Showing 24001 words to 27000 words out of 206525 words

Chapter 9 - ZEE BABY COMPLETE

Lading   

01 Sep 2026

34

kamota tayi suka fito su hafeeza suka rufe kofarsu can suka tafi bangaran ghaisha kana ganinta

kasan tasha wani Abu amma ita ghaisha sam bata ganeba bedroom suka shiga saman gadonta ta kwantar da ita itama ta Haye gadon sai shirme take zantutuka iri iri ita gahaisha tunaninta jinnu ke damunta rumgumeta tayi tana buga bayanta " ummina kinsan me My S

ardauna ya mun yau wlh ummi Aduniya babu jarumin Namiji irin my Dr Sardauna ummi kome NASA daban Allah ya masa inason gwarzon Namiji jajirtacce tsayaye My Faisal kai na daban ne please zo ka karamun wollah inaso sosai ta rika daga hannuwa tana lumshe idanu

nta shiru ghaisha tayi dan Adu'a take tofa mata zan tutukan da ta fadima ba wani jinsu tayiba " ummina ki kiramun My Dr nah shiru dai bata kulataba tasake kiranta ta" ummina" na'am momy yi shiru da bakinki kiyi bacci kinji? kai ta daga cikin ikon Allah s

hirun tayi ta kara shigewa jikin ghaisha bacci ya dauketa da Addu'a ta tofeta ta rumgumeta gam itama ta koma baccin atashi lfy

✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨

Washe gari sai karfe shida ghaisha ta tasheta tayi sallah dan itama amakare ta farka hijab ta bata, ta saka ta

fito ta nufi d'akinsu sai baccinsu sukeyi bayan sunyi sallah wanka ta shiga tayi ta dauro Alwalla ta fito doguwar Riga tasa ta saka hijab ta tayar da sallah tana gamawa ta cire doguwar rigar ta saka karama, ta Haye gado dan bacci takeji sosai bata jimaba

ya kwasheta tin bayan da Dr Sardauna yai sallah Asubah Kenan aka kirasa, an kawo wata baiwar Allah tana matse tiyata ce akwai matsala yazo da kansa bacci a idanusa haka ya shirya agagauce cikin blue Suit, Wanda ba karamun kyau yayi ba duk bai tsaya gyara

sumarsa ba ya fito A Sardauna sa turare ya fesa, ya fice ko part d'in iyayansa bai jeba dan ya tafi da niyar yana gama tiyatar zai dawo gida, saide fah yaci walaha Gun yima matar aikin wasu irin ruwa a cikin wata fata atare abun shi kansa ya basa tsoro

amma cikin hukuncin Allah ancire duka shiyasa da yagama ya shiga duba sauran marasa lafiya kofa kofa yara yana musu wasa abinda yasa Kenan Dr Sardauna yakeda farin jini gun duk Wanda za'a kawo da sunan maras lafiya ne ko dan jinya Sardauna bai samu zamaba

sai karfe 12:am yasamu ya bude Office d'insa ya shiga kamshin dadi ya bugi hancinsa ya lumshe idanu saman lumtsumemiyar kujera teburin sa mai tulin takardu yaje ya zauna ya kunna Ac yunwa yakeji waya ya dauka yai dailing din wata number buga daya aka daga

ahankali yace " kawomun tea mai kauri no shi kadai ya tsinke wayar ya dafe kansa dake masa ciwo ba acike minti biyar ba akayi knocking din kofar ya bada izinin shigowa

da sallama ya shigo ya amsa " Yallabai barka da ranar ya beka masa ya amsa" thanks

