Showing 150001 words to 153000 words out of 206525 words

Chapter 51 - ZEE BABY COMPLETE

Lading   

01 Sep 2026

25

ya kurbi kadan ya hauro gadon ya dauketa ya rungume ya tallabo kanta ya Dora bakinsa ahancinta ya fesa mata ruwan ahancinta da karfi ajiyar z

uciya ta sabke da karfi numfashi na fita da Sauri amma idanunta alumshe hamdalah yayi ya kwantar da ita ajikinsa ya rungumeta gam yaja bargo ya rufesu yana tofa mata Addu'a yana shafa bayanta da gashinta ya tallabo kanta ya Dora bakinsa anata yana Kara bus

a mata numfashinsa tana Shaka sosai dan idanunta biyu tayi alkawalin karyatashine zata Nuna masa bata sonsa bata kishinsa tun tanajin yada yake hura mata numfashinsa tana shakar kamshin bakinsa har bacci ya dauketa shima ahaka bacci ya daukesa bakinsu ciki

n juna bacci suke sosai manne da juna da sun dan motse cikin bacci sai sufara tsotsar bakin junansu suna tande yawun junansu suna manne kamar zasu koma cikin junansu. Asubah ta gari.

⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡

*Washe gari* a *Nigeria* da misalin karfe hudu na yam

ma Nisha tana zaune. a parlonta tun jiya acikin farin ciki take irin yada Sardauna ya nuna itace azuciyarsa

😂

niko nace Nisha bakida wayo har kin manta abunda kika ga Sardauna yayima zee Rabia ta kira sai gata" hajiya gani. " Rabia kawomun kaza ai inada Sau

ran ta rana. Ko? " eh bari na kawo miki. ta koma kitchen sallamar matar nan taji akanta atsaye atsorace Nisha ta kalleta ta Mike tsaye" Ma'alumah ta ina kika shigo zama tayi tana dariya. "Aisha Allah ya shiryeki ina knocking fa kikace nashigo abude kina ce

wa Rabia ta kawo miki kaza. murmushi Nisha tayi tace" wlh na shafa ya gida. " lfy lau Aisha yau mijinki ke tasoyawa su shigo kano gobe karfe shabiyu ya maganar mu ta jiya ko kin fasa ramuwar.? " wlh ma'alumah ban fasaba ai nafara dorasa ahanya nace nayi mu

gun mafarki

Bakiga yada ya rudeba. Rabia ta kawo mata kazar a plate ta gaishe da ma'alumah ta juya Nisha ta faracin naman" ma'aluma bismillah. murmushi tayi ta dauka tanaci tace" yauwa ai naji dadin yada kika masa yanzu amshi wannan. Nisha ta amsa tace

" na meye...? " ki zuba alemo gobe da safe kisha kafin kutafi Kano suna sabka ki fara tarbar Zainab ki rungumeta kina kukan kissa kinsan shegen kishine da ita zataji haushin tabatan da kikayi zatayi yunkurin gucewa sai

ki fadi da gangan wlh daide lokaci

n cikinki zai zube kuma Sardauna zai Dora laifin kantane yaga kamar da gangan tamiki to turba ta biyu zan doraki ne bayan munyi nasara zubar da cikinki. Dariya Nisha tayi "ai indai zai

saketa na yarda cikin ya zube nasan zan samu wani nan kusa dariya s

ukayi suka tafa sukaci gaba da hirasu suna shewa. can gida kuwa Daddy bayan sallah isha yana zaune ghaisha tace" Abban Sardauna goben harni zamu tarbo su momy? murmushi yayi" khadijah ai zama zakuyi nida tuwusai zamu da saminu da nuhu da hafeeza sai Aisha

. ihu hafeeza tayi ta Mike da gudu taje ta fada jikin daddy. " thanks my daddy zan gano su hassan da hussaini. Dariya ummi Raiyan tayi minata tace" wato abun yar wariyace ko. " kudai yi hakuri Najib yace" daddy Nima su Ahmed da bandar zanbi suma suna zuwa"

to Allah ya kaimu goben Ashe Kano tanada baki gobe.dariya sukayi hafeeza ta dagashi ta nufi daki ta kira, Ahmed taji da gaskene suna zuwa Kano.

⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡⚡

*Saudi Arabia* tun bayan da sukayo breakfast Wanda daket Sardauna yashawo kanta ta yarda tac

i ya mata wanka ya bata magani Tasha wlh kallonsa batayi ba duk abunan da yake mata duk yabi ya tada hankalinsa ta fada masa abinda ya mata shiru tai masa Dole yayi banza shima da ita ya rungumeta ya rufesu da bargo ya matseta gam jikinsa. Tayi kamar tayi

bacci

😆

zee baby kenan Sardauna na bacci ta janye jikinta ta saka kayanta ta gudu part dinsu Ammi suma duk baccin suke jikin Ammi ta shige ta rungumeta tana kuka Mara sauti har bacci ya kwasheta ahaka dan jikinta akwai zafi duk Tasha magani ga yanda zuciy

arta take harbawa da karfin gaske.

Haka suka wuni tunkur har dare zee taki yarda Sardauna ya ganta babu yadan baiba Ammi tace"ya rabu da ita ai Dole zasu zauna acikin jirgi tare. wajan su jannat da manal tun yamma sukazo suna tare da zee bedroom suna h

irasu amma zee koda wasa bata fada musu abinda Sardauna ya mataba Sardauna dan yaba zee haushi ya kira Jannat suna hira aikuwa taji haushin dan tana jiyo dariyarsu toilet ta shige taci kukanta dan kal manal ta gani ta fito ta shiga sha'aninta tanaji ya ams

hi number Jannat yace zai mata wata kyauta ta musamman su hussaini ma dariya sukeyi suna tsokanarsa wai ko ta uku zaiyi da kawar. zee. Hamraz karfe goma na dare ya dawo suka shirin tafiya. karfe shadaya suna Airport harda su manal zee tana rungume dasu sun

a kukan rabuwa barinma Jannat da taji son Sardauna yamata dirar mikiya dan Sam batasan mijin zee bane cikin kuka Jannat tace" habibty inason yayaki.zee tayi tsayar da kukanta tayi murmushi tace gashi can ki fada masa ko kibari idan ya kiraki ki fada masa m

aybe ma shima sonki yakeyi tunda ya amshi numberki. cikin farin ciki Jannat ta rungume zee takai kallonta gefen su Sardauna karaf idanunsu ya sark'e da juna murmushi ya sakar mata zee tayi saurin kauda kanta dan tana lure dasu. zuciyarta na bugawa da karfi

n gaske

zata fadi jannat ta riketa suka zauna Ammi tace"yau bakijin jikinki zainaba kanta ta boye jikin Ammi tana fitar da numfashi da Sauri Sauri hawaye ya wanke mata fuska robar ruwa kusan ammi ta dauka ta bata tana sha sosai Tasha ta cire bakinta Sa

rdauna na lure dasu hankalinsa duk atashe ya dai daurene. Manal tace"wlh kamar nabiku k'asarku jannat tace "wlh. nidai sai naje kwananan insha Allahu.inason Sardauna Zee idanunta ta rumtse tanajin maganar Jannat tamkar an soke mata kibiya aeuciya tun tana

jinsu har bacci ya dauketa. can ko gidan Abu Rahman karfe shabiyu Allah ya bashi ikon farkawa daga baccin da yakeyi ya tashi ya fito yana addu'a dan tunaninsa bai bawani jimaba amma sai me yana fitowa yaga abinda yadaga masa hankali komai na gidan afashe K

iran Ammi ya shiga yi da Hassan da zainaba amma ba kowa da gida ya nufi gun dukiyarsa bakomai wayam ya duba wayoyinsa babu laptop babu komai babu da gudu yana ihu ya nufo harabar gida yana cewa"ayau sai nakasheki zainaba shegiya tsinaniya megadi kaima kash

eka zanyi yana zuwa kan megadi

yagansa ashimfide kamar gawa yana bacci gun motocinsa yana nufa jikinsa na rawa amma yana zuwa yaga kowace mata anfasa glass dinta an sace mata iskar taya waje yafito kamar zarare ya nufi bakin titi dan yasan tabbas bazas

u zauna ak'asar ba gudu zasuyi tax ya tara yace akaishi Airport

🤣

niko nace haba ai sunfika wayo ya zasu tsaya a madina suna jiddah. Karfe daya daide aka fara Kiran matafiya zee tana bacci ya ciccibeta sukayi sallama da Hamraz yama jannat sallama tana kuk

