Showing 108001 words to 111000 words out of 206525 words

Chapter 37 - ZEE BABY COMPLETE

Lading   

01 Sep 2026

46

tana fita ta labe wani Dan lungu ta zauna ta Dora hannu akai ta fashe da kuka tin karfinta ita kanta batasan na

menene ba yi take batada niyar fasawa,sai tari take tana dafe da kirjinta har lokacin da Sardauna ya shigo part din Daddah kuka zeey takeyi anutse yake takunsa amma da karfi karfi saboda yanayin bacin rai da yake ciki yana dab da shiga parlon daddah yakej

in shashekar kuka Ana tari gabansa ya fadi kukan kamar Nisha kamar Zee lungun ya nufa ya ganta ta kifa kanta saman cinyarta tana kuka tsaki yaja ya juya ya tafiyarsa har yasa kafarsa parlon yaji bashida nutsuwa wani mugun tausayinta ya manaye zuciyarsa duk

da baisan dalilin kukanba yasan bata wuce an rabata da mijinta tsaki yaja ya dawo gunta yayi tsaye daga nesa"Zainab ke me kikeyi Ana kika ishi mutane da kuka kiyi hakuri za'a maida muku auranku tashi maza ki shiga gida ghaisha na kiranki kiyi kokarin han

a wannan tarin Dan ba alheri bane wani mugun haushinsa nakeji jinake kamar na tashi na

shakoshi na fadashi da duka banza na masa naci gaba da kukana harda shasheka wata uwara tsawa ya bugamun wacce ta tsoratani mutika" wlh zainab idan baki tashi ba zan

yi mugun sab'amiki tashi kifice ko naci ubanki jikina ya dauki rawa na Mike tsaye nayi kansa jikinsa na fada na rumgumesa gam ina wani irin kuka"Yayana don Allah kadena mun tsawa haka abun yamun yawa ni bansan ma meke damu naba. tunda aka raba auranmu da Y

a mahbeer da safe banida nutsuwa shine wai Nisha wai take tamun zancan kuna soyayya yo ni ina ruwana Yayana kacewa su Daddy su maidamun aurena zan zauna nima inason baby irin na Nisha wani mugun haushinta yaji da kishi ya tokareshi ya ingijeta zata bigi ba

ngo yayi saurin tarota Dan bazai iya barinta ta fadi ba saman kirjinshi ta fada makaleshi tayi ashagwabe tace" Yayana da naji ciwo fa kaidan kanada matarka shine zaka zalumci kanwarka ta fashe masa da kuka tana dukansa akirjinsa gabaki daya Sardauna baima

san abinda yake masa dadiba tunda yaji zee baby a cikin jikinsa nutsuwarsa ta kwace masa azababben sonta da tsantsar kaunarta ya taso masa muryata ya tsinto tanacewa"Yaya Sardauna muje kasa amaidani gidana zan zauna kaji janyeta yayi jikinsa ya hankadata

ta fadi ya fice yabar gun tashi tayi da gudu ta biyosa tasha gabansa tana rusar kuka idanunsa ya rumtse zuciyarsa na bugawa da karfi Dan ciwo take masa bakin cikinsa zee ta auri waninsa har an ketata tazama saura bakin cikinsa na biyu sakin da aka mata anm

ayar masa da ita bazawara gashi babu aure tsakaninsu kuma ko akwaima saide ya mutu da sonta bazai taba aurantaba kuma sauran wani jinsa yake kamar yabar duniyar saboda bakin cikin daurewa kawai yakeyi gashi bayason kukan zee gashi ta tisasa gaba tana masa

kuka

idanunsa ya bude ya kamo hannuta gudun kar wani ya gansu lungun suka koma ya tsayar da ita ya tataro mata gashinta da yarufe mata fuska ya daure mata hawaye sai kwaranyo mata yake saman fuskarta fuskar ya riko ya goge mata hawaye da hannunsa ya r

uko hannayenta duka biyu" zainab idan kinaso Nasaka amaida muku auranku to kiyi shiru ki hadiye kukanki ko nayi mugun sabamiki hadiye kukan nayi na dago muka hada idanu kaina na Sada saboda bazan iya kallon wannan idanunsa masu mugun dafi ashagwabe nace"Y

