Showing 117001 words to 120000 words out of 206525 words

Chapter 40 - ZEE BABY COMPLETE

Lading   

01 Sep 2026

37

tabbatar ta shanye ya ajiye ya rungumeta yana shafa kanta sanin maganin yanzu zai fara aiki don bayaso tayi kuka idan zai tafi d'ago da kanta tayi tana kallonsa ha

nnuta saman dogon hancinsa tana Ja tana murmushi gira ya daga mata yana hura mata iskar bakinsa yana shafa lallausan gashinta suna kallon junansu idanu ta lumshe yada yake hura mata iskar bakinsa ta kara rikeshi gam. ganin alamun bacci sun fara baiyana ya

mikar da ita ya dauki ledar maganin ya riko hannuta sai lumshewa take ya ratso ta parlon suka shige dakin ummi ya kwantar da ita ya zauna yana shafa kanta kin kwanciya tayi ta tashi ta kwanta cinyarsa barinta yayi yana buga bayanta ko 5 minute batayi ba ta

yi bacci ya kwantar da ita ya rankwafa ya sakar mata kiss saman lips d'inta da

goshinta ya shafi fuskarta"my zeener da sonki zan mutu wlh ina mugu mugun sonki da kaunarki amma babu damar zama dake tabbas nasan sai sonki ya kasheni zuwa GABA zuciyata in

ada yakinin zata buga akanki nayi miki alkawalin tsayawa na kula da rayuwarki har Allah ya baki lfy ki warke na zaba miki miji nagari ki aura rungumeta yayi yana wani irin sabke ajiyar zuciya"my zainba i love you kece bugun numfashina ina sonki sonki kashe

ni zaiyi nan GABA kadan sosai ya rungumeta da karfi yana sabke Numfashi da karfi saida ta motsa tana kiran "my kanwas tana rungumeshi "Na'am bugun numfashina janye jikinsa yayi ya tofa mata Addu'a yaja blanket ya lulubeta

Ya Mike ya fice daga d'akin ya f

ito parlo Daddy yace "Allah ya biyaka Sardauna yace"Ameen daddy yayima iyayansa sallama ya tafi hafeeza ta Mike ta nufi dakin tana hawaye tuwusai tace"bawan Allah wlh dauriya yake yaron yanada damuwa ghaisha ta share hawaye tace"ai Dole rabuwa da dan uwa r

abuwa ta har abadan ga el uwasa cikin mawuyacin hali ummi tace "khadijah hakuri zamuyi mu amshi kaddara daddy yace" mutumin da Allah baya jarabarsa ai ba mutum bane yayi kuka da kansa minata tace" niko Abdulmutallab inada magana amma bari naga Daddah tukun

da mai ran karfe? kai ya jinjina" to Allah ya kaimu goben saboda dare yayi kowa ya Mike ya nemi makwancinsa ummi tana shiga tayi shirin kwanciya kafin karfe biyu ta tashi sallah ta kalli hafeeza da ta rungume zainab hawaye ya bushe kan fuskarta har bacci

ya dauketa saman gadon ta hauro ta kwanta gefen guda ta rungume zee tana shafa kanta tana tofa mata Addu'a" hafeeza yau jikin el uwa akayi bacci Allah sarki ta fada tana goge hawaye tana tunanin yaranta da iyayanta kullum burinta mahaifinta da mahaifiyart

a su dawo gareta da 'ya'yanta ahaka har bacci ya dauketa Asubah ta gari,

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

Sardauna lokacin da ya isa gida Nisha tana parlo tana jiransa hankalinta atashe sai sunturi take ta kasa, zaune takasa tsaye ta hada cikin kayan bacci farare tas Ri

ga da wando knocking taji anyi da gudu nufi kofar ta murza key ta bude yana sayo kafa ta fada jikinsa ta fashe da kuka ta rungumeshi"my heartbeat ina kashiga ina kiranka baka dauka rungumeta yai yana buga bayanta yakai bakinsa kunnenta"My Neesher Sorry ki

yafemun naga kiranki banida nutsuwane yi shiru bari kuka my Neesher ina cikin koshin lfy kinji matata shiru tayi ta kara shiga jikinsa tana sabke ajiyar zuciya daukarta yayi cak" muje ki kwanta ya babyna? fuskarsa ta shafa ta sakar masa kiss " my Dr inaji

