Showing 12001 words to 15000 words out of 206525 words

Chapter 5 - ZEE BABY COMPLETE

Lading   

01 Sep 2026

31

tsalle idan ta cutar dasu amma shi sam idanma tamasa guri yake nema ya zauna ko iyayanta sun

roketa sai yacemusu kar ta kuskura ta bude masa idon yafi son zama dama baya gani kuma cizon kunama burgeshi yakeyi to ita ko ta tsani abunda yakeso shiyasa ta fasa masa saide duk ranar da muguntarta ta motsa sai tamasa, haka rayuwa tayi ta tafiya zainab t

a gama primary school ta shiga secondary school loakacin kyawunta ya baiyyana kawayanta duk diyan hausawane jannat ce kadai balarabiya manal hausawane kuma dama tafi kulasu kaf cikin kawayanta jannat ta koya mata shaye shaye manal hausa dama kuma mahaifint

a na koya mata, zee baby ta kware wanja shaye shaye da fitsara da rashin kunya gidan rawa ba inda bata zuwa gata da saka kananu kaya idan tayi shigar abaya ta fito to tana zuwa sai tacire ashiga, shaye shaye da raye raye idan kaga zee baby agida to Sardaun

a na garin to fah ko hauka take bazata fitaba saidai ta hanasu bacci dan kure kida take tana ihu da raye raye amma bata shan komai dan akwai lokacin da Faisal Sardauna ya yanka mata harshe kuma yace idan ta barsa ya kwana aduniya bata cika yar halak ba abu

n na damun Raiyan sai dai tayi ta Addu'a Faisal kuwa sai yace yarinta ce zata daina amma yanajin dadin yada Faisal karami yake hura masa ita haka sukaci GABA da rayuwa Hassan da hussaini iyanyansu sun kasa gane kansu duk sun canza musu ba kamar zee baby ba

suma saida Sardauna yaci ubansu kafin su fara daidaituwa ana cikin haka Faisal wata Ranar. juma'a ya fito daga cikin gari yana waya yana driving kawai sai jiyayi babbar mota ta shigesa kafin yayi wani kokari mai afkuwa ta afku dan daket aka tataro na momi

nsa yayi raga raga abin babu dadin fadi ranar Raiyan ta shiga tashin hankali

Sardauna lokacin karatu ya tisasa gaba ya nemi ma alfarama yazo sun hanashi Dole ya hakura zee baby mutuwar mahaifinta ta girgizata mutika komai ajiyeshi tayi agefe ta nutsu u

mmi Raiyan haukane batayi ba yan Nigeria da sukazo saida akayi sadakar arba'in suka koma cike da jimamin mutuwar dan uwansu Wanda sukafi so saboda kirkinsa yana saudia ma babu abinda ya rage na zumunci bayan Arba'in Hassan da hussaini suka bijirewa ummi Ra

iyan fur basu ragamata ga wata irin tsana suka mata tun zee baby bata luraba har ta lura tako ci ubansu mafarin da mahaifin Raiyan yazo ya dauke yaran babu yanda baiba yaja hankalin zee ta gujema Raiyan takiya shiko yace yayi alkawali sai yaga bayan duk ma

i kaunar Raiyan to daga shine zee ma ake farautar rayuwarta gashi rashin jinta yayi tsauri yanzu idan ta fita bata dawowa gida sai tayi kwana biyu ana haka watarana Sardauna yazo ummi Raiyan take fada masa yada zee ta kara lalacewa ransa yayi mutikar baci

cikin sa'a kuwa tsakiyar dare ta dawo wlh ranar saida ya sumar da ita saboda launikan azabar da ya gana mata ya kuma yankarmata aharshe saboda tayi shaye shayen to tundaga lokacin Dole ta tsayar da yawon saidai ta tara kawayanta agida ana haka har Sardauna

ya ka kanmala karatunsa shekara biyar yazama babban doctor wanda kafin yaje an gama Gina masa makekiyar asibiti mai zaman kansa wacce akasawa sunan *Almhadee Sardauna clinic hospital* asibitin da ta tsaru garin katsina iya tsaruwa nan unguwar malali cike

