK yi hakuri bari azage ya fada yana sakar mata kiss wani irin yam taji kiss din kamar irin na Dr Sardauna ne ta tsinci kanta da yin shiru tayi lamo jikinsa tana Kara kankameshi tana sabke ajiyar zuciya yaya
Mahabeer ina sonka da wannan yanayin naka kaci gaba da kasancewa ahaka zamu zauna inuwa daya ganin bata ganeshiba ya tabe baki kanta ya shafa ya Kara mata kiss akunne " yaya mahabeer I love u ta fadi tana Kara rikeshi gam ahaka ya mata allura biyu ta tafi
wata duniya ta shauki tako rike karamar yatsarsa abakinta tana tsotsa yana gamawa bacci na daukanta tana manne jikinsa yatsarsa abakinta tana tsotsa baki ya tabe " wlh nayi farin cikin da kikeson Dan uwana dama irinku sai na gida wannan fitsara taki wane
na waje zai aura janyeta ya fara ya Mike ta rikeshi gam tana turo baki ta shagwab'e zatayi kuka kuma bacci takeyi hannuta ta sakalo wuyansa ta had'e face d'insu suna shaker numfashin juna janyeta yayi idanu ya zuba mata kirjinta da yayi dam dam acikie ya c
ika karamar rigarta sai sama da k'asa yake saboda yada take fitar da numfashi da Sauri Sauri mayatattun idanunsa ya lumshe yana busar da iskar bakinsa mai zafi ya bude idanunsa yana kallon yada ta kwakwab'e fuska tana magana ahankali bakinta na motasawa ru
mgumeta yayi ya tallabo kanta kunnesa yakai bakinta" ni wlh banason wannan abun fah ni sai ka goyani wayyo kagani zai tabani ko ka hanashi ni kai nakeso kaji ta fadi ashagwabe tana Kara shiga jikinsa dagowa yayi ya kalleta baisan ya akayi murmushi ya subc
emasa kan fuskarsa janyeta yayi daga jikinsa ya kwantar da ita zata rukoshi ya goce ya Mike da sauri " tab wlh bro ka hadu da aiki ya fada yana kunna sigari yana bata wuta ya nufi kofar fita sai wata shegiyar tafiya yake yana daga kai yana fesar da hayaki
n tabar yana bude kofar Mahabeer ya taresa" Dr namu ya jikin matata bushewa yayi da dariya yana nunashi da yatsa sororo Mahabeer yabishi da kallo " bro muje ka dauki abar ka mutafi gida wlh barci nakeji sosai "wai dry me kakene kaifa matsala gareka" yi hak
uri matarka shirme gareta wlh duk bamu shiri saida tasani dariya sai kiranka take amafarki wai komema tace oho dadi mahabeer yaji " amma Sardauna Dadday ba ya hanaka shan sigari ba " na hanu ina mota daukota mutafi ya fice yanufi harabar asibiti mota ya bu
de ya shiga yana jiransu ya kunna kida wakar don jazzy cikin wakar adaobi yana mugun son wakar sigarinsa yake busawa yana kada kai mahabeer ya bude motar ya kwantar da ita yashiga ya rufo Dr Sardauna yaja yazo bakin get aka budemusu get ya fice aguje tukin
sa yake anutse " Dr karage karan yayi yawa karta tashi? " to ikon Allah to bro bari na rage ragewa yayi dariya mahabeer yayi suna hirasu har sukazo gida Dr na parking ya fito Dan bacci yakeji sosai Mahabeer part dinsu ghaisha ya yaje ya kwantar da ita ya t
ofeta da Adu'a baccinta take anutse fitowa yayi gidan shiru kowa yayi bacci banda Nisha sai yanzu da taji shigowar mota da taga mahabeer yayi part d'insu ghaisha da zee itama ta koma can ta iske zee na bacci da da hafeeza amma khalisat na zaune saman Daddu
ma sai kuka take Nisha tace" kiyi asanu karki tasarmun yar uwata na bacci ta fada tana rumgume zee
baby bata jimaba bacci itama ya dauketa mik'ewa khalisat tayi ta kwanta itama idanuta sharkaf da hawaye Dr Sardauna na shiga yasaka kayan bacci ya ballo wani
magani yasha yana yamutsa fuska ya kwanta saboda baccine fall idanusa yana rike da cikinsa sai juji yakeyi sai tsakiyar dare bacci ya daukesa duk ya hada zufa Mahabeer ma tuni yayi bacci da begen sahibarsa asuba ta gari............
