Showing 111001 words to 114000 words out of 206525 words
zuciyarta ta fara tabu shiyasa Daddy ya yarda yace abarta ta koma gidanta tunda tanaso bangaran Nisha da Sardauna babu laifi yana bata kulawa sosai yana nuna mata soyayya saide jarabarsa ta taku
ra mata babu yada ta iya Dole take biye masa idan ta fara jin zafi tayi ta kuka shiko ko ajikinsa saide idan ya gama Tasha tatali ankawo mata mai aiki koda yaushe cikin cin kaza take Sardauna yayi ta mata dariya yana cewa"babyna yasa mamarsa kaudai sai ta
fara kuka sai ya lallasheta sa'arta guda bata laulayi, bangaran mashakurah wlh sai ta baka tausayi ta rame ta jeme cikinta ya fito gashi abukace take da namiji Dole ta hakurata rike bandar Dan yana bata kulawa sosai jiran haihuwa akeyi amusu aure Ahmed da
hafeeza wata irin soyayya suke zubawa mai tsayawa azukatu Sardauna ya ganosu burus ne yayi dasu yaga iya gudunsu
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
da misalin karfe 8:00pm na dare Nisha Zaune take a parlo tana tsotsar lemun tsami tana kallon makekiyar TV dake manne abango
Sardauna ya fito daga bedroom d'insa yana waya kusanta ya zauna jikinsa ta kwanto" eh wlh Daddy kaina yakemun ciwo tun yamma gashi gabana yafiye faduwa sai Addu'a nakeyi amma bari yanzu zan fito na dubasa insha Allah OK bye sai nazo ya tsinke kiran ya kall
i Nisha ya daga mata gira ya Kara matseta" yanzu daga mutum ya fara murzaki zaki fara kuka My Nisha ki daina shan lemon tsami dariya tayi ta rukumkumeshi tana kissing dinsa murmushi yai ya tura hannusa cikin rigarta yana lalubarta yana shafa cikinta lafewa
tayi jikinsa"my sweetheart kaidin na dabanne mintsineta yayi dariya tayi"kitsaya naji ya babyna yake" my Dr ina zaka ina zuwa? " no ki zauna yanzu zan dawo mairan karfe ne bayajin dadi zan dubasa kirawo Rabia mai aiki kuyi fira kiss ya mata ya Mike hawaye
ya wanke mata fuska ta fara shashekar kuka" Ya Salam tashi dauko hijabi mu tafi mik'ewa tayi da gudu tsawa ya buga mata" Nisha bana hanaki gudu ba kina jijigamun yara cak ta tsaya ta fara tafiya ahankali taje ta dauko hijabin ta fito har ya fice amota ta
iskeshi ta bude ta shiga ta rufe yaja tunkafin ya iso mai gadi ya bude masa get yafice ya harbata motar kan titi yana gudu Nisha ta kallesa"my Dr kayi hakuri bazan karaba kai ya daga mata jikinsa ta kwanto ta boye kanta kirjinsa tanajin mugu mugun sonsa da
kaunarsa na ratsa zuciyarta matseta yayi gam jikinsa yana tuki sai ni'imataccen kamshinsa take Shaka tana shafar wuyansa har suka iso kofar gidansu yaga motar mahbeer ta fito zee zaune agaba suna magana suna dariya suka fice shiko ya shige, ciki parking
yayi nisha ta janye jikinta ta bude ta fita shima ya fito hannuta ya kama suka nufi part din ghaisha akofar parlo suka hadu da Daddy" yauwa Dr Ka iso muje ka hadu da iyayan rigima mun bashi matarsa harda kuka yamana itama ta damemu da kuka ita mijinta ta k
eso murmushi Sardauna yayi" nagansu Daddy Allah ya basu zaman lafiya Nisha shiga gunsa momy Daddy yace "muje da ita suma sunacan Nisha cikin kunya ta gaishe da daddy
"Aisha sannu ya karfin jiki muje to gidan daddah suka nufa, mahbeer ko sai murna yakey
i yau zai angwance tuki yake cikin nutsuwa zee na zuba masa surutu tana kwance jikinsa" my heart ka rage gudu mana ta fada ta rumgumeshi tana dariya juyowa yayi ya mata kiss yana murmushi "wlh my zeena da na rasaki mutuwa zanyi bakinsa ta rufe masa tana kw