" shikena bakason komai? kai ya daga ficewa yayi yana

murmushi wannan doctor nasu akwai kamun kai ahankali ya keshan tea din har ya shanye duka har zufa yakeyi wayarsa ce ta dauki ruri screen d'in wayar ya kalla yana lumlumshe idanu ganin sunan sweet baby

na yawo saman screen d'in yasa ya beka Zara zaran hannusa ya dauki wayar yai picking ya kara akunne " my sweet babyna kinjini shiru ko wlh tun asubah na fito yanzu haka matar nake jira ta farka na tafi gida ykk ya jikinki ko inzone yanzu? ko me tace oho y

ayi murmushi " nagode matar Dr sai nazo da yamma ki gaishemun da mama da dady ilove u my sweet babyna murmushi kan fuskarsa ya sakar mata kiss ya tsinke Kiran, sai bayan sallah azuhur matar ta farka Alhmdllh cikin haiyacinta Dr Sardauna yaji dadi sosai ya

sa aka fito da ita dakin hutu ya kara dubata babu wata matsala anyi aiki cikin nasara karfe biyu da rabi ya baro hospital tafe yake cikin mota driving yake cikin nutsuwa kida kadan kadan na tashi wayarsa ce ta dauki ringing suna Ahmed ya gani dauka yayi ya

kara kunne" kai dan rainin hankali tunjiya baka nemeni ba ko? " dallah can nida ba lafiya ba yanzu ma daga gun aiki na fito banajin jikina nabiyo hospial akace yanzu ka tafi gida wai bazaka dawoba sai gobe" eh nagaji kwanci zanyi na huta " ganinan zuwa?

" Ok sai kazo ya tsinke wayar number Mahabeer ya kira bugo daya ya daga" hello Dr namu ykk? " my brother yau bamu haduba tun safe ina hospital " wlh nima Dr namu ina busy ne ko a kamfani ban hutaba wlh yanzu ma dan naga kaine na dauki Kiran ya aiki? " Alh

mdllh bro gani hanyar gida " Ok ni sai zuwa karfe shida zan bullo nagode Allah yabar mu tare Dr namu dariya sukasa atare Sardauna ya kates Kiran ya maida hankalinsa yana tuki, har ya ISO gida honr yayi mai gadi ya wamgame masa katon get din gidan ya shige

yana parking motar Ahmed na dannowa gidan murmushi yai ya fito ya rufe motar ya jira Ahmed ya ISO parking yayi ya fito rumgume juna sukayi suna dariya Sardauna yace " Abokina karya kake lafiyar ka lau irin wannan daukan wanka haka dukan wasa yamasa Dr yaj

a hannusa sukayi cikin gida zazu shiga part dinsu Ahmad ya rikeshi" kai yaro ji mana gun bakuwa zamu nayi mata sannu da zuwa na gaishe da su ghaisha baice komai ya juyo suka nufi part dinsu ghaisha

Da sallam suka shigo parlon amsa musu sukayi yana gan

in yayansa Nuhu ya nufi gunsa ya rumgumeshi " babban yaya amun afuwa kwana biyu ban zaunaba shiyasa ban lekaba tun jiya da nadawo ya gajiya dariya Nuhu yayi ya kara rumgume Sardauna jama'a parlon sai kallonsu suke su Daddah da Aunty hauwa da Maijidda ita

ma yayar Sardauna ce sai zainab kanwar Sardaukar wacce akawa aure yanzu haka tsohon cikine da ita sai kawu saminu kanan Daddy ne masha Allah parlon cike da yan uwa sunzo ma zee baby sannu da zuwa tana jikin Aunty hauwa azaune tanajin sallamarsa ta dago ka

i ta kallesa ganin ko inda take bai kallaba yana harako kinsa da yayansa yasa ta watsar da lamarinsa taci gaba da zuba musu surutu tana basu labarin saudia Ahmed ko tunda suka shigo da yayi idanu hudu da zee baby yaji wani Abu na masa yawo gabansa na bugaw

a da mahaukacin karfi yana jinsa cikin wani shauki dan yarinyar tayi masa daga kallo daya ga yanayin shigarta siket ne baki bakin guiwa da Riga mai dan tsayi fara ce tas tazo mata har k'ugunta kirjinta dam acike tamkar su fasa rigar su fito babu abinda ya

kara tafiyar dashi irin hips dinta da tillar hancinta da ta k'asan labbanta barimar sai walkiya takeyi gashin kanta har gadon bayanta Wanda ta canza masa kaloli rabi ja rabi grey Nuhu yace " Dr munzo sannu da zuwar kanwarka Ahmad ya karaso ya gaishesu duk