a ta tsaresa da ido"yace kiyi hakuri zan kiraki kinjin. kai ta daga ta rungume ammi da su hussaini sukayi sallama manal ma kuka ranshi zee take gashi tana bacci haka suka nufi jirgi su jannat suna tsaye Hamraz yace "to muje na maida kowace gidansu jannat t

a kama hannu manal suka tafi. zee tana rungume jikin Sardauna ahaka har cikin jirgi su Ammi suna gabansu zaunar da ita yayi can lugun Shi ya zauna abaki ya janyota ya rungumeta jikinsa ya lulubeta ruf da

bargon da ya dauko sanin ba lafiya gareta ba ha

nnunsa daga ciki yana shafa bayanta yana sabke ajiyar zuciya yanajin sam bazai iya rayuwa babu zeener dinsa ba karfe biyu daide jirginsu ya tashi karan ya tashi zee ta kamkame Sardauna tana rawar sanyi kara shigar da ita jikinsa yayi ya lulubesu da bargon

ya tallabo kanta ya had'e face dinsu yana hura mata iskar bakinsa yana shafar wuyanta cikin raunaniyar murya yace"My Bugun Numfashina meye yake damunki pls ki ajiye hankalinki kina tare da jigon rayuwarki babu abinda zai sameki. Kara ririkeshi tayi ta tura

kanta kirjinshi tana shakar daddadan turarensa tana lumshe idanunta harshensa ya fido yana zagaya fuskarta dashi yana lasarta ajiyar zuciya kawai take sabkewa bakinsa ya dora anashi yana tsotsar lips dinta ya dan bude bakin nata yana nemna harshanta gints

e hakoranta tayi babu yada baiba sam taki fuskarta ya kamo yakai bakinsa kunnanta murya can k'asa yace"Sanyin idaniyata menene wai meye namiki duk kin canza koda na kusanceki da farko baki mun wannan abunba.

My gidan dadina karki gujeni ina sonki wlh r

abu dake daide yake da fitar numfashina zainab ina sonki ya fadi yana kissing din akunnata wani irin zirrrrrr yarrrr taji gashin jikinta duk ya Mike sanyi ya fara ziyartota wani masifafan sonsa na ragargaza mata zuciya ga wani irin feelings da takeji duk d

a tana cikin bacin rai kasanta ya fara zuba makaleshi tayi sosai tana rikeshi kamar zata koma cikinsa tana lumshe idanunta kome ta tuna sai ta barke da kuka cikin fitar haiyaci tace"wayyo My Sardauna nah Ya zanyi da raina don Allah ya kakeso nayi da rayuwa

ta da sauri ya cafke bakinta ya matseta yana bata wani irin sansanyan kissing mai rai da lafiya yana tsir tamata yawunsa tana hadiyewa cikin shaukin kaunarsa laulausan harshenta mai taushi da zaki ya kamo yana ma

sa shan minti yana juyashi abakinsa lakwas t

ayi ta narke masa tana jin dadin tsotsar da yakewa bakinta ga yawunsa mai azabar dadi yana tsirta mata tana hadiya amma bata tayasa ba jin dadin shan bakinta da Sardauna yakeyi anan take bacci ya dauketa sai numfashinta yaji abakinsa idanunsa ya bude yaga

tayi bacci bakinsa ya zare yana murmushi ya gyara mata kwanciyarta jikansa ya matse abarsa " my Abulena ina kaunarki pls ki ajiye hankalinki nasan kina sona nima ina sonki. ya ciro kansa waje dagowar da yakeyi suka hada idanu da wani bature ya sakarma Sard

auna murmushi ya masa haka

👍🏻👌🏻

Murmushi Sardauna ya maida masa yace"thank you.ya kara rungume zee ya lulubeta sosai yada ko yatsarta baturen bazai ganiba. jirginsu sosai yake sharara gudu asararin samaniya Allah ya kawoku Kano lafiya Amin.