akwab'e fuska zata masa kuka gangarawa yayi bakin titi yai parking ya janyota jikinsa"yi hakuri wasane nake miki bazan mutuba ya fada yana tura hannusa cikin rigarta yana murza manyan breast dinta narke masa tayi"wayyo my heart inajin dadi jin ta fadi haka
ya janye rigar tata yasa hannusa duka biyu yana murzamata sai nishi take tana bangaro masa, kansa ta tallabo tahade bakinsu tana masa wata irin tsotsa mahbeer ya zauce duk ta rikitashi bakinsa ya zaro ya maida kan breast dinta yana tsotsa bankarewa tayi t
a fashe masa da kuka shima kukan ya fara yana tsotsa duk sun haukacewa junansu suna romance bakin titi motace ta kwace tayi kansu mai babbar motar sai horn yake musu jama'a suna kiran sunan Allah amma Sam basa haiyacinsu Dan har sun cire rigunansu kawai s
ai ji kake garam motar ta bugi motarso zee tashigi motar Sosai Wanda atake zee numfashin ya dauke
jini bulbulowa daga sharan kanta mahbeer yana cikin jigata saboda karfen da yasokesa aciki ganin zee ahaka ya kwalla Kara yana jijigata"zeena don Allah kark
i barni bazan rayuba idan babu ke samanta ya fada nan take ya sume jama'a sunyi caa gun Dan motar ta game sai anyi dubara za'a cirosu mai motar hannnu ya Dora akai ya fashe da kuka Dan idan kaga yada motar tayi wlh sai kayi kuka Dan tausayi haka jama'a suk
a taru Ana kokarin ciro abinda aka samu nadaga jikinsu Dan mutane basa zaton sunyi rai...................
✍
🏻
*
💖💖👩🏻
🦱
ZEE BABY
👩🏻
🦱
💖💖
*
MALLAKAR UMMU FAREESA NE
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
*
👉🏻
41*
....daket
jama'a sukafito dasu babu mai motsi acikinsu jini ya bata musu jiki mahbeer harda wani karfe gefen cikinsa da ya cakesa cikin hukuncin Allah sai ga Ahmed yazo wucewa yaga taro jama'a sunacewa akaisu hospital parking yayi ya fito ya nufi wajan ganin su zee
ne abun ya tashi hankalin Ahmed arikice yace" don Allah ku kamamun musasu mota motar Ahmed aka sasu harda mai motar ya shiga yana kuka Ahmed yaja da sauri yabar gun gudun kar akirawo yan sanda wayar Sardauna ya kira, lokacin suna hanyar dawowa gidansu gani
n Ahmed ya, daga ko magana baiba yace" Dr kaiyi sauri kazo hospital ya kashe Kiran, yaci GABA da tuki hankalinsa atashe suna zuwa hospital aka taresu aka kawo gadon marasa lafiya aka fito dasu aka kwantar dasu kai tsaye emergency akayi dasu
Ahmed hank
alinsa atashe yake Sardauna ya shigo da mota ko parking d'in kirki baiba ya fito Nisha na biye dashi Ahmed ya taresa "Dr kayi sauri kaceto rayuwarsu rike Ahmed Sardauna yayi" suwa ye? " zainab da Mahbeer ai bai tsayaba ya sakeshi yayi ciki da gudu Nisha ta
fara kuka" meye ya samesu? " hatsari sukayi kiyi hakuri bari kukan muje ki zauna Sardauna kai tsaye emergency ya shiga jikinsa na tsuma sunaga Dr ya shigo suka dakatar gun mahbeer ya nufa kallo daya yamasa, idanunsa ya ciko da ruwa ya kalli Dr Nabeel " k
uje ku ceto ran matarsa bari ni na dubasa, da kaina bai sauraresu ba ya fara ceto ran mahbeer saida ya kwashe awanin biyu ya dinki masa gefen cikinsa da cinyarsa da
sharan fuskarsa da goshinsa da ya tsage wlh ba mahbeer ba Sardauna ma yau abin tausayin
e ya hada duk maganin da yasan zaiyi Saurin dawo dashi haiyacinsa da kashe masa zafin ciwanka ya saka masa drip ko ina akumbure yake jikin mahbeer lokacin da ya fito yaga yan gidansu cike akofar dakin hankalinsu atashe ghaisha ta nufoshi" Dr ya zainab take