da kewar juna suka rabu da ummi Raiyan tana kuka zee kuwa d'aki ta shiga ta rufo ta saki sauti tana mai farin ciki masifa da

jaraba tabar su har abadan yanaji bai dai biyataba idan kaga Sardauna bazaka taba cewa ba balarabe baneba saboda tsantsar kyawu

nsa kamarsu daya da zee dan ita Faisal ta fito sak sabanin mazan da suka fito Raiyan ya jadada, mata mutikar halinta da ta canza ya dawo ta kirasa shi zaizo ya kaita Nigeria ko dan kwasar shara su aura mata ummi harda dariyata haka ya tafi da haushin zee b

aby da yan uwanta da suka tsani ummi Raiyan bayan ya komane aka bude hospital din wada ake tururuwar zuwa dan Faisal Sardauna Allah yayi masa, baiwa kan aikinsa kaf katsina shine akeji dan ya karanci fanni ko wane ciwo a tsawon shekaru biyar da ya kwashe a

saudia amma yafi aiki fannin zuciya da kwakwalowa da kuma binciken lafiyar mata amma duk da haka yana kula da, kowa shiyasa yayi suna a Nigeria ko wani gari kiransa akeyi indai ba mutum na matsa bane to bai fiye zuwaba yazo da wata dayane suka hadu da ma

shakurah an kawota batada lafiya Dan tana fama da ciwon ciki shine ya dubata lokaci daya sonta ya kamashi amma bai fada mata ya dai saka akabisu har gida aka ga gidan bayan kwana biyu yaje baisha wuyaba ta yarda amma tace tana karatune a London yanzu haka

saura wata biyar ta gama tazo hutun karshan shekarane nan tabashi tarihinta tace subiyune gun iyayansu Alhaji Ma'aruf shine mahaifinta dan siyasa ne yanada kudi sosai duk da baikai su Sardauna ba sai yayarta Amina tana aure Abuja mashakurah kyakywace baka

tanada jiki akwaita nutsuwa ga tarbiyya bata fiye surutuba haka suka kulla soyayyarsu har takoma taci GABA da karatunta kullum suna mnnne da waya sunajin lafiyar junansu,

Bangaran zee tunda Sardauna ya tafi ta maido iya shege so biyu tana samari kuma t

ana son su amma daga baya dai suce iyayansu sunce bazasu auretaba duk tana yarinya bawani girmaba tayi ba tunda secondary take amma tanajin ciwo ana hakan suka hadu da majeed shima haka ta faru to da zaran sun mata haka ta haramtasu dama ita tafison gwarzo

n namiji tsayaiye Wanda zai juyata mutikar ba hakaba to tasan mijinta zaici bakar wuya

agunta gashi har yanzu bata samu ba shiyasa take soyayya sama sama ana cikin haka su biyu ana harin zee za'a kasheta Allah yake gyarawa ta sha amma hakan bai hanata

Yawoba to hankalin ummi Raiyan yayi mutikar tashi ga yaranta sun tu SATA GABA tabasu gadon ubansu Dole ta basu duk wata kadara abuye dan sunyi mata kashan kar zee baby ta sani bayan nan taji ta tsani zaman jeddah Dole ta tatara abinda yake hannuta ta siyar

da gidan da suke ciki suka koma cikin garin mekkah ta nemi unguwar hausawa khaleedia tasayi wani rantsatsan gida zee tayi ta rigima ita babu kawayanta su manal da jannat Ashe suma can sun tayarwa uwayansu hankali Dole sukace zazu kaisu mekkah su kammala k

aratunsu tunda duk suna da yan uwa acan hakan yamusu dadi dan makaranta daya suke kullum suna tare da juna amma iyayansu sun sa ansaka musu idanu dan duk shaye shayen da suke aboyé sukeyi su basa fito da iskancinsu kamar zee haka sukaci gaba da karatunsu h

ar ranar gamawa tazo kuma mahaifin Raiyan har yau baisan ta kauro mekkah sunyi nema har sun gaji yanada kodirin kashe zee baby duk inda take ranar da suka gama secondary school da kwana ukku suka hada gagarumin party majeed tundaga shine bai koma jeddah ba