a Sardauna na daina kukan kayi hakuri tarine ya sark'e Sardauna ya Saki hannuwan zee yana dafe da kirjinsa yana tari ya sunkuya arikice zee ta sunkuyo ta rikeshi"Yayana menene mura kakeyi sanu ta fada tana bubbuga bayansa ganin yaki dainawa ta rumgumeshi

ta fashe da kuka"Yayana menene Dan Allah kabari kaji kalli yada jikinka yake karkarwa kuwa ta fada tana riko kansa ta kora masa idanu yada yake tarin kansa ta tallabo ta shafi fuskarsa

mai kewaye da kwantaccen saja" Yaya Sardauna kabari ta fada tana kifa

fuskarta saman tashi tana kuka ganin bazai bar tarin ba bata tsaya komaiba ta had'e bakinsa yana mata tarin kokarin janyeta yakeyi yana girgiza mata kai gashi yanaso yatsayar da tarin Abun ya faskara zee idanunta sharkaf da hawaye ta lalubo harshen Sardau

na tana tsotsa cikin nutsuwa cikin ikon Allah tana fara tsotsa tarin ya tsaya

idanu ya zuba mata yada take tsotsar bakinsa tana hawaye wani mugun kishine ya tokare masa zuciya bakinsa ya zare yana huci ya hankadeta ta fadi k'asa fashe masa tayi da kuka

"Yayana duk ka canza mun bansa me nayima ba please kabarni nasha sweet yawunka wata biyu ban shaba Dan Allah karka hanani yayana ta fada tana ririkeshi tana kuka"Ya Allah wai ni wace irin masifa ce take tunkaroni zee kibarni na huta karki kasheni please y

i shiru hakan babu kyau kiyi hakuri za'a maida muku auranku bari kukan ya fada yana janyeta daga jikinsa shagwabe masa tayi cikin shashekar kuka tace" Yayana to muyi kiss ni inaso nasha yawunka kaji ta fada tana Kara shigewa jikinsa tana kukan sangarta"Yay

a Sardauna kabani yawunka kar na mutu wlh mutuwa zanyi ta fada tana ririkeshi tana masa wani irin kuka mata tab'a zuciya tana kiran sunansa Yayana Sardauna Numfashinta ya fara sama da k'asa jikinta ya fara Saki ta fara wata irin karkarwa idanunta na lumshe

wa arikice ya mannata jikinsa yana girgizata" zainab ke meye haka wai ya kikeso nayi da raina cikin fitar Haiyaci tace" Yayana Sardauna abubuwa sunmun yawa gashi ka kimun abunda zan samu nutsuwa ga bakin cikin abinda matarka ta fadamun ya tsaya azuciyata Y

ayana zan mutu gwarama na mutu na huta da bakin cikin duniya ta fada tana tari tun karfi jikinta na rawa"Yayana danne min kirjina ciwo yakemun ta fada tana wani mugun tari wata wawar rumguma ya mata yana ririketa yana buga bayanta cikin tsawa yace "inji ub

anwa zaki mutu saboda ni kiyi hakuri karki kamu da irin ciwona kuma bazaki mutuba

inko hakane wallahi saide mu mutu tare....................



🏻

💃🏻

Ladingo Yar Janaf Yar mutun Niger

🤣

mai suna dozin

😆

*

💖💖👩🏻



🦱

ZEE BABY

👩🏻



🦱

💖💖

*

MALL

AKAR UMMU FAREESA NE

*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*

*

👉🏻

40*

...." Wlh karki kuskura kisakemun zancen zaki mutu akanme zaki mutu ayanzu haba My Kanwas kibari kuyi rayuwarku tare da bro zainab kibar tarin haka kinji ya fada yana buga

bayanta da sauri da sauri take Numfashi saboda yada tarin yaki tsayawa ta d'ago ta shafi fuskarsa zatayi magana tarin yazo da karfi " Yaya Sardauna zan mutu kadubani kaga meke damuna please Yayana? Kara shigar da ita jikinsa yayi muryasa can "my zeener ci

won sone kuma shima yana mugu mugun sonki fiye da yada kike sonsa kiyi hakuri zaamaida muku auranku idan nayi kissing d'inki zaki daina tarin? kasa magana tayi ta zoba masa manyan fararan idanunta tana tarin kanta ya tallabo ya had'e bakinsu tana masa tar

in cikin bakinsa ahankali yake tsotsar bakinta cikin nutsuwa ya rumgumeta gam diff tarin ya dauke lafewa tayi cikin jikinsa ta lumshe idanunta ko motsi batason yi tanajin dadin kissing.din yada yake sarrafa harshenta itama nashi ta kamo tana tsotsa ahankal

i jin bazai zuba mata yawu ba ta zare bakinta ta b'are baki ta fashe da kuka fuskarta ya rike" my sweet babyna menene kuma Kara rumgumeshi tayi ashagwabe cikin shashekar kuka tace" My Sardauna nah? " Na'am My sweet babyna yi shiru

Fadamun meye kike so?