su amsa Daddah tace" Ahmadu ya jiki kusanta ya koma dan tafi kusa da, zee baby " Daddah ina wuninku jiki da sauki sannu da zuwa nazo ya fada yana nuna zee baby Aunty hauwa tace " momy " ana miki magana juyowa tayi ta kalli Ahmed " wow dan gaye ka hadu

kuw

a kaima dan uwanmu ne ta daga masa gira dariya duka yan parlon sukayi Nuhu yace " momy abokin yayanki ne Sardauna juyowa tayi ta kallesu karaf suka hada idanu wani mugun kallon tsana da kyama yamata ya dauke kansa itako tunda suka hada idanu tarasa duk wan

i karfin jikinta lokaci daya taji wani sanyi na ziyartata kanta ta dauke daga kallonsa tunda shi tun kallon farko yayi watsi da ita yayi kicin kicin nutsuwarta ta tataro tace" Ammin naga yana ruwan yan gidanmu Sardauna baice komai ba bar musu gurinma yai g

un ghaisha yaje ya zauna zainab ce kusanta ta gaisheshi ya amsa adakile dan shi haushin masu zauwa ganinta yakeji kansa ta shafa" Dr kaci abunci kuwa " wlh babu abinda naci mamana mik'ewa tayi ta kama hannusa suka nufi dining Nuhu yace " ghaisha keki

k

e kara shagwaba Sardauna sai kace wani auta baki zee ta tabe taci gaba da sabgarta Ahmed na janta da hira shiko ya fakene yana kallon surata duk shi ba mutumin banza bane amma tunda yaganta yakejin yanayinsa na canzawa tun tana basar dashi har tasaki jikin

ta suna hirasu tana bashi labarin saudia suna musu dariya dan sosai ya biyewa shirmenta sai dariya yakeyi zuwa tayi ta dauko jallabiya sabowa fara tas mai shegen tsada har aledarta da turare mai azabar kamshi ta kawoma Ahmed yaji dadi sosai yan parlon sai

dariya sukeyi khalisat tunda Dr Sardauna ya shigo ta nemi nutsuwarta ta rasa gudun kar ya kamata irin na jiya ta janye jikinta ta nufi bedroom d'insu ta fada saman bed ta fashe da kuka dan abun ya fara damunta ga kishi ya cika mata zuciya saboda zancan za'

ayi maganar auransa da mashakurah da taji dasafe Daddy nayi Mahabeer da zee zancan ya dameta kuka takeyi sosai kamar daga sama taji mutum akanta Aunty amaryace wani mugun kallo ta mata batayi magana ta fita tasan ma'anar kallon mik'ewa tayi ta sabko ta bi

bayanta Dr Sardauna na gama cin abuncinsa bai tsaya a parlon yana tafe yacewa Ahmed " kasameni a part d'inmu mik'ewa yayi ya kalli zee " kanwata zan dawo musha hira kinji dariya tayi " to yayana ina jiranka dariya yayi ya fice Aunty hauwa tace gaskiya yana

da kirki tafi abonkin nasa son mutane kawu saminu yace kowa dai da irin halinsa amma Faisal yanada son mutane harakar da bata shafesa bace baya shiga zee baby bata ce komiba dan ta dauki niyar fita sabgar Sardauna dan batayin Wanda baya yinta shiyasa bata

shiga hiraba gun ghaisha ta koma ta kwanta saman cinyarta kanta ta shafa " momy kinajin yunwa kai ta kirkiza dan sanyi sanyi takeji tun lokacin da sukayi ido hudu da Sardauna jikinta ya saki takejinta wani iri ko hira da tawa Ahmed daurewa ne takeyi " ko b

akida lfy dariya tayi " ummina sanyine nakeji wlh kara rumgumeta tayi ta rufa mata hijab zainab dariya tayi lalle yar ummi idanuta ta lumshe sama sama take jinsu har bacci ya dauketa Daddah ta Mike " khadija kinmu kwace ko hafeeza tace daddah bari ma muje

