Showing 147001 words to 150000 words out of 206525 words
wlh nima yanzu naji amma muje bata wuce gidansu manal motar yakoma y
a hade kansa da gwiwa zuciyarsa na mahaukacin bugawa Dan ya fara tsoron lamarin. har motar taja ta tafi Sardauna baima saniba Jannat tace" insha Allahu bata wuce gidansu manal ko batacan wlh nasan inda zasu ita da manal cikin farin ciki Sardauna ya dago ya
ce"idan naga zainab ta dalilinki ayau bazan taba mantawa dakeba Hamraz idan anga zainab pls kasan yada zaka mun nasamu tafiya ayau da ita idan yaso goben su Ammi su bimu. "Sardauna kayi hakuri har goben kaifa doctor ne kasan yada zaka mata koda allauran ba
ccine har goben kar abun yayi yawa su gane gudune za'ayi dasu" OK shikenan zanyi kokarin tsare abata. Dariya yaba kowa da tausayi duk suma sun damu daurewa suka kawai Jannat ko ko aka
Dan tasan halin kawayanta. suna zuwa kofar gidansu manal Jannat ta b
ude mota tafito ta nufi gidan tajima tana danna bell Kafin abude mata Radah tace" har sun fada miki ko.?" eh matsa kiga ta shige da guda. aparlo ta tsaya suka gaisa da mamar su manal tace" suna ciki tun la'asar basu fitoba. dariya Jannat tayi ta nufi ciki
tana kiransu wayam ba kowa idanu ta zaro ta duba ko ina babu su babu alamarsu wayam ta fito" mamah basu nan tsaye tayi cike da mamaki tace"kaga shegun yara ko mashaya biyu sun hadu wlh duk inda suke sun tafi neman kwaya Dan Allah jeki nemosu koda yake duk
dayane har ke dinma abokin barawo barawone Jannat ficewa tayi Dan tasan ba inda zata samu su zee sa gidan yar saude ta shiga mota Sardauna yace"bamu dace ba ko...?murmushi tayi tace"an fadamun inda suke Hamdalah sukayi da Addu'ar Allah yasa su sameta acan
Hassan duk yaji ya sare Dan zee ta taba haka saida ta kwana hudu Kafin asameta.Hamraz yace "to yanzu ina mukayi kenan Jannat ta fada masa sunan unguwar. Hamraz ya zaro idanu yace"wannan lalatartar unguwar takarun Tab. Sardauna gabansa ya tsinke ya fadi ida
nunsa ya lumshe da Addu'ar Allah yasa su Sami zee acan Hamraz yaja motar ya dauki hanya Dan akwai Nisan bala'i can kusan fita daga garine. bangaran su zee kuwa suna gidan yar saude uwar shege da shegiya suna zuwa tunda taga zee taji zata samu kudi anan gan
in zee adamuwa ta shiga mata dubaru ta fada mata matsalata kiyawa tayi saboda batason kallo mafi yawancinsu kowa duk sun kura mata idanu
Wata bakar mace dumkukuma mai budaddan hanci na hango zaune matasan yan mata na kewaye da ita saura duk sun kwale M
anal tace" yar saude mu kibamu abinda ya kawomu. Zee tace wlh kuwa Dan na matsu naji na buge. Dariya yar saude tayi ta fito musu da kwayoyi da kwalaban syrup masu masifar tsada ta ajiye gabansu tana washe baki "manyan yara gashi amma fa akwai tsada. Manal
tace ai kinsan ko nawane zan siya ta fadi tana bude kamar Jakarta ta ciro kamsa miyyah Riyadh guda biyu ta bata zee jikinta na rawa ta bude kwalbar syrup ta Kafa bakinta ta fara tultulawa cikinta manal ganini zee zata shanye duka ta riketa ta amshe "haba k
arki ilata kanki mana kibi komai asannu duk da bansan meke damunki ba. takai cine yasa na fashe da kuka na kwashi kwayoyin na watsa abaki" manal kibarni kawai ina cikin masifa ina cikin taskar rawu wlh. yar Saude tace" kina yarinyarki karama kizo asaki gar
i manal ni bansan kawarnan takiba kizo yanzu a nuna miki gari yar balarabiya. Zee tace "Dan Allah wani garine yafi dadi Wanda idan naje zan manta da damuwata. cikin murna tace "yauwa zan fada miki bari ajima akwai direban da zai kaiki garin ba ko sisinki.