" My Sardauna nah ba kaibane kaki bani yawunka nasha ta fada tana Kara sautin kukan"OK to yi shiru bari kukan ji jikinki akwai zafi karkiyi Nisha ta jimu kukan ta saka masa cikin shashekar kuka tace"yo taji mana ni ina ruwana yo haka ake mutum da Dan uwans

a ahanashi ya wataya My Sardauna ni banason Nisha haushinta nakeji tanason rabani da Rabin jikina tarine ya sarketa kyakyawa rumguma ya mata"Ya Salam My Babyna yi hakuri kin fiye zafin kishi kalli kinason kashe kanki da kinsan halin da yake ciki akanki yaf

i naki hakurine yakeyi amsha maza kisha tarin ya tsaya wlh bazan taba bari ki kamu da ciwon zuciya ba ya fada yana fito da harshensa ya tura mata cikin bakinta taji murya Nisha na kiranta makale Sardauna tayi tayi lamo jikinsa tana tsotsar harshensa ko aji

kinta shine yayi kokari ya zare harshensa ta makaleshi" Yayana yanzu tafiya zakayi ka barni ta fada cikin kuka mikar da ita yayi tsaye ya jinginata da bango ya mata rumfa da faffadan kirjinshi ya zuba Mata mayatattun idanunsa ya tallabo kanta ya. bude baki

nta ya Dora nashi sama yana gogawa ya zuba Mata yawunsa yana wasa dashi da Sauri ta fara lasewa tana hadiyewa maganar Nisha yaji ya zare bakinsa anata ya gyara mata gashinta bakinsa yakai kunnenta cikin tattausan lafazi ya narkar da murya"my Kanwas idan ki

nason farin cikin Sardauna karki kuskura kiyi kuka ko ki kwana da

damuwa ki Saki ranki bazan taba yardaba ciwo ya kamaki irin na Almahadee ki jure kizama jaruma maza hadiye kukanki kimun dariya ki Saki ranki za'a maida muku auranku kuma idan kinason fa

rin cikina karki sake saka kananun kaya kirika saka manyan kaya kinji my baby yar kanwata ya fada yana sakar mata kiss zee baby tunda ya Dora bakinsa kunnenta ta lumshe idanuwanta tayi lamo saman faffadan kirjinshi ta rikeshi gam tana sauraron amon muryars

a mai dadin gaske har bacci ya kwasheta Dan batasan sauran bayanin da yakeba jin yana lasar kunneta batayi dariya ko ta motsa yasa ya zare bakinsa ya d'ago ya leka fuskarta manyan idanunsa ya zaro ganin baccinta take cikin nutsuwa fuskarta ya shafa"oh my G

od my zeener bacci kikamun ajikina yanzu ya zan miki gashi banason kiyi kuka ko damuwa tamiki yawa sona ya adabi zuciyarki nasan kina mugun son Sardaunanki wlh Nima ina miki so da kaunar da suka linlinka naki saide abin bakin cikin bazamu malaki junaba ko

da akwai auren tsakanimu ni bana noma gonar da wanina ya noma zan binne sonki cikin zuciyata kema zan miki Addu'a Allah ya cire miki kaunata azuciyarki ya fada yana daukarta cak kamar yar baby ya rumgumeta ya fito da ita direct part d'insu ghaisha ya nufa

da ita da sallama ya shigo parlon. duk suna tsaitsaye Ana neman zee Nisha ganin Sardauna rumgume da dear dinta gabanta yayi

mugun faduwa ganin yada ya rumgumota tana manne jikinsa Addu'a ta fara karantawa ganin ya nufi hanyar bedroom Daddy da ghaisha