*****

*

Washe gari da misalin karfe goma su Daddy dasu Nisha Ahmed tuwusai hafeeza kawu saminu Nuhu duk suna Malam Aminu international Airport Kano suna jiran isowar su Sardauna da zee baby da yan uwanta da kakarsu. Karfe shabiyu da minti ashirin daide jirginsu

Sardauna ya sabka a Kano Wanda saida ya zarema zee ya dawo Sardaunan sa sak ta hakura taci abunci ta kwanta jininsa yana mata tausa da kwantar mata da hankali har Allah ya kawosu lafiya. Yana rike da hannunta har suka sabko daga cikin jirgi su Ammi na biy

e dasu har suka fito inda zasuga kayansu kayan su Hassan da hussaini suka jido akwatinansu Sardauna yana gaba suna binsa a baya zee sai hararsa take gurin tarbar baki ya nufa dan yasan yan gidansu sunzo tundaga nesa ya hangosu ya murza hannun zee "my sweet

babyna kalli daddy. banza ta masa Nisha tana tsinkayosu ta nufo gunsu da gudu cikin farin ciki tana Kiran zee Sardauna ya buga mata tsawa" kibi asannu ko kin manta bake daya baceba kallonsa zee tayi ta fizge hannunta daide lokacin Nisha ta ISO anutse ta"m

y sweetheart kayi hakuri murmushi ya sakar ta nufi gun zee ta rungumeta fashe da kukan farin ciki zee ma kukan ta saki ta rungume Nisha sosai cikin shashekar kuka zee baby tace" my dear da fatan na sameku lfy ga mijinki yazo gareki ina mahbeer dina ban gan

shi ba...............

*ZEE BABY*

*book 2

👉🏻

6*

.... cikin kuka Nisha tace" yana gida aiki ne ya rikeshi ta fadi tana janye jikinta tayi luuuu zata fadi Sardauna ya tarota ta fada jikinsa. "sannu ban fada miki kibi asannu ba. zee kanta

ta dauke tace" sannnu my dear tace ma su Ammi ku muje gun su daddy suka nufa. cikin sauri Nisha ta janye jikinta tana yamutsa fuska dan taji takaicin yada cikin yaki fita kamar yada ma'aluma ta fada mata duka babu Abu daya da ya wakana aciki. hannunta ya

kama suka nufo gurinsu daddy. zee baby tana isa gurinsu daddy ta fada jikinsa tana dariya"daddy na sameku lfy. "Momy lfy lau Alhmdllh momy kin warke Allah ya kara lfy.

Nuhu yace"zainab sannu ya gajiya sakin daddy tayi ta nufi gun su Nuhu yana rungume

da Hassan kawu saminu hussaini suna farin ciki tuwusai ko Ammi sai murna suke nuhu zee ta rungume tana dariya " babban yayamu barka da rana ina kuka barumun Ahkuyana kuma. takai karshan maganar ashagwab'e murmushi yayi" yana aikine zainab Sardauna na isowa

gurin ya saki hannun Nisha ya karasa, gurin Daddy ya ware masa hannayensa ya fada jikinsa ya rungumeshi " my son baraka da zuwa ya gajiya? "Alhmdllh daddy. Ahmed yace" likita muna

Bada gaisuwa barka. sakin daddy yayi ya nufi gurinsu ya rungume Ahmed d

a bandar"aminan kwarai ina godiya Allah yabar zumunci dariya suka suka dokesa abaya yayi murmushi hankalinsa duk agurin zeey yada take hirata da nuhu da hafeeza ta rungumeta tana kyakyatar dariya Nisha na kusanta. Daddy yace" Hassan hussaini ina muku barka

da zuwa k'asarku ta gado mahaifar mahaifinku gurin daddyn suka nufo ya rungumesu tuwusai tace"Sardauna wai baka ganniba ne...? " sorry matar na ganki ya saki su Ahmed ya nufi gunta ya rungumeta. daddy yasaki su Hassan ya isa gurin Ammi ya gaisheta tana am

sawa, cikin fara'a da yabon wannan family mai albarka Saminu yace" to ai sai mu dunguma gida. zee tana rike da hannun Nuhu gabaki dayansu suka nufi motoci Sardauna yace" zainab zo mutafi cikin motarsu Ahmed kai Najib shiga motar babban yaya Nuhu ya harares

a "nama fushi. da gudu ya karasu gurin Nuhu ya rungumeshi" tuba Nike babban yaya ayi hakuri. dariya yayi "nayi to zee kije ku tafi ko? " banaso

dakai zani ta fadi tana yamutsa fuska. Nisha ta ISO gurinsu ta kama hannun zee" my dear yi hakuri mubi yayam