yake zaune a mekkah gidan kawunsa ranar zee ta zuba hau maza da mata suncika gidan anci ansha ranar kwayoyin da tasha basu faduwa to daga shine ummi Raiyan ta yanke shawara Dole tabar saudia washe garine sukayi wannan raye rayen wanda majeed yace mahaifin

sa yace ita yar macace shiyasa ta tsaneshi ta fasa sauraransa da taso suyi aure da Maharaz amma yaso mata Fade shima shiyasa ta rufe babinsa dan ta tsani mazinaci arayuwarta ana hakane Mahabeer yazo kaita suka lula Nigeria wasu samarin basu ko sani ba sum

a su jannat suna shirin komawa jeddah tunda karatu ya kare ga kawarsu batanan

Wannan shine asalinsu

*Mun dawo cikin labari*

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

Taku yake cike da izza tamkar ba mutum ya rumgumo a hannusa ba fuskarnan tam ahade mutane cikin Airport din s

ai kallonsu suke cike da shawa parking spece ya nufa tun daga nesa naga ya danna rimote wata wulwuleliyar motar baka sudik k'irar land range Rover évoque 2020 ta bude bayan motar ya cillata ya rufo ya shiga mazaunin direba yai mata key yaja da karfin ga

ske ya fice yana hawa kan titi ya kunna sigari yana busa baki da hanci hospital Nasarawa ya nufa ya dauki wayarsa ya danna wata number bugo biyu aka daga saita nutsuwarsa, yayi " Asallama Dr Yakub ykk" gud kana hospital ne ganinan saman hanya zan duba wata

koran makkah ok bey sai nazo kitt ya tsinke Kiran ya maida hankalinsa kan driving har ya isa asibiti parking spèce ya shiga da motar fitowa yayi ya bude bayan motar ya ciccibeta ya rufe motarsa anutse yayi ciki da ita a respections ya hadu da Dr na jirans

a ya taresa suka nufi emergancy Dr Sardauna yace" ai ba sai muje canba ba wani matsuwa tayi ba bani room inda ba kowa zan dan duba zata farfado? " ok Dr muje wani room suka nufa ba kowa tsaf dashi komai na gwaje gwaje akwai ya fita ya bashi guri wurgata ya

yi saman gadon ya cire gilashin fuskarsa ya shiga aikinsa yada ya dace saida yayi awa, daya cur akanta atsaye yana famar ceton ranta ya samu numfashinta ya dawo amma bacci take tsaki yaja" ai wlh dama kwayoyin sun kasheki shegiya mai ruwa da tsuntsuwa yari

nya karama sai masifar shaye shaye toilet ya nufa bai jimaba ya fito ficewa yayi daga d'akin, yafi awa daya kafin ya

dawo saida yayi sallah azuhur sosai Dr yakub ya karamashi yako ji dadi hakan tare suka dawo d'akin har yanzu bata tashi ba sun jima suna hi

ra da yakub ya fita zauna bakin gadon yai da niyar kiran mashakura yaji sun isa lafiya Dan yayi niyar yana gama wayar zai tasheta yaci ubanta Kafin su tafi wayarsa ta dau ruri ganin Mahabeer ne yasa ya dauka ya kara akunne" my brother saboda Allah kana ga

ninta ta ci kwaya har tamata yawa ga yunwa kuma kazo ka banka mata kwayoyin zazzabi suka hadu sukayi mata yawa shegiya tantiriya wlh dama mutuwa tayi masifa Mahabeer ya fara masa karya kuma zaginta murmushin gefen baki yayi baice komai ba ya shiga ciza lip

s d'insa Mahabeer

Yayi magana cikin lallaba " Dr Sardauna namu Dan Allah gayamun zee babyna ta farka idan ta farka bani ita na kwantar mata da hankali Dan nasan rigimar nemana zata maka banaso tayi kuka kuma kayi tuki ahankali bata saba da wahalaba ra

n Dr Sardauna yayi mugun baci amma ya nutsu yana sauraron yada Mahabeer yake kafa masa sharuda a kan banzar yarinyar nan yar kwaya itako lokacin ta farka tana manta da ba Saudia take ba ganin bakaken kayan jikinsa da yanayin sa na Mahabeer duk da taga yau