n sonka kamar zai kasheni ta fada tana lasar fuskarsa "no maman babyna muna tare insha Allah inason zama dake ya fada yana shiga bedroom d'insa da ita saman makeken royal bed d'insa ya zaunar da ita ya lakaci hancinta"Nessher Dr kinci kaza ko naje na kawo

miki? " naci sai da safe "gud ya fada yana cire kayansa bathroom ya shiga ya santalo wanka ya fito daure da towel yana goge jikinsa ya murza maiyuka masu kamshi Nisha ta dauko masa kayan bacci masu kyau ta saka masa yana kallonta bayan ta saka masa ta dauk

o turarensa mai masifar kamshi ta fesa masa" thanks my Neesher murmushi tayi kwanciya sukayi ya kashe wutar dakin ya janyota jikinsa ya lulubesu ya dora hannusa saman cikinta yana shafawa" my Dr? " my Neesher Oya muyi bacci ya fada yana kara shigar da ita

jikinsa dan sam bashida nutsuwar da zai iya Saduwa da ita lamo tayi jikinsa hannunta saman f

uskara tana shafawa" Dr ina sonka sosai kanta ya tallabo ya sakar mata kiss ya lalubo bakinta yana tsotsa yana shashafata jikinta ta sakar masa tana lumlumshewa har

ya rikitata bacci ya dauketa bakinsa ya zare anata ya rumgumeta yana tofesu da Addu'a bai jimaba bacci shima ya daukesa ransa babu dadi sam baya cikin kwanciyar hankali jarumata kawai yake saboda shi Mutumne mai dakiya da tawakali Asubah ta gari Sardauna

and Nisha............



🏻

*Bazan gaji da Mika muku godiyata ba bisa irin gudumuwar da kuka bada wajan yin Addu'a akan batan Fareesa har Allah yaji kanmu ya fito da ita lokacin da muka cire rai da samunta kwana da yini har yanzu kukan farin ciki da tau

sayin yarinyata nakeyi Allah nagode maka suko Allah ya Toni asirinsu

😭😭😭😭😭😭

*

*

💖💖👩🏻



🦱

ZEE BABY

👩🏻



🦱

💖💖

*

MALLAKAR UMMU FAREESA NE

*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*

*

👉🏻

43*

....karfe hudu daidai na Asubah Sarda

una ya farka idanu ya bude ahankali bakinsa dauke da Addu'a ya kalli Nisha da suke manne da juna tana sharara barci hannunsa ya Dora saman cikinta yana shafawa zuwa k'asan marata yana murza mata ahankali yana lumshe idanu motsi ta fara da Sauri ya janye ha

nnunsa dan kar ya tasheta ya janyeta daga jikinsa ya lulubeta ya sabko daga gadon ya shiga bathroom shower ya sakarma Kansa ya dauro Alwalla ya fito daure da towel yana goge jikinsa ya bude wardrobe ya ciro jallabiya ya saka ya fesa turare ya shimfida Dard

uma ya kalli Alkibla ya tayar da sallah Raka'atanin Fajri bayan ya gama ya shiga kwararowa Dan uawansa Addu'a yana kuka dan mutuwar Mahbeer ta tsaya masa arai yajima yana masa Addu'a kafin ya shiga yima Zeey Allah yabata lfy cikin gagawa bayan ya gama mata

Addu'a ya shiga karatun Alqura'ani mai girma bai bariba saida yaji masallaci Ana shirin tayar da sallah ya rufe Qura'an din ya Mike gun Nisha ya nufa ya janye blanket din ya shafi fuskarta"maman baby tashi kiyi sallah idanu ta bude gira ya daga mata

y

a fice da kallo ta bishi har ya fice sabkowa tayi ta shiga bathroom ta dauro Alwalla ta fito ta duba cikin wardrobe d'in Sardauna ta samu Abayarta guda aciki ta cire kayan baccin ta saka Abayar ta yane kanta da mayafi ta hau darduma ta tayar da sallah, bay

an ta gama tama Dan uwanta Addu'a Allah ya jikinsa ya masa rahma da zee Allah ya bata lafiya yasa ta farfado cikin koshin lafiya ta shafa fatiha ta Mike ta cire Abayar ta maida kayan baccin ta fesa turaren Sardauna ta haye saman makeken royal bed d'insa ta