suka nufosa da Sauri"Sardauna meye ya sameta" Daddy lokacin da na fitane na shiga part. din Daddah narika jiyo ihu da kuka ina zuwa naganta ak'asa tana birgima Aljanunta sun tashi wlh daket na sabkesu Nisha ce ta iso hawaye ya wanke mata fuska ta Dora hann

uta saman fuskarta ta shafa" my dear Allah baki lafiya muna hira tace bari tazo ta daukomun wayarta naga sabon pic dinta da tayi Ashe tana fita suka bigeta ghaisha tace" momy saida nace ta yafa mayafi takiya Sardauna kaita d'akin ummi Raiyan Daddy yace"wlh

ciwon momy ya fara damuna jinnu sun matsa mata jeka ka shinfideta tafiya yayi ghaisha ta rumgume Nisha tana lallashinta"Aisha kiyi hakuri yar uwarki zata warke insha Allah Sardauna bedroom d'in ummi Raiyan ya shiga da ita ya kwantar da ita saman gadon ya

zauna yana tofa mata Addu'a duk jikinta ya shafe mata fuskarta motsi ta fara" Yayana Sardauna murmushi ya saki ya matsa baya Dan karta kamoshi har ya gama Addu'ar ya rumguma mata katon pillow tako rumgumeshi gam lullubeta yayi da blanket " I love you my ze

ener Allah ya ciremana son junanmu tunda basamun junaba zamuyi ba kin haramta gareni rankwafowa yayi ya sakar mata kiss saman lips d'inta da idanunta da hancinta ya Mike ya fice ransa duk abace idanunsa sunyi Ja ummi tace"Dr sannu Allah yama Albarka"kai um

mi ai babu komai kanwatace fah Aisha tashi mutafi Daddy sai da safe"Dr namu sannu Allah yayi maka Albarka yabaka abinda kakeso duniya da lahira ghaisha tace"Ameen Abban Sardauna murmushi yayi yaje ya sake musu kiss suka musu sallama suka fice su Daddy ma t

ashi sukayi kowa ya nemin gun kwanciya dare yayi karfe, goma shadaya na dare, suna fitowa suka shige mota Sardauna

yamata key bakin get ya tsaya yana horn sai ga mai gadi ya fito ya bude musu get Sardauna ya fizgi motar da karfi yaja driving yake acik

in nutsuwa ya kalli Nisha da tayi shiru kanta a sade janyota yayi jikinsa"my Neesher yanaji kinyi shiru? rumgumeshi tayi gam tana sabke ajiyar zuciya" sweetheart wlh nadamu da rashin lafiyar my dear tabani tausayi Allah yabata lafiya"Ameen my Neesher kark

i damu zata warke kinsan fah mai ciki ba'aso tana saka damuwa aranta ki Saki ranki ya fada yana tura hannusa cikin rigarta yana shafo marata shiru tayi ta d'ago tana kallonsa" my Dr kabari" naki na bari wasa nake da babyna shiru tayi ahaka har suka isa gid

a tana manne jikinsa yana shafa marata horn yai mai gadi ya bude masa get ya shige ciki da motar rumfar motocin ya shiga ya faka ya kashe motar Nisha ta bude ta fito shima ya fito ya rufe motar ya kama hannuta suka nufi sashensu Sardauna ya saka key ya bud

e suka shiga da sallama ya maida kofar ya murzawa key suna zuwa tsakiyar parlon Nisha ta amshe hannuta ta nufi bedroom dinta"ina jiranki dariyar karfin hali tayi "OK tace ta shige bedroom dinta kayan jikinta ta cire ta shiga wanka agagauce ta shirya cikin

kayan bacci Riga da wando gabanta sai faduwa yakeyi Dan tasan bazai mata ta saukiba kofar ta tura ta shigo da sallama har ya gama shirin kwanciya ya had'e cikin kayan bacci ruwan toka masu sulbi yana kwance ta karaso bakin makekan royal bed d'insa hannu ya

ware mata"Oyoyo mamar baby Oya zo gun mijinki gabanta na fadu ta isa gunsa ta fada jikinsa ya rumgumeta yana sunsunata ya beka hannu ya kashe wutar d'akin yaja musu blanket