u nima shi zanbi. da sauri Sardauna ya kalleta ta basar kamar bata ganshi zee tayi dariya tace" no my dear kuje ba komi ta fadi tana janye hannunta tama fasa shiga motar Nuhun ta ruga da gudu ta nufi gurinsu daddy inda taga su Ammi sun shiga. motar taciki

daddy yace" momy jeki gurin nuhu ko. Sardauna tacika motar hannunta taji Sardauna ya jata da karfi ya nufi motar Ahmed fashewa tayi da kuka" don Allah Dr ka sakarmun mara nayi fitsari wai me na tare makane da ko kunyar matarka bakaji. bai saurareta ba ya

bude bayan motar ya sata ya shige ya rufo kofa su hafeeza na lekensu ta glass din motar Nuhu Nisha tace da hafeeza" kinsan batasan mijinta bane. Hafeeza tace "wlh har tsoron afada mata nakeji ta fadi idanunta

Na kawo ruwa nisha hawayen ta fara daman ta

na neman yada zatayi kukanta motacin ajere suka fice daga cikin Airport d'in mota har uku da tasu daddy da tasu Nuhu da tasu Ahmed Sardauna ya hana su dauki kowa sai shi da zee babynsa kadai su daddy suna fita hanya suka dauka su Ahmed na biye dasu. zee ta

takure karshen kujera azaune Sardauna ya matso ya rungumeta yana sunsunata buge masa hannu tayi cikin tsiwa tace" wlh ina zuwa sai na fadawa mahbeer duk abinda kamun mugu kawai. kara tarairayota jikinsa yayi ya rungumeta sosai ya tallabo kanta yakai bakin

sa kunnanta cikin wata shegiyar murya can k'asan makoshi yace" ah haba zaki fada masa na hauki na turmushe ki na kwashi romo kuma yanzuma sai nasake kafin na kaiki gida wlh bazan iya bacci ba idan ban hayeki ba. Wani gululun banki cikine ya turnikeni haush

insa ya kamani cikin fusata nashiga dukansa "Sardauna na tsaneka

mugu wlh bazaka sake samun nasarar da kasamu a makkah ba. su Ahmed suna jinsu da bandar dariya suke kasa-kasa. murmushi Sardauna yayi ya matseni ko numfashin kirki banayi fashe masa nayi

da kuka ina dukansa" pls karabu dani su Ahmed sunajinmu Sardauna kabani lfy banason alakata dakai jarabbe kawai. wata irin runguma yamun ya fara mun magana akunne cikin salon da na kusa zaucewa naji yana cewa" oh my gidan dadina yi hakuri wlh bazan iya bar

inki ba ina sonki dayawa yana mun magana yana min nishi da huramun iskar bakinsa ya zura harshensa kunnena yana karkadawa hannusa cikin rigata naji ya kama breast DINA ya murza cikin wani dan iskan Salo idanuna na lumshe ina sabke tagwayen ajiyar zuciya. t

sikar jikina na mik'ewa nipple din ya fara lailayawa wata irin Mika zee tayi "Sardauna bari banason pls hannunsa ya zaro sanin basu kadai bane ya cire bakinsa akunnanta ya tarairayota jikinsa sosai ya rungumeta ya had'e face d'insu yana sabke

ajiyar zu

ciya yana shafa kanta lafewa zee tayi jikinsa tana kara makaleshi tana shakar ni'imataccen kamshinsa tana lumshe idanunta jitake kamar ta hadiyeshi wani irin sonsa ke azalzalar zuciyarta hannunta daya ta dora saman wuyansa tana shafawa. ashagwab'e ta kiras

a" My Sardauna nah? cikin kasalaliyar murya ya amsa" Na'am My Bugun Numfashina zainab menene kina sona kema wlh ina sonki yanzu haka zuciyata bugawa take da karfi ya kamo fuskarta ya tsareta da tsumammun idanunsa tamkar yanajin bacci" my sweet zeener kall

eni pls kifadamun kina sona.cikin mayen so ta kallesa ido cikin ido suke kallon junsu cikin wani mugun yanayi kibiyar so na Harbin kowanensu kusan minti biyar suna ahaka babu Wanda yayi kokarin janye idanunsa. Ahmed da bandar suka bushe da dariya da sauri

Sardauna ya janye idanunsa ya rungume zee ya lumshe idanu yana sabke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login