part d'inki musha hira " aikuwa da yafi tunda na rasa hajiya Zainaba takwarata tafiya sukayi Nuhu ma sallama ya musu ya fice dama shi daya yazo kawu saminu ma tafiya yayi tunda bai samu ganin Daddy ba sai matan suna hirasu, lokacin da Ahmed ya biyo Sardaun

a har ya shige part d'insu har ya tube yana daure da towel yana shirin shiga bathroom ya shigo Dr Sardauna ya kallesa yaganshi da jallabiya da turare yana murmushi yace" Abokina zauna na fito akwai labari mai dadi ya fada yana shigewa bathroom " wlh nima a

kwai labarin fito mu fadawa juna ya fada ya kwanciya saman bed d'in Sardauna........

*

💖💖👩🏻



🦱

ZEE BABY

👩🏻



🦱

💖💖

*

*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*

*

👉🏻

10*

....ya dauki lokaci kafin ya fito dauro da towel jikinsa na digar da

ruwa kirjinshi ko ina gashine kirjinsa dake asama duk zubin jikinsa amunmurde tamkar mai cin karfe gaban dressing mirror ya tsaya yana goge jikinsa da karamun towel Ahmed ya kalleshi yana dariya " Dr Sardauna wlh dama aikin Soja katafi wannan katuntakar t

aka har ina mutum duk amunmurde wallahi har tausayin Mashakurah nake banza ya masa tamkar baijiba ya shafa maiyukansa masu masifar kamshi da Dadi ya taje gashin kansa " Dr dan Allah ka rage gashinan gashi kamar na mace " wai Ahmed meye damuwarka dani na ha

naka ka aske nakane kuma da kakecewa haka sweet babyna ai ta isa nunawa sa'a ako ina bakaga yar duma duma bace ni kasan banason tsakuwar mace saboda gudun kisan kai dan wlh idan na... Bazata tashi ka gane ai ya juyo yana dagawa Ahmed gira amma fuskarsa ba

wasa yayi magana bushewa da dariya Ahmed yayi " wallah Faisal Ashe bakada mutumci ya fada yana nunasa da dan yatsa kafadu ya dage irin ko ajikinsa wardrobe ya bude ya ciro shart fara yasaka da 3quatre ya shiga bathroom ya saka

"Wai nine kakewa boyo me

zan gani idan ba katuntakarba" kai yaro raba kanka saboda tsaro karka firgita turare ya fesa ya taje sumar kansa ya kunna sigari yana bata wuta baki da hanci yazo ya zauna yana fuskantar Ahmed " nifa ba shan sigari nakeba duk ka cikani da wari mik'ewa yai

yana murmushi " Ok tashi muje parlo muyi magana parlon suka dawo suka zauna saman wasu manyan kujero tamkar parlon Amarya wata makekiyar TV manne abango ya kunna Dr Sardauna ya fuskanci Ahmed " kai yaro albishirin ka zan angwance yanzu gaisha tace mun ya k

amata aje gidansu sweet baby ayi maganar aure kasan tun haduwarmu naso ayi koma kafin ta koma gun karatunta Daddy yace najira sai Mahabeer ya tsayar da mata ahadamu to yanzu sun yanke hukuncin hadashi aure da zainab tare za'ahadamu yau zan je da kaina na f

adawa sweet babyna takusa hutawa da ciwon ciki ya fada yana murrmushi " wai kace zamusha biki to Mahabeer ina ya samu zainab? " yar Agulla mana idanu Ahmed ya zaro hankalinsa atashe yakeye kallon Sardauna " wai kana nufin kanwata zee baby? " yes ita to mey

e idan ba na gidan ba wa zai kwasa ajinka amma ina tausa masa Allah ya basu zaman lafiya Ahmed jikinsa yayi sanyi" Amin abokina" to bani labarin da kace zaka bani" ai shikenan dama cewa zanyi wlh zee ta burgeni amma anwuce wajan sigarinsa yaci gaba da bus

awa suna hirasu Ahmed duk jikinsa

ya saki bayajin dadin ransa so yamasa mugun kamu Kiran sallah la'asar ne ya tashesu sukayi Alwalla Sardauna ya dora jallabiya saman kayansa suka tafi masallaci, zee baby bacci tayi sosai saida ana kira' sallah la'asar