Manal ta shanye sauran syrup din zee amma bataci kwayarba sanin kwakwaluwarta karamace. zee cikin murna tace "Dan Allah ki kirasa zanje pls. "Ai yanzu kuwa zan kirasa zaki ganshi yazo waya ta dauka ta Mike ta shiga daki zee tabita da kallo ta kwashi wasu k
wayoyin ta watsa abakinta ta tauna suna hira. da Manal tace ita dai bazata ba. Zee tana dariya Dan tuni zee syrup ya fara canza mata yanayi su Sardauna basu isa gidan ba sai da Ana kiran magarib wani irin lungunane Hamraz yayi parking abakin titi ya juyo y
a kalli Jannat"ki sabka kuje da Ammi gaskiya bazan shiga lungun nanba. Sardauna yace "ai motar ma bazata shigaba nake gani Jannat fito mutafi suka
fito har Ammi dasu hussaini Jannat na gaba suna binta sunyi tafiya sosai sai gasu akofar gidan wata wulwu
leyiyar mota akofar gidan baka sudik. Jannat ta buga kofar da karfin gaske Sardauna karaf yaji ihun zee dinsa jikinsa na rawa ya shiga bugun kofar da karfi ciki kuwa wani shirgegen katone bakikirin rungume da zee dinsa suna kokowa cikin Maye yaji tana cewa
ka sakeni ni ba yar iska bace sakeni naje mota da kaina kin sakinta yayi yana kokarin ciccibarta manal ta doka masa kwalba akai zee kuwa tace" Dan durin uwarka sabketa muje mota akarfamu ko mu fasa yafiyar zee ta gantsara masa uban cizo ai ba shiri ya sak
eta" yace yi hakuri mai kyau muje mota to da kafarki dariya tayi cikin maye tace " yauwa to muje karka barni akusa ka kaini karshan makkah kaji daide lokacin yar Saude ta nufo kofar tana cewa "wani dan karuwarne ko wacce yar karuwarce ta fadi dede lokacin
Sardauna ya balle kofar gidan baki dayanta sai gata ak'asa yar saude ganin yanayin Sardauna yasa ta nufi ciki aguje Sardauna ya hango bakin katon nan kusan zee baby tana tangadi da gudu yayi kan mutumin ya damki wuyansa yana masa wani irin mugun naushi bak
i da hanci baji ba gani yake dukansa yana cewa" me kawa matata ganin zai kasheshi yace" na rantse da Allah banyi mata komaiba daket Ammi ta rike Sardauna dan ya farfasa masa fuska zee kuwa sai durawa Sardauna zagi take. Danme zai bugi direbanta. taja hannu
n manal dan basu lura da Jannat ba suduka cikin maye suke zasu fita hassan yace Dr zata fita da gudu yayi kanta ya damkota ya rungumeta tsamtsam kirjinshi hawaye na kwaranya daga idanunsa. sai shafarta yake yana tatabata kamar an cire mata wani abu ajikint
a" my bugun numfashina pls karki Kara barina don Allah meyasa kike shaye shaye duk da nasan yau nine najamiki my Abulena pls ki daina. kiciniyar kwatar kanta ta fara tana dukansa cikin maye tace " My Sardauna nah sakeni na tafi ai baka sona Nisha kakeso k
o...? daukarta yayi cak ya rungumeta tsam ya nufi kofar fita Jannat ta riko hannun manal suka fito su Ammi na biye dasu suna cikin farin cikin ganin zee Baby Sardauna yana fita ya nufi bakin titi gurin motarsu zee kamo fuskarsa Sardauna tayi ta zuba masa f
araran idanunta Wanda suka can za kala cikin maye tace" My Sardauna meyasa ka kusanceni ka zubamun dafin Sonka a zuciyata bayan Nisha tace kai natane ita daya duk shirman da take tafiyarsa kawai yake yana rungume da ita fuskarshi babu walwala saboda shaye
shayen da tayi ya bata masa rai ga jikinta zafi rau zazzabi burinsa su isa gida yabata kulawa. bai cemata komai ba duk da farin cikin ganinta ya cika masa zuciya fuskarsa take shafawa ta kuma cewa"My Sardauna meyasa Nisha tace kar ka so kowace mace ni ya
zanyi da Sonka kawai sai ta zabga masa Mari ta fashe da kuka tace" My Sardauna na tsaneka bana sonka Sardauna na tsaneka kabarni na shiga duniya ta fadi tana had'e bakinsu..............