da mahbeer don Allah ka fada mana? cikin dakiya yace" ghaisha da sauki zasu warke basu wani jimuba Nisha tana kuka tace" wlh Daddy sun jimu kallo daya idan mutum ya musu bazai sakeba wani mugun kallo ya watsa mata ta sada kanta Daddy da nuhu da kawu samin
u suka hada baki"Dr dan Allah ya suke ciki? " Daddy kuyi hakuri da sauki zasu farfado barima na duba zainab din wajan ummi Raiyan ya nufa tayi tagumi tana zaune" ummi kuyi hakuri
zata farka insha? " Dr babu komai Allah shine mai iko da kowa da kuma kom
ai a lokacin da yaso Allah ya tashi kafadinsu gurin ya bari da sauri dan da sunsan halin da yake ciki sai sun tausaya masa dauriya ce kawai yakeyi gurin zee ya tafi kanta anade yake an dinki mata gefen da kanta ya bugu saboda bata jimuba sosai saide buguwa
r kanta bakin gadon ya zauna zuciyarsa na bugawa gatanan bata motsi duk na'urorine jikinta saboda buguwar kanta tashi yayi ya kara, duba lafiyarta da kyau cikin dakiya da jarumta yake komai amma ko alamun motsi batayi ba jikinta ya fada yana kuka saida yay
i yagaji dan kansa ya fito ya nufi wani room yashiga ya rufe kansa, yayi alwalla ya shimfida darduma ya tayar da sallahr nafila yana nema musu sauki awajan Allah har baisan adadin awanin da ya daukaba saida ya duba agogon hannusa yaga karfe, daya na dare y
a Mike ya fito har yanzu yan gidansu ba Wanda ya tafi tausayi suka bashi
yace "Daddy dan Allah kutafi gida insha Allah zasu farka cikin haiyacinsu mamana kuje gida babban yaya kai sai ka tsaya Kawu Saminu yace" wlh babu inda zamu yanzu muka gama musu Ad
du'a zasu farka nan kusa gun Nisha ya nufa ya kamo hannuta ya nufi Office d'insa da ita"ya saka key ya bude suka shiga saman doguwar kujera ya kwantar da ita" Nisha ki kwanta ki huta kibar kukan yar uwarki zata farka inshn Allah kinji? kai ta daga kiss ya
mata agoshi yaje ya dauko wata jibgegiyar rigarsa. ta sanyi ya lulubeta ya zauna kusanta k'ugunsa ta kamo tana kuka kasa-kasa bayanta yake bugawa har tayi shiru tana sabke ajiyar zuciya saida yaji tayi shiru ya Mike ya fice har yanzu
Yan gidansu ko mu
tum daya bai motsaba kai ya girgiza dan sasun halin da yake ciki wlh sai sun tausaya masa dakiya kawai yakeyi sai lokacin Sardauna yaga Ahmed da mai motar gurunsu ya nufa Ahmed yace"Dr kabi asannu kaima ba lafiyar zuciyace da kaiba karfa kasa, damuwa arank
a don Allah kayi tawakali? murmushi Sardauna yayi ya rumgume Ahmed yana buga bayansa" Abokina karka damu nabarwa Allah ikonsa kaikuma ina godiya da samunka aboki nagari nagode nagode" dan Allah kabarmun godiya kaga bawan Allah nan hankalinsa atashe su Dad
dy sunce ya tafi sun yafe masa, amma yace sai yaga tashin bayin Allah nan sakin Ahmed Sardauna yayi ya isa gun mutumin " kaje kawai babu komai Allah ya kaddara bawa baya wuce kaddarasa kaje munyafe maka ni ganinka ya fi batamun rai don girman Allah kaje mu
n yafema ganin yada jikin Sardauna yake tsumane yasa mutumin tsorata wuff ya fice da niyar gobe sai ya dawo zaune sukayi zuciyarsu da alhini har karfe kusan uku da, rabi na dare wlh idan ka kalli bayin Allah nan sai ka tausaya musu na'uran datake jone ce j
ikin mahbeer ta fara kuka da gudu wata nurse ta fito Kiran Sardauna arikice yayi ciki mahbeer ya farka sai tari yake jini na fita yana Kiran sunan zeena don Allah karki mutu gwara ni Na mutu ke kirayu da gudu Sardauna yayi kansa yana bashi temakon gagawa,