yi kwance sai lumshe idanu takeyi Dan tana bukatar mijinta kusan kwana Tara basu kwantaba duk da tanacin wuya ahannunsa yau bukace take tana cikin tunaninsa ya shigo ya murwa kofar key ya cire jalabiyar ya ciro wasu kayan baccin ya saka dan kyankyami gares

a bazai iya maida Wanda ya kwana dasuba saman bed d'in ya hauro ya kwanta ganin Nisha idanunta rufe zatonsa bacci takeyi jikinta ya matsa yaja musu blanket dan baccin Sam bai isheshiba yanaso ya tashi karfe takwas yaje ya dubo zee baby Nisha

jin yayi s

hiru ta matsa ta shige jikinsa rungumeta yayi" my Dr? " na'ma my Neesher idanunki biyu? " kai ta d'aga tana had'e face d'insu tana lasar fuskarsa kanta ya tallabo"my Neesher? shiru tayi bata amsaba tana lasar fuskarsa sanin halinta bata fiye son lagudaba

tunda har tayi haka bukarata mijinta take ya rike kanta ya fito da harshensa waje tako kame tana tsotsa murzata ya shiga yi cikin kwarewa da iya sarrafa mace yana bata wata irin sumba nan dan ta kunnu tana mimmik'ewa ganin haka ya gyara mata kwanciya ya ci

re musu kayan jikinsu yayi Addu'ar saduwa ya nemi hanyarsa ya shige ya fara kashe arna Nisha wani mugun dadi takeji sa kamkameshi take tana kuka mara sauti tana sambatu shima kansa yanajin dadinta sosai ya zage yana cacakarta bada wasaba yana mata yan zant

utuka da tambayoyin ya takeji tana bashi amsa to fah tafiya da tayi tafiya Nisha tayi release amma Sardauna yanzune ya fara wasan Nisha ido ya raina fata tun tana hawaye har kukan ya fito waje tana rikeshi tana kuka" Yaya Faisal nagaji don Allah ka dagani

amma ina baiko jitaba saida ya kwashe awa da mintina talatin cif samanta yayi release ya dagata ya mirgina gefe yana maida numafashi Nisha taci wuya jikinta ko ina ciwo yakeyi k'asanta zafi yake mata Sardauna ko kwanciya yayi ya d'aga kansa sama yana sabk

e numfashi dan sam bai gamsuba ganin kukanta yayi yawane ya barta gashi tanada ciki idanunsa ya bude ya kalleta tayi shame shame dariya ma ta bashi janyota yayi jikinsa" Neesher raguwa kefa kikace kinaso amma da na fara kika fara kuka ai kinsan halin mijin

ki dai wlh gwara kiyi kokari ki koyi juriya ko na auro jaruma da sauri ta kallesa ta fashe da kuka tana rungumesa" wayyo nashiga uku yaya Faisal kabar fadi zuciyata zata buga zan mutu bana iya hadaka da kowa zan jure ko karima kakeso yanzu kayi zan jure ta

fada tana hayewa samansa tana kokarin shiga jikinsa tunda basuda kaya tausayi ta bashi da kuma dariya dan yasan tsabar kishine ke damunta amma dan gajiya ta gaji

janyeata yayi ya Mike ya dauketa cak suka nufi bathroom tana rusar kuka" shiru wasane nak

e miki karki saka babyna kuka yana rungume da ita suka shiga bathroom ya hada mata ruwan zafi ya nasata ciki tana shashekar kuka face ya had'e ya mata nuni tayi shiru shirun tayi shiko ya kunna shower yai wankan tsarki ya daura towel ya fito yana fita ta M

ike tayi wanka tana kukan ta har ta gama ta dauro towel ta fito lokacin har ya shirya ciki suit milk colour yayi masifar yin kyau sai kamshi yake bazawa gashinsa ya dan zubo tamkar ba indiye, agogo ta kalla taga karfe takwas harda kusan rabi kusansa tazo t

a kwanto jikinsa" My Dr ina zaka? " my Neesher nifa wasane nake miki babu wacce zan auro maza je kisa kaya muje kiga yar uwarki ta farka cikin farin ciki ta rungumeshi tana ihu janyeta yayi ya kwashe wayoyinsa da makullan mota ya kamo hannunta suka fito" O