*ZEE BABY*
🤣
Aradu page biyune typing yayi tsawo adaya
👇🏻
*book 2
👉🏻
4&5*
....cikin nutsuwa zee ta fara kissing din bakin Sardauna tana kuka fizge bakinsa yayi ransa abace yace" wlh My Abulena sai na hukuntaki zaki san kinyi shaye shaye kuma kinyi yinkurin guduwa ki barni keda kik
ace baki sona ina ruwanki dani da zakiyi kissing DINA.dukansa ta fara cikin maganarta ta maye tana shashekar kuka tace"eh na fadi bana sonka sai me yo ni ko banda miji me zanyi da kai kaifa mijin Nisha ne da karfi tace nace bana sonka na tsaneka kabarni na
shiga duniya mana ina ruwanka dani ko mahbeer baya takuramun bare kai kalan dangi. Bakinsa ya ciza bai kulataba sanin bata haiyacinta ya barta zai hukuntata ahaka har ya isa bakin titi gun mota Hamraz ya
taresa yana murmushi yace"Alhmdllh an sameta. ka
i Sardauna ya daga Hamraz ya bude masa mota ya shigar da ita baya ya zaunar da ita ya zungureta akai ya rufo kofar ya shiga gaba ransa duk babu dadi har yanzu haushin katon mutumin nan yakeji Kenan da shine zai gudu da zeey baby. lips d'insa ya ciza da kar
fi yanajin yada take sambatun maye Hamraz na masa magana yayi banza dashi dan fa Sardauna idan yan shirunsa sunzo abacin rai sai hakuri. su Ammi ne suka ISO Hassan ya bude mota suka shiga Ammi ta zauna ta janyo zeey jikinta Jannat suka zazauna amma duk sun
matsu hussaini ya rufe motar Hamraz yaja suka tafi zee tace" Ammi kinsan abinda matar Sardauna tamin. bakinta Ammi ta rufe mata dan shirman yayi yawa manal ma hakance sambatu kawai take tana cewa"
habibty zanci gutsun uwar wacce ta tabaki dan ubanta J
annat baki ta rufe mata hassan yace" Allah ya shiryeku ku daina shaye shaye. Hamraz gudu yayi sosai amma saida Ana sallah isha'i suka isa gashi ko magarib basu yiba. yana parking akofar gidan hussaini ya fito ya bude gidan Sardauna ya fito ya bude bayan mo
tar ya dauki zee su Ammi suka fito Hamraz yace" Sardauna zanje gidan bayan na Rama salloli zan kawo muku abunci. " OK thanks Hamraz ya fadi yana shiga ciki rungume da zee su Ammi na biye dashi part dinsa ya nufa da ita. yana shiga ciki ya wurgata saman gad
o ya murzawa kofar key ya shiga bathroom ya dauro Alwalla ya fito ya hau kan
dadduma ya tayar da sallah. zee kuwa zaune ta tashi ta sabko daga saman gadon tana tangadi tace" ni guduwa zanyi ba ruwana dakai kofar ta nufa gashi tafiyar tata agwale ga may
a ga zazzabi ya rufeta kofar ta murda ta kasa budewa. tayi zaune dirshin tana kuka azo abude mata kofa sai rawar sanyi take.dan zazzabine ya rufeta. Sardauna najinta babu yada zaiyi saida ya gama sallolinsa anutse yayi Addu'insa ya Mike ya shiga bathroom y
a hada ruwan gumi ya fito ya nufi gunta matsawa ta farayi daga zaune" karka tabani mugu azalumi na tsaneka ai kasan ina Sonka kabarni ka auri wata Nima na auri wani
Sardauna bai saurareta ba ya ciccibeta tana dukansa ya nufi bathroom da ita ya cire mat
a kayan jikinta ya nasata cikin ruwan gumin saida tajima sosai ya mata wanka sai sambatu take ya nadota a towel ya rungumo abarsa ya fito ya zaunar da ita bakin gado ya dauko mai ya shafa mata ya kwantar da ita daga ita sai towel ta zabura ta Mike wata uw