su Daddy ana hanasu amma saida suka shigo daket Sardauna ya samu ya daina aman jinin rumgumeshi yayi yana kuka abinda yan gidansu taba ganin Sardauna yayi ba shine ya karyar da zuciyoyin yan gidansu ghaisha k'asa ta zauna
tana kuka, mahbeer yace"Kenan z
eena mutuwa tayi shine kukamun Alluran bacci har aka binneta Daddy ne yazo ya rikeshi Sardauna yace"wlh bata mutuba zako rayu tare itama nemanka take tarin ya sarkeshi ya ruko hannu Daddy" Dadyna don Allah kuyafemun nine nayi sanadiyar mutuwar zee da na na
ce sai an maida mana auranmu da yanzu tana rayuwarta wlh ina sonta banga anfanin zamana aduniya babu zainaba ba don Allah duk Wanda nabatawa ya yafemun gabaki daya kowa yayo kansa, ghaisha, ta ISO ta rumgumeshi tana kuka"mahbeer mun yafema amma wlh zainaba
tana raye bata mutuba Sardauna aje ayi dubara akawota da "to ya amsa dan yasan na'ururin da suke jikinta ayanzu bazai yuba aciresu mutikar fata farka tabbas komai zai
iya faruwa da zee rike hannu Sardauna yayi muryashi tayi k'asa" karku takura kanku
ni nasan zee ta mutu saboda naga yada kanta yayi zan tardata muci gaba da rayuwarmu nide kuyafemu ya fada yana shakuwa jini na fita daga bakinsa ahankali yake kalmar shahada Daddy yayi saurin rumgumeshi yana fadin" lailaha illallah Muhammadun rasulullah sa
llalahu alaihi'wa sallam haka mahbeer ya maimaita har sau uku numfashinsa ya tsaya cak idanu Sardauna ya zuba masa mahbeer na damke da hannunsa jikin Sardauna babu inda baya rawa ghaisha ganin mahbeer ya mutu ta tsayar da kukan cak daddy kansa kasa shafema
mahbeer idanu yayi Kawu Saminu ne da Nuhu sukayi jarumta kawu ya shafema mahbeer idanu Sardauna wani irin kukane ya kufce masa ya fada jikin mahbeer ya rumgumeshi yana kuka Nuhu ya janye Sardauna ya rumgumeshi Daddy ya kwantar da gawar mahbeer ya Mike tsa
ye
ummi zubewa tayi asume gabaki daya Sardauna jikinsa kerrrma yake yana wani irin kuka na fitar hankali gabaki daya ghaisha tama kasa motswa daga inda take tana karkarwa azaune ta tsare gawar mahbeer da idanu Daddy ne yayi kan ummi Ahmad akidime yayi
waje ya kirawo likita Dan yasan Sardauna babu abinda zai iya ayanzu tare suka shigo da nurse da Dr Nabeel aka fitar da ita domin ceto ranta daddy ya koma gun gawar mahbeer ya tsugunna ya rike hannunsa"mahbeer yanzu ka mutu kenen Allah nagode maka da ka jar
abeni ka daukemin yarona mai son yan uwa mai hakuri mabucin dariya mai son nak'asa dashi Allah na amshi jarabawarka da hannu biyu mahbeer Nayafema duniya da lahira khadijah kizo kiyafema d'anki zai tafi tafiya ta har abadan Saminu ya rike Daddy ya Mike ts
aye "haba Abdu muyi tawakali da Allah mu karawa nak'asa damu kwarin gwiwa mana Nuhu ya Saki Sardauna yaja hannusa suka zauna "Faisal kayi hakuri kaga ba lafiyar zuciyaba gareka ba kuma kukanka shine yake Kara tada hankalinsu daddy kalli ghaisha halin da ta
ke ciki jeka ka bata baki babu Wanda ya isa ya hana Allah ikonsa duk lokacin da yaso fuskarsa ya goge masa ya ja hannusa suka tafi gun ghaisha Sardauna ya rumgumeta"momy kiyi hakuri kinji rumgume Sardauna tayi ta fashe da kuka "Faisal kaga yayanka yatafi y