kamar ya Kara girma tunda Sardauna yafi mahabeer girma da cikar halitar Namiji mikewa tayi zaune ta rungumeshi ta baya ta sakalo hannuwanta ta wuyansa ta kwantar da kanta saman wuyansa ashagwabe ta kirashi tana shafa fuskarsa " ya Ahukhuya me yasameni ta f

adi tana Kara rumgumarsa shiru taji kukan shagwaba ta saka masa " wlh Ahukhuya yunwa nakeji ta fadi tana goga fuskarta kagon bayansa tana kuka k'asa k'asa iya karshan Bacin rai yau Sardauna yaje idanusa sunyi bakikirin ya janyota ya birkitota ta dawo gaban

sa jikinsa har tsuma yakeyi ya yarfa mata maruka har hudu ajere ya bankare mata hannuwa ta baya saida sukayi Kara bashiri ta Saki ihu " Dan Allah Ahukhuya yi hakuri me namaka cilata yayi ta hadu da bango saida goshinta ya fashe tunda take bata taba jin aza

bar da takeji yanzuba ga yunwar da takeji ga cikinta na mata ciwo kafin ta Mike taji ya harbata " yar iska yar kwaya wlh sai kin gwammaci mutuwa da rayuwa take mata kafafu yayi sai yanzu tasan da wa take idanu ta dago ta kalleshi ido hudu sukayi kauda kan

sa yayi duk da taji mugun tsoronsa ga wata irin walkiya da take fitowa daga idanusa da yanyin yada taganshin hadiye tsoronsa tayi ranta idan yayi dubu ya baci yinkurawa tayi ta Mike tsaye ta rike kugunta tana girgiza cikin dauriya dan taji azaba ga cikinta

na ciwo tace" kutumar babbar buro ubancan kai idan na yafema dukan da kamun ayau Wollah Ba Faisal Hasheem Almahadee bane ubana ta fadi tana tunkarosa shikuma tsaye yake yana wani miskilin murmushi ya tura hannusa cikin kwantacciyar sumar kansa yana shafaw

a yana ciza lips dinsa Dan ransa yakai kololuwar baci jiranta kawai yakeyi yaga mai zata iya dashi idan ta iso gareshi....

🤸🏻

‍♀

🤸🏻

‍♀

🤸🏻

‍♀Nagama Free Page duk mai bukatar cigaba da wanan labari mai bada kala da abubuwan mamaki da rikita ri

kita da wata irin mahaukaciyar soyayya ta fitar hankali da tsantsar love to anemeshi Akafta



🏻

‍♀⛹

🏻

‍♀⛹

🏻

‍♀

*Karku manta kudin* *wannan book nera dari* *ukku ne kacal zakusha* *karatu maicike da* *abubuwa daban daban*

*na rayuwar duniya da wata irin ri

kitacciyar soyayya mai zafin gaske ga me bukata ya tuntubeni awannan number mu kashe magana Yanda* *zaki sambadi karatunki* *akan dari ukku kacal*

🤸🏻

‍♀



👇🏻

*+22796515805*

Rahma ce ummu Fareesa

🤸🏻

‍♀

🤸🏻

‍♀

🤸🏻

‍♀

*ZEE BABY*

*DAN A

LLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*

*

👉🏻

6*

.....wayarsa da take ajiye saman gadon ta dauki ringing gunta ya nufa yaga sunan Daddy jinin jikinsa yasha tabbas Mahabeer ne zai hadasu Dan tabbas yaji Marin da yamata Dan bai kashe wayarba lokacin saboda

tsabar bacin ran dayake ciki hannu ya beka ya dauki wayar yai picking ya Kara akunne aikuwa fadane Daddy yake kirta masa " wlh Faisal idan ka kuskura kakuma bugunta ko kayarda tazo min da balshe ko sawun Mari Allah sai nayi mugun bata maka rai fiyeda yada

baka tsammani kasan gabar nabaka Amana ka kawomun ita Katsina cikin koshin lafiya gaban Dr Sardauna ya fadi ya kalleta tana dabda isowa gareshi ganin Marin da yayi mata fuskarta tayi jawur ga goshinta ya kumbura abunka da farar fata har ta iso gunsa rain