ar tsawa ya buga mata" dan ubanki koma ki kwanta ko kiga abinda zan miki yanzu wlh. ai jikinta na rawa ta kwanta tana kuka tsaki yaja ya nufi kofar ya bude ya fice. a parlo ya samesu manal tayi bacci da sallama ya shigo Ammi tace" zainaba tayi bacci ne." B
atayi ba hassan tashi kawomun kayanta. Mik'ewa yayi
ya tafi ya dauko masa Sardauna yace" Jannat tashi ki kai yar mayanan gidansu kema ki wuce gida kar anemeki gobe kizo muyi hira da safe Ana jiranki pls karki makara. " to shikenan zanzo ta Mike ta tada
manal hassan ne ya iso da akwatin zee wacce Abu rahman ya hada mata kaya Sardauna yace" hassan ku rakasu har gida. suka amsa da" to ya amshi akwatin yace" Ammi dan Allah idan Hamraz yazo akawo mana abuncin mu bazan fitoba zazzabi takeyi. " to zan shigo da
kaina Allah bata lfy"Amin yace ya fice su Jannat suka fito manal na tangadi su Hassan na rike da ita suka fice. Sardauna yana shiga yaga zee tayi bacci hawaye sun bushe mata afuskarta barinta yayi dan tayi saukin wartsakewa dan ta Rama sallah jikinta ya t
aba yaji zafin ya rage sosai akwatin ya
bude ya ciro wata duguwar Riga mai kauri ya hauro saman gadon ya Samata rigar ya daure mata gashinta ya rungumeta ya shigar da ita jikinsa sosai kamar zai maidata cikinsa ya jamusu tattausan bargo ya lulubesu yan
a shafar bayanta yanajin hucin zafin zazzabin jikinta a jikinsa ya shiga danna mata jikinta yanaji tana nishin zazzabi tana Kara shige masa sosai yake danna mata jikinta.ga dumin jikinsa da tasamu ga tausa kusan 40 minute yaji zazzabin ya sauka sai gumi ya
ke karyo mata bargon ya janye ya janye jikinsa ya matsa gefe ya zuba mata idanu tana bacci cikin nutsuwa bakinta yana motsi. karan buga kofa yasa ya Mike ya sabko ya nufi kofar ya bude. Ammi ce da babban tire ta hado musu komai na bukata ya amsa tace" Hamr
az yana gaidata da jiki. "Ammi shiga mana ki ganta bacci take" kabarta ja'irar yarinya ni na tafi kai ya kada yaje ya ajiye tiran ya dawo ya
rufe kofar ya cire jallabiyar ya saka "3quarter da karamar Riga ya nufo gun zee ya sanya tattausan hannuwansa y
a dauketa ya nufi bathroom da ita sabka ruwan da naji afuskata yasa na bude idanu na sabke ajiyar zuciya jina jikin mutum yasa na dago na kallesa cikin tsiwa nace "sakeni da jaraba kwarto kawai bakina ya dalle mun da karfin gaske ya min wani mugun kallo ai
ba shiri na sada kaina ina gumguni na shiga dukansa saboda tunowa da abunda yamun direni yayi k'asa " maza kiyi alwalla ki fito ya fice tsaki naja nayi alwalla na fito har yanzu inajin gabana yanamun zafi ina dingisawa na fito hawaye ya wankemun
Fuska
saman kujerana na ganshi zaune yanacin abunci fuskarshi ahad'e tsaki naja na nufi gun akwatina da nagani na dauki mayafi na yafa na hau kan darduma naji yace" yar shaye shaye sallah magrib da isha zakiyi ki gama ina jiranki. Banza na masa na tayar da sall
ah. Sardauna saida yaji cikinsa ya dan taso ya bari ya Dora coffee ya mike ya shiga toilet ya wanke bakinsa ya fito yasa kayan bacci ya murza mansa mai kamshi ya fesa turare ya dauki wayarsa ya haura saman gado ya danna number Nisha. can ko Nigeria daide l