a barmu ko? Ahmed ne ya amso farin yadin ya kawo daddy tashi yayi ya lulube mahbeer ya dauki waya ya fara kiran yan uwa suna zaune agun sun tisa gawar mahbeer gaba ummi kuwa ba'a samu ta farfadoba sai karfe biyar na asubah tana kuka tana kiran mahbeer da
zainaba sun mutu saida aka mata allura barci bayan sallah asubah gabaki dayansu suka dunguma gida har gawar mahbeer zuwa karfe takwas na safe gidansu mahbeer babu masayar tsinke Al'ummmah musulumai sun cika gidan sai koke koke akeyi zainab kanwarsa nan tak
e naguda ta kamata sai hospital batajima ba ta haihu da namiji hadeema ana take yace asa sunan mahbeer yana kuka tamkar ransa zai fita dan bashida abokin da ya wuce mahbeer gashi mijin kanwarsa tana haihuwa ya koma gidansu mahbeer duk inda kake neman tashi
n hankali to wannan Family wlh sun shiga ga zee bata farkaba Daddy dubi suke itama ta mutu Sardauna boye musu yayi misalin karfe Tara na safe an gama shirya mahbeer za'a kaishi makwancinsa yan uwa gewaye dashi sai Addu'a suke masa ghaisha ta rumgume gawar
amma bata kuka"mahbeer halinka nagari yabika na yafema duniya da lahira hafeeza ma rumgume take da gawar tana kuka Nisha ma Najib salma intisar ma tace"Ashe bazan rayu da kaiba nasoka kamar na mutu yaya mahbeer Allah ya jikinka da rahma Sardauna yace" kuba
mu guru mu daukeshi Ana jiranmu Dan kokarine kawai yakeyi maryama da anty hauwa suka janyen su amma maijidda taki sakin gawar mahbeer tana kuka mai cin rai daket Sardauna ya dauketa cak ya kaita gabansu Daddah suka ririketa su nuhu suka dauke gawar suka fi
ce Sardauna ya rumgume ghaisha" momy idan bakyaso nima ki rasani to kiyi shiru don Allah? " nayi Sardauna nayi shiru kuje ku kaishi gidansa na gaskiya sakinta yayi ya nufi gun ummi Raiyan ya tsugunna gabanta"ummi kiyi gakuri don Allah wlh nima zaku rasani
idan Baku bar kukanba" mun bari Faisal tashi katafi mik'ewa yayi ya fice Ana shirin sallahtar gawar
ya bi sahu aka sallahci Dan uwansa hawaye na zuba a idanunsa Ana gamawa akayi masa Addu' aka daukesa sai gidansa na gaskiya wlh fadin irin jama'ar da ma
hbeer ya samu bazai faduba saide nace Allah yayi masa gafara kawai haka suka kaishi gidansa na gaskiya suka binneshi jama'a kowa yabon halinsa yakeyi yan gun aikinsu ma dayawa sunyi kuka rufe kamfanin akayi akace sai bayan sadakar ukku direban da bikesu ta
mkar zaiyi hauka kuka yake yana cewa yakashe mutum wuni jama'a sukayi ana shiga ana fita har bayan la'asar har yanzu Sardauna bai sama cikinsa koda ruwaba Nuhu ne ya fahimci hakan daket ya lallabashi ya kawo masa tea ya kurba ciki gun mata ma hakane babu W
anda ya iya sama cikinsa wani Abu har dare bayan sallah isha'i Daddy yace Sardauna ya daure yaje ya dubo zainaba ko da sauran ranta Dole yasa Najib ya tukasa suka tafi yayi mata, dube dube babu wani alamun motsi jikinta haka suka dawo Sardauna sai zubar da
hawaye yake Allah kadai yasan halin da yake ciki, Nisha ma bata sukuni abun ya mata yawa tafe kawai take hauwa tana dan kula da ita tsakiyar dare kowa ya nemi guri ya kwanta Sardauna yana saman darduma yana sallah yana kuka saida yaji kafafunsa basu dauka
nsa ya hakura, ya zauna yana ma dan uwansa da zee Addu'a yana kuka, da yagaji nan ya bingire ya kwanta har barawon bacci ya daukesa saboda jiya babu Wanda ya rumtsa Asubah ta gari
**********************************
*Bayan sati guda*
Yau mahbeer ya
cika sati guda da mutuwa wlh har yanzu idan ka kalli yan gidansu sai ka tausaya musu