"My Neesher ya naji zuciyarki na bugawa da karfi?"kai my sweetheart babu komai

ta fada tana shafar fuskarsa" my Dr inason sajan fuskarka bai bariba ta karasaba ya kame bakinta amma yana fara tsotsa ya Saki yanajan tsaki itako babu abinda take so sama da bakinsa wani salon ya fara mata tun tana tsoro har ta saki jiki har tafiya tayi

tafiya ya shigeta cikin nutsuwa yake kashe arna Nisha yau wani mugun dadi takeji sai sambatu take tana kamkameshi shima kansa yaji ta canza yana Dan jin dadi ba kamar farkon auransu ba shiyasa yake mata yan kananun maganganu yana tambayarta tanajin dadi ka

i tsaye tace"wlh inaji Ya Faisal shiyasa ya Kara fawa"yana cewa my Nisha kirikamun zantutuka masu dadi amma saboda ya rudata ta kasa, sai nishi take tana ririkeshi Abu kamar wasa har wucin awa daya nisha taji shiru bashida niyar sauka akanta aikuwa ta fara

kuka Dan ta gaji tayi release so biyu kuka take wiwi" Ya Faisal nagaji wlh nagaji ka dagani zafi nakeji amma bai sauraretaba Kara fawa ma yayi cacakarta yake bada wasaba saida ya kwashe awa biyu cuf asamanta yayi release ya kamkameta dakyau yajima sosai

kafin ya mirgina gefe yana sabke numfashi zufa na keto masa ta ko ina Nisha ta

jigata sosai ko motsin kirki batayi sabkowa yayi daga saman gadon yaje ya hada ruwan zafi ya dawo ya dauketa" Nisha raguwa shiru tamasa Dan haushinsa takeji cikin ruwan ya

nasata yayi wanka tsarki ya dauro alwalla ya fito tsaki taja tana hawaye ta Mike"jarababbe kawai ina dalili ayita garzar mutu ba dare ba rana haka tayi wanka ta fito lokacin da ta fito yana sallah sai uban kamshi yake jikinta ta goge ta maida kayanta da ci

re mata ta haye gado tayi kwanciyarta gabanta sai zafi yake mata ga jikinta sai ciwo yake batajima ba baccin walaha ya dauketa Sardauna kuwa sallah yayi bai idarba sai karfe uku na dare yayi Addu'a Allah ya cirewa zee sonsa shi kam yasan sonta ajininsa yak

e amma yana Rokon Allah ya cire masa sonta sai da yagaji Dan kansa ya Mike ya cire jallabiyar yasa kayan bacci ya hauro saman gadon ya rumgumota yaja musu blanket yana Addu'ar bacci Kara shiga jikinsa tayi ahaka shima bacci ya daukesa da tunanin zee baby a

zuciyarsa Asubah ta gari, bangaran mahbeer ya kasa sukuni ko abunci bai ciba magugun da malam ya bashi yayi daki daki bayan ya kammla ya kira Khalisat kuka tayi ta masa yaki tiro ayi maganar auransu daket yasamu tayi shiru ya lallabata har ta hakura suka

fara hira soyayya sai tsakiyar dare sukayi sallama ya kwanta bacci Adubah ta gari mahbeer

**********************************

*Bayan kwana biyar*

yau kwana biyar da malam kabiru yaba mahbeer magugunan Alhmdllh mahbeer ya dawo haiyacinsa yanzu dayaga

zee hajiyarsa take harbawa khalisar kuwa Tasha cin mutumcin zagi uwa da uba yace mezaiyi da ita ya tsaneta tasa ya saki matarsa da yafi so fiye da komai ai nan khalisat ta fadi ta suma tun shekaran jiya ya dagawa yan gidansu hankali shi wlh bai Saki matar

sa ba idanma yaketa to ya mayar da ita Daddy yace bazata komaba sukayi ta zaginsa akan me ya mayar da ita bayanin komai ya musa ya warke ras bashida wata matsala kuma ya tsani khalisat Daddy yace bazata komaba sai sunga dama hardasu kuka yayi zee ma ta dag

a musu hankali abarta ta koma gidan mijinta Dan abukace take tun ranar da Sardauna yayi kissing dinta ta rasa nutsuwarta namiji take bukata gashi tin ranar bata sake ganin Sardauna ba ko ta kirasa bata samunsa har zazzabi tayi mai zafi ko a hospital yaki y

arda ya dubata Nabeel ne ya dubata Yakuma ce ayi taka tsantsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login