ghaisha ta tasheta lokacin parlon ba kowa mik'ewa tayi taje ta zuba ruwa jikinta tayi Alwalla ta fito tasaka abaya ta tayar da sallah la'asar tana idarwa ta Mike ta cire abaya tasaka kayanta na dazu khalisat na zaune bakin gado tana danna waya zee tazo ta

zauna ta leka wayar don tunaninta yayi nisa bata san zee ta zaunaba idanu zee ta zaro ganin pic Dr Sardauna yayi masifar kyau yana sanye cikin wasu faran suit Wanda sukayi masifar masa kyau duk da yana farin mutum saide fuskarsa babu walwala sosai amma ya

yi murmushin gefen baki dimple dinsa ya loba gashin kansa ya dan zubo kamar na mace idanu na zuba masa ganin yananyin jikina na

sauyawa inajin sanyi da kasala yasa na kauda kaina na Mike zumbur nabar d'akin na fito parlo babu kowa raina duk babu dadi d'ak

in nasake dawowa har yanzu shi take kallo tabata nayi " my khalisat me kike tunani firgigit ta dawo haiyacinta janyoni tayi ta rumgume ta fashe da kuka " my zee wlh inason yaya Sardauna jinake kamar zan rasa raina gashi za'ayi maganar auransa da wata momyn

a tace idan nabari labarin ya fita ga dangi akamasa Dole bata yafemunba dan Allah ya zanyi tausayi ta bani dan ta hadu da wahala tarasa wazataso sai mugu kawai jinayi kuka ya kubcemun na kara rumgumeta ina wani irin kuka na tausayinta Dole tayi shiru tana

lallashina " kiyi shiru my zee zan barwa Allah zabinsa Amana karki fadawa kowa dan Allah nagode da kaunarki gareni shiru nayi na janye jikina " babu komai amma don Allah ki cireshi aranki tunda kinsan ba sonki zaiba yanda wacce zai aura karki bari mutumcin

ki ya zube a idanusa saboda kindai ga dan rainin hankaline wlh ni ko maza sun kare aduniya banga abinso ajikin Dr ba katuntakarce tajaki ko farin wlh ki rufawa kanki asiri " nagode my zee amma ba nibace na dorawa kainaba Allah ne ya doramun ki tayani da Ad

u'a ke kema kin more yaya Mahabeer na sonki " so kuma " eh mana ba tare za'ahadaku ba ayimuku aure idanu na zaro " nifa ba zama nazo ba kirabani da shirme shiru tayi bata sake magana ta Mike ta shiga bathroom ban kalleta ba har ta shige na bude akwatina na

ciro kwalba na bude na kafa bakina saida na shanye dukanta na zuba kwayoyi ukku abakina na fito parlo

Najib na zaune kusansa na zauna" bro sannu ya karatu? " zainab wlh gashinan ya dauki zafi komai yazo karshe ina ghaisha? " tana bedroom bro kiramun Ya

Mahabeer naji muryasa ayau bamu haduba to wayar na part dinmu ai yanzu ya kusa zuwa ma shagwabewa nayi" nide muje ka kiramun shi Dole ya Mike muka fito part dinsu muka shiga sayo kan da nake parlo na Dr Sardauna na waya sai murmushi yake Ahmed na masa dari

ya kaina na dauke nabi Najib Ahmed ya hangoni " kanwata banjuyo ba nace " yayana baka tafi ba Ashe na wucce nabi Najib bedroom ya shiga ya dauko wayar ya danna number Mahabeer ya bani sanin halin Dr Sardauna yasa yace " kanwata jeki part dinku idan kin gam

a zanzo na amsa banyi musuba na taho Mahabeer da slm ya daga" wayyo yaya Mahabeer dan Allah kadawo ina missing dinka kaji daide lokacin na Iso parlo ban ko kallesuba na fice shima baima san Allah yayi ruwantaba dan ko kai bai daga ba Ahmed ko da kallo ya b

ita shifa yana ganin bazai iya hakurin rasa zee baby ba dan ya fada

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login