a a bace na na isa gabansa bai mun magana yana sauraran fadan mahaifin nasa da sharudan da yake gindaya masa dukansa na shigayi Dan na jigata kirjinsa nake bugo ina cizonsa da yagonsa tun karfina ko gezau baiba har Daddy ya tsinke kiran ya gyara tsayuwars

a nima Dan taurin kai naki daina dukansa Abu kamar wasa saida na shafe kusan Rabin awa ina yagonsa da cizonsa ko gezau baiba kuma ko kallona baiba nagaji sosai ga cikina na ciwo ga yunwa amma Dan taurin kai na Dage sai bugunsa nakeyi duk na cicijeshi amma

bai nuna gazawa ba ganin na jigata yasa na tsayar da dukansa na zube k'asa

Ina ciza bakina Dan ciwon cikin nakeyi ga kaina na ciwo amma na daure na kiyin kuka birgima na fara ak'asa ina kiran "Ahukuhya kazo wannan mugun banzan zai kasheni wayyo cikina

ciwo wayyo yunwa nakeji wayyo ummina kallonta yayi ya Saki kayataccen murmushin farin ciki saboda ko ba komai yanzu itace ak'asa bakin gado ya koma ya zauna yabarta tana ihunta tinkarfi har idanunta suka fara lumshewa Dan ciwon ciki takeyi ba da wasaba wa

yarsa ya dauka ya kira yakub ya fada masa yanason akawo masa abunci baijimaba ya kawo masa daga kofa ya tsaya yayi knocking din kofar yazo ya bude " wai ko a saka mata drip ne? ah barta zata mikene wlh abuncinma Dan Daddy ya doramun yauni ne Dole yanzu tan

a cikin Amanata dariya yayi yamasa sallama shiko ya rufo kofar yazo ya ajiye abuncin yazo ya sunkuya ya dauketa cak Dan har ta suma shi abun dariya yake basa wai yunwa ce ta sumar da ita kan gadon ya kwantar da ita ya dauki robar ruwa ya bude ya kwarara ma

ta ajiyar zuciya ta sabke ta bude idanu ta kalleshi harara ta zabga masa cikin karfin hali da harshan larabci tace masa " Allah ya isa mugun banza mugun hofi insha Allah sai kaga muguntarka ai kallon da yamatane yasa ta katse maganar tana zumburo baki rans

a abace

yake yakai kololuwar baci Dan de shi mutumne da baya tsallake maganar mahaifa saboda fatan gamawa da duniya lafiya hakuri yasama ransa Dan yasan bakin yau dayane bashi ba ita babu abinda zai sake yada ya hadasu bare ta zageshi bakinsa da ita tayi b

adede yaci ubanta kamar yada yama mahaifiyarta Alkawali amma idan batayi ba shi baya fatan hanyama tarika hadasu Dan bata cikin tsarin rayuwarsa ajiyar zuciya ya sabke Dan soyake ya lallabata ya murza mata goshinta kartaje ahaka mahaifinsa yayi fushi dashi

awaje ya furta "annaoba kawai zama yayi bakin gadon ya bude plate din abuncin ya ajiye mata saman cinyarta zata buge plate din abuncin ya zube yayi zafin nama ya rike hannuta ya boye bacin ransa ya zuba mata mayatattun idanunsa masu masifar dafi cikin wat

a irin murya yace" Oya ci abunci ya fada babu wasa duk da ya mata kwarjini ta basar ta buge hannusa tana murguda baki " anki baza'a ciba ko dolene meye hadinka dani ni zanci wannan kazamin abuncin ta fada tana yamutsa fuska lips dinsa ya ciza na k'asa baic

e mata komaiba ya Saki hannuta " OK tashi mutafi kadai ya fada bai sake kallonta ba Dan bai fiye surutuba mik'ewa yayi

yana karkada makullan motarsa shikuma dama barazana yamata Dan bazai tsaya lallashiba ta kuma rainashi yanzu ma badan mahaifinsa ya

daure saba yaushe ta isa tana dukansa da cizo ya kyaleta tayi kadan yarigai ya gano tanason abuncin Dan yaga yada take hadiye yawu kiransa akayi ya daga wayar yana amsawa ya nufi kofa cike da takon sa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login