okacin Nisha tana zaune aparlo bakin cikin duniya ya ishe tayi alkawalin bin shawara matar zata zubar da cikinta ta kuntatawa Sardauna yada ya kuntata mata taga kiransa ya shigo
ta danna ta Kara akunnata da sallama. murmushi ya Saki ya amshi sallama" my
Neesher ya kk ya babyna...? daga can ta Saki murmushi tace" my Dr muna lfy sai rashinka wlh Dr wani mugun mafarki nayi amma ba komai nayi Addu'a. Sardauna yace "matar Dr namefa ai dai ba akan cikina dake bane ko...? " wayyo sweetheart bari kadawo zan fada
maka yaushe zakazo" gobe insha Allahu ki daure kizo tarbar mijinki nayi missing dinki kinji mamar babyna..?" Zanzo mijina I love u my Dr. murmushi yayi ya sakar mata kiss ta wayar sukaci gaba da hira. jikin zee baby ko ina b'ari yakeyi wani irin mahaukaci
n kishine ya rufeta nan take zazzabin ya dawo mata yada taga Sardauna yanama Nisha tasan ita kadaice azuciyarsa kukanta ta danne tayi Addu'a ta shafa ta kwanta saman
Dardumar tana rawar sanyi amma batayi kukaba batada hujjar yin hakan. Sardauna sun jim
a suna hira da Nisha kafin suyi sallama ya dago yaga zee kwance tana rawar sanyi da Sauri ya zabura ya sabko ya nufo gunta yana zuwa ya dauketa yaji jikinta zafi rau saman kujera ya nufa da ita ya zauna yana rungume da ita idanuna na lumshe dan nayi alkawa
lin bazanyi kuka ba kuma bazan Nuna kishiba magana ma bazan masaba zan hakura na jure har muje gida na fadawa mahbeer duk irin iskancin da yayimun"my zainab bude idanuki kici abunci kisha magani ban musaba na bude ya bani tea nasha
yaci gaba da bani ab
unci abaki na amsa ko kallonsa banba har ya gama bani yaban magani nasha duk ina jikinsa ya Mike ya ciremun kayana ya barni sai pant da bra ya kwantar dani shima ya kwanta ya kashe wutar dakin ya daukeni ya Dora kirjinsa ya rufemu da bargo yana shafar baya
na ahankali yana dannamun jikina ko motsi banyi ba nazame masa kamar gumki birkitoni yayi ya mannani jikinsa ya matseni sosai ya tallabo kaina yana huramun iskar bakinsa" my bugun numfashina zainabata my Abulena menene. shiru banyi maganaba" sweet baby kim
un magana meyasa kika mareni saboda zafin kishinki zainab kina masifar sona sona yamiki mugun kamu meyasa kikaso shiga duniya saboda na kusanceki zainab ina mugu mugun sonki ina kaunarki wlh da kekikemun son da nake miki wlh yanzu da kinbar duniyar dan baz
aki iya jure abun da na jureba. idan munje gida duk abinda kikaji kika gani kiyi tawakali ki amshi kaddara. Wani mugun haushinsa ya kamani amma bance komaiba na nutsa kaina kirjinshi ina fitar da wani irin numfashi tamkar numfashina zai tsaya
Sardauna
jin yada zee numfashinta yake sama da k'asa yasa ya dagota "zainab wai meyasa kikemun haka yanzu don girman Allah meye na miki na Bacin rai kalli yanda numfashinki yake neman daukewa. yana rufe bakinsa zainab ta sume masa cak numfashinta ya dauke akidime y
a zauna tana rungume jikinsa ya kwantar da ita ya sabko ya lalubi makunin wutar dakin ya kunna ya dauki robar ruwa