ððŧ
Y'a
r ilu
ðĪŠ
*
ðððĐðŧ
â
ðĶą
ZEE BABY
ðĐðŧ
â
ðĶą
ðð
*
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
*
ððŧ
15*
*....Bayan kwana kwana biyar* zee baby ta warke ras sai dai har yanzu Dr Sardauna na manne ciki zuciyarta duk batasan sonsa take ba tun washe g
arin da suka dawo daga hospital da yamma dab da magarib taje gurin Mahabeer atsautsayi zata shiga parlon zai fito sukayi karo ta fada saman fafadan kirjinsa ta rumgumeshi zatonta mahabeer ne saboda gashinta ya rufe mata fuska tarairayota yayi jikinsa ya ta
llabo kanta ya tatara mata gashinta ya daure mata ya kamo fuskarta mayatattun idanunsa ya saka cikin idanunta ya mata wani dan iskan kallo Wanda saura kadan ta sume kamkameshi tayi ta rufe idanunta tana sabke ajiyar zuciya tanajin wani irin sanyi na ziya
rtata da kasala gawata shegiyar rumguma da yamata ga kamshinsa mai azabar dadi sai kara mannesa takeyi shima kara manneta yakeyi yana shafar gashinta ya duko ya sakar mata kiss awoyanta kamkameshi ta tayi " My Dr kabari yana sakin murmushi mugunta baiyi ma
gana ba ya hankadata ta fadi k'asa saman Capet ta kwalla kara motsin Mahabeer yaji da sauri yabar gurin mahabeer yazo ya tasheta yana tambayarta lafiya tace Dr Sardauna ya samata kafa ta fadi ransa amugun bace ya janyo hannuta suka fito part d'insu zee suk
a nufa
a parlo suka samesa ya rufesa da fada akanme zai kadata idan yaji mata ciwo fah dadi zee takeji anama Sardauna fada sai tsalle takeyi tana rike da hannun Mahabeer duk da babu kuzari jikinta harda gwallo takema Sardauna dagowa yayi ya kalli Mahabe
er ya bashi hakuri itama ya kalleta ya bata hakuri yace wlh bai san mutum zai shigoba karone sukayi yaje yaja da bayane ta fadi da sauri ta dago ta kallesa saboda karyar da rumtuma suna hada idanu ya mata wani shegen kallon da yafi na dazu dafi nan take ta
rasa nutsuwarta yanayin yada yake magana da kamshinsa ya sakar mata kasala jarumta ta tataro cikin rashin kunya tace " wlh da gangan ne kuji rainin hankali ta hararesa ta murguda masa baki, ficewa yayi yabar
parlon Mahabeer yace tafita sabgarsa karya jiy
atata ya lalabata ya fice saboda lokacin sallah ya kusa dan dama parlon ba kowa sai khalisat da Nisha da Hafeeza ganin har yanzu batada nutsuwa yasa, ta zauna ta fara lumshe idanu tana matse kafafunta tana nishi gudun kar aganota yasa ta Mike takoma bedroo
m ta kwanta gado tana juyi da lumshe idanu Dr Sardauna kawai take gani a idanuta batasan ya kayiba tajita jagab ajike saida tayi wanka tsarki tayi sallah magarib to tundaga ranar taboye kanta da ganinsa koda wasa bata zama inda zasu hadu ko muryasa bata so
n ji ayanzu ita da Mahabeer ko sosai take basa kulawa da tatali tana nuna masa soyayya ta maida hankalinta kansa bangaran Dr Sardauna ma soyayyarsu suke zubawa shida mashakurah ba kama hannun yaro dan shi sam mancewa yakeyi da wata zee, Ahmed Abu kamar w
asa ya kaishi kwanciya har gadon asibiti da yasami labarin saka ranar auran zee da Mahabeer khalisat ma abun haka yake ta rame kurat saboda damuwa,
Yau ta kama juma'a garin yau lubge yake da hadari