ya yi sauri ki fito bedroom d'inta ta nufa shikuma ya nufi kan dining Rabia mai aiki ta gama shirya komai tea kadai ya hada ya dan kurba baici komaiba saboda baya cin komai da safe sai tea yana gama sha Nisha ta ISO batayi kwaliya ba sanin har yanzu gidans

u ana amsar gaisuwa abaya baka tasaka mai masifar kyau ta yane kanta da mayafin kallonta yayi" zo kiyi breakfast mutafi? " muje zanyi acan? " karya kikeyi keda na rarake tun da safe ko so kikeyi babyna ya wahala Oya zo maza kici wani Abu Dole tazo ta hada

tea mai kauri tasha taci soyayen dankalin turawa da kwai da kaza jikinta

har rawa yakeyi Sardauna ya zuba mata idanu ta bashi tausayi dan babynsa akwai ci sosai taci dan ba karamar yunwa takejiba tana gamawa taje kitchen ta wanko hannunta sukayi sallam

a da Rabia ta fito Sardauna har ya fita a harabar gida ta iskoshi yana cikin mota ta bude ta shiga yaja yana isowa bakin get mai gadi na bude masa saida suka gaisa ya figi motar yayi waje Nisha ta kwanto jikinsa kan titi ya harbata yana tukinsa anutse" Nis

ha kin hanani baccin safe ko? " my Dr kaima ka hanani ai mun raya sunnah kasa zuciyata zata buga ni wlh ba wacce ta isa taso mun mijina sai anyi yakin duniya na biyu kai ya girgiza" Neesher kin fiye kishi kwantar da hankalinki Sardauna nakine amma ki koyi

juriya kinsan halina banayin kadan na bari dariya tayi ta rungumeshi tana bashi kiss "my sweetheart ina mugu mugun sonka wlh bazan iya ganin mai sonka ba na barta zan jure koma awa dari zakayi baida cemata komai ba ya maida hankalinsa kan driving har suka

ISO gidansu horn yayi aka bude masa get ya shige da motar rumfar ajiye motoci ya shige yayi parking ya kashe motar Nisha ta janye jikinta ya bude ya fito itama ta fito ya kulle motar suka nufi cikin gidan part d'insu ghaisha suka shiga da sallama suka shig

o parlon su Daddy suna kan dining suna daga can suka amsa sallamar gunsu suka nufa Sardauna rungume daddynsa yayi ya masa kiss agoshi "good morning my daddy kansa ya shafa"morning my son sakinsa yayi ya nufi ghaisha ya rungume"momyna ina kwana murmushi tay

i" lafiya lau Dr Sardauna

ya hakuri? " Alhmdllh ghaisha ya fada yana sakinta ya nufi gun ummi Raiyan Nisha ta duka har k'asa ta gaishesu ghaisha ta kamota ta zaunar kusa, da ita ta zuba mata cinyar Gaza asoye Nisha har hadiyar yawu takeyi kamar ba yanz

u taciba agidanta ghaisha tace"maza ci mutuniyarki daddy yayi murmushi tuwusai tace "baiwar Allah Nisha daukar cinyar kazar tayi tanaci "Aisha ya karfin jikinki? " Momy da sauki kusan ummi ya zauna"ummina ina kwana? " lafiya lau Dr Faisal ya hakuri? " Alh

mdllh mun godema Allah ya jikin zainab? Daddy yace"wlh gwara da Allah ya kawoka dan babu yada bamu yiba ta fito taki sai kuka take tana Kiran my kanwas daket ummi ta lallabata tayi shiru ta koma bacci jeka tasota tayi breakfast sai kabata magani Sardauna

duk yaji ransa babu dadi ya kalli ummi Raiyan yace"ummi kinsata tayi sallah tayi wanka? " eh duka tayi amma daket nasha duka harda cizo da temakon hafeeza dan sam batason ko kallonmu sai ta kama Kiran my kanwas ta fada idanunta sun tara kwalla daddy yace"

Raiyan kiyi hakuri mu amshi jarabawa daga Allah kibar kuka mude Addu'armu Allah ya bata lfy ga takaba akanta amma bata cikin hankalinta kiyi kokari hakanan ma ana nuna mata Sardauna kansa ya dafe yace" ummi kiyi hakuri zata warke minata tace"Dr mu baza'a g

aishemu ba"sorry ni na isa gunta ya nufa ya zauna"ina kwananku ya hakurinmu idanu ta fara matsewa mik'ewa yayi ya nufi bedroom d'in da zee take Nisha ta Mike tabishi tana murna taga yar uwarta dan bata gane da zee bata hankalinta ba kofar ya murda ya shigo

sai ga nisha ma ta shigo bakin gadon ya isa tana kwance zama yayi ya janye bargon ya shafi kyakyawar fuskarta mai kama dashi sak yace" my kanwas tashi mana Nisha ta zauna kusansa ta kamo hannu zee" my dear tashi naganki nayi missing d'inki ta fada tana ki

fa kanta kirjin zee ta fashe da kuka idanu zee ta bude ta kalli Nisha da, ta rungumeta tana kuka, Sardauna ya rikota"Nisha kiyi shiru mana kibari kiga irin tarba da zaki samu gunta lokacin zaki mata kuka zee ta bude idanunta tar ta d'ago ta kalli Sardauna

daya zuba mata lumsassun idanunsa tana kallon yada ya riko Nisha fuska ta kwakwab'e atsorace ta fara ture Nisha daga jikinta tana Kiran Sardauna"my kanwas Nisha ta dago cikin farin ciki zata rungumeta tasaki ihu ta Mike tayi kan Sardauna ta fada jikinsa ta

rungumeshi tana kamkameshi tana boye fuskarta acikin kirjinshi ashagwab'e tace

"My Kanwas kara rungumeta yayi yana buga bayanta" Na'am my kanwas babyna good morning yana shafa mata kanta kara shigewa jikinsa tayi ta kamkameshi gam shima kamkameta yay y

ana sabke ajiyar zuciya ya had'e face d'insu yana shaka mata numfashinsa ta sake tana shaka kwayar idanunsu manne guri guda ko kiftawa basayi ashgwab'e tace"my babyna? " Na'ma my babyna Allah baki lafiya Nisha ta bisu da kallo zuciyarta na mahaukacin bugaw

a da karfin gaske idanunta ya kawo kwalla ta matso jikin Sardauna ta rungumeshi ta gefen guda tace "my sweetheart ya zaka mata irin wannan rungumar agabana ina kallo my dear ki sakarmun mijina ta fada cikin kuka ta ririke Sardauna "Ya Faisal ka saketa kar

zuciyata ta buga zee jin kuka kusa da kunnenta yasa ta d'ago taga Nisha tana rike da Sardauna baki ta b'are ta fashe da kuka ta ture Nisha daga jikinsa ta rungumeshi ta kamo fuskarsa ta zuba masa idanu tana kuka tace" my baby kanwas take kiransa tana girg

izashi tana nuna masa Nisha kanta ya kwantar saman kirjinshi yana bubbuga bayanta bakinsa yakai kunnenta "shiru babyna bari kuka wannan matatace lamo tayi jikinsa ta rungumeshi ta lumshe idanunta ta kamo hannunsa tasaka karamar yatsarsa abakinta tana tsot

sa Nisha ranta yayi mugun b'aci har wani jiri take gani Sardauna ya kalleta fuskarsa babu wasa ya bata hannunsa kin kamawa tayi tana kuka tana girgiza kai ta Mike ta fice yace" my Neesher nine zaki rainawa hankali ina magana zaki fice OK jeki nagode cak ta

tsaya ta juyo ta dawo tana goge hawayen fuskara hannaun ya bata ta kama ya zaunar da ita kusansa ya kwantar da kanta kafadarsa yana shafa kanta" nisha nasan bakisan halin da el uwaka take ciki ba shiyasa kike kishi da ita to bari kiji labarin komai ya bat

a rungumeshi tayi ta fashe da kuka"my Dr kayi hakuri wlh ban saniba haba ni nayi mamaki nasan zainab bazata so abinda nake soba kamar raina hannaun zee ta rike "yar uwata Allah baki lafiya murmushi Sardauna yayi ya janye Nisha daga jikinsa "to sai kisaki r

anki uwar kishi duk kinbi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login